Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
10 / 10
kidaina wanan abun dakike.  Me nake?.  Wanan abun mana.  Kaga ni ya akayi sauri nake.  Ai bance ba sauri kike ba amarya.  Uhm. tafad a tana cuno baki.  Ummi kinga yanda kaddara ta tsara mana ko?. Shiru tayi batace komai ba, shikam yad ora da cewa.  Ummi nasan kin soni, nima kuma na soki, ina miki fatan Alheri a rayuwar ki ta gidan Aure, Allah yabaki zaman lafiya da mijinki, sanan nima zan rik i matata tare da fatan zaman lafiya da ita.  Allah Yabaku zaman lafiya nagode. itama tafad a a hankali  Ga kaya nan sai ki d auki wanda zaki d auka kibawa Asiya sauran itama kice ina mataa fatan alheri.  Mungode Allah yak ara arziki.  Amin yah Allah, kice da Zainab tafito idan kinshiga. Bata iya cewa komai ba ta shige gida jiki ba kwari. ko acikin gidan ma bata iya cewa komai ba, sai  sak om Master da ta fad awa Zainab. Sai bayan Zainab ta tafiti sanan tabasu labarin komai. Daga haka a cigaba da biki har aka kai amare Gidan Yaya Umar makeken gidane da ya tsaru ta kuma k awata da ado. Su Ummi any bake bakw a cikin gida, ana jiran shigowar ango da abokansa. Bajima suka shigo shida abokansa, bayan sunyi yar Nasiha sanan suka tafi aka bar Amarya da kuma ango. Yaya Umar ne yace da Ummi.  Amarya ran gida. Murmushi tayi daga cike batare da tayi magana ba.  Ummi da farko babu abunda zamuce da Allah sai godiya, da yanuna mana wanan rana, Ummi akwai abinda nakeso kisani, bawai nafara sonki bayan dawowa ta daga Chaina bane, nafara sonki tun randa nafara girma nafara sanin mene ne so, sai dai lokacin dakika girma kikai nafara nunamiki so, kika fad a wata soyayya mai girma, Ummi na fuskanci yanda kike matuk ar son gayen hakan yasa na hak ura ba tare da na daina sonki ba,  a takaice Ummi na shafe duk shekarun da nayi a chaina tare da sonki. babbar damar da nasamu  shine dawowa na tarar dake babu aure, a lokacin nasawa raina insha Allahu zank ara komawa soyayyarki sai dai kuma nasake samun ki tare da shi wanan mutumin, kuma nasan indai nafito miki da wanan maganar zaki dubu Mama da Asiya ki amince kamar yadda nasan Hajiya da Alhaji zasuyi, Ummi naciga ba bibiyar duk wani abu naki har nasamu labarin sab ani dakuka samu wanda yazama hanyar da kusanto da buk ata ta, bansaniba Ummi ko kina fushi d hakan ko kuma na tukureki Amma kisani ina sonki. Jikin Ummi yayi sanyi sosai, a hankali ta furta  nima ina sonka Yaya Umar.  Da Gaske Ummi?, yaushe kika fara sona. K asa tayi da kanta sanan tace.  Tun ranan da mukaje taro ka a airport nafara sonka, sanna kuma a lokacin na yardarwa zuciya ta nadaina son Master.  Naji dad i nagode da soyayya Ummi.  Uhm Uhm Uhm. This is the End TSOKACi _*    Tundaga wanan rana soyayya mai tsafta tafara gudana tskanin Yaya Uma da Ummi, soyayya take nuna masa mai tsayawa a rai. _*    Asiya da Nawfa suna zauna lafiya kamar dama tunda sunason junan su, suma tasu soyayar suke yi mai tsafta _*    kamar yadda d an adam yake 9 bai cika 10 ba haka Ko sau d aya Master bai tab a daina son Ummi ba sai dai so ba irin na aure ba ko rayuwa tare, so na har abada a cikin zuciya _*    Anty tadawo takuma yi nadama su Mama sun hak ura sunyafe mata, bayan kwama biyu da hakan Allah yayi mata rasuwa. _*    Bayan shekara da Auren su Ummi Allah ya albarkace ta da samum k aruwar yaya mata guda biyu wayanda suka ci sunan Mama da Hajiya haka Asiya ta haifi na ta d an namiji da yaci sunan mahaifin ta _*    yaron wajen  Zainab ya girma cike da tarbiya da kuma kula _*   Anty nafisa ma ta zama babbar mace da yaranta da mai gidan suna zaune cikin farin ciki _*    Akwai mutunci  sosai tskanin Master da Yaya Umar haka tskanin Ummi da zainab _*   _*   Master yak ara Aure inda ya Auri Halima bayan ta tuba tayi hankali a hanun Mama ya aure ta, biyayya sama da k asa takewa kowa _*   Bayan wasu shekaru kamar 20 babban zumunci ya kullo tsakanin wanan ahali inda d an wajen Ummi ya auri yarinyar wajen Master Allah kenan Wanan shine k arshen labarin TUDU AKAN KWARI ina fatan ku ilimantu da wanan labarin   Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah   Allah ina k ara gode maka da kabani damar sauke wanan littafin abubuwan da mukayi dai dai Allah kabamu lada, wayanda suke na akasin haka Allah ka yafe mana. Jinjina da godiya ga duk mambobin kungiyar Taurarin marubuta writer s association  Allah yak ara had a kan mu baki d aya Nagode An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 10 of 10