kulle gida gaba ſdaya ta fice.
A hanya nc ta ringa tunanin inda za ta, gidansu ko
gun Hajiyar Barista? Duk yanda ta kai da bacin rai, kokari
takc yi kada matsalar gidansu ta zaga gari kowa ya gane
sirrinta, bayan jama'a 'yan'uwa da abokan arziki na sha'awar
zamanta a rayuwarta ta aure, har jama'a na addu'ar Allah ya
samu a danshin ki. Wane danshi? Jama'a na kuskure, idan
sun ga mutum inuwa ta rufc kansa, ai ta fadi kai wanc ya
dace, bayan ba su san tsananin matakan wahalar da ya ringa
takawa kafin ya zo wannan mataki ba, kuma kila katon
kitse suke wa rogo, ba su san tsinin da mutum yake kai ba.
Kila ma kai da kake shanawa kafi shi kwanciyar hankali.
Ranta ya gama amincewa ta je gidan Hajiya ko
banza dai Hajiya uwarshi ce, kuma mutuniyar kirki ce,
kuma tana da babbar rawar takawa wurin, wurin hana shi
da sa shi, su ko iyayenta fa nasiha ce da dan lallami, amma
in Hajiya ce alo tsiya, alo danja dole daı ya rusuna ya kuma
bayyana abun da ya kawo gagarumin canji irin wannan.
Hajiya na alwalar sallar Walaha ta ji sallamarta, ta
tsaya da alwalar tana kallonta da amsa sallamarta. Kallo
daya ta yi mata ta fahimci ran Sakina ba dadi, dole ma ta
yarda jiya-jiya ta bar gidan nan, sun rabu sai bayan kwana
bıyu. ga wannan sammakon. Ta wuce ta aje Musaddki da
jakar kayanshi ta zauna zaman jiran Hajiya. Hajiya ta shigo
kallo daya ta yi mata ta dauke kai ta kona kitchen ta kawo
mata waina da miya da ta sawo a makota za ta ci idan ta
102
"Haske Maganin Düku"
gama sallarta.
Hauwa G. Lawan
Ta ce, "Ci waina Sakina bari na yi sallah, sai mu
gaisa sosai." Ba ta ki ba tun da ba 'yar haka tsakaninsu.
Hajiya ta tada sallarta ita kuma ta sauka daga kujerar ta
sahre duk wainar ta yi hamdala, Da ta shiga kitchen ta ga
yawancin kwanukan Hajiya ba a wanke ba, ta hada su ta
wanke tas. Ta share mata falo har ta ringa mamakin mai ya
fitar da Maryam da safe irin hakan, bayan yanzun ba karatu
suke ba. Tana wannan sake-saken Hajiya ta shafa ta ce,
"Ina lafiya Sakina, ya kuka je gidan?"
"Lafiya lau, Hajiya ya Maryam fa lafiya?"
"Ta je asibiti, Ulcer ta ce ta tashi, tun jiya cikinta ke
murda mata, shi ne ta yi sammako ta tafi Amini Kano."
Ta gyada kai, sun dan yi shiru suna ta kallon
Musaddik yana shirmansa, ya ji ana kida a rediyo yake taka
rawa, suna mishi dariya. Can sun dan nutsu har shi din yä
koma barcinsa, tun da gwanin barci ne.
Hajiya ta rage rediyon ta kalli Sakina ita kuma sai ta
sadda kai ta ce, 'Ina ga Sakina akwai abubuwan da suke
faruwa, kila kin gaji da 6oye su, ni din ai kamar
mahaifiyarki na ke tun da ni mahaifiyar mijinki ce, mun
riga mun zama daya da ke, ki saki jikinki ki gaya mini duk
damuwarki insha Allahu zan yi iya iyawata na ga na kawo
sauyi a kan matsalolin." Ta yi shiru sai sharbe hawaye take
takaici ya hana ta furta komai. Hajiya sai kallonta kawai
take yi,' tana nazarin abubuwa da dama tun kwanaki ta
fuskanci kamar akwai abubuwan da ke damunta, to sai ta yi
zaton ko ciki gareta. Suna a haka Antie Hauwa ta yi
sallama ta shigo, Hajiyar ce kawai ta amsa, Sakina dai ta
sahre hawayenta ta shiga nutsuwarta. Kallansu kawai ta yi
ta gane lallai an ballo ruwa ajiya ba a kwashe da dadi ba.
103
"Haske Muganin Duhu" Hauwu G. Lawan
haka?"
haihu."
Ta zauna a sanyaye ta gaida Hajiya ta ce, "Ina za ku
"Dambatta za mu duk za mu je bikin sunan Wasila ta
'Ah! Allah ya raya me aka s, amma yauta
ba baki ko gaya mini an hailtun?"
"Ki yi hakuri Hajiya gani na yi hidimar da yawa ga
shi nan da karshen watan nan za a shiga bikin Amina,
zirga-zirgar saj ta yiıyawa."
"To shi kenan Allah ya amfana bari na shiga na
samo mata ko dan sabulu ne." Ta mike ta shige ciki. Ta
kalli Sakina ta ce, "Wai ya ne Sakina, har yau dai matsalar
ce, ina ce an samu daidaito jiya?" Ta dago ido da sauri
takaici ya turnuketa ta kasa furta komai, sai hawayc. Та
tsaya galala tana kallonta a ranta da tunanín dole dai sai
manya fa sun shiga cikin maganar. Har Hajiya ta fito ba su
sani ba, ganin ta tu ta zo daya daga mijin h ar matar da
Antie Hauwa ta cc mata, "Yauwa Hanwa ga dai kanninki
nan suna da matsala a gidansu, kila ke ta yi miki bayani, ni
sai kuka take mini ina tambayarta." i a kalli Hajíya.
'Eh na san da matsalolin jiya mun yi maganar, amma
dai na ba ta hakuri gwargwador hali, kuma a jiyan ta sauka
kwarai ta amince da dx shawarwarin da na bata, ban kuma
san me ya kunma faruwa bz a jiya. Hajiya matsalar babba сс
dole sai ku din kua yi zama da su gaba ſaya a gano inda
parakar take, tun da tz ce ita ya kasa ba ta damur da za su
warware matsalar."
Haji,a ta gyada kai na nuna gamsuwa ta ce, "Shi
kenan ki yi wr. mijinki waya ina nemanshi, ke kuma ki yi
hakuri ki kwantar da hankalinki insha Allahu komai zai
daidaita."
104
"Haske Maganin Duhu" Hauwa . Lawan
Ta mika mata turmin atamfa Hcart largci la cc, "Ki
bawa maijego" Ta rikc haba.
"Haba Hajiya ba kí fa san zancen ba?" Ta yi mata
wani irin kallo, sai ta yi saurin mika hannayc biyu ta
rankwafa tana godiya. Ta yi sallama da Hajiya ta fito, sai
Sakina ta yo mata rakiya su kai sallama a zaurcn karshc, ta
cc. "Ki dada hakuri Sakina, gara kawai manya su shiga
ciki, ai maganin matsalar tun da kun kasa fahimtar juna.
amma kuma kin burgeni da ba ki yi saurin kai maganar
gidanku ba, barc har manya su sani irin wannan yana ragс
kimar maigidan." Ta ja tsaki tana huci ta ce, "Jiya da kinga
irin kasar wulakancin da Muttaka ya bule ni da ita da kin
tausaya mini, ashe haka namiji yake?" Ta gyada.
"Kai lallai na yarda namiji dai dan kunama ne,
kudan zuma, tuwan kaya, miyar allura, na taba zaton
Ogana zai mini cin kashin da yake? Kila wata can daban ya
gano yake mini wannan kora da halin, to in ba kora da hali
ba me ye ne wanna? Idonshi ya gano mishi wacce ta fini
kima, kin sani ni din bashi ni aka yi yanzun kuma ya ga
wacce yake so dole na gane ni din daban ce a gurinsa." Тa
-girgiza kai.
"Um-um Sakina kar ki yi saurin cewa haka, kila dai
wata matsalarce daban, to inda wacce ya kamata ya baiwa
fifikon kima ai sama da ke yake, don ya sani cewa an bashi
ke ne ba wai don kin yi kwantai kin rasa wanda zai dauke
ki ba, a'a ko kima wata nakasa ce da ba a so a san kina da
ita a ka lika mai, ko Гаyа, kо zаbo mata лa yi kina ganin
zai kawo sam da ke ne? Gaki mai ilimi, kin yi Graduating,
kin haddace Ikur'ani mai girma, gaki da kyan ki, to me
kika rasa? Ta bangaren dabi'u da halaiya me aka fi ki? Ai
wallahi a wannan zamani ba kowa ne yake da wannan
105
"Haske Muganin Duhu" uwa G. Lawan
darajojin ba, gaki daga gidan dattako, gidan da kowanc
siriki zai alfahari da surukutarshi, to da me aka fi mu?" Ta
ja tsaki.
"Ki sharc kawai sharrin namiji nc idan ya motsa sai
ya dana miki, ki yi hakuri rayuwa mai wuce wace wata
rana da kudi ba zai miki haka ba, kuma shi zai dawo a
hannu yana binbini da ban baki, zuba ido ki sha kallo,
hakurin ne dai mai wahala, amma dadi ai mai (forewa ne."
Ta yi dan smilling. "Na gode Antic Hauwa, ki je na
tsayar da ke da magana yara na jiranki sai kin dawo." Su
kai sallama ta tafi.
Ta shigo cikin gida Hajiya ta fara kokarin dora
lukunya, ta tayata su kai girkinsu na rana. Har Maryam ta
dawo ta samc ta la ce,, "Matar yayan kwana biyu kina ji da
mu, sai kaunarmu kike." Murmushi kawai ta yi ba ta се
komai ba.
Hajiya ba ta kira Barista ba, haka shi ma bai nemi
Sakina ba, bai kuma dawo da wuri ba sai misalin goma da
kwata ana shirin Taskar Labarai. Ya yi matukar mamaki da
ya ga kofar gidan a rufe. Abin da yake faruwa ya fado
mishi a cikin rai tabbas dai Sakina ta yi fushin da ba ta taba
irinsa ba. Jikinshi ya yi sanyi, haka dai ya bude gidan ya
shiga.
Komai na nan kamar jiya, kwanuka da duk abincin
da ya rage sunan. ya yi wani irin cooling da shi, ya duba
agogo sha daya har ta kusa ina zai kuma dosa? Dare
lroady ya riga ya yi, haka ya ringa komai ba da kuzari ba,
har ya kwanta. Sannan ya lalubo wayarta a kashc take. Ya
vi jim yana ta tunani, har barci ya kwashe shi. Kasancewar
ranar weck-cnd ne, bai tashi da wuri ba, sai goma. A
Hurguje ya yi wanka ya shirya, ko dan tea bai tsaya sha ba,
106
"Haske Maganin Duhu" Nauwa l Lowun
Bayan ya fito daga layin gidansu sai tunani ya kama
shi, yanzun gidan na su Sakinan zai nufa Gwauran Dutsc?
Wata irin kunya ta ratsa shi, ya ringa jin abin da ya yin bai
kyauta ba. To ita don mene ne daga dan abu za ta kwashi
Kala ta vi gida, ita ba za ta iya hakuri irin na sauran mata
ba, sai ta yi wani yaji? Tsiyar matar malam Bahaushe kenan
ba ta iya rayuwar zaman aure ba. (Kun ji ni da Barista ido
ya rufe yana cin uban matan Hausawa, ko ko shi haka aka
ce namijin Bahaushe ya ringa yi wa mace? Kamr ya san
darajar 'ya macс, ce nake ita da hajja duk daya ne?
Makaranta na barku da kalubale).
Ya ringa tafiya a slow saboda duk gwiwarshi ta sare
kunya ce duk ta damc shi, yana jin nauyin dattawan
iyayenta, masu mutunci. Sai wata zuciyar ta ce, "Kila ma
tana gun Hajiyarka, ka san Sakina da Hajiya fa sai Allah."
Laımarinsu na burge shi.Wannan zuciyar tafi bashi kuzari
da dan farin cikí, duk da ya san zai yabawa aya zaki, hajiya
fa ba sauki ba ce, in ta kama fada ba ta jin Allah isshe mu.
Shi ya sama kila tafi zabar kai karar shi can, don ta san can
ne za a sulle shi tas. Duk da ya san hakan shi dai in can ta je
zai fi mishi dadi, kan gidansu yana jin nauyin iyayen nata
kwarai, amma uwa ai uwa ce, koya ta kai da fafa nata ne
shi.
Yana wannan tunanin har ya isa kofar Nassarawa
gidan Hajiya, ya fan dade ma a waje suna gaisawa da
mutanen unguwarsu, tun da yanzun aure ya dauke shi va
maida shi Sharada
Sakina na tsakar gida tana ma Musaddik wanka, sai
ta ji tafiyar takalmi kyam-kyam da nutsuwa zuciya ta ringa
bugawa kadan-kadan ta rava a ranta kila mijinta ne taliyar
ta yi, kama da takunsa. Ilai kuwa ya watso sallamar shi,
107
"Haske Magunin Duku"_ Hanwa C6. lawan
kallo daya ta yi masa ta cigaba da abin da take yi ba tarc da
ta amsa mishi sallanar ba a fili, amma a zuciyarta ta amsa.
Ya dan tsaya kadan a kanta ya cc, "Ku ba ku amsa sallama
ne?" Ta yi masa banza ta Karasa watsawa Mussadik ruwa ta
wurga shi a baya ta daure, ta dau tsintsiya ta fara sharce
gurin. ya yi saurin matsawa, saboda kar ta fallatsa mai ya
wuce ciki. Maryam ta fito daga kitchen a sanyaye ta gaishe
shi, ta sa kai a rumfa ba ta zauna ba ma sai ta wuce can
uwar fakin Hajiya.
Ya yi sallama Hajiya ta daga kai ta kalle shi ta ansa
mishi ba wata cikakkiyar fara'a. tun daga nan ya fara
sarewa. Ya tubc takalmansa ya shigc ciki ya zauna daf da
ita ya ramkwafa yana gaishcta tana amsawa kamar ba ta so.
Sai kuma su kai shiru ita ba ta ce ba, shi kuma ya yi wukiwuki. Sai ga Sakina ta shigo rumfar ta wuce su ta yi dakin
Hajiya don ta shirya yaronta, ya bisu da kallo ganin wani
mugun shariya da ta yi masa. Ashc Hajiya ita kuna shi
take kallo, yana juyowa sai suka hada ido ya sauke idonshi
a hankali ya yi ajiyar zuciya. sai ya dan muskuta ya сс.
"Hajiya ashe su Sakina suna gurink u?" Ta hadc rai.
"Eh, wani abu?" Sai kuma ya yi dan jim na rashin
makama. Hajiya ta kwalawa Maryam kira ta ce ta kira mata
Isma'il mijin Hauwa da Musa wansu a waya ta cc vanzun
tana nemansu. Tun daga haka ba ta kuma tankawa ba, sai
ma ta mike ta shiga bandaki ta yo alwalarta ta sallar
Walala tai kamar Barista baya gurin. Duk sai ya i KiriKiri. ai kuma ga Musaddik nan ya fito yana tal warshi
yana nasa gwarancinsa, an shırya hi da kaya mai kau, sai
kams in sabulun wanka da hoda yake yi. To shi ne ya debe
mishi kewar zugum din shi.
Ba a dau wani lokaci ba, duk yayyan nasa suka zo,
108
"Haske Maganin Duhn" Hamwи C Iawan
kasancewar hantsı, gashi kuma weck end, suka zauna aka
ganda Hajiya. Sannan suka gaisa da Barista. Hajtya ta cire
hijabinta na salla ta ce, "To Isma'ila da Musa na aika a kira
ku ne, ku zama shaida a kuma yi komai a gaban idon ku.
don ba na son a kuma maimaita kwatankwacin hakan, don
duk ku din nan ba irin horo da tarbiyar da muka ha ku ba
ne, a'a kowannanku zaune yake lafiya shi da iyalana da
dadi, ba dadi ba a jin kan ku. To girma ya kama ni kwarar.
AlhamdullHahi Allah ya azurta ni da rayuwa mai inganer da
cikakken rufin asiri da kwanciyar bankali, to haka nan
zikau ina cikin nutsuwata ba na maraba da tashin hankali.
bare wani ya zo ya dame ni. Ga dai Muttaka nan so yake yi
ya koyi halin tur, ya kasa zaunawa da matarshi kwaya daya
jalin-jal da da daya lafiya lau, Ban haifi wannan dan ba,
don haka na kira ku, ku ku zama shaida, ya yı kokari ya
zauna da matarshi lafiya lau. Kowa da ya gani hakan nan
yake zaune cikin alfarmar Allah, ko-mu da kuke yani mun
haife ku sai da muka ringa taka siradai kala-kala katin mu
cimma burinmu har mu ringa ganinku sanyin ido, don haka
rayuwa gaba dayanta hakuri, in mutum na so ya cunma
rabo. Dare ga mai rabo sa'a cc. Matarshi ta zo min jíya
wujiga-wujiga na yi tambayar duniya ba ta ce mní komai
ba. Hauwa dai ta shaida mini ta san matsalar kuma a
ganinta sai mu mun shiga ciki mun tsawatar, to ga mu a
cikın dunu-dumu, ina so na san me ye yake haddasa sabani
a cikin auran na ku."
Barista va yi wuki-wuki, sai wani muzura yake vi
kamar ba zai magana ba. Alh. Musa va daga mu-a ya
"Migana akë naka sai wani kallon anu kake y dasdaı"
Hava ta sa baki tå kira Sakina wacoe take rakube a cten
gacon Hajiyan tun da ko me ake fafa suna ji. Ta tite a
109
"Huske Maganin Duhu" Hauwu G. Lawan
hankah ta zaune nesa da su. Alh. Musa ya kalle ta ya сс.
"Ke nene ne yake hada ki da mijinki kika kasa zama lafiya
da shi?" Ta yi shiru ya maimaita tambayar har sau uku ba ta
bashi amsa ba, sai ya juya ya kalli Barista yana mishi
gargadi da ido saboda dai Alh. Musa mutum ne mai
kwarjini kuma baya son wasa. Ya cc, "To ni dai Alhaji
yarinyar nan dai ban san abin da na yi mata ba, kawai dai
kullum sai ta ringa wani daddaurewa tana sha mini kunu,
kuma ni a bangarena gaskiya ba abin da ta yi mini sai dai
kawai na san na yi mata fada ta ringa yin brush idan za ta
kwanta, kuma ta ringa gyara mini shimfidata, ina jin dai
wannan maganar da na yi mata ne ta kama fushi, jiya bayan
na fita aiki ta taho gidan Hajiya, kuma ni ban dawo gida da
wuri ba jiyan, da na zo mun tafi tun jiyan ina ta kiran
wayarta kuma a kashe ban san a wanc yanayi take ba."
Sakina gaba daya ji ta yi kamar duniya ce ta rikito
mata, jin irin wannan gundumemen sharrin wulkanci da
Barista ya yi mata a gaban mutanen da take tsananin jin
kunya, yayyan miji ne fa da suruka ba su ne kunyar taka
ba? Wai ba ta yin brush ba ta gyara shimfida, me ba ta
gyara shimfida ke nufi hakan fa na da ma'anoni dabandaban.
Tun da ta dokar da kanta, ai ko motsi ta kasa yi,
saboda tsananin takaici da kunya, su kan su alkalai dai dif
su kai don zancen da ya fada wani bangare ne da kamar ya
shafi ma'aurata, amma da yake hajiya ta dace, sai kawai ta
kara hade rai ta ce, "Ka ga Muttaka ba wasa nan muk a tara
ku ba, ba na nufin jin wasan don haka wannan magana da
ka fada kanzan korcge ce, yaushe za a ce kamar Sakina har
sai kai mata fada ta gyara wani abu da ya danganci tsafta?
Mai son jiki ma ai daban yake, yarinyar nan ban taßa ganın
110
"Huske Maganin Duhu" Hamwa li. Iawan
wata illa ba dangane da ita. Koda yaushe tsafi dinta. kuma
idan ta iso gidan nan gyara wannan, kauda wancan yau din
nan tun da ta tashi gyaran gidan nan take yi, dubi fanta Isaf
da shi, sai Kamshi yake yi shi ne za ka mata sharri? To
wannan bai karbu ba ka canza wani, wallahi tallahi na
gama magana rana ta karshe ko me ye ku kashe ku rufe, kar
a kuma kawo mini matsalarka, ko ka kai wani guri kowa ka
gani da iyalinsa da dadi, babu haka yake zaunc ka shiga
taitayinka, idan ma 'yan kudin da ka ga ka fara kamawa nc
za ka fara canza salo tun wuri ka canza, wallahi ban ma
baki ba, babu wata mace da za ka samu'a duniya sama da
Sakina, ko 'yar wacece don haka ka shiga taitayinka. Na
gama magana, ka kuma ji tsoron Allah wannan yarinyar
amanarka cc, Allah ne ya baka ita ya kuma dankata garcka,
don haka ka lura da kyau, ka rike amanarta, kar kai wa
Allah butulci."
Tun daga nan ba ta kuma cewa komai ba, sai ta matsa
ta jingina da kujcra, tana kallonsu. Alh. Isma'il ya ce, "Ko ni
din nan na san haka karya kawai yake yi, ya nemi kalmomi ne
kawai na kare kai abun da ya fada ya nuna zahiri shi ne yake
cusguna mata har hakurinta a Kare. Sakina Alh. ya yi miki
alb.rka mai yawa, ki yi hakuri da mijihki insha Allahu komai
ke da akwai zai daidaita tashi ki je, idan mijinki ya hukaci ku
tati ki bishi ki manta da komai ki yi ta gayawa Alkh kukanki
ha vani takadari da ya gagari Allah. Ki je kin ji ki yi hakuri."
Cewar Alh. Musa. Ta mike cikin nulamiikinta 'sai wani
karkarwa yake yi, ta tuda dakin Hajiyae Su atna suka bawa
Ha ya hakuri, suka ve zu su shigs Gangareh AlhajusU su
talauna wasu batutuwa. Suka mikc suka kama tua Barisia
gabi har gurin suka mashi tas, suka ltarke faya a kan abir da
yake faruwa. Suka.nuna mishi kuskurensa da fatan ya gyara
"Haske Maganin Duhu"_ Ilunwa G. Lawn
mutukar yana son ingancin aurensa. Don mace fa zuma ce saі
an cita da yaki, ko kunn mace kamar mota ce sai ka zuba mai.
kai mata service, sannan za ka ji dacfin aiki da ita.
Ya yi alkawarin in Allah ya yarda komai ya wuce, zai
gyara dukkan wasu 6arakoki. Sannan su kai sallama suka tafi.
Ita kuma Sakina tana shiga dakin Hajiya da gudu ta
fada gado, kuka ta ringa yi ita tozarta tan da ya yi ya fi abun
da yake mata ciwo. Maryam la ce, "Haba Antic Sakina sai ka
ce karshen rayuwa? Ki yi hakuri mana." Ta daga jajayen
idonta ta ce, "Meri kin ji irin kagen da Barista ya yi mini. wai
daman a ajujuwan namiji ki ce har yanzun ban zo primary ba?"
"Kinga relux your mind Sakina, namiji ne fa sharrinsa
yawa garai, su kansu sun sani, shi ai dama idan ya rasa abin
ccwa komai ya rarumo lika ma zai yi, to me ye wane ne zai
yarda wai ba ki yi brzsh, abun dariya Allah sharri ne lorget."
Sukai dariya. Hajiva wa jinse, ta yi murmushi.
Barista Muttaka ya yı saftama ya shigo rumfar lajiya
ta daga kai tana kallon shi a ranta yanda take mamakin
budewar shi, sai wani katoto yake zama, ya zama bi! Alh.
lallai kudi na karbarsa sai dai kawai tsiyar da ya tsira kenan,
matsalar malam Gahaushe kenan, da fa ya fara samun nutsuwa
sai ya fara sakin iska, idan ke din bai wulakanta ki ba, to defenerely zai kawo "yar tayin cin naira, don a lokacin ya gane
ke fin kin yi masa kadan bak gamssarshi sai ya nemi kari. In
ba haka ba kuma ya shiga bin darc. Allah ya kyauta. Ta amsa sallamarshi bayan har ya zauna, a ranshi yına tunanin ko тс take tunawa? Ya yi dan jugum ya ce, "Ko kun rag ahin karyaw a Hajiya ko kari ban ba."
"Babu." Ya mikc.
"Bari to na je na sanu abun karyawą, kí ce nata ta shirya kafin na dawo." Cikanka ba ta ce mishi ba, haı ya yi
112
"Hnske Magunin Duhn" IHanw'a Ci, Lawan
wajc. Ya samu akalla awa biyu, sannan ya dawo, har lokacin
Sakinan na faki barci ne ma ya daukc su ita da Musaddik har
Maryam fin.
Ya cc, "Hajiya tu shirya din mu tafi?" Ta gi giza kai.
'A'a ba yau bu sai ta gama hucewa." Ya rike baki.
"Haba dai hajiya ai ta barin gidan haka ba l owa kenan,
a ba zai dadi ba."
"Idan ka gaji sai ka kawo wacce take yin brush sosai
s.ii ku yi zamanku, ita kuma sai ta zauna a nan." Ya yi dan
murmushi ya san tsakanin Hajiya da Sakina sai Allah,
l.ımarinsu na bashi mamaki, kamar ba surukan juna ba, yanda
yake ganin inda ake artabu tsakanin surukai (To dama yaushe
za a zama daya, akwai nagari cikin Gatattu).
Ya cc. "Ki dai yi hakuri Hajiya, ai na zu biko ne."
"Na gamá magana sai gobe da dai jiya ka tiyo sawu nc
dana baka ita, amma ka makara." Ya san ko ya yi nagiya bata
bakinsa zai yi tun da ta kafe, ya kuma san halii ta sarai. Ya
mike a sanyaye ya yi mata sallama ya lafi. Koda yı tafi ragaita
ya yi ta yi a gari da yamma daf da Magriba ya iko leda da
kayan kwalaım har biyu daya ta Hajiya da ta su Sakinan. Ya
kawo nan nc ya samu sun gama abincın dare waina da miyar
ryada, ya samu ya ci. Ya bai wa kowa tashi lc lar. Nan ya
dada marairaicewa Hajiya ta ki ma kallonsni, bare ta
Nauraresa. Ya yi jugum, ya yi fan abin tausayi har ya ba ta
tuusayi, sat ia busar ta sani namiji ne fa? Da ya ga ba wani
hope bangaren Hajiya, ba kunya ya sa baki va kwalawa
Sakina kira. Tana ji ta yi shiru, Hajiya kuma ba ta ce komai
ha, ya yi kira har sau uku, sai da Mary.um ta zungureta ta ture
I annunta ta cc."An grya miki ni kurm ce ne Ha ya fa na ji."
La yi dan murmushi jan ajin malan 'uniya. Su kai dariya,
Ilajiya ta çi paba da jan carbinta, shi kıma yayiurus. Kawai
runshi sai ya baci ya ga la aidansu dakins i, matárshi.
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Law11
Hajiyarshi waye bako Maryam ko Musaddik? Kaw sai ya murje ido ya yi dakin Hajiya. Maryam na ganin shi ta mike ta fito, va yi tsayc kawai yana kallonta ya ce. "Ai da kina jina ki kai lanza da ni? Amma dai kin san ina da right din kitan ki ko
yausne ko?"
Hajiya ta sa baki, "Ya isa namiji me ya hanı da kai
wannan a gidanka fito ka ba mu wuri ka ji."
Ranshi ya yi ciwo haka nan ya fito ko sai da safe bai yi
ba. Ashe da yana so? Da daddare za s kwanta ta y ta Kara
bawa Sakina baki ta ce, "Mazan yanzun n fa sai h Kuri ba
kamar irin namu mazajen ba, da akasariisu suna daukar
macece yarinya koda yaushe. Shi dama aure hakan yake kafin
ku daidaice ku samu mukullin kullé barakoki, wani bim har sai
yaranki sun taso sun girma, to tsinin idonsu ya sa a rimga raga
miki ko ke ki yi ta hakuri kina raga imasa."
Ta amince da duk abin da Hajiya ta fada, ta yarda
komai Hajiya ta sata za ta yi, don matar na sonta da gaskengasken abin da duk uwa tagari za ta yi wa 'yarta shi take mata,
albarkacin Hajiya da Musaddik tana ta kara kaunar mijinta.
zafir da ta yi sai ta sauko sosai. Don haka ranar ta yi arci mai
dadi
Da safe misalin tara da rabi Barista ya shigo gidan ita
ce da Maryam suna suyar kosai, shi su kai sha'awa la kunu.
Diroct kitchen din ya nufa, ya cc. "Good morning
Edeellency. "Har da rankwafawa yana jinjına hannu. Maryam
ta y dariya ta cc, "Yaya barka da kwana." Ya msa da
walw ala, ita ko Sakina ko ta daga kai, sai saka kosant take yi.
Marvam ta aje matsamini tai yo waje, sai vu zauna kan kújerar
da t: tashi ya matso da ita sosai suna gogar juna, ya dungure
kant
"Nine kike sharcwa haka ko Edcelilency ce ake duk
laifin da na yi su yaya sun fanshe ni, albarkacinsu na ga
114
"Haske