ne?
Ka dubi dana ka ce wai, in bawa wata shegiya mara
asali. A gaskiya ba zan iya ba."
Ya ce, 'to shi kenan na ji alhaji allah ya huci
zuciyar ka, amma don allah ina so ka sanyawa zuciyarka
ruwah sanyi kar ka kara saka abin ma a ranka kuma
insha allahu wannan aure ba za a yi shi ba, ka sasanta da
dan'uwanka ni zan je in same shi in sanar masa tun da
abin ya ki a hakura ya sama mata wani mijin kawai."
"yauwa haka nake son ji, shi kenan yanzu na ji
komai ya yi daidai."
Alhaji gambo ya koma ya sami alhaji usaini ya
135
1
T
sa
n
a
Kwadi Bari Jana Amina A. Sharadu
sanar masa da abin da ke faruwa. Wato yadda suka yi da
alhaji hassan. Cikin bacin rai ya ce, "yanzu ni da nake
ganin kai za ka share mini hawayena kuma kai ma ba ka
goyi baya ba, wai ya ya kuke so ne?"
Ya ce, "ka kwantar da hankalinka alhaji kawai
wannan yarinya ka bani ita mu tafi can jamus da ta shi
zai warware duk wannan matsala."
Ya yi tsaye yana tunani.
Kash! Masu karatu nima da a nan ruwan nawa
biron ya tsaya sai dai na san za ku ce wai shin ina
zancen jamilu ne? Wato wanda ya yi wa halima ciki,
kuma ya asabe za ta kare da 'yan'uwanta? Anya ko alhaji
yana bari su tafi can jamus din? Auran bashir da
maryam yana yiwuwa kuwa? In yana yiwuwa to ya
alhaji hassan zai yi? To duk wannan amsoshin sai mun
hadu a kwadayi bari jana kashi na biyu.
Daga taku har kullum:
Amina abdullahi sharada
08085389470, 07035862096.
i
136
ITATTAFAN MAROBUCIYARZAZZAFAN KAUNA
STKRIN JUNA
TSAYA KALLON ROWA
BASHINHATACC
HAKURGDAIASOYT
SHARRINTIN
BANSANTIA BACE
SANAULYYA
ALKAWAGINEZN
MAKASHINKA
GYARA KAYANKA
WAZANZAВА
YIWA KAT
SAKUDADAFE
VARASALL
KAWA ZUCINSO
YACUCENT
RAYUWAR NAWAL
SOINA HAKIKА
KALMIN WATACCI
KWADAYI BARIJANA
PUBLISHED BY
AL-AMIN B/PRINTIN & PUBLISHED COMPANY
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels