Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 10
safan kafanta wanda haka yasa tasaki yar kara tareda kankameshi. hakan yasa hydar yaji wani yarrr ajikinshi, mikewa tayi, shima ya mike ya kafeta da ido, yanaji kaman ya cire nikab din yaga fuskan wanan yarinyar dayaji kaman sonta ya shigeshi at once, khaleesat kuma takafeshi da ido jitake kaman ta sanshi, kaman ta taba rayuwa dashi. Idontane yakai kan hydar Abj dake bayan hydar nijar ya balla mata harara, kallon hydar nijar tayi murya ciki ciki tace tnx sanan ta wuce ta shiga mota chuchu sunata mata dariya mai tsoron lizard takama ta kankame bakon yaya hydar, sai dariya suke mata. Hydar Abj yace sorry friend itace khaleesat din wanda zan aura yanzu bikin ma saura 3 weeks, wlh tacika tsoro,tun tana yarinya haka take tsoron lizard da rat, Hydar jiyayi yanason ganin wanan khaleesat din, maisa yake jinta kaman khaleesat dinshi?? Anya kuwa??khaleesat dinshi tace mishi hydar wanta ne, amma ai bazata iya auran wantaba, no way wanan wata khaleesat ce. Hydar Abj yace mu shiga ciki nasan dad na tsumayanka. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣0⃣ Fitan su khaleesat keda wuya, mai gadi yaga fitar motarsu, ya hangosu su uku, amma duk sunsa nikab, wayanshi ya dauka ya kira Abban chuchu ringing daya ya dauka tareda cewa kun kashetan? Mai gadi yace oga wlh ba khaleesat kadai bane, su uku ne, kuma duk sunsa nikabi, ba musan takamaimen wacece khaleesat cikinsuba. Abban chuchu arude yace barsu,barsu, wlh yata natare dasu, walima zusuje, ai dama cemuku nayi duk randa tafito ita kadai, kuyita gadinta duk randa tafito ita kadai ranan ne zaku kasheta. Hydar Abj yakai hydar dining dancin abinci, bude abincin yayi hakanan saiya samu kanshi dacintuwon shinkafan da miyan vegetable din. Bayan sun gama hydar yakaishi palon dad lokacin suna tare da hj Benazir khalis ma yana dakin. Dad yana ganin hydar ya rungumeshi, yana murna my son barka da zuwa. hydar murmushi yake yana dukar dakai dan kunyan dad yake sosai , yace dad ina wuni, ya ce mum ina wuni duk suka gaidashi suna murmushi. Abba ya kalleshi yace hydar ya jikinka? A natse yace dad da sauki, inashan magani, dad yace hydar kayafemin sanadina aka jama wanan lallurar. Hydar yace noo dad wlh bakaibane, Allah ya kaddara abunda zai samen kenan, kuma nai imani dashi, in Allah yaso na warke zan warke, idan Allah yace baxan warkeba bazan warkeba, kowani hali nasamu kaina zan godema Allah. Dad burina daya ne duk randa zanga matata Allah yasa ta yarda ta zauna dani da matsalar nan, khalis ya kama hanunshi yace in sha Allah zaka warke abokinmu, all of us here munma alkawari zamu tayaka neman lafiyanka, jiya kan case dinka na dinga bincike, nagano wani magani tsawo 5month zaka shashi da yardan Allah zaka warke, hydar yace nagode Dr khalis. Dad yace ehhee talking about wife hydar har yanzu bakaga matarkaba?? Mekakeyi na nemanta?? [2:56AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣1⃣ Hydar ya saukar da ajiyan zuciya, yace dad kullum ina neman matana, kullum sainai sallan dare kan Allah ya bayyanamin ita, nakosa naga matana, ummi na kullum maganan khaleesat take, yawan tunanin tane yaja tasamu hawan jini. Kanwata zulaihat kullum cemin take yaya hydar yaushe zaka dawomin da kawata, idonshi ya ciko da hawaye, yace bansan inda zan gantaba, bansan inda ta shigaba, Allah yasa ko ina take tana cikin jin dadi da annashuwa. Dad yace hydar why not ka kara aureto?? Dan baikamata matashi kaman kai bakada mataba, karka fada cikin hadari. hj benazir tace hakane. Hydar ya girgiza kanshi yace dad tun ina yaro banda ra’ayin mata biyu, dan bazan iya adalciba, ban iya boye son danakema abuba, kuma ban iya boye tsanan danake ma abuba, khaleesat daban ce araina, ina mata wani irin son dabazan iya boyewaba,zanta jiran khaleesat harsai randa ta mutu, nakuma tabbatar da haka sanan xanyi aure. Dad yace hydar ka burgeni, haka akeson namiji mai alkawari, kuma in sha Allah zakaga matarka mai sunan yata khaleesat, naima wanan alkawarin, dad yace wot about ur father?? Hydar yace tun ina yaro dad dina yarasu, kowa afalon yace Allah jikanshi. Hydar Abj yace yauwa dad kaga hydar wai sai ana gobe daurin aurena zaizo, kumafa akawai abubuwan dazamuyi tare, dad yace hydar… Kafin yakarasa maganan hydar yace shikenan dad ana saura sati daya zanzo to, khalis yay dariya yace mundai jiku. Dad yace khalis kai yaushe zakayi auren?? Sosa keya yayi yace dad banda wacce nakeso, hydar Abj yay karaf yace amma ai kasan chuchu na sonka, dukda bata fadamaba, khalis ya hararai yace toni nacema ina sontane. Hj benazir tace khalis chuchu is a nyc girl,ina maka sha’awan aurenta, kayi kokari ku fahimci juna saboda muhada bikin ku uku kaji, yace tom shikenan mum. Haka suka dinga hira sai bayan sallan la’asar hydar yatafi inda yabama hydar Abj tabbacin ana saura sati daya biki zaizo. Khaleesat basu dawo gidaba sai bayan magrib. Bayan sallan isha tadau hijab dinta tasa hanyar dakin yayanta khalis tayi dan akwai wata mahimmiyar maganan datakeso suyi…. Ahankali take knocking, yace waye?? Tace yaya is me, tabude kofa ta shiga, yana zaune yana danna laptop. ajiye laptop din yayi agefe yana mata murmushi bude mata hannushi yayi yace come here lil sis, da gudu taje tafada jikinshi, tana dariya. Saida suka gama wasan wa da kanwa sanan yace mekikeso dakikazo dakina yau?? A natse tace yaya khalis inaso muyi wata magana ne, kuma sirrine yaya plzzz. yace ok even though am not good at keeping secret,but i will try my best to keep my lik sis own. yafadi hakan yana magana kaman yanda khaleesat keyi tareda jan kunenshi, khaleesat ta langabar dakai ta tabe baki yaya to mekake kwaikwayen maganana?? Yace ok keeee khaleesat it will be our little secret yay maganan ne da babban murya, khaleesat ta fashe da dariya sosai. Khalis ya tsaya yana kallonta jawota yayi jikinshi yace am glad u are laughing today sis, i promise to be ur dad, nd mum. i luv u lil sis,nd i missed our parents, hawaye ya sauka daga idonshi khaleesat ta rungumeshi tace i luv u too yaya, ka kadai karagemin. Share hawayen idonshi yayi ya share nata yace is ok, yace back to business maganan me zamuyi??? ………. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣2⃣ Gyra zama tayi ajikinshi murya ahankali tace yaya i want u to marry chuchu. Da sauri yace wott? Khaleesat takara shagwabe fuska tace yaya do it 4 me,plzzzz. Yace khaleesat i dont β€˜ve any feelings 4 her, khaleesat tace but she do. Sai yay shiru yana kallonta. Tace yaya lokacin da ka auri chuchu alokacin hankalina zai kwanta, nasan zata kula dakai saboda tana sonka. Yaya chuchu yarinyace mai tsananin kunya dan komu bata fadamana tana sonkaba, nagane ne ta yanayinta. khaleesat ta kankame hannu khalis tace yaya kana aurenta inkazauna da ita 4 some days zakaji kafara sonta, cos chuchu halayrnta, da dabi’unta abin sone da kowa, kaji yaya plz,yay shiru khaleesat ta fashe da kuka tana buga kafa ta mike zata tafi. Jitayi ya janyo hanunta yana murmushi, yace ok nayarda, but just 4 u, saboda nasaki murna na yarda, nd i promise i will teach myself hw to luv her, khaleesat ta rungumeshi tana murna sai kuma ta mike taja hanunshi yaya tashi muje mufadama su dad ka yarda. Har dakin su dad sukaje, dad yafi kowa murna da khalis yafadamai. dauko wayanshi yayi yakira Abban chuchu. Abban chuchu yace Alh chuchu ai yarkace, basainazoba, ni yanzu gobe zan tafi Malaysia. So nabarma komi kuyi bikin akaita dakinta Alh ya dainga godiya.. Khaleesat komawa dakin su tayi da gudu, tafada kan chuchu tace yar Air yanzunan akasa ranan aurenki da khalis nan da 3 weeks, chuchu wani murna taji kaman a mafarki saikuma tadau filo tarufe fuskanta saboda yanda taga khaleesat da teema ke kallonta. Dukamsu suka fashe da dariya. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣3⃣ shirye shirye ake ba kama hanun yaro, hj benazir ta dauko shahararun masu gyaran jikin amare AYSHA DANSABO, da AISHA GAMBO. Duk abuja ansansu sun iya gyaran jiki, saidai Allah ya zuba musu iya chaji kodan sunga magungunan na aiki ne oho. Haka suka tasa yan matan nan uku agaba yau sha wanan gobe jika wanchan, duk sunyi bulbul yayinda sun kara cikowa barinma khaleesat dan duk tafisu diri. Khaleesat tana cikin damuwa sosai, dan kullum saitai kuka aboye, barinma yanzu dataga kiri kiri raba aurenta da hydar hunter za’ayi dan saura sati daya, gashi gabanta na yawan faduwa fiye da da. ************************** Kana shigowa falo saidai kaji hayaniyarsu su uku, khaleesat,teema ,da chuchu. Hayaniya suke kan Pringles. Chuchu dayake mayyar Pringles ce ita ta siyo ta kawo musu sunaci, sai khaleesat tace chuchu da potato akeyin abunan ko?? Teema da tama kasacin Pringles din, dan ita tun fil azal bataci. teema tai karaf tace karyane da fulawa ne, daga gani da fulawa akayi. argument din yadawo babba har chuchu tai shiru dan sunfi karfinta, suna cikin argument din khaleesat taji wani sanyi ya ratsata da sauri ta kankame jikinta. Saikuma sukaji muryan hydar Abj a down stairs, khaleesat ta mike tsaye tace ehheee ga yaya chan yadawo yau shizai kashe mana gardaman nan. Batare da taduba irin shiga dake jikintaba tana sanye cikin black jeans yakamata sosai tasa pink top, da pink danmakale, gashinta har gadon baya takama da pink ribon, tai matukar kyau sosai. Su uku ke zaune a falon, HYDAR NIJAR. hydar Abj, da yaya khalis. Hydar nijar yace yau zakaga amaryana, namasan suke mana hayaniya, bari nakirama ita harya mike sai ya hango khaleesatna zuwa.. Da sauri khaleesat ke saukowa daga matattakalar benen, hanunta na rike da Pringles din, kafin takaraso tsakiyar falon cikin muryanta mai dadin sauraro tace yaya hydar kashemana gardamanan…..Jin muryan abin kaunarshi, muradin ranshi, abin begenshi, muryan dayaketason ji koda amafarkine. kaman a mafarki yaji khaleesat dinshi, dan ya tabbatar da ko dagaskene yasa ya dago kanshi da sauri, wazai gani? gabanshi ne yafadi lokacin da idanunshi suka sauka kan kakkaywan fuskar matarshi Khaleesat ……… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣4⃣ Khaleesat karasa saukowa tayi daga benen taje ta zauna kusa da yaya hydar, shikuma yaya hydar ya daure fuska tamau saboda wani irin kishi dayaji, yanda yaga hydar nijar na kallonta. Khaleesat tace yaya hydar wai dan Allah wanan Pringles din da flour akayi?ai da potato neko? Tsassssssssss karan fashewan glass cup sukaji, dukansu uku suka juyo suna kallon hydar nijar da kamaninshi sun soma chanzawa, tsabagen rudewa,ga wani zafin kishi dayakeji baimasan lokacin da glass cup din yafadi ahanunshiba, lemon ya baremai ajiki da sauri ya mike tsaye. Khaleesat dayake taganeshi tace ayya sorry abokin yaya, bari na daukoma towel ka goge jikinka, tsayawa yayi yana kallonta, tajuya da sauri tayi hanyar kitchen hydar yabita da kallo, Ta fito da clean towel mai kyau ta mikamai, amma bai karbaba tsayawa yayi yana kallonta cikin ido, yakai kallonshi kan dogayen yatsun ta, tabbas wanan matata ce. itama shitake kallon sai tanaji kaman ta sanshi. Juyawa yayi yay hanyar fita, khaleesat zata bishi amma hydar Abj ya daka mata tsawa, my luv wuce kije kisa hijab . Hydar nijar jin sunan my luv da hydar yakirata dashi yasa yasan wananne khaleesat din dazai aura hawaye ne yacikomai ido yay sauri yasakai yafice, khalis da hydar suka bishi da sauri, har ya shiga mota hydar yakaraso yace friend ina zaka?? Hydar kokarin danne hawayen dake shirin zobu mishi yake yace zanje gidana na abuja ne zazzabi nakeji. Khalis yace bari nadubaka plz, hydar nijar yace bacci kawai nake bukata bai jira sun kara maganaba yaja motan yabar gidan….. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣5⃣ Direct gidan dayasiya a abujan yawuce, gidane mai kyau dan karami, daki biyu falo da uwar daka, sai bayi da kitchen sai store. Horn yayi mai gadi yazo ya budemai baima kulle marfin motarba ya shiga cikin gidan da sauri. Zama yayi dirshan akasa ya dafa kanshi dakemai zafi sosai, ciro wayanshi yayi daga aljihu yayi dialing number zulaihat ta dauka tana yaya hydar harka isa abujan. Murya chan kasa yace zulaihat naganta amma narasata, narasata zulaihat narasata, hawaye ya gangaro daga idonshi. Zulaihat arude tace wakagani yaya hydar meke faruwa ne?wakuma karasa? Yace zulaihat naga khaleesat, yau naga matata, abin sona, amma narasata dan aurenta dis Saturday, zulaihat arude tace a ina yaya?? Yace abokina zata aura. Zulaihat tace yaya kamata magana, kafadama abokin naka matar aurece. kafada ma khaleesat din kaine hydar dinta. hydar ya fashe da kuka sosai yace zulaihat bazan iyama hydar hakaba, yanason khaleesat sosai wlh nahakura da ita nabarmai, tunda bata ganeniba ranan biki innaje zan nemeta saina saketa yakara fashewa da kuka. Zulaihat tace yaya plz karka saki khaleesat, kamata magana, yaya inasonka da khaleesat kafi dacewa da ita, idan kai kahakura, kasan zuciyarka bazata taba hakuraba. hydar katse wayan yayi dayaga zulaihat na neman karyamai zuciya. Kuka yaci ranan kaman mace, danjiyayi zuciyarshi tafaramai zafi kaman wuta babu wanda yake gani sai fuskar Khaleesat …… [3:00AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣6⃣ Khaleesat kwata kwata takasa bacci ranan, samun kanta tayi da tunanin wanan bakon yaya hydar, maisa ya kalleta haka?? Maisa duk inna kaleshi saina tuna yaya hydar hunter, saikuma tafashe da kuka tana yaya hydar come back, yau saura 6 days. da kyar bacci yay awon gaba da ita. ************ Yau takama alhamis, khaleesat tai zuru zuru, danyau za’ayi kamu da yamma. hydar tun daga ranan bai kara zuwa gidanba. Da misalin karfe 2 ya shirya danyaje gidan, saboda hydar Abj yadameshi da kira kan yazo afara shirye shirye. Kananun kaya yasa sunmai kyau, blue jeans da brown short sleeve sai kamshi yake, amma kana ganinshi kasan yarame, ya sanya sun glass saboda rana da akeyi ranan. Yana parking akofar gidan ya shiga amma yaga mata sun cika gidan da sauri yafito yakira hydar Abj yace hydar mata sun cika gidan kafito ka dauken, hydar Abj yace kabiyo ta garden babu mutane ni nama cire kaya wanka zan shiga yace to. Hanyar garden yabi wayanshi yay kara ya dauka zulaihat ce… Khaleesat zaune a garden tai shiru PHERTY tagama mata lalle an wanke, yay bala’in kyau. tana zaune taki komawa cikin gida tunanin hydar hunter, sai kuka take ita kadai sanyi takaraji ya shegeta, saikuma taji wani murya sak irin na hydar dinta, mikewa tsaye tayi tana waige waige taga ta ina mai muryan zai bullo. Daidai lokacin hydar kecewa zulaihat inason khaleesat sona har abada, amma nahakura nabarma hydar abokinane, cike da damuwa yace to ya zanyi zulaihat zan lallashi zuciyana haka Allah ya kaddara, dana raba abokina hydar da farin ciki gwara nai dakon so. karfa kifadama ummi kinsan ciwonta zai iya tashi, sukai sallama yacigaba da tafiya batareda ya lura da mutum ba. Khaleesat kuka ne, murna ne, bakin ciki ne, mamaki, al’ajabi, mafarki ne ko gaskene? tamarasa wanda zatayi. cikin baban murya tace yaya hydar!!! chak ya tsaya batare daya juyoba gabanshi na faduwa, wani irin gudu khaleesat tayi ta fada jikinshi, ta rungumeshi tsam ta baya, kuka sosai takeyi, tace yaya hydar maisa xaka boyemin kanka?? Why yaya hydar?? Takara fashewa da kuka tareda kankameshi, hydar kulle idanunshi yayi hawaye na gangara jiyake kaman ya juyo ya rungumeta ya lallasheta……….. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣7⃣ Hydar yajuyo yana hawaye yace ina kika sanni khaleesat? Cikin kuka tace a Nijar, kaine yaya hydar daya taimaken. ya girgixa mata kai har lkcn yana hawaye yace to bani baneba, ta fashe da kuka takara rungumeshi ta kankamesa tace wllh wllh kai ne ya Hydar dina, plz yaya hydar kar kayi min hka. Hydar ya turata cikin tsawa muryarsa na rawa yace ki rabu dani, niban sankiba, i don know u khaleesat. ya juya da sauri ya bar wajen, khaleesat ta durkushe wajen tana kuka sosai tana kiranshi yaya hydar dan Allah kadawo, kar kamin haka. Hydar ko juyowa bae yi ba, da sauri ta mike ta bisa har gate Amma har ya shige motarsa. Kara fashewa tayi da kuka ta garden tabi ta shiga falonsu babu kowa, key din motan yaya khalis ta hango kan dining table ta dauka saita hango abayan teema daura abayan tayi dan shimi da 3quater ne ajikinta saboda lallen datayi. Fita tayi ta garden taje ta shiga motan yaya khalis taja motar tabar gidan. Yaran Abban chuchu suna ganin mota yafito suka hango khaleesat kejan motan wani ihu sukayi yau dubunta ya cika, suka kunna mota sukabi bayanta. Khaleesat kuka take kaman ranta zai fita wani irin wawan gudu take daga nesa chan ta hango motar yaya hydar binshi ta dingayi dukda yamata nisa sosai. hanyar wani daji taga yayi, yay parking motan abakin hanya ya shiga dajin itakuma taciga da tuki da sauri, dan ta cimmishi. Bata ankaraba taji ansha gabanta da mota wanda hakan yasa saida motanta ya daki motan dayasha gabanta, ta tsorata ainun tai maza ta kashe motan tana kokarin fitowa taga wata mota ta parka abayan motan ta. Mai gadi tagani dawasu su kusan goma ko wanne dauke da bindiga sun fito kowanne yasaita bindigar saitinta maigadi yace kokifito ko mu harbeki, khaleesat sumane kawai batayiba bindiga goma asaitinta ta dagakai taga haryanzu tanada tazara da inda yaya hydar ya shiga gadai motarshi abakin hanya. kuka tafashe da shi tabude motan tafito jikinta na rawa… . πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣8⃣ Mai gadi ta fincikota, yace kafin na kasheki zan rama marin da akamin sabodake, ya daga hannu ya wankama khalis mari wanda hakan yasa takusa sumewa, ta fashe dakuka tana kuyakuri. Mai gadi yace kai ammafa yarinyar nan akawaiki da kyau gaskiya bari na shana dake sai mukasheki innagama, ya kalli sauran yace kuma zaku dandana ta?? Da sauri suke eh oga. Hanunshi daya yarike doguwar rigan jikin khaleesat, dayan hanun kuma yana kokarin cire wandon jikinshi da khaleesat taga da gaske raping nata zasuyi sai dabara tafado mata. Ahankali ta dinga daga hanunta takai har kirjinta, buturin rigan ta ballesu guda 4 batareda wani ya luraba, mai gadi bai anakraba yaga tacire doguwan rigan ta falfala da gudun tsiya, sauran suka daga bindiga zasu harbeta mai gadi ya daka musu tsawa zaku tonamana asirine?? Bakuga nan hanya bane binta zamuyi saimu kasheta. Khaleesat gudu take iya karfinta daga shimi sai 3quarter ajikinta harsaida takai inda hydar ya paka motan ta shiga cikin dajin tana kawallamai kira yaya hydar zasu kasheni,kana ina yaya hydar?? yayinda mazaje 10 ke binta abaya, harda mai gadi. Hydar na bakin wata yar rafi yana kuka sosai,, jefi jefi yana jefa dutse cikin rafin, jiyayi kaman muryan khaleesat mikewa yayi zunbur aiko saiga khaleesat ta bullo tana kuka, duk taji ciwo akafanta, bakinta afashe tana hangoshi ta taho amma saitai tuntube tafadi akasa murya chan ciki tace yaya hydar zasu kasheni, da sauri hydar yakarasa wajenta ya riketa ajikinshi zaiyi magana yaji alamun gudu. Daukan khaleesat yayi chak yafara gudu, akwai wani babban dutse agefen rafin yanada kogo, amma ruwa na fita daga dutsen sosai hydar ya shigar da ita,shima ya shiga. Hydar yarasa yanda zaiyi gashi bai fito da bindigaba, khaleesat ta fashe da kuka sosai tana haki, hydar ya jawota jikinshi tai lamoo, jikinta ko ina rawa yake. Muryan mai gadi sukaji yace khaleesat ko kifito daga inda kika boye kokuma yau ko kwana zakiyi adajin nan zamu tsaya harsai mun nemoki ki, ki fito, khaleesat jikinta yahau rawa zatai magana hydar yasa yatsanshi akan lips dinta, ya girgiza kai tai shiru, ya kwantar da kanta akirjinshi. Mai gadi yace bazaki fitoba, ya kalli sauran yace oya ku nemota, kowa yabi hanyarshi daban, duk wanda yaganta ya harbeta yakawomin kanta… Khaleesat tanajin haka bare baki zatai magana hydar yahada bakinshi da nata……… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 6⃣9⃣ Khaleesat ta kwalalo ido tana kallonshi da mamaki, tana kokarin kwace kanta, girgiza mata kai yayi, yakai hanunshi yarufe idonta, saida yay kissing dinta har yaga ta natsu jikinta yadena rawan dayake sanan yasaketa tareda cire hanunshi akan idonta din. Khaleesat saukar da idonta tayi kasa, dan tasamu kanta dajin kunyarshi sosai takasa kallonshi. Hydar ya kalleta yay murmushi wani natsuwa yaji ya shigeshi. Wayanshi yaciro daga aljihu dan yakira hydar Abj amma yaga wayan ta jike sharkaf yay tsaki ya maida wayan. Alamun tafiya dasukaji kusa da kogon yasa khaleesat ta dago kanta atsorace tana shirin kwala ihu hydar ya janyota jikinshi ya daura hanunshi kan lips dinta, cikin muryan rada yace kidena tsoro babu abunda zasu miki bazasu gankiba kinjiko?? Ta girgiza mai kai tana hawaye ta kankameshi gam, murya na rawa tace yaya hydar sanyi nakeji, banason ruwan sanyi natabani ta fashe da kuka. hankalinshi yatashi ya share mata hawaye yace munkusa fita daga wurin nan kinji ki yakuri dole ruwan ya dinga jikaki yanzu amma muna fita saina samu kaya nabaki, ta girgiza kai. Muryan mai gadi sukaji yace okkk, so bazaki fito bako, kinsan akwai beraye idan dare yayi ko, gashi yanzu karfe biyar khaleesat kifito ta arziki inba hakaba zan kasheki a wulakance wlh. khaleesat ta dago kanta daga kirjin hydar tana kuka sosai, tace yaya hydar tsoro nakeji, kasheni zasuyi, mutuwa zanyi yau, jikinta ko ina rawa yake, ya rike kanta yace close ur eye babu abunda zai sameki, da sauri ta kulle idanun nata gam Hydar ya kura mata ido komi kyau yake mata. Karan bindiga sukaji wanda hakan yasa khaleesat ta kwalla ihu ta kankame hydar gam….. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 7⃣0⃣ Mai gadi da mukarrabanshi suka doshi inda sukaji ihun, hydar hankalinshi yatashi yanzu yazaiyi, waigawa yayi gabas da yamma babu wani makami ga khaleesat ta kankameshi tana ihu. baya yajuya mata yace oya hau kuma kimin shiru, da sauri tahau bayan nashi ta kankameshi tana kuka kaman ranta zai fita. yace close ur eyes kome zakiji karki sake ki budesu, tace to. hydar ya mike tsaye da ita, yadau wani babban dutse daya gani yarike a hannu ya labe a gefen kogon. maigadi shine agaba, ga bindigoginsu ahannu sunyi pulling trigger, mai gadi yafara shigowa kogon hydar iya karfinshi ya bugamai dutsen ahanci, bindigarshi yafadi akasa, hydar yay maza ya dauka tareda rike mai gadi yasa bindigar akanshi, Hydar yace koku barmu muwuce, kona kashe oganku, duk suka tsaya kikam, mai gadi yace karku bari yatafi. hydar yakaimai duka aciki yasaki ihu, yadinga bugunshi yace bazaku bani wuriba, da sauri suka bama hydar hanya ya rike mai gadi gam suna tafiya, suna binshi abaya har saida hydar yakai wurin mota. Khaleesat da idonta akulle hydar yace mata sauko da sauri ta sauko, yace sa hannu a aljihuna kibude mota ki shiga tadauko tabude motan tashiga, hydar cikin dabara ya jefa musu mai gadi duk suka fadi shikuma da gudu ya shiga mota yatada mota da gudun bala’i yaja motan. Da sauri su mai gadi suka tafi wurin motarsu suka shiga suka bisu, khaleesat tajuya baya taga suna binsu ihu tafara ta kankame hanun hydar, jin ana harbin motanshu yasa khaleesat ta sulale ta sume a wurin. hydar yace better . yakarama motan wani gudun hauka, harsaida yaymusu nisa sosai. Direct gidanshi ya wuce da ita tun kafin yakaraso yake horn mai gadi yabudemai ya shiga. Hydar yafito yasama gidan kwado ya leka ta get yaga masu gadi sun iso anguwar amma basu gane gidan daya shigaba, ajiyan zuciya ya sauke yakoma mota, khaleesat ya dauketa kaman yarinya, kan gadonshi ya kwantar da ita yana yana kallonta, bayi yafara zuwa yahada mata ruwan zafi sosai dan tai wanka……….. [3:03AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 7⃣1⃣ Yagama hada ruwan yafito yahayo gadon, dago kanta yayi yadaura kan cinyanshi, yahada hannayensu yakura mata ido,yanda jikinta ya jiku sharkaf, komi ana gani, Kallonta ya tsaya yanayi batare daya tashetaba. wani irin mugun sonta yake shiganshi kaman ya hadiyeta, wai yanzu matarshine khaleesat akan cinyarshi Allah nagodema daka bayyanamin ita. Hannunshi yakai ya shafi gefen fuskarta murya chan kasa yace my jidda wake up… Kaman an minsileta ta tashi afirgice tana Wayyo Allah zasu kasheni tana kokarin sauka daga kan gadon. Hydar ya riko hanunta da sauri yace my jidda nine, u are now safe kidena jin tsoro, dago kanta tayi ta kalleshi da sauri ta koma jikinshi ta kankameshi tana kuka sosai. Ahankali yake shafa bayanta yace ya isa dena kukan. Takara kankameshi tace yaya hydar am scared, kasheni zasuyi, tsoro nakeji,wlh zasu dawo. Ya dago kanta daga jikinshi yace kalleni my jidda, ta dago idonta wanda sun rine saboda kuka, yace babu abunda zasu iya miki kinjiko, kuma bazasu dawoba, i promise u dat, Ta girgiza kai cikeda shagwaba, saikuma suka kurama junansu ido, ahankali Hydar yace i luv yhu my jidda, ina sonki sosai, da sauri khaleesat ta kulle idonta cikeda kunya takara kankameshi tanamai kuka, Ahankali taji lebenshi kannata, ya bata light kiss, saikuma ya rungumeta tsam ajikinshi sosai. Rawan sanyi tafara, Hydar yadago kanta yace menene?? Hawaye na zuba daga idonta tace sanyi nakeji. Dagata yayi yace muje kiyi wanka, ki cire kayanan sun jike, ya dagata daga jikinshi yakaita bayi yafito. saikuma yaji tabude kofa tafito tace cikin shgwaba yaya hydar towel?? Kallonta yayi yay murmushi ya sosa kanshi tareda daga mata gira harsaida taji kunya, yace my jidda sabon gidane babu komi ciki bansai towel ba, yakara kallonta yace oopss sorry. Dariya abun yaso yabata tadawo dakin zanin gadon dake kan gado tacire takoma bayin…….. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 7⃣2⃣ Ta dade tana wanka, ta gasa jikinta da ruwan zafi sosai, inda ta guje ta wanke gashin kanta ta dade cikin ruwan zafin sanan ta fito zanin gadon ta daura. Kasa fitowa tayi daga bayin saboda kunyan datakeji hydar ya ganta ahaka, daga karshe saitai shahada tafito. Tana fitowa taga babu hydar adakin, ihu tasaki tafara kuka gabaki daya tarude kaman ba itaba, hanyar kofa tafara nema dan tafita cewa take shikenan yaya ya gudu yabarni kasheni zasuyi. Taje zata bude kofan, daidai lokacin hydar ya shigo da sauri, gware kansu sukayi khaleesat tai baya zata fadi da sauri yakamota yana sorry, ta fashe da kuka tace ina kaje?? Hancinta yaja yace kincika tsoro, kitchen naje nahada miki tea, zauna bari naje nahado nakawomiki, da sauri tarike hanunshi ta girgiza kai tana goge hawaye nizan bika to. yariko hanunta suka tafi kitchen din, tana tsaye gefenshi yahada musu tea din, yasoya musu egg yakawo musu falo, yace zauna kifaraci bari naje nai wanka, tace yaya kayan dazansafa?. Yace zaki iyasa kayana?? Ta girgiza kai, yawuce dakin, fito mata yayi da boxer iya cinya da kuma farin singlet dinshi ya mika mata. Ta kwalalo ido, saikuma tafara hawaye yaya aini bazan iyasa irin kayananba, ya matso kusa da ita yace mesa kincika shagwaba??to ahaka zaki kwana??ni banda kaya anan, nazo wajen hydar dazu saboda inkarbi dinkin daya amso manane. ya shafa gashinta dake zubar da ruwa yace kisasu haka kinji my jidda? Ta dagamai kai yawuce cike, haka tasa boxer din iya cinya da singlet din wanda kusan ana hango komi nata naciki wani irin kunyan taji yaganta ahaka. Ta tufke gashinta a tsakiyan kanta, sai wasu gashi sukafito ta gefen fuskanta, wanda tsawonshi yakai har kirjinta, saitai wani irin kyau kaman baturiya. Zanin gadon ta warware ta rufe jikinta tai sallolin dake kanta tacire zanin ta linke. Tajawo tea zatasha kenan taji anbude kofa, kallon kofan tayi taga yaya Hydar shima da boxer da singlet mikewa tsaye tayi jikinta yafara rawa ta kulle idonta gammmm tana kuka.. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 7⃣3⃣ Da sauri hydar yakaraso falon yariketa menene?? Tai shiru, saikuma tace nidai kasa kaya, dariya yadanyi kadan dan hydar bai cika dariyaba, yace to my jidda ba ruwa ya jikamu ba banida wasu kayan, bude idonki musha tea to. Zaunar da ita yayi kusa dashi tasa hannu zata dau tea yarike hannunta ya girgiza mata kai. Diban tea din yayi yakai bakinta idonshi akanta, ahankali tabude dan karamin bakinta yasamata tea din, shiya bata abincin harsaida ta cinye. Bayan sun gamacin abincin da sauri khaleesat ta kwashe kayan takai kitchen hydar yabita da kallo. Bayan tadawo ta zauna akasa, hydar kuma ya kwanta akan doguwar kujera. Cikin wata irin murya, idonshi a lumshe yace β€œmy jidda β€œdago kanta tayi ta kalleshi, bude mata hannayeshi biyu yayi yace com to me my jidda, come’ mikewa tayi tafada kan kirjinshi ya kankameta sosai hawaye ya gangaro daga idonshi, shafa gashin kanta yakeyi zuwa bayanta, bakinshi yakai saitin kunenta yace my jidda duk lokacin damuke tare karki kara zama wani wuri sai

Chapter 6 of 10