shafa
kirji cike da tsananin jin dadi. "Aure rahamar Allah."
Shi ne da kan shi idan ya sami lokaci sukan fita da
yamma, ko wataran da safc ya je yana koya mata a Civic
Center. Mai hazaka ce, kafin cikar wata daya sai gata an
bata mota tana ja a hankali shi kuma ýana gefe. Kafin wani
lokaci hannu ya fada sošai, sai fatan Allah ya tsare. Amin.
Ba dadowa kawa aka sa am da .annati da
bukumar jamioi ta Kasa suka koma oka a inds kawai
kawayenta sai ganinta su kai da amaryarta, ana ta kallonta
ana sha'awa da mata fatan alhairi, domin ita a yajin aikin
75
"Haske Maganin Duhu"Hauwa G. Lawan
nan da ya faru abubuwa da yawa sun faru garcta, wani па
dadi, wani akasin hakan. Haka damna rayuwa ta gada.
To haka abun ya kasance, ta maida hankali kwarai
kan karatu da hidimar mijinta, rayuwarsu mai sunyin dadi
da ban sha'awa, wane-na-wane-wane.
Cikin watanta na tara da aure ciki ya samu a lokacin
kuma tana gab da kammala karatu ga ciki mai azabar
laulayin tsiya, amma a haka ta ringa maganin rayuwarta,
tare da kwarin gwiwar mijinta, iyayenta da surukarta. Tа
rike Hajiya da kyau suna son juna, suna mutunta junansu,
abun da duk ya kamata uwa ta yi wa 'yarta Hajiya na yi wa
Sakina, haka Sakina na iyakar iyawarta. Lokuta da yawa
tafi son zuwa gidan Hajiya fiye da gidansu, don Hajiya na
tattalata, komai ta yi sai a ce mc take so, mc za a kawo
mata, har hakan na sata tunanin wai to me yake haddasa
bala'i tsakanin uwar miji da suruka? A ganinta idan har
kowa ya san matsayinsa ya kuma kare kimarshi to na maye
abin jarabar? A times zaman tarc na haifar da hakan. To
koma dai mene ne sai a ringa sanya tsoron Allah wanda zai
zama tsani a kan dukkan abubuwan da za mu yi a rayuwa,
sai ku ga mun zama masu saiti a dabi'u da halaiyarmu.
Ta gama karatu da nasara ta dawo zaman gida, ciwo
kuma ya ce salamu Alaikum, na ji dare, har ba ta iya
hassalawa kanta komai, abinci ma ba ta jin dadinsa a
yawancin lokuta Iemon zaki shi ne kawai yafi kwanta mata
idan har ta sha. Wannan ya kawo wani gagarumin canji a
ravuwar aurensu.
Yau Litinin da misalin hudun rana Sakina na ta
malelekuwa a kasan tiles dinta na tsakar daki, komai na
duniya ya yi mata duhu, ga tsabar yunwa, kadaici, rashin
76
"Haske Maganin Duhuи" Hauwa G. Lawan
lafiya ga damuwa. Yau duka tun da Barista ya fita ba ta
hassalawa kanta komai ba ban da kwanciya. Ta runtse ido
hawaye ya zubo maiz, damuwa ce sosai, ciwo ya isheta
mijin da suka dama furar tare ya barta sai ita daya takc
shanycwa, 'yar wayar da ya saba yowa ya ji ya take, ya
davke wuta, taimakon shi take so babu. Ita ga ta saboda
yanayi na karatun da ta kasance bai bari ta san makotanta
ba, barc har la yi wata mu'amala da su bare su saba. Don
haka zafin ya yi mata yawa sosai. Har lokacin da duhun
Magrib ya shigo ta daure ta watsa ruwa da kyar, ta yi
sallah. Sannan ta day sha ruwan lipton, sannan ta tsotsi
Iemonta, sai barci ya dauketa.
Misalin gama da rabi na darc Barista ya shigo gidan
ya kulle koʻma na gidan, ya yi addu'a ya shigo faksu cike
da gajiyar niki, A ransa ya san Sakina ta dade da yin barcı,
saboda barcin da ya aureta. A lokuta da dama da suka wuce
tana zaue zaman jiransa an yi kwalliya an gyara mishi
gida tsaf, cikinsa ma an gyara masa, shi din kawai ake jira,
amıma yanzur fa sai maleji kawai ahincin idan ta kwaßa tun
safe shu ne zai kasancc a flask dim, sai dai'ya dawo ya yi
serving tda kansa. Yana wannen tunanin sai ya ji wani iri a
ransa. Ya mike daga zaman gajiyar da ya yi ya bude fridge
ya tsiyayi ruwa mai sanył ko ya samu reliefya sha. Ya ci
ayaba gada daya, ya cire coa? finshi ya duba gurin da ake
aje mishi abinci b gani ba. Sei ya wuce cikin kitchen
yanda ya ga komar a bushe, ranshi ya bashi anya ko an ma
dora tukunya a gidan? Ya gama laluße bai ga komai ba,
wani irin dacin rai ya ziyarce shi a rai, saboda dai va kwaso
bakar yunwa tun breakfast, sai fresh milk kawai ya sha
guda daya ana ta kujiba-kujibar neman na batarwa. Ya kalli
agoge misalin sha dayan dare, ina za shi yanzun ya samu
77
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan
abinci. Infact, ma ya gaji, kuma yunwa yakc ji da gaske.
Gaskiya idan ya cc śhayi zai sha ya kwarí kansa, to ya zai
yi? Ya fesar da iska daga cikin bakinsa, ya yi shiru. Can
kuma sai ya kwashi kayanshi ya wuce dakinshi ko dakin
matar bai kalla ba, saboda takaici, ya tu6c kayanshi ya yi
yo wanka, ya sa gajeran wando. Sannan ya fito falo ya hada
shayi ya sha. Sannan ya koma kitchen ya dau indomic yana
dafawa ya hada da kwai don ya ji dama-dama, tun da shi
bai dauke ta abinci ba, matar gidan ce ke ci a yawancin
lokuta.
Ya kai ya kawo har ya gama girkinsa ya juye a plate
ya kawo falo, ya dau ruwa ya aje ya kunna T.V. C.N.N.
yake kallo yana cin abincinsa ranshi ya dan saki daga
damuwar da yake ciki.
Can kuma Sakina ta yi juyi don jin dadin barci, ta
dan bude ido har, sai kuma gabanta ya fadi, ta bude idon
sosai ta kalli agogo sha biyu har saura kwata. Nan da nan
barcin ya bar idonta, ta mike a hankali ta fito. Idonta cikin
idonsa sai lokacin ya ji wani iri, na yafda ya share yana
harkarsa bai ko duba ta.
Ta iso gurinsa cikin karfin hali da shagwaba ta zube
a jikinsa ta ce, "Ogana ka dawo ne, amma ba ka tashe ni
ba? Yau duka Allah kamar na mutu, ni haka ake yin ciki
dama mutum duk ya takura ya tsani koinai har kansa? Ni fa
rayuwar nan yinta nake kawai ba wai don tana ba ni
sha'awa ba." Ya fanro gukaladarta yana riritata.
'Sorry sai hakur, aighalar ta wani dan lokaci ne,
da ya wuce shi kenan, sa ga kamar ba a yi ba, kin dawo
norma/ rayuwa." Ta ce, "Uhm!" f'a kalli abinci ta kalle shi.
"Au! Oga girki ka yi ne? Ba ka ga abinci ba ko?
Allah yau dai gani nan tsananin rayuwa da mutuwa,
78
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan
kwance kawai nake ina tsananin jin yunwa, tun ruwan bunu
da na sha, na kasa jin dadin komai jiranka nake yi ka dawo
ka samo mini wani abu ko 'yar gurasar mai balangu ce ina
jin zan iya ci." Ya kalle ta ya ce, "Kin san da karfe nawa
kikc magana? Ni din da na dawo na iso gida da bukatar
abinci da hutu, sai ban samu yanda nake so ba, kin ga inda
na yi maleji, in kina iyawa sauko mu ga ko zai zauna." Ta
kalli abincin sai kawai ta ji zuciyarta ta tashi sosai, ta dauke
ido ta runtse shi ta jingina bayanta da kujera ba ta kuma
magana ba, har ya gama cin abincinsa ya kwashe kwanukan
ya mayar. Sai lokacin ya fara lallabata ta yi hakuri su je su
kwanta gobe zai shigo mata da abin da take bukata ko da
rana ne tun da yanzun dare ya yi. Haka nan ta mike tana
layi kanta na wani irin tsananin sarawa na tananin yunwa,
rashin kwarin jiki da damuwa.
Haka suka isa har gadon barcinsa, yana ta
tarairayarta, lokacin da ya jc ya yi brush ta kwanta daidai
2+2 take hadawa ta kasa ba ta hudfu, har ya iso gareta, ya
fada mata a hankali zai fara rudarta da soyayyarshi, ta
janye da hanzari ta ce, "Oga zan mutu ne?" Yakaille ta wani
galala ya ce, "Ba ki gani ina da bukata ba?" Ta marairaice
ta ce, "Haba Oga wai me ya sa kwana biyu kake acting
kamar ba mai sona ta?" Ya dan turela ya ee, "Anma dai
kin san kwana biyu ina takura ko be na sannta yanda nake
so ko?"
Ta ce, Na sani hakuri fe za ka yi bu ku gani ni yanda
nake, yanzun ba na jin dadin komai. yunwa nake ji da
rashin kwarin jiki." Bai ee komai ba sai ya juya baya ya yi
shiru. Can sai ta ji shi yana munshari har ya yi barci. Ta yi
dif tunani take yi sosai har ita mu daga can barci ya fauketa.
79
a
1
C
r
S
d
n
A
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawaи
Da Asubahi ya tashi bai tashe ta ba, saboda tashen
barci da take yi. Ya yi sallarshi ya gama addu'o'insa, ya yi
wanka ya shirya ragowar tea din shi na dare shi ya motsa ya
sha. Sauri yake yi, saboda Kaduna za shi don gudanar da
wani bincike kan wata kara da ke hannunsu. Har ya gama
shiri bakwai da rabi ba ta tashi ba, sai ya yagi paper ya yi
rubutu ya aje mata da ſan kudin kashewa ya bar gidan.
Sai bayan takwas ta farka ta yi tasbihi ta ware idonta,
haske sosai ya haske mata ido, ta duba ba ta ga Barista ba,
ta mike ta fito falo. Kitchen, toilet duk baya nan ta leka ta
baranda ba ta ga motarshi ba. Sai ta ji wani irin kunci a
ranta, ta hakura ta shiga bandaki ta yi alwala. Tana sallah
tana kuká, ita dai ba ta gane irin wannan hali da Barista
yake tsiro mata ba. Dama su haka maza suke gangar
jíkinka kawai suke so a lokacin da take da lafiya suna kuma
muradinta? In bacin haka duk wannan kyaliya, shariyar da
Barista ya tsira ta maye, saboda ya mata ciki tana cikin
lalura ta gaza biya masa bukata? Cewa take yi shi ne silar
wanda ya jefa ta halin da take ciki, ba zai tausaya mata ba?
Wai ashe haka aure yake? Ina duk soyayyar nan? Soyayyar
da ke ganin da ko wuta aka ce ya fada saboda ita zai yi,
amma sai wani sharcta yake yi, ya barta ta ci kanta da
kanta. Idan ta ce baya son cikin ne kamar ta zalunce shi,
don dan tsakon da aka samu kafin cikin ya bula kullum
mita yake yi yana lashe cikin da tambayar shi yaushe cikin
zai shiga? Ya shigan kuma ya gaza sama mata farin ciki da
kvakkyawar kulawa. a yi kuka sosai da sosai ta mike cikin
karfin zuciya tana gyara gadon dakinta da na dakinsa, ta yi
shara sama-sama a dakunan falon, kuma ta barshi tun da ba
wani datti ya yi ba, saboda yaran batawa. Tana shara ne ta
ga note din da ya bari.
80
"Haske Maganin Duhu"
Excellencу
Hauwa G. Lawan
Kin tashi latiya? Ina ta sauri zan jc Kaduna ban tashc
ki ba, saboda ba a tashin ku manya kuna barci (ko yana
dariyų) sai na dawo zan iso miki da kayan dadi. Sai na kira
ki.
Love Baristu
Ta tabe baki, kalamanshi ba su wani burge ta ba. Ko
wanka ba ta yi ba, doguwar riga kawai ta zunbulo, ta dauko
makullin motarta, mayafi da jakarta, gida kawai ta yi niyar
zuwa, lokaci karfe tara da arba'in da biyar. Ta yi addu'a ta
kullo gidan ta tada motarta sai Gwauran Dutse, a lokacin
Alhajinsu ko fita bai yi ba.
Amma ta ce, "Kai Sakina wannan sammakon fa
lafiya?"
Ta zauna a gefen gado ta cc, 'Kalau Amma asibiti na
jc, ban samu ganin likitan ba, sai na yo gida." Ta yi ajiyar
zuciya.
"To Allah ya kyauta." Ta kalleta cikin kulawa da
tausayawa ta ce, "Ko akwai abin da kike so?" Ta dada
narkcwa ta cc, "Idan kuna da koko ku ba ni na sha. Ko a
aika gidan Rakiya ko za a samo mini wainar masa, ina ga
ko zan iya ci? Allah Amma ba na iya cin abinci, idan na ci
sai na yi ta amai, kuma yau kwana biyu ban da lemo sai
dan ruwan shayi baki kawai na sha." Cikin tausayawa ta cс,
'Sai hakuri, ai lokaci ne da shi da ya kauce shi kenan, kun
dcho shegen laulayin nan namu mai wahala, Allah dai ув
rangwanta. Amin."
Duk abin da ta bukata an samu ta sha kokon sosai.
wainai ce gula uku kawai ta ci, sai barci ya daukcta, ko da
ta tashi sai ta ji ta fan sanu nutsuwa da kwarin jiki, dadin
dadawa ma kuma sai yaya Zainab ta zo ita da 'ya'yanta. Sai
81
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan
gidan ya yi armashi sosai, har ta ringa jin uwa ba ita ce
wannan maridiyar, kun san ciwo shí ma yana son kadaici,
laulayi na da wani siddabaru a gida kamar ya cinycka,
amma kuma idan ka fita gari ka sha iska sai ka ji ba ya kai,
in dan miyau ne ma duk sai ya tsaya.
Yaya Zainab ta kalle ta ta ce, "Kai Sakina wannan
irin kwantsamewa?" Ta marairace ta cc, "To ya Zainab ya
zan yi kin ga yanda na ke ji? Ba ni da wani kuzari fa,
kullum a kwance nake ga gida ni daya uwa maiya, sai
sanda ya dawo fa zan ji motsin mutum, wata ran ma sai ya
kai goman dare bai dawo ba."
Та сс, "То ki samu mai aiki man, ta ringa taya ki
yawancin aiyuka ta kuma debe miki kewa, kadaici ga ciwo
ai masifa ne." Ta ce, "Um! Ni ina ta kaina ba na ma iya
tuna ire-iren wadannan abubuwan."
Та се, "То ai yanzun an tuna sarki, akwai wata mata
Ta Birni tana kawo yara daga kauyuka, zan wa
makwabciyata magana babarta ake kawowa ta samo guda
daya kya rage, har in kin haihu ta tayaki hidimar abun da
Allah zai ba ku." Ta yi jum kamar ba ta yi maraba da abin
da ake bata shawara ba. Та сс, "Мe ye ki kai zungum? Кo
ba kya so ne?" Ta girgiza kai.
"A'a ba wai ba na so ba ne, ki dai bari na yi mishi
maganar kafin ki yi tun da dai shi ne mai biya." Ta harareta.
"Ban gane ba, Barista ne kudin 'yar aikin zai gagare
shi." Amma ta katse ta ta ce, "K in ga batta tun da ta ce za ta
gaya masa tun da dai gidansu ne su kadai suka san yandă
suke rayuwarsu." Ta yi gum ba ta kuma cewa komai ba. Sai
suka cigaba da hirarsu.
Da rana ca ta yi ai mata faten tsaki mai yaji da
yakuwa, an yi, ta kuma ci, har ta rufe ragowa za ta yi guzuri
82
"Haske Maganin Duhи" Hauwa G. Lawan
da shi. Ai ba su bar gida ba sai bayan shida lokacin da
Alhajin ya dawo gida ya ce, "Kai Sakina har yau kina nan
baki tafi ba, ko?" Sai suka mike kowacce ta fara hada
kayanta da sun wa Amma kunnen uwar shegu. Tare suka
fito kowa ta yi hanyar gidanta. Bayan Sakinan ta yi wa
Barista guzuri da abincin da su kai na dare da tsarabar
kasuwa ta Alhaji.
Har ta dawo Barista bai dawo ba, wannan ya ba ta
damar bayan ta yi sallar Magariba ta gyara falonta, har da
sa turaren wuta, abun da ta dade ba ta yi ba. Ta yo wanka,
ta yi sallar Isha'i ta zauna tana kallonta. Sai lokacin
zuciyarta ta tabu, tun jiya rabonta da mijinta, wayar da ya
ce zai yo bai yi ba. Lafiya kenan shi da ya yi tafiya ko dai
shariyar ce? Ranta ya raya mata ta yi masa flashing, dayan
Gangaren ya haneta tun da shi bai neme ki ba ke don me za
ki neme shi (Abun da ke damun mu kenan matan Hausawa,
a koda yaushe miji kawai muke jira da nuna kauna da
kulawa ta bangaren hidimar gida da shimfida. Kowane rai
fa- ku sani yana kaunar wanda yake kyautata mashi. Wani
jıkon idan ya nuna miki soyayyarshi ke ma nuna mishi taki
kaunar mai sanyin dadi, wannan shi zai sa ya mutu a kan
sonki, koda kaddara ta samu rabuwa ko karin aure
kina da kishiyar ya ringa ji ba yake. Ke din wata rsce
wacce a kai wa baiwa mai yawa, don haka mata nu hia)
Daya zuciyar ta rinjaye ta ta janyo wayar tata ta yi
masa flashing har ya dauka ya ce, "Hello. "Sai tu kashe. Shi
kuma bangarensa sai ya ga kira, shi da kansa ya bawa kansa
laifi, kin maganar da ta yi ya san komai, don haka sai ya
unga kira kememe sai la ki dauka, ya kira ya vi sau goma
sha biyar tana kallon w a yar na ringing ta ki dauka.
Wannan ya a ya yi masifar rudewa gani yake yi kawai
83
"Haske Magani: Duhu" Hauwa G. Luwan
wani babban 2lamari ne ya same ta, ita da wani hali,
kila assistance (taimako) dinsa kawai take nema.
a mike tsaye ya ce, "Ka ga Ibrahim bar neman
kudi an ni zan wuce gida, Majam ta yi kira na dau
haramı." Ya hararc shi, "To gayawa gwauro, wai ba ka jira
sauran minti nawa ne, sai da aiki ya ze karshe mu din ...
na mu matan ai na da bukatarmu." Ya fara hada papers
dinsa ya ce, "Sai kuma ka yi, sau nawa nake zaya а
matate patient cc, kana sani sharen. bi kawei
latiava aurena, tun jiya raben da ta sani a ido, gara na je,
Allah ya kai mu gobe ma karasa tun safe ka ke wahalar da
ni, kai shegen sun kuui gare ka."
Ibrahim ya kalli Mukhtar ya ce, "Ka jini da sheger
sama ni yake wa gori, ko wa ya samo contract din? Saboda
sabon shiga ne dadi mace zai mana iya shege." Ya ratayjakarsa ya ce, "kun ga tafiyata, Allah ya ba mu alhairi." Bai
ko jira mai za su ce ba ya yi gaba abinsa.
Ibrahim da Mukhtar suka kalli juna suka gyada kai.
Mukhtar ya ce, "To sai da safen ko, nima fa a gajiye nake
gara na koma gida na shiga alfarmar matata." Ya harare shi.
"Ai wallahi ka yi kadan idan tasa patient ce ya tafi
kai kuma fa? Hakurin duk za mu yi, mu karasa gobe kawai
sai mu shigar dadin ofishin mai girma gwamna
yaushe za mu ringa dclay?" Haka shi ma ya hakura suka
kamınala, misalin sha Jayan dare kowanne ya komawa
iyalinshi.
Barista a gurin mai gasa bałangu ya tsaya ya sa aka
yanka mishi sni, da kuna gurasa daban. Sannan a gefe ga
mai tsire da gurasa shi ma duk ya saya, aka zuba naman
daban, gurasar daban, don ya sani idan ya hada kila ta ce
naman da ta gani ya hanata cin gurasar, ya biya ya samo
84
"Ilaske Maganin Duhu" Hauwa (6. Lawan
mata fresh milk tun da ko lafiya ba mai bukatar kayan zaki
ba ce, ya nufi hanyar gida, komai yake yi, yana yi da hanzari ne don ya isa gida on tiтс.
Ya kulle ko'ina bayan ya yi addu'a, zuciyarshi ta dan
buga shi kansa ji yake yi kamar ya yi losing, ko kuma wani
me laifi. Ya ringa taku da nutsuwa ya dage curtain din fako.
yana sallama, komai tsaf, kamshi ne da sanyin gurin mai
dadi ya ratsa shi. Sai dan kira da yake tashi sannu-sannu
daga T.V. din da take kallo. Ya hangota kwance kan
doguwar kujera ta yi kwalliya mai sauki a tamfarta Delove
ycłluwa, ta karbi jikinta da dan karamin dinkinta mai kyau.
A fuskarta ba kwalliya sai farar powder da wet lips da la sa
a bakinta. Shi a fuskarsa ya ga ta yi mishi kyau sosai, don
ya kwana biyu rabonshi da ganin ire-iren wannan kwalliyar
tun, da ta shiga koma, sai kawai la yi wanka da tsola
doguwar riga wani jikon ba ko dan mai tana ta kanta. Ya
Kare mata kallo a zatonsa barcin nata take yi. Wani irın
tausayin ta ya ratsa shi, shi da kansa ya san yanayin
abubuwa da ba su dace ba, to amına ya rasa kansa, shi
kansa yana zargin kan nasa uwa ya iiyc son kai.
Idonta biyu, tun da yau tana jin kamar garau take shi
fin kawai ita ma take muradi tana bukatar soyayyarshi da
kulawa, jan aji ne kawai take yi, shi ya sa la share shi la
lunshe ido kamar mai barci. Ya aje kayan hannunsa kan
dim teburin kujeru a hankai, ya cire rigarshi da jakarshi ya
ya is gabanta ya rankwal mala ya ira ba la
ayyarshi. Ta yi hakam kamar ıai barci, zucivarta ta yj
vi, jikinta ya fara karfar marabashi. Sai ta yi wal da isio
ta cikin nasa, abin da ta gani kwayar ichonshi dole
ishe nata ta fara Kokarin ture shi, ya dada manne mati.
ai yake cikin kunnenta.
85
"Haske Maganin Duhи" Hauwa G. Lawam
"Pls sorry 1 need your respond pls Excellency."
Dama jan aji ne da ta ja iya iyawa, dolc ta bada kai
bori ya hau, don ya tafi a soyayyarta.
Ya samu yanda yake so, soyayyar da ya jima bai
samu ba, komai ya lafa ya rungumeta yana shafata, ta ture
shi ta fashe da kuka. Gaba daya ya rikice ya kasa katabus,
ya yi ta kokari yana lallabata da kyar ta yi shiru ya cc,
'Mene ne kuma Excellency?" Tana share ido ta kalle shi.
"Ni idan wani ya ce mini za ka ringa mini wulakanci
irin haka zan tsine mishi albarka, tafi gaban dubu, don irin
so da kaunar da ka nuna mini, ina gaban iyayena da kaunar
da ka nuna mini lokacin ina gidanka. Don me ne tashi daya
yau don ka ga na yi ciki, kuma shi kenan ina tare da larura
sai ka tsane ni ka juya mini baya? Dama ba son nawa nc a
ranka ba, bukatarka kawai ka ringa kwantawa da ni, kana
jin dadinka tun da yanzun na zama ga yanda nake, shi
kenan sai ka watsar da ni na zama ya kwai ya babu? Dama
ku maza haka truc colour din ku ta ke ko ko dai kai ne me
irin wannan salon? Nı a labaran da nake ji da littattafan da
nake karantawa na Hausa irin na manyan marubutan nan,
irin Bilkisu, Zuwaira, Rahma, Sodangi, Kankia, Amma,
B.11 da sąuransu, fadi mana suke vi yanda namiji ke
macewa kan soyayyar matar shi, musamman idan an samu
abin inganta soyayyar, amma ha tkuicin kawaida nan
ke samu shariya ce kawai da wancs. Haba Ogana ni din
na cancanci abın da ka ke mini din ne"
Ya runıse ido, ya dafe kai ya ce, "Oh! Mv God,
Sakına irin sharrin da za ki kullan kuma kenan?"
Та се, 'Ba sharri Barista. kom i fa ina gam ina ta
kauda ido ne yanin cewar ni'din ta ka na nake ko.na mutú
ko na rayuwa yaushe zan ringa neme rigima? Amına ina
86
"Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawa
sane da abun da ake yanzun da wanda ake yi da." Ya sauko
daga kan kujerar ya zauna gabanta dabas, ya dora
hannayensa kan kafafunta ya cc, "Wallahi Sakina ni duk
abin da kika fada ba fa haka ba ne, ni har raina ba ni da
wata manufa ta cutar da ke, wai ma to idan ban kula da ke
da farin cikina, sanyin idona ba, da wa zan kula? Ki yi
hakuri kila kina ganin ban zaman gidan irin na da barc har
na ringa kulawa da ke. Allah wasu sabgogi ne suka samu
ana kokarin samun cigaba wanda na san ke ma za ki yi
farin ciki da irin hakan, harkokin ne dole sai an yi zirgazirga da aikace-aikace wanda su ke dan hana ni sukuni, ki
yi hakuri, I don't mcan that, amma tun da kin mini wannan
fassarar don Allah ki juya ni kaina abubuwan fin karfina
suke yi." Ta kankance ido.
"Kuma har da waya ma Ogana yanzun ban da
matsayin da za a ringa mini, kana sane ba ni da lafiya
kwarai ni kadai a gida komai fa na iya faruwa ba ni da
wanda zan kama." Ya ce, "Ki yi hakuri dai na amsa laifina
duk insha Allahu za a gyara, wannan fassara da kika mini
duk ba haka take ba."
Duk wani ilimbo da dadin baki irin na maza sai da
ya san yanda ya yi ya wanke kanşa da su, har ta ke jin
zuciyarta ta yi cooling kwarai. Tana nan zaune shi ya kawo
mata gurasarta da namanta har gabanta ya kawo ruwan
sanyi da fresh milk ya aje mata, ya kashe mata ido.
"To Edeellency sauko ga sakon ki." Ta ringa yatsina
tana shagwaba, kamar ba za ta sauko ba, ya ringa lallabata
har ta sanu tá fan isakuri wani abun. Sannan ya samu
nutsuwa. Shi da kansu ya dauko abincinsa yana ci, suna
hirarsu kadan-kafart mai dadi, abun da sun kwana biyu
rabon da a samu wannan saken.
87
"Haske Maganin Duhu" Hanwa C. Lawan
Ya kalleta, "Edeellency, gara dai a nemi 'yar yarinya
ko wata mata ta ringa rage miki yawancin aiyuka. Tana
kuma debe miki kewa ta ringa duba min ke, nima na gane
kina takura da yawa kadaici da ciwo ba su da dadi, gara na
yi wani abu." Ta ringa ilimbo na a tausaya mata, har sai da
ya amince da bukatunta las. Sun aje maganar za a wa Yaya
Zainab maganar ta samo mai aikin.
Sun cigaba da lallabawa yau a samu lafiya, gobe sai
hakuri. An samo mata yarinya karama mai hankali, wai ita
Rahanc, tarc suke zaunc, idan tana da kuzari su yi aikin
gidansu tarc, idan kuma babu sai dai ita Rahanen ta yi
Yarinyar mai lura ce da kazar-kazar, sai zaman nasu ya yi
dadi.
Barista ya je Legos wata Semina da gwamnati a
shiryawa lauyoyinta, a lokacin cikin kamar ya fashe. Ai ko
ilai a daren da ya tafi nakuda mai zafi ta kama ta ga dare,
ga ciwo, gida daga ita sai Rahane, wa ta kama? Ta lalubo
wayarta wa za ta kira ya taimake ta. Ta tuna Hajiyarsa, to
ita wa garc ta, gida daga ita sai Maryam, gidansu ko
Alhajinsu gama yayyanta maza. Ta latsa wayar, Amma
not recheacble, ta wurgar da ita sai da ciwo ya lafa ta lalubi
ta Baba, a kashe take, ta yi ta Urmma, ta yi ta Muji duk ba
labari. Ta fashe da ihu, ga takaici, ga ihu