Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
8 / 10
akee, niko nace na gulma ba, kin kusa amarcewa. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 8⃣7⃣ Khaleesat ta dinga rafka uban kuka a mota ahankali hydar yay parking a gefen titi, hannushi yakai ya bude rufin da’aka mata, yakura mata ido,tunda yake khaleesat bata tabamai kyau irin nayauba, tacigaba da kukan ta kaman batasan ita yake kalloba. Jawota jikinshi yayi yace my jidda y ??ba wananne abunda mukeso ba?? Tace uhm uhm, ni ai nafison gidanmu, takara fashewa da kuka harda yarfe hannu ya tsaya kawai yana kallonta intana irin shagwaban nan burgeshi take saisa bayason tadena amma dai bayason kukanta. Yakai hannu ya share mata hawayen, yace karki kararmin da hawayena da akwai randa zasu zubo zubowa mai dalili,takara fashewa dawani kukan tana turo bakinta, hanunshi yakai ya daura kan bakin yadan daure fuska yace ke, adan tsorace ta kallai, yace yimin shiru, tai rau rau da ido, da gyara zama ya daura hanunshi akan kirji yace it seems yau kuka kikejinyi ko?, ya ciro wayanshi yace oya yitayi ina daukanki, hannun ta yarfe tana wayyo ummi kinga yaya hydar ko. 4 d 1st tym taji Hydar ya kyalkyace da dariya, saita tsaya tana kallonshi, dariyan taimai kyau. ta yarfe hannu tace wlh ni ka lallasheni, ya murguda mata baki yace nakiya, fadowa tayi jikinshi tana wani kukan ahankali, hanunshi yasa yadago kanta, yace my jidda ina sonki sosai,i luv everything about u,u are special, i luv yhu cikin kuka tace luv u more, yace yanzu kinga karfe 10 kuma KD zamu kibari inmukaje gida na lallasheki ko, tace promise? yace yes my madam. Ya tada motan duk second yana kallonta lumshe idonta tayi har bacci yay awon gaba da ita. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 8⃣8⃣ Karfe 1 daidai suka sauka agidansu dake Alhaji estate kaduna,tuni khaleesat ta dade da bacci saida yay horn mai gadi yazo yabudemai suka gaisa yace yallabai ummi tacemin kayi amarya ina takene?? Hydar yay murmushi yace tana bacci amma gobe zaka ganta saiku gaisa,yaciro kudi yabashi yakarasa cikin gidan yay parking. Shafa mata fuska yadingayi, ahankali take bude idanunta saikuma takoma baccin, dariya yayi ya gyara hanun riganshi ya dauketa chak kaman yarinya, shidai yana mamakin rashin nauyin khaleesat falon ummi ya shiga ummi teema da zulaihat suna zaune su tuntuni suka iso. Zulaihat ta mintsili teema, teema ma haka suka wani fashe da dariya, hydar ya balla musu harara. Ummi tace hydar tai bacci ne? Yadan sosa kai yace eh ummi. Ummi tace to kaita dakinsu zulaihat mana, yadan sosa kai yace uhmm, ummi dama naga dakin gadon yayma su uku kadan. Ummi tai murmushi irin nasu na manya tace to kaita part dinka dama a gyare yake da sauri yajuya yakara bakoma su teema harara sukai dariya yafita daga dakin. Kan gadonshi ya shimfideta, yaje yay wanka yafito yahau gadon don yarage mata kayan jikinta, takalmin kafanta yafara cirewa,Ahankali ya zage zip din riganta yacire mata rigan yakurama halitanta ido, ya zame sket din sanan yakashe musu wutan ya daurata kan kirjinshi yana kara godema Allah daya bashi mata Khaleesat. Karfe 4 na asuba khaleesat ta tashi bude idonta tayi ta hango hydar yana kan dadduma mikewa tazoyi taga bakomi jikinta da sauri takoma cikin bargo, mamaki take waya cire mata kaya, zanin gadon tajawo ta mike, bayi ta shiga tai wanka sanan tadawo tazira doguwan riga tasa hijab ta zauna,Hydar ya mike yana mata murmushi babu gaisuwa my jidda? Tai shiru yace bari naje masallaci ko taki kallonshi yasan metakema fushi inya biye mata bazai samu sallaba yasa yatafi. Saida tai salla tai karatun al qur’an takara wani wankan tasa atampha mai kyau tafito daga shashin tanata tafiya wani shashi tagani tabude tashiga muryan teema da zulaihat taji a kitchen da sauri takarasa sukahau ihu, matar yaya hydar harkin tashi kunya yakamata suka rakata ta gaida ummi sanan suka cigaba da hada breakfast din. Suna cikin yin breakfast hydar ya shigo yana sanye cikin kayan sojojin yay kyau sosai, ya zauna kan dining idonshi akan khaleesat dakecin abinci kanta akasa, ummi tace hydar harka shirya yace eh ummi, jibi zan dawo saina dauketa mukoma barrack din, ummi tace tom Allah kaimu, Bayan sun gama breakfast khaleesat tabisu zulaihat dakinsu dan kunyan hydar take, hakanan yatafi batare da sunyi sallamaba. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 8⃣9⃣ Hydar yaje barrack gidanshi yasa aka gyara, yazuba hadaddun furnitures,yahada ma khaleesat akwati nagani nafada kwara 12 yasayo mata English wears dayawa ga nights wears kala kala, komi nagidan saida ya chanza. Ranan laraba da yamma yadawo, lokacin khaleesat na kwance kan gadon zulaihat tana karatun wani littafi mai suna JANAN, littafin namata dadi. Tana cikin karatu taji an fizge book din,dago kanta tayi taga hydar ne yana sanye da kayan sojoji. Ya zauna kusa da ita ta dukar da kanta, ya rungumeta yace i missed u sosai my jidda, ya ciro wani doguwar riga mai kyau yace gashi kisa wanan zamu tafi, tace ina? Ya kashe mata ido gidana a barrack, ta lankwasa kai ni banason zuwa yace plzzzzzzz da kyar ta yarda, sukaima kowa sallama suka tafi. Da magrib suka isa,sai kallon gidan take yamata kyau hydar ya jawota jikinshi suka shiga har dakinshi ahaka, yakaita bayi yace jekiyi wanka kizo muyi salla. Bayan sun idar yakawo mata abinci kadan taci, ya zauna kusa da ita, ahankali ta kwanto da kanta kafadarshi tana kallon fuskarshi, yajuyo da idonshi ya kalleta, da sauri ta kulle idonta tana murmushi. Hydar yasa yatsanshi a dimple dinta yace i luv ur smile khaleesat,Khaleesat ta rungumeshi da sauri,yana shafa bayanta har lokacin issha yayi sukayi tare. Tashi yayi yabude wani wardrobe ya dauko mata wani farin nyt wear ya ajiye akan gado yace my jidda kisa wanan plz ina jiranki a parlo yawuce yafita. Daukan rigan tayi taga dashi da rashinshi duk daya,iya cinya ne. saka rigan tayi yay mata kyau kusan rabin kirjinta awaje, takama kanta da white ribom, ta shafa turarukan da mum tabata, tai light makeup. sanan tadau white flat bedroom slippers tasa ahankali take tafiya cike da kunyar kayan datasa hartakai parlo. Hydar na zaune shima yay wanka ya chanza kaya zuwa,white boxer da white singlet, mikewa yayi yana kallonta cike daso, bude mata hannu yayi alamun tazo, taje da gudu tafada kirjinshi tana boye fuska, bakinshi yakai kunenta yace kinyi kyau my jidda, is tym 4 my surprise. Wani farin kyalle ya dauko ya kulle idonta, daukanta yayi chak kaman baby yakaita wani hadadden daki ya ajiyeta a tsakiyar dakin. sanan ya bude mata idon, dakin tabi da kallo, babu komi aciki sai gado an shimfida farin zanin gado ajiki, yazuba flowers jajaye akan gadon, wani katon frame tagani da hotonta tana bacci akan kirjinshi an rubuta i luv u my jidda ajiki. Fuskan hydar taji ya sauke akan kafadanta, yace did u luv it? hanunta ta daga ta shafa kanshi tareda lumshe idonta ahankali tace i luv it, and i luv u my guardian angel,juyo da ita yayi ya kalleta yace u are d only thing dat make me happy, i luv yhu,i luv yhu khaleesat Hydar. ya manna mata kiss abaki ahankali ya dauketa chak bakinshi nakan nata ya sauketa akan gadon, yana mata wani irin kallo… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣0⃣ Khaleesat taci bakar wuya ahanun hydar,kwata2 basu runtsaba. adaren hydar ya maida khaleesat dinshi cikakkiyar mace, inda suka raya sunan annabi Muhammad ( SAW )ya wahala shima,itama ta wahala ba kadanba sai kuka takeyimai dan harda yar sumanta. Wayaga su khalee da captain hydar hunter lol. Yamata wanka ya gasata sosai,kwata kwata takasa tafiya, tuni jikinta yay zafi zazzabi yarufeta,hydar ya dakko wasu kayan yasamata ya kwantar da ita akan cinyanshi yana bubbuga mata baya da kyar bacci ya dauketa. Daukanta yayi yakaita dakinta ya kwantar,shima ya shiga yay wanka saida yay sallan asuba sannan ya kwanta gefen khaleesat yana kallon kakkyawan fuskanta. Shafa gashinta yake ahankali, ya sumbaci goshinta yace am sorry khaleesat, yau na wahalar dake, am so sorry yajawota jikinshi amma yaji jikinta kaman wuta. Lokacin data tashi da sabon kuka ta tashi yakaita bayi yamata wani wankan shiya mata brush yafito da ita yasa mata jumpsuit red sunmata kyau sosai. yasa mata hijab da kyar ta iya salla. Bayan ta idar yakawo mata tea amma kasa sha tayi dan bakinta ba dadi tafashemai dawani kukan kuma haryanzu taki bari su hada ido. Hydar ya rungumeta yana shafa bayanta yace am sorry bazan karaba,nai miki dazafi ko?ta girgiza kai, yace to kiyakuri bazan karaba kinji ya dago kanta ya kalli kwayar idonta da sauri ta sauke nata ahankali yace i luv yhu my jidda,Allah miki albarka, nagode. turo baki tayi tafada kirjinshi tace i luv u more.. Yace to dan daure kisha tea dinko da kyar yasamu tasha rabin kofi ya lallabata tai wani barcin. Wayanshi ya dauka yay dialing number DR YA~BINT.. [3:18AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣1⃣ Dr ya~bint tace captain ya amarya?? yace Dr ya~bint plz matana bata da lpy can u come over? Dr ya~bint tace sure, ganinan zuwa. Ko lokacin datazo khaleesat na barci hydar ya kaita har dakin ya tsaya a wurin. Dr ya~bint tace captain adan bamu wuri ko, yadan sosa kai yace Dr dama bata uhm,dama batason allura ne plz karki mata yajuya yafita da sauri, Dr ya~binta tai murmushi ta shiga duba khaleesat dama tasan matsalan saisa tataho da magunguna data gama, tafito tasameshi tsaye abakin kofan sai zagaye yake kaman khaleesat na Labour room,lol. Hydar yace Dr ya jikin??baki mata alluran bako? Dr tace bakaso namata allura,amma kamata abunda yafi allura zafi ko, haba captain, gaskiya akula dan kai danyen aiki a wurin Hydar ya dukar dakai, tace anyway ga magungunan dazata dinga sha,kuma ta dinga amfani da warm water inzatai tsarki Hydar yace tnx Dr tawuce tatafi. Hydar yakoma daki yaga tatashi breakfast yakawomata taci dadan yawa, yanda taga dukya damu yasa yabata tausayi, yana mata tausa ahankali tace β€œyaya hydar”, yadago kanshi ya kalleta tabudema hannu tace come hear da sauri yaje ta rungumeshi sosai murya chan kasa tace i luv uu, hawaye yaciko idonshi yace my sorry my jidda naja miki ciwo, ta girgiza kai ai naji sauki,yanzu ma wanka zanyi bayi ya kaita ya wanko kayanshi ya fito da ita. wata yar shimi wanda da ita da rashibta duk daya yasa mata, tai murmushi karfin hali tace muje parlor muyi kallo, daukanta yayi suka zauna kan doguwan kujera tanakan kirjinshi a kwance suna kallo yana bata popcorn abaki. Suna cikin kallon sukaji an danna door bell, da kyar hydar ya iya tashi ya kwantar da khaleesat yana mata murmushi yace my jidda bansan waye keson damunmuba muna amarci abunmu,rufe idonta tayi yay dariya yace shy girl, yadau jallabiya yasa yaje wurin kofa. Yana budewa wazai gani? HYDAR ABJ ne yaci bakaken suit, da glass dinshi no respect, ya bangaje hydar nijar yace nazo duba little pumpkin dinane bakaiba, hydar nijar addu’a yake Allah sa khaleesat tabar falon dan babu kayan kirki ajikinta… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣2⃣ Hydar Abj na gaba hydar na binshi abaya amma koda suka karasa falon babu khaleesat,wata boyayyen ajiyar zuciya Hydar nijar ya sauke. Hydar Abj ya nemi kujera ya zauna yana cire glass din idonshi. Khaleesat sukaji muryanta cikin kuka tace my guardian angel wurin zafi yakemin, kuma da kyar na iya fitsari. daidai lokacin ta bude kofan bedroom dinsu tafito, hydar nijar yamike da sauri, ita bama ta lura da hydar Abj ba da kyar take iya daga kafa sai dingishi take, tana wani yarfe hannu tana kukkule ido hawaye na zuba tana guardian angel is peppering me,hydar Abj binta yay da kallo zuciyanshi yay baki, daga gani yanda take tafiya yasan mai afkuwa tariga ta afku. Hydar nijar yay sauri yakarasa inda take jallabiyan jikinshi ya kwabe yasa mata ajiki, ya share mata hawaye yace sorry my jidda nanda gobe zai dena miki zafi kinji,nine ko?? Ta girgiza kai tace eh, yace anjima zanyi tsallen kwado to, tai murmushi cikin kuka, daukanta yayi ya zagayo ya zauna da ita kan kujera ya zauna agefenta. sai alokacin ta lura da hydar Abj dake binta dawani mugun harara. Murya na rawa tace yaya Hydar ina kwana, wani harara ya wurga mata ta dauke kanta da sauri tana kuka kasa kasa,hydar nijar yajawota jikinshi tana kokarin kwace kanta amma ya matseta,yace is ok,dena kukan. hakanan ta kwanta ta kulle idonta Hydar na shafa mata baya ahaka bacci ya dauketa. Hydar yakaita daki ya kwantar da ita akan gado sanan yafito falo. Yaje fridge ya daukoma hydar Abj chivita active mai sanyi da glass cup ya ajiye mishi kan stool yace make ur self at home yayanmu, nizan shiga ciki kasan bata da lafiya ya juya zai tafi yaji muryan hydar Abj yace ka sakammin kanwata na aura hydar, ka saketa nace…… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣3⃣ Hydar nijar yajuyo ya zubama hydar Abj kyawawan idonshi. hydar Abj yace hydar nace kasaketa, ka saketa na aura. Hydar nijar ya saukar da ajiyan zuciya yace dukda abunda kalura zuwanka dinan still kanason nasaketa ka aura? Hydar Abj yace ba jikinta nakesoba ka saketa shine abunda nakeso, kanwatace zan iya zama da ita koya take. Hydar Nijar yace am sorry amma aurena da khaleesat babu saki har abada kamabar maganan saki,azuciye hydar Abj yace Hydar am warning u kasaketa inba hakaba wlh zan kasheka take it as a threat. Hydar nijar yay murmushi yace kataba ganin inda chicken threaten to kill an elephant??yay wata yar karaman dariya yace it will never happen, u dont have dat courage hydar,u cant. Hydar Abj ya dunkule hannu yakaima hydar nushi a hanci chak hydar nijar yarike hanun,Hydar Abj yay iya karfinshi ya kwace hanun amma yakasa. Hydar Nijar yace kataba ganin inda doctor beat up a soldier?? Cikin kwanciyan hankali hydar nijar yasaki hanunshi yace a doctor can never be a threat to a soldier, soo do ur worse yajuya yayi hanyar bedroom harzai bude kofan saikuma ya juyo yace hydar tym is too short,better change, change 4 good, yabude daki ya shiga ya kwanta kusada khaleesat dinshi yana mamaki ya akayi hydar yasan gidanshi na barrack?? Hydar Abj yamike yace dis is a war between doctor and soldier, if a doctor cannot beat a soldier, a doctor can sedate a soldier, yay wani murmushi yace i will sedate u 4 ever hydar, i will silence u 4 ever. Yajuya yabar dakin. Yana fita daidai lokacin driver ya sauke zulaihat,ummi ta aikota takawo musu abinci,tai mugun mamakin ganin hydar Abj, gashi taganshi sai huci yake fuskanan tai ja,hydar Abj yana ganinta kirjinshi ya buga yadafe kanshi gush!! wai mesa duk innaga yarinyarnan sainaji wani irin, hanyar motarshi yayi batare dayasake kallonta ba, zulaihat ta ajiye kulan abincin tabishi da gudu tace yaya hydar plz wait, chak ya tsaya batare daya juyoba… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣4⃣ Ta sha gabanshi hawaye na zuba daga idonta tace yaya hydar maikaima yayana??why cant u leave dem alone? yaya hydar 4 god sake dont u have faith? Are u not a muslim?Baka yarda da kaddaraba?in Khaleesat ba matarka bace ka dauka haka Allah ya tsara al’amarin, maiya kawoka gidansu dis early morning? Ta fashe da kuka sosai saikuma ta dago kanta ta kalleshi wanda ita yake kallo da alamu magamganunta sun shigai, kuma jiyayi kukanta na ratsa shi kaman ya lallasheta. Ta hada hannayenta biyu tace am begging u yaya hydar, karabu da yayana da matarshi, plz kabar yayana yahuta, tunda nake da yaya hydar ban taba ganinshi cikin farin ciki hakaba, sai yanzu plz dont ruin dis special moment 4 him. yaya hydar plz leave my brother alone shikadai Allah yaban, ta tsugunna takama kafan hydar tana kuka sosai tace kabar yayana yahuta. Ahankali Hydar Abj ya dagota,duk ta kashemai jiki. Yace zulaihat kinaso narabu da yayanki?? Kinason na hakura da khaleesat? Ta girgiza kanta tace eh, yay murmushi yace only on one condition, tace wot? Yace inhar kin yarda zaki auren, inhar kin yarda zaki maye gurbin khaleesat azuciyana, inhar kin yarda zaki zauna dani, yace zulaihat inhar kinaso na kyale yayanki u have to marry me,u just have to. zulaihat cike da mamaki ta tsaya kallonshi babu amsa. Hydar Abj yaciro katinshi daga aljihu yace ga card dina, idan ki shirya bani amsa ki kirani, just do it fast inba hakaba yay kwafa tareda daga mata gira yawuce, harya bude kofan mota zai shiga, cikin sanyin muryanta tace β€œyaya hydar”, yajuyo yazubama kakkyawan fuskanta ido. Ta share hawayenta tace inason yayana sosai,yayana sacrifices a lot 4 me, yayana a jss3 yahakura da karatu only danyaje yay aiki yasami kudi yasani a makaranta, yayana shikadai nakedashi,shine gatana,duk abunda kesani farinciki yanamin, yayana baitaba farin ciki da murna ba saida yahadu da khaleesat. Yaya hydar inhar wanan abun zaisa kabar yayana yaxauna Lpy da matarshi, ta share hawayen idonta i accept, na yarda zan aureka, duk randa ka shirya katuro adauramana aure, am ready to become ur wife. tajuya da gudu tadau kulan tashiga gida tana kuka, Hydar Abj wani dadi yaji ya kasheshi kaman yasha fitsarin mermue..lol. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣5⃣ Kwanaki sunja tuni iyaye aka shiga maganan hyd Abj da zulaihat ansa musu rana wata biyu. yau tarewan khaleesat da hydar sati bakwai kenan, kullum soyayyarsu karuwa take amma haryau khaleesat bata kara bari yayiba dan mugun tsoron abun take,takasa manta yanda hydar ya wahalar da ita. ko romce dinta bata bari yayi dan ita tsoro takeji,hydar mutum ne mai hakuri da juriya,dukda yana bukatan ta,amma duk idan yanemeta tace tanajin tsoro kyaleta yake yahakura,ya shanye bukatar danshi khaleesat yakeso ba jikin khaleesat ba. Ayaune takama litinin hydar baije aikiba saboda ciwon cikin dayasashi agaba sosai, ayaune kuma suka amshi bakuntan KHALIS. Khaleesat sai murna take khalis yace ina mijinki?? Tace yana daki baida lpy takai khalis dakin hydar, khalis ya kalleta yace lil sis bamu wuri nadubashi jekimin delicious girkinki da murnanta tafita tace sure. Khalis ya kalli hydar yace meke damunka? Hydar ya mike dakyar zaune yana cije lebe ahankali yace nothing much,kawai normal ciwon ciki. Khalis yacire farin glass din idonshi yace Hydar dont lie to me,trust me u can share ur problems with me, take me as ur friend,or as ur doctor.meke damunka hydar? Yace cikina na ciwo dagaske, saikuma wurin gabaki daya ciwo yakemin bansan mesaba, khalis ya dubashi da murmushi ya dago yace kafara samun lpy ne, yakoma falo ya shigo dawasu magani yabama Hydar yace wayanan maganin ka dinga shansu kullum sau daya in sha Allah kwanannan matsalanka zata tafi, issue of ciwon ciki wife dinka kake bukata, fada kukene?? Hydar yace a’a, yace to mesa kake cikin wanan yanayin?? Hydar kunya takamashi yay shiru, khalis yace answer me, khaleesat hanaka kanta takeko??yau zataci gidansu bari naje nasameta ya mike da sauri hydar yakamo hanunshi. Yace khalis bahaka bane wlh,khalis cikin fada yace to yane? Mutum da matarshi amma zakaje kasamu wata matsalar ana kokarin shawo kan tada. Hydar yace khalis tsoro take,since, after we had our 1st nyt ne take tsoron, and i can force her, zan barta harsai randa tsoron yafita aranta. khalis yace ashe zaka mutu ahaka kam, waye baisan lil sis da tsoroba? Hydar ba’a biyema mace, ka karbi hakkinka koda ta karfine dakaje kamutu, hydar yace no i can do dat, khaleesat nakeso ba jikintaba, inhar tana taredani koda babu abunda kehadamu am happy wlh. Khalis yarike hanun hydar yace hydar am happy yanda kakeson kanwata,but u have to understand kai namiji ne,kaine mai gidan,bakomi bane khaleesat zatace tanaso kana mataba,bakomi bane zata dingayi ka kyaleta ba, u have to train her,kowace mata ra’ayin mijinta takebi, kuyi magana let her understanding wot u are going through, lil sis nasonka sosai dazaran taji abunda ke damunka wlh nasan zata baka kanta plzzz ka gyara hydar. Hydar yace to khalis tnx. Kaima ya maganan chuchu??khalis yace i can lie to you, ina mugun son chuchu kullum tunanin ta nake amma nakasa yafe mata boyemin gaskiyan datayi. Nd also Ran Monday mai zuwa za’a shiga kotu kuzo mum hj benazir itace lawyer dake representing dinmu, get ready u nd khaleesat zakuyi testifying a court … haka suka cigaba da fira sai yamma yatafi, [3:23AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣6⃣ Ranan da daddare bacin sun kwanta khaleesat nakan kirjinshi ta lumshe ido ahankali yafara shafa bayanta tanaji ya gangaro wurin kirjinta ta zabura ta mike da sauri ta kunna wuta, ahankali tace yaya hydar me haka??murya adishe yace khaleesat i need u. Jikinta yafara rawa ko ina,yaya hydar wlh mutuwa zanyi inka sakeyi, da xafi wlh, kuma tsoro nakeji,matsowa yayi kusa da ita ya manna mata kiss abaki ya dago da kanshi yace i promise bazan miki da zafi ba yacigaba da shafata ihu takarayi ta fizge jikinta zata gudu tana kuka sosai yakamo hanunta yace ina zaki??takara fashewa da kuka tace yaya hydar dan Allah kayakuri karkamin komi tsoro nakeji. yanda yaga ta tsorata yasa yace naji my jidda zoto mu kwanta babu abinda zan miki, tana dar dar takoma kirjinshi ta kwanta ta lumshe ido,har bacci yaya gaba da ita, ranan hydar da kyar bacci ya kwasheshi da ciwo yadingayi cikin dare. Tundaga ranan ya kyaleta yazuba mata ido ranan sunday yace ta shirya suje gidan ummi daga wurin ran Monday zasu dau hanyar Abj ta dinga murna suka tafi da yamma. Ummi sai nan nan da khaleesat takeyi, zulaihat ma nata murna. Bayan isha hydar ya shigo ummi nafalon,yayma khaleesat alamu data taho sutafi bangarensu amma kiri kiri taki tashi dan kunyan ummi take sosai hakanan yamusu sallama yatafi. Khaleesat da zulaihat suka tafi daki,harsun kwanta ummi ta shigo tamikama khaleesat wani abu tace shanyeshi, khaleesat ta shanye tass, tamika mata wani tace jekiyi tsarki dawanan,gobe dasafema haka zakiyi tsarki dashi tace to ummi, zulaihat sai dariya take kasa kasa yanda taga khaleesat nayi dabaki da alamu maganin da daci, saida khaleesat tagama tafito ta daki zulaihat suka kwanta. Da sassafe ummi ta tashesu kowa yay salla sanan sukai wanka khaleesat takarayin tsarki da maganin, amma tarasa maisa yau gabanta keta faduwa, tana fitowa tazira hijab ummi tace ina zaki? Tace kayana zan je nasa suna part dinmu tawuce tatafi. Tana shiga tacire hijab daga ita saidan karamin towel, tana shiga dakin ta hango hydar akan gado yana rike da kirjinshi da sauri tahau gadon ta dagoshi ta kwantar dashi kan kirjinta yaya hydar menene??yace my jidda gabana sai faduwa yake i dont no y, khaleesat tace nima haka yaya. Bude idonshi yayi dasukai jaa ya kalleta ya rike hanunta, yakara gyarama kanshi zama a kirjinta, yace khaleesat koma maizai faruyau dabamu saniba,pLz kibari naji dumunki kafin abun yafaru, kibari na samu natsuwa,i need u badly khaleesat, karkija namutu da bukatanki araina…khaleesat tarufe bakinshi da sauri tace yaya plz kadena maganan mutuwa, babu abunda zai faru, plz mufasa zuwa Abj inaji ajikina koma mai zai faru damu have something todo with abuja, hydar ya girgiza kai ahankali yace i need u my jidda. Yanda taga ya langabe,ya kudundune jikinshi, yana abu kaman mara lpy yasa ta tsorata sosai da sauri ta kwance towel din tayar, takankameshi tare da kulle idonta gam, tace gani yaya hydar amma plz karkamin dazafi kaji, murya da kyar yace to, kaman mahaukaci haka yafara shafata… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣7⃣ Khaleesat taci wahala,ta dinga ma hydar kuka amma bai kyaleta harsaida yajishi ya gamsu. agogo ya kalla yaga karfe tara gashi khalis yace mishi 11 za’a shiga kotu,da sauri ya sunkuci khaleesat wanda take kaman gawa yakaita bayi yagasata shi kanshi yasan ta wahala. kaman baitaba yi da itaba haka yajita yau bayan yamata wanka ya dawo da ita kan gado shiya koma bayi yayi nashi yafito. Zama yayi gefenta akan gado yana kallonta yanda gashinta ya barbazu duk ya manne a fuskanta gashi suna digar da ruwa yaga takara kyau sosai. hayowa gadon yayi ya rungumeta yace Nagode khaleesat plz zan kara. Baijira maizatace ba yafara. Khaleesat tawahala iya wahala,kaman zata mutu saboda zafi harbata iya hawaye rungumeta hydar yayi tsam ajikinshi yace tnx my jidda hakika nasamu natsuwa yau, ya kalleta yace kinya femin? Ta girgiza mai, tana hawaye. ya sumbaci bakinta yarungumeta sosai yace nagode yar aljanna. Kallon agogo yayi 9:30 dasauri yakaita bayi yamusu wankan tare kwata2 takasa komi,ya dauko kaya yasa mata shima yasa nashi,saida ya shiryasu tsaf ya dagata da kyar take tafiya ya tabe fuska yace am sorry my jidda, daukanta yayi yakaita mota yasata sanan yatafi shashin su ummi duk sun shirya suna falo ya sosa kai yace ummi mutafi ummi batace mishi komiba dan tafahimci komi. Zulaihat ce tace yaya hydar meka tsaya yi 11 fa za’a shiga court yanzu 9:30 yaushe zamu kai dawuri?ya balla mata harara. Tace ina kawata? Dauke kai yayi yace tana mota da sauri yafita kafin ta wurgomai wata tambayan agaban ummi. Shiya fara shigowa motan yaga khaleesat ko motsin kirki bata iyayi ya sumbaci goshinta yace my jidda sorry ko,ahankali ta girgiza mai kai,ya matso da fuskanshi saitin bakinta yace i luv u my lazy wife, raguwa kawai, ya sumbaci bakinta, cikeda shagwaba ta yarfe hannu tace niba raguwa bace,zaiyi wani magana yaga Zulaihat da ummi sun iso. Khaleesat takasa dago kanta saboda kunyan ummi datake, daga zuwa sako kaya. Hydar yaja motan dawani irin gudu, duk sec saiya juyo ya kalli khaleesat yaga baccin gajiya ya kwasheta. Wani tausayinta yaji yakamashi. Karfe 11 daidai aka fara shari’a inda barista umar zaki ke kare Abban chuchu da tawaganshi, barista benazir umar ke kare d hydar’s family. Kotu tacika makil,yan uwa da abokan arziki na Alh hydar duksun hallara,yayinda yan uwan Abban chuchu suma sun hallara,su hydar ne kawai basu isoba. Karfe 11:05 alkali ya shigo kotu za’a gabatar da shari’a….. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣8⃣ Hj benazir tadamu saboda khaleesat ce shaida tafarko dazata fara gabatarma da kotu. Duk suna zaune aka gabatar da Abban chuchu gaban court da yaranshi su maigadi su 10, Abban chuchu bin mutanen kotun yayi daya bayan daya baiga yarshi chuchu ba, take ya sauke ajiyan zuciya azuciyanshi yace chuchu inhar kinzo kotu kin bada shaida akaina wlh saina kashe khaleesat din agabanki damadai nasan daurin rai da rai za’amin. Hj benazir tajuyo ta kalli khalis dake kujeran bayanta tace ka kirasu hydar kaji inda suke yanzunan za’a fara. Koda aka kira su hydar suna zuba,ahakanma dan yana mugun gudu. Anfara shari’a inda hj benazir ta nemi daman yima Abban chuchu tambayoyi, Aka fito dashi, tace Abban chuchu kanada hannu akisan kan Alh hydar da matarshi hj hauwa jabo?? Ya tabe fuska yace a’a. Tace kanada hannu a makantar daya kama yarsu khaleesat?? Yace a’a. Tace kozaka iya bayyanama kotu yanda akayi Alh hydar yay singing document din daya nuna dukiyarshi tadawo taka? Lawyer umar zaki yace objection ur honour wanan tambayan bai dace takawotaba. Alkali ya gyara tabaran idonshi yace objection overrule!! Hj benazir tai karamin murmushi tareda gyara tsayuwa. Tace Abban chuchu amsa nake jira. Yayi wani murmushi yace har office dina yazo yasamen yabani takardun nai signing. Hj benazir tace ba’a taba signing important document haka without shaiduba,kuma Alh hydar baitabayin wani abu batare da ya shawarci wanci ba, wanan yanuna mana dawani abu kasa,zai zamto kaine kayi forcing dinshi yay singing harka kasheshi saboda karyato… Lawyer umar zaki yace objection ur honour, lawyer directly tana fada defendant dinne yay kisan, alhlin yace bashi yayiba. Alkali yace objection sustain, ya kalli hj benazir yace reframe ur question. Tace nagode ya mai girma mai shari’a amma banda wata tambayan 4 now. Saidai zanso kotu taban dama na gabatar da shaidu na. Alkali yace anbaki dama, khalis da yanzunan suka gama waya da hydar yace yanzu suka shigo Abj yafadan ma hj benazir. Hj benazir tace ur honour shaiduna basu riga sun isoba, ina rokon kotu data kara mana lokaci. Alkali yace za’aje break na minti ashirin inhar basu isoba zan yanke hukunci. Hydar nijar gudu yake kaman zai tashi sama, khalis da hydar Abj tsabagen kosawa fitowa wajen court din sukaji dan jiran su hydar. Mint 20 yacika Alkali ya shigo amma shaidu shiru. Hydar motansu na kunno kai yay parking ummi da zulaihat suka fito, khaleesat ta kankame hydar tana kuka yaya tsoro nakeji kuma gabana na faduwa. Yay mata kiss yace karkiji tsoro kifadi gaskiya, zan tsaya kusa dake kinji yace oya fito. Ahankali take tafiya saboda zafin datakeji,khalis yace yi sauri mana lil sis. amma takasa, hydar nijar gyara hannun riganshi yayi ya dauketa chak sai cikin kotu daidai lokacin alkali na shirin yanke hukunci, Abban chuchu sai murmushi yake. Hydar ya ajiye khaleesat agaban kotu ya sosa kai yanda yaga ana kallonshi da kayan sojoji a jikinshi yace ur honour kafanta ke ciwo yajuya dasauri yasami wuri ya zauna. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 9⃣9⃣ Khaleesat kanta aduke saboda yanda hydar yabata kunya. Hj benazir tataso da murmushi

Chapter 8 of 10