Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ÿþ TUDU A KAN KWARI    LABARIN SOYAYYA MAI DAUK E DA RUŠANI, CAKWAKIYA,GANGANCI,BAN TAUSAYI. ..Daga Al™alamin Sayyid writer (Legend) *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß _"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_ <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß Sadaukarwa& Na sadaukar da wanan littafin ga Mahaifina da mahaifiya ta, Allah yak ara muku lafiya da nisan kwana da kuma arzik i. Wanan k irk irarren labari ne banyi dan cin zarafi wani ko wata ba. Sanarwa& Tudu akan kwari ba sabon labari bane, tsohon labari ne dayasamu ´an gyare-gyare da sauye sauye. Godiya& Ina godiya ga Allah (S.W.T) da ya bani baiwa da damat rubutu mai amfani da ilmantar wa Ina godiya ga duk masu bibiyata domin sune ™arfin gwiwa ta. Gaisuwa&    Ina gaisuwa ga marubutan littafin A Gidan Aure na baki Wayansu. 1.  Ina mi™a sa™on gaisuwa ga Anty Hussaina s Abdullahi, wacce ta kasance babbar yaya a gareni (Allah ubangiji ya raya muwaddah da sauran ´an-uwanta). 2.  Ina mi™a sa™on gaisuwa ga Ru™ayya Yusuf ibraim (A.Y. M. Palace Nova). 3. Ina mi™a sa™on gaisuwa ga Salamtu Hussaini (Queen bee) 4. Ina mi™a sa™on gaisuwa ga Hadizatu Mrs kd Marubutan littafin A gidan Aure nah,sanan ina gaisuwa ga dukannin marubuta mussaman. Ummulkhair s panisau Queen Waleedah Jamila umar janafty Maryam laminu gwarzo Muhammad lawan prp. Dama sauran marubuta baki Waya. SHIMFID A& ..                Pegi na farko& 01 Matashiyar buduruwa ce wacce a k alla baza ta huce shekara 22 ba,tsaye take cikin madaidaicin office wanda  ya ™awato da ado. Dik da office Win bai kasance mai girma ba amma yana da kyawun gani, bata cika shi da kayan kyalele ba amma ya tsaru. Kasancewar shigowar ta kenan cikin office d in ba ta kai ga zama ba idon ta ya sauka kan flowers d in dake zube kan table daga gefe, da mayalwacin mamaki ta nufi wajen. Kallon followers Win tayi sosai tabbas ba ita ta ajiye su ba, kuma jiya ita da kanta ta kulle office Winta. knocking d in kofar office Win a kafara ba tare da ta juyo ba ta bada umarnin shigowa. Baba Masinja ne ya shigo yana faWin.  Barka da ™araso wa ranki ya daWe.         Barka dai Baba. ta faWa tana fara buWe flowers d in cike da mamaki, sai kuma ta juyo ta kalli Baba Masinja.  Am Baba waWanan kayan kuma daga ina haka?.       Yawwa ranki yadade dazu da sassafe wani mutumi ya kawo yace naki ne,harda wata takarda ma kiduba cikin drower Winki.          NI. ta faWa tana nufar wajen da drower d in take, bud ewa tayi idanun ta suka sauka akan lafiyayyiyar takarda da tasha ado.   M.A d in da ta gani jikin takardar ne  ya sata jan tsaki,a fili ta furta   Wannan wace irin maita da masifa ce, wanan wane irin mmutum ne haka mai nacin jaraba?. Baba Masinja jin ta fara faWa yasan ta gane idan sa™on ya fito, hakan yasa yaja mata ™ofar ya fice ko ba komai shi kam yaci kyautar manyan kudaWen da mutumin ya bashi. Guri ta zamu ta zauna hannun ta ri™e da takardar, ™arar shigowar sa™o wayarta ne ya katse mata gajeren tunanin da ta fara. Hannu takai kan desk Win da wayar take ta Wauka, wani dogon ja tsaki taja bayan ta kalli sa™on, fara karanta wa tayi har ta gama sanan ta ™ara jan wani tsakin.  Ni gaba Waya mutumin nan ya fitini rayuwata,shike nam turo da sa™o kala kala ™arshe a kira wayar baza ta shiga ba Kullum a Soye kamar mara gaskiyya gashi yau har ta kai ga yafara tura mata sa™o cikin office     Haka ta yini tana faman tunane tunane, ta kwashe wacan ta ™ara wancan, sau™in ta ma office Win nasu ba mai hayaniyar ma aika ta bane. Sai zuwa ™arfe huWu da kwata ta fara shirin tafiya domin tasan yanzu Asiya zata ™araso domin bata taSa huce ™arfe huWu ba ta zo ba, gashi yau har ta gota. Ba ta ™arashe tunanin ba taji anturu ™ofar, Asiyan ce ta shigo bayan ta kuma Nawfal (wanda yake shugaba wajen aikinsu, kuma yake nuna mata soyayya ta gaske, sai dai ita bata ko kula, tana kulashi ne a matsayinsa na shugaba a inda take) Murmushi ta saki mai cike da ya™e ganinshi, domin yau bata ko samu damar zuwa sun gaisa ba.     Wai dama Sir yau kashigo office d inan,banga ka ba sai da mutuniyar ka tazo.  Gashi kuwa kin ganni.   ya bata amsa a da™ile wai shi adole fushe yake, Shiru tayi ta cigana da haWa kayanta dan dama ita kara take masa  a matsayin sa na shugaban ta a wajen aiki, amma ko kad an bata tab a jin wani sonshi ba,balle dan yayi fushi zata ji babu dad i       Meenaarh haWe kayan mutafi mana. Asiya tafad a da alamar k osawa,dan ita tun daga office d insu hankalin ta yayi gida gashi tana zuwa Nawfal ya tsayar da ita kusan minti talatin yana mata surutan wai Ummi bata sonshi.     Muje. Ummin tafad a tana kama hanya zata fice, Nawfal ne yafara ficewa sanan Asiya ita kuma Ummi ta t saya ta kulle office d in tabi bayansu     Kayi hak uri Nawfal zamuyi magana da Meenarh insha Allahu komai zai dai daita.    Asiya tafad awa Nawfal ganin yanda Ummi ta watsar dashi kamar ba tasan yana fushi ba.  Badamuwa Asiya nagode sai najiki. Nawfal ya faWa dai dai lokacin da Ummi ta k araso wajen. Ka Wa kai yayi  yatafi hakan yasa su ka shige tasu motar  Asiya taja su. Sai da sukayi tafiya mai nisa Ummi ta buWe baki tace   Asiya kinsan kinsan mutumin nan har takai yafara turumun da saqo?.    Wane mutumi.kuma wane kalan saqo?. Asiya ta tambaya hankalinta nakan driving Winta.  Wanan M.A.M Win mana. Ummi tabata amsa idonta a rufe  To ai yadad e yana turo miki saqo ko?. Asiya ta ™ara faWa ba tare da ta juyo ba.  Asiya zan zage ki wallahi,d azu da nazo office kawai naga flowers harda rings ga kuma katuwar love letter,ko karantawa banyi ba naga message d inshi.   Ummi ta k arashe Maganar tana mik awa Asiya wayar, KarSar wayar Asiya tayi tana cewa.  To ki tsaya kiyimun bayani amma kina mun magana a gajarce. Harara Ummi ta maka ta sanan tace  Duba dai kigani.   Shiru Asiya tayi ta karance sa™on baki Waya sanan ta mi™a mata wayarta ta.    Meenarh a Wan ™aramin binciken da nayi akan mutumin nan duk da bani da wani assurance na cewa shine, Amma tabbas wanan logo d in da sunan na wani babban company ne a legos,sanan akwai wasu branches a Abuja da nan kano,na duba sosai wajen samu hoton asalin hoton owner Win amma ya gagara, komai a Soye. Kallon ta Ummi tayi sanan tace  lallai sannun ki Asiya da wanan dogo bincike,amma taya kike tunanin mai wanan dukiya zai b ata lokacin sa har haka?, yana turumun da messages.   Abinda nima nake tunani kenan,Amma insha Allahu ko waye zai zamana Alheri ne& & Katse ta Ummi tayi ta da cewa   Wane alheri kuma Asiya bayan da kud in auren wani akaina,ko kema kin fara mantawa ne?.  Uhm ni kyale wanan batu.! Ummi ya kike ganin zamuyi da Nawfal?. Asiya ta faWa ganin har sun kusa isowa gida. Shiru Ummi tayi tabbas tana so su rabu lafiya da Nawfal,duba da kasancewar sa Mutumin kirki mai nagartatun halaye, amma kamar shi Win ba zai fahimci haka ba. Kinyi shiru.  Asiya tafad a tana karya kan motar zuwa cikin layin su.  Kinga doctor anjima mayi maganar. Ummi  ta faWa ganin sun k araso gida. Parking Asiya tayi bakin wani gida mai d auke da k aramin gate,inda Ummi tabude k ofa ta fito kai tsaye gidan tashiga inda ita kuma Asiya ta k ara jan motar zuwa wajen wani madaidaicin gida shima da ke d auke da k aramin gate ~~~~    Da sallama Ummi tashiga cikin gidan nasu, inda ta tarar da mahaifiyar ta Hajiya tsugun ne bakin bayi tana d aura Alwala. sallamar ta k ara maimaita wacce tayi ta farko ba a amsa ba, Amsa sallamar Hajiya tayi tare da fad in. Sannu da dawowa.      Yawwa sannu da gida hajiya. Ummi tafad a tana a jiye jakarta ta nufi wajen d aura alawan itama.   Bayan ta idar da sallah ne tafi to daga cikin kyakyawam d akin ta wanda ya k awato da kayan ado dai dai masu k aramin k arfi, kai tsaye d akin hajiya ta nufa domin amsa kiran da tayi mata.      Da sallama ta shiga d akin inda tasamu Hajiyan zaune bakin gado, itama zama tayi sanan tace  Hajiya gani. Hajiya bata amsa mata ba sai nuna mata gefen gadon tayi da hannu, da sauri ta tashi ta nufi inda taga kayan a zube a ™asa, maka mantan kayan da aka kaimata office Winta a fili ta furta.  Innullahi wa inna illahir rajiun, wanan wane mutum ne yake son jamun masifa haka ne.         Ummi ba sai na miki bayani ba tunda gashi kinsan daga inda suke,kuma baxan tambaye ki wanene yakawo miki ba, sai dai in tunamiki da kud in auren wani akanki sanan kuma na k ara tunamiki da irin halin da kika jefa kanki damu ciki a baya&          Hajiya wallahi tallahi bansan way anan kayan daga ina suke ba. Ummi ta katse hajiyar da murya mai cike da kuka.       Kinga tashi ki bani wuri, nafad a miki abinda zanfad a miki idan kinga dama ki d auka idan baki gani ba karki d auka.  Tashi Ummi tayi ta fuce.  zo ki kwashe kayanki ki fice mun dasu daga d akinan.    Dawowa tayi ta kwashe kayan fa fice.  A tsakar d akin ta, ta watsar da kayan ta kifa kai a kan gado ta fashe da kuka  wanan wace irin rayuwa ce da uwar da ta haife ka ma bata fahimtar ka .     Kuka tayi mai isarta sanan bacci b arawo ya d auke ta. Bata tashi ba sai da  kiran sallan magariba  yata da ita.    Bayan tayi sallah ne ta d auki wayarta ta kira Asiya domin tasan tabbas Hajiya baza ta tab a barin ta zuwa ko ina ba, sai da Asiya tayi sallan i sha i sanan tasamu shigowa lokacin Ummi da Hajiya na zaune a tsakar gidan kan tabarma kowa ce na sabgar gabanta  ciki ciki Hajiya ta amsa gaisuwar da  Asiya ke mata,tunda ga nan Asiya ta fuskanci Ummi ta k ara jawo musu wani abun.    Tashi sukayi suka nufi cikin Wakin ummi wanda Asiya bata bari sun kai ga zama ba ta fara magana.  Ummi me kuma kika yi.?     Me nayi ni uwar laifi ko. Ummi ta bata amsa tana zama gefen gadon dake cikin Wakin.   To ai naga  yanda Hajiya take kallo na ne. Hannu Ummi ta d aga mata ta nuna mata tulin kayan da aka kawo mata.    Daga ina kuma way anan ni Asiyatu.?  Daga wajen jarababben mutumin nan da yake neman ya dawo dani cikin tashin hankalin. Ummi tafad a alamar ta gama fusata.     Ki daina fadin haka Meena tashin hankali da muka shiga a baya yatafi insha Allahu,kuma kowa ne wanan insha allahu bazai zamar mana tashin hankali ba.    (nikam nace wanan wace irin masifa ce ina masoyi ya taba zama tashin hankali? lol) Legends pen. TUDU A KAN KWARI.      (Short stroy) Mallakar Sayyid writer (Legend) *FUTURE WRITERS ASSOCIATION* *(FUWA)=Ø‹Ýþ=ØÚÜ* <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß _"˜ungiyar Marubuta masu tasawa, Rubutunmu shi ne tafiyar da ke wuce lokaci, mu ne masu Waukar harshen gobe a yau. Marubuci ba ya zana kalma kawai, sai dai ya zana mafarki a zuciya, ya maida shi haske ga al'umma. Wannan shi ne alwashinmu a matsayin mu na matasan marubuta. Taken mu shine Waga darajar Marubuta masu tasawa."_ <Ø;ß<Ø;ß<Ø;ß          Pegi na biyu 02. Washe gari tun zuwan ta office take ai kin tunani yanda rayuwa ta fara tun daga tashin ta zuwa girmanta,  irin soyayyar da tasamu daga mahifinta, mahaifiyar ta, yayarta da kakannin ta har zuwa lokacin da komai ya canja na rayuwarta, Tudu akan kwari ya gifto ciki yayi gaba da farin ciki,nustuwa da kulawa daga rayuwar ta ya gayyato mata tashin hankali da damuwa Kuka ya zamema ta abun yi a ko yaushe. K arar wayarta ne yadawo da ita daga tunanin da take yi, hannu takai ta d akko wayar ta kara a kunne tare da fad in     Hello.   daga can bangaren aka amsa da cewa        MEENATAH. Da sauri ta zare wayar daga kunne ta, ta duba sunan dake jiki saidai pravite number ce ma ashe.  Kinyi mamaki ne.? aka k ara fada daga cikin wayar. Ya za ayi ta manta da wanan Muryar yaza ai ta manta da wanan sunan, sunan da ba wanda yake kiranta dashi sai shi kad ai cikin wanan muryar, da sauri ta katse kiran tare da fad in   Innanullahi wa,inna illahir rajiun, me Mukhtar yadawo yi cikin rayuwa ta.  Firgit ta tashi ta nufi wajen da ta ajiye kayan da aka kawo mata jiya wayanda bata ma bude su ba,  d akko su tayi zuwa kan table d in ta sanan tafara bud e su wata envelope ce ta fad o da sauri ta kai hannu ta bud,e ta, hotuna ne suka zuba daga ciki, tsugunnawa tayi ta fara kwashe su tana kallon su. Hoton wani kyakyawan farin saurayi mai kama da larabawa ne ya bayyana a jikin hoton farko, yana sanye cikin ash colour na jacket wacce tazo masa har gwiwa da ga kasa kuma neavy blue din wando jeans ne a jikin shi. ˜afar shi sanye ciki black boots na takalmi, da alamun hoton ma ba a nigeria bane duba da yanayin background d in. Fuskar shi ta tsurawa ido tana so ta ga kama ko da guda d aya ce da Master, haka taga ma amma bata ga wata kama ba hakan yasa ta juya zuwa hoton gaba. Still kyakkyawan matashin ne shima dai ba a nigeria din bane, cikin rashin k warin gwiwa ta bude hoton gaba sai dai abinda ta gani yasa ta mike da sauri da fadin  wallahi shine! master ne!. k ara kurawa hoton ido tayi shine Win ne cikin shigar shi ta k,ana nan kaya golden yellow din riga da blue din wando,wuyan shi yasha sark a, hannun sa cike da zobe, idanun sa sunsha kwalli.   Kai kana ganin wanan hoton ka ga rikak en Wan daba, wanda yake tashen rashin jin magana.  Ta dad e tana kallon hoton wani irin yanayi take ji, wani abu take ji yana shiga zuciyar ta, da sauri ta huce hoton zuwa na gaba.        WACECE UMMI? Amina Kamal Alhassan Shine asalin sunan ta. Haifaffiyar garin Zaria cikim unguwar Gyallesu.  Mahaifinta  Sunan sa Alhaji Kamal Alhaji kamal mutum ne mai wadatar zuci tun yana k arami yake da neman nakai sosai,shekarar shi 22 yayi auren shi na farko inda ya aure Wata mai suna Amina,wacce sukayi rayuwa cikin soyayya mai dad i, Kamal yaso Amina. Kamar yanda ita ma Amina taso Kamal ta masa biyayya a gidan Aure, har yakai ga Kamal yaji cewa Mace daya ce a duniya Amina.  Shekarar su Uku da aure Allah yayiwa Amina rasuwa wajen haihuwa haihuwarta ta farko inda ta mutu tabar yarinyar ta wacce taci sunan Goggo mahaifiyar Kamal Nafisa, dai dai lokacin da arziki yafara samuwar wa Kamal.   Yaji mutuwar Amina har sai da ya kusa zaucewa bayan lokaci kadan Goggo ta nema mai Auren Saliha yar gidan k awar ta, Kamal baiyi musu ko jayayya da mahaifiyar sa ba, ya karb i auren Saliha, lokacin nafisa yar su ta na da shekara d aya da rabi.   Saliha ba mace bace mai mugunta ta rike nafisa kamar ´ar da ta haifa,ta kasance mai biyayya ga Kamal har sai da takai ga itama ta  shiga zuciyar sa, shekarar su biyar da aure saliha ta samu ciki, lokacin kam soyayya ta kullo tsakanin ta da Kamal haka ma Nafisa ba zaka taba cewa ba yarta bace ta cikin ta. Lokacin da cikin Saliha yakai lokacin haihuwa, sosai Kamal ya tsora ta sabida tunanin kar ita ma ta mutu kaman Amina domin tabbas zuciya na son mai kyauta ta mata,a yanzu yana son Nafisa kaman yanda ya so Amina.    Cikin ikon Allah Saliha ta sauka lafiya, inda tasamu yar ta mace. Wacce akasa mata sunan Amina, amma suna kiranta da Ummi. Tun daga kan Ummi basu kara samun haihuwa ba.  Nafisa da Ummi baza kata Sa bambance tsakanin su ba, Nafisa nason Ummi so na gaske na jini da jini,  haka Ummi nason Nafisa so na jini da jini.    Ummi ta taso cikin wani irin gata daga wajen mahaifinta wanda har yakai mahaifiyar ta na jin kishi da sunan da aka saka mata. Yanda Nafisa take iya sadaukar da abu Ummi ta samu kad ai ma ya isa ya kagane irin soyayyar da take mata. Ummi ta kasan ce yarinya mai wani irin taurin kai da kafiya ta masifa bata tank waruwa akan abinda tai niya haka ba ta sawuwa akan abinda ba tai niya ba Ummi kenan.    Bangaren halitta Ummi ta kasance mai baiyyanan nen kyau ne,irin mutanen da a kallo daya zaka ga kyawun ta,Ummi yarinya mai rawar kai,gayu kam har ba a magana wajen Ummi, k awar ta a duniya kwaya d aya ce tak Asiya wacce suke jikin gidan su.  Asiya yarinya ce mai saukin kai da saukin hali wanda ta samu a wajen mahaifiyar ta SAHURA da suke kira mama, domin mama bak aramin hakuri take da abokiyar zaman ta atine ba tun mijin su na raye har Allah yayi mai rasuwa. Mama ce ke da yara uku maza biyu mace d aya wacce itace Asiya, Atine kam ba ta haihu da alhaji ba yar ta k waya daya Halima a gidan tsohon mijin ta tahaife ta wanda ya rasu, duk irin mugun halin Atine Mama ba tace tabar mata gida ba lokacin da aka raba gadon alhaji. Haka ta cigaba da hakurin zama da ita, kullum tana mata rashin mutumci da rashin arzi™i yarta kam Halima rashin mutunci da rashin kunya sai wanda ta manta, babu irin rashjn mutuncin da ba tayi a unguwa kula maza kam ko Karya ta shafa mata lafiya. Mama da Hajiya kam abun ba a magana zama suke kaman wasu yan uwa.    Tun tasowar Ummi a irin taurin kanta Hajiya da Goggo ne kad ai ke tsawatar mata taji,haka yasa Ummi kwata kwata bata shiri da gidan Goggo dan saita shekara bataje ba, Ummi na da shekara 13 akayi bikin Anty Nafisa bayan ta kamalla diploma dinta.    Mijin anty nafisa mai suna Musaddiq wanda yake matsayin lawyer mai zaman kansa, mutumin kirki ne bashi da wata damuwa kwata kwata, soyayya sosai Ummi take samu daga mahaifin ta har zuwa lokacin da k addarar ta canja har zuwa lokacin da ta d ora TUDU AKAN KWARI. ~~~~~~~              k arar wayar ta ne yadawo da ita daga d an tunanin da ta tafi yi na rayuwarta, jawo wayar ta sai dai 5missed call ta gani yabata mamaki,ta na me akayi mata way anan kiran haka?.   Bata kai ga samun amsa ba kiran yak ara shigowa dauka tayi tare da sawa a kunne.  Ranki ya dad e! ina matuk ar godiya. wani irin dum taji kirjin ta yayi,domin yanda sassanyar muryar ta shiga kunnen ta tare da saukar mata da wani mugun tsoro. Jin shirun da tayi ya bashi damar cigaba da magana.    Barka da kasancewa cikin kyakyawan lokaci abar sona&  ENOUGH!. Ta faWa a d an tsawace, bayan tayi karfin halin tattaro nutsuwar ta da k arfin gwiwarta tace   Mukhtar ya kamata kasan ka gama raina mun hankali a rayuwar duniya, yakamata ka ™ara cire Ummi daga rayuwar ka,kamar yadda kayi abaya,domin Ummi tatafi daga rayuwar ka har Abada.  Ba har abada ba Ummi, a duniya ke ta wace haka ma a lahiri ke tawace, Ummi kar kiyi tunanin inada numfashi zan bari wani abu dai zai rabani da ke ya wanzu a rayuwa, karki yi tunanin baikon da akayi miki da Affan zai zama wani katanga tskanin na dake, sai dai ya zama wani bango a gareki da zai karemun ke dafa wasu mazan. Kashe wayarta tayi gaba daya,domin tabbas maganga nun Mukhtar zasu iya haifar mata da wata muguwar damuwa, domin kuwa  yanzu tara ba kanta da soyayyar Mukhtar har abada. Knocking Win kofar aka farayi a zabure ta Wago tana kallon ™ofar& .. Legend's pen TUDU A KAN KWARI. Mallakar Sayyid writer (Legend)          Pegi na uku 03 Baba masinja ne ya shigo tare da cewa  Ranki ya daWe kina da ba™i Mai da kanta ™asa tayi tana sauke a jiyar zuciya, kusan mintina uku tace  waWanne kalan ba™i kuma Baba?.    wasu yan mata ne haka kaman ba musulmai ba. Baba masinja faWa  kace su shigo. Kyawawan yan matane guda biyu suna sanye cikin riga da mini skirt kana ganin su kasan ma,aikata ne daga wani company. Hannayen su rike da kwalaye da akayi Warping nasu da fold peaper. Shigowa sukayi suka ajiye gaban table dinta. Ita kuma tana binsu da kallo. Daga ina?. Ta tambaye su. A Šaya daga cikin su ce tace  From The C.E.O M.A.M Nig limited. Ba tare da Ummi ta kallesu ba tace  full name?.  Sir Mukhtar A Master. Shiru Ummi tayi tare da ™asa da kanta, tsahon minti biyar sanan tace

Chapter 1 of 10