Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 11
zaki cutune?" Na yi masa shiru. "kiyi mgn ko kina ganin wancan auren zaki amince da shi, na dattijo? Kinsan halinsa? su waye matansa? ko kina tunanin tsufan ne kawai ba matsalar iyali? shin yaransa nawa? ko kina da labari mafi yawa kishin ynz da 'ya'ya ake yi bada iyayeba? " Na mike, " wayyo ni Humaira,safwan zan rungumi kaddara, sbd kai din ma bansan wane ne ba? shin ya 'yan uwanka da kishiyar mahaifiyarka Zasu dauke ni? cewar baka da matsala ne zai tabbatar mini hkn? Na girgiza kai, " safwan kada ka ya bi kanka, shi yabon kai jahilcine". " Humaira kiyi tunani, zan dawo jibi komi kenan, pls kada ki so kanki da gobe zan koma, amma zan jira hr naji amsarki. Allah yayi mana jagoranci, zan wuce ki je ki kwanta, amma kiyi kokarin tashi ckn dare kiyi nafila, domin neman zabin Allah". Ban ce komai ba na wuce ciki, amma ko bai fada ba dama ina da wnn niyar. kwance nake na rasa abinda ya ke yi mini dadi, sbd lallai mgnr safwan shi su waye iyalan dattijon? Da farko ina tunanin auren sa shine mafita, amma ynz km hnklna ya tashi. " Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un ". Har karfe 2 idona 2, na mike nayo alwala na dinga salloli ina addu'o'i ckn sujjada, snn ban tashi wurin ba sai da aka yi sallar asuba. Na tashi da matsanancin ciwon kai, na samu na kwanta bayan na sha (Boska). Idona rufe wayata ta fara ruri, na duba Amira ce. " ya naji muryarki haka Humaira?" Na fada mata ydd muka yi da safwan, ta yi shiru kafin tace . "Turkashi, Humaira ki dage da addu'a nima ina yi miki nawa kokarin Insha Allah matsalar ki ta zo karshe". Na yi murmushin takaici. " Hm Haba Amira, wai har su baba Auwalu ke cewa, ba zan taba auren mai rufin asiri ba, don bana fin yaransu, Yaushe na taba zabin irin wnd nake son aure Amira? " Ta yi ajiyar zcy, " wlh hassada ce kawai suke yi miki, don hk kedai ki fauwalawa Allah komai. Bari ina ina zuwa ga Gimbiya can tana kirana". Ta kashe. Kmr abin jira, Kiran Ibrahim ya shigo, naja wani dogon tsaki, wnn waya tana neman jawomin matsala, sbd ko motsin tsintsiya ba a son ji wlh. Ina dauka bai jira mun gaisa ba yace, " INA yau zan baro kasar nan ki saurare ni zuwa gobe da yamma". Na bude baki, amma sai na ji ya kashe. Da sauri na tashi zaune daidai lkcn da inna ta shigo, na ce. " kin ji wai Ibrahim yana hanya". Ta zaro ido, " zuwa ina? " "Nan zai taho, wai na saurare shi zuwa gobe da yamma". " Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un, ni kam a gaskiya ni kaina mgnr Ibrahim ina fa tangarda da ita, sbd hatsabibiyar matarsa tnd har ta furta kisa ko na kasa..." Kiran Amira ne ya shigo, na dauka, ta cigaba da lallashina tana bani hkr, nace ba komai, muka yi sallama. Jin wnn mgn yasa na fada mata mgnr safwan, ta girgiza kai. " Haba Humaira, kawai daga ya zo sai a amince da shi mun san halinsa? " " Nima hk na gani inna. shi baba bai gaya miki wane dattijon ba? Tayi dry, " bai fada ba, wlh jiya hr gidan naje ki kyale wdnn mutanen, Allah ya fi su". Washegari ya kama sauran kwana 2 tnd safe safwan yazo, na fita. Ya kalle ni, " yau ma kukan ne? " " A'a.Na fada a gajarce. " To gani ina mgn ta kwana? " " Na fidda wani" " wane ne? " " wani ne na fada kaina a Kasa. "Bashi da suna? " " yana da shi". "To fada". Na yi masa shiru. " Haba Humaira, me yasa ki ke son koyon karya, km da alama kmr ba halin ki bane". "Ya za a yi na yi maka karya? " "wlh karya kike yi, sbd hk ni zan je na gabatar da kaina". Na yi saurin dago Kai. " A'a wlh kada kaje, ban turaka ba". Ya kyalkyale da dry. " kin kama kanki, ni zan tafi sai kin ji daga gareni, sbd na lura baki da tunanin kanki, baki da shawarar kanki, haka baki da zabi".Yana gama fadin haka yayi tfyrsa. kmr na kirashi ya dawo muci gaba da tattaunawa har ya fahimce ni, amma na kasa. Na koma gida rai jagule. Ina ckn damuwar abinci Ibrahim yayi sllm hr ckn raina gaba na ya fadi, ya bada kululu. Da inna suka yi mgn snn ta ba mu wuri. Ya kalle ni ckn tausayawa, " wayyo Humaira dk kin rame, sannu ko wane tsanani tafe yake da sauki. Inna ta yi min bayani, na kuma gamsu, km nima ta fahimce ni, sbd hk zan tafi gida jibin itace ranar karshe, zamu zo da iyayena a yi komai, yau kinga yaushe na zagaya dangi har aka yi mgn? Gobe kuwa sai na sanar jibi tunda safe mu taho". Na dai yi shiru kawai, rayuwata ta kara jagulewa. " zan wuce, ki ci gaba da addu'a, zan aiko Yaro da kayan ki, suna waje ckn mota".Ya ajiye min bandir din kudi ya mike. Inna ta karaso, " yaronan ya bani tausayi Humaira, ki yi hkr da shi dk ya Snr da ni komai, kuma na amince da shi". Shiru kawai nayi mata. Da magariba ina zaune ina lazimi, yaro ya shigo ana sallama da Humaira. saura kadan in kurma ihu. Na kalle shi, " kace ta daina fita, sbd an yi mata miji, mata aure ce ynz". Inna da ke sallah ta yi gyaran murya. Takaicina ya karu, wai inna me ke damuta? Na fita raina kmr garwashi, zcyta sai zafi take yi. kamshin da ba ni taba mantawa ya daki hancina, nayi saurin kallonsa. Tsaye yake ya harde hnny a kirji, ni yake kallo, na durkushe sai kuka. Ya sunkuyo, " ki yi hkr Humaira, nasan kin yi fushi dani, wlh Humaira ba laifi na bane. ki daina kuka don Allah, menene damuwarki zuwa nayi muyi maganinta tare, Amira ta sanar dani komai". kuka nake, me ya kawo ka a wnn lkcn, me yasa kazo ka famamin ciwon da yaki wankewa? " Innalillahi wa'inna Ilaihi raji'un, don Allah ki saurare ni..." Na mike, " Don Allah ka tafi, wlh bani son ganinka a rayuwata, ba don na tsanekaba, a'a sai don na tsira da mutuncina, kai kuma ka gama da iyayenka lfy..." " saurara..." Nayi gida da gudu. Abin mamaki na kasa sanar da inna ko waye, ita kuma bata tmby ba. Zaune na kwana, duk wnd ya sani a da ynz ya ganni sai na bashi tausayi, nayi muguwar rama ga baki. Tashin hnkl sai ranar da adadi ya cika da safe, misalin karfe 10.30 na safe sai ga baba Auwalu su uku da buhun goro. jikina ya dauki rawa da yake zaune muke ni da inna a bakin kofa. Ya kalle mu a wulakance, sannan ya nefo ni da 20k. " To barkanki, wlh da na ba tsoho ha goran daurin aure nan mun dauki 2, Kuyi amfani da wnn, Na daura miki aure da wnd kika turo yau da safe karfe 9.30. Don haka ki shirya gobe zaku wuce babu mgnr taro". Na kalli inna itama ta kalle ni. kash!!! Nima ku nake kallo masu kr2, da wane ne aka daura auren da shi? safwan ko Ibrahim? Me ya kawo? mu tara a ltf na 3 Subul da Baka 3 page 1 Posted by ANaM Dorayi on 05:11 PM, 21-May-15 Under: Subul da Baka Inna ta yunkura ta shiga daki suku ma suka yi hanyar waje,Ashe zaman tabarma ne nake ga bai mata ba.A firgice ya shigo babu ko sallama yana fadin inalillahi wa inailaihi raji'un daga ni har inna maka mike tsaye cikin firgici inna take tambayarsa lafiya ibrahim? Sai kawai ya durkushe kasa idanun sa jawur inna ya aka yi haka! cikin rashin fahimtar inda ya dosa tace da akayi me yace inna waye kuma hameed.yarima ne hameed meya faru mutuwa yayi? A'a da ransa shine mijinki yanzu an daura muku aure,inna ta dafe kirji wa! Tirkashi inalillahi wa inailahiraji'un Nayi saurin karasawa kusa da ibrahim na rushe da kuka ina fadin ka rufamin asiri kaje kace kaine zabina zan iya jure ko wace wahala amma banda ta gimbiya da mahaifin yarima wayyo ni humaira na shiga uku ! Ke bana san shashanci da hauka ina ma yazo kasar yaushe yasan abinda ke faruwa. Wannan abun yi Allah ne saboda haka na fawwala masa komai Allah yasa haka shi ya fi alkairi a gare mu baki daya ya mike tsaye yafita muna zaune muka jiyo sallama wa yarima zai shigo kanshin turarensa ne yafara yimin sallama. Daga kurya nake cikin duhu,shi kuma ya zauna daidai inda aka ajiye fitila na qura masa ido,ya qara haske da qiba,yayi kyau har yau kasaitar nan tasa na nan,sai faman basarwa yake yi,yana 'yar yamutse fuska. takaici ya qara kama ni na harareshi,nan ma SARAUTAR zai nuna? Cikin girmamawa ya gaida inna. tun kafin yayi magana inna ta jero masa tambayoyi."Haba yarima? don me zaka yanke hukunci ba tare da shawararmu ba? talauci haukane? yarinyar nan marainiya ce meyasa zaka nemar mata tashin hankali fiye da kwanciyarsa? ya zatayi da mahifinka? humaira na iya kishi da Gimbiya?" Ya dago kai fuskarsa a washe yace"Inna ku kwantar da hankalinku,wallahi. billahi ba ni da niyyar cuta ko yaudararku maganar mahaifina yanzu haka yana kwance rai a hannun Allah kuma ina da yaqinin insha Allahu zanyi amfani da wannan damar mu daidaita dashi,tunda har yana ganin ya hore ni da yin biyayya gareshi,kuma na aikata hakan zan lallabashi ya yafemin,ya janye maganar ko bayan ransa." Yanzu haka ana zargin 'yan uwana ne suka jefa shi cikin wannan halin,domin su gaji sarauta. akwai rikici da muke ciki inna,amma hakan bazai taba shafar Humaira ba da iznin Allah. Kafin inje ga maganar zamanta da Fareeda (Gimbiya),ina son ki sani cewa,mahaifan Humaira suna son ganin cewar sun wulakantaku ko ince suna son ganin kun wulakanta. dalili kuwa,nayi bincike sosai a kansu. yanzu haka da muka je maganar neman aure,ban nuna musu vewar ni din dan sarauta bane,asali ma na kasance mai qasqantar da kaina tare da nuna ni din talaka ne mai neman taimako matuka. Sunyi SUBUL DA BAKA mai tarin yawa a cikin jawabansu a inda suke nuni da lallai basu son Humaira ta fi 'ya'yansu wadatar dace da miji mai rufin asiri. Maganar Ibrahim shima nayi bincike a kansa lallai mutumin kwarai ne kuma ya fito daga gidan manya masu mutunci. Matsalar matarsa inda ake nuni da cewar,tafi karfinsa fiye da tunanin kowa,yana tare da muguwar mata wacce tana iya yin ko wane irin ta'addanci,da mugun abu akan duk abin da ta ga zai kawo mata cikas a rayuwa. Wannan dalilin ya qara tsorata ni,ga shi na ji hirarsu da Amira. Kuma da alama kamar Ibrahim din shi ne wanda yake tsayayye a gareta. Nazo don Allah mu warware matsalar wallahi har ga Allah banzo da niyyar auren Humaira ba,amma sai ta qi saurarena wanda ya nuna min tamkar rike ta ke dani a zuciyarta,tana ganin kamar nine sila ta duk matsalarta. Mahaifiyatace ta bani shawarar nazo wurin magabatanta na kawo kaina,ba tare da mun san cewar za'ayi maganar daurin aure ba. Munyi haka da niyyar daga baya sai ta sami wani ta aura ni kuma na janye. Saboda haka kada muyiwa Allah shishshigi,hakan ya rubuta sai muyi fatan ya zamo alkhairi agaremu inna. Kada hankalinku ya tashi,ni ke cikin rikici,amma duk da haka bana cikin rudani. Na farko yadda zan shawo kan Maimartaba. Na biyu rudanin da muke ciki da 'yan uwana. Na uku ya zanyi da rigimar Gimbiya idan ta sani,bazan sanar da ita ba sai na sasanta da mahaifina,in ba haka ba tabbas zata raba mu har abada!" Na runtse ido cikin radadi ina hango rayuwar da zan shiga saboda na tabbatar auren Yarima ba hutu bane a wurina. "Maganar zamansu da Gimbiya ba matsala bane,domin ni ke iko da gidana duka qarqashina suke,wallahi inna ba zan taba amincewa da takura,zalunci ko tashin hankali a gidana ba." Ya tsagaita da bayanin nasa kamar yadda dakin ya dauki shiru. Na kalli inna,sai naga tana zubar da kwalla. Hankalina ya qara tashi. Ya muskuta da fadin"Inna kuyi hakuri don Allah,gobe a bada mata hudu zuwa shida wadanda zamu tafi da su,domin su ga gidana hankalinki ya kwanta. Idan kuma zaki bi ke ma to mu tafi da ke..." "Kai bana son sakarci!" Sai naga yayi 'yar dariyar nan tasa ta qasaita. Ya mike tsaye"Inna ayi ta hakuri,sai mun zo su shirya gobe da wuri za mu wuce,wajen karfe takwas zuwa tara domin mu isa da wuri,kada muyi dare." Tafiya muke yi, amman idanuna na gefen titi, Sumayya da Aisha sai faman tsalle suke yi. Motar su yarima ke gaba tamu na biye dasu, Babban abinda ke damun zuciyata shine, idan mun isa wace tarba za,ayi mana? Ya za a karbi wannan al'amari? Ina tsoran tashin hankalin Gimbiya, musamman idan mukayi tozali da ita ga cewar na aure Yarima a matsayina na na BAIWARTA. Munyi tafiya mai nisan gaske inda ake dauke hanya muka kutsa cikin daji, nan ma munyi tafiya mai dan nisa wanda su baba har sunfara korafi sannan muka isa wani gidan gona katton gaske. Acikin gidan gonar ma sai da mukayi tafiya mai nisan gaske kafin ya tssaya gaban wani tankamemen gida, Goggo Huraira matar Baba imrana kadai ta biyo daga bangaren babana, itama ganin kwaf yakawo ta. Mata hudu muka tarar gidan, babu abinda babu na more rayuwa a gidan, aka kaini wani daki mai dauke da gado kawai sai mudubinsa, ga kuma wata kofa a rufe wacce nake kyautata zatton bandaki ne. Abinci aka dinga shigowa dashi kala kala cikin wasu manyan kololi, Goggo huraira ta dinga raba idano tana yaken dayafi kuka ciwo. Hannu baka hannu kwarya suka ringayi abinka da sabon shiga ga farfesun kaji dana kifi, suna gamawa wasu maza suka shigo da katon gasasshen rago bisa wani dogon tebir, Goggo Huraira tazare ido, bayan fitar su, takalli su inna karsum wai wane ne wannan yaron? YARIMA!!! Nabata amsa takara fiddo ido tace amma ku munafukai ne, shine baku fada tun wuri ba? Su goggo suka kalleta a mamakance kamar zasuyi wani abu sai sukayi shiru, da dare yarima yashigo yace ko akwai abinda ake bukata? Suka ce a a, dare yamika, gari yayi tsit babu abinda akeji sai minsharin su goggo ciki yacika da kayan dadi, nikuwa nayi lamo ina tinanin yadda wannan aure nawa zai kasance. Washegari aka hado kalaci mai rai da lafiya, abin takaici Gogggo ta cika ledoji wai za ta yi guzuri su masu Inna ganin kayan kamar banza sai da suka diba. Karfe goma yarima yace su fito ga wanda zai mayar dasu. A falo muka tarar da shi zaune Goggo ta wangale baki tana fadin dan nan mun fa gode kaji. Yayi yi murmushi yace babu komai. Ya mika wa kowacce bandir din naira dubu dubu yace su yi ysaraba a hanya sannan ya dora da fadin. Akwai buhunhhunan shinkafa, masara, gero, dawa, sukari, gishiri, kwalin taliya, kuskus, mahamisa, sha'iy, madara. Akwai kuma maggi, jarkokin mai kowacce ta dauki biyu biyu sauran a kai wa Inna kafin muzo, sakon kudinta na ba direba idan kun isa shi zai ba kowace kayanta. Mun gode. Su Sumayya ma suka durkusa saboda kayan da ya basu. Washegari aka hado kalaci mai rai da lafiya, abin takaici Gogggo ta cika ledoji wai za ta yi guzuri su masu Inna ganin kayan kamar banza sai da suka diba. Karfe goma yarima yace su fito ga wanda zai mayar dasu. A falo muka tarar da shi zaune Goggo ta wangale baki tana fadin dan nan mun fa gode kaji. Yayi yi murmushi yace babu komai. Ya mika wa kowacce bandir din naira dubu dubu yace su yi ysaraba a hanya sannan ya dora da fadin. Akwai buhunhhunan shinkafa, masara, gero, dawa, sukari, gishiri, kwalin taliya, kuskus, mahamisa, sha'iy, madara. Akwai kuma maggi, jarkokin mai kowacce ta dauki biyu biyu sauran a kai wa Inna kafin muzo, sakon kudinta na ba direba idan kun isa shi zai ba kowace kayanta. Mun gode. Su Sumayya ma suka durkusa saboda kayan da ya basu. Gaba daya jikinsu ya dauki rawa suka zube suna faman godiya. Ni kuma da yake nasan wannan kadan ne daga cikin aikin yarima abin bai zamo mini sabo ba kamar su. Na fashe da kuka lokacin da na ga cewar, motarsu ta bada wuta zasu tafi. Goggo ta leko kai daga tagar motar tace. "To yar banza mai kashin tsiya kukan me kuma kike yi? Wanna aljannar duniya da Allah ya kawo ki har kina da bakin kuka, marar mutunci ko zaki yiwa Allah butulci ne ya rabo ki daga tsiya. Hannuna naji an kama mun yi baya. Da sauri na kalle shi, Yarima ne fuskarsa a daure da alamar maganganun sunyi masa zafi. Ni kuwa banji komai ba saboda na saba da wadanda ma suka fi wadannan. Bisa kujera muka zauna yanayin zaman yasa nayi wata irin kunya ta kama ni. Na yunkura zan mike ya dawo dani na fada saman jikinsa na rasa inda zan sanya kaina don tsananin kunya. Ya rike hannuna duka biyun tare da tsare ni da wannan mayen kallon nasa mai narkar da duk illahirin jikina. Inason furta ya sake ni amma na kasa sai faman motsa baki nake yi kalmomin sun gaza fita. Yayi yar dariya yace Ba fa zan sake ki ba sai kince I Love You Naku Tabdijan! Ashe zamu shekara a haka kenan! Na fada a raina. Wai mai yasa kike mun rowar maganarki Humaira? Ko don kin ga tana kara kayata zuciyata ne? Na rufe idanuna ko ya za a yi in san haka? Baza kiyi min magana ba? To bari na cije bakin da ke yi min rowar sai...... Nayi saurin bude idona. Yayi murmushi yace Matsoraciya goge wadannan hawayen muyi magana. Nayi saurin kallonsa alamar ya sake ni. Ya kashe min ido daya. Ki goge da jikina mana? Bansan lokacin dana balla masa harara ba, ya kyalkyace da dariya. Wannan irin horo? Ya sake ni, amma yayi saurin sanya hannusa yana goge min fuska. Hankalinka ya kwanta yau hannunka ya taba fuskata. Na fada a zuci. Na yunkura zan tashi ya dakatar dani. Tsaya gimbiya, ai yau sarautar hannunki ta ke. Ya mike tare da zama kasa daidai kafafuna. Wallahi bani son irin wannan abunda yarima keyi mini. Na kara daure fuska tamaubabu alamar fara'a ko kadan. Ya kwantar da murya a nutse yace. Humaira kina da tsoro? Tambayar tasa tazo mini a hagunce kamar ya fahimce ni, sai yace. Ma'ana kina iya kwana gidan nan ke daya? Nayi saurin daga masa kai alamar iyawa. Tsakaninki fa da Allah kina iya? Bana son ki kwari kanki idan baki iyawa na samo maki yar kwana. Ina iyawa, na fada da kyar. Abinci fa kin iya dafawa ko a kwao mai koya miki? Kamar zance na iya amma kuma wata zuciyar ta gargade ni dana ce a kawo., saboda yanayin abincinsu da namu lallai akwai bambanci mai girman tazara. Na ce Aa. Ya kalle ni da fadin. Ban gane ba? A kawo na fada a hankali. Da kyau ya fada yana murmushi. Kina son mai share share ko za ki iya da kanki? Allah sarki Inna ita mai lalura yanzu wa zaiyi mata share sharen? Na girgiza kai, zanyi da kaina. Lokacin idonuwana suka ciko da kwalla. Ya matso kusa dani, kiyi hakuri. Yarima ya ishe ki da tambayoyi, ke kuma ba kyason tambaya ko? Na dai yi shiru kawai. Wadda zata koya miki abinci ita zata nuna miki komai na gidan nan. Koda wasa karki nuna mata ke matatace. A firgice na kalle shi. Ya kawar da fuska yace Zan sanar da ita ke matar abokina ce Haka sauran wadanda ke nan shiyyar saboda gudun matsala kafin Allah yasa mu daidaita da maimartaba. Wayyo ni Humaira na shiga uku! Kwallan da nake kokarin mayarwa suka fito day bayan daya. Kiyi hakuri Humaira, wallahi duk saboda kwanciyar hankalinki zanyi haka Kada ki damu Allah na bayan mai gaskiya kinji ? Yau zan wuce mu tafi da maimartaba Eygpt idan an dace muyi kwana hudu zuwa biyar Idan kuma an sami akasin haka to sai yadda Allah yayi. Take kwalla suka karu ni kuma haka Allah ya tsaro min tawa rayuwar?? Ya kalle ni, Don Allah Humaira kada ki sanya wa kanki damuwa kinji? Da na dawo zamu je Kano ki gano su Inna kiyi kokari ki kwantar da hankalinki yadda za su ga cewar ba ki cikin matsala. Kuma insha Allah idan komai ya daidaita ina son dawo dasu kusa damu Saboda Inna na bukatar kulawa. Naji wani sanyi a raina tare da goge kwallan da ke fuskata Ya miko mini sabuwar waya yana cewa Akwai lambata da ta Inna a ciki Kada ki saka lambar kowa sai da izinina kinji? Nace to Wayarsa tayi kara ya dauka Hello!..........ok Ina kan hanya gani nan isowa Ya dawo da dubansa gare ni Ya shiga wani daki kusan mintuna hudu Ya fito rike da wata leda Ina kallonsa ya bude wata dirowa ua dauko wani dan kwali karami ya gama yar diminiyar sa ya fita. Na kwanta dabas kan kujera. Allah gamu gare ka Har kusan karfe daya ina nan zaune. Kofa naji ana kwankwasawa na leka sai ga wata katuwar mata tsaye. Na bude mata sai fara'a take yi. Yanayin gaisuwar da muka yi da yadda ta ke magana na gane cewar ba cikakkiyar ba hausa bace. Tace nice wace zan koya miki abunci. Ta fada tana mai fata'a sosai. Nima cikin sakin fuska nace mata. Ba matsala. Na kawao mata lemu a firij din da ke falon mai sanyi da ruwa Sanana na kalle ta Don Allah ki bani mintuna kadan zan yi sallah. Ta risina cikin girmamawa har mammaki ya kama ni. Tace As u said Madam no problem Toh ai kinji fa ni fa bana son turanci yayi yawa a magan Ko kuma ayi shi cikin sauri domin karatun nawa yanayinsa akwai da rauni. Lokacin dana fito nayi mamakin ganinta dana yi a bakin wata kofa. Tayi hanzarin karasowa kusa da ni. Yauwa madam muje. Na bi bayanta sai na ga ashe kicin dinne To ya akayi ta sani?? Ban sami damar samu amsa ba Ta katse ni da cewa Yallabai kwana biyar ya bamu Saboda haka ki dauko biro da takarda ki ringa rubutawa Saboda gaba rana daya kina iya mantawa da wani abun Na kalle ta sosai nace Bani da biro gashi ni bakuwa ce a gidan Tayi murmushi tace Ayya bari na baki Ni ina dasu. Nafisa A. Mamawa Tabude jaka ta fiddo wani dan book da biro tamiko min, A kullum zamu ringayin abubuwa uku zuwa hudu, ko fin haka idan akwai time, tabude wani katon firij dake kicin din, shakare yake da kayan lambu da naman kaji dana dabbobi, wani kuryar daki dake kicin din shima cike yake da kayan abinci na buhunhuna dana kwalaye, ga doya, dankali, kwai, da sauran tarkacen, ta debo dankali tace hajiya zan ringa yimiki bayani kina rubuta wa, nikuma inayi a aikace kina gani, na ce to. GIMA POTATOES ABUBUWAN DA AKE BUKATA, dankalin turawa, tattasai, Attarugu, Tumatur, albasa, gishiri, curry, thyme, karas, pies, green beans, green pepper, alayyahu, kwai. A fere dankalin turawa kar a yanka, a barshi haka da girmansa sai ki daka tattasai, attarugu, tumatur da albasa, kisoya sai kisa ruwa kizuba dankalin, kisa su maggi, gishiri, curry, da thyme, ki yanka kayan lambumki irin carrot, pies, green beans, green pepper, alayyahu. Sannan ki fasa kwai kamar biyar ko fin haka kisama masa curry da albasa da maggi kisoya shi. Kiduba dankalin inya dauko Dahuwa sai kijuye soyayyen kwan da sauran kayan lambun. Banda alayyahu, shi ki samasa ruwan zafi ki tsane shi, saiki sa namanki ko kifi ko kibarshi haka, kibar kayan lambun suyi laushi ruwan kuma yayi kauri, sai kisa albasa da alayyahu kirage wuta, tayi dariya tace yanzu zakiji shi a bakinki, a time din data gama yawuna har tsinkewa yakeyi domin yunwa nakeji nakuma na cika flet na kuma gefe, gaskiya yayi dadi wannan gima potatoes din, tayi dariya tace to kidai rage wuri ga abinci na biyu mai suna, KABBANI RUS RICE, abinda ake bukata nama, albasa, maggi, kayan lambu, tafarnuwa, Cinamon, Cadamon, mint, Attarugu, Yogot, basmati rice, ki yanka nama kanana sai ki tafasa, kidan soyashi sama sama, kiraba shi biyu, kidauko basmati rice ko kuma wadda kike amfani da ita kidafata ruwan naman sama sama sai ki yanka karas, garlic, pies, albasa, ki hada su guri daya, sai ki daka attaruhu banda tattasai kisoya kizuba su karas, nama, garlic, maggi, da dai sauran su, ga wanda bai shan yaji ana iya amfani da tattasai zalla cinamon, cadamon, mint, sai ki zuba yogot cokali uku ko hudu, in kina son zaki dayawa, idan kuma bakiso sai ki zuba kadan, to your taste. Idan kin gaggauraya sai ki juje guntun ruwan silale a ciki idan yatafasa sai ki sa albasa kirufe ta, kirage wutar har ya tsose yadahu, zaki iya mata sos din albasa da garlic da attarugu ko sos din tumatir kawai ko kici haka. Idan kikayi wannan sai ki sami mangwaro tunda gaki gidansa akwai manya manya nan sai bare bayan saiki yanyanka shi kicire kwallon, sai kizuba tsokar mangwaron atukunya kisa citta, kanunfari, kuzuba ruwa kidora a wuta yadahu sosai yafara fashewa sai ki burge shi kikara ruwa kitace kisa sugar da fulawa kisa firij. Ta koya mata abinci da dama( na tsalake ne saboda nasan dayawanku kun iya musamman...inma da wadanda basu iyaba bazasu wauce abokanainaba su kuma insunaso sai suyimin magana prvt loz). Bayan ta koya mata komai. Tayi mata rakiya har bakin kofa, nace Don Allah kiyi hakuri bai bar min komai ba....gurin is not clear. Tayi dariya tace wallahi ya biya ni har da doriya, ni ke da godiya Madam. Naji dadin samunki mai far'a da son jama'a wallahi domin hausawa na cewa shimfidar fuska tafi ta tabarma. Sorry not clear.Amma gobe kizo da wuri don Allah Na fada ina murmushi. Insha Allah da wuri zan zo yau ma akasi aka samu Na gode sai goben. Nace Allah ya nuna mana lafiya. A kujera na bar wayata na dauko ina latsawa na ga an kira har sau goma sha uku (13 missed calls). Na fido ido, ina dubawa na ga Hameed wato Yarima. Na zauna tare da kura wa wayar idanu saboda a gaskiya bana iya kiransa. Na latso lambar Inna, bugu daya ta shiga. Tayi sallama murya a washe. Wa ke magana? Inna Humaira ce. Sai naji tayi yar dariya. Humaira kuna lafiya? Kalau Inna, su Aisha su iso lafiya? Tace lafiya lau, ya suka barku? Nace kalau. To Allah yayi muku albarka Kiyi mana godiya mai tarin yawa wurin yarima don Allah. Ya kira ni dazun yace zasu yi tafiya , don haka ki kula da kanki, ki kuma kular masa da gida Allah yayi muku albarka. Nace Ameen. Mun dade muna hira inda na lura Inna kamar ba cikin damuwa, sannan muka yi sallam hankalina ya kwanta. Kamar abin jira, kiransa ya kara shigowa. Gabana ya fadi ba wai kiran ke bani so ba, a'a tambayoyi na tsana a rayuwata. Na kara wayar a kunne tare da fadin. Assalamu alaikum. Ya amsa cikin zakuwa tare da ci gaba da fadin. Ina kika shiga ne tun dazun ina ta kira shiru, ni duk kin tada min hankali. "Kicin" na

Chapter 8 of 11