roko da
maula ba iyaka zai masa, shi kenan ya gama ba ta kunya,
ta rasa me za ta fisshe ta, da da akwai hanyar da za ta
hana zuwan Baban gidan ko haduwa da Imran din, da
sai ta yi.
Shi kuwa Imran ko da ya isa ya dauko shi a
motar suka juyo gida, labari da surutai ga su nan ba kan
gado, ya ce, "Wallahi ba don kai ba da ba zan zo ba, ka
ga vanda ta nace ba za ta ba ni adireshin ba, ba za ta
bayar ba, ni makwakwaci an raina ni kar na dinga zuwar
mata kwadayi
Ya yi mur..ishi, ya се, "Bа haka ba ne nufinta
ba Baba, ya za a yi ta hana ka zuwa gidanta? Zuwa ma
kai, ai ka dinga vagayo mu kana ganin yanayin
zamanmu
Ya ce, "Eh to hakan zai iya yiwuwa, musamman
ma da ba aikin yi ke gare ni ba, ko sana'a haka nake
buga-buga dan aikin da nake ya gama rushewa, da a cе
ma zan dan samu abin sana'a ko jari ai da na kama
68
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
3
Ya ce, "Ina fa ku ka yi manyan baki, zuwan
nawa da ba ki so ba ja'ira, ashe kina nan kina rayuwa
cikin wannan daular 'yar bakin ciki ki ka so hana ni
zuwa ko wuni daya ne in dan kwashi garar da ki ke
kwasa, ko kwabrukana sun ciko".
Ji ta yi kamar ta fasa ihu, ta kauda kanta tana jin
wani takaici, ga Imran fir. zaunc bai bar sun ba. Tana
kallonsa ta gefen ido, ya yi dariya ya ce, "Ah lallai ba ta
kyauta ba, wannan zuwan nawa ne Baba ba nata ba”.
Ya bude bakinsa duk damsa kuka wai shi dariya,
"Ai ko, kai dai dan albarka ne, duk abin da ya faru baya
ka manta ka amshe ni hannu biyu, ai ina murna da
auranka, na tabbata in da wancan dan uwana ne a talauci
ruwa ma da kyar zan same shi, amma nan na san har
guzuri zan vi, bayan na gama shan raba".
Ya jinjina kai cikin gamsuwa, ya ce, "Sosai kuwa
Baba, ai yanzu sai ta shiga kicin ta hado maka abinci
kala-da-kala".
Inna'?"
Ya ce, "Sosai dan nan". Yana dariya.
Ta ce da sauri don kawar da zancen, "Baba ina su
Ya ce, "Ke wa ke wannan zancen? Don Allah ki
kyale ni da zancen nan, kamar dai kullum yau ma sai da
muka yi fada kan na fito a kan dai kokon yara".
Ta turbune fuska tare da zama kusa da shi ta
gefe, ta dan rada masa, "Don Allah Baba ka rage
magana, ka san me za ka fada, gidan surukinka fa ne".
71
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ya ce, "Na ki na yi shirun, ni da bakina a hana
nì? Sài dai in so ki ke in baymiki gidanki, da ma ba ki so
zuwana ba kar na dame ki
Imran din da yake shi ma na gefensa na hagu, ya
ce, "A yi hakuri Baba, ba haka ta ke nufi ba".
Ya ce, "Tolin ba haka ba ya ta ke so in yi? Z.ama
zan yi in yi shiru har bakina ya fara wari? iaba ina
amfanin takura?"
Ji ta ke kamar ta kai masa duka, kai wannan
takaicin da yawa yake. Ya katse ta, "Ni ko dan ruwa ba
a ba ni ba bare a zo ga mai maiko-maikon kafin na tafi".
lımran ya kalle ta da sauri, ya ce, "Ah to laifinki
ne, maza tashi ki kawo wa Baba wani abu ya jika
makoshi kafin ki tanadar masa wani abun".
Kamar jira ta ke daf ta mike bayan ta fakaici
idon Baban ta dallo masa harara. Shi kuwa ya mayar
mata da murmushi, ta wuce zuwa kiein. A nan firij dinta
yake an cika shi dam da drinks-drinks saboda baki
kawai, tunda ta ke a gidan ba ta taba zuwa kusa da shi ba
bare ta bude ta sha abin cikinsa. Ta bude tana dauko
masa kala-kalan drinks cikin fushi, Imran din ya shig
kicin din yana dariya da waka.
"Akwai wata yarinya,
Sunanta Mabaruka,
Ta yi aure, Babanta ya ce zai zo,
Ta hana shi zuwa,
Mijinta Imran ya fauko shi,
Ya kawo shi gidan, ita kuma tana fushi"
72
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
sana'ar ko daga bangarenka ne". Ya fada cikin sigar
maula yana sosa wuya da 'yar dariya ta maroka.
Ya yi murmushi yayin da yake murza sitiyarin
idonsa kan titi, ya jinjina kai alamar gamsuwa, ya cе,
"Insha Allah ba za a rasa abin yi ba. Zan duba".
Ya washe baki, "Kai Allah maka albarka, da ma
an ce da zama da matsiyaci gwanda zama da mai arziki,
ko da ba za ka amfana da shi ba. Sai yanzu na ga abin da
uwarta ta gudar mata, ashe ba ita kafai ba har ni zan
amfana?"
Ya yi dariya kawai, a haka dai har suka isa yana
amsa surutai marasa kan gado da kamun kai, in ban da
tsakani da Allah kuma so matsananci yake wa
Mabarukar da yau ya ga baıkonta da mahaifinta, amma
sabanin haka ko kaďan bai ga munin hakan ba. Baban
ma nishadi yake sa shi duk abin da ya shafi Mabaruka
yana sonshi, yana son zama da shi, musamman Babanta
sanadin samunta, don haka komai ya fada dariya abin
yake ba shi.
Suka fito daga motar kan Baban sama yana kare
wa gidan kallo, yana jinjina kai. Shi ko kallonsa yake
yana murmushi. Yai masa jagoran slagowa cikin gidan,
tabbas da ganinshi za ka iya eewa daga mugun kauye ya
fito sahibun dindum, wadanda ba su san komai ba, har
wani tsorata-tsorata yake. Daf-daf yake tafiya a ganinshi
idan ya saki jikinsa ya taka tangaram din gidan da yake
shimfide kasa zai iya fasa shi, ko kuma ya nutse, har dai
suka isa babban falon.
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Takalmansa ya cire ya tura aljihu, kansa dai na
sama, Imran ya nuna masa kujera, ya ce, "Ga wuri ka
zauna Baba kafin na kira ta".
Yai tsayc rike da kugu, ya ce, "Hodijan! Ita tana
ina gimbiyar har sai an kira ta don sarauta?"
Ya yi mumushi kawai, a zuciyarsa ya ce, "Та
wuce haka a wurina, basarakiya ce a zuciyata.
Ganin ya ki zaman ya sa ya wuce yana cewa,
"Bari na kira ta". Ya wuce.
Ya shiga dakinta, tana kwance ya shigo da
sallama, ya iso har saman kanta ya dafa shimfidar hadon
ya leka fuskarta yana dariya, ya ce, "Ya dai Princess,
mun iso fa, ga baban can".
Ta dago ta kalle shi, tare da kawar da kai ta yi
masa banza".
Ya cc, "Wallahi da gaske nake, zo ki gani".
יי Ta ce, "Na ji mana, ga ni nan zuwa".
Ya ce, "Ok, sai kin zo din. Amma ki taimaka ki
saki luska har ni ki sakar min kar ya gane yanayin
zamanmu, wallahi in ya gane wani abu zai mana dariya,
musamman idaı. 'i ka tuna yanda aka yi auren, Allah ne
kawai Ya zaben, Ya ba ni ke na zama ni ne ANGON".
Tanke ba ta tanka masa ba, ta ki kuma tashi din,
sai dai shi ya fita yana dariya, da waigenta.
Ta tashi zaune ta ce, "Ya Allah ka takaita kunyar
da Babana zai ba ni, Ka ga zuciyata Ya Allah ban so
zuwansa ba”. Ta mike ta fito.
Ba laifi ta saki ranta da fara'a ta fito tana cewa,
"Ah Baba lallai yau muna da manyan baki".
70
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Tanke ba ta tanka masa ba, ji ma ta ke kamar ta
kwade shi. Ta jawo tire ta jere su a kai, ia dora kofi tana
Kokarin fita ya tare gabanta, ya ce, "Kuma ki dawo ki
masa girki".
Harararsa ta yi tare da cewa, "Ba ni wuri in
wuce.
Ya yi dariya tare da make kafada, ta koma
gefensa za ta rabe, ya kara tare ta ta ce cikin fushi, "Wallahi ka ınatsa na wuce"
Ya ce, "Kar ki min na Sharifa ko?"
Ta yi masa banza tana harararsa, tana jin kunci
da karin tsanarsa a ranta.
Ya dan kauce yana dariya, ya ce, "Sorry, zo ki
wuce, ga hanya".
Ta wuce da sauri har tana hardewa. Ta dire a kan
table din tana tsiyayawa tana waigen bayanta, kan Imran
din ya fito ta ce, "Yanzu za ka tafi ko Baba?"
Ya ce, "Yanzu kora ta ki ke Mabarukaа?
Ta ce, "A'a Baba, na ga ka baro su Inna ba na
koko, idan na ba ka abin da zan ba ka ba sai ka tafi ka
kai musu ba, na rana ne su girka?" ta karashe tana
dariyar karfin hali duk don ta masa dabaга.
Ya koma ya jingina jikin kujera kamar irin
gidansa fin nan, ya ce, "Ba inda zan je yanzu, ai ga alata
can sun ci sai dare zan bar nan".
Ta zaro ido a tsorace ta ce, "Dare?"
Ya nanata, "Eh dare".
Imran da ke bayanta ya ce, "Dare Baba?"
Y
a
1
نا
a
Ki
73
WAYE ANGON?-3
GIDAN INNA
Maryam Jafar Kaduna
Samiran ta shiga dakin ba tare da sallama ba
cikin fushi, sai dai suka ganta saman kansu. Ya dube ta
ya ce, "Ke ba ki da hankali ki ka shigo haka kai tsaye?"
Ta ce cikin rashin kunyа, "Ai пa ga kai hankalin
ne da kai har ka goyi bayan matarka a kan Innarmu duk
saboda makircinta".
Ya mike cikin tsananin fushi, ya ce, "Ni ki ke
gaya wa haka?"
Та сс, "Кai, mene ne ba ka fada wa Inna ba, sai
ni nawa ka ji zafi kana gani matarka za ta shiga
tsakaninmu, amma saboda bokanta ya mata aiki a kanka
ka kasa daukar mataki, to na rantse ba zan yarda da
iskancinta ba, ta ci mutuncin uwata in kai ba za ka iya ba
an shanye ka, na rantse ni ba ta isa ba, sai na yi
maganinta. Kuma a yau sai ta bar gidan nan tanda ba na
ubanta ba ne.
Kan ya ce komai ya ga ta tunkari gurin Nafeen
da ta tashi zaune tana kallon ikon Allah, a kokarinta wai
ta kai mata duka.
Ya jav ta ki! Har da yaga mata riga, sannan ya
bi ta da wani gigitaccen mari wanda sai da ya kai ta
kasa, ta dafe kunci idonta ya kada nan da nan, saboda
yanda yatsansa ya shiga idanunta. Ai fa nan ta fasa ihu
da kururuwa, "Wayyo zai kashe ni! Na shiga uku, ku
taimaka min, kashe nI Z8i Vi
Jin wannan kururuwa tata ya sa inna ta yo waje
ba shiri, har tana tentube, makircin Inna ya kai gabadaya
samira ta kwashe hafinta tsaf! Copy ce ta Innar.
74
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ai da zuwanta ita ma sai ta sa kuka, "Oh ni yau
ina ganın makirci, ana son raba ni da dana yanzu Sulaiman kanwarka za ka kashe saboda figaggiyar matarka, har ta fi mu ko Sulaiman?"
Ya kalli Samirar ya kalli Innar, ya ce, "Ke ni zan
kashe ki, me na miki za ki min sharri?"
Ta ce, "Eh kai ka ce sai ka kashe ni in dai na
sake shigo maka daki, ita kuma Inna sai ka kore ta ta bar
maka gidanka, haka ka ce yanzu wallahi".
Maınaki ya ishi Nafisa ganin irin tsabar makircin
Samira, yarinya budurwa wai tun kafin ta yi aure kenan
kiri-kiri ta canza magana. Ta kasa cewa komai sai dai
kallo. Ya dubi Inna da ta ke huci, ya ce, "Yaushe zan ce
haka Inna? Ke ma kin san ba zan ce haka ba wallahi
sharri ia ke min, kawai na mare ta ne saboda rashin
kunyar da tai min, kin..."
Ta dakatar da shi, "Ya isa, ba abin da za ka се
tun kan Samirar ta zo ni ma ka gama sauke min nawa
zagi da gorin gida, saboda an shiga tsakaninmu. Don
haka za mu bar maka gidanku kai da matarka ku yi
zamanku a daina takura ku"
Daga haka ta ja hannun Samirar, ta cc, "Zo mu
je". Ta mike suka fita.
Hankalinsa ya tashi, ya gigice ya fito ba shiri
yana cewa, "Wallahi ba haka nake nufi ba, don Allah ki
saurare ni Inna, ina za ku?"
Sam ta ki sauraronsa, tana yi tana kuka da hada
kaya, ita sai ta bar masa gida.
)
a
ان
11
a
75
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Suka kwaso kayan suka fito suna kuka, ya biyo
su yana ba su hakuri duk ya rude, a ganinsa da gaske
suke, har zuciyarsu. A zaure ya tare su ya tsugunna
gabanta, idanunsa sun kada, ya ce, "Don girman Allah
Inna kada ki tafi, in ki ka tafi ya zan yi da rayuwata? Ва
zan iya ba, ki yi hakuri ki zauna gidan nan naki ne".
Ta ce, "Ai ga matarka can ta fiye maka mu, ka
tafi gurinta, matsa ka ba ni wuri".
Ya sake tare ta yana kuka, hannuwa hade.
Sun dade a haka yana rokonta ta ki sauraronsa.
ita lallai sai ta tafi, har Nafisar ta leko ita ma tana sa baki
a rokonsu. Suka taso mata cikin bala'i kamar za su cinye
ta, dole ta ja ta yi shiru.
Can ta ce, "Shi kenan na ji zan zauna, amma a
bisa sharadin ba zan zauna da wannan makirar ba sai dai
ita ta lafi ni na zauna in ba haka ba, to zan bar mata
gidan ita ta zauna".
Ya dube ta a marairaice ya ce, "Kina nufin na
kama mata haya kenan?"
Ta zaro ido, "Haya? Kenan ta kara samun damar
mallake ka Ina ba zan yarda ba, sakinta za ka yi in
kun rabu”.
Ya zaro ido, "Saki?"
Ta ce, "Eh ko ba za ka iya ba in tafi?"
A sanyaye ya ce, "Amma Inna me ya kawo saki,
me ye laifinta a nan?"
Ta juya ta kalli Samira ta fashe da kuka, "Kin
gani ko? Da ma na fada ta mallake shi, ta gama da shi
har ba ya ganin laifinta yanzu dubi duk cin mutuncin da
76
5
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
ta mana bai ga lailinta ba, kı zo kawai mu tali ko barа се
mu ringa yi mun ci abinci".
Suka dauki kayan za su fita. Ya sake tare su yana rokonsu, ta ce, "ka ga da ma ka ba ni hanya tunda har ba
za ka iya rabuwa da matarka ba ta fiye maka mu, to sai
ka ba mu hanya mu tali, ka ci gaba da zama da ita".
Yana kuka ya сe, "Ba zan iya ba Inna, dole sai da
ku don Allah ki janye sakin ku zauna, za ta gyara
laifinta, ba za ta kuma ba"
Тa сe, "Alkur'an sai ka sake ta na ma fasa tafiyar
tunda na lura da kai ba ka san barazana ba, har kana
zaton zan bar gidan, to sai ka sake ta na rantse ko in
tsine maka yanzu-yanzu".
Idanunsa suka fito, ya tsorata ainun, уa сс,
"Tsinuwa kuma Inna?"
a
a
a
n
Ta ce, "Eh".
Ya ce, "Ki yi hakuri, ina sonki, ina son kuma
matata.
Ο
Ai sai ta fasa kuka, "Wato Sulaiman matsayina
da ita daya, har kana hada ni da ita a soyayya? Wallahi
an shanye man kai, kuma Allah ya isa, sai na karya asi.
nan ko da zan karar da duk abin da na'mallaka, kuma sai
ka sake ta".
Samira kuwa na gefe tana dariya, taņa kara zuga
ta, Yauwa innarmu, sai ke! Allah bar mana ke".
Idanuusa suka kada, hankalinsa ya tashi, ya dubi
Inna da ke tsaye tana jira, ya ce, "Ba za ki min lamuni ba
in ta sake ba?"
ia
a1
a!
ya
ki
77
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
la се, "Ba zan yi ba, yanzu nake so. Sanda ta
tashi yi mana mu lamuni tai mana? IHaka kawai mu ci
gaba da zama da muşhirika a gida""
Nafisa ta kalle ta da sauri jin sunan da ta kira ta
da shi, makalallun Kwalla suka zubo a kumatunia.
Ya ce, "Na ji zan yi, amma ba yau ba don Allah
ki min uzuri Inna.
Sai ta fasą kuka kawai, "Shi kenan ban isa in sa
ka ba, ba ni da wannan kimar wallahi na kusa tsine maka
Sulaiman".
Ya rike kafafunta, "A'a Inna, zan yi zan yi,
wallahi zan yi".
Ta ce, "To sakarta in gani".
Jikinsa ya yi sanyi kalau, ya dago ya dubi
Nafisar baiwar Allah, mata mai hakuri da biyayya ga
tarbiyya. Hawaye wanke a fuskarta suka hada ido biyu
da shi, ta yi saurin daga masa kai alamar ya sake ta din.
Ya fahimce ta, yana kallonta.
*** *** ***
Suaa Binto dai fada ya ki karewa, mutanea
yi dandazo suna kallo, musamman da zannuwansu sun
fadi duk wanda ya yi kokarin raba su, za su gwabje shi
da kyar fa aka samu aka raba su, aka janye kowacce aka
shigo da Inna Binto gida, ſadi take tana karawa, "Na
rantse ba ki min asara a banza ba, alkur'an sai kin biya
ni dari biyu (a da bamsin
ち
3
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Mat sai ba ta hakuri a ke, amma san: ta ki
sauraro ta yzyumi mayaſi ta fice tana cewa, "Hukuma ita
ce za ta raba mu da ke yau".
Lokacin ita ma an ja ta gidanta, sai daidaikun
mutane. Kai tsaye ta je ta kai rahoto políce station suka juyo tare da dan sanda guda daya, aka sa yaro ya zo saliama da ita.
Ita kuwa ta yi tsaye tana jijjige-jijjige har da huci, har ta Gio dan sanda ya rattafo mata bayani game
da Karar da ake mata.
Ta сe, "Yo yallabai ni ma ai ina binta hamsin,
don haka tare muke kara, ta biya ni kudina".
Ya ce, "Yanzun ba mu da lokaci dole sai mun je
can ofishinmu sai kowaccenku ta yi bayani".
Ta сe, "Mu je, wa yake tsoro?"
Suka wuce kowacce tana tafe tana bala'l har
suka iso, aka tambayi kowacce bayaninta, duk dai nä
bayanan ga su nan ne dai ba abin kirki ba ne, gabadaya
fadan a kan dari uku ne. 'Yan sanda suka ga bata
lokacinsu ne za su yi ın suka tsaya sauraron shirirtarsu,
don haka babbansu ya ciro naira hamsin ya mik wa
Inna Binto, ya ce, "Ba ta kudinta".
Ta malkashe hamsin, ta ce, "Saura dari biyu, ina
zan ba ta ga kudina dankare a kugunta?"
Ya ce, "Ki dai ba tana ce.
Da kyar ta mika mata suna 'yan harare-harare.
Ya Kara ciro fari biyu da hamsin ya mika wa Ladin, ya
es, Biya ta kudinta
3
a
a
n
Ο
y
la
al
ai
ya
ki
79
WAYE ANGON?-3 Maryam jafar Kaduna
Ta ce, "Ni ta ba ni na zubat mata ba, tare muka
yi, sai dai mu raba asara
Ya ce, Ke ki ka ba da kudin ko ni na ba da?"
Та се, "Кai ne
Ya ce, "To mika mata".
Ta mika mata ranta Sace.
Yai musu fada sosai, ya sasanta su, sannan ya
sallame su, kowaccensu ta yi gidanta da jin haushin 'yar
uwarta.
Inna Binto ta shigo gida tana cizgar fada, "Kai
kuma ka dawo duk kai ka ja min wannan wulakancın har
waccar yar iskar tana zuwar min gida ta tozarta ni, don
haka komai a kanka zai kare na rantse".
GIDAN IMRAN
Baban ya kalle su daidai ya ce, "Eh dare, ko ko
ya ku ka gani?"
Imran ya zauna yana cewa, "Ah ba laifi, da ma
yau weekendba inda zan je, sai mu wuni tare
Ya buda baki yana dariya, "Yauwa haka ne kam,
shi ke n ma
Ta kauda kanta daga kanshi cikin takaici, ta ce a
ranta, "Na shiga uku, wannan wane irin zubda girma
ne?"
Ya zama dole ta dauki mataki. Wucewa dakinta
ta yi ta shige ta ja ta tsaya a tunaninta ko Imran dìn zai
shige shi ima. Ta dade bai shigo ba. karshe dai ta fice
falon ta wuce kicin ta gabanshi tana kailonsa har d:
sakar masa murmushin yaudara.
80
소
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Abin ya matukar ba shi mamaki, shi Mabaruka ta
ke wa dariya, ko dai da Baba ta ke? Bai iya zama ba, ba
shiri ya mike da sauri yana cewa, "Baba ina zuwa". Ya
bi ta kicin din.
Tana tsaye ya shiga idonsa a kanta, ya ce, "Ya
dai My Princess?"
Ta dago tana harararsa, nan da nan ta sauya
tamkar ba ita ta yı dariya yanzu ba.
Ya dube ia da kyau, ya ce, "Me ye haka kuma,
kin wani hade rai bayan-ke ki ka jawo ni da dariyarki?"
Ta kalle shi cikin tsana ta ce, "Ka yaudari kanka
dai, tunda har ka yi zargin na maka dariya, in ka ga haka
da dalili. Kada ka amince da shi ka dauka tamkar a
mafarki ne".
Ya ce, "Kuma kin san mafarki yana tabbata, don
haka zan dauka a mafarki kafin in ganshi a zahiri".
Ta katse shi, "Ai ina ganin za ka iya tafiya ko
tunda ka ga na yi bako, idan ka yi tunanin hakan".
Dariya ya yi ya shigo sosai, daf da ita ya се, "My
Mabaru kenan, kin iya wayau ko? Ba kya son in zauna
mu yi ira da babanmu?"
Та се, "Еh bana so, saboda Babana ne. ni kadai
ya haifa".
Ya sake dariyar ya ce, "Ba za ki min kara ba kai
tsaye ke kadai ya haifa?"
Ta sake fada cikin kuluwa, "Eh din ni kadai ya
haifa, don bai haifi wani jinsi irinka ba, sabuwar halitta
Ya yi dariya sosai, ya ce, "That's good, za ki
maimaita maganar nan watarana, I swear.
81
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta ja tsaki tare da dauke kai cikin kuluwa, ya ce,
"Bari n koma na baro shi shi kadai, don Allah ki shirya
masa abinci mai dadi". Ya fice yana mata dariyar.
Ta bi shi da harara ita ma ta fito daga kicin din,
dakinta ta wuce ba don ya fada ba ya sa za ta yi girkin
ba, sai don ita kanta ta fara jin yunwar, don haka ta cire
kayan aikinta daga wardrobe ta hau girki don ciknta da
na Baban.
Kamshi ya fara tasowa mai sa kwadayi da
hadiyar yawu, musamman ma ga mai jin yuuwa. Yan
cikin Imran suka juya, miyansa ya tsinke, yunwarsa ta
dawo sabo ya dinga shakar kamshin yana jin dadi, har
lumshe ido yake, musamman daga girkin Mabarukarsa
ne ya kagara ta gama ta kawo, ya kai bakinsa. Tabbas ya
sani girkin Mabaruka zai yi dadi ko da ba shi da dadin,
saboda ita ta girkan zai sa ya yi zaki matuka.
Tsawon lokaci bai ga ta kawo ba, tsam ya mike
zuwa dakinta, ya ce, "Har yanzu My princess, kin fa
karade ni da kamshin abincinki, wallahi na kagara na
ci.
Ta dago tana kallonsa, ta ce, "Da ma ka. ka san
na yi naka ne?"
Ya ce, "A'a ba ni na sa ba, kamar yanda na ce ba
zan sake cewa ki min girki ba. Amma idan har na ganshi
sai na ci".
Та се, "Кada ka taba sa wa ranka za ka ci
abincin nan, don ba kai nai wa ba, na rantse. Idan kuma
ka ci ban yafe ba".
82
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ya kalle ta da kyau, tare da jinjina kai, ya се,
"Lallai sha'aninki mai girma ne Mabaruka, kina da
kafiya da naci, 1n ki ka nace kan abu ba wanda ya isa ya
hana ki
Ya juya ya fice yana cewa, "Allah ya sauwake
miki".
Yana rufe baki ta mayar masa, "Ya sauwake
mana tare, har da kai".
Sarai ya ji ta, amma ya share ta, ya wucc abinsa
gurin Baban da aka kunna masa talabijin yana ta zuba
surutai da mutanen ciki.
Plask-plask har kala uku ta jere gaban Baba da
nau'ikan abinci masu dadi, da lafiya. Ta dinga kawo
abubuwan sha wadanda ta sarrafa su da kanta. Tun kan a
bude kamshi ya cika wurin, ta fara zuba masa tana yi
tana hararar Imran da ke gefe yana hadiyar yawu. Ta
dinga kakkare abincin wai don kar ya gani ta gama zuba
wa Baban ta tura masa gabansa, tana cewa, "Ga fa
abincin Baba ya hadu"
Ya washe baki yana cewa, "To... to madalla,
sanau 'yar Mabaru-Mabaru, Allah ya miki alb...ka, ki ce
yau zan sha gara?"
Ta yi murmushi a dakile ganin yanda jikinsa ke
rawa, don ya ga abinci tashin farko ya luma hannunsa ya
dauko katuwar cinyar kaza ya kai baki, yana cewa,
"Um, amma kazar nan ta samu kiwo mai kyau, dubi
cinya ai ta kusa kai ta Sa".
83
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta zaro ido tana kallonsa, bakin ciki ya zo mata
iya wuya, ga Imrana a gefe yana dariya, ya ce, "Sosai
ma kuwa"
Ya sake cewa, "Amma ba ta gida ba ce ta
Turawan nan ce ko?"
Kai ba za ta iya jurar wadannan surutan ba, ita
dai yau sai abin da Allah ya yi, kunya kam ta gamaa
shanta. Juyewa ta yi zuwa dakinta don ta yi wanka kafin
ta shiga ta ji yana sake cewa, "Kai abin nan ba na zama
kan kujera ba ne, sai a kasa. Bari ka ga in mike a nan".
Ta juyo da sauri tana kallonsa, har ya sauko ga
cokali gabansa, amma ya cafka hannu.
Ta girgiza kai cikin takaici ta fada daki.
GIDAN INNA
Sulaiman din ya kalli Nafisa ya ce, "Ki je gida
Nafee, na sake ki".
Hawaye suka zubo daga idanunta tare da jinjina
kai alamar gamsuwa, ta yi kasa da idonta. Shi kanshi ka
sa hada ido ya yi da ita, sai ma ya mike ya kewaye su ya
ba. gidan.
Inna ta yi shewa, ta yi tafi har da taka rawa ta
dubi Nafeen ta ce, "Allah na gode maKa yau karshenki
ya zo, a zo a tattara a bar min gida, wanda ki ke zaman
don shi ya ce bai so, ki kama gabanki daga nan ki wuce
gurin bokanki ki fada masa aikinsa bai ci ba, a yi can
'yar gidan matsiyata, can dai".
Ta juya ta koma cikin gidan tana share hawayen
ta fara hada kayanta, wadanda za ta iya dauka babban
84
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
damuwarta irin rayuwar gidansu wahaia da bauta ita ke
damunta wane zaman za ta yi kuma a can, shi kenan ita
rayuwarta haka za ta kare a wahala ko ina ana muzguna
mata?
Ta gama hadawa ta fito. Samira ta rako ta har
zaure tana, "A tafi dai 'yar gidan makwakwanta, yau
karshen zamanki nan gidan ya yi, a tafi wani gidan ai
musu makircin".
¡Iar kofar gida ta yi saurin tare adaidaita sahu ta
shige.
Shi kuwa tunda ya fita ya rasa me ke masa dadi,
gidan ya gundure shi, sam ba wani abu da yake ba shi
sha'awa, yana jin ya yi nisa da shi, hakan zai sa ya dan
samu sauki.
Su Inna kuwa suna can cikin farin ciki tamkar su
taka rawa, Samira ta ce, "Sai dai Inna kar kuma ya zo ya
auro mana wacce za ta fi karfinmu, kin ga wannan ta fi
dadin juyawa son ranmu".
Ta сe, "Tаbdijan! Yaushe ke kina mantawa da ni
ne, kin manta na baya hatsabibai ne amma duk sai da
muka ga bayansu?"
Ta yi shewa,