dakina, ba na jin
Karfi a kafafuna". Daga haka ya juya.
Tana kallonsa ya fice, ta gagara ce masa ko
sannu har ya fice. Ta koma ta kwanta ruf-da-ciki bayan
ta wurgar da wayar gefe, kuma tana fama da yatsanta tun
daga yanke kumba abu yana neman zama babba.
GIDAN INNA
Zama tsakanin Inna da Sulaiman ba dadi, sam ya
daina walwala, hakan ya sa ya fara ciwo sams-sama.
A dakinsa yake kwance yana jinya, Innar ta
shigo hannunta dauke da kwarya na je-jiken
magunguna. Ta mika masa tana ce wa, "Tasui ka sha
ararrabi ne, yana magani sosai".
Ya tashi zaunen yana fushi, ya dube ta, ya dubi
maganin ya ce, "Gaskiyu ba zan ya sba ba, ba wano
maganin da zai min".
Ta yi tsaye rike da kwarya tana kallonsa, "Ban
gane ba zai yi maka magani ba? To wannan dìn da ka ke
rainawa ya yi wa mutane dubu magani in ba ka sani ba,
sakarai kawai
koma ya kwanta yana cewa, "Kin yi sanadio
ciwona kin kare da min jike-jike har su halakar da ni".
7
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta ce, "Na yi din, ka ce ma halaka ka na yi ka
dawo duniyar, to magani dai kar ka sha, kai ka sani".
Ta juya ta fice da maganin tana cizgar fada.
Samira ta dube ta, ta ce, "Ya ki sha ne?"
Ta ce, "Eh ya ki, zai kashe kansa a kan wata
fitsararriya can".
Ta tabe baki tana cewa, "Shi ya sani, mu ina
ruwanmu?"
Zama dai ya yi dadi tsakanin Baba da Nafisa, za
su sha hirarsu gefe kuma suka tsiri sana'a abinsu tare,
kudi na shigo musu duk sanda Babaan ya shigo ya gansu
tare haka yakan ji farin ciki sosai, har watarana ya furta
wa Nafin ya ce, "Wallahi ina mamakin canzawar
Babarku, na ga ta yi hankali".
Ta yi murmushi kawai kanta na kasa, ya ci gaba,
"Iar da addu'a mai sunan Inna, kin fada masa ba ki da
hakki aka ciro da ke daga gidan mijinki shi ya sa ba za
ki takuru ba a nan, sabanin da. Sannan auren da ki ka yi
ne ya sa ta ke ganinki da kima da daraja, ki dage ki ci
gaba kar ki bari ki ding.. gaya wa Allah".
Ta yi murmushi, ta ce, "Insha Allagu Baba, na
gode, Allah ya kara lafiya".
Ya ce, "Amin, je ki abinki, Allah miki albarka".
GIDAN BABAN MABARUKA
Tun safe suke artabu kan ya ce, yau zai koma
gidan Mabaruka ya ji shiru game da abin sana'arshi, ita
kuma ta ce ai lallai ita ya fi dacewa ta je, tunda ita ce bai
148
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
ba ba, shi ko ya samo tunda dai ya ce zai ba shi ai zai ba
shi din. Kowa dai ya ki yarda, gani yake shi ya fi
dacewa ya je din. Har dai abin ya koma fada, ta inda ta
ke shigä ba ta nan ta ke fita ba, wai yana mata bakin ciki
don ba ita ta haife ta ba, ba ya son ta je ta ci arziki ita
ma, har dai abin ya ishe shi, ya ce, "Eh ba ke ki ka haife
ia ba din, ba za ki je din ba
Da ta finciko sshi sai dai ya ji shi kofar daki ta
watso shi, ji ka ke tim! Har labule na tsinkewa, yara
suna tsakar gida suna shan koko, suka ga an jeho shi. Sai
suka sa dariya suna kiran “Ye Babanmu ba shi da karfi,
Inna ta fi shi karfi”.
Maganar yaran ta tunzura shi, ai ko ya mike shi
ma ya cakumo ta ya watso ta waje, ita ma ji ka ke tim!
Ya kalli yaran yana zaro ido da huci tamkar wanda ya
buge Zaki, ya ce, "Kun gani ko, ba wai ta fi ni karli ba".
Sai suka yi mukus suna kallonshi. Ta dube shi
cikin masifa, ta ce, "Ni ka yado kasa?"
Ya ce, "Eh din an yado ki din"
Ta mike tana gyara zani, “Aradun Allah ba zan
yarda ba ko ni ko kai a gan nan"
Haka dai suka dinga make-make ya junansu.
BAYAN SATI DAYA
A kwance ta ke kan gadonta tana daure da zani
daurin gaba, kanta ba dankwali gashin duk ya tashi
buzuza, ta rasa inda za ta sa ranta, sai ihu ta ke tana
warga yatsa saboda azaba da radadi da yake mata.
149
WAYERNGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Tun daga falon ya ya jiyo ihunta, da saurr ya
Karaso dakin, da man tunda ya fita hankalinsa yake
kanta ganin yanda yatsan nata ke mata ciwo. Ya shigo,
ya tsugunna a gabanta cikin tausayawa ya ce, "Sanu
Mabaruka, har yanzu vatsan ne?"
Ba magana sai kuka ta ke tana wurge-wurge,
gabadaya ta fita hayyacinta. Ya tausaya mata matuka,
yasan ciwon yatsa yake azaba ne cikinsa.
Har dare suna a haka ta gama gigicewa da
zarewa tamkar mai shirin hauka ciwo ya zo ga ragguwa,
da ma Mabaruka da raki, ciwon kai ma sai ta yi ta kuka.
Sam ta fita hayyacinta, ba ta san waye a kanta ba, ta hau
watso kaya duk abin da ya tari gabanta, gani ta ke kamar
shi ya takura mata ya sa mata ciwon.
Ganin haka ne ya sa ya hayo gadon ya kamo ta
ya rungume jikinsa kam yana lallashinta. Ta dan kwanta
saman kirjinsa tana kuka, "Wallahi mutuwa zan yi, ni na
san zan mutu, lokacina ya yi.
Ya ci gaba da lallashinta yana cewa, "Ba za ki
mutu ba Mabaruka, kina tare da ni".
Ta ce tana kallo. a da kumburarrun idanunta da
suka fada saboda kuka, hawaye face-face ta ce, "To ka
cire min yatsan na huta".
Ya ce, "Ва zai yiwu ba, amma dai zai warke".
Ta sake fasa kukan ita lallai sai ya datse mata
yatsan, har ta koma tana cewa ya cire hannun gabadaya
ta yarda, ya matse ta gam yana jin kamar ya mata kuka
tamkar a jikinsa haka yake jin ciwon nan, kukanta yana
150
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
birkita shi, ya ci gaba da shafa kanta yana lallashi,
"Sorry-sorry Mabaruka, Allah ya yaye miki.
Ta yi ruf jikinsa saboda saukin da ta fara samu,
idonta yana son bacсі.
Haka dai har dare ya raba yana rike da ita yana
mata addu'a a yatsan, ta kan samu sauki har gyangyadi
1a ke farawa, sai in ya zuge ta zut-zut sai ta bude ido ta
Kara kankame shi ta fasa kuka. karshe ma sai ya sa
yatsan a bakinsa a hankali yana dan tsoronsa hakan da
ya yi ya sa mata ta dinga jin dadi, radadin ya tafi. Ta yi
kwance jikinsa luf-luf tana kallonsa tana jin dadin
yatsan. Shi ma idonsa a kanta suna kallon juna a hankali
yake sakar mata murmushi mai kwantar da hankali. Ita
ba bacci ba, ita ba ido biyu ba har ta tsinci kanta da
mayar masa murmushin, ta sa hannu tana shafar fuskarsa
har zuwa sumarsa da wuyansa.
Abin ya so ya ba shi mamaki ya dinga kallonta
yana jin farin ciki na ratsa shi, Allah ya sa ba mafarkin
da ya saba yi ba ne.
Sabon al'amari ya fara wanzuwa tsakaninsu, abin
tamkar aimara bai taba kawo wa ransa haka da wuriwuri ba, mamakinta ya hana shi tambayarta, tamkar ba
Mabarukarsa ba ita ce yau a tare da shi a matsayin miji
da mata, tamkar macen da ta kawo kanta a turakar
mijinta. Bai yi kasa a gwiwa ba kam shi ma ya biye
mata. A wannan daren sabon al'amari mai girma ya
tabbata tsakaninsu, a wannan dare suka tabbatar da sun
vi aure, ya san ya yi aure sai a daren ya tabbata lallai
Mabaruka matarsa ce. Ya same ta a yanda ya tsammata
151
WAYE ANGON?-R Maryan Jafar Kaduna
tuni, cikakkat mace wacce ta kame kanta tua varintarta
har zuwa girmanta. Ta rikita shi da kuka, kukanta mai
hade da shagwaba duk da wannan shi ne karon farko a
ravuw arsa yana jin daban ta ke da sauran mata, baiwar
da Allah va mata ta musamman ce in ko har duk mata
haka suke a duniya da mazaje sun haukace, da mazaje ba
za su taba wulakanta matansu ba, yana da tabbacin za a
samu zaman lafiya da soyayya. Shi kam ya gode wa
Allah da ya yi masa rahama da Mabaruka, Ya gode
maNa va Rara.
Bavan kammaluwar komai dukkansu suka samu
nutsuwa, tuni ta yi bacci a jikinsa, bacci mai dadi da
annashuwa. Ya gagara kwakkwaran motsi, gani yake da
ya motsa za ta tashi, ba zai so tashinta ba, gwanda ta yi
acci ta huta. Ya dade yana juya abin a ransa daga bisani
bacci ya dauke shi, bai yi nisa ba aka fara sallah, ya
lallaba ya janye ta daga jikinsa har lokacin bacci ta ke
mai nauyi. Ya sa mata filo tare da d'an rufa mata bargo
ya mike bayan ya sumbace ta a lebe da rada mata
kalımar, "I love you. Ya shige bandaki ya hada ruwan
dumi-dumi ya yi wanka, da sauri ya fice masallaci.
Ta dade tana wannan nauyayyen baccin har
bakwai na safe, lokacin yana kicin a kokarinsa ko ruwan
lipion ne ya hada mata, wanda za ta tada hanjinta kan ta
tashi.
Ta juya tare da bude idonta tare da dan moisa
jikinta ta ji duk ya mata nauyi ba kamar yanda ta saba jin
kanta ba. Abin da ya faru jiya cikin dare tsakaninta da
152
WAYE ANGON?-3 Maryam Jarar Kaduna
shi ya fara dawo mata kamar a malarki, yanda ta gani ta
sa hannunta cikin bargon tare da duba jikinta. Ta zaro
ido da sauri jinta ba kaya, ko pant ta mike zaune da
hanzari cikin wani matsanancin tsoro da firgita, durowa
ta yi daga kan gadon bargon na binta da nufin ta shiga
bandaki. Gabadaya ta ii gurin yana mata ciwo, ga duk
cinyoyinta a bace, ta juya ta dubi gadon shi kanshi ya
nuna alama, ta kara birkicewa hankalinta ya tashi ainun
ta hau rawar jiki, ta nufi bandaki ta ji tafiyar kamar tana
famawa ne. A haka ta karasa bayi ta tsugunna da kyar.
Da ta tabbatar da lallai abin da ta ke dauka a mafarki ne,
ashe da gaske ne? Ai sai ta sa ihu a bandakin ta hau
dake-daken duk abin da ya tari gabanta, duk ta fasa
kayan bayin, kuka ta ke tamkar ranía zai fita tana hada
wa da Allah ya isa.
Ganin hakan ba zai fisshe ta ba ya sa ta yi wanka
ta fito daga bayin cikin tsananin fushi da bala'I, riga ta
zira kanta babu ko dankwali kai tsaye dakinsa ta nufa
cikin tsananin 6acin rai. Ya fito daga kicin kenan ya ga
vuikitawarta ta yi dakinsa, ya aje abin da ke hannunsa
ya bi ta dakin. Ganin ba ya nan ya sa ta juyo da niyyar
fita, daidai turowar kofarsa ya shigo yana kallonta tare
da cewa, "Lafiya? Kin tashi ne?"
Ta yi tsaye tana kallonsa cikin tsananin tsanarsa
wacce aka kara mata yau, bakin ciki da takaicin cutar da
ya mata ya sa ta kasa cewa komai, kallonsa ta ke
hawayen bakin ćiki suka fara sirnanowa ba tare da ta ce
komai ba. Ya birkice ya karaso kusa da ita yana cewa,
Mabaruka lafiya, ne ya sa ki kuka? Kin...
153
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Kan ya Karasa ya ji saukar wani gigitaccen mari
mai tsananin radadi da zali, har wuta ya ga ta gilma. Ya
dago yana kallonta cikin tsananin mamaki. Zai yi
magana, kan maganar ta fito ya sake jin saukar wani
marin ta dayan kuncin, har ya fi na farko zafi. Ya dafe
gurin ba shiri, ya kalle ta sake da baki cikin matukar
mamakinta. Ta fara magana cikin kaushi da bacin rai,
"Allah ya isa tsakanina da kai, mugu, dan iska, maci
amana, cutar da ka min daren jiya ba zan taba mantawa
da kai ba, Allah sai yai mana hisabi dan iska, kwarto,
mugu...
Kuka ya ci karfinta dole ta yi shiru tana gunjin
kuka. Ya dube ta cikin nutsuwarsa ya ce, "Ni ki ke zagi
Mabaruka har da mari, ni ne kwarton?"
Тa сe, "Eh din kai ne, an faďa ba ka ji tsoron
Allah ba da kunya ka keta haddin matar aure, matar
wani, kai ka sani ni ba matarka ba сe, mahaukatan
waliyanka sun daura maka gaibu ban taba tunanin za ka
iya cin amana ta ba, duk iskancinka bai tsaya ga wasu
matan ba sai ga matar aure?"
Ya dube ta cikin f.-hi, ya ce, "Ke ce matar wani
din ni ba mijinki ba ne?"
Ta fada cikin tsawa, "Tabbas kai ba mijina ba ne,
zaman da ka ga na yi a gidanka na tsawon wannan
lokacin ba don komai ba ne sai don mahaifiyata, amma
duk ba ka ga kokarina ba har sai da ka keta min
mutunci, wallahi ba zan kyale ka ba sai na kai kararka
gurin Ubangiji, Shi kadai zai iya min sakayya”.
154
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta ci gába da kukan ta matso kusa da shi sosai
tare da cewa, "Kuma wallahi sai ka sake ni, ba zan kara
kwana daya a gidan mugu ba, fan iska mazinaci".
Ya dube ta da jajayen idanunsa da suka sauya, ya
ce, "Ni ne mazinacin?"
Ta сс, "Еh". Cikin tabbaci.
Ya ce, "Ok, tunda ba auranki nake ba ai bai
kamata ki nemi saki gurina ba, za ki iya tafiyarki, ga
hanya nan". Ya nuna mata hanya.
Ta cakume shi cikin tsananin kaiwa bango, ta ce
tana kallonsa da rinannun idanunta na kuka da bacin rai,
"Ba inda za ni har sai ka ba ni a rubuce, ka rubuta ka
sauwake min, zama tare da kai don duk inda zan je ina
da shaida, dan iska mazinaci, kwarton banza, munafuki
mai zubin salahai, in dai ka haifi gurin uwarka ba dakon
dan banza ta yi ba, to ka sake ni, daga uban naka har kai
da duk wanda ya shafe ka ba zan barku ba sai ka sallame
ni יי
Kai abin nata ya wuce misali, tsantsar rashin
kunya yake gani a idonta, ta sauya masa gabadaya lokaci
guda idonsa ya daina gainta da kima ta watsar da duk
wata kimarta da mutuncinta a yau. Idan ko shi namiji ne
fan halak yau ba sai gobe ba zai sauwake mata, ba zai
iya ci gaba da zama da ita ba, gabadaya ta fice masa
rai.
a
Ta zaro masa ido tamkar wata uwarsa, ta се, "Z.а
ka sake ni ko sai na yo maka gayyar 'yan iska irinka su
kwatar min da Karfinsu tunda ba uwarka ta haife ni ba,
ka..."
155
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ya katse ta cikin tsananin fushi da kai wa matuka
a bacin rai, idanunsa sun sauya zuwa ja saboda bacin rаi,
ya ce, Idan ki ka sake zagina ko aibata ni wallahi
billahil lazi sai kin raina kanki a yau, ba wanda zai iya
Kwatarki a hannua".
Ta ja ta rike kugu tana harararsa tare da cewa,
"To sakar ni in kama gabana".
Ya ce, "Sakin naki ba wuya ba ne, mai sauki ne
gurina kar ki tunanin kina da wata kima a idona, ba ki da
ita har abada. Ki je na sake ki, kuma zan tabbatar miki
shi a takarda na barki har abada, bana son ko sake
ganinki a rayuwata".
Ta kalle shi, ta ce, "Haka ni ma kar ka sake
tunanin ka san wata Mabaruka a rayuwarka, na yi maka
nisa, enhen".
Ta yo kansa tamkar za ta dake shi. Ya yi-saurin
ja haya tare da afdin, "A'uzubillahi minal shaidanir
rajim! Ki yi nisa da ni kar ki sake kusanto nỉ".
Yana gama fadin haka ya fice da sauri idanunsa
sun ciko taf da hawaye, kiris suke jira su zubo.
Zuciyarsa ta masa daci la nauyi, ba abin da idonsa ke
gani ya rufe hatta miyansa wani daci-daci yake ji
cikinsą. Ya yi nadamar auranta, kai saninta ma da ya yi a
rayuwarsa ya yi nadama, gabadaya ya bar gidan cikin
rashin sanin inda za shi.
Ita kam ko bayan fitarsa ta sulale a nan ta hau
rizgar kuka, bakin cikinta da takaicinta da ya lalata mata
rayuwa a ganinia, ta ya ya ma har haka ta faru, ta barshi
ya keta mata haddi? Ba shi ya kamata a ce ya santa ba a
156
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
'ya mace, masoyinta yanda in ta tuno za ta kasance cikin
farin ciki amma wannan duk sanda ta tuno sai ta yi kuka,
karshe ciwon zuciya ya kamata saboda mugun abin da
ya aikata mata.
Ta hau Allah ya isa da buge-buge ko ta huce
takaicinta, amma nema ta ke ta yi wa kanta ciwo.
Ta dade a haka daga bisani ta nike ta fice da
gaggawa, ta tsinci 'yan kayanta ta sa a jaka ta dauko
hijabi ta fito. Tana tafe tana kuka idanuwan duk sun
kumbura sun zurma. Ta yi zuru-zuru har ta tare adaidaita
sahu sai gida. Sai da ta nufo gidan ta fara tunanin, to me
za ta ce in ta zo za ta ce ya sake i2 ne don ta nema, ko ko
don ya santa a matsayin matarsa?
Har ta iso ta kasa tantance wa kanta me za ta ce.
Momy na harabar gidan har ta shiga motarta za
ta fita, ta ga shigowarta ta fito daga motar tana cewa,
"Ke fa ina za ki haka tun da safe?"
Ta kalli Momyn a tsorace, ta rasa me a ta cc,
"Momyn ta sake cewa, "Lafiya dai ko?
Da kyar cikin nauyin baki da matsanancin tsoro
ta ce, "Ba Jafiya ba".
Gabanta ya yanke ya fadi, tare da cewa, "Subhanallahi, mene ne?
Ta ja hannunta gefe, ta ce, "Fada min, mene ne?
Hankalina ya tashi".
Ta dube ta da fargaba ta ce, "Ya sake ni ne, shi
ne na zo gida".
Ta kalle ta a firgice cikin tsananin tashin hankali da
razana ta ce, "Saki? Me ki ka masa?"
157
a
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta turə baki ta ce, "Ni dama fa bana sonsa, na gaji da
zaman shi va sa ya sake ni.
Ta tafa hannuwa tare da salati, tana kallonta ta ce,
"Oh ni yau na shiga uku, Mabaruka me nake ji? Kin sa
mijinki ya sake ki wata biyu da yin auren?
Та сс, "Ва fa na sonsa Momy". Cikin shagwaba.
Tsawon dakika tana salati da kokarin samun
nutsuwa, can ta cc, "To na ji ya sake ki, me ki ka zo ki min a
nan?
Ta yi shiru ba amsa tana kallon gefe cikin fushi ta
matso kusa da ita tana cewa,"Da ke nake, me ki ka zo in miki
nan?" Ta karasa faca tare da kai mata duka saman kai, a cі
gaba, "Kin zo in sa miki ido in dinga kallo ne?"
Ta ja da baya tana kumburi.
Ta numfasa cikin takaici, ta ce, "Shi kenan Mabaruka
na gode, kin nuna min ba ni na haife ki ba, ba ni da wata
daraja da kima wacce zan ci ki min biyayya a kan zabin da na
miki, kina kallon fadi-tashin da na sha a kan auran nan, na
wahala aljihuna ya wahala, ban huta ba cikin dare ina tsaye
ina gaya wa Allah, amma lokaci guda ki ka ballo auran ki ka
yi fatali da duk rokon da na ıniki, ki ka rufe ido ki ka manta
matsayina a gurinki har abada ba zan taba cin darajar
haihuwarki ba ki min Liyayya ki bi zabin da na miki na
alkhairi ba don na cutar da ke ba. Wata uku bai cika ba kin
kaso auren, wai kuma kin nufo nan? To don Allah in tambaye
ki, nan gidan uban waye? Gidanku ne ko gidan su makiyin
naki ne? In har ba kya sonsa me zaı sa ki yo musu gida, gidan
ubansa, in kina da naki uban me ya sa ba ki nufi can ba? Ba ki
ji kunya ba ki ka yo nan? Shi kanshi uban nasa ba ki ji nauyi
da kimarsa ba kin ki dansa? To ki zo masa gida ki zauna don
rashin kunya?"
Ta yi shiru kwalla na taruwa a idonta, kiris ta ke jira.
158
3
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
'ya mace, masoyinta yanda in ta tuno za ta kasance cikin
farin ciki amma wannan duk sanda ta tuno sai ta yi kuka,
karshe ciwon zuciya ya kamata saboda mugun abin da
ya aikata mata.
Ta hau Allah ya isa da buge-buge ko ta huce
takaicinta, amma nema ta ke ta yi wa kanta ciwo.
Ta dade a haka daga bisani ta mike ta fice da
gaggawa, ta tsinci 'yan kayanta ta sa a jaka ta dauko
hijabi ta fito. Tana tafe tana kuka idanuwan duk sun
kumbura sun zurma. Ta yi zuru-zuru har ta tare adaidaita
sahu sai gida. Sai da ta nufo gidan ta fara tunanin, to me
za ta ce in ta zo za ta ce ya sake i2 ne don ta nema, ko ko
don ya santaa matsayin matarsa?
Har ta iso ia kasa tantance wa kanta me za ta ce.
Momy na harabar gidan har ta shiga motarta za
ta fita, ta ga shigowarta ta fito daga motar tana cewa,
"Ke fa ina za ki haka tun da safe?"
Ta kalli Momyn a tsorace, ta rasa me a ta сс,
"Momyn ta sake cewa, "Lafiya dai ko?"
Da kyar cikin nauyin baki da matsanancin tsoro
ta ce, "Ba lafiya ba".
Gabanta ya yanke ya fadi, tare da cewa,
"Subhanallahi, mene ne?
Ta ja hannunta gefe, ta ce, "Fada min, mene re? Hankalina ya tashi".
Ta dube ta da fargaba ta ce, Ya sake ni ne, shi
ne na zo gida".
Ta kalle ta a firgice cikin tsananin tashin hankali da
razana ta cc, "Saki? Me ki ka masa?"
157
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Ta turo baki ta ce, "Ni dama fa bana sonsa, na gaji da
zaman shi ya sa ya sake ni
Ta tafa hannuwa tare da salati, tana kallonta ta се,
"Oh ni yau na shiga ukú, Mabaruka me nake ji? Kin sa
mijinki ya sake ki wata biyu da yin auren?"
Та сс, "Ва fa na sonsa Momy". Cikin shagwaba.
Tsawon dakika tana salati da kokarin samun
nutsuwa, can ta cc, "To na ji ya sake ki, me ki ka zo ki min a
nan?
Ta yi shiru ba amsa tana kallon gefe cikin fushi ta
natso kusa da ita tana cewa, "Da ke nake, me ki ka zo in miki
nan?" Ta karasa faca tare da kai mata duka saman kai, ta ci
gaba, "Kin zo in sa miki ido in dinga kallo ne?"
Ta ja da baya tana kumburi.
Ta numfasa cikin takaici, ta ce, "Shi kenan Mabaruka
na gode, kin nuna min ba ni na haife ki ba, ba ni da wata
daraja da kima wacce zan ci ki min biyayya a kan zabin da na
miki, kina kallon fadi-tashin da na sha a kan auran nan, na
wahala aljihuna ya wahala, ban huta ba cikin dare ina tsaye
ina gaya wa Allah, amma lokaci guda ki ka ballo auran ki ka
yi fatali da duk rokon da na niki, ki ka rufe ido ki ka manta
matsayina a gurinki har abada ba zan taba cin darajar
haihuwarki ba ki min Liyayya ki bi zabin da na miki na
alkhairi ba don na cutar da ke ba. Wata uku bai cika ba kin
kaso auren, wai kuma kin nufo nan? To don Allah in tambaye
ki, nan gidan uban wayc? Gidanku ne ko gidan su makiyin
naki ne? In har ba kya sonsa me zaı sa ki yo musu gida, gidan
ubansa, in kina da naki uban me ya sa ba ki nufi can ba? Ba ki
ji kunya ba ki ka yo nan? Shi kanshi uban nasa ba ki ji nauyi
da kimarsa ba kin ki dansa? To ki zo masa gida ki zauna don
rashin kunya?"
Ta yi shiru kwalla na taruwa a idonta, kiris ta ke jira.
158
WAXEANGONAGVLEM MaryamJafan kadüntaw
nod iMomx sharc kwallacidonta.sta.te, "To
wallahi ba a nan,bis ki nuli gidaninaki ubanridan har kiha dam
shi, ba zan iya zama da ke ba, kia fi karfinanzacki iya kashem
mip nawa ayran ki tali çan yadaura miki aure da wanda ki ke
so, zabin zuciyarkij wanda yarfi nawa, Kije na yaferki sdiniyao
wa lahira, ina neman isari dakciby пи влву ,вanide edz
18 Daga haka ta juya cikinta ma lasa fitar, lakalcimnai,
bakin ciki da kunyar da la sa da ba zai barta ta iya fita ba, ta
mata dashen da ba zai taba faduwa ba a rai, wannan takaici
zai iya kwantar da ita ciwo.
i Ganin fushinta ya sa hankalinta ya tashi, ta bi ta
guje tana kuka tate okonta, ta juyo a fisace ta ceU
"Wallalii idan ba kidainirand ba ki ka kuma musu
daga gida-ba na rantse zan sa a titar da ke, nan ba gidanku ba uded mms
ne, ba ki da hujjar zama cikinsa Gidan su wanda ba kya so
akeu ne, bai kamata ki zo gidansu ba har kin ki gıdanshi ki kuma
dawo musu gida ki zauna, har ki ci musu abinci, inda kunya
Sna hanyarsa ma ba za ki biyo ba Sar ki gidan nakı uban, idan da
kunyar kenan. Idan kuma ki ka kara tako nan waHahi Allah
ya isaly sbsy nit nob ubud an lsil sge
1
5n Dagachaka ta juya ta shige ciki, kuka na son kufceREAU
Kuka ta fasa a gurin ta dora hannu saman kal, tare da
sulalewa a gurin. A ganinta Imran ya gama cutarta bayan abin
da ya mata har mahaifiyarta bai kyale ba ya shiga ya fita ya
shiga tsakaninta da ita, shi kafai ta ke so, ita ta koma 'yar ki
gurinta, dubi fa maganganun da ta fada mata. Ta ci gaba da
kuka ba ji ba gani tana hadawa da kururuwa, duk ma'aikatan
sai su kalle ta su wuce su kansu ta fice musu a rai a kan abin
da ta yi, ta zama babbar butulu.
15
1
ل
WAYE ANGON?-3 Maryam Jafar Kaduna
Tana nan a durkushe tana ihun, motar Imran ta i hon
maigadi ya bude masa ya shigo da hancin motar. Yu yi mata
matsugunni a barandar aje motocin.
lar zuwa lokacin ransa a bace yake, kornai ya
cunkushe masa, ba abin da ke masa dadi, har wanka ya yi
shar abinsa, yana sanye da yadi baki an masa adon kwalliya
da kayan dinki, rigar kadan ta wuce gwiwa, ya sa hularsa mai
kyau wacce ta dace da kayan, fuskarsa manne da farin gilashi,
kafarsa cover ne masu tsada. Kamshinsa kamar koyaushe, ya
yi kyau sosai tamkar Balarabe ya sa kaya bakakc za ka iya
rantsewa ba zai ji hausa ba. Sai dai fuskarsa ba annuri, kallo
daya za ka fahimci haka, ya fito daga motar sosai ya