Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan
hasken ki, pls ki yi mini dariyarki man mai haske." Yana
kokarin kallon idonta ta dauke kai, ya ringa zolayarta yaиr
mata kalamai masu tsaurin gaske, har sai da ya sata dariya. Tо
kan wani lokaci har sun daidaita mata da miji sai Allah. A nan
kitchen din ya ci kosansa mai zafi da kununshi. Suna 'yar
hirarsu mai dadi, Maryam ta ji shiru ta leko ta ce, "lyc Antic
Sakina, muma taimaka ki ba mu mai domin kada ya huce baki
farga ba." Ta yi murmushi, shi kuma ya mike ya ce, 'Shigo
daga cikin man Maryam zo zauna gurinki." A ranta ta ce, "Ka
ce haka man tun da ka gama gyara cikin ka da zuciyar
matarka." Ya yi rumfa gurin Hajiya. Suna gaisawa har su
Maryam suka gama sabgarsu suka gyara gidan yana nan tun
da Lahadi ee, da da ne har Lahadi yana office da gurin zuwa.
Sakina ta shige daki, ya kalli Hajiya. "Muna iya tafiya
yanzun?" Ta girgiza kai.
Ya fita.
'A'a sai da dare." Ya yi murmushi.
"Na gode sai dare bari na wuce akwai gurin da za ni"
Komai ya yi daidai rayuwarsu ta dawo normal, kamır
komai bai taba faruwa ba,har tana mamakin to wai dacin ken
na ma ye ne? Yanzun sai wani kara lallabata yake yi ca
soyayyår shi mai dadi. Da ta tuna mishi kagen da ya yi mata
cewa ya yi, "Forget, neman kare kai ne, ba ki gani a gurin a a
ramfo ni, ni na isa na ce wannan sweatable tonguc din na
wari?" Yana kallonta yana dariya.
To haka das rayuwa mai dadi, in ji 'yan maganaT
cewa, "Zama lafiya vali zima dan sarki. Zaman gidan aure
hakuri.' Ba a dade ba Allah ya hawMaryanu mijin am
magidanci ne mai mata da yara hida dan kasuwar Singa
amince da shi fat bisa-fari (10 %). Mai waycwa da ilin.
suna son junansu den haka aka sh ga hidimar bikin ba da wa a
ba. Daga dukkan vayye an bada gudumımawa mai yawa,
115
"Haske Maganin Duh"_Hauwa C6. Lawan yarinya ta zama 'yar lele aka karbo mata darajarta.
An yi shagali sosai ta tare a gidanta tda ke unguwar
Dorayi Babba Oppistc Rijiyar Zaki, gidansu sabo mai kyan gaskc, kowa dai da apartment dinsa ta shige sukuf suna
rayuwarsu mai dadi da kishiyarta Hajara mutuniyar kirki.
A wannan dan tsakanin Allah yu kuma ba su rabo
Sakina aka sanmu ciki, masha Allah kun santa da dan karen
laulayi, ta shiga yi baji ba gani, har cikin ya kai wata hudu,
sai ta warke ta yi garau, komai ya yi normal sai wani shegen
kyau da ta yi, jikinta ya danyance ya yi lul-luf da shi. Shi kan
shi Ogan kamar ya cinyeta.
Wata ranar Alhamis da hantsi bayan sun gama karya
kumallo, yallabai na kokarin fita ta kallc shi ta ce, 'Oga zan jc
gida fa yau."
"Allah ya kiyaye a gaida su."
hararcta.
"Ogan ha mai fa a motata, kuma jakata is zero." Ya
"Ke kin cika rokc-roke." Ta yi dan sak, amma sai ta yi
gajcran murmushi. Ta ce. "Kai ma dai ka fada, ai gara ka
ringa mini gori ko na yi zuciya dai na karbo result dina nima
na nemi na kaina, mayanin roko. Yauwa idan na fita zan wa
Yaya Muji maganar." Ya sha kunu.
"Wai ziki a gidana da (me na rage ki?
"Babu rashin ci da shi, sai dai babu kudin sabgar gaba,
gara kawai mutum ya dligara da kan shi."
"Haka ne.
Har zai lita sai ta kuma cewa, "Yauwa Oga ina dada
tunama kar ka ınanta vau dai ka shigo n:ana da kayan abinci,
shinkafarmu d. taliyarmu duk sun karı su duya da kiskus
kuwa ma ai su kwan.: hiyu. garin semoiita ne kawai gare ni
da dan dama." Ya cc, "Ke wai wace irin nacere ne da baki so
a zauna lafiya e? kdan ha ki ce a kawo I aza-da-kaza ba ranki
116
"Haske Maganin Duh" Hauwa G. Lawan
ba zai miki dadi ba." Ta hade rai, rainin hankalin kuma ya fara
yawa. Ta cc, "Wani irin rashin son zaman lafiya? Daga na
gaya maka abin da kai ne ka ke da hakkin siya tun da ba wani
namijin gare ni ba bare idan kai ka ki na gaya mishi, sau nawa
ina gaya ma kana sharewa, har yawancin abubuwa sun karc
malcji kawai nake yi, 'yar shinkafar da ta rage mini cikin buhu
ba na jin ta kai ko kwano daya ta kai, jira kake sai na rasa
wanda zan ci sai na gaya maka, bayan ka sani da din ba haka
kake yi ba, da kanka da kaga abu-ya yi kasa za ka karo ba ka
jiran wani ya kama hanyar karewa. Shinkafa buhu nawa kake
ajewa, amma har ya kai jallin dayan ma nema yake ya
gagaran."
Ya ce, 'Eh ai kin fada da kan ki cewar da ba haka nake
ba, kin kasa fahimta ne kila ko wata matsalar ce take hana n
hakan?" Ta ce, "Wacce matsala ce kuwa da za ta hana ka ba
valinka abincin bayan ina zaune kake kirga dubban nairori,
ne kuma kake so na yi? Ni fa irin abubuwa da kake ta yi daga
na toshe wannar. ka bullo wancan na gaji, kamar ka har na kai
matsayin cin lami to me ye aınfanin samun ba za a wadata
iyali ba?"
Ya vi wata dariya. "Ke kin shekara dubu kina fadin
kina da yunwa a jiki ba mai yarda."
"Eh ni din ma ba baka na ce ba, ina gaya ma ne, misali
ya ci a ce kai din kana gane akwai sauyin abubuwa da yawa a
rayuwar aurenmu sai na kai ka gaba ka kaga mini sharri." Ya
yi mata wani malalacin kallo ya ce, "Ko? To ki kai abun da ya
fi gaba ma, ni baki gane ba kin fa zame mini kaya, daga bani
sadaka sai kuma ki zo ki buwaye ni, ki je na sauwake miki
igiya daya, idan kin yi idda ki auri Dan Gote wanda zai kawo
miki tirelar shinkafa acici."
Sakina ta hangame baki da wani irin tsananin mamaki
da firgita mai yawa. An sake ta? Daga wannan 'yar maganar?
117
"Haske Maganin Duhu"_ Hauwa G. Lawan
Maiturarc, mata kalubalenmu mu sani duk dadinki da
namiji randa duk ya tashi kwance miki zani a kasuwa za ki sha
mamaki, bai yiwuwa mu dauka a ranmu, mun yi aurc ne na
soyayya da kaunar juna, ita ce za mu cigaba da ci har karshen
rayuwa, tun da tun a soro, soyewa mukc kamar mu hadiye
junanmu. Ina ga an mallaka mana kan mu ai sai holewa. Aure
ibada ce, bauta ce, to duk ko mutumin da aka ce bawa ne shi,
bata kuma yake yi, to fa sai yanda Ubangijinsa ya yi da shi,
don haka mu dauka a ranmu da mun shiga gidan aure kalubale.
neza mu ringa fuskanta, wani bayan wani. Wannan shi zai
hana mu shagala cikin tsanain so, yayin da matsala ta samu
kuma mu gigice.
Sannan abu na biyu ga makaranta littattafanmu masu
daukar soyayyar littafi an so wancan, an dora ta a matsayi mai
yawa, mijinta ya riritata, yana ta gaya mata kalmar soyayya da
ta yi fushi zai ce wance how far, am sorry, ko kuwa ta littafi ta
ci shinkafa wal kaza an dauketa daga maka zuwa Madina,
London, Paris, India da sauransu. Ta hau Humer Jeep, ta hau
Honda CRV, ko Brama, ko. Hala, nima burina kenan, 'yar uwa
farka, ban ce ba a samun irin haka ba, har ma fiye da haka,
zaman aure fa ba haka yake ba, wahala ce da hakuri a cikinsa
don bauta muke yi. Ko matsalar ciki da goyo da raino ma
kadai aka barka, babban kalubale ne, bare kuma wasu
matsaloli na rayuwa ku dai Allah ya gyara mana. Nijeriya mai
arzikin kasa, kasar da arziki da talauci suke gogayya kafada
da kafada, kowa na kokarin ture kowa. To Ubangijinmu kai dubaiya ka gyara halinmu da halayyarmu ka arzurta mu da
shugabanni masu kishin kasa ba masu kishin aljihunsu ba.
Talauci da kuncin da jama'a ake a ciki shi ne yake
sanya Karancin samu da karancin mallakar masarufin rayuwa,
wanda ya sanyawa wasu mazan dole ba dan sun so ba
abubuwan kan gaza musu, wanda ke hana su sauke nauyin
118
"Haske Maganin Dиhи" Ilauwa G. Lawun
iyalinsu, inda za a samu nakasu, tarc da bala'o'i da musibu.
Mace da 'ya'ya kuma babu bata tsarinsu dole ka nema ka bawa
mace, bayan ka zaga ka zago ba ka samu ba, ya za kai? To
dan'uwa kar wannan ya kashe ma zuciya, kai ta fafutuka da
mika al'amarin gurin Allah ko ba kai arzikin shahara ba, idan
Allah ya yi maka arziki nema ka kawo a sakaya hanji ya yi
maka babban arziki, don ka zama gwarzo jarumi wanda ka fita
kunyar iyalinka. Allah kuma da manzonsa ke alfahari da kai.
Don Manzo (S.A.W.) ya ce, "Mafi alhairinku shi ne wanda
yake kyautatawa iyalansa, ni kuma na fiku alhairi don na fi ku
kyautatawa nawa iyalin." Sadaka rasulil karim.
Jigonki afuwar matsalolinki, komawa ga Allah,
tsarkake zuciya da circ mugun jafa'i da nifaka da kauracewa
'yan tsubbu, wallahi Allah ba zai tozarta ki ba, zai ta yi miki
suttura ki sani hakuri shi ne jigon, don sai kin dana za ki ga
samu, in kin gaza ki ci baya. Allah ka samu daga cikin masu
godiya da hakuri, kai mana tsari da talauci da musibar rayuwa,
ka shiryemu da mazajenmu, ka ba su ikon jan ragamarmu da
ta 'ya'yanmu. Allah mun gode da tarin ni'i'mominka
mayawaita. Amin.
Kun san guguwar da ta tumbikc auran Sakina da
Muttaka? Shi kenan ko za su koma a gaba? Kila kuma ta yi
karo da babban haske wanda zai wanke duhun zuciyarta.
Mene ne ra'ayinku, Sakina Muttaka ko sabon kamu?
Afuwan ku dai taya ni da addu'a har kullum ku yi ta
hakuri da ni, kullum complain, ajizancin kenan irin na dan
adam na godewa Allah, na gode muku.
08024261568
08131508818
MAITURAREN KAMSIII
MRS YUSUF GARBA
UWAR S
"Haske Maganin Duhu"
ABDUL-KADIR YUSUF
ABUBAKAR YUSUF
AUWAL YUSUF
AL-MUSTAPHA YUSUF
Hauwa G. Lawan
Allah ya rayanku da albarka, tare da 'ya'yan 'yan'uwa
da jama'ar Musulmi. Amin.
KYAUTARWA
Ga Hajiya Lami Sumayya Murtala, Freedom Radio, da bazar tunaninki da kike kirkiro programs, wanda ya shaf
matsalar mata, na samu na rubuta haske magani duhu, Allah
ya yi miki albarkar rayuwa. Amin.
JINJINA
Ga gwarzon mazaje, tsayuwarka kan iyalinka tana burgeni, wannan shi ya daukaka uwata a gidanka malam Isa
Kurna. Limamin Massalacin Kurna tare da Uwargidanka
Fadima (Ta manzo) tare da dukkan iyali, ina yabawa
soyayyarku gare ni, duk domin Rahimatullah da Anti Murja
(Mrs. Malam Ali) Allah ya barni da Zallah Naja'atu da
Rumasa'u. Amin.
ALLAHYA YIMIKI RAHAMA BILKISU
MUSTAPHA SA'AD
MRS. SALISU SHITU (MASHI) Duniyar makaranla
ta yi rashinki, ta rasu a kan gwiwa bayan ta haifc danta lafiya
lau. Allah ya jikanki, Amin Marubuciyar Sirrin Rike Miji,
'Yar Riko da Zikirin Safiya da Maraicc.
UZURI
Don Allah za ku ga ba Kwai Tara ba ne, ina nan ina
muku shiri ne, na saki na biyu da na uku a lare, abun zai fi
bada sha'awa ko ya ya? Na san Kila za ku ji ba dadi afuwan 'yan'uwa, rayuwar ce sai da dabara.
Bissalam, sai mun hade a Kwai Taran ma fanshc.
120
AKARA CITY
BOOKSHOP
ل 07028826909
Daga Marubuciv
KHAIRIYYA 12 BIYAYYA 1-2
BABBAR MACE. 1-2-0
JARABIN RAYUWA 12
KWAI TARA...1
Masu Fitowa
KWAI TARA...2
Tsarin Band8
ANKA GRAPRIES FAGSE 87030319787
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels