Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 11
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels IASKE MAGANIN DUHu AUWA'U ABUBAKAR LAWAL (Mai Turare) GODIYA Ga Ubangijina da ya Rage ni ya yi min baiwar lafiya da kwakwalwa. Ina dada Salati ga Mafifioin Rahama, Annabin Karshen zango, Muhammadu Rasulillahi (S.A.W). Allah ina dada godewa, ina neman shiriya da kariya, da lafiya da karin ni'imomi mayawaita. Amin. INA GAISHE KU MASOYANA Basira Kurnar Asabeа Fure'atu Shu'aibu M.varari Fiddausi Galadima (Du hter ta) Fatahiyya Musa Abba Fatima Miloniya Mai Kasot Kurna Hajiya Maijidda (Takwarata) Zainab Ali Dambatta Nafisatu Abdullahi (Maman Khadija Maiturare) Nafisatu Mrs Fatima Isa Malduguri Fatima Isma'il Zaria Farida Abdul'aziz Bilkisu Katsina Jamila Mahmoud Husscin Ja'en Murja Sulaiman Binta Iro Dutsinma 98 Haske Maganin...2 SADAUKARWA Maiturare Ga iyayen da sukai sanadin zuwana diya Marigayi, Alh. Gandih Lawan Maiturare. Haj. Safura Muhd. Allah ya biya su, da mafificin tukuici, Amin. ALLAH YA JIKAN MAZAN IYA Late Malam Lawal Maiturare Late Malam Aminu Kano Late Alh. Wada Nas Late Alh. Abubakar Rimi Late Umar Musa "Yar'adua 'Yan Siyasar gwagwarmaya, an tafi an bar 'yan baya e duniyar rikici, Allah ya jikan ku da tarin sauran 'yan maza jiya, da jama'ar Musulmi baki daya amin. UMA GA TAKU Maman Ahmad da Al-Mustapba Aisha Kaduna Ramlatu A.B.Y Hadiza A.B.Y Sa'adiyya A. B. Y Rukaiya Dawaki Aisha A.B. Y 00 Haske Maganin...2 Ra'ayinku, shi ne naти Daga bakin basira kurna Malturare Gaskiya Maiturare, ki yi kokarin daidaita ma'auratan nan guda biyu, don gaskiya ba zan 30 ce haka nan sun rabu ba, bayan sun yi aurenzana so har sun fara haihuwa. Don kin san an ce, ai mace na hakurin zama saboda iyaye ko? Kai ni đai na tsaniki raba su, wai amma dai Barista ba shi da kirki, d duniya, wai&bata brush, bat gysra shimfida, ji zancen banza. Daga bakin Fure'atu Makwarari Na ji dadm littafinki, sai dai ima da gyara guda daya, don me za ki ringa nunawa Barista na gorantawa matarshi don an ba shi ita ne, shi yas yake mata cin kashi, don mun sani auran da aka gina shi don biyayyar iyaye yana yin karko ya yi danko da be haka ki ka ce ba, gaskiya ki yi kokarin daidaita su irin wannan zama a ce sun rabu-haka nan? RABIN MANI KATSINA Ra'zyina, kin dai san zaman aitren waanan zamanin da mazan zamanin nan, sai hikuri, abin da Sakina kawai za ta yi shi ne tai hafuri ta zauná a gidan mijinta wannan shi ne, tunda gaba bata san wane irin mijin za ta aura ba, ko dan yayanta ai ko. Haske Maganin...z Makurare Amma ai mijinta be yi halarci ba, kawata kuma ta co, kawai su rabun kowa tashi ta fusshe shi. 4. Ra'ayinku shi ne namu. DAGA BAKIN AISHAN KADUNA (07082708788) Antinmu Maiturare, wai ni na kasa hakuri me ki ke nufin ya rabs auzen Sakina da Barista ne? Asiri ne ko kuma avre ne yake jun karawa. Gaskiya ban son su rabu ni ce Couple ki dai san yanda za ki yi ki daidaita st. DAGA BAKIN MARIYA SADA KATSINA Hum Mamen Amura? Ai Muttakan nan dan iska ne gaskiya, tne yake damun kansa ne? Wata ya gano ta dauke masa hankali ko yanzu ne yaga choice dinsa, da gaske be san Sakina? Ki daidaita su amma kan nan ki ceci ubansa, tunda dai sun fara ajiye diyoyi, ai gaskiya dan iska ne (Dariya). DAGA BAKIN AMINA MRS ALIYU NANIYA (Maman Sani) Anti Hauwa! Allah ya isa gaskiya Baristan nan ya iya işkanci wai bata brush? To don Allah ko za ki mai da su, ki gwara min kansa. Iskanci, kin ji kunyar da na ji, sanda ya fada, tamkar ni ce Dady ya ke wulakantawa gaban surukai, shege. To kawai ma ta tafi Saudi ta auri Bin Ladin, tunda ya ce ta je ta auri Dangotc. (Dariya). 101 Haske Maganin..2 2 Maiturare Daga bakin AMARYAR USMAN RAHMA IDRIS KURNA Tawan Anti na kenan, nage haske sai dai'ni, be min ba don ba a min yanda na ke vo ba. Don haka ba zan ce komai ba Maiturare. Ra'ayinku shi namu, kodayaushe muna jiran ra'ayi mai ma'ana muna godiya kwarai. BUGAWA A COMPUTER NAFI'U SALISU 08038981211, 07028573535 102 a Haske Maganin...2 MATASHIYA Maiturare J ta yi tamkar an rikito mata dala ne da gwauron dutse ba gammo, tamkar an sanyo mata wani bakin hijabi ne kan kwakwalwart, just like that an saketa auran da ya mutu, how comes? Dama haka mutuwar aure take? Ta da ido ta bi tsayin hanyar da ta ga Barista ya bi. wanda ko waige be be, bare ya damu da sanin mugun abun da ya yi? Wai Allah, lafiya lau suka kwanta, sun farka ko ko ja watstsake da musiba, yo musibs man mutuwar sare gen ya mace is a great problem. (babbar matsala) wacca kan haifar da illa ta hanyoyi da dama, kai maza dai sannurkr da dukan mata da karfi da yaji. Tai kokarin jan kafarta a hankali ta zauna bakin gadon ta kifa fuskarta & kan hannunta ta runtse ido, tana jin yanda zaciyarta da jijiyoyin kanta ke bugawa da sauri-da-sauri. Ta f Karfin awa daya, ta rasa a wani halin rayuwa ne take, har can Ubangiji ya tunatar da ita abun da ya kamala ta yi lokacin da musiba ta same bayi ba. "Innalillahi wa inna laihirrajiun." A hankali, a hankali ta ringa furtawa, tun zuciyar bata karba, har daikalmar ta yi blance a sosal a ranta. Kadan-kadan nutsuv a take shiga, can ta ringa gyatsa irin ta godiya ga Allah, sai ta fi, zuciyarta ta yi sanyi wánnan tukukin ya lafa ta samu nutsuwa. Tana dai ji dan Haske Maganin...2 Maiturare cikina na juyowa nan da can, ta sa hannu a harkali tana shafa cikin, sai lokacin ta ji wani lawaye yana zubo mata na tausayin kanta da yaranta, abun da bata taba zata ba, zata yi rayuwa daban ba cikin 'ya'yanta ba, ko wace mace ce za ta rike su? Wacé irin tarbiyya za su samu? Allah Sarki haka rayuwa take a yau safiyar Alhamis zata shiga layin zawárawa marasa miji. Musaddik ya yi juyi ya zubo uban ihu, shaidar ya tashi a kula da shi. Ta mike da dan hanzari ta isa gare shi ta dauke shi, yà bude mata baki yana dariya, tausayinshi da so irin na uwa ya kama ta. Direct bandaki ta wuce, ta iyo masa wanka ta shirya shi sosai, ta zo tana ba shi abinci, yana ci yana mata wasa, ita kuma tana ta kallonshi da wani irin duba mai ban mamaki da tausayi. Sai da ya koshi, ya fara kokarin yin tatarshi da bata gávna Kwari can-can ba. Tana ta kallonshi ya fadi ya tashi tana murmushi yana gwalan-gwalantunshi, wannan ya tunatar da ita ta fa gama zaman gidan nan ita ba matar gidan ba ce. Ta mike da hanzavi, ta sauko da akwatunanta set, ta bude wardrope diata, tana ta shirya dukkan wani kaya da ta son zata bukata a zaman gidan su, shima Musaddik ta shirya masa a cikin trolly guda daya, ta shige toilet ta debo dangin su brush da dai sauransu. Kan mirror dinta ma ta tsince duk wani abu da yake da muhimmanci gare ta. T'a hada komai, a sannu ta sauko da su daga bene. daya bayan daya. Ta dawo ta canza kayanta, a lokacin Musaddik har ya yi barci da 104 Haska Magann..2 Maiturare yn ke sarkin barci ne, ta kai kayanta duka mota, ta Julle gida a sannn take tafiya cikin nadama ta gapgara Kasan layinsu, inda ta ke sayan mai gun wani dan bunbututu, sun saba sosai, don haka da sauki ya bata raai galan guda, ya rako ta har gida ya mata ta ba shi galan din da alkáwarin zata kawo masa kudinsa. Har lokacin Musaddik bai tashi ba, haka ta kinkimo shi ta kulle ko'ina, ta gangara zwwa dasa..Ta daidaita sosai a cikin mota, Musaddik a gefe yana barcinsa cikin kwanciyar hankali ta ja ta fice daga gidan. Gidan da tunanin ta bar shi abadan. A sannu take tuka motar cikin nutsuwarta, har ta iso gwauran dutse, tana fzkawa motarsu Yaya Zsinab ma tana fakawa, so a tare suka shiga gida suna hirar su da barkwanci, sun iske gida lafiya da kowa, aka baję dakin Amma ana hira da nishadi. Yaya Zainab ta fito da jakar kayanta, materials ac 'yan ubansu da peshmins colours masu kyau, mijinta ne dan kasuwa idan ya je Dubai ya dawo itama yana ware mata kaya-tana cin kasuwarsu a gida, to sabon kawowa aka yi shi ne ta iso da su pida dama Sakina na so zata zabi na haihuwarta sai ashi sun hade a gidan. 1 Tana fitowa ana ta daddagawa sai tulawa Sakina taks yi, wennan zai dace wannan ya fi shi za ki yi fitar cung dasu, sun ce sunc first order, ta yi meranushi sai ta ture kayan & hankali. Ta kalle ta a dake ta cc. "Kar ki ce min ba wanda ya yi milki, sai Haske Maganin...z Malturar da na dago na zabo masu pleshing din fa." Ta girgiza kai da sarewa. "Sun yi kyau Yaya Zeinab, ba ni da kudin sayensu ne kawai, ki bari kawai." w. Li Ta harare ta. "Yo dama ke za ki saya La Barista ba ne?" Ta yi yaken takaici. "Yaya ke ian, ai ni da Barista ta kare tsakaninmu ya gaji da sona, a yau da safc ya yi nin saki daya, ya cc idan na samu miji kawai sai na yi aure." Cikin wani irin shouting ta ce. "What? Is he madl Amma ko kyakkyawan salati ta yi tana ta karawa. Yaya Zainab ta mike da masifa "Sakina! Garin ya ya, me ya faru me ya hada ku? Daga yin auren jiya har yau ya mance wane irin zamani muka ratso ne me cike da tashin hankali da rudani?" Sai lokacin zuciyarta ta karye sosai, abunda ya kulle mata dazu ya fashe, ta fara kuka a hankali gwanin tausayi. Amma kallonta ta ke yi da wani takaici me yawa. Yaya Zairab zage-zage ta ke yi, ca ta ke, "Kai wannan Barista kwai dan iskan mutum, yaushe akai daran ballantana garin ya waye? Rayuwar kowa ba hakuri yake yi da ita ba, matsala a kasa hakuri da ita sai kawai ka bada saki? Baya ko tausayin halin da take ciki?" Amma ta Kwafa. 106 Haske Maganin...2 0 Malturare "A'a Zainabu, kya nga zaginsa shi kadai? Ita kin san wane zafin hada masa? Idonta yz yi shawagi kan Sakina, ta ga inda ta rakube tana kuka sai ta bata tausayi, tr ja wani uban tsaki. "Duk da haksa Amma, bata da na gaba ne? Idan bata masa wke yin da ba za su iya sulhuntawa ba, ba sai ya samu na gaba ca ita ba ya gaya musu a tsawater.mata, amna yaazun kei tsaye kawai sai kugą an sako muku yarinya yanzun wannan da me ya fi shi ciwo? Gaskiya Allah ya isa!" Amina ta yi yaken takaici, ta ce "kinga yanzun ma ai ba bacin ta yi ba, tunda dai ba saki uku ya yi ba, idan Alhajinku ya dawo sai şu hadu da Alhaji Maikudi a je a same shi a ba shi hakuri, a daidaita su, sai ta koma." Zainab ta yi wani juvi ta dire gaban Amma, ta zaro ido. "Hakuri Amma? A cuce kun a taba muku zuciyar, sannan ku ku ba da hakuri, don girman Allah kada ku fara, mazan nan na yanzun sai kụn ci su da wuta, kuna nuña ku masu sanyi ne sun dinga cin uban kowa kenan, ai kawai ku yi shiru ku kyale, idan bar suna da rabon daidiatawa ya iso da kansa neman sulhu, yanzun kuna nuna zalama sni ke nan ta banu, ya ringa hura hanci kenan, bayan ya san tun farko tayi aka yi masa, gobe ya samu abun tabawa." Amma ta ce, "ku yara ne har yau ba ku gama fahimtar, rayuwa ba, kuma rashin dattakun Jama'ar yau ya sanya auren yanzun ke zama kwai taa, da an zungure shi sai su fashe. Durkusarva yada ai ba wai 107 Haske Maganın...2 Maiturare gajiyawa ba ne, girmamawa ce in an ba shi hakurin sai me? Wata rana ai sai labari ko?" Sakina ta share hawaye. "Ku yi min rai Amma ban wishi laifin komai ba, kawai dai gajiya ya yi da ni, tuni ya ke tsiro min da abubuwa daban-daban, na kasa zanna da shi ne mu sulhunta, da na kasa hakuri abu. ya ringa taba ni, a wata rana na iske Hajiyarsu a gida na gaya mata. komai, ranar a gidanta na kwana an tattära yayyansa don a sulhunta mu, amma kin san me ya ce, laifina? Wai bana yin brush nе." Amma ba ta san sanda dariya ta sußuce mata ba, haka Sakinan ita kuwa Zainab sai ta tsaki mai karfi ta ce. "Abun dariya yake baku kenan?" Ta juya ta yi ficewarta, ta dakin Ummi tana gaya mata abunda ya faru, don so a gidan zama su ke yi na aminci, sun dauki junansu matsayin "yan uwan juna masu cikakken aminci, don haka basa 6oyewa juna sirrin junansu, kuma Ummi ta ti Amma zafi, don haka ne Zainab ta je ta famfata akan koda magana zata tashi don Allah kar ta bari su Ałhaji su je ban hakuri a dakata sosai. Sai ya nemi sulhu da kansa, ai än mishi mutunci kamata ya yi ya saka da mutunci ba da tsiya ba. Ummi jikinta ya yi sanyi da wani irin takaici mai yawa, iana mamakin auran 'yanzun a lallaba wai auran zamani, kai Allah ya kyauta. A can daki kuma, Amma ta tsare Sakina kan ta gaya mata gaskiyar abin da ya faru tsakaninsu, kuma 108 Haske Maganin...a Maiturare kar ta yi mata. Karya, tsakaninta da Allah kawai. A qufsenta ta gaya mata kommi. Ta ja fasali ta ce, to Allah ya kyauta, ta mie ca ci gaba da hidimarta. Ranar zuciyar mutan gidan duk ta tabu, sabida sakin Sakiza. Yaya Zainab ita ta karbi mukulin motar ta tasa yara suka jido mata duk kayan da ta iso da su, te. kuma shirya mata su gefe guda a dakin Amma. Taа ce, amma sui'ku bar mata karamin gadonku." Ta cc, "To Allah dai ya kyauta, a daidaita ta koma dakintan. ai ya fi dadi, da ta zauna rabe-raбen dakin wasu." "Um! Amma kenan, kuma bakwa sonta kenan? Tunda haka ne, kawai bari mu juya da kayan sai ta zauna a gurina ni ba zan gaji da ita ba." Murmushi ta yi, "Ai ke da yake Alin kanin ubanki ne, shi yasa ki ke da granty na zaman gidan nasa har ki ke ja jibo masa wasu." Ta rike baki. "Au, kuma ta haka ne." Amma ni ai ya Ali gani nake ko giwa, ta lalace namanta ya fi karfin kwano. .Ke dai yi kurum kawai, nima nan din ai ba wuce a koran nai ba bare ke." Ta ce, "Ah Allah ya sauwake mu iyayenmu masu-dattako ne ko ba su duba komai ba, sa duba duba tsinin idanun mu su hakura da komai." Girgiza kai ta yi kawai. Sakina na kalinsu ba ta ce musu komai ba, abin da ya ishe ta ya ishe ta, mutuwar aure tamkar mufuwar wani Gangare ne na zuciyar mace, musamman irin auren da ka ke so, ka ke fatan nade kafa har sai mai rabawa ta zo. 109 Haske Maganin...z Maiturare Dare ya yi, kowa ya yi na'abba a dakinsa Alhaji ma ya dawo, da yake Amma co da girki da nutsuwa ta baiyana masa komai, bayan ya cika cikinsa da abinci. Kawai sai ya yi shiru ya zeba mata ido, ba cе da ita kalaba, ban da jan jiki da ya yi ya shigo uwar dakinsa. Itan ma sai ta tattaro kwanukan ta tito da su ta dawo daki. Sakina ta gamå shirin barcinta, bayan tä gama lallaba Musaddik ya yi barci, tai addu'a ta shafa ta. sanya hakarkarinta ta kwanta akan gadon Amma ta jiwo wani abu ya soketa, ta mike zumbur tana dubawa ashe zare ne da allura ciki yara sukai amfani da shi, ba su maida shi ba su ka wurga shi kan gadon. Ta dauke shi tai masa guri tai yakacen da Allah ya takaita ba babin ta kwantar da kai ba. Ta sanya dankwalin kanta ta kade gadon gaba daya, sanman ta maida kakarkarinta ta kwanta. Ta juya nan ta juya can gaba daya zuciyarta ta kása na'abba da gadon, laushinsa be mata ba, a da barcinta take yi, ta saki leße da saleba lafiyarta lau, anma tunda va yi dakin kanta Alhaji yacsai mata danlub din ta sabuwa dal, sai ta yi aa mugun sabo, to yau ga sli saboda hali irin na faz, mahskin farkon tun daga kan katifa ta fara raina kanta, to ina ga in tafiya ta yi nisa? Kai Allah ya isa dai, meye amfanin mutuwar aure ban da tagaiyara rayuwar mace da 'ya'yanta? Devaye ya ringa gudu a fuskarta, na bakin ciki da nadama da kuma takaici irin na rayuwa, ta gane 110 Haske Maganin...2 Maiturare namiji ba ya da adalci a rayuwarsa, abin da kawai yake buri shi ne jin dadin, ransa, ba ya kokarin kallon na kasa da shi da ganc bukatunsu idan abu ya yi masa dadi shi ne kawai duniya zata zauna lafiya, idan ko akasin hakan, babu ruwanshi sai ya rintse ido ya yanke hukuncin da uban kowa ma ya mutu tunda shi ya shałake. Ban da haka ta yaya maza za su ringa rintse ido sakin mata 'ta ci barkatai? Kaga gida ya kai gida, rayuwa ta kai rayuwa, gidan cike da iyali amma kowane de inda ya doshi ta shi alkiblar, don da yawansu ba iyaye gare si ba mata, ba mai saita su idan sun kauce, matan kuma da ke gidan tnda sun san ba iyayensu ba ne, ba lallai ba ne su dauke su a bakin komai ba. Wannan sai ya haiíar da matsala babba, a ga tarin tsintsiyar da za'a kasa daukar guda daya ai shara. Wata ma koro ta ake yi tun hata gama tantance kalar gidan mijin da ka kaita ba, balle ta gama dokin sabon kayan da aka kaita da shi, za ta ci sabuwar rayuwa. To mutuwar aure bayan sati hudu me ta fahimta? Ko ko matar ta sake kafa ta bararraje tana ta haife-haife, kila ma har 'yan jikoki sun fara sallama, sai kwatsam namiji ya karta mata, ya tsigeta daga rayuwar da ta saba, daga rayuwar da ta bui ido, daga rayuwar da kwakwalwata ta yi karfi da ita. To wai me za mu ce da ku maza ne? Da son mu da kinmu da inuna son ku ko a'a? Da muna jin dadin zama dà ku da kuma a'a, da mun dan fara haihuwa, sai mu ture rashin son nan, ko kuma rashin 111 Haske Maganin...2 Maiturare gamsuwar zaman gidan nan, mu yi ta hakuri da ku muna muku fatan shiriya, idan mun juya mun kalli sanyin idaniyarmu, sai mu dade risinawa, ba gudu ba ja da baya mun nada gammon hakurin zama, why not ko ba za ku duba wannan jarumtar ba tare da sadaukar da kai wurin yin hakuri da mu ba? Sai kawai ku ringa maimaita mana rayuwar da muka girma, rayuwar gaban uba da uwa, ko rayuwa tsakanin kanne sa'antn ya'ya? Haba maza, ba ku hanga mana tare da taussyin ba ku bar mu mun sharbi roman duniyarmu yanda mu ke so ba, sannan Allah ya çe, yawa yawanmu muna wuta? To ina za mu ne mu fake? Yo muna wuta man. An yi miki kaza, mun kasa jarumtar daurewa duk inda muka tsuguna mu tsine ma mijin, mu goranta mishi tarin alhairorin da mu kai masa, wai don mu huce ashe mu zagon kasa můke ma kanmu dan alhakin nan namu da aka kwasa duk mun kankare shi ta hanyar tsine namu ladan mun bi mun gaigaye shi gurin shegen surutu, ba mm yi aune ba sai mu tashi a alakoro, karshe mu rufta a wuta. Oh! Allah ka jikanmu da tarin ni'imominka mayawaita. Mata kuma kalubalenmtu, a yanzun gari ya waye duhu ya dauke, haske ya baiyana madallah da Allah Sarkin da ba ya zaluncİ. Wannan shi ne tunanin Sakina, tunanin da ta ringa sakawa tana kwancewa, tunanin da ya ja ragamarta, rayuwarta har zuwa ukun dare wanda daga nan Allah ya taimake ta barcin ya dauke ta a 112 Haske Maganin...z Maiturare dakin da tai bakuntarsa, kan gadon da katifar ba su gamsheta ba. Ranar farko a tarihi, bayan barin gidan cikin fariw eiki, ta kuma baiyana cikin tsananin bacin rai. Allah. ya taimaka, gari ya waye cikin koshin lafiya sai dai ba walwalar zyciya da kan dakushe Karkashin dan Adam. Ta idar da sallah ta daure tai yo wanka sabida ta ji dadin jikinta da ya yi mata nauyi, tana Kokarin shafa mai, Ibrahim kazinta ya shigo ya ce, "Alhaji na son ganinta." Hantar cikinta ta fara rawa don ta san Älhaji da daukar dfuni a kan abubuwa. Yana da saukin kai amma ba ya son wargi. Jikinta ya kama rawa. Amnla ta ce, "To meye na radewar in har kin san kina da gaskiya, kuma abin da ki ka-fada gaskiya ne. Zuwa kawai za ki yi tambıyarki ai zai yi ko?" Ta dafe kirji. "Kawai! Tsoro. nake i kin san Alhaji da fada kada ya yi zaton haka nan kawai na kaso aurena na taho, naga fa yanda su kawai Ya Sadiya ta gidan Alhaji Babba, tamkar su cinye ta." Ta ce, "Yo wannan kuma kówa ba ya san shakiyancinta ba? Isyaku da me ya raga mata? Wurin hidimar gidan shi, hidimarta ta dangi da kawaye yi yake yi kan jiki kan Karfi, tamkar bai san zafin-neman kudin aljihunsa ba, amma fitinanniyar yarinyar nan ta fututtuke cin ubanshi take yi yana kauda kai, kuma kullum ita ce me bakin kawo kara, sabida Allah ya jarrabe shi da sonta, ranar da ya gaji da hakuri ne ai 113 Haske Maganin..:2 Maiturare ya rarako ta gida, wa ya bata bakuri, ko wa ya goyi bayanta? Yar banzar ita da kanta ta gane kurenta da zaman gidan ya koya mata hankali, ta nemo mijinta can' ta ways suka daidaice, sai ga shi ta koma, yanzun suma zamansu lafiya lau. Wasu matan ai matsaia gare su, ba su iya samun wuri ba, sun ringa cin uben kowa, hatta shima mijin ba tsira ya yi ba, bare wasu dangiiša ko jama'arsa. To Allah ya taimake mu da shiriyarsa madaukakiya." Ta mike cikin rashin kuzari ta saka hijabin sallar Amma ta shiga falon Alhaji. Yana zaune ya jingina da kujera ya mikar da kafarshi guda daya, dayar kuma ya tsayar da ita idonshi a kan TV, yana kallon tashar Saudi ana musabukar yara ta Alkurani mai girma. Ya kalle ta da sanyin fuska ya amsa sallamarta ya nuna mata wurin zamata zalna a nutse suka gaisa. Sun dan yi shiru sosai ya juyo gurinta ya kalle ta. "Sakinatu jiya kuma sai na ji labari marar dadi, garin ya ya haka ta faru, ke da nake miki kallon mai hankali da nustuwa, nie ya kai ki fada da mijinki, har ya tunzura ya seko mana ke? Idonta ya yi rau-rau, kukan da ta ke ta makalmakal da shi ya fara zube a bankali ta ringa kuka marar sauti. Albaji bai hana ta ba, sai da ta yi sosai, sannan ya kara tambayarta, ba ta ji nauyi ba, ta gaya masa gaskiyarta. Ya kalle ta da idanunshi sosai ya се. 114 Haske Mayanin.... Maiturare "Kin tabbstar da abin da ki ka fada, idan na bincika na samu akasin hakati na vi hukunci yanda nake so?" Ta ce, "Na tabbata Albaji gwargwadon sani na fada idan na boye wani abu Allah ya saui. Na dade ina fuskantar wasu canji daga gurinsa, na y kokarin mu daidiata abubuwan ba su yiwu ba sai da na gabatar da maganar gurin manyansz sun yi bakin iyawarsu-kuma lokacin komai sai ya daidaita, muka koma zama lafiya, sai dai kamar 'yan matsaloli wanda kuma ka fe ka za jiyan ma lafiya lau dinmu mu ka tashi sai kuma dan karamin abu ya faru." Ya gyada kai da iyakar fabirotarsa, ya gamsu da bayaranta Da gaske kuma ranshi ya baci ba da wasa ba. Cikin sanyin marya ya ce. "Allah ya kyauta, Allah ya ba ki lafiya, Amin." Ta mike & nutse ta dawo gan Amma, ta

Chapter 1 of 11