ajikina, i will always be ur
chair,i
will always be ur bed, u pillow nd ur
support jidda.
Hada goshinsu yayi hawayen
khaleesat
ya diga akan kumatunshi, yace i
missed
u khaleesat, i missed u my jidda
mesa
kika gudu kika barni?? Kinkosan ya
rayuwata tazama dabaki taredani??
Khaleesat ta girgiza kanta cikin
hawaye
tace am sorry yaya hydar, am soo
sorry,
i promise to never leave ur side
again, i
equally missed u my guardian angel.
Hydar cikin kuka yace yace i luv
yhu, i
luv yhuuuuu my jidda,idan baki
arayuwata kaman babu ruhi ne
ajikin
dan adam. khaleesat cikin kuka
sosai
tace nd i luv u more my guardian
angel,
i luv yhuu yaya hydar, kasoni
lokacin da
i was nothing, lokacin da i was
helpless
bazan iyama kaina komiba, u took
good
care of me, u showered me with
luv,
tafashe da kuka tarike fuskanshi da
hannayenta tace i luv yhuu yaya
hydar, i
vow to keep u happy in good nd
bad
tyms harsai randa bana numfashi.
kankameta yayi kaman nace zan
kwaceta,
Ahankali ya kwantar da ita kan
kujeran
ya matseta ajikinshi, murya kuka
yace
can i kiss u Khaleesat ? Cikin
hawaye ta
girgiza mai kai………………….
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣4⃣
Cikin wani irin salo,ahankali yasaka
bakinshi anata ya kankameta sosai
akirjinshi, sun dade suna abu daya,
sanan ya saketa yadaga kanshi yana
kallon fuskarta yana murmushi.
Ita kuma da sauri ta lumshe
idanunta
dan kunyan shi takeji, gashinta
yashiga
shafawa ahankali, yace i luv ur hair
khaleesat. Daga hanunta yayi ya
kalli
lallin da’aka zana mata yace wot is
dis??
Cikin karamar murya tace lalle,
hanun
yakai bakinshi ya sumbaci hanun
yace it
looks nyc, i luv it.
Murmushi tayi dimple dinta suka
lotsa
yasa yatsanshi aciki yace i luv dis
too, da
sauri khaleesat ta kifa fuskanta tana
dariya kasa kasa. Dariya yayi shima
jitayi ya dauketa chak abun ya
tsoratata,
ta zabura zata sauko yace sarkin
tsoro
bacci zamuje muyi ai. Akan gado ya
kwantar da ita, ya kashe wutan
dakin
shima yahau gadon.
Ya kwanta nesa da ita, mirginowa
khaleesat tayi ta daura kanta akan
kirjinshi take Hydar ya saukar da
ajiyan
zuciya, dagata gabaki daya yayi ya
daurata kan kirjinshi yana shafa
mata
baya, ya matseta gam,yace i luv u,
tace i
luv u more,. Dago kanta yayi ya
sumbaci
goshinta yace sleep tight my jidda,
murya ahankali irintamai jin bacci
tace
u too my guardian angel. shafa
gashin
kanta yadingayi ahaka har bacci yay
awon gaba da ita, yadade yana
kallonta
daga baya yaja bargo yarufesu
shima
yay bacci yana dauke dayar
matarshi
akirji.
***************
Gidan biki hankalin yatashi annemi
khaleesat anrasa, hankalin khalis
yafi na
kowa tashi, annemi amarya anrasa,
an
sanar da police har dajin saida akaje
anga takalmin khaleesat, anga
motan
amma babu khaleesat, gakuma
bullet
dasuka gani akasa.
Chuchu takira dad dinta aboye tace
dad i
hope bakada wani alaka da bacewar
khaleesat?? Abban chuchu arude
yace
niiii?? Wlh baruwana, chuchu tace
dad
wlh inhar da hanunka a bacewarta i
will
report u to d police, saina tonama
asiri i
swear, ta katse wayan.
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣5⃣
Misalin karfe 4 na asuba khaleesat
ta
farka dawani irin ihuu afigice, tana
kiran karku kasheshi plz, hydar dake
kan dadduma yataso yariketa
menene?
fashewa da kuka tayi tace mafarki
nayi
mutanen sun kasheka, bata karasa
magananba sukaji ana bubbuga
musa
kofa.
Khaleesat ihu takarayi ta kankame
hydar
yaya sune karka fita plz, ta rirrike
hydar. Hydar yace bari naduba taki
sakinshi tashi yayi itama ta tashi
lekawa
yayi ta jikin kofa yaga mai gateman
ne.
yace jeki kulle jikinki mai gateman
ne, ta
girgiza mai kai hakanan yakoma
uwar
dakan ya yafa mata zanin gadon
sanan
suka bude kofa mai gadi ya
gaidasu.
Hydar yace baba menene?? Yace
oga
wasu mutane sunsa bakin kaya suka
kwankwasa kofa nabude tambayana
sukayi kowani namiji da mace sun
shigo
gidanan??da sauri hydar yace meka
cemusu?? Yace oga ina kallonsu
nasan
yan fashine, saisa nace musu babu
kowa
agidanan, bama atareba, gadi kawai
nake. Hydar yace nagode baba
yajuya.
hydar yamaida kofan ya rufe ya kalli
khaleesat da har lokacin jikinta na
bari
yace kincika tsoro muje muyi salla.
Bayan sunyi salla tare suka karanta
Al
Qur’an, khaleesat anan kasa ta
bingire
da bacci hydar ya mike tsaye ya
dauketa
ya kwantar kan gado shima ya
kwanta.
Cikin bacci taji kaman ana shafa
mata
ciki, bude ido tayi taga hydar ne
shima
idonshi a lumshe bacci yake, saibata
damuba takoma baccin,ahankali taji
hanunshi na tafiya zuwa sama sama,
hanunshi taji yafara rawa kaman
maison
taba abu yana tsoro, bata ankaraba
taji
hanunshi ya sauka kan kirjinta,
bacci
yake amma saida ya sauke ajiyan
zuciya
mai karfi. jin hanun kawai ya daura
kansu bataredaya musu komiba sai
bata
hanashiba, ta dauka duk cikin
baccine.
take takoma baccinta.
Cikin bacci taji ana shafasu sosai,da
sauri tabude idonta tatashi ta zauna
jikinta narawa,hawaye nazuba. hydar
mirginowa yayi ya daura kanshi
acinyanta idanunshi a lumshe yace
plzzz
khaleesat let me, kingama nakulle
idona,
i promise not to look dem, komar
da ita
yayi ya kwantar, ya shiga wasa da
ita
sosai,yana aika mata da sakkonni,
tuni
khaleesat tafara manta duniyan
datake,
chan kuma dataga wasan yasoma
mata
yawa, tana neman shidewa saita
fashe
da kuka sosai, ahawale yadago
kanshi
yace indena?bakiso? Ta girgiza mai,
hada bakinshi yayi da nata saida yaji
yasamu natsuwa ahakan sanan ya
kankameta, yarada mata akunne tnx
ko
wanan kadai makes me happy, muyi
bacci baxan kara miki komiba kinji??
Ta
girgiza mai kai.
Kwantar da ita yayi a kirjinshi har
bacci
yakara daukanta.
Karfe 10:30 nasafe ta tashi
bathroom ta
shiga tai wanka, singlet da boxer
din
tamaida tafito, kallonshi tayi taga
yana
bacci da dan murmushi a fuskanshi,
murmushi itama tayi tawuce tatafi
kitchen dan tama mijinta hadadden
breakfast.
Kitchen din tashiga ta gyarashi tass,
taga
indomie, kawai saitai musu indomie
pizza, tadafa ruwan zafin tea dinsu.
Tana gamawa tajuyo wazata gani?
….
[3:07AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣6⃣
Hydar tagani tsaye ya daura
hannenshi
kan kirjinshi yana mata murmushi,
juyawa tayi da sauri saboda tuna
abunda yamata dazu kunyan
kallonshi
shi take.
Murya chan kasa yace my jidda give
me
a hug plzzz, bude mata hannu yayi,
ahankali tajuyo takuramai ido,
saiyakara
langabar dakai yabude hannayenshi
da
gudu taje tafada kirjinshi kankameta
yayi saiya dago kanta ya manna
mata
kiss a goshi yace i luv yhu, tace i
luv yhu
more. Karasawa yayi cikin kitchen
din
yadau abincin yafito. tare sukayi
break
abaki yadinga bata harsuka koshi
sanan
yakai komi kitchen.
Yadawo falon ya zauna akasa ya
daura
kanta akan kafadarshi yana shafa
gashinta, hanunshi daya yarike
hanunta
ya sumbata yace my jidda yaushe
zan
komar dake gida?? Yamutse fuska
tayi,
tadawo jikinshi da sauri, tai lamoo
akirjinshi muryan chan kasa tace
banason na koma, murmushi yayi ya
shafa kanta yace but kinsan dole
mukoma ko? Girgiza kanta tayi tace
uhm,uhm i want to stay wd u,
yahada
goshinshi da nata yace my jidda we
have
to go back, we just have to, hawaye
ya
gangaro daga idonta tace inmun
koma
za’a raba aurenmu, amma inbasu
ganniba bazasu rababa, if u insist
mubari sai ran Sunday saimu koma.
Yace butt su… Khaleesat ta daura
yatsan
ta akan lips dinshi ta girgiza kai
tace no
but yaya hydar, hawaye ya sauko
daga
idonta tace 5 good years bamu tare
yaya
hydar,i want us to enjoy dis
moment, 4
once in our lives karmuyi tunanin
kowa,
karmuyi tunanin halin dasuke
ciki,karmuyi tunanin abunda ke
jiranmu
nangaba, less stay together, am
happy
lyk dis, banason arabamu,banason
narabu dakai, yaya hydar i luv
yhuuu,
zata kara magana yahada bakinshi
da
nata kowanensu na hawaye ahankali
yafara zame singlet din jikinta…
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣7⃣
Zame singlet din yayi ya ajiye a
gefe, ya
kura mata ido,yana karemata kallo.
idanun khaleesat alumshe, danyau
tai
alkawarin bashi kanta, tahakanne
zaka
godemai abunda yamata arayuwa.
Hannushi biyu yasa ya tallabota
jikinshi,
ahankali ya kwantar da ita akasan
tiles
din falon, yafara aika mata da
sakkoni
kala kala. khaleesat duk karfin halin
datayi tace zata bashi kanta kasawa
tayi
jikinta yafara rawa, tafara kuka tana
yaya hydar kadena, kwata2 hydar
baya
jinta dan yay nisa sosai.
Kokarin saka abun yake amma
kome
yatuna yay maza yasaki khaleesat,
ya
tashi yazauna yana maida numfashi
da
kyar, idonshi sunyi jaa sosai,yadafe
kanshi da hannu biyu. khaleesat ta
tashi
zaune itama ta daura kanta
abayanshi
tana hawaye tace yaya kayakuri, wlh
tsoro nakeji…. Ahankali yadago
kanshi
ya maido da ita kijinshi yana shafa
kanta, murya cahn ciki yace
khaleesat
bazan iya miki komiba, idan ma
namiki
wani abu na cuceki ne, da sauri
khaleesat ta dago kanta ta kalleshi
tace
mesa kace haka??
Hawaye ya taru a idonshi yace
saboda
bana…. Saikuma yakasa fada mata,
Khaleesat tace saboda baka me??
Yace khaleesat kiyakuri bazan iya
fadamiki,kuma karki kara min wani
tambayan, yakara rungumeta tsam a
jikinshi yana shafa bayanta yana
sauke
ajiyan zuciya,yace iya abunda
nasani
shine i luv u my jidda, tace my luv u
too
my guardian angel, yadinga shafa
bayanta har bacci yay awon gaba da
ita.
Kwantar da ita yayi kan kujera,
yakoma
daki ya duko zanin gado ya
lullubeta
dashi, gashinta yake shafawa,
yakura
mata ido, hanunta yakai bakinshi
yamata kiss yace am sorry
khaleesat, am
soo sorry, kiyakuri naboyemiki
babban
sirrina, bazan iya fada miki bana
haihuwaba, dan banaso ki gujeni,
banason kice bazaki zauna daniba,
am
soo sorry…..
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣8⃣
Kwanan khaleesat 2 tare da hydar
hunter dinta, tundaga ranan bai
kara
koda cire mata rigaba, zadai suci
soyayyarsu amma baya wuce gona
da
ira, saboda bayason yakasa
controlling
kanshi.
Yau takama sunday tun safe
khaleesat ke
kunci saboda zasu tafi, hydar ya
aika
mai gadi yasiyo hijab da dogon riga
ya
dawo cikin gida yaganta tana
hawaye.
Da sauri ya karasa yadauketa
ajikinshi
yace wayatabamin jidda ta?? Ta
shagwabe harda yarfe hannu toba
kaineba zaka maidani gidaba,
yakama
hanunta ya matse yace khaleesat
dole
mukoma gida, tace idan sun raba
aurenmu fa?? Da sauri hydar ya
kalleta
yace babu abunda zai raba auren
mu in
sha Allah.
Khaleesat tace but i can feel it,
something
is going to happen, hydar yace
koma
menene in sha Allah alheri ne
agaremu,
tai shiru ta daure fuska.
Hydar ya rungumeta tsam haryaji ta
sakko sanan ya dagota ido cikin ido
yace
khaleesat waya kashe parents
dinki??
wakuma yakeson kasheki yanzu??
Tuni jikinta yafara rawa, tamike
tsaye
tana girgizamai kai, jikinta bari
yakeyi
sosai, tashi yayi yakamota ya maido
da
ita jikinshi yace calm down, dont be
afraid, yadago kanta yace kallen
khaleesat, ta daga kai,ta kalleshi
yace
kinaso arabamu??ta girgiza kai,
yace
kinaso namutu?? Ta girgiza kai
dasauri,
kin yarda dani? tace eh, yace to
fadamin
waya kashesu?? Ta rikemai riga
gam tace
yaya hydar innafadama wlh zai
kasheni
ne.
Shima hydar yariketa gam yace
inhar
kika fadamin bazan bari yamiki
komiba,
kin manta ni sojaa ne, nazama sojaa
ne
danna dinga kareki, inso kifadamin
waye yakashesu saboda hukuma ta
kasheshi,hukuma tabima iyayenki
hakkinsu. yay mata kiss a goshi
yace tell
me, who murdered ur parents??
Murya na rawa tace Abban chuchu
ne..
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
7⃣9⃣
Ta fashe da kuka sosai, hydar ya
share
mata hawaye, yace khaleesat dole
kifadama dad gaskiya saboda police
sukmashi, inba hakaba saiya
kasheki,kuma ya kashe dad. dan
ranan
wanan mutumin daya biyomu ranan,
naganshi yanabin dad, kinga dole
kitonamai asiri.
Khaleesat tace yaya hydar chuchu
fa??
kawata ce, kuma inasonta sosai.
Hydar
yace khaleesat idan mutum yayi
kisan
kai dole ayimishi hukunci,kodako
babankane, wanan shine gaskiya,
chuchu tanada hankali zata
fahimceki.
Buga kofa akayi ya fita ya karbo
dogowan rigan da hijab,shi ya
samata
kayan. Yace yanzu muna zuwa gida
kifadi gaskiya saboda akamashi d
earlier
d better. Yarike hanunta oya mutafi.
Mota suka shiga amma babu maiwa
wani magana, khaleesat na kallon
waje
dan batason komawa, hydar tunani
yake
ya dad dasu khalis da hydar
abokinshi
zasu dauki wanan bakon al’amarin??
Horn yayi maigadi yabudemai ya
shiga
gidan ya paka mota, yajuya ya kalli
khaleesat yace fito mutafi,
langwabar
dakai tayi hawaye nazuba, hannunta
yarike yace in sha Allah baza’a raba
aurenmuba. Kome zai faru ayau
khaleesat kisani cewa i luv yhuu
sosai,
yajawota yahada bakinshi da nata.
Daidai lokacin hydar Abj da police
suka
karaso wajen,da alamu kan case din
khaleesat suke magana,yayinda dad
da
hj benazir suke bayansu.
Hydar ya kwalalo ido muryanshi
narawa
cikin tsawa yace hydar, da sauri
hydar
nijar ya saki bakin khaleesat yajuyo
bude mota yayi yafito khaleesat
itama
tafito, da fushi da kuma zuciya
hydar
Abj yakarasa inda suke baiyi wata
wataba ya kodama hydar nijar mari
tass
, khaleesat ta fasa ihu, daidai
lokacin
dad yakaraso wajen da sauri, dad
yace
lpy ka hydar?? hydar nijar yarike
kuncinshi idonshi jajir yana kallon
hydar Abj, Hydar Abj yace
butulu,dan
iska, maciyi amana, dama kai
kasacemin
matana??kaja ba’a daura mana aure
jiyaba, hannu ya dunkule zai nushi
hydar nijar khaleesat ta shiga
tsakiya
nushi ya sauka a cikinta……….
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣0⃣
Khaleesat ta sulale zata fadi kasa
hydar
nijar yatarota da sauri yana my
jidda,ahankali take numfashi
hawaye na
zuba daga idonta. hydar Abj arude
yace
my luv am sorry bansan kebane,
yakai
hannu zai karbeta daga hanun hydar
nijar, hydar yakara kankameta ajiki,
su
dad sunma kasa magana abun
mamaki
suke gani, hydar Abj ya dakamai
tsawa
wai meke damunka ka sakinmun
mata,
hydar nijar yakara kankameta yana
stay
with me khaleesat. Hydar Abj yajuyo
ya
kalli police yace kuzo kutafi dashi
shiya
saceta, sukazo dad ya daga musu
hannu
yace karku tafi dashi nasan hydar
bazai
sacetaba, akwai dai bayanin dazai
mana
dan yasamu aduhu zaku iya tafiya,
harsun shiga motansu hydar yace
dad
kar police sutafi akwai abunda
khaleesat
zata fada muku, zata fada muku
wanda
yakashe mata iyaye, da sauri khalis
wanda tunda aka fara draman baice
kalaba yace wott?? Hydar yace eh,
shine
yakusa kasheta na taimaketa, dad
yace
police kudawo khalis ya karbi
khaleesat
dukansu suka dunguma aka koma
falo.
Su chuchu da teema jin hayaniya
sukafito falo dad yace kuma ku
zauna.
Hydar nijar yazauna kusa da
khaleesat
khalis yabata taimakon gaggawa
cikin
10min tadawo normal, hydar yace
my
jidda kifadi musu komi dont be
afraid.
Hydar Abj zaiyi magana dad yace
yimana shiru. Khaleesat cikin sanyin
murya tace dad mum yaya, kafin
nafara
cemuku komi inso kusan hydar
shine
mijinane wanda kukaje nema a nijar,
amma zankuji labarin komi anjima.
hydar Abj idonshi yay jajair kirjinshi
kaman yafashe, harwani huci yake.
Khaleesat takalli chuchu tace
chuchu wot
am about to say will hurt u nasani,
amma kiyakuri i just have to, dole
nafada. ta share hawayen idonta,
chuchu
gabanta yafadi dummmm.
Khaleesat tace dad wanda yakashe
dad
da mum dina ABBAN CHUCHU ne,
yafesamin shaltos a ido, yacema mai
gadinmu sukaini nijar, ranan
Thursday
rananne nagane hydar ne mijina,
amma
yacemin yahakura yabarma yaya
hydar
shine yawuce yafita nikuma nabishi.
su
mai gadi suka kamani amma nagudu
yaya hydar ya cecen, nasan Abban
chuchu shiya turosu su kasheni.
Kowa zufa yake adakin chuchu
tafashe
da kuka sosai, khalis zuciyarshi tai
baki.
dad idanunshi yay jaa gaskiya biri
yay
kama da mutum, dama ranan kenan
shiya turo mai gadi yakasheshi ya
karbi
kudin da gwamnati tabashi na bude
gidan marayu.
Cikin zafin rai yace chuchu ki
gafarcemu, yajuyo ya kalli police
yace
officer kunji bayanin yarinya, kuma
yau
kunsan wanda yakashe kanina da
matarshi lokacin yayi dazakubi musu
hakkinsu, officer yace yanzu kuwa
yafadama sauran yaran atafi a kamo
Abban chuchu.
Chuchu tafashe da kuka sosai tace
dan
Allah karku kama dad dina
kuyafemai,
yamin alkawari bazai karaba…kowa
yajuyo yana kallonta….
[3:10AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣1⃣
Officer ya juyo yama chuchu wani
irin
kallo yace are u an accomplice to d
crime?? Da sauri chuchu ta girgiza
kai,
officer ya juya yabar dakin. Chuchu
takara fashewa da kuka sosai tazo
gaban
khaleesat tarike kafanta tace
khaleesat
dan Allah kiyakuri kiyafema Abba
na,
yamin alkawari bazai karaba.
khaleesat
itama ta durkusa tarike chuchu tace
chuchu kiyakuri Abban ki shiya turo
su
maigadi su kashe, inda yaya hydar
bai
taimaken ba dana mutu, chuchu ta
share
hawayen idonta zuciyanta yay baki
dama dad karya yake mata,. amma
saita
kara fashewa da kuka tace
khaleesat kisa
asakeshi plz, i promise u bazai
karaba,
zanta mishi wa’azi harya chanza ….
Bata
karasa magananba taji an hankadata
tadago kanta taga khalis ne.
Khalis ya kalli su dad yakalli
khaleesat
yace yanzu wananne kuka cewa na
aura? d daughter of my parents
murderer, daughter of a monster,
daughter of a murderer. Allah
nagodema
da ba’a daura auren jiyaba, na
tsaneki
chuchu na tsaneki, khaleesat ta
mike
zataje wajenshi ya daga mata hannu
yace dont lil sis, bari nai magana.
Yasake kallon chuchu dake kuka
sosai,
yace imagine kina sane, kinkuma
sani
babanki yakashe iyayena, but
saikikai
shiru, kika rufawa babanki
asiri,naso
ace police suntafi dake cos u are
his
accomplice, chuchu tace ya khalis
ya
daga mata hannu yace abu daya
nakeson
naji, kinsan babanki ya kashe
iyayena
ko baki saniba?? Cikin kuka tace
nasani.
Hawaye ya gangaro daga idonshi ya
share yace dama ance a monster
always
give birth to a monster, good
people
always give birth to good, yace
chuchu
baddd person always give birth to
bad.
Just lyk u, i hate u, i hate u father.
Kun
kashemin iyaye kuma kinaso na
aureki,
never!! yafashe da kuka hydar Abj
yarikeshi.
Chuchu ta share idonta, tace yaya
khalis
kai kuskure,u are totally wrong,
mutum
battace kan iya haihuwan nagari,
danfashi zai iya haifan mahaddacin
al’quran, boka na iya haifan malami
mai
da’awa.
Yaya khalis i will prove to u, a bad
person can give birth to good
person,
zan nunama cewa mugun mutum na
iya
haifan nakirki, tajuya tabar gidan da
gudu, khaleesat tabita hydar ya
rikota
tafada jikinshi tana kuka itama.
Hydar Abj kishi ya cikashi, sakin
khalis
yayi yaje azuciye ya fincike
khaleesat
daga jikin hydar nijar, ya shake
hydar
nijar sosai yace yau zan kasheka…..
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣2⃣
Khaleesat tafashe da kuka tarike
rigan
hydar Abj, Hydar nijar baiko kokarin
cire hanun hydar Abj daga
wuyanshiba,
dan bazai taba yima hydar Abj
rashin
mutunciba kodan su dad dakuma
darajan khaleesat. Khalis yazo
yacire
hanun Hydar Abj daga wuyan hydar
nijar amma abun ya faskara. Dad
yataso
a xuciye ya kifama hydar Abj mari
tass
tass har guda biyu bashiri hydar Abj
yasakeshi, hj benazir takaramai
wasu
marikan guda biyu ya dafe kuncinshi
yana kallon iyayen nashi dad ya
dakamai tsawa zauna ya zauna da
sauri.
Hydar nijar yana mayar da
numfashi,
idonshi yay ja, khaleesat na
gefenshi
tana kuka, khalis yace hydar sannu
are u
ok? Hydar nijar yace am good. ya
juya
wuyanshi tuni yadawo daidai,
abunku
da soja.
Saida aka natsu, dad yafara
magana,
hydar Abj kaban kunya, kishi
haukane,
kisan kai kakeson yi agidana ko
me??
Dama haka kake??haba hydar
control ur
temper.
Dad yace hydar dama kaine hydar
hunter?? Yace eh dad, dad yace to
Alhamdulillah komi yazo da sauki,
ka
sanar da mamanka kaga khaleesat
kuwa?? Yace a’a dad, amma dama
yau
tunsafe nasa wani sojaa yakawomin
su
nan abuja, saboda bansan ko
innafada
muku nine mijin khaleesat ku
yardaba,saisa nace akawo ummi da
zulaihat nasan suna ganin khaleesat
zasu ganeta, yanzuma sun shigo
abuja
nasani nan bada dadewa ba zasu
shigo
gidanan danna turama sojaan
address.
Dad yace to Alhamdulillah.
Hydar Abj kanshi na cikin cinyanshi
duniyar tamai zafi kaman yayi ihu,
yanzu shikenan wani bare ya aure
kanwarshi, wanda yakeso tun tana
karama?. Suna zaune kowa yay
shiru a
falon khaleesat na kusa da teema.
sukaji
sallaman gateman, dad yace shigo,
yace
Alh nida bakine, dad da kowa na
falon
suka mike dad yace ku shigo mana.
Bude
kofa akayi aka shigo ganin wata
kakkyawan budurwa mai kama da
hydar
nijar tana sanye cikin bakin
doguwan
riga tayi rolling kanta da jan gyale,
yasa
hydar Abj gabanshi yafadi
dummmmm.
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣3⃣
Ummi ta tsaya turus batare datama
gaisa
da kowaba, hannu zulaihat takamo
tace
zulaihat kalli chan tana nuna
khaleesat
da hannu. Zulaihat takalli wajen
wazata
gani khaleesat kwalalo fararen
idonta
tayi waje tace kawata!!, khaleesat ta
share hawayen idontace tace kawata
Zulaihat ko, zulaihat da sauri ta
kankame khaleesat tana kukan farin
ciki,Khaleesat tasaki zulaihat taje
gaban
ummi ta tsugunna tace ummina ina
wuni, ummi dagota tayi ta rungume
tana
murmushi tace khaleesat ina kika
shiga?? Mun nemeki, yaushe
idanunki
suka warke??khaleesat takara
rungume
ummi tana kuka batareda
amsawaba.
Hj benazir tazo ta janye khaleesat
tace
kukan ya isa haka jidda jeki
zauna,tace
ummi mu ba’a ganmuba yartaki
kadai
kika gani, ummi tai dariya suka
gaisa
sosai kowa na falon suka gaisa
daganan
aka shiga maida zance zulaihat na
kusa
da khaleesat, teema an likema
zulaihat
anga yar fara lol.
Hydar Abj yakasa dauke idonshi
daga
kan zulaihat, khalis na lura dashi
batun
yauba, tun ranan dasuka fara waya
da
zulaihat. murmushi yayi aranshi
yace
hydar bakasan abunda kake soba,
har
yanzu bakasan different btw luv d
lyk
ba.
Hydar nijar dai idanunshi nakan
khaleesat ko motsi kadan tayi ya
kalleta.
anata fira hydar Abj yamike haryakai
bakin kofa zai fita saikuma yadawo
ya
tsaya agaban khaleesat.
Yace abu daya zan fada miki,
dagake sai
khalis iyayenku suka haifa, baki
burin ki
auri lafiyayyen namiji, wanda zaki
iya
haihuwa ki haifi yara suci sunan
marigayan iyayenki?? Khaleesat dai
takafeshi da ido, yace to inaso
kisani
cewa wancan dakika kira mijinki
HYDAR baya haihuwa, namiji neshi
amma fanko, bazai amfaneki da
komiba,
anayi aurene dan ahayayyafa, tunda
yafara maganan gaban khaleesat ke
faduwa,idonta kyam akan na hydar
nijar dake girgiza mata kai, yace
khaleesat bakiso ki auri miji
lafiyayye
kaman ni wanda zan baki yara? Dad
yadakamai tsawa hydar!!!
Zaki iya auren namijin dayaba
haihuwa?
think khaleesat, bakison ki auri
wanda
zaki hayayyafa dashi yaranki suci
sunan
iyayenki?bakison kiyi auren da
annabi
zaiyi alfahari damu ran tashin
alkiyama? Khaleesat answer mee
zaki
iya auran namijin dabaya haihuwa??
Khaleesat girgiza kai tafarayi tana
hawaye sosai murya asarke tace
nooo
bazan iyaba…..
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣4⃣
HYDAR nijar afirgice yakama
kirjinshi
hawaye yacika idonshi, yayinda
ummi
da zulaihat suke cikin duhu, Hydar
Abj
yace khaleesat gwara ki auren gani
dan
uwanki,kuma ki haifi yara……bai
karasa
magananba yaji wani tagwayen
marirrika afuskanshi, dad yarufe
hydar
da duka kaman karamin yaro khalis
yarike hannun dad da sauri yana
calm
down dad,kayakuri hydar baya
hayyacinshi now saisa yake
wayanan
maganganun.
Dad yace kai dan ubanka butulu,
bagarin taimakon ubanka ni bane
yasamu wanan matsalan??hydar
kana
abu kaman kai badana
bane,Alhamdulillah nai farin ciki da
Allah yasa ban daurama aure da
khaleesat ba ashe danai nadama
dan
yanzu nagane kaiba mutum nagari
bane.
Hydar kai butulu ne, baka da kirki,
bakada kara hydar, karka manta
garin
ceto babanka yaronan yasamu
matsala,
barikaji hydar wlh koda khaleesat
Bata
yarda da aurenshiba sainadau yata
teema nabashi dan hydar nijar
mutum
ne bana yarwaba,yaro mai mutunci
da
sanin yakamata. kuma katashi katafi
kama kanka, kasani cewa inhar
aurenan
yabaci na hydar nijar da khaleesat
wlh
wlh baxan taba yafemaba wawa
kawai,
ragon namiji. Hydar Abj jin furucin
babanshi yasa jikinshi yay sanyi
saikuma yay nadaman abunda
yafada.
Ummi macen arziki mace mai
dattako,
tace Alh kayakuri, ba’ama da irin
wayanan bakin, yanzu na shigo
gidanan
amma nagane abu daya kedamunshi
kishi ne which is normal yay acting
haka. kuma dama idan karasa
abunda
kakaeso dole bazakaji dadiba amma
kuyafemai ku janye furucin.
Zulaihat tace kuma in sha Allah
yayana
zai warke saidai kamutu da bakin
ciki,
hydar nijar ya daka mata tsawa
bakida
kunya ko zulaihat? tace yakuri yaya.
Khaleesat kuka take sosai.
Hydar nijar yamike tsaye ya share
hawayen fuskanshi yace ummi
kutashi
mutafi, ya kalli khaleesat yace
khaleesat
naji dadi yanda kika fadi
ra’ayinki,bazanso ace ni mai sonki
na
tauyemiki hakki ba, dan haka zan
sawwake miki, kije ki auri mai
haihuwa,
wlh ko kadan banji haushinkiba
kuma
ban tsanekiba, har gobe zan
kasance mai
sonki.
Yace khaleesat ta dago jajayen
idonta ta
kalleshi shi, yace naaaa saaa…..da
sauri
khaleesat ta rufemai baki da
hanunta
tana girgiza mai kai…
💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣5⃣
Murya narawa tace no, karka saken
plz
yaya hydar ina sonka, kasan maiya
batamin rai dazu dahar nace a’a? ya
girgiza kai. Tace saboda babban
secret
ne kaboyemin why?mesa zakai
hakan?
dont u trust me?
Cikin kuka tace yace banason
narasaki,
banason kiji matsalan kice bazaki
zauna
daniba, khaleesat am afraid
banason
narasaki. Khaleesat ta kaimai duka
akirji
bamai zafiba tace karka kara
tunanin
haka, bazanta rabuwa dakai
arayuwanaba no matter wot, bazan
tababa yaya hydar, hydar baisan
lokacin
daya rungumeta ba, kunya kaman
khaleesat ta nutse akasa agabansu
dad ga
ummi. da sauri ta kwace jikinta
hydar
yadan sosa kai yakoma ya zauna.
Hydar
Abj yafita daga dakin dasauri cikin
dabara Zulaihat itama tafita daga
dakin,
khalis a zuciyanshi yace inama nida
chuchu nane muka rungume haka,
da
sauri ya kawar da tunanin chuchu
aranshi daya tuna abunda tayi.
Da sauri tabishi yana shirin shiga
part
dinsu tace hy u,ta rike kwankwaso,
Hydar gabanshi yace dumm yajuyo
ya
daure fuska lpy? Zulaihat ta
kadamai
idanunta wanda hakan yasa
numfashin
hydar yakusa daukewa, tace nazo na
gargadeka ne, karka sake yima
yayana
rashin kunya, inba hakaba wlh saina
zaneka.
Hydar Abj duk fushin dayake ciki bai
hanashi yin dariyaba sosai harda
rike
ciki, ya kalleta sama da kasa yakara
fashewa da dariya, zulaihat ta kulu
jitake kaman ta rufeshi da duka, ya
dago
kanshi yace look who’s talking, 4
god
sake wanan skinny lady dince zata
daken, keda ko khaleesat tama fiki
kiba
yafashe da dariya yace zoki daken
din
nagani.
Zulaihat ita adole yabata mata rai ta
dunkule hannu zata dakeshi fizgota
yayi
tafada kirjinshi ya kankameta
ajikinshi
yana karema fuskarta kallo,
kakkyawa ce
sosai kamanta daya da hydar, saidai
ita
batada kiba, ko khaleesat tafita
cika,
kuma zata girmi khaleesat da
shekara
daya ko biyu.
Zulaihat tayi tayi ta kwace kanta
takasa,
saida hydar yaji tsigan jikinshi
yafara
tashi yasa ya saketa da sauri ya
daga
mata gira yace plzzz gobema ki kara
zuwa dukana am sure zansha kuka,
d
famous zulaihat nijar, ta zane Dr
Hydar,
ya kashe mata ido.
Da gudu tabar wurin tace mugu
kawai,kuma Allah ya isa daka
rungumeni…
[3:14AM, 3/5/2017] +234 803 052 4904: 💞💞💞💞💞💞💞
💞💞💞💞💞
💞💞💞
🌹 *_KHALEESAT_*🌹
🙎🏼🙎🏼🙎🏼
```Maman Abd shakur```
_PAGE_
8⃣6⃣
Bayan sallan magrib, dad hj benazir
da
khalis adakin mum.
Dad yace khalis dukda nine babanku
amma zanso naji ra’ayinka akan
khaleesat, tabi mijinta gida yauko ya
kakeso?
Khalis yace dad kaine babanmu, duk
abunda kace shizamubi,basai ka
shawarceniba, dad yace Allah maka
albarka,dad yace hj benazir ke
mekikace?? Tace Alh ni nawa inaso
tabi
mijinta yau, shekara 5 bawasaba,
karmu
kara rikemai mata, karmu shiga
hakkinsu, na lura hydar nijar na
mugun
son matarshi, idan yaso gobe
akaimata
kayan dakinta chan kadunan. Alh
yace
dama abunda nakeso nima kenan.
Khalis yace dad hydar Abj fa??hj
benazir
tace bansan kokun luraba, wlh
tundaga
ranan da hydar Abj yay waya da
zulaihat yafara sonta, ban gasgata
hakan
ba saida naga yanda yake kallonta
yau,
matsalan shi daya baisan meyakeso
ba??
Kodan bai taba soyayya bane halan,
amma tym nasan zai gane wa
yakeso
cikin khaleesat ko zulaihat.
Alh yace muje musanar dasu.
Duk suna falo zulaihat tasaki jiki
sunatashan fira.
Suka zauna dad yace Hydar yaushe
zaku
wuce??shafa kanshi yayi yadan kalli
khaleesat wanda hankalinta nakan
firan
dasuke, yace uhmm dama yanzu
zamu
shiga hanya, dad yace to
Alhamdulillah
dama zan fadama ne zaka tafi da
matarka, gobe za’a turo kayanta
kadunan, hydar ko kunya, yadinga
zubama dad godiya, khaleesat
taboye
kanta acinya zulaihat da teema sai
muntsilinta suke. Daki hj benazir
takira
khaleesat, tasata tai wanka tabata
wasu
magunguna da turare
tashafa,takuma
sha, sanan tasa mata wani ubansun
less
pink tai masifan kyau sanan aka
rufe
mata fuska aka fito da ita.
Wani kuka taji yazo mata ta
kankame
mum tana kuka, da kyar khalis
yafito da
ita daga dakin shima ya rungumeta
yace
lil sis kima mijinki biyayya, duk
randa
za’a shiga court zakuzo dan kibada
shaida, hydar ma haka kinji? ta
girgiza
kai tana kuka, tace yaya banason
natafi,
yace u have to, auren kenan zanzo
badubaki kinji, tace yaya tokaba
hydar
Abj hakuri yace i will, zulaihat
teema da
ummi suka shiga motan sojaan daya
kawosu, ita kuma khaleesat khalis
yasata
amotan mijinta.
Hydar nijar yafito suka rungume
juna da
khalis, Khalis yace ga amanan
kanwata
nan,kuma kacigaba dashan
magungunan
dana baka za’a dace in sha Allah.
hydar
nijar yace nagode sosai Allah bar
zumunci. yace ina hydar Abj??
Hydar
yatafi dakin yay mai sallama duda
bai
amsaba, amma saida yakara bashi
hakuri, sanan yafito ya shiga mota
suna
dagamai hannu motansu yafita daga
get
sukadau hanyar kadunaaa…
Khaleesat
sai kuka