Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 10
wa Yayan flashing ya bugo ta сс. "Ni fa am ready."Ya ce, "Haba dai, to ba ni minti goma na watsa ruwa, kin ganni kallo nake yi." "Shi kenan ina jira." Ta ce da shi. Ya fito cikin kyakkyawar iga, jcan. shirt sababbi fil, sun kuma amshe shi su ya yi kyau cikakken saurayi mai hankali ba gaya dan fafa ba. Su kai wa Hajiya sallama sai Yalwa. Sha biyu da ashirin Maryam ta yi sallama a gidan kishiyar Mamansu ce a tsakar gida ta amsa ta ce, 'Maraba." Ta yi fara'a ta bita har dakinta, bayan sun gaisa ta сс. "Sunana Maryam inan tare da Yayana Muttuka na zo ne güsin Sakina." Ta fada da fara'arta ta ce, 'A'a lallai to maraba zo mu jc." Ta bi bayanta zuwa gun Amma. Bayan sun gaisa Ummin ta ce, "Ga bakuwar Sakina da mijinta nan sun zo." Dadi ya kaina Amma ta ce, "Lallai maraba lalc. amma kuma kin yi sa'a yanzun ba ta dade da fita ba yayant.a ya kaita gidan yarsu." Ta ji wani iri, amma sai ta ce, "Bа komai tun da na ga guri na dawo idan an kwana biyu, :1 gaida ta. yayan ya ce a gaishe ku " Suka ce, 'Muna ansawa ya Hajiyar ta ku?" "Duk lafiya lau, ita ma tana gaishe ku." Duk sun yi jigum nan rashin dadi ta mike ta ajiye kayan da ta ze nata da su ta cc, "Gashi a ba ta in ji Hajiya sai anjime Suna a gocıya, amma ta ce tsaya mana ki mshi ko gwo ne, ta ce "Na gode wallahi. ku bar su, b.: .mai ai zan dawo nan da kwana biyu." Sun kada sun raya sai ia yi harzari ma ta yi waje. Parista yan zaunc shiru, yana jiran va ga wanda zan fito sa: ga Maryam ita daya, ta fito tana fara'a ta bude motar ta shige ta rufe yana kallonta ta yi dariya ta ce, "Ba ta na 26 Hauwu G. Lawan "Haske Maganin Duhu" fa, mun daki gurbi." Ya wani zaruo ido, "What? Ita ba ta daddara ba ne, cc nake garin yawo a ka sace ta yanzun kuma za ta kuma fita, kuma fita ba lare da izini ba." Maryam ta rike baki, "Yaya a gaban fa iyayenta take, kuma da yardar su fin ta fita, ba kuma yawo nc ba zumunci ta tafi, gidan 'yar'uwarta ne kuma tun da ta dawo ba ta taba fita ba ita daya sai yau, yau din ma kuma yayanta ne ya goyata a lifan dinshi ya kaita." Ya yı wani huci na bacin rai kamar ya daki Maryam fin, don haushi. Ba ta ce komai ba, tana ta kallonshi tana mashi dariya a cikin ranta yanda ta ga yana bala'i. Can ta ce, 'Ka yi hakuri mu tafi, ai kai kana da dama ko da dare ne ka dawo." A hasalc ya ce, "Ba zan dawo da daren ba, wayc ne bawanta da izinina ta fita, ko ta manta ni dfin har sadakina na biya ne?" Maryam ta rike baki, "Lallai abun is biger. "Тa ce to yi hakuri, bari na koma na tambayo kwatancan gidan da ta je sai mu bita." Bai ce komai ba har ta bude mota ta fita, lallai ya amince. (Kun ji mu da mutum, ashe da ana so?). Amma ta kuma ganinta ta yi mamaki ta ce, "Au ba ku tafi ba'?" Ta yi 'yar dariya ta ce, "Yaya ne da rigima fadama yake ta yi wai ta fita ba sani ba, sai an kuma daukcta, yanzun dai kwatancen inda take za a mana mu bi ta" Amma ta rufe baki cikin dariya zuciyarta kamar auduga. Lallai dai ya yi na'am ba kamar yanda suka zata ba. Ta cc. 'Ai ba ma wani nisa ta yi ba, nan Gadon Kaya ne kwanar F.C.E. in kun shiga ta Kofar Famfo layi na biyu ku kalli hannun hagu, ga gidan nan mai bene da farin fenti shi ne gidan." 27 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan Ta ganc kwatancen da kyau, su kai sallama ta fito ta same shi ya kifa kai da sitiyari, ta rufe motar bayan ta shigo ta ce, 'Mun yi sa'a ba ni sa ba ne duk hanya cc, (iadon Kaya ne." Ta yi masa bayani kawai sai ajcta ya yi a kofar gidan. Ta fito a hankali ta taka ta shiga ciki, gidan ya yi mata sosai mai kyau da tsari. Ta yi sallama yaran gidan suka amsa tabi bayansu har falon gidan. Tana shiga da Sakina su kai ido hudu, haka kawai zuciyarsu ta buga a tarc ta yi sallama da fara'a ita ma ta amsa mata ta aje kofin ruwan hannunta ta ce, "Bismillah mana zauna." Ta zauna ba ta raba dayan biyu ita ce Sakina, saboda kamar da ta ga suna yi da babarsu sai kuma hotunan da ta gani nata a falon; kafin ta ce wani abu Zainab ta fito matar gidan goye da yaronta ta juya ta gaisheta sai da ta zauna ta amsa duk suna mata kallon bakonta. Ta yi dariya ta juya gun Sakina ta cc, "Ba ki sanni ba, amma dai ni bakuwarki ce." Haka kawai ta raya wani abu, amma sai ta ce, "To na gode sannu da zuwa bari na kawo miki ruwa." Та се, "To." Ta kawo mata lemun fanta da purc water da kofi ta tsiyaya mata duk biyun, sai da ta sha. Sannan ta tsareta da ido ta ce, "Sunana Maryam, ni kanwar Muttaka ce, na je gidanku Hajiyarku ta ce ba ki nan ta yi mini kwatancen nan shi ne na biyo ki." Kawai sai ta dafe kirji cikin faduwar gaba matsananci ta ce, "Haba, da'allah kai na ko gode, sannu kin sha hanya ya gidan?" Ta yi murmushi, dömin dai ta burgeta. Kyak kyawa da ita, komai na ta cikakké mai kiba. Kibar mai tsarı wanda mai ita zai mori, domin dai wanda ya yı ta ya kiwatata da kyau kwarai, ko'ina fa laushi ne da nama mai tsan, komai an aje shi muhallinsa. T ce, "Lafiya. tare fa da yayan muke yana wajc." 28 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan Zainab ta cc, "Haba da'allah shi ne ki kai shiru, aka bar shi a rana, da kin yi magana ai. Kai Mus'ab dauko kсy din dakin baki a kan dressing mirrow ka budewa uncle ka fita wajc ka ce ya shigo." Hakan ko aka yi, Zainab ta sa aka kai masa ruwa da lemo mai sanyi, ita din ce ta sa hijabinta ta leka suka gaisa sun gane junan da kyau, sun dan yi hira har ya karbi yaron bayanta Almustapha. Ta ce, "To bari na wuce na turo Sakinan." Ya yi murmushi. Sakina da Maryam hira suke, har suna hasashen sanin juna. Maryam ta ce, "Na yi secondary G.G.S.S. Kwa." Ita kuma ta ce Danzabuwa ta yi form one to six, to sanayyar ba ta'nan ba ce. Ta ce, "To ni ina B.U.K Department of Edu, ina karanta English Education level 200." Sakina ta fadada murmushi ta ce, "Kila to a nan na sanki ni din ina karanta Hausa Education, amma ni level 3000 nakc." Su kai dariya ta cc. "Ba mamaki, muna ganin gilmawar juna shi ya sa muka gane fuskokinmu." Suka shiga hirar abin da yake faruwa tsakanin lactures da Yar Adua', har ya jawo yajin aiki (strike). Yaya Zainab ta dawo ta ce, "Ke Sakina ki je man kin bar bako, bar mini Maryam za mu yi hira da ita." Ta mike a hankali duk wani jinta take fanko gaban ta sai faduwa yake vi. Ta dau gyalanta ta fito. Tafi minti uku a bakin kofa tana tsayc ta kasa shiga, sai da ta yi namiji kokari, sannan ne ta kira sunan Allah, ta dage labulan hadi da sallama da murvarta mai sanyi. Wani irin faduwar gaba suka samu a loka i daya, shi din sai duk ya wani rikicce ya gigice, saboda har ga Allah bai taba zaton wannan zabirar ba ce. Zuki, ka barikallah, masha Allah! Abin da yake ta fada kenan. A fili ya yi ta maza ya hadiyi 29 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan wani miyau ya ja fasali, sannan ya cc, "Bisimillah man Karaso, kin cake." Ta yi murmsuhi mai kyau ta karaso dab da shi, sai ta zube nan gabanshi tana gaishe shi, shi kuma sai ya hangame baki kawai yana kallonta kumatunta ya yi na'am da shi, sha'awa yakc bashi, inda yake kallon nan na ta kamar kawai ya ya dauke ta ya goya yakc ji. Ta saci kallon shi ganin bai amsa ba, ta ga murmushi yake ta yi kawai yana nkallonta. Wata irin kunya ta ji matsananciya,, ta sunne kanta. Ya dan motsa ya ce, "Kya boye kan ki man, kin kyauta mini kenan, wai ni ina can ina ta boyan mata a gida ashe ke yawo ma kike ban sani ba, sai an sace mini nke kuma na zo na shiga uku?" Ta dago kai, ta rausayar da ido ta ce, "Lah!K Allah ba na zuwa ko'ina, gidan ne ya yi mini zafi nasa yaya Muji ya kawo ni nan ai nima tsoran fita nake yi." Yanda ta yi maganar gaba daya sai ya sukurkuce, kallonta kawai yake yi ya ce, "To me ya sa gidan ya yi miki zafi haka ba dai laifi na ba nc ko?" Ta ce, 'Ah bame kai mini?" "Na yi laifi man, ai ban zo ba ko?" "Ga shi nan ai ka zo yanzun." "Haka ne, to ya kike, ya kufan jiki duk da na gane kin yi sumul, kin yi free kamar kazar Agric, ashe haka Allah ya yi miki tsari mai kyau, shegun duniya za su yi mini kwalele." Su kai dariya tare. ya ce, "Gaskiya da an cuce ni,, an taba ce miki you are so heautifulirin haka?" Та girgiza kai alamar a'a. Ya ce, "Ba mamaki, Allah ne ya sanya hijabi a kan fuskarki don da samari sun ganki ba abin da zai hana su sace ki." Dariya kawai take masa. Zuciyarta na mata dadi tana yi tana satar kallonshi, shi dìn ma mai 30 "Haske Magunin Duhu" Hauwa Ci. Lawan Pkyau no komai nasa frcsh alamar yana jin dafin shi yana rayuwa cikin godiyar Allah. Yatsun Kafarshi zara-zara chocolate colour, sun luf-luf da su. Wani irin dadi ya ratsa la matsananci. Gaskiya Allah kam ya yi mata baiwa mai yawa, don da gani ya bata miji na gari, mai usuli mai kyau, da gani babban goro ne sai magogin karfe. Kafin a ba ta shi sai da aka jarrabata, jarrabawa mai tsanani. Lallai kam Kila श da ba dan wannan silar ba da ba a ba ta shi ba. Tana wannan zancen zucin aka yo masa waya ya ce, rA'a ya ya Barista wake up? Kai na manta gobe ne zaman (STshari'ar? Gaskiya yanzun ina tare da mai dakina ne." Ya yi dariya aka ce maka ko yaushe jiya ce? Yau ai daban take mai sabon salo, Allah da gaske nake yi in ka musa kuma ka z0 nan ka gani da idonta. Ya shiga yi masa kwatancc. Su kai sallama. Ya kalleta yana mata murmushi ya ce, 'Abokina ne na gurin aiki kut-da-kut, wai yana zaton wasa nake masa na ce gani ga mai dakina, kin san ni gaskiya ba mai irin wannan, halaiyar ba ne, wacce akasarin maza ke ida iTa jinjina kai. dio erei emei si 90 tabi a MASTUS smsllsz iv Ya ce, "Kin ko san mijin naki lauya nc? "A'a yanzun dai kana gaya mini."s "To haka ne, na samu a kallah shekara goma ina aiki kuma Alhamlulillahi ina ganin nasara a kan duk abin da na sa a gaba na aiki. Tа cе, To mun godewa Allah, Allah ya taimaka, в се yana murmushi, "Ke din faS nawa kike?" Sai ta kyalkyale da dariya. Dariyar tata ta burge shi shi ma sai ya tayata ya cc, "Na yi ba daidai ba kenan?"e sy sid Ta ce, "Ni din na yi kama da 'yar J.S.S ne?" Yace, "Wai dai kar na yi zari ki ce na zura jiki?mi 31 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan "Haka ne, to J.S. 300 level nakc a Bayero ina karantar Edu Hausa." Ya zare ido hadi da rike baki ya cc, 'A'a, a'a lallai ashc execellency ce ke tsoro kawai nake miki." Ta yi murmushi. Ya ce, "To bari na yi sallah sai na wuce, amma da daddare zan dawo hirar ba ta ishe ni ba kar masu gidan su kore ni." Ta ce, "Haba kora, yanzun ai ka zama na su suma." Ya cc, "Haka ne, ke ma shiga ki samo mini ruwan alwala, idan kuma Shehu ya roka mana ne sai ki zo ki yi gadina kar wata ta sace miki ni." Ta yi dariva ta ce, 'Ashe dai ka iya barkwanci, amma idan an ganka kamar ba mai fara'a ba." Ya ce, Ko? Nima din mamaki nake ashe zan iya zance gaban 'yanmata na zaci sai a gaban judge." Fita ta yi kawai har tana tuntube, don tsananin farin ciki da jin dadi. Ta samu Maryam ta zama 'yar gari har ta ci abincinta ta yi sallah, tana hutawa. Yaya Zainab ta ce, "Yauwa shigar masa da nasa abincin." Ta dauka ta kai ma, har ya yi kabbarar sallah ta dawo ita ma don ta yi tata. Bayan ta idar ne ita tama kasa cin abinci, sai da ta bashi ratar minti sha biyar sannan ta koma, ta tarar wannan abokin nasa ya zo tare ma suke cin abincin. Ta yi sallama suka amsa ya ce, "Wonderful, kan dai ba ke din ba wace za ta make mana shi, har ya ringa sambatu wannan mai bakin ran?" Ta yi dariya ta tsugunna nesa da shi ta ce, "Ina wuni?" Ya amsa, "Lafiya kalau Madaım, gaskiya na yi farin ciki kwarai, ba na abokina zai fita daga gorin Nalako zai yi aure, amma abin da ya ban mamaki shi ne, wai har yaushe abin ya faru kuma har manya sukai ınagana aka zartar duk ba mu da labari, to da sai dai ka gayyace mu faurin aure ko ko? Kai fa mugun kulli gareka." Ya kyalkyale da dariyar 32 E a "Haske Maganin Duhn" Нанwа G. Lawan nishadi ya dada kashingida yana wani kallonta kasa-kasa, shi kansa mamakin kansa yake wai shi ne a gabanta yake wannan sangartar. Ya ce, 'To yaushe zan ringa bucſe harkata so open, ni da ke da masu kullina, kana jin ko wannan Alhajin da mu kai shari'a da shi ya fahimci ina da wannan ba ya zago ya yi mini mugun kulli ba, gobe kawai sai dai na ji ta a gidansa." Suka kyalkyale da dariya ya ce, "Wai da na mutu ni mut." Ya yi kokari suka hada ido da ita, ya kashe mata ido, ita din bala'in mamaki kawai yake ba la. To da jan ajin na maye da ya share kamar bai yi na'am ba? Ko kuma dai maganar Amma ce da ta ce kila hidimomi ne suka bоyе shi? Ta ki yarda ta kuma kallon shi don yana ba ta matukar kunya ga kuma bárista Ibrahim a gabansu. Ibrahim ya wurga naman miya ya taune ya kura ruwa ya ture kwano уа сс, "Ко dai ba ka ci ba, ba ganewa za a yi ba, cewa za ai dai tare muka ci tun da kai soyayya ta cika maka ciki, kuma wallahi tashi za kai ba-sabam-ba, haka kawai ka sani bulayi ni daya a Kano. Hakuri za ki yi exellency ki ara mini shi zan rako miki shi da dare, idan tawa matar ta yi approving, wani muhimmin aiki ne ya taso pls." Ta sunkuyi da kai tana matsa hannu ta ce, "To ba komai, Allah ya taimaka ya bada sa'a." "Yauwa cdceilency godiya nake." Ya mike har da rankwafa mata, sannan va tsava ebnshi va ce. "Oya to tashi man duk ka wd! Ya rike bak sa, haka kawai mutum na tare da iyahnsa ka tsige shi? ina cewa yau din hutu na ne. shi ya sa na zabi sakewa da su?" "Oho dai tun da an ba ni approvał tashi za kai." Ya mike ya dau mukulinsa va ec, "Na ii to vi geba za a "Haske Maganin Duhu" Hanwa . Lawan ko?" "To wannah kuma, ina waje zan jira, a fito lafiya." Ya dan dafa kujerar da take zaunc ya cc, "To exellency zan wuce ina tabbatar zuwa na dare nan, amma ki ba ni phone number dinki ma soy la aya." Ta dan matsa gefc saboda hucinsa sosai take ji, har tsakar kanta. Sannan ta ce, "Ni ba ni da waya ta fadi." Ya kalle ta. "Kin matsa ne don na takura ki"" Ba ta bashi amsa ba. Ya ce, 'Shi kenan, ungo Starcoms dina zuwa gobe duk wanda ya kira ki ce ba na kusa, kuma dai y anzun tun da nа bude wuta kuma ke din sai hakuri, ina fatan ba za ki gaji da ni ba ko?" "Haba gajiya dai, abin da rai ke so?" "Ko?" Ya yi tambayar. "Gaskiya ni barayin nan dai sun mini daidai, don ni kawai suka satowa ke, Kila da badan hakan ba, ni dai ban ga inda zan ganki ba, har nima na sace kin." "Ka manta rabon kwado baya hawą sama, ko ya hau fadowa zai yi'?" Ya ce, "Haka ne, na gode kwarai da gaske, yau ba zan iya kwatanta miki farin ciki da nake ciki ba, domin dai da zuciya a zulumi take, yanzun ta yi fresh na san ni din wani irin mai sa'a ne ınai yawan gaske, an mini baiwa da kyakkyawar mace, mai ilimi da usuli mai kyawu ko? Gode maśa kawai zan ta ta yi ina kara yi. Allah ya bar mu tare ki ce amin da karfi na ji." Ta sunnc kai tana dariya. Ya fara tafiya ya ce, 'Ki ce Maryam ta fito kawai mu wuce. wancan bawan Allah kar ya gaji da jirana." Tа се, Tо." Тa juya ta shige ciki ya bita da kallo komai nata ya yi mishi, lallai ta wahala a ganin da ya yi mata lafiyayyar maсесс sosai. A fili ya godewa Allali sosai. Har kofar gidan ta yi wa Maryam sallama sun rabu 34 "Huske Maganin Duhu" Hauwa (i. Lawan nishadi ya dada kashingida yana wani kallonta kasa-kasa, shi kansa mamakin kansa yakc wai shi ne a gabanta yakc wannan sangartar. Ya ce, 'To yaushc zan ringa buſe harkata so opcn, ni da ke da masu kullina, kana jin ko wannan Alhajin da mu kai shari'a da shi ya fahimci ina da wannan ba ya zago ya yi mini mugun kulli ba, gobe kawai sai dai na ji ta a gidansa." Suka kyalkyale da dariya ya ce, "Wai da na mutu ni mut." Ya yi kokari suka hada ido da ita, ya kashe mata ido, ita din bala'in mamaki kawai yake ba ta. To da jan ajin na maye da ya share kamar bai yi na'am ba? Ko kuma dai maganar Amma ce da ta ce kila hidimomi ne suka boye shi? Ta ki yarda ta kuma kallon shi don yana ba ta matukar kunya ga kuma bárista Ibrahim a gabansu. Ibrahim ya wurga naman miya ya taune ya kura ruwa ya ture kwano ya ce, "Ko dai ba ka ci ba, ba ganewa za a yi ba, cewa za ai dai tare muka ci tun da kai soyayya ta cika maka ciki, kuma wallahi tashi za kai ba-sabam-ba, haka kawai ka sani bulayi ni daya a Kano. Hakuri za ki yi exellency ki ara mini shi zan rako miki shi da dare, idan tawa matar ta yi approving, wani muhimmin aiki ne ya taso pls." Ta sunkuyi da kai tana matsa hannu ta ce, "To ba komai, Allah ya taimaka ya bada sa'a." "Yauwa edccilency godiya nakc." Ya mike har da rankwafa mata, sannan ve isava egharshi va ce. "Ova to tashi man duk ke Ya rike baki vo ند haka kawai mutum na tare da iyalısa ka tsige shi? Ina cewa yau din hutu na ne. shi ya sa na zabi sakewa da su?" "Oho dai tun da an ba ni approval tashi za kai." Ya mike ya dau mukulinsa ya cc. "Na ii so vi gaha zami a "Haske Maganin Duh"" Hanwa G. Lawan ko?" "To wannah kuma, ia waje zan jira, a fito lafiya." Ya dan dafa kujerar da take zaune ya сc, "То exellency zan wuce ina tabbatar zuwa na dare nan, amma ki bu ni phone number dinki ma soye ta waya." Ta dan matsa gefe saboda hucinsa sosai take ji, har tsakar kanta. Sannan ta ce, "Ni ba ni da waya ta fadi."Ya kalle ta. "Kin matsa ne don na takura ki?" Ba ta bashi amsa ba. Ya cc, 'Shi kenan, ungo Starcoms dina zuwa gobe duk wanda ya kira ki ce ba na kusa, kuma dai yanzun tun da aa bude wuta kuma ke din sai hakuri, ina fatan ba za ki gaji da ni ba ko?" "Haba gajiya dai, abin da rai ke so?" "Ko?" Ya yi tambayar. "Gaskiya ni Garayin nan dai sun mini daidai, don ni kawai suka satowa ke, Kila da badan hakan ba, ni dai ban ga inda zan ganki ba, har nima na sacc kin." "Ka manta rabon kwado baya hawą sama, ko ya hau fadowa zai yi?" Ya ce, "Haka ne, na gode kwarai da gaske, yau ba zan iya kwatanta miki farin ciki da nake ciki ba, domin dai da zuciya a zulumi take, yanzun ta yi fresh na san ni din wani irin mai sa'a ne inai yawan gaske, an mini baiwa da kyakkyawar mace, mai ilimi da usuli mai kyawu ko? Gode maśa kawai zan ta ta yi ina kara yi. Allah ya bar mu tare ki ce amin da karfi na ji." Ta sunne kai tana dariya. Ya fara tafiya ya ce, 'Ki cc Maryam ta fito kawai mu wuce. wancan bawan Allah kar ya gaji da jirana." Tа сс, То." Ta juya ta shige ciki ya bita da kallo komai nata ya yi mishi, lallai ta wahala a ganin da ya yi mata lafiyayyar macесс sosai. A fili ya godewa Allaii sosai. Har Kofar gidan ta yi wa Maryam sallama sun rabu 34 "Haske Maganin Duhu"_Hauwa C6. Lawan suna begen juna, ta mikawa Maryam din ledar da Antic ta hata ta karba tana godiya. Barista ya yi mata horn ita kuma la daga masu hannu ta dawo a guje cikin gidan ta yi super kan gadon Antic, ta ce, "Kin ga Allah ko Antic?" "Ah to mai na gaya miki ne? To da a ce ba su yi follow up ba, da a ka kai musu zancen shi ne sai ki ce wani abu, ba gashi ba yanzun? Ni kam na yi miki murna sosai don kin yi sa'ar namiji very handsome wallahi wayayус, mai ilimi." Ta ce, "Bari Anti Lauya ne guda fa." 'Ah lallai Allah ya tabbatar da alhairi, amin." Ta wuni cikin wani irin farin ciki marar misaltuwa, ba ta taba fadawa soyayya irin wannan ba, da ta shigeta arat daya mai yaji. Ta mike ta ee, 'Yaya Zainab, don Allah sa Malam Sani ya kai ni gida." Ta rike baki, "Au! Dama zuwan ba na kwana ba ne? Ta langaße kai tana murmushi. "Cewa ya yi zai zo gida fa da daddare, kin ga dai gara na je, ya kamata na ringa daukan al'amuranshi da muhimmanci sosai." Ta gyadu kaı. "Hak ne, Allah ya kiyaye, kira Sadik ya yı masa maganar sa ya kai ki." Ta shigo gidansu cikin walwala tun a soro Sa'adatu ivar karadi ta tare ta tana ba ta labari mijinta ya zo da Kanwarshi sun kawo mustu kek mai dadi. Ta rungumeta tana jin dadi har ta leka dakin Ummi ta yi mata barka da gida. Sannan ta yi dakin Amma. Sai dai ta samu tana kitchen wurin hidimar pirkin darc. Ta leka ta yi mata sannu, sannan ta wuce fakin kai tsaye. Sa'datu aka kinkimo mata ledar kayan. Ta Isugunna tana bufcwa, ta fau kek daya ta gatsa dadinshi ya yi mata har tsakar ka. Sai Amma ta s higo ta tsaya kawai tana kallonta da mamaki, ita kuma 35 "Haske Magunin Duhu" Hauwa Ci. Lawan suna begen juna, ta mikawa Maryam din ledar da Antic ta bata ta karba tana godiya. Barista ya yi mata horn ita kuma ta daga masu hannu ta dawo a guje cikin gidan ta yi super kan gadon Antic, ta ce, "Kin ga Allah ko Antic?" "Ah to mai na gaya miki ne? To da a ce ba su yi follow up ba, da a ka kai musu zancen shi ne sai ki cc wani abu, ba gashi ba yanzun? Ni kan na yi miki murna sosai don kin yi sa'ar namiji very handsome wallahi wayayyс, mai ilimi." Ta ce, "Bari Anti Lauya ne guda fa." 'Ah lallai Allah ya tabbatar da alhairi, amin." Ta wuni cikin wani irin farin ciki marar misaltuwa, ba ta taba fadawa soyayya irin wannan ba, da ta shigeta larat daya mai yaji. Ta mike ta ee, 'Yaya Zainab, don Ailah sa Malam Sani ya kai ni gida." Ta rike baki, "Au! Dama zuwan ba na kwana ba ne" Ta langaße kai tana murmushi. "Cewa ya yi zai zo gida fa da daddare, kin ga dai gara na je, ya kamata na ringa darkan al'amuranshi da muhimmanci sosai." Ta gyada kaı. "Hak ne, Allah ya kiyaye, kira Sadik ya yi masa maganar sa ya kai ki." Ta shigo gidansu cikin walwala tun a soro Sa'adatu avar karadi ta tare ta tana ba ta labari mijinta ya zo da kanwarshi sun kawo musu kek mai dadi. Ta rungumeta tana jin dadi har ta leka dakin Ummi ta yi mata barka da gida. Sannan ta yi dakin Amma. Sai dai ta samu tana kitchen wurin hidimar pirkin dare. Ta leka ta yi mata sannu, sannan ta wuce fakin kai tsaye. Sa'datu aka kinkimo mata ledar kayan. Ta Isugunna tana bufcwa, ta dau kek daya ta gatsa, dadinshi ya yi mata har tsakar ka. Sai Amma ta s higo ta tsaya kawai tana kallonta da mamaki, ita kuma 35 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan ta yi sukui na rashin gaskiya. Ta ce, 'Sannu rasa kunya 6eran tanka baki iya tsayawa har a gabatar miki da shi?" Ta mike tana dariya ta ce, "Afuwan Aımma ba zan kuma ba, yunwa nake ji, ban samu nutsuwar cin abincin ba gidan yaya Zainab." Tana murmushi ta ce, "Sun je miki ne?" Ta gyada kai. "Sai dab da La'asar mam

Chapter 3 of 10