kikaci gaba da zama da Wana a zalumin watara gawarki zamuzo musamu
Kallonta Ummeey tayi cike da Kaunar k'awatata tace kide zubar da hawayenki Sister mudauki hakan a matsayin k'addara wace bamu insa mutsallaketaba kiyi hakuri Sister Dan Allah kada kisanar da Mama halin da nake cikin zata ta da hankalinta nikuma bazan son hakaba wani lokaci naka Tsitar kaina ciki gazawa ama da natuno nasihar Abbana sai naji Zan inya jure duk wani ukuba daga garesa ama Kuma bazan inya jure ukubar yuwaba
Kede kitayani da Adu,ah Allah ya kawomin dauki cikin gagawa Hauwa tace Ameeen sister
Gashi Umma ce tace nakawo miki saikina dafawa kafu Allah ya kawo Mana mafita
Karba Ummeey tayi tace Allah sarki Umma Allah Ubangiji ya saka mata da gidan aljannah Hauwa tace Amiin sister wai meke damukine Naga sai cije lebe kikeyi ?
Ciki sanyi murya tace wlh cikinane kemin ciwo ga zazabi da yake damuna kullun haka nake fama da ciwo
Cikin sauri Hauwa tamike tace banajena sayo Miki magani fita tayi daga gidan Bata Bata lokaciba ta dawo da maguguna Tamika mata sana tashiga kicin din ta dafamata jallof din taliya takawo mata ta ajiye a gabanta
Batawani cin da yawaba saboda cikinata yacushe Hauwa batabar gidaba sai daf da magariba
...........Momy taje Dubai tahado kayan laife nakece raini saikace wada zata bude shago komai na cikin kayan Mai tsadane
Momy Bata gayaci dangi Abba ba sai inya dangita da
K'awayeta tagayato domin kaiwa kayan laife sukasu k'awayeta Saida suka Yaba mata domin bakaramin dukiya suka zuba a ciki akwotunanba
Sun samu tarba Mai kyau daga gidasu Meenat domi sudima basa bukatar Abu kaskanci haka sukabi duk k'awaye Momy da Yan,uwata kowace da tukuncin Dan karare lees na Alfarma haka suka dawo gida suna Yaba iri karamcin da akayi musu a gidasu Meenat Momy sai murmushi take saboda farin ciki
............ Biki na karatowa Meenat sai Shan gyara takeyi Mom tadage waje gyara Yar,Tata gudun raini
Duk wani Abuda zai Kara mata ni,ima shatakeyi domin Bata da buri da yawuce taga tagigita ango nata.
Yau takama Ranar kamu wada yasamu halarta manya manyan mata masu ajin da izzan a gudanar da kamu cikin fari ciki da anashuwa
Washe gari
Aka daura Aure daurin Aure da yasamu halatar manya mutane har da Governorni da saura hamshakar masu Arziki wad'ada suka Amasa sunasu a ciki Wana kasar
Meenat batayi walima ba domin ita Bata bukatar yin walima tace babu komai a cikisa sai wa,azin itakuma batason ayin mata wa,azi
Da dare suka gudanar da dinner wada akayi watsi da Naira Momy da Mom din Meenat bakaramin kudi suka zubarba
Ana tashi daga gun dinner Muhammad ya dauki Amaryarsa suka wuce gida
Suna insa gida Kai tsaye bangareta suka wuce wada yasha kayan Alatu dakin bakaramin tsaruwa yayiba domin ko Dad dinta ya kashe dukiya sosai sai kace Yar gidan shugaban kasa
Shin kasa Muhammad bakaramin Santi kyauwu dakin yayiba
Yana kokari zama jiyayi tarugumeshi tafara hugging din shin ciki wani iri yanayi yace....
Share
Comments
Daga Alkalamin✍🏻
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
: For more inf...08140d801885
Page 69 & 70
_______________________"pls...Baby kibari muyi sallah mugodewa Allah daya hadamu a matsayin Ma,Aurata " turo baki tayi tace Baby Sallah Kuma a Wana lokaci baya kasan mudade Muna jiran Wana Ranar..
Bude baki yayi zaiyi magana tazira bakita ciki nasa tafara tsotsa lumshe idon tayi saka makon yada nufashisu ke haduwa zuciyarsu na bugawa a tare
Muhammad jinsa yayi ciki wani iri yanayi Mara fasaruwa
Wani matsanaici Sha,awane tataso Masa a gagauce ya fara mayar mata da martani sai kace wani mayun wacin zaki
Cigaba yayi da sarafata ' ciki wani iri sallon Mai daukar hankali da kyar yasamu haryan shigarta ritse idanu tayi saboda wani iri azababe zafin da taji Yana ratsata
Shiko bakaramin gigicewa yayiba jishi ciki wata duniya tadaba gawani iri dadi dake ratsa dukan sansan jikinsa sabatu yake wada shin kansa baisa Yana yiba Saida ya dau lokaci Mai tsayi sana ya kyaleta
Rugumeta yayi a kirjisa ciki shauki son yace Babyna Ken Yar baiwace kijiyar Dani dadi Mara misaltuwa nashiga cikin
fari ciki wada bataba Tsitar kaina a cikiba duk ta dalilinki Kiss ya Mana mata a goshi'
Washe. gari
Kiran sallah Asuba ne ya tadashi mikewa yayi ya shige Toilet yayi Waka ya dauro Alwala
Ya wuce masalaci Ana idar da sallah ya dawo karasawa yayi bakin gadon ya fara jijigata a hankalin yace Baby!!! Baby!!! kitashi kiyi sallah kada Rana tayi
Bata fuska tayi tace baby ka kyaleni sai zuwa anjima zanyi kallota yayi yace Dan kin daure kitashi kiyin sallah kiga zuwa anjima Rana zatayi shagwabe fuska tayi Kamar Mai Shirin yin kuka tace Baby kakyaleni Dan Allah
Kyaleta yayi badan ransa ya soba sai Dan baya son bacin Raita
kwanciya yayi ya jawota jikinsa sukaci gaba da barcisu bai farkaba sai wajan karfe 9 :30 jijigata ya farayi tare da fadin Baby kitashi barci ya insa haka gashi Rana tayi bakiyi sallah ba
Kuka tasa tace Baby nifa ba,a tashina idan Ina barci kakiyaye ko zuwa nagaba lokacin tashina baiyiba sai zuwa anjima jawo bargo tayi ta lulubu kanta
Son Hana gani lefi duk da kinyi sallah da Meenat tayi baisa Muhammad yaji haushintaba saima Murmushi da yayi Dan shin a ganisa yaritane ke damunta😀
Bata tashiba sai misalin karfe 11: 20 Toilet tashiga Waka tayi na soso da sabulu batayi wakan tsarkiba tafito jikinta daure da tawul zama tayi a gaba Miro shiryawa tayi cikin wata Yar,kara.ar riga wada inya kacita kan cinbiyarta da gajere wado inya gunwa
bakaramin kyau tayiba turaruka masu kamshi tafesa daki ya hade da kamshi Kai tsaye fallo tanufa batara da tayi sallah ba dama Kuma badamu tayi dayin sallah ba
Tataran dashi zaune a kan kujera Zama tayi a kan cinyarsa
Kallonta yayi yace Baby Wana kyau haka ai saiki gigitani Murmushi tayi tace aini dama sonake kullu kadinga gigice a kaina dariya yayi yace to Maiya saura ai damani gigitacene amafa akan Sonki
Yamutsa fuska tayi tace Baby yuwa nakeji yace okay bana Kira Momy ta turo Mana da Abinci ko
Shagwabe fuska tayi tace ah.ah. Baby kabar Momy tahuta ba akwai Wana yariyar a ciki gidanba to ai ko ita zatayi Mana girki
Kallota yayi yace an Gama gimbiya yarda kikeso haka za ayin
Mikewa yayi yace banaje nasanar da ita tagagauta nemawa gimbiyata abuda zataci
Itama mikewa tayi tace Baby tare zamuje..
Daga Alkalamin. Ummeey. Muhammad Lawan Yar Autar dashen Allah_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 71 72
_________________Atare suka fito Kai tsaye daki Ummeey suka nufa hanusu rike da juna sai wani Murmushi yakeyi
Shiga sukayi cikin dakin babu ko sallama Ummeey dake zaune Tana Chatting ita da Hauwa saiji shugo warsu tayi
Bakaramin tsorata tayi daganisu a ciki d'akinata mikewa tayi tsaye bakinta na rawa tace ya Muhammad barka da safiya
Ko Kallonta baiyiba bare tasa ran zai Amsa
Kallonta Meenat tayi a wulakance tace keeee.......inya bakinki bude kunaki da kyau ki saurareni. kada nakarajin sunna Mijina a bakinki suna Mijina Mai darajane yafi karfin fito daga Wana banzan bakin naki
"Baby dama Wana abarce aka k'ak'abama duk Talauci ya riga da ya gama cinyeta ama gaskiya an cutarmin dakai sallon tagogama Talauci wlh Baby natsani Talaka bana son Koda da hanya nahada dasu
Idon ya zura mata yanajin sonta nakara shiga zuciyarsa ciki muryar rarashi yace kwantar da hankalinki Babyna ide bakya son zamanta a gidan nan tokisanar Dani yazuna saina saketa Takoma gidasu Dan nima wlh inajin rad'ad'i da takaicin ganita da nake a cikin gidana
Turo baki Meenat tayi tace ah,ah, Baby idan kasaketa waye zai kemin girki da saura ayukan kade barta kodan tadiga Mana hidimar gida
Kallonsu Ummeey tayi cike da takaici irin cin mutunci da suke mata Hawaye dake kwokari zubawa tayi sauri Mai dasu a Ranta tace nicema Zan kemuku aiki saboda kisamu sake daga gun Mijinki waton kema zakice Zaki takani San ranki to wlh bazan dau cin mutunci daga garekiba....
Meenat tace kizo muje kidafa mana Abuda zamuci dagani har Baby yuwa mukejin Ina fatade kin inya girki ?
Dan wlh idan kika girka min iri wada Kika Sabacin a gidan iyayyanki wlh sai ranki ya bacin Dan bazan dau gidadanci da kyauyaciba
Dago Kai Ummeey tayin ta sauke idanuwata a kan Meenat tace yazu saboda Allah girkima nizamiki nimafa Aure ne ya kawoni gidan ba aikib.......kamin takarasa maganar tajin saukar Mari a kan fuskanta Meenat ce takai mata Mari ciki fushi tace keeeee matsiyaciya nafi karfin kikaleni kifadamin magana kidubeni da kyau namiki Kama da wace tataso cikin wahala idan Kika sakeyin kuskure Kiran kanki da Matar gidana wlh saina koya Miki hankalin
Kuma wlh aiki yazamo Miki dolle kiyi Dan ko Uwarki Bata insa tahanaki aiki a gidanaba..
Ran Ummeey bakaramin baci yayiba jin Meenat nazagi Uwarta
zatayi magana
Muhammad ya dakatar da ita gami da fadin zakije kimata aiki da tasaki ne ? ko saina Sabamiki a ciki gidan nan
Meenat Tana da dama da zatasaki duk wani aiki idan ko Kika kiyimata ko kikayi mata musu wlh Zan dau tsatsaura mataki a kanki
Dan bazan Bari kirainamin Mataba Naga kinaji da raini Tana magana kina mayar mata saboda kinrainata to kishiga hankalinki
Babyna, ba sa,arki bace domin ko takalmin sawanta ya fiki daraja!!
Kiwuce muje kimata aikin da tasakaki
fita sukayi Ummeey tabisu a baya zuciyarta namata kuna !!
Ya mutsa fuska Meenat tayi tace sakwara zakimin da miyar karfasa sai Kuma ferfesu kaya cikin kallon Muhammad din tayi tace Baby kaikuma Mai kakeso a dafama
Murmushi yayi yace duk abuda zakicin nima shin zanci murmushi tayi gamin da daura kanta a kan kafadarsa
Ummeey kitchen din tawuce tafara akinta Tana jin takaici a cikin Ranta
Bata b'ata lokaciba takamalla komai zubawa tayi. a kulla tazo kan dinner tajera karasawa tayi Ida suke fuskarta a daure babu Alamar fa,a atare da ita
tace gacan Abinci a dinner nakamallah
Wani kallon Meenat tawurga mata tace kije kigyaramin d'aki zani gadon da yabaci da jini saiki wanke
sake baki Ummeey tayi Tana Kallonta Dan taga Abu akwai raini wayo a ciki
Mikewa yayi yace koba zaki yin bane kike Kallonta ?
'Dak'ar ta inya Bude baki tace zanyi shigewa dankin tayi Idanuta suka sauka a kan gado zani gadon ya bacin da jini
Hawayene suka zubo daga idonta tausayi kantane ya kamata tayaya zata inya wanke Wana katon zani gadon bayan batajin karfi a jikinta
'Gyara daki tayi tashi Toilet tafara wanke zani gadon Dakar tasamu ta wanke tanaji jiri nadibarta Kamar zata fadin fito dashi tayi Tashaya a harabar gidan
Haka rayuwa taci gaba da tafiya duk wani aiyukan gidan ita takeyi Meenat bata komai saide tayi Waka taci Abinci hata share dakinta batayi saide Ummeey tayi komai na gidan
Tamai da ita tankar baiwa gashi kullun ciki zaginta take sai kace Yar,aikinta
KANO
Rukkayah takasa samu farin ciki daga gun mijin nata duk wata kyautatawa Tana yimasa
Ama shi hankalisa kwatakwata baya kanta Wana Abu nayi mata ciwo a Rai sai yazu take danasani Aure wada zuciyarsa tamace da Kaunar wata
Yauma Kamar kullun zaune yake a fallo yayi nisa ciki duniyar tunani karatsowa tayi Ida yake tazauna a gefensa tace ya Haydar nida abuda ke cikina Muna bukatar kullawarka
Ina tsoro kada damuwa tamin yawa nazo haihuwa nasamu matsa kokuma narasa Raina Dan Allah ya Haydar nima kanunamin kauna Kamar yada kowane namijin yake nunawa matarsa Kodan albarkacin Dan, dake cikina hawayene suka gangaro kan fuskanta
Jikin sane yayi Sanyi take tausayita ya kamasa hanu yasa yana share mata Hawaye da suka Bata mata fuska rugumeta yayi a jikinsa
Kiyin hakuri Rukayyah nikaina nasan ban kyauta mikiba kimini uzuri Rukayyah zuciyata tadade da Suma idan kikace Zaki farfardo da ita da karfi zata inya macewa ama idan Kika bita a hankalin zakicin nasara farfado da ita zata farfardo cike da Kaunar wace taceto rayuwarta
Kiyafemin matata nagagara sauke nauyi da Allah ya dauramin wlh tun farko abuda nake gudu kenan shiyasa nanuna kin amincewa da Auremu saboda banason nacutar dake
Gashi Kuma nakasa mantawa da Ummeey a Raina jikina Yana bani Ummeey Tana ciki wani halin Mara kyau shiyasa kikaga nakasa samu nutsuwa a cikin kwanakina Ina yawan jin faduwar gaba tabbas Ummeey Tana cikin matsalla inajin haka a jikina
Wani bakin cikine ya tsaya mata a wuya cikin bacin Rai tace yazu ya Haydar Ina zaune a gidanka matsayi matarka bakin ciki naneman kasheni baka taba tinanin halin da nake cikiba nida abuda kecikina
Ama kana tunani watacan wace tamanta dakai Tana zaune lafiya ita da Mijinta
Ama Kai kakasa bani hakina na Aure yau kimani wata biyar da Auremu sau daya kataba kusantata nama a Ranar da aka kawoni gidankane har Allah ya azurtamu da samu karuwa ama kafifita wata a kaina tashi tayi tashige daki
Bai bitaba ama shima yasan tabbas bai kyauta mataba..
.................Haka rayuwa taci gaba da tafiya Haydar na kokarin wajan gani ya sauke nauyi da Allah ya daura Masa yazu Rukkayah Tana samu kullawa daga garesa
Yana kokari wajan Dane duk wata damuwarsa hakan Bakaramin yiwa Rukkayah dadi yayiba yazu cikin Rukkayah na da wata Tara tashiga watan haihuwata
Haydar ya dau hutu a wajen aiki Dan tsoro yake kada yafita aiki nakuda ya kamata babu Mai temaka mata ita daya a gida bayazuwa ko Ina ko gun Adam baya zuwa saide Adam din yazo gidan ya samesa
RANAR ALHAMIS
...........damisalin karfe 12:20 na dare nakuda tatasowa Rukkayah gadan gadan cikin wahalaliyar murya tace ya Haydar !!!ya Haydar!!!
Haydar dake barci ya fara jiwo murta Kamar a mafarki tashi yayi yace lafiya Rukkayah cije lebe tayi tace Mara kemin ciwo wayo Allah mikewa yayi da sauri yace Subbahananllah to kode haihuwace tazo
'Dagata yayi yasata a mota tada motar yayi suka nufi hospital suna insa akayi da Rukkayah ciki shikuma waya yayiwa Ammy ya sanar da ita suna asibiti Rukkayah na nakuda Ammy Bata bata lokaciba ta inso
Har aka Kira sallah Asuba Rukkayah nafama da nakuda Haydar bakaramin tashin hankalin ya shigaba
Ammy tadubesa taga hankalinsa gaba daya baya jikinsa dafa kafadarsa tayi tace Haydar kakwantar da hankalinka insha Allah zata sauka lafiya kaide katashi kaje kayi sallah kamata Adu,ah Allah ya sauketa lafiya
Tashi yayi jiki a sanyaye ya tafi masalaci Ana idar da sallah ya dade Yana Adu,ah Allah ya sauketa lafiya
Koda ya dawo asibiti Rukkayah Bata haihuba Kiran Adam yayi ya sanar Masa tun jiya suna asibiti
Adam da Mom tare suka taho asibiti Mom tanufi Ida Ammy take zaune
Adam karasawa Ida Haydar din yake hankalisa a tashe dafashi yayi yace har yazu Bata haihuba ko Haydar
hawayene suka zubo daga idonsa yace Bata haihuba wlh Ina tausayin yariyarna tunji take fama da wahala gashi har yazu shuru Adam inaji tsoro kada wani Abu ya samu Rukkayah
Adam yace kwantar da hankalinka insha Allah zata sauka lpy
Fatima takira Ammy akan su gaisa Ammy kesanar da ita suna asibiti Rukkayah zata haihu
Damisalin karfe 8:30 Fatima ta inso asibiti Kuma a lokaci Rukkayah tahaihu tahafi santaleliyar yarta mace kowa sai murna yake
Haydar tsabage farin ciki daga hanu yayi sama ya godewa Allah da Wana babbar kyauta da yamasa
Kallosa Adam yayi dauke da murmushi akan fuskarsa yace Haydar Ina tayaka murna da ni,imar da Allah ya maka da ya Raya Mana ita akan sunna Manzo Allah sallalahu alaihi wassallam Haydar yace Amiiin amiiin
Gaba dayasu suka shiga dakin da Rukayyah take Haydar idon ya zira mata yace sanu Rukkayah Kisha wahala ama yazu babu Ida yake Miki ciwo ko Kallonsa tayi tace babu Ida yakemin ciwo
Fatima ce ta dauko Baby tadaura Masa a kan ciyasa tace ya Haydar ga beby kan kuramata idon yayi yanajin kaunar yariyar namamaye duk wani sansan jikisa dagata yayi Yana rokon Allah ya albarkaceta ya rayata akan tafarki addini musulunci
Fatima tace ya Haydar Baby dakai take Kama ya sunata Fatima tafadin hakane Dan tsokana
Murmushi yayi yace sunata Ummeey Yar, Ummeey ( Ummulkhari) nasaka mata suna Ummeey domin tamayemin gurbin Ummeey Dana rasa
Mikewa Rukkayah tayi zaune ciki takaici tace...
DAGA. ALKALAMIN
UMMEEY MUHAMMAD LAWAN
YAR AUTAR DASHEN ALLAH..
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 73 &74
_______________"Wlh ya Haydar bazaka sawa Yar,ta suna Ummeey ba na amince kazabi kowane suna kasawa Yar,ta ama Banda suna Ummeey
Mom tace keee Rukkayah meke damunki baki da hankaline yazufa hutu kike bukata ba hayaniba kuka Rukkayah tasa tace Mom kikyaleni wlh nagaji da halin ya Haydar bashi da wata magana saina Ummeey komai Ummeey wani lokaci har kirana yake da sunata yazu Kuma yace zai sawa Yar, Dana haifa sunata wlh bazan yardaba
Kallonta Haydar yayi yace kiyi hakuri Rukayyah nasa Yar,kice kekika haifeta kina da ikon a kanta
"Ama kisani nima Mahaifitane nine wada yake da ikon zab'a mata suna da ya dace da ita
Tun basa Zan Aurekiba nasaka a Raina idan Allah yabani Yar,mace Zan samata suna Ummeey
Adam kaima shedane akan Wana Alkawari Dana daukawa kaina Dan Allah Rukkayah kibarni nasakawa Yar,mu suna Ummeey saka mata Wana suna zai zamo tankar wani likine wada zai man,ne tabo dake zuciyata
'Rukkayah tace ya Haydar dama kadena bata yawun bakinka Dan wlh nariga da naratse bazan Bari kasawa Yar,ta Wana sunaba
Kallonta Adam yayi cike da mamaki yace Wai yaushe Kika dawo Mara kuyane kehar kinkai kihanashi sawa Yar,sa suna da yakeso
Mom "Ammy" wlh Haydar gaskiya ya fada tun Lokacin da yarasa Ummeey yake sanar Dani idan yayi Aure Allah yabashi Yar, mace zai samata suna Ummeey indai muna Raye "
Takaicine ya Kama Rukkayah Hawaye bakin cikine ya gangaro kan fuskanta zatayi magana Mom ta dakatar da ita
Wlh Rukkayah idan Kika sakeyin wata magana Ana saina batamiki Rai
Kallon Haydar Mom tayi take taji tausayinsa ya kamata lalai Haydar Yana ciki yiwa soyayyah bauta batare da ya shiryaba
Haydar kakwantar da hankalinka amatsayina na mahaifiyar Rukkayah na amince kasakawa Yar,ka suna dakake son saboda Kaine Mahaifinta Kaine kake da ikon akan Yar,ka
Kallon Mom Rukkayah tayi batare da tace ufanba
Ammy kasa magana tayi domin ita kanta tasan bakaramin hakuri Rukayyah take da Haydar din ba talura kwatakwata hankalinsa baya kanta
.............Susamu sallama sun koma gida Inna ce tazo tun daga Gombe domin yiwa jikarta wakan jego tuda suka dawo daga Asibiti Rukkayah kefushi da Haydar din musamama idan tatuna irin azabar da Tasha yayin haihu babu wada yatayata Koda Nishi dayane ama sai gashi Rana tsaka Ana son a nuna mata Bata da ikon a kan Yar,ta
Inna , de kullu ciki rarashi jikartata take akan takwantar da hankalinta takyale Haydar din domin cika Alkawarin daya daukawa kansa
Itade Rukkayah jinsu kawai takeyi Dan ita kadai tasan Mai takeji a ciki zuciyarta takeee taji tsanar Ummeey ya Kara shiga cikin zuciyarta
RANAR SUNA
.............. Yariyar taci sunan,ta Ummulkhari za ake kirata da Ummeey Wana Rana takasace Ranar farin ciki a gun Haydar jiyake tankar ya sauke wani kayan da yadade Yana Masa nauyi a kansa
Adam yace Abba Ummeey rabona da naganka ciki iri Wana yanayi har namanta lale Wana beby zuwata alkairine a garemu tadawo min da farin cikin Abokina
Murmushi Haydar yayi yace Adam nayi rashin Ummeey yau Kuma ga Ummeey a gidana Ina Kara godewa Ubangijina wada yayi tsanadiyar rabuwata da Ummeey sana ya bani Ummeey a matsayin Yar, a gareni
Adam fari cikina ya dawo inajin Wana baby tankar Ummeeyna da narasa
Kallonsa Adam yake zuciyarsa cike da fari ciki yace Haydar nima inajin iri fari ciki dakakejin fatamu Allah yaraya Mana diyyarmu Allah yasa tagaji Mai sunanta Haydar yace Amiiiiiiiiiiin ya Allah
Gidan Rukkayah cike yake da jama,ah kowa kagani ciki farin ciki yake ama Banda Rukkayah da kishi ke adabar zuciyarta
Gombe
..............Meenat ce tafito daga bangareta tanufi bangare Ummeey kwace tasameta akan kujera Tana danne danne da wayanta
Wani mugu kallo tawurga mata tace keee... ubawa yabaki izzini kwanci batare da kin gamamin anyukanaba
Kallonta Ummeey tayi batare da tayi maganaba Cigaba tayi da Danna wayanta
Takaicine ya Kama Meenat gani tayi banza da ita
Kee Yar,gidan matsiyata ba magana nakemikiba kikayi baza dani to kitashi kije kigyaramin d'aki idan kigama gacan wakina Yana kiranki
Mikewa tsaye ,Ummeey tayi tace kada kisake kirana da Yar matsiyata Dan ubana ba matsiyacibane mahafina talakane Mai wadatar zuciya dattijo Arziki wada ya gaji ilimin addini
Wana kadai ya insa nayi alfahari da mahaifina a duk Ida zanshiga a fadin duniyarna
Ran Meenat ne yabaci hanu tadaga tasharara mata Mari kafin Meenat tasauke hanuta Ummeey takai mata lafiyayu maruka har sau biyu
Wani irin Kara Meenat tasa saka makon zafin Marin da taji
Wada haka yayi sanadiyar fitowar muhammad din a rudde ya karaso Ida suke yace
Baby Mai yafaru sanar dani cikin kuka tace Baby Wana matsiyaciyarce tamareni
Take yanayisa ya canja cikin Tsatsar bacin Rai yace Mari....Kika Mari matata saboda baki da kunya yau sai nacin Ubanki a gidana sai Naga waye gatanki a cikin garina
Dankota yayi yafara dukanta kota Ina tun Ummeey nakuka harta kasa saboda azabar Saida yagaji da dukanta sana ya kyaleta
Cikin fushi yace kificemin daga gidana yanzu yanzu tuda ba gidan ubanki bane nasakeki sakin uku Ummeey dake yashe a gun cikin wani irin yanayi jin muhammad Dina ya furta mata kalmar saki jitayi zuciyarta tankar zata faso kirjita tafito waje lalle jin kalmar saki akwai ciwo da radadi Koda kuwa baka kaunar wada kake zaman aure dashi
Rarashi Meenat yafarayin kiyi hakuri Baby yazu zata bar Miki gidanki Meenat ko wani sanyi tajin a cikin Ranta dan a Yan kwanakina tatsani Zama Ummeey a gidan
Ummeey Dakar ta inya tashi tashige daki kayanta tazuba a cikin akwati fitowa tayi daniyar barin gidan Tardasu tayi a fallon Kallonta yayi yace....
DAGA ALKALAMIN
YAR AUTAR DASHEN ALLAH
UMMEEY MUHAMMAD LAWAN _*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
FOR MORE INF...
08140801885
Page 75 & 76
_______________ "Yau deeee nayar da kwallon mangoro nahuta da kudda"
Fita tayi daga gidan batare da ta , tsaya sauraronsaba
Bakin titti tanufa Nafe tahau tafad'a Masa Ida zai kaita har kwofar gida ya kaita fitowa tayi daga cikin Nafe din tace bana shiga gida nakarbo maka kudin
Zata shiga cikin gidan sukacin karo da Abba ' kallo daya yamata yayi sauri kau da kansa gefe,
gabasane ya fadin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 8 Chapter of 14