kai dan adam
cikin nadama dama haka hiahuwa takc da azaba?
Dole ta nemo Barista duk da ba wani abu da zai iya
shi da ke uwa duniya? Wayarshi bude take yana tsakr -
barci ya ji waya tsakar ka gigice ya farka ya kunna wuta
idonshi kan agogo uku da kwata na dare. ranshi ya bashi ke
matar ce. llai kuwa jikinsa na kyarma ya daga wayar, fadi
yake,
"Excelency ya dai l.ıfiya?" Ta zuba ihu.
88
"Haske Maganin Duhu" Hanwa Ci. Lawaи
'Zan mutu Oga na rasa mai taimakan."
Ya ce, "Oh! God kin......." Ai sai ta wurgar da waya
da wani uban ciwo ya ratsa ta. Ya yi magana ya yi ihun
shiru, sai ya juya ya latsa wannan wayar, ya buga waccan,
ya samu layin yayansa mijin Hauwa yana barci ya ji, waya
ya cc, 'Yaya ka taimaka Sakina za ta mutu ita kadai a gida
ni kuma ina Legos, don Allah...." Ai bai gama jin sa ba
ya latse wayar ya tashi Hauwa suka fice. Bai hakura ba ya
yi waya gidansu a kai sa'a Mujin an samu tasa, ya tashi su
Amma, da ita da Alhajinsu da Mujin suka fita misalin uku
da rabi dabararsa a ga wanda zai riga zuwa.
Ko'ina ba laifi akwai 'yar tazara, amma dai su Muji
sun fi kusa. Allah da iko kusan tare suka je aka ringa buga
kofa da kyar da dabara ta bude kofa, Rahane ba ta iyawa
ina amfanin wannan ta riga ta galabaita asibitin kawai suka
wuce. Likita ya amsheta. Godiya ga Allah aka zo asibiti,
don babyn zaran mahaifa ya shake masa wuya, sannan
hannunshi ya yi karan tsaye a bakin hanyar fitowa, dole da
badan an zo asibiti ba, gaskiya dole a rasa daya koma duka.
Da taimakon Allah likitoci su rabata da shi lafiya, amma
bayan ta gama sarewa, ko hannu ba ta iya dagawa saboda
tsabar wahala.
Barka barka, shi ma Barista kamar da shi aka kwana
jirgin bakwai ya hawo, takwas da 'yan motsi yana nan. Ya
amshi baby cikin tsananin farin ciki, yana kalion 'yan uwa
suna mishı barka da arzikı, ya rungume baby ya kalli
Hajiyarsa, don ita ma tun A ubahi tana nan, ga su Maryaın
ya cc, "Sakinan fa lafiy?"
Hajıya ta ce, "Iakita ya ce kalau take, sai dai tana
barci nc. sabonla ta jigata da yawa, wannan mara kunyar ya
wahalar mini da 'ya."
89
1
"War Maganin Duуи" Hanwa C. Luwan
"Ai fa ma jin yanda ta kira ni na san tana tsaka-mar
wuya, na so a lokacin dama ina da fuffuke tashi kawai zan
yi, saboda tsabar rudu, tun lokacin karatu nake taimaka da
addu'v'i masu yawa, ku da kuke kusa kun fini kwancryar
hankali, seminar ta mu sai yau bayan biyu za mu gama, mo
biyo jirgin yamnıma, abokaina sai dai su shafa su ji wayam.
ni ko ta kan su ban tuna ba, tafiyar na da ai kamar ba zan
yi ba, rabon dai ai haka. Allah mun gode maka. Ungo nan
Maryam dan nan naki, bari na je na ga matata."
Likita da kansa ya yi masa jagora. Barci take sosai,
da ragowar ruwanta ana kara mata ya zauna gefen gadon,
ya rike mata hannu ta bashi matukar tausayi darc daya ta yi
wata irin rama da hasken wahala. Kai mata suna aiki. Ya
kai hannu ya share hawayen idonshi, kai ya kara sonta da
tausaya mata, ga shi ta bashi farin ciki mai yawa. Ta bude
ido har cikin barci ta ganshi har da hawayensa ta kai hannu
ta shafi fuskarshi ta ce, "Oga." Sai kuma barcin ya kuma
gaba da ita. Ya yi ta kallonta. likita ya cę, "Oga ba fa
matsala barci ne kawai." Ya matsa jikin matar shi ya
kwanta, ya zaro wayarshi aka fara bugawa abokai da
'yan'uwa waya an yi barka da arziki, baki har kunne.
Asibitin nan ya cika da 'yan'uwa da abokan arziki a
kwanaki biyun nan da ta yi ta kuma yi garau da ita. Sai
abincinta take ci mai dadi, ta ha kwalliyarta tana karbar
barka. A ranar da yammaci likita ya sallamota ta dawo
gidanta cikin godiyar Allah da farin ciki mai yawa. Barista
ya rasa inda zai tsoma ranshi, don dadi, idan ya leka ya ga matarshi ta yi sarai ta ci ado mai yawa, ga kuma a boy a
gefe sai ya rasa tantance lokacin da yafi farin ciki da
lokacin amarci da lokacin nan na zaman jego. Matar fa ta
gama tafiyar da shi cikin soyayyarta nai alfarma. Ta cigaba
90.
"Haske Maganin Duhu"__Hauwa G. Lawan
da zaman barka, 'yan'uwa da abokan arziki na ta taya и
farin ciki.
Ranar suna suka sawa yaran suna Muhammad
Mufazzal. Yaro mai kyau da kwarjini. Ya zo da falala maи
yawa. Bikin suna ya yi armashi sosai, don har ni kaina
Maiturare na halarci bikin, na ci wara sosai da kyar na iya
komawa su Abba da Yaya Abdul ina nishi fadi sukc.
Umma ba ki kawo mana komai ba ne, gurin sunan? Da kyar
na iya nuni aka mikon jaka, na sam musu tsiren da snacks
(ſin da na faki ido na wurga jaka ni fa ban sanya gurin dan
abun kusa da baka (Dariya). Fadi suke, kai Amma Umma
an ci an more, har da edtra? Masu da shi nc.
Na cc, Kai dai bari Yaya Amir, ai Barista ya nuna
soyayyarshi kowa fadi yake suna 'masha Allah, Allah dai ya
raya Mufazzal Ida albarka, soyayyar kuma ta fore ta har
abada. Amin.
Dare ko na yi ciki ya ce, Hauwa Salamu Alaiki.
Haba in ba ki yi ba ni guri. Da taimakon nawa man din,
komai ya yi stop. Ya kama fada "Ke fa ba ki iya samun
banza ba, daga gayyarki kin sakı ciki, to weli donc, ga dai
playground nan. Allah ya sauwake." Na yi fakarc, to ya zan
yi? Kwadayina (Dariya).
An cigaba da rainon Mufazzal cikin so da kulawa.
Suma sun cigaba da jin dadin rayuwarsu "yan Garakukin da
da duk aka samu duk an dinke. sai kwanciyar hankali da
soyewa. Har aka yi arba'in, ta zaga dangi sosai don a
lokacin sun vi wata tafiya Duts. kan wata shari'a suna sa
an za su kwana uku, ta kwan daya a gıdansu ta zazzaga.
Sannan ta tali kofar Nassarawa gdan Hajıya ta kwana biyu.
Maryam nata rakata gidan 'yan'uwa. Bayan kwana uku
Barista ya dawo, lokacin ta koma gidanta. Ya iso da
91
"Haske Maganin Duu" Hauwa G. Lawan
zumudi ita ma duk ta shiryawa zumudinsa, an ci an sha.
aka kuma kwana ana buatar Ubangiji. Rayuwarsu mai dadi
da kowanc zai fatan in ya same ta ya morc.
Barista Alhamdulillah, yanzun kofofi na ta budewa.
sunansa na dafa shahara a tsakanin lauyoyi 'yan'uwansa.
Allah ya bashi hikima kwarai da hangen nesa, ga jajurcewa
kan aikinsa. Nan da nan ya yi suna. Allah kuma ya sa
albarka a cikin lamarin komai yana tafiya amintacce.
a
A cikin haka ne Allah ya fado da wata shari'a mai
tsoka, to mai man don giwaye biyu ne suke tafka tsiya a
kan wani fili da kowa yakc ikirarin mallakar shi, kuma
kowa na da shaidu. Mutanen su ne; Sanata David Modu,
da Director of Monitoring and Evaluation na Ministry of
Education Abuja, Alhaji Ubale Yusuf.
Senctor Dabid shi ne ya dauki Barista a matsayin
lauyansa ya bashi ko wani irin shaidu da zai gabatar. To an
dai fafata, fafatawa mai tsauri inda kowane 6angare yake
jin a shari'ar shi ke da nasara. To Allah baya barci, kuma
baya zalunci fili ya tabbata na David ne, sakamakon
Kwararrun shardu da shi da lauyansa suka gabatar, dole su
Alh. Ubalc s uka dangana duk da dama sunn sani fin ai ba
kayansu ba ne, amma sun samu duk wasu kwararan
ebidance da za su rika sun kuma rika, don an fafata Allah
ne ya yi, Allah nasa ya amso mishi kayansa.
To wannan shari'ar ma ta kara fito da sunansa.
Sannan shi Senator David ya ji dadi kwarai da gaske.
sannan ya jawo Parista a jiki ya maida shi personal
assistance din. bavan kuma lauyansa da ya maida shi, ta
Gangaren duk vasu sabgoginsu, bai kuma bar shi hakan ba
lokaci-lokaci idan wata kwangila ta fado ya kan danka
mashi don shi ma ya samu karuwa.
92
"Haske Magunn Iuhи" Hawwa G, Lgwan
To yanzun ma wata kwangila co ya kamar masa mai
tsokar gaske. wacce ake bukatar wasu miliyoyin kudi, don gudanar da ita, idan an kammala za a samu, alhairi mai
yawan. gaske. Barista ba shi da wadannan makudan
kudadan da zai gudanar da ita, sai ya sanyo abokanshi
Ibrahim da Mukhtar suka hada Karfi da Rarfc aka samar da
guduma:
Masha Allah an samu abun da ake so, shi a cikin
kasonsa ya sai wani karamin gida a Gwammaja, ya
canzawa kanshi mota CAMRY sabuwa dal, baka. Sakina
ma aka sai mata HONDA 86 New Modelsabuwa, a kaima
Hajiya gyara a gurinta, aka fito da 'yar tsohuwa mai ran.
karfe, mai albarkar baya.
Ranar da ya zo da motar Sakina ta yi tsallen murna
ta rungume shi tana mishi soyayyarta ta sake ta cc, "Barista
me zan ma ne kai ma ka ji dadi, kamar yanda ka jiyar da ni
dadi yau?" Ya kishingida a kan kujera yana mai dariya. Ta
kalle shi.
"Um! Ina jinka." Ya daga kafada.
"Well. abun da nake so yau ki ta bani kiss till day
brcak, ki fara daga yanzu." Ta rike haba.
'Just like that:"Ka kwafsa ai ni na shirya haka, ka dai
dan ban lokaci wannan jar danjar kawai ta dauke farar na
kamawa za ka gane, ch yes an yi mą baiwa da matar kirki."
Ya mata wani kallo ta hure mishi ido, ta fada jikin suna
dariva.
A motar a kai afiya zuwa şilansu da gidansu Hajiya
nuna sabuwar Karuwar da ta samu. kuwa na ta mata barka
yana mata farin cikia fatan Allal ya fissheta sharrin Karfe.
Amın. Ranar ba zan va kwatanta muku tsananin farin cikin
ta ba.
1.
"Haske Maganin Duhu" Hauwu G. Lawan
Bayan nan ma a cikin gidan Barista ya yi musu 'yan
gyarc-gyarc da sanya musu sababbin abubuwa, kai komaí
dai shar da su. Ya samu wasu 'yan caji ya je ya gaida
Amma da Umma da Alhaji, yaran gidan ma duk sun shaida
Barista fa dawa ta yi nama. Shi ma a na shi side din an
shashshaida don Anti 1lauwa ma sabon fridge ya sai mata
dal, da ya je gidan ya ji tana korafin nata yana ba ta matsala
bai gaya mata ba sai ji ta yi kawai ana kaya-kaya ga kaya,
ta rasa wacce irin godiya za ta yi masa sai kawai ta tsaya
tana kallonsa yaa sawa a janye tsohon daga gurin za a sa
sabo.
Ya kalleta da harara. "Kin wani saki baki yau ba
baka ne sai kunnc? Ko dai na gama sayc bakin duka, na
huta da carinki." Ta yi murmushi ta ce, "To jeka an barma
ni kuma ai yanzun na sallama. An godç Allah ya raya iyali,
amin."
To rayuwar da aka tsinci kai kenan. Rayuwa mai
dadin gaske, mai tafiya da albarka da budi mai yawa. Suna
jin dadin juna, kowa na kula da dan'uwanshi da gaskengaskc.
Sakina macece 'yar soyayya, irin matannan da suka
san maza, suka kuma dauke su da daraja mai yawa. Sakina
macece da ke son mijinta ya so ta, ya nuna mata kulawa da
soyayyarshi, ya ringa nuna yabawa a ciki duk abun da ta yi
na yau da kullum. Sannan a Bangaren rayuwar, darc mai
bukatar namiji ya nuna mata jarumtarshi. An yi a'a kumа
ta samu hakan Baristaiya soyayyu. ya iya tafiyar da ita
har ya hagalar da ita t kuma saka nkancewa ba wani sai
shi din Wannan ya dada sa ta zage damtse don gamsar da
shi, duk wasu bukatunsin, tun da tana samun yanda take so.
Shi ma fin ya yı dai-dan da ita. Barista ko gayu a kai inasa
94
"laske Maganin Duhu"_ Hauwa Ci. Lawan
sai ya yaba ya ringa kiraki, yana kodata, ita kuma tan.ı jin
dadi kanta na fashewa, idan ko abinci ne ya ringa cew. kai
anya k na taba cin abinci mai dadi irin na yau." Ta daя
harare shi ta ce, "Haba Malam santi dai, wanda ka ci a baya
ya dai wuce ne kawai." Sai ya gyada kai yana dariya. I han
garin k in ya ringa sakin zance tana dada ziga shi, si su
ba ku mitukar kunyar gaske.
Ryuwa na tafiya da sauyi mai yawa, wani cadi,
wani akasin hakan. Ana tsaka da wannan shagala, Sakina ta
fara cin karo da duhu a cikin rayuwar zaman aurenta.
Abubuwa da yawa na mata karan tsaye, tana samun matsala
gun Oga, amma ko da yaushe tana hakurkurtar da ranta da
yi wa Barista afuwa kila dai halin yau da gobe, da kuma
fadin munya na zaman gidan miji sai hakuri. To tun tana
fan kakkaucewa, har abun ya fara kai ta bango, ta ſara
maida addu'arta kacokan kan neman dai-daito, amma a
banza wui an tsikari kakkausa, Duk wani abu da ta sani tana
yi daa, kokari take yi tana kara azama a kan shi, amma ya
kwai ya habu to sai ta fara rage walwala, kadan-kadan 'yar
kibar da ta aje mai ban sha'awa ta fara raguwa don labu
kwanciyar hankali. Sannu kan hannkali sai ga fuska ta
kwama.
Wata rana ta je gidan Hajiya, ta shiga gidan \nti
Hauwa suna hira ta kalle ta ta ce, "Sakina zabgewa fa naga
kina yi. ko an samu kanin Mussadik ne?" Та сс, A'a
wallahio daya, ni a yanzun ma red card ne a hann na.
kawai d. yanayin yin ne." Ta yi fan sukui tana kallanma ta
ce, "Ba lai kwakwaba, amma na ga kin raye walwala da
rahar kı kin yi kama da mai damuwa duk mutumin d ya
sanki za iya fahimtar hakan in dai yana da tsınkaye."1a yi
shiru hat kamar ba za ta tanka ba, sai Antic Hauwa ta bu
95
"Haske Maganin Duhи" Hawwa i. Lawan
da ita, tama shiga kitchen za ta fara hidimar girkin dar
don ba ta sen yi mata kwakwa, amma ita a ganinta Sakinan
ce tata ba ma Baristan ba, saboda yanda yarinyar ke mais
abun gwanın sha'awa, ba irin akasarin abubuwan da suke
faruwa ba wai kishi tsakanin facaloli, ya Allah, gidank
faya ko kua nesa da juna haka kawai sai ku kagawa kan
ku bala'i ba gaira ba dalili, kishi nc ko ko bakin ciki a das
nemo gaskia ni ban wani yarda da kishi ba, to kishi ma na
me? Mijinku daya ko kaka? Allah ya kauta.
An dade ta biyo ta kitchen din tana tayata tankadan
garin fulawa za ta kwaba musu alkumbens (Alkubus). Ta
ce, "Anti ina fama da matsala a gidana ne, matsalar da
kullum nake kokarin kara boye ta da kara hakurkurtar da
raina, na amince zaman auren gaba dayan shi hakuri ne.
kullum idan na duba zuwa na kasa da ni sai na kara godewa
Allah da ya vi mini ni'ima babba, domin ya yi mini suturar
da dubun mata bai yi musu ba. Wannan sai ya kara
shagaltar da ni, lallai na yi hakuri na zauna gidan mijina.
zama ma yunzun na fara; domin wata macen ta malam
Bahaushe ta ci dan banzan duka, ba kuma ci, ba sha, dole ta
nema da kanta ta yi kuma zaunc take gidan aurenta. Don
me ni zan daga hankalina in ringa tunanin gudu? Antic ashe
wauta nake vi jama'a har sun fara gane ni din ina tare da
damuwa da rashin jin dafin aurc. (iaskiya a yanzun kusan
gab nake da fashewa ban taba tunkarar kowa da magana
nan ban baya ga Ubangijina da kullum nake kai kukana
gare shi da a yi mini rangwami. To ga shi ke din kin gan
ak wai wata Kasa. To Antic, Barista dai na ki ne, numa din
taki ee a cik n nagartarki na yi imanin za ki yi adalci a cikin
lamarin barıta ya canza mini gaba daya.
Matakin farko yanzun kwata-kwata baya dawowa
96
"Haske Maganin Duäu"Heawa G. Loжат gida de wuri. Sannan idan ya tasni da sauko yake fita, gashi
yanzun atubuwa nn dada samuwa bai fiye zaman garin ba,
wannan ya sa bà shi da lokacina kwata-kwata, abincinа
idan na yi mutuka da shi "yan Imomi sai ya ce ya koshi, ko
baya jin dadin cikinsa dan ba ni dai ruwan shayi baki. Idan
na yi kwalliya yaushe ya san ina yi, bai ma kalle ni ba bare
ya sants damuwi kin ga kə na tsiri lushi ma, kunnen
uwar sg yake min:, ya nuna bai ma san \llah ya yi ni ha
a guriz, vare bar ya gane ina fushi. In dare ya yi sai ya fara
wasu sakin maganganu. Kai Sakina yau a gajiye nake, yaП
kaina ciwo yake mıni, gobe ciwon kugu, gata ciwon jiki,
dan debo mini Panado! na dan sha ko zan ji sa'ada. Ina
mika mai ya kora, sai ya ja gefe kan ki ce komai sai ki ji shi
yana sakin munshari uwa bajimin rago. Wannan matsalar
na damuna, nayi-nayi ya tsaya mu fahimci juna ko da
matsala sam ya kasa ba ni wannan damar. To wannan
matsalar nake ciki sama da wata hudu, idan kin ga ya
kulani sai radda ya yi ra'ayin kanshi, sai a shafe sama da
sati uku, shi ma din irin yanda aka sabar mini da soyayyar
shi sam ba ya yi. Caccakar kurciya kawai zai yi ya mikc ni
ko ko oho. Gaskiya Antie na gaji, ni din fa ba irin halittata
kenan ba, ba kuma irin horan da aka mini kenan ba, don me
za a ringa mini haka? Ko ko don takamar yanzun kupi suu
zauna mai? Ba zan iya ba-fa kin fara ganin abubuwa na
fashewa a jikina, ko ina tsoron nan gaba idan-zan iya
jurewa zan sanar da manya gara su shigo ciki duka auran
shekara nawa ne? Amma har ana samun wannan, idan
kawai ni fin ya gaji da ni ba sai ya auro wata ba tun da
giyar kudi na diban shi."
Anty Hauwa kanta ya yi girma da yawa, ba ta zaci
matsalar za ta iya yin zurfi irin haka ba Ta tausayawa
97
Haske Maganin Duhu"_Hauwa Lawan
Sakina sosai, don ita ma macece, yaushe za ta juri yin
hakan? Amma tun da yakc ita babba cc, ba hakan za ta yi
ba. Ta daurayc hannunta daga fulawar ta ce, "Anya Sakına
ba ki fahimci mijinki hidindimu da sabgogi no su kai masa
yawa ba, suke sa shi irin hakan? Ki lura da da da yanzun fa
duk ba daya ba ne, a da harka daya yake yi. da ya dawo
daga office gidanshi kawai zai nufo, abubuwa ba su mashí
vawa ba, ke din ce kawai a gabanshi bayan aikinsa. Amma
yanzun fa, ya sawa kan shi hidindimu da yawa. Ina ganin
wannan kila shi ne jigon matsalar, kamata ya yi a dai samu
zamá a warware."
Ta tabe baki, "Wacce irin matsala ce wannan da
sabga? A kan shi aka fara neman kudi da aiki. har ya hana
mutum kula da harkar iyalinshi? Na gaya miki yanzun ina
jin yafi sama da kwanan wata 'yar cikin nashi ko daukanta
bai yi ba. To yaushe ya ganta? Idan ya dawo, ta yi barci, in
zai fita ba ta farka ba. Wannan wacce irin rayuwa ce? Ni
kin ga kawai na gaji."
Ta dafa kafadarta ta ce, "Kin ga Sakina ki yi shiru
din ki, rayuwar yau duk wacce kika ganta zaune a gidan
mijinta fa kawai kyaleta dole ba za ta samu yanda take so
ba dari-bisa-dari (100%). Sai dai kawai wata tafi wata
matsala, wata tafi wata kwanciyar hankali, amma rokona
gare ki don Allah hakurin nan ki kara kar ki bari wani daga
side din ki ya ji wannan matsalar. Ki cigaba da addu'a nima
zan taya ki, insha Allahu koma me ye za ki ga hasken abun
albarkar Annabi (S.A.W.), kuma in za ki tafi zan hada miki
wasu 'yan magunguna namu na mata ki gwada ki gani.
insha Aliah za mu fahimci inda ya dosa, ke kuma kar fushin
ya radc ki ki ki hilatarshi barc ki gane ko maganinki ya yi
aiki, ko bai yi ba."
98
"Haske Maganin Duhu" Hanwa G. Lawan
Wanı irin kallo ta yi mata. A ranta tana kokonto anya
ko wannan mata ta fahimci abubuwan da ta fada mata
Barista na yi mata? Ita kanta ta fahimci abun da takc nufi,
ta bubbuga kafada.
'Na gane, hakuri kawai za ki yi, ba ki ji an ce duk
wanda aka bawa hakuri an cuce shi ba ne?" Ita dai kallonta
kawai take yi, ta ce, "Kin ga kin ringa kokarin sauraran
rediyon Kano, akwai wani programme da Lami Sumaiya
Murtala take gabatarwa akan irc-iren matsalolins da mata
kan fuskanta a gidan aurensu. Sai kina jin programme din
za ki raina matsalarki, ko kuma ke din ki kara godewa
Allah da bai jarrabe ki da taikaicin rayuwa irin wannan ba."
Duk wani lallami da bam baki, Antie Hauwa ta yi
mata, don haka temper (fushi) din da take kai ta ragu sosai,
sai tsananin tausayin kanta ta burin jan damar wurin gyara
rayuwar auranta. Don haka da sanyin zuciya kwarai ta
koma gidanta, ta yi mai abinci mai dadi, kus-kus, da miyar
kayan lambu ta dada gyara gidanta don dama tsaf takc, duk
wata gaba. kusfa-kusfa an sa mata turare. Karkashin
hammata rool on, kasan maina, tsakiyar sa, cibiya, tsakiyar
cinyoyi, gabobin hannu, bayan kunne duk ta sa Humra fara
da baka gaba daya ta feshe jikinta da body spray, sannan
kayanta har Undis duk ta feshe su, dakinta da ko'ina na
kamshin room freshner da turaren wuta. Komai acan-acan.
Mijin kawai take jira, can gidan 'ya'yan ma an gyare shi tas.
A ranar ta sauke.girman sai tai mishi flashing. Ya ga
3 missed call, sai ya biyo ya ce, "Ya ya ne?" Ta lallausar da
murya ta c, "Kana ina ne wai? Gani a kwance kai kawai
nake jira."Tana jin dariyarshi.
"Ko? Me to za ki ba ni?"
"Komai ma in kana so."
99
"Haske Maganin Duh" Hauwa . Lawan
"Shi kenan gani nan zuwa." Ta ajyc wayar cikin
nishadi ta jawo carbinta tana jan Ya-ahadu, Ya Samadu, Ya
wadudu.
An yi sa'a ya ko dawo din nan, har ya yo mata
tsarabar fresh milk da tsirc mai dadi. To shi mutum ne mai
son tsirc ya ci shi da tumatir da albasar, da su sukc
yankawa. To íta kuma ba ta son cin albasa musamman da
darc. Don haka ta kawo mishi abinci ta shimfida musú
tabarma a tsakar capet fin. Suna hira kadan-kadan suna cin
abincin suna kuma kallo, sai ta tsince gaba dayan albasar ta
zuba a marufi, ta kalle shi tsakar ido ta ce, "Don Allah yau
a hakura da cin albasar nan." Ya yi gajcran murmushi, ya
kuma amince da abun da ta ce din bai ci ba. Sakina ta samu
kanta a wani yanayi mai dadi cikc da nishadi,, har zuwa
lokacin kwanciyar barci ta yi wa danta shimfida ta shirya
shi ya yi barci. Ta yo wata fitinanniyar shiga, rigar jikinta
ya kwai ya babu, duk motsin da ta yi sai kamshi nc ke fita,
ta yo brush ta fcsa mouth fresh ta tafi dakin mijinta don
neman yardarsa.
Ta tura dakin da sallama, ya amsa lokacin yana
kokarin saita wani aggo da ke gefen gadonshi, ta tafi a
hankali ta kwanta kan bayanshi, kamshin jikinta ya ratsa
kofifin hancinsa, har ya gama saita agogon tana bayanshi
kwance tana kallon mai yake yi, har ına ya gama sun fan yi
jim, sai kuma ya dan zame ta ya ce, "Bari na shiga
bandaki." Ta matsa gefe, sai kuma ta kwanta a kan gadon.
Ya dan jima,. sannan ya fito daga bandaki. Ya haura gadon
a hankali shi ma yana Kamshin sabulun wanka, da roll on.
ya kashe fitula dakin ya yi duhu. sai sanyın gari da
kamshinsu yake ratsawa. Sakina kuma ta dan ja aji tun da
ta nuna maitarta a fili yanzun kuma sauran aiki na Oga
100
"Haske Maganin Duhu" Muttaka. Hauwa CG. Lawan
Sun bata shíru zuwa wani 'yan dakcku cai sai ya
miko hannu a hankali ya ratsata ya matso gun kunnuwanta
cikin nutsuwa ya furta, "Na fahimci manufarki, amma don
Allah ki yi hakuri, ina jin jikina kamar mai zazzabi sanyi
nakc ji, kuma ba na son na rasa sallar Asubahi kin san
wannan abun na hana mutum samun sallah a kan kari."
Wani irin rudani ya shigeta. Eyc Barista? Me yake nufí, ita
zai rainawa wayo? Waniirin duhu ya ratsata mai tsananí. Ta
bata minti wurin biyu tana shiru ba ta iya tanka komai ba,
ya dada kokarin lallabata, ta make hannunshi ta mike da
sauri, ta fita ta banko mishi kofarshi ta yi dakinta.
Ya Ilahi! Da gudu ta fada gadunta ta rusa wani irin
kuka na sarewa da nadama, ta gama gano Barista akwai
wata manufa gare shi a kanta. Ba ta iya hakurin wannan cín
kashin, gara kawai ta sana mishi lafiya kila dai ya gama
nata yayin ne wata ce yake hangowa yake mata wannan cin
kashin. Ranar ta yi kuka mai yawa iyaka dai ta kai, sai
dosowar Asubahi ta samu barci, wanda har ta so ta dan
makara, bugunshi ne ya farkar da ita, shida da kwata. Ta ja
tsaki ta shige bandaki tai yo alwala tana sallah tana jin
nacin bugun shi, ba ta taba tsanar shi ba sai a wannan ranar
burinta kawai a yau komai rintsi ta san inda dare ya yi
mata. Ya gama nacin bugunshi ko alamar ta ma san da
zamanshi ba ta yi ba, har Musaddic va tashi, saboda bugebugen'nashi, ta dauke shi ta yi masa vanka. Tana jin yaron
na rigimar yunwa yake ji, ta yi burus ta ringa lallaba shi, ta
dauko zani ta goya shi, wai don ya smu ya yi barci. Ai ko
ya yi luf bai dai yi barcin ba. Da ya a ta ki magana bare ta
bude sai ya komawa waya ta yi rinying biyu da ta duba ta
ga shi ne sai ta kashe wayar, gaba daya tana jin shi ya gama
101
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan
sukurniyarshi ya fice daga gidan gaba daya. Sannan ta
samu ta fito ta dafawa Mussadik indomic da Rwai sai da ya
Koshi, sannan ta yo wanka ko'ina ba ta tsaya wani gyarawa
ba ta hadawa Mussadik kaya kala hudu da 'yan abubuwan
da zai bukata, ta dau nata kala daya ta saka a jakar jegonta.
Ta