Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels MAHAIFINAH NA SARATU LAWAN NUHU NASIHA lyaye na mantawa da cew a duk wanda Allah ya bashi 'da (ma'ana 'ya'ya) ba wai ya bashi bane don yafi kowa, ko inche ba'an bashi bane don babu wanda za'a bawa don haka don Allah ina nasiha wa iyaye, su kula susancewa "da" amanace agurin Iyaye. musamman ma iyaye maza don yawancin sai kaga yaro idan har uwarsa bata gida, yana shan wahala uban na kallo, ko kuma uwar don tana gidanma don kawai ba'a ra'ayinta tana ta famanshan wahala ita da 'ya'yanta don cin amana da rashin sanin ashari'a ko kuma inche don take sanin shari'ar Allah. Don Allah maza a rinka adalci don duk yawancin laifin daga kune don cuk uwar data haifi danta tana sonsa bazataso taga abunda zai cuceshiba sai dai in har finkarfinta akayi, to nan kuma sai Addu'a. Don haka iyaye kar muyi wasa murike amanar da Allah ya danka mana na 'ya'ya yenmu don dolene a tambayemu acan, don haka karmu yarda mufadi anan don idon muka fadi anan, musanifa acan akwai hisabi, In mun gyara anan ta gyaru, in ta baci anan ta baci acanma. GODIYA Ina godiya daAllah subhanahu wata'ala daya bani basira harna tsara wannan littafi nawa mai suna MAHAIFINA warınan littafi nasiha ne ga Iyaye ina fatan za'a kiyaye ayi amfania dı abinda yake mai kyau da wanda bashi da kyau. ii Ina mika godiya ta ga Aliyu Shehu (LAJE - LAJE / BAGGIO) wanda yake mini aikin bugawa a na'uran Computer Allah ya taimaka amen. SANARWA Ban yarda wani ko wata ya juyi wata hanya ta wannan littafi ba sai tare da izinin murubuciya yin hakan babban laifine. iii Kwance nake akan tsumman katifata wanda ko zanin gadon kirki babu, babu komai a idona sai hawaye dake kwarara wanda nayi - nayi na tsayar dashi na kasa. Tunanin rayuwar da nake ciki ne yake damuna, mu ba marayu ba mu ba masu iyaye ba, babu wanda yake tausayin kowa, gashi dukkanmu uwarmu daya ubanmu daya, balantana ace ko 'yan ubanci ke damunmu, babu wanda yake tausayin dan uwansa babu Imani sam a zuciyoyinmu kowa ta kansa yake. Gaskiya muna tare da kuncin rayuwa, gashi yau natashi banida ko sisi, bani da abincin da zanci, ga' yar uwata nan uwarmu daya ubanmu daya ta dafa abinci amma ta hanani, to mai yakawo haka? babu wanda yaja mana wannan matsalar sai mahaifin mu. "Assalamu Alaikum, sarakan zaman gida, kullum kina daki kwance sai kace kasa, ke ko gajiya ba kyayi da kwanciya, ko kina da cutar baccine, mu kaiki likita ya dubaki?". Muryar Balkisu naji, na tashi zaune na amsa. "A lallai Bilkisu kinci abinci shi yasa kike mini wannan tsiyar, bari in kawo miki ruwa kisha." "Babu wani ruwa ni babu abinda zakice mini uwarcika Alkawari kawai kin ce mini za kizo amma nasha jira shiru. Gaskiya Bilkisu ba zaki ganniba, ba don komai ba sai don yau nafi sati banida ko sisi don haka babu inda nake zuwa, "to kema Amina nace miki kiyi aure kinki ina Alhajinki shima kin kore shi ko?" 1 Hm! Bilkisu kenan kewai ce miki akayi nice nake korarsu, ni tunda nake ban taba korar kowaba. Allah ne dai bai kawo mini miji naba .Allah nayi farin cikin ganinki sosai, Don Allah ki ajeni a gidan Hajiya mana, yanzu sai muje mu dawo nan cikin mararrabane." Tace haba, babu damuwa amma kidan gyara mana ko zamuci koro da Alhaji tana fada tana kyalkyacewa da dariya Bilkisu nace miki kinci abinci kinki yarda, ni ko wallahi na riga na hakura da maganar aure domin kuwa nasan babu wanda zaizo yace zai aure'ni a wannan gidan, don kowa kallon marar mutunci yake maka, don haka na barwa Allah lamarina kawai. Tace Haba Amina kina magana kamar ba musulma ba har kice baza kiyi aure ba, kisani fa aure sunnace ta manzonmu don da kansa ya ce muyi aure mu hayyayyafa zai yi alfahari damu ranar tashin kiyama ace dukkanmu Al'ummansane, aiko ko don hakama bazakia sakeba ki zauna babu duniyar ace lahiaranma babu, ni dai shawarata aa cikin masu sonki ki samu daya kar ki duba wani abu wai shi so a'a, yanzu duk lokacin wannan ya wuce, yanzu kince kinfi sati baki da abinci, to inda kina da aure da duk ba ruwanki da wannan dole abincinki suturan ki duk suna wuyansa. Don haka wallahi Amina kiyi aure, nima yanzu bakiga ba Allah -Allah nake December nan tazo Abdul ya dawo muyi aurenmu." Kinga Amina idan kinada mijinki, cinki, shanki, sabulun wanka dana wanki duk kudin kashewa da duk wasu abubuwaa na rayuwa dolensa yayi miki tunda zamansa kike, Amina ta nisa, tace hm! idan 2 nayi sa'a kenan," To ai daman sa'ar ake nema inji Bilkisu, lallai ke yarinyace Bilkisu akan rayuwar aure, tunda har kike tunanin namiji zai baki kudin kashewa to ni tunda Allaha ya halicceni ban taba ganin namijin bahaushe daya ke bada kudin kashewa ba, ban saniba ko akanki zan fara gani. "To wallahi kullum idan baba zai fita kullum sai ya bawa mama kudin kashewa," inji Bilkisu, To banda shirme irin naki kya hada baba damazan zamanin nan namu wanda yanzu idan kika samu ya baki abinci sutura sabulun wanka dana wanki ma sai ki godewa Allah. Ni duk kin cikani da surutu, tashi mutafi kawai. Na saka atamfata Java Wax jah na dauko mayafi ja shima, jakata da takalmina farare nace to malama Bilkisu mutafi ko. Tace amma kinyi kyau Allah ya baki miji na gari, Amina ke kyakkyawa ce nace Allah ko? nagode, har kin sani murmushin dole, amma kin san duk kyauna ban kaiki ba ko? wane ni wallahi Amina kin fin kyau, don haka ki kara yanga akan tada kinji ko? hm naji muje. Mun fito bakin titi, daga gefen titi Bilkisu tayi parking din motar dake gidan namu lungune, mota bata shiga ina zuwa gurin motar sai naji sha'awar Bilkisu ta kamani, Motar Bilkisu 306 ce kalan motar lemon green, kalan kayan jikinta ma lemon green ne, duk wanda yaga Bilkisu yaga fentin motarta zaice motar ta zo da kayan jikintane don haka ba maza ba ni kaina da nake mace tayi matukar burgeni, takalmin kafanta golden colour ne da jakarsa, nadai kare mata kallo nace Allah kayi mana arzikin duniya da lahira ta ahanya mai kyau. Ina cikin tunanin duniya ne 3 Bilkisu ta tabani tace Bismillah ko inaga tayita tadinta taji shiru shine ta tabani. Na shiga mota na zauna a kujerar mai zaman banza, Bilkisu ta zagaya ta shiga mota ta tasheta sai maraba, muna cikin tafiyane kafin mu isa take tambayata, wai shin Amina ina Ambassador ne, wai yaya akayi kuka rabu dashi ma, ko kece kikace ba kya sonsa, meye laifinsa? nace No'karki ga laifina, kar kuma kiyi saurin yanke hakunci a kaina don kuwa daidai da rana daya ban taba kin Ambassador ba, shi ne dai ya gujeni, don da a tunani na bantaba zaton ina da wani miji inba Ambassador ba, tunda yadda ya nuna mun kauna, lokaci daya kuma ya chanza mun ya daina zuwa inda nake ya daina waya, idan na kira shi awaya ya rinka yawo da hankalina, duk maganar guda da yace yaga banida gata ya akuma ganni a wannan gidan ba uwa ba uba. kinga fa kofar gidan, Hajiyan nan zaki wuce, ko kin mance ne, Bilkisu tace sam Hankalina yayi gaba, bakiga yadda na matsu naga kinyi, aure ba, nace to mubar wannan maganar sai mun fito. Salamu Alaikum a'a 'yata wa'alaikum salamu ai da nayi fushi dake ne kin yardani, Haba! Hajiya babu abinda kikayi mini banida lafiyane mama ne, tana fada tana shagwaba, meyasame ki? wallahi Hajiya banida kudine, kuma ma dai kin san sauran ba saina fadaba, ayya bansaniba ai dakin ganni nazo. Hajiya Ina kwana, tunda shabiyu saura yanzu, inji Bilkisu, lafiya kalau inji Hajiya yaya mamanki tana lafiya? lafiya lau Hajiya, tace karmu shagala, Amina bude firjin can ki dauko kunun zaki ki hado da ruwa, 4 la! Hajiya haryanzu kina kunun zakin nan naki?" wallahi to me za'a fasa tunda ana saidawa, zama hakanne bashi da amfani barima kiga in tashi inaga da sauran cin - cin da na yi jiya ku dan taba kafin ingama abinci. Bayan Hajiya ta kawo cincin din, ta zauna Bilkisu take ce mataa daman inason in kawo miki karar Amina yanzu a yadda take dInnan mezesa bazatayi aure ba, bayan ba manema ta rasaba, amma Amina sam bata son zancen aure jayayyar da muka rinka yi da ita kenan a hanya, na kıma gaya mata aure nan shine darajan ta, don kuwa babu abinda yafi aure mutunci, amma sam taki ganewa na rasa dalili. "Eh,to, gaskiya kina da gaskiya amma inda zakiji labarin Amina ba wai taki aure bane ba, kusan sai ince ai abinda nake ta gaya mata kenan tun a gida amma taki fahimtata, Hajiya ya za'ayi zuwa zance wajenta, duk cikinsu ace tarasa wanda zata aura?", To Bilkisu yanzu dai sai mu tayata addu'ar Allah ya bata miji na ganri mai kaunar ta don Allah, to amin Hajiya. TO ke yanzu Amina ya za muyi dake nabarki anan ko kuwa zaki gama mu koma tare? kawai kibarni anan don sai anjima zan koma. Kar in bata miki lokaci." "Babu wani bata lokaci inji Bilkisu, don gurinki kawai na taho, nace to mu zauna. Ni kuwa nayi ahakane don idan mun koma yanya bani da abinda zan bata taci. Hajiya abinda yasa nazo don naga ya miki gaskiya ya kamata a sake shawara akaina don gaskiya 5 nagaji da zaman da nakeyi a gidan nan namu, kinga kwanaki dana kwanta ciwo irin wulakancin da Karima tayi mun ina kwance bai faduwa, ina gani zata dafa abinci tahana ni ba sannu bare ayaya jiki, ki duba kiga irin muguwar rayuwar da takeyi ta yaya wani mutumin kirki zaizo ya aureka, tunda kaima haka ake kallonka ba mutumnin kirki ba? Hajiya yaya kike ganin abinan nifa zanbar gidan nan don kuwa inason nasami gurin da zan kasance mai mutunci ko nayi aure hankali kawata ya kwanta ina fada ina kallon Bilkisu Ina dariya, Bilkisu tace wai naga abin naki harda tsokana ma, babu wani tsokana ko Hajiya? don bazan kara aure a wannan gidan namuba don kuwa nayi banji dadiba kinga kowa kallon da yake min banida mutunci, ai kuwa yanzu baruwana da kowa, tunda Ambassador yasani nayi istibra'I babu ruwana da kowa don haka nema banida akudi, tunda kowa yazo gudu yake tunda daman abinda ya kawosa kenan, duk wanda yazo yana son ya rabi 'yar ni'imar da Allah yayi makane, maganar kenan yanason jikina idan ka hana shi ken an soyayya ta kare, daman ba soyayyar gaskiya bace, Hajiya duniyar nan ta baci to ta yaya matan aure za suyi daraja? don haka wallahi tsoron aurenma nakeyi, sai kiga matansa biyu koa uku ga 'ya'ya manya manya amma sam baya son ya tsare kansa daya baiwa matarsa ta sunna kudi, gara ya bar matar nan tasa da tsumma, yaje ya kashewa matan banza makudan kudaden da in kuka ji abun zai baku mamaki, ga zunubi ga asarar kudi ya bar lada don haka hakki tun daga nan duniya, wallahi Hajiya duk mazajen da kika 6 ga ana kora daga aiki hakkin matarsa don kuwa suna zalintarsu, idan kina bin gidajan matan aure zaki tausaya musu kiga mace da 'ya'ya biyu ko biyar an barta babu abincin kirki yara babu suturar arziki, babu karatun kirki, amma in anje gurin matan banza, indai zaki bada hadin kai sai a baki ko a kashe miki dubu dari baiko damu ba kuma karkice wai ko tafi ta gidan kyau a'a sam kyau da ni'imar Allah duk sai dai ta gidan ta gwadawa na wajen, don baki kaita ba bare ki fita, kawai masiface irinta maza, don Allah yaya mutum zaiyi sha'awara aure. yana ganin yadda ake wulakanta matan auren?. To bari na gaya miki wannan duk ba ceke dai kiyi Addu'a Allah ya hadaki da mijin kirki daman idan kace zaka dubi wan to babu abinda zakayi, a duniya tunda shi kansa karuwanci idan kace zaka duba wani ai baza kayi ba tunda zaka ga wata ansai mata mota an kama mata gida an bude mata hanya tana zuwa kasashen duniya. To ashe idan kina ganin irin wadannan matan sai kice bari kuma ku daina tunda kai wahala kake sha don haka Amina kiyi aure, babu wata hujja da kike da ita akan maganar aure namiji ko dukanki yake da safe idana zai fita aiki, idan ya dawo ya sake dukan ki baka da hujjar da zakace bazakayi aure ba iyakaci kice zaki sake miji, idan kuma kiyi hakurin dukan naki Allah zai baka lada, wataran ko ance yada keki bazai dake kiba. Wannan fa duk dadin da kike yi a karuwanci wallahi zuni bine inda za kiga irin azabar da Allah yake rubuta muku da ko ance kiyi ba zaki yi ba don 7 haka duk abinda kika samu ta wannan hanyar bazata yi miki albarka, ba kosu masu fita kasar wajen inda zaki kula sai sun gama wahallarsu kiga wani abu yazo ya afkawa dukiyar tasu gaba daya sun dawo abin tausayi. Don haka idan zaki nemi lada komin kankantarsa ki nema. Bilkisu kenan duk abinda ki kaga mutum yanayi to ba lallai bane yazama ra'ayinmsa don haka ni da kika ganni nan dole ce tasa na shiga wannan halin. Ato nidai na gaya miki ki sake tunani. "Bilkisu ke baki san rayuwa ba shiyasa kike fadar haka ihm haka kike gani ko bai faru a kaina ba ai ya faru akan dan uwana ko kuma nagani a littafi ko T.V Duk surutun nan da mukeyi Haj kalanmu kar takeyi can ta nun fasa tace to gaskiya rayuwar Amina abar tausayice don Amina dolece ta sata ayin wannan haakar ba wai tanayi bane don son ranta. Don haka duk wannan surutun ba magani bane abinda nake gani a matsayinmu na masoyan Amina mu tayata Addu'ar Allah ya bata miji nagari. Maganar tashinki kuwa tazo gidan sauki don kuwa Anty ki Ramatu tana neman wanda zasu zauna tare don tunda ta gaya mini ban tuna kowa ba sai ke don haka gobe in Allah ya kaimu zata zo zan gaya mata ke kuma kisan yadda za kiyi dasu Umma, don ba na son su san za ki guje sune kije wani guri, don haka a hankali zamu bi abinda zaki rinka yi shine da kadan - kadan har kibar gida kije can ki kwana biyu kije can ki kwana uku da haka har kibar gidan gaba daya ko kuwa yakike gani?. Hakan yayi Hajiya. Abu na biyu kuma shine inason ki rika mutuncinki kamar yanda 8 kika ce kina yi to kici gaba da rike mutunci ki ki dauki Aunty Ramatu kamar 'yar uwarki Uwa daya Uba daya don nasan ita ma zata rike ki da haka don nasan halinta, Inason duk wanda yazo agurinki magana daya biyu inason ku tsaida maganar aure dashi. Idan baya yi yayi gaba. Abu na karshe shine maganar Bilkisu dale kiyi yaki da zuciyarki kidage da Addu'a, Sallah Azumi duk don Allah ya baki mijina gari to Hajiya nagode, babu komai kibi abin a hankali gobe idan Allah ya kaimu kizo da safe da kayanki koda kala biyune ko uku, kice da Umma kina son zuwa nan wajena daga nan din sai ku wuce da ita Ramatu, Luba don kinsan ita Umma halinta sai ita, saia da dubara don hakaa mubi a hankali idan kina son kiga 'yan uwanki sai kizo donni banson susan inda kike ko kuwa kina ganin su sani ba wani abu? an ko ni zanso su ganni kawai ba tare da sun san inda nake ba, tunda yadda Umma takeyine bana so tana kara zubar mana da mutunci don duk wanda ya ganka da ita zai dauka kaima haka kake. bama ya kwanan gidan nan da take zuwa yana bata mun rai don dai babu yadda zanyi da itane ayanzu ni dai zan koma sai in Allah ya akaimu goben zanzo nagode Hajiya, Allah ya kara kauna, babu koma: Amina da na kowane, mu dai fatanmu Allah ya cika mana burinmu ya kuma shirya mana mahaifinku ya name ku don kansa,” hm! anya Hajiya amma dai Amin Allah ya amsa addu'arki. Bilkisu mu koma ko? don Allah Hajiya ki gaya wa baban Khalifa zancan neman aikin nawa, karya manta, to yata sai goben, ga wannan dari biyar ne ki 9 rike don karki rasa kudin motan zuwa goben ko? Inason goben ki sanarda Umma bazaki kwana ba a gidan don kar suga shiru idan kin kwana a lugbe kwana kamar uku sai kije Nyanya ki kwana biyu ki rinka musu karya da nan gidan kinga koda zasu nemeki in sunzo nan ni nasan yadda zanyi dasu haka har ki kwashe kayanki gaba daya, ke kuma Bilkisu kinki cin abinci ko? a ba haka bane wallahi na koshi ne ainasha kunun zaki da cin cin shi yasa na koshi mungode Hajiya. Daga nan muka fita daga gidan Hajiya muka shiga motar Bilkisu, To malama Amina yanzu sai ina? sai gida mana Bilkisu daman nane kawai zanzo gaskiya Amina Hajiyan nan tana kaunarki sosai ko ita ta haifeki sai haka, nifa har kunya naji dana hakikance miki daga baya naga ita manufarta tafi tawa baki ga nayi shiru ba, ko abincin ma ai kunyace ta hanani naci don yadda nayi miki, araina nace ni dai zuwana na uku kenan amma bansan tsakanin kuba da itaa halan yar uwarkice? Gaskiya Billkisu ina jin bakya jin hausa sosai, tunda dai da kinbi magananganu da mukayi da Hajiya da bazakice 'yar uwata bace." "A'a yaza kaji Amina da wata magana yaya zakice banajin hausa aifa ba sauraranku nakeba kuma ma ai yawanci hirarku bana gurin naje yin sallah. Ito hakane nayi shiru, don Allah Amina inason ki rakani wuse II zanga Babana kinga ma biyar ta kusa sai dai muyi sauri, bara in dana kara gudu, ni dai gaskiya Bilkisu bana son gudunnan garamu tafi a hankali, don ke wani lokacin sai ki rinka gudu kina kuma kokarin yin over taking karfi da yaji, ni ko idan 10 naga haka tsoro nakeji. Amma Amina har kin ban dariya sai kace wata bakauyiya? a'a a'a ba wani zancen kauyanci rai dai guda dayane don haka dole mutum ya lallabashi, to kice bazaki iya tukin motaba, gaskiya bazan iyaba shi yasa koda wasas ban taba gwadawaba, to ni kuwa insha Allahu saina koya miki mota kafin kiyi aure, hm!Allah yasa. Amina kinki ki gayamun tsakaninki da Hajiya ko? Bilkisu kiyi hakuri zan gaya miki tsakanina da Hajiya amma bayanzu ba, okey ba damuwa muka karya kwanara shiga cikin farfajiyar ofis din, wani make ken waje ne mai kayatarwa, yasha tiles masu dan shape mai kyan gain, ina ta kale - kale na sai naji Bilkisu nacewa kinga sa'a ko? ga Babanma can yana kokarin fita gashi can zai shiga mota, bari musha gabarnsa. kowa yasa dariya dagani har baban ganin yadda muka sha gabansa da mota, daga ina haka? ya tanbayemu uwata harda ke? don baya fadan sunana haka yake cemun, Uwata gaskiya Baba muna da sa'a inji Bilkisu yayin da ni kuma na tsuguna ina gaisheshi, bayan mun gaisa na koma cikin motar na zauna ina kallon Bilkisu da Babanta, abin yana bani sha'awa kwarai da gaske, ina tunanin nawa mahaifin. Ina cikin tunaninne har ta dawo ta zauna a mota ban saniba, saida ta tabani sannan na danyi firgigit, nace har kingama? shine take cewa a'a shin lafiya? nace "lafiya kalau ina sha'awarku keda baba don kuna birgeni sosai. kasancewar Bilikisu 'yar boko ce kawai sai cewa tayi Allah ko? tabar maganan anan, ni kaina naji dadin hakan don banason tasan sirrina, inaga kamar zata gujeni, Bilkisu ta dada katsemini tunanina 11 tace yanzu bari r a kaiki gida, nace a'a babu inda zaki kaini, ki ajeni at an gangare zone 4 nan Bus Stop in shiga mota zuwa Nyanya, yaushe zaki daukia hanyar A.Y.A a wannan kurarren lokaci ki kuma dawo maitama? ki san a bus kawai in tafi." Gaskiya nefa Amina mama ma zata mun fada don ban taba kaiwan har wani lokaci haka a wajeba, amma bazan sakaki a bus ba, barina tarar miki drop tunda kin kafe, yanzu to six, gama taxi cana Hey, drop mai Taxi yazo ya tsaya don Allah Nyanya. Gaskiya Hajiya bazani Nyanya yanzu ba domin dare yafarayi, shikenan jeka, gawani cana ssssss drop Hajiya inane? donAllah Malam Nyanya, dari biyara in kin yarda, Bilkisu tace na yarda kai daiAllaha ya akiyaye hanya, amin Hajiya nace kinga abinda nake gaya miki ko? da kin barni naje na shiga bus dina naira dari ta kaini, a'a karkice haka Amina dari. biyar ma ai bus babu mutunci bare da magaribar nan, to shikenan nagode bari inje mai taxi na jirana kar yaji haushi ya tafi. Hajiya ina jin, don Allah mallam kayi hakuri muana zuwa, kinga Amina wannan dubu goma nina baki kije kisayi abinda kikeso in zaki koma lugba dubu biyunnan kuma babane yace in baki, kai Bilkisu wannan wace irin dawaini yace haka kika sa kanki, kai don Allah bana son irin haka Amina baki san yadda na daukeki a raina bane shi ya kawo wannan dogon zancen, nayi shiru Bilkisu nagode Al;lah ya bara kauna, zanzo insha Allahu ki gaida mama ki shafa mini kan mutumina Hassan, a'a Hassana yayi fishi dake, tunda kinki aure ki Haifa masa mata. To yayi hakuri rai dai Allaha ya kawo, sai nazo nagode 12 na shiga mota mai nai taxi yana ta kunchi yana fisgata kamar zai yardani, ni dai farin cikina daya wannan kudin da Bilikisu ta bani, sai tunanin iri - iri nakeyi nace a raina nama rasa wane irin kauna Bilkisu take mini, don ban dauka na kai har hake a zuciyar taba, Allah kenan mai yin yadda yasos ya hjada ka da wani dan uwanka ba, baima saankaaba, amma ya rinka maka kauna na tsakani daAllaha rayuwa kenan. Muna isa Nyanya mai Taxi yace inane Hajiya nace kabi kwanar can ta gaba da haka dai hara mukaje gefen tititn da ya kamata ya tsaya don mota bata shiga lungunmu, ina isa gida ınagariba tayi na wuce daki na a'je jakata na tube kayana, kaina tsaye toilet nayi daman bana sallah don haka na shirya na fito gurin mai shayin unguwarmu, yana kofar gida na sayi indomi guda biyu da kwai shima biyu da madara peak milk na bashi kudinsa nayo gida, Ina zuwa na dauki tukunya na dan soya kwai ca attarugu nasa albasa kafin nan da nan na jika indo nie na da ruwan zafi don haka na tsame na zuba na soyata ta soyu yarda nakeso daman inda sauran milo na da sikari na hada rowan tea, naci na sha nai tab dani nahau gado sai bacci don daman na gaji. Gari na wayewa wajen karfe goma na shirya tsaf abina, ko karyawa ban tsaya yiba, don dama idan haka ina period bana iyacin a binci da safe. Don haka nace da Umma zani maraba amma bazan dawo ba sai nayi kwana uku na dauko wata 'yarkaramar jakata mai cin kaya kala uku zuwa hudu, na zuba kaya na kala hudu harda rigar barci na dauko kayan 13 kwalliyata na saka duk a jakata, na sami jakarleda na saka takalma kala biyu da slifas na uku duk na hada komai na sami atamfa ta Ghana wax na fito bakin titi sai maraba. Ina shiga Hajiya ta karbeni da waina (masa) nace haba Hajiya mu gaisa mana tukun, tace ai inason na shiga wankane, kafin in fito kin gama, Hajiya labarinda yake bakinane yafi karfin masar kinsan dai ance ciyana gaba da komai, amma gaskiya yau ina tafe da labarin da nake jin yafi ciin dadi a ganina wannan maser kuma insha Allah nacii da rana can. To ai nima kinsa naji na fasa wankan sai naji wannan labarin daya faranta miki rai, Hajiya kinga wannan kudin kirga kiga nawane? aiba saina kirga ba, waya

Chapter 1 of 11