Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels [2:17AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣1⃣ Saukowan jirginsu kenan maisuna ARIK AIRLINE a national airport abuja. wanda daga Indonesia yake, aikam na gyara zama dan naga masu fitowa daga jirgin. Wasu mata da maza nagani wanda ga dukkan alamu yan makarantane suna sanye cikin uniform dinsu dogon wanda da red riga saidan hijab akansu dukansu irin kayanne a jikinsu. Kutsawa nayu cikin students din chan nahango wasu yan mata su 3 wanda ga dukkan alamu bazasu wuce 17 years ba. Biyu farare daya kuma chocolate ce. Mai suna fateema amma suna cemata TEEMA COOL tace ma mai suna CHUCHU da KHALEESAT wlh wanan compition din da school dinmu suka turamu yayi, yakuka kawatar ashe haka Indonesia keda kyau? atleast mudan bude ido, chuchu tace abii my sis. Teema tace wai maisa khaleesat yau bata magana? tun muna cikin jirgi bata cewa komi, ko abinci da akabamu bata ciba cofee kadai tasha, chuchu tace wlh nima nadamu, khaleesat tai musu murmushi batare datace komiba duk maganan nan dasukeyi tafiya suke. Suna fitowa sukaga motar makarantan su tazo daukansu mai suna TURKISH INTERNATIONAL SCHOOL. Suna shiga motan khaleesat taji gabanta yacigaba da faduwa rike kirjinta tayi saikuma tafashe da kuka sosai. Teema da chuchu suka daddafata, chuchu tace khalee kidena kuka plz kifadamana meke damunki, teema tace ko bakida lpy ne?ko ciwon cikinki yatashine? Khaleesat ta girgizakai tana matsar hawaye. Chuchu tace khalee kinfasan dad nawa yace zaisai ma dukanmu gift inhar mukai wining kuma munci soo cheer up. Khaleesat ta share hawayen muryanta mai kama da tayara kuma karama tace chuchu, teema wlh bansan mesaba jinake kaman wani abu zaifaru dani yau, i can feel it, dama tun tuni nake bad mafarki, takara fashewa da kuka tace i can feel it wlh my destiny is going to change today tacigaba da kuka. Chuchu da hawaye yacika mata ido dan su ukun suna bala’in son junansu, idan antaba daya to antaba dukansu, iyayensu abokanayen junane. Chuchu tace khaleesat kidena magana haka addu’a zakiyi, kinsan we luvs u alot, damuwarki damuwarmu ce plz kidena kuka. ahankali ta kwantar da kanta kan kafadar Teema. Daidai nan bus ta tsaya dan ankawo kofar gidansu khaleesat sallama tayima su chuchu da teema ta sauko sukuma suka wuce dankai kowani dalibi gidansu. Katafaren gidansu mai kaman dana tsohon gwamnan ph ROTIMI AMECHI ta shiga gidane mai masifan kyau kasan gidan manyane. Ahankali take tafiya tana janye da trolley dinta, abunda yabata mamaki shine babu mai gadi, kuma babu securities din gidan. Kofar falonsu tabude, batare datai sallamaba abunda taganine yasa idanunta suka fara juyawa… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣2⃣ Tuss din dataji alamun karan bindiga yasa taji juyawan da idonta yakeyi yadena, sake dago daradaran idonta tayi taga babanta da mamanta kwance akasa cikin jini, wanda taga anharbi babanta a daidai saitin zuciyarshi, mamanta kuma akai, jakar dake hannunta tayar takarasa cikin falon dagudu zata fada kan iyayenta amma mutumin ya nuna ariketa. Tasowa yayi yana murmushi keta, khaleesat tace Abban chuchu maisa ka kashemin iyayena?? Ba abokinka bane?? Karka manta mu yayanku mune muka hada zumuntar dake tsakaninku maisa? mai iyayena sukama abban chuchu? Kara dago kanta tayi ta kalli wasu mutane masu bakakaen kaya tana binsu dai dai da kallo idontane ya sauka kan mai gadin gidansu shima rike da bindiga. Zatai magana Abban chuchu ya kwasheta dawani mahaukacin mari wanda saida jinita yadena aiki 4 dat moment, yadau bindiga ya saita kanta zai harbeta amma kuma saiya samu kanshi dakasawa,ya cije lebe, idan ya kalleta yana ganin fuskar yarshi tilo CHUCHU yasan sunason junansu barinma chuchu tana bala’in son khaleesat. Maida bindigar yayi cikin aljihu sanan yajuya mata baya cikin kakkausan murya yace khaleesat ban kashekibane saboda abu daya tak!! Shine yata chuchu , nasan yanda take sonki, amma yanzu zanyi maganin komi. Khaleesat takara fashewa da kuka gashi ba halin guduwa, gashi ba halin taje tataba babanta da mamanta datake gani cikin jini, kuka take kawai. jitayi Abban chuchu yace khaleesat! ta dago dara daran idonta ta kalleshi saiji tayi wani feeeeeeeee ya fesa mata shalton a idanunta biyu take ta sulale kasa tana ihu saboda azaba, duda haka baiji tausayintaba yacema gurds din dasuka riketa ku gwalemin idonta aiko suka gwale duda idanun sunyi bala’in jaa saboda azaban shaltos amma haka yakara fesawa saida shaltosa daya yakarae a idanun khaleesat take itama tasume warwas awurin saboda azaba. Abban chuchu ya zabo mutane biyu mai gadi, dawani basamude yace kudau yarinyanan inaso ku kaita chan nijar, nijar dinma a kauye, kauyen ma cikin kasurgumin dokan daji, dajinma dababu mahalukin mutum dayake zuwa saboda gudun kar wata rana ta tona mana asiri. Banason tadawo Nigeria. Suna rawan jiki aka fita da khaleesat sukasata amota sukaja. Abban chuchu yafashe da dariya ya tsugunna yana shafa fuskan baban khaleesat yace oo dear amininna! kai kuskuren yarda dani arayuwanka, gashi yanzu duka dukiyarka tadawo nawa, na kashe idon yarka khaleesat wanda har abada tadawo makauniya. yakara fashewa da dariya ya mike yacema sauran bodyguard din kuzuba kalanzir a gidan ku kona, kuma kuyi maza kubar anguwan yanda babu wanda zaitaba zaton kashesu akayi. saidai kowa yayi zaton gobarace takeshesu, yana fadan haka yadau wani file yafita daga gidan dayake anguwan shuru shuru ce. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣3⃣ Yana barin gidan sauran guards din suka fara zuba kerosene din sun zufa akan kujerun, katifu sai labelayen dakin sanan suka zuba kerosene din a jikin maman khaleesat,da babanta wayanda sun riga sun mutu. Saida suka fito bakin kofa sanan suka kyasta ashana suka wurga cikin dakin aiko daki yakama da wuta sosai da sauri suka shiga motarsu sukabar anguwan batareda ko mutum daya yagansuba, sai murna suke dan Abban chuchu yace zaibiyasu dakyau. Abunda suka manta shine Allah mai kowa da komi wanda ya hallicesu ya gansu kuma surely zaibinma wayandavsuka kashe hakkinsu. Wuta citake sosai makota sunfarajin kauri suka fito mutane dayawa akaga wuta hartafasa roof, nanda nan aka fara bada taimakon gaggawa, wani makocinsu wanda yake shiri da baban khaleesat yace innalillahi wlh tare mukadawo daga sallan azahar da Alh, ya shiga gida nikuma nawuce nawa gidan Allah ubangiji yasa basa cikin gidanan wutan yakama, ciro wayanshi yayi yakira fire brigade sukace gasunan zuwa, sanan yakira lamban baban khaleesat amma bayazuwa. Jiyayi gabanshi yafadi, da sauri ya lalebo lamban yayan baban khaleesat LAMIDO wanda shima anan abuja suke da iyalinshi, yana dauka yace Alh kazo gidan kaninka baban khaleesat wuta yakama kuma ba’a san inda baban khaleesat sukeba. Arude wan baban khaleesat maisuna lamido yafadanma matanshi da yaranshi mota suka shiga suka taho. Lokacin dasukazo lamido da yaranshi maza biyu dasuka biyoshi suka karasa da sauri yanda sukaga wuta nacine yasa hankalinsu yatashi kashe wutan aka dingayi da kyar da sidin goshi wutan ta mutu kurmus. Cikin wayanda suka zo aka kashe wutan kuwa harda Abban chuchu, yay fuskan damuwa kaman da gaske, bayan an kashe wutan an tabbatar ta mutu russ sanan mutanen fire brigade da su lamido ya yaranshi biyu maza masu suna IDRIS, ISYA suka shiga gabansu na faduwa Allah sa baffansu baya cikin wutan.. Ahankali suka fara bincike har suka shiga falo wanda yake da sauran abubuwa na hayaki saida aka gama kashewa sanan lamido da sauran mutane suka karasa ciki abunda suka ganine yabasu mamaki, baban khaleesat da mamarta jikinsu ya kone kurmus yadawo toka amma fuskokinsu ko alamun wuta yataba babu hasalima saidai wani haske tareda murmushi dake kan fuskokin nasu sanan zufa a goshinsu. Lamido da yaranshi idris da isya suka fashe da kuka, lamido yadau kan kaninshi ya rungume yana kuka sosai yace haba hydar maisa zaka mutu ka barni?kasan kai kadai nakedashi a duniya kaine kadai kanina. Bazaka tsaya ka aurar da yarankaba khaleesat da khalis?? Kuka yake sosai yama fara fita daga hayyacinci ambato khaleesat din dayayi yasa idris yace dad ina KHALEESAT ???? πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣4⃣ Lamido dake kuka sosai jin an ambato khaleesat wanda yakeso yakuma keji da ita yasa yadago kai ya kalli idris, isya yace dad TEEMA tacemin tare suka dawo ita aka fara saukewa a gidama, sai alokacin Abban chuchu yay magana yace CHUCHU ma nagida itama tacemin KHALEESAT suka fara saukewa. Hankalinsu yakara tashi, daddaga abubuwan dasuka kone suke suna neman gawan khaleesat. Idris yace dad! kowa ya juyo yana kallonshi yace dad zokaga wanan ba trolley dakasiyoma khaleesat bane lokacin dakaje LOS VEGAS?? Dad ya karbi trolley wanda yasoma konewa yace shine jikinsu yay sanyi. Abban chuchu yace da murya kaman zaiyi kuka hala ita takone kurmus shikenan narasa abokina da kawar yata Chuchu wayyo Allah na, yafashe da kuka sosai sai aka dawo shi ake lallashi a falon…………………………. Kusan kwanansu 3 akan hanya saboda motan nabasu wahala, khaleesat kuwa haryau bata farfadoba arana na 3 ne suka isa nijar wani kauye mai suna DOSO sukaje akwai wani babban daji wanda ba kasafai mutane ke zuwa dajin ba saboda namun dajin dasuke a ciki. Cirota sukayi daga mota suka kwara mata ruwan sanyi ajiki wanda hakan yasa ta kwalla ihu wanda saida dajin yadau ihun. Daidai lokacin wani namiji cikakken buzu dogo sosai amma yanada cikakken jiki danko kadan ba siriri bane, kakkyawan gaske ne shi yanada dogon hanci da karamin pink lips, manya idanun gareshi ga gashi akanshi kaman nadan India, sanye yake da dogon wando da wani riga wanda yawancin masu zuwa farauta ke sawa, bayanshi kuma ya goya kwari da kwafa wanda yake harbe namun daji dasu, akalla shekarunshi zasuyi 27. bayanshi wasu mazane 2 amma basukaishi girmaba dansu yarane yan 20 haka soboda hunting yakeyi, kowanensu najan akalan dokinshi. Jin ihu yasa dukansu suka tsaya chak yaran zasuyi magana wanan hadadden namijin saurayin maisuna HYDAR ya daura hanunshi a lebenshi sukai shiru. Kulle dawakan yayi ajikin wani bishiya sanan ya ciro kwari da kwafan shi sabida imma wani abune su kashe abun sukuma yaran suka ciro addodinsu. Tafiya suke sadaf harsukakai inda ssukejin ihun amma saisuka labe cikin ganye, gani sukayi wata yarinya wanda idonta akulle tana kuka sosai tana baba mai gadi karku jefani cikin rijiya, karka manta alherin da babana yama dan Allah kumin rai, dayan yace umarnin oga mukebi khaleesat tacigaba da kuka tanato kuban abinci yunwa nakeji. Hydar na ganin za’a kisan kai, yasa yaji ranshi yabaci, zuciyanshi na tafarfasa umarni yaba yaranshi su tsaya a wurin bari ya dauko dokinshi, zuwa yayi ya hau dokinshi da wani irin gudu yafito filin jikake sukutum sukutun alamun takun doke ya doso inda suke, Suna ganin wani ya gansu yasa suka daga khaleesat suka jefata cikin rijiyan amma kafin ta karasa ciki……… πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣5⃣ Kafin takarasa cikin rijiyan hydar nadaga kan doki kafin yakaraso inda suke ya saki kwari da kwafa, Allah yabama haydar baiwar saitin abu kawai sai arrow din ya chaki gefen wando makarantan jikin khaleesat ya bulla bango, sai abun yadawo kaman hook, hakan yasa bata karasa cikin rijiyan gabaki dayaba kafafunta asama kanta akasa abunda haydar baisaniba shine kan khaleesat na cikin ruwan rijiyan saboda rijiyan acike yake. Gadan gadan yayo kansu mai gadi wanda tuni suka fara gudu, dan kallon muscle din hydar kadai sukayi sukasan wanan namijin zaiyi bijimin karfi, gudu suke hydar na binsu kan dokinshi ciro sandan kwafa din yayi daga bayanshi, hannushi daya kan akalan dokin dayan hannu yasa ya bige kan dayan guard din dake tareda mai gadi, aiko yafadi akasan wajen,mai gadi baiyi wata wataba yacigaba da gudu, hydar ya daki kan dokinshi a zuciye tareda cemishi tsaya HISANN, chak dokin yatsaya. Hydar ya diro daga kan dokin, ya mikar da guard din yakaimai wani wawan nushi a hanci tareda cewa maitai muku dazaku kasheta?yasa kafa ya kwasheshi kaban amsai? Zaikaimai duka na uku yaji tass mai gadi daga nesa dasu ya harbi hydar a muscle dinshi, yatako ya tsaya kusa da hydar ya saita bindiga kanshi yace sakeshi, hydar yasaki guard din mai gadi yajashi sukabar wurin. Hydar rike hanunshi yayi dake bleeding sosai, rigan dake jikinshi yacire, danaga kirjin hydar saida na tsorata yanda kukaga HIRTIK na India film haka hydar yake saidai hydar yamafi hirtik. Yaga rigan yayi ya daure hanunshi gam, tareda dan kara saboda azaba dayaji, juyawa yayi yana tafiyanshi na cikakken namiji karasawa yayi wurin rijiyan amma kallo daya yama khaleesat yay maza ya dauke kai. Gabaki dayan rigan khaleesat ta kwaye tayi sama ta rufe mata fuska, Allah yasa da bra a jikinta, yaran da hydar ketare dasu suka yi magana daga maboyarsu mufito NAMIJI?? Dan haka suke basu ketare umarnin hydar kodako menene, cemusu yayi ku tsaya lokacin fitowanku baiyiba. Karasawa yayi jikin rijiyan hanunshi daya yasa yarike kafan khaleesat gam, saikuma dayan wanda aka harbeshi yasa yana kokarin cizge arrow din daga jikin bangon rijiyan, kara yasaki sosai saboda yanda hannunshi kemishi azaba ya fizge arrow din da karfinshi aiko yaciru, dayan hanun kuma yaciro khaleesat wanda yay mamakin rashin nauyinta. Shimfideta yayi a kasa kusa da rijiyan duk abunda yakeyi yana kauda fuskane saboda bayason ganin tsiraicin mace, hanunshi na rawa yasa yaja rigan daya rufemata fuska ya sakko da rigan jikinta alokacinne ya kalli fuskanta dumm yaji a kirjinshi. Yaran dayake tareda su yakira bareed, burhan, da sauri suka fito daga maboyarsu suka karasa bareed ya taba hanun hydar yace kai suka harba?? batare dayabashi amsa ba Yace ku dauramin ita kan dokina mutafi gida. daurata sukayi kan dokinshi, shima suka taimakamai yahau dokinshi sanan suka fara tafiya……. [2:18AM, 3/5/2017] β€ͺ+234 803 052 4904‬: πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣6⃣ ABUJA. Haka aka sallace dad din khaleesat da mum dinta, amma ba’a ga gawan khaleesat kaman yanda Abban chuchu yafada sai aka dauka hala itama takone kurmus ne. ************************** Asalin labari. Alh lamido da Alh hydar wa da kani ne, sukadai iyayensu suka haifa inda iyayensu suka rasu sukabar musu tarin dukiya. Alh lamido ya auri matarshi mai suna benazir inda ta haifa mishi yara 4, HYDAR ne babban danshi,sai IDRIS, ISYA sai autansu TEEMA. Alh hydar ya auri matarshi hauwa jabo inda ta haifi yara biyu KHALIS sai KHALEESAT. Alh lamido da Alh hydar suna zama na amana, gasu da son junansu ba’a taba jin kansu, gabaki daya sun hada kan iyalinsu. Hydar da khalis suna MEXICO inda suke karatun likitanci acahn, kuma har yanzu Alh lamido bai fadamusu zance mutuwan Alh hydar ba dan yasan hankalinsu zai tashi barinma khalis harsu kasa karatu. Abban chuchu abokin dad ne sosai partners ne awani company dasuka bude mai suna TAKAFUL. Yarinyarshi chuchu sa’an khaleesat ce, tanason khaleesat sama da tunanin mai karatu, wani irin shakuwa sukayi da khaleesat wanda bata iya wuni bataje gidansu khaleesat ba, yanzu haka ma tana asibiti an kwantar da ita dan lokacin da’aka fadan mata khaleesat gobara yakama gidansu kuma tamutu sumewa tayi awurin anzuba ruwa anyi fifita amma bata farfadoba, alokacinne ABBAN CHUCHU yafara tunanin dabaisa ajefar da khaleesat ba gashi yanzu yarshu tilo na neman mutuwa saboda wata banzar khaleesat achan. Abban chuchu kullum burinshi shine ya mallaki duka dukiyar Alh hydar, saboda Alh hydar yafishi da komi ga kudi ga dukiya, koina ansanshi, talakawa nasonshi saboda yawan taimakonshi, saisa ya kasheshi kuma kafin yamutu saida yasa Alh hydar yay signing cewa dukkan kudinshi sun koma na Abban chuchu wanan kenan. ************************* Alh lamido zaune akatafaren falonshi, matarshi benazir kusa dashi idonta yay ja, sai idris,isya da teema wanda ta kwanta jikin mamanta tana kuka sosai tafijin mutuwan khaleesat kan kowa saboda tarefa suka rabu a school bus. Benazir cikin murya mai taushi tace Alh yakamata ka kira yan makaranta khalis da hydar ka sanar dasu, yakamata khalis yasan iyayenshi sun rasu, Alh ya kalli matar tashi yace Hj idan na fadan musu khalis will be devastated gwara yanzu mukirasu sudawo gida, dama jiya hydar yakira yacemin sunyi hutu amma basuson sudawo Nigeria ne. Hj tace shikenan Alh hakan yayi, saikuma zance teema ka ganta jikinta yay zafi kaman wuta nabata hakurin taki, Alh yace my baby, ta dago fuska yace zo wurina, da gudu takarasa wajen Alh tafada jikinshi tana kuka tace dad kacema khaleesat tadawo, da kyar dad ya lallaceta tai shiru. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣7⃣ NIJAR. Sina karasawa gidansu hydar, hydar ya diro daga kan dokinshi tareda sakin kara, kallonsu bareed yayi yace zaku iya tafiya gidanku, tare sukace to NAMIJI suka juya kowanensu yatafi gidansu. Dayan hanunshi mai lafiya yasa yadau khaleesat chak akafadanshi ya shiga dan karamin gidansu na kasa da ita. Wata yar tsohuwa wanda akalla zatakai sittin ta taso da yarensu na buzaye tace hydar maiya sameka a hannu??? Wacece kuma wanan ka dauko?? Cije lebenshi yayi sanan yace ummi abar maganan nan zuwa anjima yanzu ke ceci rayuwan yarinyar nan dan bata numfashi, ummi tace oya shigo da ita daki. Ummi tana gaba suka shiga dakin tabarma ta dauko ta shimfida afalon nasu da ba kujeru sai simenti kadai, shimfidar da khaleesat yayi akan tabarma ummi ta taba jikin khaleesat da alamun damuwa tace hydar samo ganyen magarya yanzunan da ruwan zam zam. Fita yayi dukda hanunshi na azaba, makotansu suna saidawa zuwa yayi ya siyo ya kawoma ummi. Zama yayi kusa da ita yaga tabude baki khaleesat ta zuba iskan bakinta a ciki sanan ta danna kirjinta ahankali khaleesat tai wani tari sanan ruwa dayawa yafito daga bakinta. Ummi ta karbi ganyen magaryan ta wanke sanan ta matse ruwansu tabude bakin khaleesat tazuba ta matse hancinta harsaida ta hadiye. Kallon fuskan khaleesat tayi taga yanda jijiyoyin idonta dasuke akulle suka fito baro baro, hanunta takai tabude idon khaleesat taga gabaki dayan idon haki yacikashi, babu bakin tsakiyan idonta gabaki dayan idon yakoma fari, saikuma haki, ummi tace hydar ban ruwan zam zam din ya mika mata jiki na rawa shima yadawo kusa da ita ya zauna. Ummi takara bude idon khaleesat din ta diga ruwan zam zam wanda hakan yasa khaleesat tai ihu, saikuma tai shiru tacigaba da bacci, hydar yace ummi maike damunta?? Juyowa tayi ta kalli dan nata hydar hanunshi ta kama ta bude ta zuba wasu magunguna sanan tasa wani karfe tana neman bullet din hydar sai cije baki yake, da kyar ummi taga bullet din taciro sanan tasa magani a hannun ta sa wani farin kyalle ta kulle. Tace hydar Yarinyar nan tana fama da ciwo sanyin kashi, kanta kuma yay zafi sosai alamun da abunda ke damunta, sanan kuma idonta ya mutu har abada bazata kara gani ba saidai wata ikon Allahan, tadawo MAKAUNIYAA. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣8⃣ ABUJA yaune ranar da HYDAR tareda KHALIS suka diro naija, Alh lamido da matarshi Hj benazir sukaje daukosu, su hj benazir anci gayu ga tabarau a idanunnan tai kyau abunta kamar swt 16 nanko ta ajiye yara 4. Hydar na hango mamarshi benazir da sauri yazo ya rungumeta mother huuuuhh kinyi kyaufa nafa zaci teema ce wollah, hj benazir taja hancinshi tace teeman ce ai, khalis ya iso wajen ya ballama hydar harara yace aisai abani wuri nima na rungumeta ko takace kadai? Hydar yace baza a matsa ba din, hj benazir tana dariya tace kai go gefe joor,hj benazir ta rungume khalis, Alh lamido dai yana gefe yana murmushi sukaje suka gaida Alh lamido? daganan sai gida. Sun shiga gida kowa yamusu sannu da zuwa amma sun lura babu wanda ke cikin walwala, sai bayan anci ansha sanan dad yakira meeting falonshi kowa ya hallara. Bayan gaisuwa da dad yakara musu yace khalis hydar ku kadaine kuka rage bakusan komiba yace ku mazane, kuma maza aka sani da lallashin mata, kuma kusan cewa komi daya faru haka Allah ya tsaro ayau inaso na sanar muku dacewa kanina hydar, tareda matarshi jabo, da yarshi kanwarka khalis khaleesat duka sun koma ga ubangijinsu sakamakon gobara daya kama gidan. . Khalis salati yake aranshi, yanzu da gaske mum da dad dinshi da lil sis dinshi khaleesat sun rasu?? No way gaskiya hala basu bane. Haydar hawayene kawai baiyiba yanzu da gaske harda little pumpkin dinshi khaleesat?? Yarinyar dayake sonta tun tana karama kukan zuci yafara dan baida masoyiyar data wuce khaleesat bai fada mata bane dan yanason saiya gama karatu. Khalis kasa daurewa yayi yafashe da kuka, teema kaman yarinya ta rarrafo tazo ta shige jikinshi itama tana kuka sosai da kyar dad ya lallashesu sukai shiru shidai hydar ba bakin kuka amma idanunshi sunyi jaa alamun tashin hanakali duk suna zaune falon anyi jugum sukaji sallama, dad ne ya iya bude baki yace shigo. Abban chuchu ne ya shigo tareda chuchu wanda tarame sosai takara haske, teema ne tatarota tana chuchu ya jikin?? Yaushe aka sallameki?? Tace yau da safe teema taja hanunta suka tafi dakinta. Falon yarage su dad sai yaranshi maza da khalis, Abban chuchu yakara gyara zama ya kalli khalis yace khalis karkaji ko dar a kirjinka dan babanka dan aljanna ne, sunyi mutuwar shahada, muna addu’a Allah ya jikansu kowa yace amin. Dauko file din hanunshi yayi ya mikama Alh lamido, alh yakarba yace Abban chuchu name?? Abban chuchu ya gyara zama yace tun satin daya wuce muna office Alh hydar ya aika akirani, ina zuwa yamikamin file dinan wai nai signing ya barmin dukiyarshi gabaki daya, kowa na falon saida ya kalli fuskar Abban chuchu. Kafin yacigaba da magana hydar ya katseshi a zuciye dan dama hydar tun fil azal ya tsani mutumin, hakanan zuciyarshi bai yarda dashiba, cikin tsawa yace kan wani dalili baffa zaibarma duka dukiyarshi banci yanada yara har biyu?? Ban yardaba mikamin file din nagani, dad ya ballama hydar harara yakoma ya zauna. Dad yace Abban chuchu cigaba, yace Alh lamido iya abunda nasani shine yacemin yabarmin duka dukiyarshi ne saboda yanaji ajikinshi yakusa barin duniya, wai ga dukiyarshi duka yabarmin halak malak na taimaki musulmai da ita. Hydar zaiyi magana dad yadaga mishi hannu yay shiru. Dad yace Abban chuchu nafi kowa sanin halin kanina na yawan kyauta, so bawani matsala indan yabarma duka dukiyarshi saboda yasan cewa nizan iya daukan nauyin yayanshi batare da korafi ba ko kyashiba, so bawani abu ya kalli khalis yace ko kanada nacewa son?? Ahankali khalis yace dad banda abin cewa tunda yay kyautan shiyasan dalilin yinshi Allah yakai ladan kyautan kabarinshi kowa yace Ameen, Abban chuchu ya sauke ajiyan zuciya finally yasha. Har anmanta da zance ancigaba da fira sukaji muryan hydar yanacewa dad amatsayina na wanda yakaranshi PATHOLOGY inaso nayi performing AUTOPSY a jikinsu saboda nagano dalilin, kokuma abunda yakawo mutuwar su…. Abban chuchu jiyayi fitsari na neman zubo mishi wanan wani irin ja’irin yarone mai shegen naci????… PATHOLOGIST shine likitan dayake dealing da komi nakan gawa, shi likitan gawawwaki ne abunda hydar ya karanta kenan. AUTOPSY shi text ne da akema gawa daya mutu dan agano musasbabin mutuwanshi, dalilin mutuwarshi, abunda yajawo mutuwarsu. πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 0⃣9⃣ Dad yace wai hydar me kakecewa haka ne?? Kazaci a turai kake dasuke kai gawa mutually, tun randa abun yafaru mukaje muka birnesu, idan kuma son sanin abunda yajawo mutuwarsu ne ai kafi kowa sanin gobara ce, kuma kadena irin maganan nan zakaja khalis ko wanin mu yafara tunanin kaman kashesu akayi, da sauri Abban chuchu yace hakane wlh. Hydar yace dad amma kunce ba’aga gawan little pumpkin ba (khaleesat) ?? Dad yace eh, amma munfi kawo ita takone ne kurmus. Hydar ya kalli khalis da yay tagumi yay shiru yana tunanin iyayenshi yace jeka shirya kayi wanka muje gidanku. Inhar little pumpkin takone kurmus ne, inaganin tokan zan gane jikin mutum ne, amma inhar banga tokan dake nuna alamun jikin mutum neba to zansan cewa bata gidan lokacin da gobaran yafaru, daga hakan ne dole nai bincike starting 4rm maiya kawo gobaran?? dakuma kan masu gadin gidan tareda guards din saboda aisu basu mutuba, maisa su kadai suka mutu?? Dad yace kai hydar kacika taurin kai, yaro sai nacin bala’i sai alokacin Hj benazir tai magana tace Alh kyau kenan, ya tsaya kan aikinshi kabarshi Alh yayi aikinshi, kuma kasan mu kanmu bamusan maiya kawo gabaran ba, nafi kowa sanin halin jabo bata sakaci da kayan dasuke kawo wuta, saisa nima abun yaban mamaki sosai, kaga gwara hydar yay aikinshi koya fito damu daga duhu, Alh lamido yay shiru saikuma yace kinada gaskiya matana, kuje kuyi wankan anjima saikuje. Abban chuchu da zufa ya rufeshi yana wanan wani irin mayene?? I have to do something, i have to make hydar disappear 4 good, dole kamutu dan kana neman ka tsokano tsuliyan dodo. Alh lamido yace lpy Abbn chuchu naga kana zufa?? yay murmushin yake tareda share zufan kanshi yace bakomi, tunawa nayi inada meeting a office dad yace to bari akirama chuchu kutafi, yace barta anjima nazo daukanta yafice daga falon wuff. Alh lamido yay shiru yana tunani hj benazir tace lpy?? Yace wlh matana i found it strange hydar bai tamayin abu mai mahimanci haka batare da ya shawarceniba, har yay kyauta da duka dukiyarshi, hj benazir tace kasan baffa akwai kyauta, kuma yanason Abban chuchu sosai dan amininshi ne hala saisa yay hakan. Dad yace kuma hakane Allah sa mudace shikuma Allah kai ladan kyautan kabarinshi, hj tace amin. Ina labarin khaleesat da hydar dinta na nijar??? Sai kuma gobe in sha Allah. Shin hydar abuja na iya gano musabbabin wuta?? Yana iya gano cewa khaleesat bata cikin gidan wuta yakama?? Khaleesat na warkewa?? πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž πŸ’žπŸ’žπŸ’ž 🌹 *_KHALEESAT_*🌹 πŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌπŸ™ŽπŸΌ ```Maman Abd shakur``` _PAGE_ 1⃣0⃣ NIJAR kwanan khaleesat 5 kullum ummi nabata magani amma haryanzu bata farkaba, abun na damun ummi itadai tasan tayi iya yinta. ******** Ummi likita ce, amma irin likitocin kauye, a wurin mamarta takoya, yanzu haka ita kadaice likita a kauyen, ko haihu za’ayi ana kiranta ta karbi haihuwan. mijinta yarasu tun hydar na 17. ummi ita tacigaba da kula da hydar da kanwarshi ZULAIHAT wanda yanzu take 18, hydar tun farko yataso mutum ne mai zuciya, yanason ummi da zuliahat sosai, jss3 yakai a karatu ya dakatar saboda rashin kudi, gashi ummi kullum wahalan aiki yakamata shizai fara ciyar da uwarshi yanzu, dalilin dayasa yake farauta kenan, idan yasamo dabba wurin farautan yadawo cikin gari ya sayar dahaka suka hada kudin harsukasa zulaihat a makarantan gwannatin kauye inda yanzu take jss2. -*********** Kullum idan ummi ta fita hydar shizai zauna da khaleesat yayta kallonta, shi kanshi baisan dalilin yin hakanba, abu daya yasani shine yana tausayinta, maita musu dasukeson kasheta?? itako zulaihat tun randa aka kawo khaleesat din tacema hydar , ya hydar dan Allah ina sonta da kawa sai yay murmushi yace

Chapter 1 of 10