a fuskanta tace
khaleesat
munaso kifadamana duka abunda
kika
sani, rau rau tayi da ido zatai kuka
tana
kallon Hydar, ya girgiza mata kai
alamun kartayi shanye hawayen tayi
tafara bayani tafadi komi. Umar zaki
yazo duk yanda yaso yay confusing
khaleesat yakasa haka akace taje ta
zauna, ahankali take tafiya taje ta
zauna
kusa da hydar.
Shima aka kirashi yaje yafadi
abunda
yasani yakoma kusada khaleesat
dake
kuka sosai yau takara tunawa da
mum
dinta jabo yadaura kanta akirjinshi
yana
lallashi.
Hj benazir tace inaso na gabatarma
da
court shaidata ta karshe, mai suna
AYSHA CHUCHU!!! Ahankali take
tafiya
tasa doguwan riga pink tai kyau
sosai,
Abban chuchu gabanshi faduwa
yake sai
kallonta yake amma taki bari su
hada
ido.
Hj benazir ta dauko wasu files biyu,
da
bindigogi 10, saikuma waya tamika
aka
bama Alkali. Tace wanan files
document
din dasukai singing dinne, iri
dayane
dukansu, saidai daya akwai jini a
takardun daya kuma babu,pistols
dinan
kuma adakinshi cikin loka chuchu
yarshi
tagani, saikuma phone dinan
recording
din da chuchu tayine lokacin da
babanta
yay confessing shiya kashesu,
yakumayi
threatening dinta cewa inta fada zai
kashe khaleesat din saisa takasa
fada.
Tace chuchu fadi abunda kika sani.
Hawaye ya sauko daga idon chuchu
tace
kafin nafadi komi inaso kowa yasani
dis
is d hardest decision of my lyf, to
testify
against my father. i canβt stand and
be
watching him killing innocent
people,i
have to put a stop to him. dad
nasan
abunda nayi duniya zata
zagen,zaβace
wace irin ya ceni, but 1 thing zasu
gane
shine justice comes b4 anything.
Kowanene mutum a wurinka inya
sabama shariβa ahukuntashi,inhar
ana
haka zaβa rage criminals a
duniyanmu
tayau.
tafashe da kuka sosai tace dad am
sorry,
am sorry, am sorry forgive me. Hj
benazir ta dafata tace is ok, tai
shiru ta
dago kanta ta kalli babanta ido cikin
ido
tace yess is my father,my dad is
guilty,
my dad murdered khaleesat parents,
shiya kashe su, yakuma makantar
da
khaleesat. Not only dem mai aikin
gidanmu ma haka. And su mai gadi
are
his accomplice tare suke everything.
Jikake tsit. Lawyer umar zaki was
speechless akace kowa yakasa
magana,
mamaki ake wace irin brave lady ce
wanan. (Niko m shakur na daka
tsalle
nace swt pie dina kenan, chuchu d
oneeeeeeeeeee.)
taje ta zauna.
Alkali yay playing recording kowa
yaji
sanan yaduba files yaga banbanci.
Yabada pistols din aka tafi dashi lab
dan
testing.cikin 20 mins aka dawo aka
duba
finger print din yay matching nasu.
Alkali yagama rubuce rubuce sanan
yadago, yace ayau kotu ta yanke
hukunci, shaidu dakomi sun
nunamana
baro baro cewa Abban chuchu
shiyayi
kisan. da yaranshi.
Kotu ta yanke musu hukuncin daurin
rai
da rai. zama gidan yari na shekara
32
tareda horo mai tsanani.
Alkali ya buga kowa yamike yafita,
aka
fiffto waje chuchu kuka Khaleesat
kuka.
πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£0β£
Suna fitowa waje khaleesat ta
rungume
khalis tana kuka, ya share mata
hawaye
yace komi yazo karshe lil sis,shima
yadan fashe da kuka dad da Hj
benazir
sunta lallashinsu.
Khalis yace mum wai yaushe chuchu
tazo
court dinan??
Hj benazir tace tare mukazo nabarta
a
mota nane,yarinya har office tazo
takawomin shaidunan nima nai
mamaki
yarinyar tai namiji kokarin and
finally
she prove u wrong khalis, a bad
person
can give birth to good person.
Jikin khalis yay sanyi, yace mum
nai
nadaman abunda namata, hydar Abj
tace saika bata hakuri, Khalis yace
hakan
zaβayi duk suka cigaba da hira.
Chuchu tafito daga kotun tana tafiya
ahankali,khaleesat tafara zuwa inda
take
ta rungumeta sosai suka fashe da
kuka,
chuchu ta dagota ta share mata
hawaye,
chuchu zatai magana taga anfito da
babanta ankwa a hanunshi suka
juya
suna kallonshi.
Hydar nijar kasancewa yasan
khaleesat
na tsoron mutumin yataho wurin da
sauri tare da cewa βmy jiddaβ tajuyo
da
kanta ta kalleshi yana tafiyane bai
riga
yakaraso inda takeba.
Chuchu tana kallon babanta taga
yasa
hannunshi biyu dake kulle da ankwa
acikin riganshi yaciro bindiga
yasaita
khaleesat chuchu tace khaleesat
tareda
tura khaleesat tusss kakeji bullet ta
sauka ahannun chuchu, take tafadi
akasa
hanunta nazuba da jini.
Khaleesat dake kasa tamike tsaye
da
sauri daidai lokacin Abban chuchu
yakara sakin wani harbi nabiyu,
wani
tsalle hydar nijar yayi ya tura
khaleesat
tafada kan chuchu bullet din sai
cikin
hydar, hydar yafadi warwar akasa
tareda daura hannayenshi kan gefen
cikinshi inda ya harbeshi yana
numfashi
sama sama.
Abban chuchu daya dawo kaman
mahaukaci yakara pulling trigger
yace ai
wlh yau khaleesat saikin mutu,
police din
daya rikeshi yace Alh ban bindigata
munyi dakai mutum daya kacal zaka
kashe, Abban chuchu yajuyo ya
harbeshi
take yafadi ya mutu, yace duk
wanda ya
matso kusa dani saina kasheshi.
Mutum
daya kacal nakeson tamutu, ita
tajamin
komi.
Abban chuchu zaiyi harbi na hudu
yaji
tusss police din daya rike maigadi
ya
harbi kafanshi faduwa bindigar tayi
aka
dauka. Tuni sojoji da polisawa sun
cika
haraban kotu.
Khalis yay gudu kan chuchu yarike
hanunta dake zuba da jini yace stay
with
me.
Khaleesat takoma kusa da hydar ta
daura kanshi kan cinyanta tana
tabashi
yaya hydar karka mutu, am begging
u
stay with me plz, tafashe da kuka
sosai
tana girgiza shi, ahankali ya bude
ido,
hannayenshi dake kan cikinshi inda
aka
harbeshi dake zubar da jini yadaga
ya
kama fukanta dashi murya chan
kasa
yace my jidda stop crying, yay tarii.
Khaleesat tarike hanunshi gam,tace
dont
talk, u are bleeding. yanzunan
ambulance zasuzo, girgiza mata kai
yayi
hawaye ya sauko ta gefen idonshi,
yace
my jidda, iβ¦.. Luβ¦vβ¦β¦yβ¦hβ¦u
idanunshi yarufe ruf. Khaleesat ta
kwala
wani uban ihuuu take ta sume,
ummi
sulalewa tayi zata fadi hj benazir ta
rikota akasata cikin mota, zulaihat
tayi
baya zata fadi hydar Abj ya riketa
gam a
kirjinshi yana bubbuga
bayantaβ¦β¦β¦β¦ni
m shakur na fashe da kuka
[3:27AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9β£6β£
Ranan da daddare bacin sun kwanta
khaleesat nakan kirjinshi ta lumshe
ido
ahankali yafara shafa bayanta tanaji
ya
gangaro wurin kirjinta ta zabura ta
mike
da sauri ta kunna wuta, ahankali
tace
yaya hydar me haka??murya adishe
yace
khaleesat i need u.
Jikinta yafara rawa ko ina,yaya
hydar
wlh mutuwa zanyi inka sakeyi, da
xafi
wlh, kuma tsoro nakeji,matsowa
yayi
kusa da ita ya manna mata kiss
abaki ya
dago da kanshi yace i promise
bazan
miki da zafi ba yacigaba da shafata
ihu
takarayi ta fizge jikinta zata gudu
tana
kuka sosai yakamo hanunta yace
ina
zaki??takara fashewa da kuka tace
yaya
hydar dan Allah kayakuri karkamin
komi tsoro nakeji. yanda yaga ta
tsorata
yasa yace naji my jidda zoto mu
kwanta
babu abinda zan miki, tana dar dar
takoma kirjinshi ta kwanta ta lumshe
ido,har bacci yaya gaba da ita,
ranan
hydar da kyar bacci ya kwasheshi da
ciwo yadingayi cikin dare.
Tundaga ranan ya kyaleta yazuba
mata
ido ranan sunday yace ta shirya suje
gidan ummi daga wurin ran Monday
zasu dau hanyar Abj ta dinga murna
suka tafi da yamma.
Ummi sai nan nan da khaleesat
takeyi,
zulaihat ma nata murna.
Bayan isha hydar ya shigo ummi
nafalon,yayma khaleesat alamu data
taho sutafi bangarensu amma kiri
kiri
taki tashi dan kunyan ummi take
sosai
hakanan yamusu sallama yatafi.
Khaleesat da zulaihat suka tafi
daki,harsun kwanta ummi ta shigo
tamikama khaleesat wani abu tace
shanyeshi, khaleesat ta shanye tass,
tamika mata wani tace jekiyi tsarki
dawanan,gobe dasafema haka zakiyi
tsarki dashi tace to ummi, zulaihat
sai
dariya take kasa kasa yanda taga
khaleesat nayi dabaki da alamu
maganin
da daci, saida khaleesat tagama
tafito ta
daki zulaihat suka kwanta.
Da sassafe ummi ta tashesu kowa
yay
salla sanan sukai wanka khaleesat
takarayin tsarki da maganin, amma
tarasa maisa yau gabanta keta
faduwa,
tana fitowa tazira hijab ummi tace
ina
zaki? Tace kayana zan je nasa suna
part
dinmu tawuce tatafi.
Tana shiga tacire hijab daga ita
saidan
karamin towel, tana shiga dakin ta
hango hydar akan gado yana rike da
kirjinshi da sauri tahau gadon ta
dagoshi
ta kwantar dashi kan kirjinta yaya
hydar
menene??yace my jidda gabana sai
faduwa yake i dont no y, khaleesat
tace
nima haka yaya.
Bude idonshi yayi dasukai jaa ya
kalleta
ya rike hanunta, yakara gyarama
kanshi
zama a kirjinta, yace khaleesat
koma
maizai faruyau dabamu saniba,pLz
kibari naji dumunki kafin abun
yafaru,
kibari na samu natsuwa,i need u
badly
khaleesat, karkija namutu da
bukatanki
arainaβ¦khaleesat tarufe bakinshi da
sauri tace yaya plz kadena maganan
mutuwa, babu abunda zai faru, plz
mufasa zuwa Abj inaji ajikina koma
mai
zai faru damu have something todo
with
abuja, hydar ya girgiza kai ahankali
yace i need u my jidda.
Yanda taga ya langabe,ya
kudundune
jikinshi, yana abu kaman mara lpy
yasa
ta tsorata sosai da sauri ta kwance
towel
din tayar, takankameshi tare da
kulle
idonta gam, tace gani yaya hydar
amma
plz karkamin dazafi kaji, murya da
kyar
yace to, kaman mahaukaci haka
yafara
shafataβ¦
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:31AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9β£7β£
Khaleesat taci wahala,ta dinga ma
hydar
kuka amma bai kyaleta harsaida
yajishi
ya gamsu. agogo ya kalla yaga karfe
tara
gashi khalis yace mishi 11 zaβa
shiga
kotu,da sauri ya sunkuci khaleesat
wanda take kaman gawa yakaita
bayi
yagasata shi kanshi yasan ta
wahala.
kaman baitaba yi da itaba haka
yajita
yau bayan yamata wanka ya dawo
da ita
kan gado shiya koma bayi yayi
nashi
yafito.
Zama yayi gefenta akan gado yana
kallonta yanda gashinta ya barbazu
duk
ya manne a fuskanta gashi suna
digar da
ruwa yaga takara kyau sosai.
hayowa
gadon yayi ya rungumeta yace
Nagode
khaleesat plz zan kara. Baijira
maizatace
ba yafara.
Khaleesat tawahala iya
wahala,kaman
zata mutu saboda zafi harbata iya
hawaye rungumeta hydar yayi tsam
ajikinshi yace tnx my jidda hakika
nasamu natsuwa yau, ya kalleta
yace
kinya femin? Ta girgiza mai, tana
hawaye. ya sumbaci bakinta
yarungumeta sosai yace nagode yar
aljanna.
Kallon agogo yayi 9:30 dasauri
yakaita
bayi yamusu wankan tare kwata2
takasa
komi,ya dauko kaya yasa mata
shima
yasa nashi,saida ya shiryasu tsaf ya
dagata da kyar take tafiya ya tabe
fuska
yace am sorry my jidda, daukanta
yayi
yakaita mota yasata sanan yatafi
shashin
su ummi duk sun shirya suna falo
ya
sosa kai yace ummi mutafi ummi
batace
mishi komiba dan tafahimci komi.
Zulaihat ce tace yaya hydar meka
tsaya
yi 11 fa zaβa shiga court yanzu 9:30
yaushe zamu kai dawuri?ya balla
mata
harara. Tace ina kawata? Dauke kai
yayi
yace tana mota da sauri yafita kafin
ta
wurgomai wata tambayan agaban
ummi.
Shiya fara shigowa motan yaga
khaleesat
ko motsin kirki bata iyayi ya
sumbaci
goshinta yace my jidda sorry
ko,ahankali
ta girgiza mai kai,ya matso da
fuskanshi
saitin bakinta yace i luv u my lazy
wife,
raguwa kawai, ya sumbaci bakinta,
cikeda shagwaba ta yarfe hannu
tace
niba raguwa bace,zaiyi wani magana
yaga Zulaihat da ummi sun iso.
Khaleesat takasa dago kanta saboda
kunyan ummi datake, daga zuwa
sako
kaya. Hydar yaja motan dawani irin
gudu, duk sec saiya juyo ya kalli
khaleesat yaga baccin gajiya ya
kwasheta.
Wani tausayinta yaji yakamashi.
Karfe 11 daidai aka fara shariβa inda
barista umar zaki ke kare Abban
chuchu
da tawaganshi, barista benazir umar
ke
kare d hydarβs family. Kotu tacika
makil,yan uwa da abokan arziki na
Alh
hydar duksun hallara,yayinda yan
uwan
Abban chuchu suma sun hallara,su
hydar
ne kawai basu isoba.
Karfe 11:05 alkali ya shigo kotu zaβa
gabatar da shariβaβ¦..
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:36AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9β£8β£
Hj benazir tadamu saboda khaleesat
ce
shaida tafarko dazata fara
gabatarma da
kotu.
Duk suna zaune aka gabatar da
Abban
chuchu gaban court da yaranshi su
maigadi su 10, Abban chuchu bin
mutanen kotun yayi daya bayan
daya
baiga yarshi chuchu ba, take ya
sauke
ajiyan zuciya azuciyanshi yace
chuchu
inhar kinzo kotu kin bada shaida
akaina
wlh saina kashe khaleesat din
agabanki
damadai nasan daurin rai da rai
zaβamin.
Hj benazir tajuyo ta kalli khalis dake
kujeran bayanta tace ka kirasu
hydar
kaji inda suke yanzunan zaβa fara.
Koda
aka kira su hydar suna
zuba,ahakanma
dan yana mugun gudu.
Anfara shariβa inda hj benazir ta
nemi
daman yima Abban chuchu
tambayoyi,
Aka fito dashi, tace Abban chuchu
kanada hannu akisan kan Alh hydar
da
matarshi hj hauwa jabo?? Ya tabe
fuska
yace aβa. Tace kanada hannu a
makantar
daya kama yarsu khaleesat?? Yace
aβa.
Tace kozaka iya bayyanama kotu
yanda
akayi Alh hydar yay singing
document
din daya nuna dukiyarshi tadawo
taka?
Lawyer umar zaki yace objection ur
honour wanan tambayan bai dace
takawotaba.
Alkali ya gyara tabaran idonshi yace
objection overrule!! Hj benazir tai
karamin murmushi tareda gyara
tsayuwa. Tace Abban chuchu amsa
nake
jira. Yayi wani murmushi yace har
office
dina yazo yasamen yabani takardun
nai
signing.
Hj benazir tace baβa taba signing
important document haka without
shaiduba,kuma Alh hydar baitabayin
wani abu batare da ya shawarci
wanci
ba, wanan yanuna mana dawani abu
kasa,zai zamto kaine kayi forcing
dinshi
yay singing harka kasheshi saboda
karyato⦠Lawyer umar zaki yace
objection ur honour, lawyer directly
tana
fada defendant dinne yay kisan,
alhlin
yace bashi yayiba.
Alkali yace objection sustain, ya
kalli hj
benazir yace reframe ur question.
Tace
nagode ya mai girma mai shariβa
amma
banda wata tambayan 4 now.
Saidai zanso kotu taban dama na
gabatar da shaidu na. Alkali yace
anbaki
dama, khalis da yanzunan suka
gama
waya da hydar yace yanzu suka
shigo
Abj yafadan ma hj benazir.
Hj benazir tace ur honour shaiduna
basu
riga sun isoba, ina rokon kotu data
kara
mana lokaci. Alkali yace zaβaje break
na
minti ashirin inhar basu isoba zan
yanke hukunci.
Hydar nijar gudu yake kaman zai
tashi
sama, khalis da hydar Abj tsabagen
kosawa fitowa wajen court din
sukaji
dan jiran su hydar. Mint 20 yacika
Alkali
ya shigo amma shaidu shiru.
Hydar motansu na kunno kai yay
parking ummi da zulaihat suka fito,
khaleesat ta kankame hydar tana
kuka
yaya tsoro nakeji kuma gabana na
faduwa. Yay mata kiss yace karkiji
tsoro
kifadi gaskiya, zan tsaya kusa dake
kinji
yace oya fito.
Ahankali take tafiya saboda zafin
datakeji,khalis yace yi sauri mana lil
sis.
amma takasa, hydar nijar gyara
hannun
riganshi yayi ya dauketa chak sai
cikin
kotu daidai lokacin alkali na shirin
yanke hukunci, Abban chuchu sai
murmushi yake. Hydar ya ajiye
khaleesat agaban kotu ya sosa kai
yanda
yaga ana kallonshi da kayan sojoji a
jikinshi yace ur honour kafanta ke
ciwo
yajuya dasauri yasami wuri ya
zauna.
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:40AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
9β£9β£
Khaleesat kanta aduke saboda
yanda
hydar yabata kunya. Hj benazir
tataso
da murmushi a fuskanta tace
khaleesat
munaso kifadamana duka abunda
kika
sani, rau rau tayi da ido zatai kuka
tana
kallon Hydar, ya girgiza mata kai
alamun kartayi shanye hawayen tayi
tafara bayani tafadi komi. Umar zaki
yazo duk yanda yaso yay confusing
khaleesat yakasa haka akace taje ta
zauna, ahankali take tafiya taje ta
zauna
kusa da hydar.
Shima aka kirashi yaje yafadi
abunda
yasani yakoma kusada khaleesat
dake
kuka sosai yau takara tunawa da
mum
dinta jabo yadaura kanta akirjinshi
yana
lallashi.
Hj benazir tace inaso na gabatarma
da
court shaidata ta karshe, mai suna
AYSHA CHUCHU!!! Ahankali take
tafiya
tasa doguwan riga pink tai kyau
sosai,
Abban chuchu gabanshi faduwa
yake sai
kallonta yake amma taki bari su
hada
ido.
Hj benazir ta dauko wasu files biyu,
da
bindigogi 10, saikuma waya tamika
aka
bama Alkali. Tace wanan files
document
din dasukai singing dinne, iri
dayane
dukansu, saidai daya akwai jini a
takardun daya kuma babu,pistols
dinan
kuma adakinshi cikin loka chuchu
yarshi
tagani, saikuma phone dinan
recording
din da chuchu tayine lokacin da
babanta
yay confessing shiya kashesu,
yakumayi
threatening dinta cewa inta fada zai
kashe khaleesat din saisa takasa
fada.
Tace chuchu fadi abunda kika sani.
Hawaye ya sauko daga idon chuchu
tace
kafin nafadi komi inaso kowa yasani
dis
is d hardest decision of my lyf, to
testify
against my father. i canβt stand and
be
watching him killing innocent
people,i
have to put a stop to him. dad
nasan
abunda nayi duniya zata
zagen,zaβace
wace irin ya ceni, but 1 thing zasu
gane
shine justice comes b4 anything.
Kowanene mutum a wurinka inya
sabama shariβa ahukuntashi,inhar
ana
haka zaβa rage criminals a
duniyanmu
tayau.
tafashe da kuka sosai tace dad am
sorry,
am sorry, am sorry forgive me. Hj
benazir ta dafata tace is ok, tai
shiru ta
dago kanta ta kalli babanta ido cikin
ido
tace yess is my father,my dad is
guilty,
my dad murdered khaleesat parents,
shiya kashe su, yakuma makantar
da
khaleesat. Not only dem mai aikin
gidanmu ma haka. And su mai gadi
are
his accomplice tare suke everything.
Jikake tsit. Lawyer umar zaki was
speechless akace kowa yakasa
magana,
mamaki ake wace irin brave lady ce
wanan. (Niko m shakur na daka
tsalle
nace swt pie dina kenan, chuchu d
oneeeeeeeeeee.)
taje ta zauna.
Alkali yay playing recording kowa
yaji
sanan yaduba files yaga banbanci.
Yabada pistols din aka tafi dashi lab
dan
testing.cikin 20 mins aka dawo aka
duba
finger print din yay matching nasu.
Alkali yagama rubuce rubuce sanan
yadago, yace ayau kotu ta yanke
hukunci, shaidu dakomi sun
nunamana
baro baro cewa Abban chuchu
shiyayi
kisan. da yaranshi.
Kotu ta yanke musu hukuncin daurin
rai
da rai. zama gidan yari na shekara
32
tareda horo mai tsanani.
Alkali ya buga kowa yamike yafita,
aka
fiffto waje chuchu kuka Khaleesat
kuka.
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:44AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£0β£
Suna fitowa waje khaleesat ta
rungume
khalis tana kuka, ya share mata
hawaye
yace komi yazo karshe lil sis,shima
yadan fashe da kuka dad da Hj
benazir
sunta lallashinsu.
Khalis yace mum wai yaushe chuchu
tazo
court dinan??
Hj benazir tace tare mukazo nabarta
a
mota nane,yarinya har office tazo
takawomin shaidunan nima nai
mamaki
yarinyar tai namiji kokarin and
finally
she prove u wrong khalis, a bad
person
can give birth to good person.
Jikin khalis yay sanyi, yace mum
nai
nadaman abunda namata, hydar Abj
tace saika bata hakuri, Khalis yace
hakan
zaβayi duk suka cigaba da hira.
Chuchu tafito daga kotun tana tafiya
ahankali,khaleesat tafara zuwa inda
take
ta rungumeta sosai suka fashe da
kuka,
chuchu ta dagota ta share mata
hawaye,
chuchu zatai magana taga anfito da
babanta ankwa a hanunshi suka
juya
suna kallonshi.
Hydar nijar kasancewa yasan
khaleesat
na tsoron mutumin yataho wurin da
sauri tare da cewa βmy jiddaβ tajuyo
da
kanta ta kalleshi yana tafiyane bai
riga
yakaraso inda takeba.
Chuchu tana kallon babanta taga
yasa
hannunshi biyu dake kulle da ankwa
acikin riganshi yaciro bindiga
yasaita
khaleesat chuchu tace khaleesat
tareda
tura khaleesat tusss kakeji bullet ta
sauka ahannun chuchu, take tafadi
akasa
hanunta nazuba da jini.
Khaleesat dake kasa tamike tsaye
da
sauri daidai lokacin Abban chuchu
yakara sakin wani harbi nabiyu,
wani
tsalle hydar nijar yayi ya tura
khaleesat
tafada kan chuchu bullet din sai
cikin
hydar, hydar yafadi warwar akasa
tareda daura hannayenshi kan gefen
cikinshi inda ya harbeshi yana
numfashi
sama sama.
Abban chuchu daya dawo kaman
mahaukaci yakara pulling trigger
yace ai
wlh yau khaleesat saikin mutu,
police din
daya rikeshi yace Alh ban bindigata
munyi dakai mutum daya kacal zaka
kashe, Abban chuchu yajuyo ya
harbeshi
take yafadi ya mutu, yace duk
wanda ya
matso kusa dani saina kasheshi.
Mutum
daya kacal nakeson tamutu, ita
tajamin
komi.
Abban chuchu zaiyi harbi na hudu
yaji
tusss police din daya rike maigadi
ya
harbi kafanshi faduwa bindigar tayi
aka
dauka. Tuni sojoji da polisawa sun
cika
haraban kotu.
Khalis yay gudu kan chuchu yarike
hanunta dake zuba da jini yace stay
with
me.
Khaleesat takoma kusa da hydar ta
daura kanshi kan cinyanta tana
tabashi
yaya hydar karka mutu, am begging
u
stay with me plz, tafashe da kuka
sosai
tana girgiza shi, ahankali ya bude
ido,
hannayenshi dake kan cikinshi inda
aka
harbeshi dake zubar da jini yadaga
ya
kama fukanta dashi murya chan
kasa
yace my jidda stop crying, yay tarii.
Khaleesat tarike hanunshi gam,tace
dont
talk, u are bleeding. yanzunan
ambulance zasuzo, girgiza mata kai
yayi
hawaye ya sauko ta gefen idonshi,
yace
my jidda, iβ¦.. Luβ¦vβ¦β¦yβ¦hβ¦u
idanunshi yarufe ruf. Khaleesat ta
kwala
wani uban ihuuu take ta sume,
ummi
sulalewa tayi zata fadi hj benazir ta
rikota akasata cikin mota, zulaihat
tayi
baya zata fadi hydar Abj ya riketa
gam a
kirjinshi yana bubbuga
bayantaβ¦β¦β¦β¦ni
m shakur na fashe da kuka
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:49AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£1β£
Cikin one minute police da sojoji
suka
zagaye wajen
akadau Abban chuchu aka maidashi
cikin court.
Police suka kori mutane harda su
dad
baya, inda hydar khaleesat da
chuchu
suke aka zagaye wajen da sojoji aka
tsaya ana duba agogo ko minti daya
baβa
karaba saiga ambulance biyu sunzo.
Wata kyakkyawa doctor tafito, tana
sanye ciki doguwan rigan atampha
amma ta daura farin coat da dan
karamin hijab dinta iya kirji shima
fari,
tana kokarin saka hand gloves,
sojoji
suka bata hanya ta shigo bayanta
wasu
mazane guda biyu suna dauke da
akwatuna, ta tsugunna tana duba
inda
aka harbi hydar.
Khalis ya matso wajen sojoji zasu
korashi ya nuna musu ID dinshi
suka
barshi ya shige, zuwa yayi kusa da
doctor din dake kan hydar ya nuna
mata
ID dinshi yace am Dr khalis, Iβm an
ANDROLOGIST, doctor ta gyara
glass
tace am DR HAFSAT BUNZA Iβm an
INTERNIST, nyc to meet u Dr khalis.
Yace can i help with anything? ta
girgiza
kai tace no, yanzu hospital zamu
dole
ayimai surgery cos yasamu hole a
stomach dinshi wanda hakan zaisa
stomach acid dinshi zaiyi
contaminating
da peritoneum dinshi, In hakan
tafaru
guy din zaiyi iya samun
PERITONITIS.
So Dr khalis kaga dole ayimai
surgery
inba hakaba zai mutu in d next 12
hours.
Khalis yace tnx 4 d information Dr
hafsat, tadanyi murmushi tace alwys
welcom. Take tasa aka saka hydar
da
khaleesat a ambulance daya chuchu
kuma adayar ambulance din aka
sata.
Khalis yadawo wurin su yace hydar
ka
koma kotu zaβa kara yankema
Abban
chuchu hukunci komi yake kasa just
let
me know, yace mum kutafi gida
dasu
ummi yashiga motarshi da sauri
yabi
ambulance, hydar Abj kuma yakoma
cikin kotu.
INTERNIST~doctor ne dat deals with
internal medicine,kuma internist
doctor
ne dayake dealing da cututtukan da
basu
shafi surgery baβ¦
PERITONITIS~ ciwo ne, or infection
wanda zaisa intestines (hanjuna )
su
kumbura, dawasu organs deke dat
area
hakan zaisa mutum yamutu bada
dadewaba.
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:53AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£2β£
Direct TASKAR MARUBUTA
SPECIALIST
HOSPITAL aka wuce dasu, asibiti ne
wanda shahararrun marubutanmu
kuma
likitoci suka bude.
Theater aka wuce dasu, itakuma
khaleesat aka kaita normal dakin
marasa
lpy, DR FIDDAUSI da DR UMMI
AYSHA
suke kanta suna dubata dansu
gynecologist ne, ruwa suka samata
ruwa
da allurai.
Likitoci uku suka dukufa kan hydar
DR
LUBIEEE, DR MEENA MUSA, da DR
KAUSAR LUV dukasu surgeons ne,
suna
kokarin ciro bullet din acikin Hydar.
Inda DR MIEMIE BEE, DR UMMU
SAMHA,
da DR BABEELO suma surgeons ne
suke
kan chuchu ana kokarin ciro bullet
din
hanunta.
Khalis na zaune agaban theater din
adduβa kawai yake Allah ya tadar da
kafadan hydar da chuchu wayarshi
yaji
yay kara yaduba hydar Abj ne
yadauka
yace hydar ya?? Yace yanzunan aka
rataye Abban chuchu, khalis yace
wot a
painful death, hydar yace ban
tausayamai ba cos he ask 4 it, kana
ina??
hydar nijar ya farfado?? Khalis yace
baβa riga an gama operation dinba,
hydar Abj yace ganinan zuwa.
Khalis na ajiye wayan kiran dad ya
shigo ya dauka, dad cikin raunin
murya
yace inane asibitin da aka kaimin
dana?
Khalis yafadamai,
Ko minti 20 baβayiba sai gasu duk
sun
iso asibitin.
Dad yace ummi keda hj benazir kuje
ku
zauna dakin da aka kwantar da
khaleesat, hj benazir ta daga ummi
suka
tafi dakin dai2 lokacin khaleesat na
farfadowa da ihu ta tashi da sauri hj
benazir ta kamota ta rungume.
Khaleesat tace mum yaya hydar ya
mutu
ko?magana take kaman zata shide
saboda tsabagen kuka, ummi kasa
daurewa tayi tafita daga dakin, hj
benazir ta girgiza mata kai, tace
hydar
bai mutuba amma ana mishi
operation
yanzu kiyi adduβa Allah sa ayi a
saβa.
Ahankali khaleesat ta sauko daga
kan
gadon mum tace ina zaki?tace bayi
zan
shiga nai fitsari, mum tace ok,
Khaleesat
ahankali ta iya daga kafarta, duk
mum
na lura da ita, zata daga nabiyu
tasaki
dan kara kadan.
Mum ta taso da sauri khaleesat
meke
damun kafanki?? Khaleesat ta shiru
kanta akasa hawaye na zuba, mum
tace
answer me Khaleesat maiya sameki
baki
iya tafiya da kyau, kafanki ciwo take
ne??
Khaleesat tafara kama yatsunta
kanta
akasa cikin kuka tace uhm ai, ai..
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[3:58AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£4β£
Khalis yayi kanta dan ya kamata
amma
takara kankame hydar tana kuka
sosai,
khalis ya riketa ta turashi tana niku
sakeni binshi zanyi, khalis ya riketa
da
karfi ya kama fuskanta yace
khaleesat,
khaleesat kallan, da kyar ta iya daga
jan
idonta ta kallai yace hydar bai
mutuba
yanzu ki natsu muji me Dr zatace
kinji
ko? ta girgiza kai yariketa.
Dr tace mun cire bullet din, tun
Wuraren 5 amma mun rasa dalalin
dayasa yaki farkawa, Khalis yace ya
shiga coma kenan??Dr tace i cant
say,
mudai jira nan da 24 hours inhar
bai
farfadoba sai musan ya shiga coma,
Dr
tawuce tafita.
Kowa dakin hawaye yake amma
yanda
sukaga khaleesat ta durkushe akasa
tana
kuka yasa kowa ya shanye nashi
kukan
suka taru suna bata baki, wuraren
11
dad yace oya kutashi mutafi
gida,Khaleesat tafashe da kuka ita
batason zuwa, Khalis yace khaleesat
kitafi nida hydar zamu kwana anan
kinji, amma ta make kafada saida
khalis
yay kaman zai daketa sanan tabisu
Tana
kuka Zulaihat ta rungumeta suka
shiga
motan hydar.
Suna kaiwa gida Khaleesat da
zulaihat
dakinsu suka tafi ta kwanta yayinda
ummi aka bata part dinta daban. Hj
benazir da kanta takawo musu
abinci
zulaihat taci kadan amma khaleesat
takasaci.
Hj benazir da kanta ta zauna tana
bata
abaki da kyar ta iyacin kadan tace
ya
isheta da kyar ranan bacci ya
dauketa.
Duk inda tajuya hydar take gani, sai
lokacin take kara godema Allah
databashi kanta kafin abunan yafaru
dasu.
Wasa wasa yau sati 4 kenan hydar
ko
motsawa baiyiba, inda akamai dinki
harya warke amma hydar bai
tashiba.
Chuchu har an sallamota tadawo
gida
soyayya ta kullu tsakaninta da
khalis
mai karfi.
**********
Kwanaki sunja wata biyu kenan
amma
hydar shiru, khaleesat ta rame,ta
dawo
shiru2,bata iyacin abinci ko
kadan,sai
kuka, safe,rana, dare koda yaushe
kaga
khaleesat zakaga hawaye a idonta.
kowa
yana iya bakin kokarinshi ganin
tasake
amma khaleesat takasa,ga wani
yawan
kasala dake damunta. Abu daya
kebata
mamaki duda raman datayi amma
kirjinta sai cikowa suke kaman ana
hurasu.
Yau takama litinin tana zaune tasa
wani
atampha riga da sket fari,tasa hijab
baki
tana zaune a falo tana jiran khalis
yafito
yakaita asibiti wurin hydar idonta
alumshe. Dad mum da ummi suma
suna
falon fira suke sama2 dan har sun
saba
yanzu khaleesat bata magana daga
uhmm sai uhm.
Khalis yafito yace lil sis muje,
mikewa
tayi tafiya daya, biyu uku taji wani
mugun jiri tai baya zata fadi mum
tariketa tafada jikinta dasauri khalis
yajuyo.
Hj benazir tace khalis gaskiya
kadubata
khaleesat batada lpy sosai, cos dis
days
na lura jiri na yawan damunta,ummi
tace nima nalura da hakan ko
abincima
bataci shima.
Kwantar da ita sukai akan kujera
khalis
yakoma dakinshi ya dauko kayan
aiki
bayan yagama dubata, yabude
hanunta
ya kalla, yabude kwayan idonta
yaduba.
Duk dahaka bai gasgata abunda
yaganiba sirinj ya dauko yadebi
jininta
ya kalli su dad yace bari naje lab nai
testing jininta nadawo yanzunan.
Ko 30min baβa yiba khalis yadawo
har
lokacin khaleesat na bacci,
murmushi a
fuskanshi dad yace khalis meke
damunta??kowa shiyake kallon.
Yace dad khaleesat nadaβ¦β¦..
```Daga group na:- ```
π *HAUSA NOVELS*π
π _08034691340_
[4:02AM, 3/5/2017] βͺ+234 803 052 4904β¬: πππππππ
πππππ
πππ
πΉ *_KHALEESAT_*πΉ
ππΌππΌππΌ
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
1β£0β£3β£
Sai kuma tayi shiru. Mum alokacin
nema
tagane, shiga bayin tayi tahada
mata
ruwan zafi sosai abuta tafito tariketa
takaita bayin tace kiyi tsarki dashi.
Tana fitowa kam taji yarage mata
zafin,zama tayi shiru gabanta sai
faduwa yake kallon agogo taga 5
takasa
daurewa saita fashe da kuka tace
mum
wai har yanzu baβa gamaba? Mum
ta
share mata hawaye tace dad yace
kar
afito dakene, amma dan ajima
mafita
muga.
Khaleesat takoma ta kwanta tana
kuka
sosai idonta yay jajir.
Karfe 8 aka gama komi, Dr lubiee
tafito
tacema su dad kubiyoni, ummi da
sauri
taleka tafada ma mum fito da
khaleesat
akayi wanda ke zabga uban kuka ta
taushe bakinta, khalis yazo yariketa
ya
share mata hawaye yace be strong
lil sis,
babu abunda zai sami hydar, namiji
ne,
soja ne, in sha Allah mijinki zai fito
da
ranshi kinji, ta girgiza mai kai. dakin
da
chuchu take aka fara kaisu chuchu
idonta biyu ma amma da alamu taci
wuya, bancin sun dubata dad yace
Dr
dayan patient dinfa??
Dr tace kubiyoni.
Khaleesat kara kankame khalis tayi
suka
shiga wani daki mai kyau, gani
sukayi
hydar kwance, yay wani irin haske
da
kyau. Kowa yay shiru, Dad adan
rude
yace Dr maisa shi bai farfado ba??
Kowa yay zuru zuru yanason yaji
me Dr
lubiee zatace, Dr lubiee ta fuzar da
iska
take gaban khaleesat yakara fadi ta
dafe
kirji, Dr