da Rafi'a cikin mamaki, sai ka се
tana binshi bashi? Rafi'ar ta jinjina kai tare da dauke kai,
Mabarukar ko ta kara kuluwa ji ta ke kamar ta saa kora ta,
amma ta san maganinta, don haka ta ce, "Kin ga ni Inna
tunda ya tafi nake kiransa ban same shi ba, saboda inda
yakc ba network da man da zai tafi sai da ya ce kar nai
tunanin nemansa, don ba zan same shi ba".
Ta Karasa fada tana dalla mata harara a kaikaice.
Jikinta yai lakwas sosai, ta kasa cewa komai
tsawon mintina sai can ta ce a mutuwar jikı, "Shi kenan
wataran na dawo".
Та се, "Аi kwa kin same shi watarana".
Ta fara shirin tafiya tana goya varon, tana yi tana daga kai ko ta hango abin da za ta ce a ba ta.
Mabarukan tana kallonta ta gane manufarta, ta ja
tsaki a ranta.
Га сс, "Тo Mabaru me za ki ba ni in tafi?"
Та се, "Me la Inna?"
Та се, "A'a Mabaruka, ba za a rasa ba, na sanki da
kyauta, ki binciko min ko na akwatinki ne 'yar hoda hakan
nan
117
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Mabaruka ta ce. "To ko ni ban taba masa kaya ba
bare in fara rabawa".
Ta mike zuwa dakinta, tana cewa, "Bari dai in
kawo miki na mota.
Ita ma ta biyo ta tana cewa, "To na gode".
A kan madubinta ta ga nau'ikan turaruka masu
Kamshi da tsada, da kudinta ta siye su Arabian perfume ba
na lefe ba, ta dauka tana shinshinawa, ta ce, "Kai amma
turarukan nan da kamshi suke, kin ba ni ko daya ne ko, in
dinga sa wa Babanku ko?" Ta karasa da dariyar yaudara.
ba ki?"
Maharuka ta juyo tana cewa, "Kai Inna komai ke a
Тa сс, "To laifi ne? Gidan 'yata fa na zo?"
Та се, "То na ji, dauki na hannunki".
Ta washe baki, "To na gode 'yar Mabaru".
Ta sa ta gaba tana cewa, "Mu je Inna".
Ta shige gaba suka fito, а kagare ta ke ta tafi kar
Imran ya dawo. Ta mika mata kudi 'yan dari biyar-biyar
guda shida. Ta karba jikintahar yana rawa,tana cewa,
"Nawa ne Mabaru?"
Haushi ya zo mata iya wuya, ta ce, "Oho, duba ki
gani".
Ta ko hau kirgawa har yana juyi, ta ce, "Allah miki
albarka, ki gaida mijinki da kyau, ki ce ina gaishe shi, sai
na dawo".
"To". Kawai ta ce mata.
Inna Binto ta ce, "To sai kin raka ni kin fitar da ni
daga gidan nan, kar na Kara bacewa".
Ta mike tana cewa, "Mu je".
118
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Rafi'atu ma ta tashi ta biyo su, sai da suka fitar da
ita gate ta wuce tana ta godiya, suka juyo kamar ta yi kuka
ta ce wa Rafi'atu, "Wallahi na shiga uku Rafi'a, mutanen
nan suna son su bani kunya a idonsa, sai ya raina ni da su
kansu: Yanzu don Allah me ye amfanin zuwansu? Jiya
Baba ya zo, yau ita ta zo don Allah me zai ce inda ya iske
ta? Kwaďayi fa zai ce ya kawo su, jiya ya ba mijina yau ta
zo ta karbi nata. Iyayena fa kenan, wannan wane irin abin
kunya ne?"
Rafi'a ta ce, "Gaskiya wallahi dakatar da su za ki
dinga yi in ba haka ba har kuka sai kin yi watarana, dubi fa
yanda ta ke fa?"
Ta ce, "Wallahi da Babanmu ba haka yake ba, duk
wannan matar ta zauta shi da shegen kwadayinta, ta koya
masa duk ya zabure da son kudi, sanadinta kuma. Sannan
ga talaucin da ke damunsa, yanzu fa ba shi da sana'a. Ita
kuma ba raga masa ta ke ba, ba shi da mutunci a idonta sai
in yana da kudi, asali can ba haka yake ba. Inda kin ga abin
da ya yi gidan nan sai kin yi takaici, har kuka sai da na yi".
Tа сe, "Сabdijan! Allah ya tsare, Ya rufa asiri".
Sai dare sannan Rafi'a ta tafi, da ta yunkura za ta
hana ta tamkar za ta yi mata kuka, duk sai tafiyar ta
shiririce, dakyar dai takufto daga gidan ta tafi.
GIDAN INNA.
Tun da ya yi sakin Inna ta kasa gane kanshi, ya
birkice mata a daki, ya ki ci ya ki sha, ta yi fadan ta yi
fadan har ta tsura masa ido. Yana son matarsa, zamansu
lafiya tana masa biyayya da ba shi hakkinsa, amma duk
119
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
abin data ke masa Inna ba ta gani ba, sai da ta korar masa
ita kamar yanda ta yi wa sauran.
A dakinta yake zaune ya yi shiru yana tunani, tana
gefensa ta ce, "Wallahi idan ba ka kyale kanka ba da
tunanin 'yar iskar yarinyar nan ba za ka wahala. Me ye
abin naci a gurinta, ita kadai ce? Ga mata nan kyawawa
masu tsoron Allah, amma kana ce wa. 'yar matsafa, haba
ina dalili?"
Ya kalle ta, ya ce, "Kin fi so in ta aure-aure har a
fara kirana da auri-saki, mata nawa na aura ki ka sa na sake
su, wancuban ne zai ba ni auran yarsa a sako masa bayan
ta zauna gidan a takure da kunci?"
Та сс, "Тo kar ka yi, zauna haka kai kadai, ina
ruwana? Ina nuna maka abin daya dace da kai, amma ba ka
gani da auran wannan munafukar ba gwanda barin auran
gabadaya ba, watanka nawa tare da ita, ga ta nan ko batan
wata ba ta taba yi ba, to me ye abin naci a gurinta?"
Tsam ya mike, ya gaji da surutanta, gwanda ya bar
mata gidan ya samu saukin zafin da zuciyarsa ta ke masa.
Nafisa kuwa ba laifi ba kamar da ba, zaman gidan
tana jin dadi gurin Babanta da yayanta Aminu, ita kanta
Baba bakamar da ba. Ko don Garajar auran da ta yi ne,
sannan ga addu'o'in da ta ke tana gaya wa Allah da samun
nutsuwar zuciya. Alhamdu lillahi tana samun nutsuwa,
amma ta kan yawaita tunanin mijinta, in akwai ci gaban
aure tsakaninsu Allah ya daidaita su, Ya sa alkhairi.
Mahaifiyarta ta rasu tun da dadewa, yayanta
Aminu tafara haihuwa sannan ita, sai kaninta Rabi'u,
mamansu ita ce uwargida, kan ta rasu aka auro Baba, ita
120
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
ma da nata'ya'yan, babansu ya kan yi taliya kwana biyu
kan kasuwancisa.
a
Inna Binto ko a gida ta samu Baban Mabarukaya bi
ta dakallo, ya ce, "Daga ina ki ke?"
Ta kwanto goyo tana cewa, "Ina can ni ma in amso
nawa rabon, na je ma mijin ba ya nan ya yi tafiya".
Ya ce, "Wai wa ki ke magana?"
Та се, "МMabaruka mana, can na je. Ni ce har da
dimuwa a gidan, bat! Na bace na rasa inda nake a gidan".
Tsaki ya ja cikin takaici, "Allah ya kara, daman ba
ganki ba na san za ki je. Sannan ni na je jiya yau ke ma
kin je, duk abin da na samo ba da ke aka cinye ba?"
a
Ta ce, "Na je din, sai dai in bakin ciki ka ke min,
wani abu ne don na je? In dai ba so kake ka nuna min ban
haife ta ba".
Bai ce komai ba ya fice daga gidan, don kar yanzu
su tashi kura, makota su shigo rabo.
Lokacin da Rafi'atu ta je gida ta lalubo lambar
Imran ta kira, bayan sun gaisa ta ke cewa, "Na gama
fahimtar zamanka da Mabaruka, har yanzu ba ta sonka, ba
ta sauko a kan ra'ayinta ba. Amma me ka ci gaba da
hakuri, akwai lokaci. Ina jin a jikina kawata za ta soka, so
mai tsanani ina fuskantar hakan. Na dade ina kokarin sa ta
a hanya, amma ta ki saurarata. Ku ci gaba da addu'a kai
kuma ka hada da hakuri insha Allahu komai zai daidaita".
Ya yi murmushin jin dadin bayananta, ya ce, "Mun
gode kawarmu, insha Allahu zan dage".
Ta ce, "Sannan dalilin kiranka, gobe muke komawa
mak aranta, na sanar mata na ga farin ciki sosai a tare da ita,
121
WAYE ANGON?-3 D6A TG УМ Maryamaa5 Kaduna w don
za
komawarta school. To na santa ba za fa fada makaibbn ta shirya ta yi taliyarta, don haka na sanar maka K9auws K90
Ya yi jim! Yana yaba wa hankalin Rafi'ar. Ya nisa
ya ce, "Shi ke nan, na gode. Insha Allahu zan,Pa la hadin Fos
kai ta ci gaba da karatunta, ba za ta sámu matsala da ni ha KLKO qaris 19
Ta ji dadi sosaj ta ce, "Godiya muke Allah bar manya".
Ya yi dariya shi ma, daga bisani suka datse datse wayar. Lokacin yana falonsa yana kallo, tunda ya dawo ma bai
tarar da ita a nan ba, ta shige dakinta. 60s sdnsbig sswemib Mikewa ya yi ya kashe duk wasu kayan wuta, ka SKSI cIKiU 212
tsaye fakinta ya nufa, daga bakin kofar ya tsaya kamar dai FI jiya, yanda ya ganta haka yau ma. Gabadaya babu watai
suturar kirki a jikinta, tajanve baccinta ta ke mai dadi, iska
na kada ta. Ba ya pa zai yashiga ya ganat wa kansa abin 48163 asnguaw
da vai hana shi nutsuwa, don haka ya ja maia kofar ya nufi
dakınsa. Ya yi nalilfilinsa da addu'o'i Y 60 kamar kullum, daga
bisani ya kwanta zuciyarsa taf da tunaninta da hotonta da
ya gani, a hak har bacci ya dauke shi,
Yau ma tunda ta kwanta ba ta farka ba, sai ba, sai dai tajil
ana sallah, ko bayan ta yi sallarta dauko littafinta tana
nazari, musamman wanda take ua test dinshi karfe bakwai
ta shiga wanka, tsaf ta shirya cikin shigasta mai kyau
Kamar yanda ta ke da uzuri yau haka shi ma, kusan ma tare
suka shirya, takwas saura kwata ya fito daga dakinsa, yana
rataye da brief case dinsa, ya nufo dakinta.
Ya ture kofar da sallama, ta shirya, sat Ya bita da
kallo, tana sanye da riga da siket na alamfa, sun amshe ta
cif-da-cif, la dora farin hijabi a kat sai jaka a kafadarta, ta
yi masa kyaı sosai. Ya yi murmushi yana kallonta, yayin
お
S
122
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
da ita tunda ya shigo ta hade rai, kallonsa ma ba ta yi ba,
Kokari ta ke ma ta dauki littafin da ke gabanta ta rabe ta
gefensa ta wuce.
Ya ce, "Barka da safiya, fatan kin tashi lafiya?"
Tamkar ba ta fakin, ya yi dai murmushi, ya ce,
"Well tunda na ganki ma haka n san kina iafiya, amma za
ki fita ne ban sani ba?"
Littattafanta ta dauko tare da wayoyinta za ta fita,
ya tare gabanta yana cewa, "Ni ma fitar zan yi, kin ga tawa
jakar a rataye, kuma kin san ofis zan je amma ke ina za
ki?"
Ta dago tana hararasa cikin tsananir fushi, don me
zai tarcmata hanya? Ta ce cikin fushi, "Pan sani ba, ai
kana da ido, ka ba ni wuri".
Ya ce, "Na ki na ba ki hanyar, har sai kin fada min
inda za ki je".
Ba shi da amsa don haka ta rabe ta gefensa za ta
wuce, nan ma yatare yana cewa, "Na fa fada miki ba inda
za ki je har sai kin fada min matsayina na mijinki, sai kin
tambaye ni fita in na amince sannan ki fita".
Ya karashe yana kallonta cike da kaunarta yana
murmushi.
Ta harare shi cikin tsananin tsanarsa, ta dubi
agogon hannunta ganin lokaci zai kure ta, ta dago tadube
shi "Ka bani wuri in wuce, zan makarа".
Ya dube ta kasa-kasan ido, har da ran kwafowa
yana murmushi, ya ce, "Ina kenan za ki makara?"
Ta kauda kanta cikin jin haushin yanda ya matso
kusa da ita sosai, har tana jin kamshinsa sosai, ba don ta yi
123
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
niyyar fada ba sai don kar ya makarar da ita kanta na gefe
cikin fushi ta ce, "Makaranta".
Ya ce, Oh makaranta, amma ba ki fada min za ki
je ba, kina ganin ke kanki kin isar da kanki ko?"
Dauke kai ta yi tana zumburo baki. Ganin ba za ta
ba shi amsa ba ya sa ya ce, "Shi kenan, mu je in rage miki
hanya
Yana rufe baki tana dauka, "Bana so". Daga haka
ta wuce a fusace har tana. bangaje shi, ba shiri ya matsa
mata ta wuce, ya bi ta da kallo har da dan gudu-gudu ta
fice. Ya yi murmushi tare da jinjina kai shi ma ya fito yana
cewa, "Allah ka shirya min Mabaruka".
A zatonsa motarta za ta dauka, amma kan ya fito ta
fice daga gate din. Ya dubi inda motar ta ke tana nan inda
aka ajiye ta tun ranar da aka kawo ta, to wacce zata hau
kenan? Ya jefa jakarsa mota ya nufi gate, yana kallonta ta
tsaida adaidaita sahu ta shige, yaja suka tafi. Sam bai ji
dadın hakan ba, ya dubi motocin da ke giggirke a gidansa
masu kyau da lafiya, amma matarsa ta kare da shiga ta
haya?
Ya shiga motarsa aka bude masa gate din ya fice,
tun a bakin gate kawayensu suka hau sowa da ihun
ganinta, wasu na tsokanarta amarya ta ango, ina angon? Ita
dai yake ta ke, wata ta ce, "Ai mun sha angon zai kawo ki,
sai muka ganki a adaidaita?"
Ta ce lokacin da suke karasowa cikin ajinsu, "Ya
yi latti ne a ofis shi ya sa natausaya masana ce ya tafi
kawai".suka ce, "Ah lallai kam: kin yi Sui-bul abinki".
Murmushi kawai ta yi, suka wuce ta bi su da harara
tare da jan tsaki ta fada aji.
124
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
da ita tunda ya shigo ta hade rai, kallonsa ma ba ta yi ba,
kokari ta ke ma ta dauki littafin da ke gabanta ta rabe ta
gefensa ta wuce.
Ya ce, "Barka da safiya, fatan kin tashi lafiya?"
Tamkar ba ta dakin, ya yi dai murmushi, ya ce,
"Well tunda na ganki ma haka n san kina iafiya, amma za
ki fita ne ban sani ba?"
Littattafanta ta dauko tare da wayoyinta za ta fita,
ya tare gabanta yana cewa, "Ni ma fitar zan yi, kin ga tawa
jakar a rataye, kuma kin san ofis zan je amma ke ina za
ki?"
Ta dago tana hararasa cikin tsananir fushi, don me
zai taremata hanya? Ta ce cikin fushi, "Pan sani ba, ai
kana da ido, ka ba ni wuri".
Ya ce, "Na ki na ba ki hanyar, har sai kin fada min
inda za ki je.
Ba shi da amsa don haka ta rabe ta gefensa za ta
wuce, nan ma yatare yana cewa, "Na fa fada miki ba inda
za ki je har sai kin fada min matsayina na mijinki, sai kin
tambayc ni fita in na amince sannan ki fita".
Ya karashe yana kallonta cike da kaunarta yana
murmushi.
Ta harare shi cikin tsananin tsanarsa, ta dubi
agogon hannunta ganin lokaci zai kure ta, ta dago tadube
shi "Ka bani wuri in wuce, zan makara".
Ya dube ta kasa-kasan ido, har da ran kwafowa
yana murmushi, ya ce, "Ina kenan za ki makarа?"
Ta kauda kanta cikin jin haushin yanda ya matso
kusa da ita sosai, har tana jin kamshinsa sosai, ba don ta yi
123
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
niyyar fada ba sai don kar ya makarar da ita kanta na gefe
cikin fushi ta ce, "Makaranta".
Ya ce, "Oh makaranta, amma ba ki fada min za ki
je ba, kina ganin ke kanki kin isar da kanki ko?"
Dauke kai ta yi tana zumburo baki. Ganin ba za ta
ba shi amsa ba ya sa ya ce, "Shi kenan, mu je in rage miki
hanya".
Yana rufe baki tana dauka, "Bana so". Daga haka
ta wuce a fusace har tana bangaje shi, ba shiri ya matsa
mata ta wuce, ya bi ta da kallo har da dan gudu-gudu ta
fice. Ya yi murmushi tare da jinjina kai shi ma ya fito yana
cewa, "Allah ka shirya min Mabaruka".
A zatonsa motarta za ta dauka, amma kan ya fito ta
fice daga gate din. Ya dubi inda motar ta ke tana nan inda
aka ajiye ta tun ranar da aka kawo ta, to wacce zata hau
kenan? Ya jefa jakarsa mota ya nufi gate, yana kallonta ta
tsaida adaidaita sahu ta shige, yaja suka tafi. Sam bai ji
dadin hakan ba, ya dubi motocin da ke giggirke a gidansa.
masu kyau da lafiya, amma matarsa ta kare da shiga ta
haya?
Ya shiga motarsa aka bude masa gate din ya fice,
tun a bakin gate kawayensu suka hau sowa da ihun
ganinta, wasu na tsokanarta amarya ta ango, ina angon? Ita
dai yake ta ke, wata ta ce, "Ai mun sha angon zai kawo ki,
sai muka ganki a adaidaita?"
Ta ce lokacin da suke karasowa cikin ajinsu, "Ya
yi latti ne a ofis shi ya sa natausaya masana ce ya tali
kawai".suka ce, "Ah lallai kam: kin yi bui-bul abinki".
Murmushi kawai ta yi, suka wuce ta bi su da harara
tare da jan tsaki ia fada aji.
124
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Rali'atu ta zo ta ganta ta skigo fuska a hade tana
jan tsaki, ta zauna dabas tare da cire jakar tana cewa, "Yan
iska munafukai"
Ta dube ta da kyau, ta ce, "Ke da wa kuma?"
Ta juyo tana kallonta ta ce, "Wadannan yan iskan
mana, kinibabbu, wai ina angon ba shi zai kawo ni ba?"
Ta yi dariya, ta ce, "To me ye laifinsu? Ai ni ma
haka zance shi ya kawo ki?"
Harararta ta yi son rai tsawon dakiku.
Та сс, "A!lah ba ki hakuri ni ma tsokanarki nake
amma ke da wa ku ka zo?"
Ta ce, "Ni da wa ki ke tunanin zan zo? Ni kadai
mana
Ta jinjina kai ta ce, "Alah ya sauwak".
Ta amsa, "Amin".
Abin ba wasa sun yi lectures sosai, ga test da suka
yi har biyu tunda suka shigo ba su zauna ba, don haka kai
ya fauki zafi, kowane malami dama a hake yake a dawo,
don haka sun yi karatu ba kama hannun yaro. Ba su suka
fito ba sai uku na yamma, tun safen ba ta ci komai ba, sai
ma da ya zo school din ta dan sha cock,iya abin da ke
cıkinta ke nan.
Sai da suka fito sannan suka samu yin magana da
Rafi'ar lokacin da ta ga sun fice gatesuna tsaida adaidaita
-sahu sabanin yanda Rafi'ar ta sani a motar Mabarukar suke
komawa gida, ta dube ta ta ce, "Ya haka, ina motarki?"
Ta sa littafi tana kare ranar da ke dalle ta duk da
yamma ta yi, ta yatsina fuska ta ce, "Tana gida mana".
Та се, "To ina sabuwar ta lefen?"
125
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta kalle ta, ta ce. "Kina tunanin zan iya shiga motar nan?"
Ta ce ita ma tana kallonta, "Sosai mana, me ye а cikinta?"
Ta dauke kai tana cewa, “Saboda wanda ya bada ta
na tsane shi, hakan ya sa ba zan iya shiga ba".
Za ta yi magana mai adaidaita ya tsaya, suka shiga
ya ja suka tafi. Ta dubi Mabarukar ta ce, "Waliahi kin fiye
kafiya Mabaruka, shegen taurin kanki ya ki barinki ki
rungumi mijinki".
Ta dauke kai tana kallon waje alamar ita kaďai ke
yi. Can ta dube ta, ta ce, "Ni fa gida zan je in dauko
motata, sai dare".
Ta ce, "Amma kun yi da Imran din ko?"
Ta dube ta, ta ce, "Wai ke ina ruwanki? Me ya sa ki
ke damuna da maganarshi, dole sai mun yi da shi sannan
zan je in gaida uwata?"
Ta ce, "Yi hakuri kar kı zage ni, amma dai mijinki
ne, ya zama dole sai ya sani sannan".
Ta tofar da yawu, ta ce, "Allah ya sauwake wannan
ya zama mijina, tir! Gwanda in mutu ban yi aure ba". Тa
sake tofar da yawun.
Ta kalle ta da mamaki, ta ce. "To me ki ke yi a
gidansa idan ba auren ba?"
Kai tsaye ta cc, "Zaman kaddara, zaman wahala,
zaman kunci. Amma komai da lokaci, gaf nake na bar
gidan, wallahi ba zan zauna ba ya kashe ni da takaicin
zama tare da shi ba".
126
WAYE ANGON?-3 Maryam jafar Kaduna
Jinjina kai kurum ta yi ta dauke kanta, abin ya
wuce magana sai addu'a, “Allah ya shirye ki". Kawai ta ce.
Ita ma ta amsa mata cikin gadara, 'Amin
Rafi'ar aka fara saukewa, suka yi bankwana ta
shiga gida, ita kuma ya ja ta suka yi gaba. Suka isa ta biya
shi kudinsa, ta fito ta dinga kallon gidan kamar yau ta saba
gani, takaici ya zo mata a rai, daga cikinsa aka dauke ta
aka kai can wani akurkin gida, da tana rayuwarta mai dadi
da 'yanci, haka nan ya ja mata. Ta ja tsaki tare da tura
kofar gate din ta shiga.
Sama-sama suka gaisa da maigadin ta wuce ciki, ta
dinga kwalala sallama, tana kiran, "Momy-momy!"
Can daga kicin ta amsa, "Ga ni a kicin, ina zuwa".
Ta wuce kicin din tana cewa, "Ai ga ni nan ma
zuwa kicin din".
Kamar daga sama Momyn ta ganta, sam ba ta zaci
ita ba ce, ta dube ta tana cewa, "Ke fa daga ina?"
Ta yi dariya tana bude flask din da ke nan, ta ce,
"School mana".
Ta ce, "Kun koma kenan?"
Ta ce, "Eh". Lokacin da ta ke kai kifi bakinta.
"Yau muka koma”.
Ta ce, "Lallai na miki murna, da man Imran ya ce
kina fama da kadaici in ya fita, har sai ya dawo. Yanzun ai
kin samu sauki".
Ta zaro ido tana kallon Momyn da mamakin karyar
da ya shimfida mata, ta ja tsaki a ranta.
Ta dauko plate tana zuba abincin, ta dora cokali a
kai ta kai one spoon, Momyn ta kaile ta, ta ce, "Hala
yunwa?"
127
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Daga kai kurum ta yi tana duinshe ido saboda dadin
girkin Momynta, ta ce, "Na yi missing abinciki Momy, hakuri kawai nake ina cin nawa
Ta yi murmushi kawai tana juya miyar da ke gas, ta
ce, "Ina Rafi'atu?"
Ta fice tana cewa, "Tare muke aka sauke ta".
Saboda dadin girkin Momy sai da ta ci faranti biyu,
ta kora da tataccen lemun da ta hada. Sai da ta huta sannan
ta yi sallah, har da wanka.
Kamar ba Ya da diya ba kowa tana kewar daya,
sun manta komai da man kan auren ne yake hada su, to
tunda an yi magana ta kare, sun dawo kamar da.
Ta ce, "Momy, Daddy fa?"
Ta ce, "Yau kwanansa daya a England, bai gaya
miki ba?"
Ta yi shiru tana son dauke maganar, Momyn ta ce,
"In ce dai ya san da zuwanki ko?"
sani
Ta yi saurin kalionta, tare da cewa, "Uhum".
Ta ce, "Ya san za ki biyo ne?"
Ta yi murmushin yake tana sosa Keya, "Eh ya
Та се, "Коo da na ji, na san halinki in ya hana za ki
tya nacewa ke lallai sai kin zo. Komai na duniya hakuri
ake sai kin yi hakuri a vaman aurenki, kin yi biyayya ki sa
Allah a lamuranki sai ki ga komai ya zo miki da sauki".
Jinta kawai ta ke a ranta ta ce, "Haa sai ki ta yi,
kwanan nan zai sako ni ma in huta gabadaya.
Za ta tafi, za ta tafi? Shiru har an kusan magriba,
Momyn ta ce, "Ki tashi ki tafi haka nan, an gode, kar ki
128
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
magriba, ga shi ba ki masa gırki ba ko, ba na rana ba na
dare, gwanda ki je ki nemar masa wanı abu
Ta zumburo baki ita a son ranta sai trin tara sannan
za ta tafi da ta je kwanciya za la yi.
Shi kuwa a daidai wannan lokacim ya dawo gida,
ya leka dakinta ba ta dawe ba. Ya tambayi mai aikinsa ko
ta dawo? Suka ce a'a. Abin ya ba shi mamaki komai dai
tsawon lecture ai kamar yanzu ka dawo gida.
Ya lalubo lambarta duk ta sa shi a divert cal!.
Rafi'atu ya kira, ta ce, "Ai tun uku saura muka dawo,
amma ta ce za ta je gida gurin Momy"
Ya ce, "Okey, na gode". Daga haka ya kashe
wayar. Ficewa ya yi tare da faukar motarsa ya rufa mata
baya.
Momyn tana fama da ita ta tashi ta tafi, sai ga shi
ya shigo, Momy ta bi shi da kallo cikin fara'a ta сe, "Da
ma yanzu nake fama da ita ia tashi ta tali kafin ka dawo
ofis, ta samar maka wani abun"
Ya zauna yana sosa kunne da makullin motar, Ai
mun yi da ita zan zo in tafi da ita, a nan za mu ci abinci in
mun yi saliar isha sai mu taf" Ya Karasa yana kallonta ko
za ta ce wani abu?
Ta dallo masa harara tare da murguda masa baki, ta
dauke kanta zuwa talabijin, ya yi dariya.
Momy ta ce, "A'a ban sa abinci da ku ba daga
sar aargadı, Daddynku ba ya nan
Ya ce, "A haba dai Moray, yau rana dey dan da za
a sammana mu ware gidanme mu ma?"
WAYE ANGON?-3 Maryam afar Kaduna
Momy ta yi dariya, ta ce, "Kai fa amarya ce da ke
sabon hannu me za ka ci da girkin tsohuwa, tsohon
hannu?
Ya ce, "Ina Momy, ai girkinki bai baruwa, ina
santinshi naki daban na amarya daban".
Haushi ya dinga cika ta, sai jan tsaki ta ke, daidai
yanda ita kadai za ta ji.
Sai da suka take tumbinsu da nau`ikan girkin
Momy mai dadi da zaki, ba su ne suka bar gidan ba sai
goma saura. Labari suke shi da Momy kamar ba zat Kare
ba, ita kam tana gefe tana duba littattafanta.
Ya mike yana mika, ya сe, "Bari mu tafi Momy,
dare yana yi.
Ya dubi Mabarukar da ta kwakwale wa littafi, ya
сc, "To Professor mu je ka?"
Ta fakaicı idon Momy ta watso maa harara. Ya yi
darıya kawat, sai da Mornyn ta yi magana sannan ta tashi,
bakin cikinta da za ta shiga motarsa, da ta san zai zo tun
sanda Momyn ta ce ta tashi ta tafi za ta tafi.
Ta sa hijabin tana zobarc-zobare. Har bakin
motarshi sai da Momyn ta raka su, damar da ba ta samu ba
kenan da suna fitowa za ta fiee ta je ta samu adaidaita sahu.
Suka shiga tana gidan gaba tana turo baki, ya shiga ya
zauna tare da bismilla, yana kallonta yayin da yake tada
motar, ya ce, "Bacci ko?"
Ta juyo ta harare shi, ta dauke kai zuwa window.
Ya yi murmushi kawai, ya leko ta windon yana ma
Momy ai da safe. Daga haka ya ja motar suka wuce. Sun
fara tafiya ya juyo yana kallonta ta cicci magani tamkar za
ta fasa kuka, ya ce, "Wai me ye na fushin?"
13
WAYEANGON?-3 Maryam Jaiar Kaduna
Ta