Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
2 / 10
fisgefisgen karfin maganin da aka dora mata da allura su ka kuma dada rinjayar jininta barcin dai ya kuma debe ta. Su kau ajiyar zuciya likita da barista hadi da murmushin yake. Doctor ya ce, 'Insha Allah she will soon be rocover. Ta fuskanci wuya ne ba 'yar kadan ba, kuma akwai tsoro mai yawa a tare da ita." Ya nemmi guri ya zauna lokaci mai tsayi yana ta tunane-tunane masu yawa, har shima din barci ya fara cin karfinsa an yi sa'a a dakin su kadai ne, sai ya koma wani gado nesa da ita ya kishingida, kafi wani lokaci barci shi ma mai nauyi ya dauke shi, dama a gajiye yake don ranar ya sha hidima da zurga-zurga. Misalin karfe uku na sulusin dare kamar an ce ya farka ya bude ido, gabanshi ya yi wani irin faduwa, don ganin da ya yi yarinyar zaune a kan gado ta tsura masa dakwa-dakwan idonta, jajur da barcin gajiya suka rina, tana kuma kokarin circ filastar karin ruwanta. 12 "Haske Maganin Duhu" Hauwa G. Lawan Bai san sanda ya cc, "Subhanallah ba." Ya mikc da hanzari. Ita din ba ta dainan kallon shi ba, ba ta kuma yi wani yunkurin gudu ba, har ya iso gabanta ya zauna a gefe ya ce, "Kin tashin?" Ta gyada kai. "Kina bukatar wani abin kamar abinci ko ruwan shayi, ko kuma bukatar bandaki?" Da sauri ta gyada kai, shi ma da saurin ya hada mata shayi cikin kofi yana fifita mata, da ya yi sarau-sarau ya mika mata. Kafin ya cc me, ta miko masa kofin shan ruwa ta yi masa. Ya kalleta da mamaki ya cc, "A miko abinci?" Ta gyada masa kai da hanzari ya miko mata dambun shinkafar, yanda take cin abincin sai abin ya bashi tausayi, da gani kwancen yunwa cc. Ta share shi tas tana sudc hannu kamar bai isheta ba, ya balle ledar pure water ta zuke ya kara wata ta sha rabi ta aje rabi. Ta koma gefc sai zufa mai yawa take yi, tana muzurai. Ya mike ya karo yawan iskar fankar, yana ta kallonta yana mata sannu ya cc, "Bari a kira likita." Ba ta tanka ba, ya mike ya fito, ko kan su zo da likitan barcin ya kuma kwashe ta. Sai kallon ta kawai suka tşaya yi, shi barista na ma likita bayanin abin da ya faru, ya ce a kyaleta kawai mu jira dai ta dawo hayyacinta sosai. Shi kam barista bai samu damar komawa barci ba, sai alwala da ya yi, ya yi ta jera sallah har a kai Asubahi yana wazifarshi, barci ya sunkuce shi. Wurin takwas ya farka, ga mamakin sa kuma a gefe ya ganta rakubc da alamar sallah din ita ma ta yi. Yana murmushi ya kalleta ta yi saurin gaishe shi, ya ce, 'An tashi lafiya, ya jikin naki ki ke ji yanzun?" "Lafiya lau sosai ni din ai lafiya ta lau ban san kuma me ya same ni ba." "To mun godewa Allah, bari na yi wa likita magana 13 "Haske Maganin Duhu"_ lawwa li. Lawan sai ya duba ki, in ya amince sai kawai mu wucc na kai ki gidanku na san su dfin duk inda sukc hankalinsu na tashe. Ba ta cc komai ba, sai dai idonta da ya yi kwal-kwal Likitan ya zo a gabanshi ya yi mata check up sosai ba wani damuwa take ya amince da sallamarsu. Ya kwaso 'yan tarkacen da ya zo da su, ita fin ma flask din shayi ta rikc da kayan da ta circ, don da yana zuwa ya sawo mata doguwar riga, lokacin da ya sai kayan shayi ya zo mata da su. Sun daidaita a kan titin sabuwar Jami'ar Baycro, ya juyo a hankali ya ce, "To ina ne gidan na ku?" Cikin sanyin murya ta ce, "Muna Gwauran Dutse ne, kusa da gidan Isyaka Rabi'u, tsallakcen gidan Ząkka layin gidan mai unguwa, layi biyu daidai junction." Saboda ya fahimci gurin, tun da unguwar ba bakuwar shi ba ce, bai kuma ce mata komai ba, har sai da suka shiga layin mai unuwar. Sannan ya juyo ya ce, "Ina kenan zan yi?" Da hannu ta nuna mashi katon gidansu, ya rage gudun motar ta tafi shuu a hankali har ya tsaya kofar gidan, kawai sai ta fashe da kuka, ya kalleta a tsorace, yana tambayar lafiya? Tana hawaye ta ce, 'Farin ciki nake, ni wai ashe da rabon zan kuma ganin gidanmu a duniya?" Ya yi galala da baki yana kallonta, ai ba ta kuma cewa konai ba ta bude motar da gudu ta yi cikin gidansu. Yabi soran gidan na su da kallo. Sannan a hankali ya fito daga motar ya jingina ya harfe hannaye a kirji, yana kallon soron gidan da jama'ar da ke wucewa jefi-jefi a layin. Minti daya, biyu, uku, har tsayin minti bakwai bai ga alamar jama'ar gidan za su kuma magana ba. Ya yanke shawarar aikawa don ya yi sallama da ita ya wuce nasa 14 "Haske Maganln Duhи" Hauwa i. Lawon wuri, kamar sur sani, kawai sai ya ga jama'a yuu sun fito. Samari biyn da kananan yara su uku sai wata matashiyar mace, rungume da jarni da gani sun masifar kama da wacce ya kawo da gani ba taınbaya 'yar uwarta ce, sai kuma matsakaitan msta su biyu. Kallo daya ya yi wa dayar ya gane ita ce mahaifiyarsu sai wata da bai tantance matsay u Gabr ayansu suka yo gurinsa, ccwa sukai, "Wayy ilah, sannu malam, sannu daí, Allah ya biyaka mun gode kwarai." Matar da yake ganin ita ce mahaifiyarsu ta ce, "Ai ba lra tsaya daga wajc ba, daurewa za kai ka shigo cikin kafin ımahailanta su zo." Bai musa ba ya bi umarninsu ya shiga aka bude masa falon Babansu ya zauna, duk suka zagayc shi, har abin ya fara bashi tausayi, ita kuma ta rukunkume Hajiya sai kuka take suma haka suna yi suna dariyar murna. Ba a fi minti biyar ba sai ga maigidan da wasu mutane har su hudu, guri sai ya dada kaurcwa da tasibihi, hailala, haukala da hamdala da Allah ya fito da Sakina, wacce sai lokacin nen ya san sunanta. Bayan Kura ta lafa wan maigidan ya ce, 'Samari mu kam dai ba wani abu da za mu iya gode maka da shi ko saka maka sai dai mu yi maka addu'ar Allah ya yi maka tukuici kai da iyayenka da abin da ya sani mafifici wurin daraja, domin ka dawo mana da farin cikin da ya yi kaura cikin ahalinmu, mun gode Allah dai ya biya amin." Ragowar uka amsa da amin. Ya cc, 'Wai a ina ne ka hadu da ita?" Shi din ya yi godiya ya bayyana iyakar abin da ya faru da wanda ya gani, gur aka kuma kaurewa. Uwar sai kuka take yika lokacin ita Sakina ta yi shiru sai hadiyar zuciya take yi kawai. Baban nasu ya ce,"Ya ki nan uwata, matso kusa na ji fominki, matso nan na dada godewa Allah da ya fito da 15 91, "Iluske Maganin Duhu"_Hauwu Ci. Lawan ke daga duhu, kika fito haske. Kai madallah da Allah Ubangijin haske da duhu." Ta rarrafa ta isa cinyarshi ta dora kanta a kan shi, sai ta daſa fashcwa da kuka. Shi ma duk dauriyarsa sai da ya ringa sharc hawaycnsa, dakin ma kowa sai ya shiga matsar kwallah a kai dit na dan ixayin lokaci. Sannan barista ya yi karfin hali ya goge tasa kwalar ya ce, su yi hakuri shi kam zai wuce Allah dai ya kyauta gaba. Sai nan Alhaji Maikudi (wato yayan Alhajinsu) ya cc, "Samari muna dada godiya kwarai, amma dai bai kamata ka tafi hakan ba, dole nc mu san muhallinka yanzun kai din ai na mu ne zumunci ne kuna zai Kullu Isakaninmu." A kai dan dariya ya bayyana inda yake cikin kofar Nassarawa nan iyayenshi suke Babanshi dai ya rasu, sai dai akwai mahailyarshi da sauran yayunshi maza a cikin unguwar. Su kai masa addu'a mai yawa gaba daya aka rako shi har waje da alkawarin za su zo har gida yi masa godiya da ban gajiya,, yana mai sunkuyar da kai yake cewa, "A haba ba komai, ai duka Musulmi dan uwan musulmi ne. A cikin Musulunci ai an hore mu da taimakon kai da kai." "Wannan haka yake, ımun gode, sai dai ka ganmu giada magabata." a Ya juya zai shiga motar, amma sai da ya juyo don ya kuma ganin fuskar Sakinan, bai samu damar hakan ba, domin ta sunne ta a kafadar uwarta kukan ne dai. Kai lallai wuya ai ba ta da dafi, kaga halaka ka fito ai dolc ka koka ka kuma gode. Tausayinta ya kara kama shi. ya yi addu'a a zuciyarsa na neman tsari da mugaye azzalumai, na ce amin sumına amin. Ya shiga motar suna ta daga masa hannu, har sai da ya kulc, ya daina ganinsu ta cikin madubinsa. Ya hau titi 3 "Haske Maganin Duhu" Harwwa l. Lawan sambal don ya isa gidansu, shi ma ya samu ya huta. d duk jiya barcin dai half done ne. Cikin pidan kai tsaye yd shiga ya samu Hajiyar na zaune ita da auarta Marya Maryam din na cin abinci, ya yi sallama su kai maza sukd kalle shi, ya zaune kusa da Hajıya ya ce, "Ya gida Hapya?" Tana ta bin shi da kallo har ya tsargu Ta ce, "Lafiva lan. kai za a ma wannan tambayar lafıya dai. yau ba ka kwana gida ba? Ni din ban san haka ba. sai dai Maryam za ta v1 aike da sassafe ta ga kofar mu hanhai, ashe a bude ta kwana, an leka gunka ba kai ba motarka, tun safe ake ta neman wayarka ba a samu ba, yanzun nan nake cewa idan har Azahar ta yi ban ji wani labari ba, zan tuntubi 'yan'uwanka, don ma dai kar na yi saurin tayar musu da hankali da tun wuri Maryam ta gaya musu, ni ce na hana ta na ce kai di ai ba yaro ba ne za ka kula, idan lokaciva ja ne to lallai ba lafiya ba." Ya laluba aljihun wandonsa inda ya aje waxar. shi kanshi bai san ya ya a kai ta mace ba, koma hare Allah tuna ya tashi yau bai neme ta ba. Ya kunnata la tull charge finta, Kila garin barcı ne ya matseta abin da mai saba ba, barci da wasu karikice. Ya ja ajiyar zuciya, ya smkuyar da kai ya ce, "Ki yi hakuri Hajiya abuuwan ne kayai suka zo a hakan, ni din na yi kuskure da ban shaida mku ba, amp kun ji. kun ji." Şuka çe. "Umh! Lallai Suht anallah ya y anya ba 'yan mafiya ba ne suka sace ta?" "Ba mamaki duniyar ai ta riga ta lalace, gaa daya ima jama'a ya yi karanci duniyar ce ake 1uta ta kow ce siga ke dai kawai Allah ya tsare mu mast mui nui." Пanya Ja ce, "Amin dat, amma na tausayay. yayen yarada ita kanta ta ga mutuwa tsirara. Ko ha tsayin 17 "Haske Maganin Duhu" yaushe ne aka sace ta?" Hauwa C. Lawan "Allah ne masani sai ita din." C'ewar Baristan, ya ce. 'Maryam nima ba ni abincin na ei man, ban ko karya ba duk yau." "To akwai koko da Rosai, sai dumamen tuwo, wanne za a kawo." Ya harareta, don duk aba cimar shi a cewar shi koko fitsari da yunwa yake sashi, gara Kosan, tuwo ko ai kun san caftar mu ta baya. Ya ce, "Dafa mini ruwan. shayi na sawo biredi a waje." Ta ce, "Ai ma muna da biredi mu ma." "Shi kenan ta kwana gidan sauki, bari na shiga ciki." Ya mike ya shige wurinshi. An yi wurin minti talatin, sannan ya yi sallama da Hajiya ya fita harkokinsa. An yi wurin sati biyu, yana ta wakar ya kamata ya koma ya duba ta ko ya take? Amma sabgogins da hidindimunsa ba su bar shi ya sami sukunin hakan ba sai dai ya kan tuna haka a ransa. ne Ranar wata Labara aka ce ta bawa ranar sa'a. anar baısta ya samu nasarar shari'ar da ake ta tawa Isakanun wani shahararren mai kudi da wani mak talaka, anda ya bata mishi 'yarshi da karfin tuwo hikiom irin na Ubangiji ya Kaddari yarinyar ta samu msa kin iki. ba a fahimci hakan ba sai da cikin ya yi wata biyaroda sirri da Allah ya boye. Tun lokacin suka tuntube shi LA tsallan albarka ya ce bai san zancen ba, bayan ya sanı lama tana K tana dabo ne shi da shi, domin rigima su ba 'yar ka an ba, don sai 'yansanda ne suka shiga tsakan hakurk ya yi star da shi, har aka cusa masa kudi, ya cusa Jah ya isa, ya yi tafiyarsa da Alhajin da 'yan aka har dan sukai dnya, suka ce yanzun ai ka ga kun rabu wata ace don ya taina gaisheka? A banza wai talaka ya girmi sİ.. 18 "Haske Maganin Duhu" Hunwr G. Lawdn To bayan lafawar wannan sai ga ciki, shi kuma bai shawara da kowa ba ya maka shi a kotun shari'ar Musulunci, Barista Muttaka shi ne lauyansa. Da taimakon Allah, tare da taimakon Adai-daita Sahu ta Malam Ibrahim Shckarau. Wannan yasa yau yana jin shi cikin farin ciki mai yawa, abubuwa ne da ba su cika faruwa ba, domin me? Shi kansa talakan a kansa bai da jarumtarka da zai iya tunkarar wanda ya zalunce shi in dai mai kudi ne, kawai ya gwammace ya bar shi da Allah, ko ya ja shi ne din dai a kasa. To ga wanda ya yi jarumtar kamar shi malam Musa, sai ka kai gaba, sai karfin naira ta taka rawa yanzun sai ka ji gun kílama a bika da katon sharrin da za ka batawa mai kudi suna. Ya iso gidansu misalin hudu da sha uku, rigarshi ta aiki kawai ya cire ya yo alwalar sallar La'asar yana idarwa ya fada gidansu neman abinci. Abin da shi yafi ganewa kawai ya tsugunna karkashin uwarshi ya ci abin da tun usuli yaci ya rayu, baya wani biye-bıyen gidajen abinci. (Sai mu ce matarshi ta caba). Hajiya ya iske ita ma cikin farin ciki tana mishi maraba da yalwar fuska ta gabatar masa da abinci cikin irin abincincikan da yake so. Sinasir ne da miyar taushe da kashi, ya yi farin ciki ya zauna ya nada suna hirarsu gwanin dadi. Yana sude hannu ta cc, "Dazu kuma sai kai baki misalin sha biyu da rabi na rana, kun da yi sabani, sun ce a gaisheka har sun kawo ma tsaraba ma: yawan gaske." Ya modi ruwa ya ce da ita. "Su wa kenan Hajiya?" "lyayen yarinyar nan man da ka tsinta sun zo har da 19 "Haske Maganin Duhu" Hanwa 6. Lawan uwarta da ubanta da yayyanta biyu har ita Sakinar yarinya lafiyayya. Na dada tausaya mata. Sun zo ne wai so kara maka godiya bisa taimkon da kai musu, a ga juna kuma а sada zumunci." "Haka ne, nima na gode tun kwanaki nake son zuwa duba su to kin dai sanni da sabga ba ta ba ni sukunin yin hakan ba." "Haka ne, ai yanzun zuwan naka ma din ai ya zama dolc bayan kai har da sauran yayyanka ku yi masu godiyar kyautar da sukai maka." Ya dan zaro ido. "Kyauta wacce iri haka Hajiya?" Ta gyara zama tana mai murmushi ta cc da shi, "Kyautar mutum zuwait, ka ko san wannan babbar kyauta cc da ta fi komai daraja. Babanta ya baka, Sakina matsayin mata, in ka amince kawai a tura 'yan'uwanka ai maganar. Ni kam na yi na'am da zancen na yi ta godiya ina Karawa, wallahi na yaba da surukan naka suna da mutunci da karamci." Ya mutu murus a nan har bai ıma san da wanc irin lafazi ne zai magana ba, domin shi zancen ya zo a bazata. Wai mata lallai kam da sake. Ya cc, 'Wane irin zancen nc wannan daga sama, haka akc yi? Ai da an fara tuntubata ba sai an zo an yi mini karan tsayc ba, wannan kamar dole ko abun ya yi mini ko bai mini ba.." Ta ce, 'Wallahi kuwa, ka ko san la an ki da an so uwar turare kwalba ce, kuma ko ka aminč ko ba yardarka ban shige gaba na auro maka Sakina na kawo maka fakinka, in ya so bayan ta zo sai ka nuna ninin kai din ka haihu, kai mata saki uku kwarara, to war han kawai za ka tsira da shi, bayan wannan insha Allah nan da wata hudu masu zuwa gab da Azumi Sakina na dakita. Ni mai zan ce 20 "Haske Magunin Duhu" Hauwa Lawa musu wanda ya ga darajata ya yi mini kyautar girma yaushc zan butulce? Na sani ita din ai ba rasa miji ta yi ba, ba kuma kwadayi ne ya sanya su ba mu diyar ba, alheri ne kawai a kai niyyar mayarshc shi alhairi, ai kawai mu ma sai mu yi adddu'ar fatan alhairi." Cikin sanyi jiki ya cc, 'Haka nc:" Bayan wannan bai tofa komai ba, ya mikc ta bi keyarshi da kallo ta cc, "Idan waje za kai leka mini gidan Hauwa kai mini kiranta idan kuma mijinta na nan ka barta ka kira mini shi." A ransa ya cc, shi kenan na kuma shiga uku, duniya za ta ji kenan na banu, mai neman kuka ne aka jefc shi da kashin awaki. Da ya fita dakinshi kawai ya yi wucewar shi, ya kwanta rigingine a kan gado ya runtse ido yana tunanin shi a wani class yake a yanzun? Ajin farin ciki ko na takaici? Allah kenan wato dama dai matarshi ya tsunto da kanshi, ya yi ta kokarin ya harsaso hotonta duk channels din sun yi scasin no signal sai duhu kawai, tun da ba haske sai kawai ya rintse ido ya cigaba da tunanin shi, kuma haka nasa yanayin auran ya ullo. Tun da Hajiya ta amshe ya sani kwarąi da wuya abin idan bai yiwu ba. Hajiya kenan da ta rangahuma. Sai ya sami kanshi da dariya, shi ma ya na fatan lokacin dai ya zo ya dai yi auren ya huta ko kanwa ta kar tsami kwarrali ya kwanta. zumbur Kuluwa, tana ta Ya mike ya yi gidan Kokarin hada sanwar dare yake gaya mata sakon Hajiya ta ce, 'Lafiy dai irin wannan kiran bam-bara-kwai abin da Hajiyaba ta saba ba?" "Ba na jin in wata atsala ce, ta ce ma idan mijinki na gida ke ki huta, kin ga k ai ba wani realy serious things ba nc. Ki bari ma ko bayan Magriba kya jc." 21 "Haske Maganin Duhu" _Ilanwa G. Lawan 1a ce, 'Haba dai, bari na kira Amına ta duba mini girkin nan tun da na hada komai na jc na dawo Barista." "Shi kenan Allah ya jisshe mu achairi amin." Ya rigata ficewa bai komai gida ba, wata sabgar ya fada kawai.Ta ringa dariya da suke tattaunawa da Hajiya ta cc. "Lallai ma Barista shi ne ya ringa basarwa, kamar da dai bai san a kan me-kike kirana ba. Hajiya kai na ji dadi bana da mahuta dama ina shirin hada shi da Nalako Azumin ba nan don tuzurancin nasa ya yi yawa." Sukai dariya ta ce, "Kin dai san kamar mai aljanar dare aure shi kam ba ma na jin yana cikin tsarinsa, ban da dai a gabana yake ai da na cс kawai kadangarun bariki ne suke hure masa kunne suke gaya ınasa karya, amma ban da haka sa'anninsa tuni sun Isufa da 'ya'yayc, mai shi yake nema wanda bai samu ba?" Hauwa ta ce, "Ba komai Hajiya lokaci ne kawai, ba gashi ya zo ta yanda bai taba mafarkin samu ba.". Ta ce, 'Haka ne Allah dai ya sa alhairi, ya kuma sada mu za a yi. Amin." Cikin kwana biyu zance ya cika dangi Barista ya samu mata har za a kai kudin neman auranta. Shi din ba wanda ya kuma mashi maganar daga gida, sai dai a waje aka tare shi ana yi Allah ya sanya alkhairi. Har abin ya ringa bashi mamaki kwarai ranarar kwana uku Hajiya la nada yayyansa da kanin Babanshi da wanta ta ce shi din ya yi musu jagora su je godiya, bai musa ba ya sha wankanshi da boyel fari mai tsadar gaske ya debe su sai Gwauran Dutse unuwar Yalwa. Akasarin 'yan kasuwar Kano musamman na cikin pari ba su fiye zuwa kasuwa ranar I ahadi ba, ko kuma in za su sai a late hour, don haka gidansu Sakina ba su da masaniyar zuwansu, hakan kuma bai sa su din sun daki 22 "Haske Maganin Duhm" Huuwa C gurbı ba, babanta yana gida don shi sar lokacın ma yake karin kumallo. Gidan Alhaji Maikudi, a karshen layın yake, nan da nan suka hadu da wani makocinsu. Bayan an yi gaishe-garshe na al'ada Alh. Ibrahim ya yi podiya ga karamcin da sukai masu na basu 'ya sukutum. sun karba sun gode da hannu biyu. Alhajin ya ce. 'Ai ba komai abin da ya yi mana din ai mu ba mu da wani abun saka masa., an yi hakan ne kawai da panin kila din an kamanta." Suka ce. "Haka ne, muma mun gode ga shi har mun zo da kudin neman auranmu da sadakinmu gaba daya na naira duhu hamsin sauran bayani da shıri idan kun gama kwa aika mana, mu dai muan san matarmu kafin Azumi." Tabdi! Dadi kan dadi, sun yi murna kwarai ba su yi tunanin abun haka kusa kusa ba, Allah kenan. An rabu ana ta godiye-godiye da shi albarka. Barista kam sun yanke shi don shi ba a sanar da shi haka ba, da bai biyo su har cikin dakin neman auranshi ba, vana raba ido ya wanda ya yi wa sauki Karya ba. Haka nan jikinshi ba wani kwari shi ya yi zumbur ya riga su lita, wannan kuma ya san duk shirin Hajiya ne. Koda suka shiga mota uffan bai ee musu ba ya sawa bakin makulli su din ma ba su kula ba, hirarsu kawai suke yi. a A gidan su Sakina ma murna suke ta ta yi, ita din dai ba ta ce komai ba. ba kuma a ganin yanayin komai gurinta, sai ba a ta tata An yi la'akari da yanda ta zama yanzu komai sannu, take binshi ba zafafawa. Har dai Abdul wanta y gaji ya ce. "Ke kowa na murna ke din ban ga kamar abin in ymaraba da shi ba, a unanina keafin ee za ki li kowa rin cikı, mutumin da ya, eeto ki daga duhu ya kawo ki hase?" 23 "Muske Magunin Dnh" Munewn 6. Lawan Ta ce, "Haka ne rawa zan ta yi, mantawa na yrai ku yi hakuri." Ya bita da ido kavai, kalamanta sun yi kama da bakar magana. Bai dai kuma cewa komai ba. An sami wajen sati uku rannan Amma Mamarsu Sakina ta ce, 'Ni ko kin ga mutuminki fin shiru ban ii ance ya zo ba. ko ya zo din ba na nan?" 'Ai ina ganin abın da yake ranshi ne yake nunawa Kila kyautar da ku kai masa ee ba ta gamshe shi ba." Hajiya ta bita da ido kawai, a ranta ta dan jiwo Kamshin gaskiya. amma sai ta ce. "Bai amince din ba, har suka kawo kudin aure da sadaki gaba daya ke din nan fa jama'a kawai ake jira su hafu a shafa ki zama ta su." Ta cc, "Na yane, amma kika sani ko yardar wasu ce? Mazan yanzun nan fa ba a yi musu irin wannan daren sai ki ga komai tsawon lokaci suna ma mutun fage tunda dai ba da guminsu súka nema ba. Ina jin kawai tilastawar wasu ne?" Tana fada tana share hawaye. Amma ta yi shiru can jim ta ce. 'Kin ga ni din ba kuka za ki mini ba, addu'a kawai za ki yi nima zan taya mikı. idan akwai alhairi a lamarin nan Allah ya sania Kuila, ndan ko ba wani haske, Allah to ya musanya shi da alhairi san ki ga komai ya zo da sauki ta yanda baki zata ba Kuma ke din ma na fahimci kamar ba ki yi maraba da abin da a kai ba?" Ta gırgiza kai tana hawaye. "Amma ba baka ba ne ko ku din ba ku yi hakan ba ai ni ya cancanta n yi baka da kaina, demn bayan ku a chuniya ai ba na anin wam da 'daraja sama da shi, ni wahalar rayuwa ke vai nake pudu." "Wannan d ai Mlah za ki bar wa arren yanzun na soyayyar ma kark yake yi Ai gara ai 'yat haka ko ya ringa tumo alhairin la a kai masa, ya ringa rangwanta miki a 24 "Haske Maganin Duh" Hauww CG. Lawan yawancın lokuta, don ya san ke din ba wai rashin malayi kika yi ba, ko kuma wani dalili, alhairi kawai a kai niyyar yi, ki yi hakuri kawai ki bar konai a hannun Allah." Та сс, "To Amma." Kamar da sani washe gari da safc Barista ya tashi cikin nishadi kuma bashi da wasu hidindimu da zirga-zirga hutawa kawai yakc son yi, amma zuciyarshi ta raya mishi yau dai gara ya je ya ga 'yar yarinyar nan ji yake shi Sin hai kyauta ba, don a kan sa bai neme ta ba, duk da da komai yake magarrtata nan ranshi. Yamikc zumbur ya shigo cikin gurin Hajiya don ya karya, ya samu sun yi wainar shinkafa da miya ya ja kujera nan kusa da kitchen aka zubo masa yana ci, ya cc. 'Maryam yau man ki shirya ki yi mini rakiya wani guri?" Ta dago daga kan murhu ta ce cikin fara'a, "Ina yaya?" Ya juya ya kalli Hajiya ya ga shi take kallo, shi ko take kallo din ya yi murmushi yana sosa kcya ya ce, 'Sharc zan gaya miki." Hajiya ta yi dariya ta ce, 'Gara ka gaya mata ba dai gidansu Sakina ba ne, kai kana da muhimımin gurin da yati sama da aikin ka?" Yana dariya bai tanka ba, har ya karasa ya mike ya ce, 'Wurin sha biyu ki shirya zan fito mu je." Ta gyada kai. Ta juya ta kalli Hajiya ta ce, 'Hutun dai bai samu ba? Na je gidan mutanc ba wani dan abu da zan rika usu?" "laka ne to me za ki rike?" "Hajiya tunda muna da flour zan mata donot zan kuma tura gun Anti Hauwana karbo cakena san a a smu tun da da wurı take yi." 71 ce. Shi kenan sai ki aika mata din, kra am matsala." Kafin sha biyu har ta yi wanka ta nade kek dinta 25 "Haske Maganin Duhu" Hauwа G. Luwaп donot a foil paper ta yi

Chapter 2 of 10