Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
murna sosai Allah yasa a yin damu  Amasawa mukayi da Amiin Haka mukayi sallama dasu Kamal ya rakani har baki mota  yayimin Allah ya tsare haya shima zaizo idan lokaci biki yayi ********************** Gudu nake sosai   burina bai wuce a ce nagani a ciki Kano ba Ina shigowa  cikin gari Kano hamdallah nayi na godewa Mahalincina daya dawo Dani cikin Mahaifata lafiya Da shigowata Gida Ammy da Dady bakaramin farin ciki sukayiba Wucewa  dakina nayi nayi wanka nayi sallah nafito fallo muka taba hira da su Ammy nake sanar da Dady Yada  aiki yake tafiya Dady yayi fari ciki sosai Mikewa nayi gami da fadin  Dady Ammy Zanje gidasu  Ummeey Murmushi Dady yayi yace a dawo lafiya kasanar da ita tafadawa Mahaifinata gobe Insha Allah munana zuwa nema maka Aureta Dadine ya kamani dur kusawa nayi a gaba Dady  dauke da far,a a kan fuskata nace Dady kagama min komai a rayuwa  Allah Ubangiji ya sakama da Alkairi Allah ya biya maka bukatunka na alkairi Allah ya Kara maka nisan kwana Dadyna Nima Allah yabani ikon kyatatamuku Koda kotankocin dau niyar da kukayi Dani Ina Alfahari da ku iyayyena Fari cikine ya mamaye zuciyar iyayyena sukayimin Adu,oi da fata nasara a rayuwa Nabar gida zuciyata cike da farin ciki  tuki nake a hankalin  ciki nutsuwa  Idanuwana namararin gani fuskar  Sahibata ...... By YAR AUTAR DASHEN ALLAH[12/2, 9:37 PM] Ummu Afnan: https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share _*FACEBOOK LINK*_ https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link _*WHATSAPP LINK*_ https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA _*DASHEN🌲 ALLAH*_ _*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_ _*ALLAH SHINE GATAN MU*_ _{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_ *Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️* _*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_ _*NA*_ _*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_ _*(UMMUH AFNAN)*_ _*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_ _*page*_ [12/2, 9:38 PM] Ummu Afnan: Page 5 3_5 4 ______________"Ina shigowa ciki unguwar idonuwana suka sauka a kan gida wada yake garkame da katon kwado Hanuwa nane suka  fara rawa  jikina yajike jagwof da  gumi tankar banyi wakaba "Nan take nacire glass din dake kan fuskata  koshine bai nunamin dadeba Koda nacire glass hakane de takasace Dani gidasu Ummeey rife da kwado Cikin sanyi jiki nafito daga ciki Motata nanufi kofar gidasu Wasu makwoftasune zaune a kan tabarma suna cin Abinci Jikina a sanyaye nayi musu sallama Amsawa  gaba dayansu  sukayi gaishesu nayi gami da tambayarsu masu gidan ? Kallona sukayi cike da mamaki sukace Dani Ai  Mallam Muhammadu  ya Kai kimani sati biyu da barin gidana Jinayi jiri na dibana   saura  kadan nazube kasa batare da nashiyaba Dakyar na inya bude bakina nace Dan Allah Baba koza a sanar Dani Ida suka koma Wlh bamusa Ida suka komaba mude ya sanar damu cewa zai koma garisu  mukuma a Inya zamamu dashi bamusa ko inane garin nasuba Ama de Dan, dakatar inshiga gida in tabaya maka iyalina wata Killa  ko ita iyalin tasa zatasanar da ita Ida suka koma Tashi yayi ya shige ciki gidansa Niko Tsatsar tashin hankalin ya bayana a tatare Dani Adu,a nake Allah yasa  addace Bai jima da shiga gidaba yafito   yace yaro saide kayi hakuri Suma suce basusanar dasu suna gariba Take naji kirjina ya Amsa, zuciyata tankar ana soka min mashi Idanuwa suka fara zubar da Hawaye masu zafi  sallama namusu na nufi Ida Motata take budewa nayi nashiga   kukane Mai karfi ya kufcemin Ga,wani a zababen radadi da zuciyata kemin jinake dama mutuwa nayi yafimin Alkairi dagani Wana Rana Mai cike da tashin  hankalin Wayo allah na  Ummeey ya zakimin haka ya zaki tafi kibarni a ciki Wana rayuwar Haydar di,ki bazai iya jure  rashinkiba  Ummeey ki dawo gareni ko zuciyata zatasamu sasauci  ya zanyi da rayuwa batare dakeba   Jinayi wani Abu ya tokareni a girjina wada har nufashina Yake  barazanar daukewa take nufashina ya fara fita da karfi  Wayata  nadauka nadana  numbe Adam cikin wahalaliyar murya nace  Adam Ina bukatar temakoka kazo kofar gidasu Ummeey yazu Hankalin  Adam bakaramin tashi yayiba Dan tuda yake Dani baitaba jina ciki irin Wana nayiba A rude yafito daga dakisa karo sukaci shida Mom, Mom tace Kai Adam lafiyarka kuwa koba  gani gabanka saura kadan kabugenifa Kiyi hakuri Mom, wlh hankalinane kota kota baya jikina  Haydar ne ya kirani Yana bukarta temakona naji muryasa ciki wani iri yanayi Mara dadin sauraro Mom  tace  Haydar din da baya gari  to kode ya dawo ne  Eh dazu yake sanar Dani cewa ya dawo Mom zatafi Toh Allah de yasa  duk Ida yake yana ciki halin lafiya Adam yace Amiiiin   ficewa yayi daga gidan Kai tsaye anguwarsu Ummeey  ya nufa motar Haydar  ya hango da sauri yayi  gun da motar take   bude motar yayi yashiga ciki Ganina yayi ciki wani iri yanayi  ga Hawaye dake zirya a kan fuskata jikina ya dau zafi sosai Gawani abu da ya tsayamin a wuyana Adam bakarami rudewa yayiba cikin tashi hankali yace Haydar Maike faruwa dakai Ya sallam Dan Allah kasanar Dani   wlh nashiga rudani Kallonsa nayi Naga  hankalinsa bakarami tashi yayiba A hankali nabude bakina da yamin nauyi nace  Adam Rayuwata tazo karshe narasa farin cikina narasa Ummeey banaji Zan inya wata rayuwa a duniyarna  batare da Ummeey ba Ummeey subar gidasu subar gari Kano gaba daya gashi bawada yasa Ida suka koma  Hata makwaftansu basusa Ida suka komaba shikena nikan  fari ciki ya kwanra daga gareni Jikin Adam yayi sanyi tausayina ne ya kamasa ciki wani iri yanayi yace kwatar da hankalinki Haydar kayayafa zuciyarka ruwa sanyi nasan Akwai ciwo rabuwa da  masoyi nayi maka Alkawari duk Ida Ummeey take saina Nemo maka ita mudin Ina nufashi a doron kasa  burika sai ya cika Kallonsa nake idanuwana nazubar da kwalla zuciyata namin wani iri zogi  nakasa  yarda da kalaman Adam gani nake rayuwata tariga da tazo karshe Haka Adam ya maidani gida ya sanar dasu duk abuda kefaruwa hankali Dady da Ammy bakaramin tashi  yayi gani iri hali  danake ciki Musama Dady  da yake gani Kamar shine sanadin faruwa hakan Dan gani yake da baiturani Kaduna ba da hakan Bata faruba  BAYAN   WATA DAYA Dafaruwa  Wana lamari   narame  nayi baki nadena cin Abinci  hata gun Aiki nadena zuwa Kullu Dady ciki yimin nasiha yake a kan nadauki haka a matsayi kaddara dama can Allah  ya kadara cewa itadin ba matata bace Nakayi kokari Dan gani nadau nasihar da Dady ya kememin  ama zuciyata sai takasa daukar  hakurin  Rashi Ummeey ******************* Yauma Kamar kullu kwance nake a kan gado idanuna nazubar da Hawaye  Ammy ce tashigo daki tagani ciki Wana yanayi   kallona tayi ciki da baci Rai  Tace Haydar bazaka Dena Wana tunaniba so kakeyi kahaifarwa kanka wani ciwo Ina son kacire Wana yariyar a zuciyarka  Kiyi hakuri Ammy baza iya cire Ummeey a Raina ba  saboda itace rayuwata  Ammy nayi Imani da Son Ummeey Zan koma ga mahalincina Ran Ammy ne ya baci ciki daga murya tace saboda itadi Uwarka ce har kake kallo tsabar idona kake fadamin bazaka inya rabu da itaba ko tarena aka haifeku     kada kamatafa mukamu iyayyenka da muka haifeka  watarana zaka wayi gari kaga bama Raiye  Kuma ya zamo maka Dole kayi hakuri Kiyi hakuri Ammy  nima ba,a son Raina haka take faruwa  kitayani da Adu,a   Allah ya kawomin sauki ciki lamarina  Ammy tace Amin ama kaima ya kamata karage Wana damuwa Haka Rayuwata taci gaba da gudana ciki tashin hankalin komai nawa ya tsaya babu Abuda ya kemin dadi a Wana duniyar    kullu zuciyata ciki kunci take Kanwata Fatima tasamu labari halin danake ciki  itama hankalinta bakaramin tashi yayiba  domi tasa iri kaunar Dana kewa Ummeey  bana wasa bane  Musamama da tazo taga halin da nake ciki a ranar Fatima tayi kuka Kamar Ranta zai fita   Adam  kullu ciki nema Ida Ummeey suka koma   yake ama ba adaceba Wana Abu bakarami daga mishi hankali yayiba  Kai tsaye gidasu Haydar din ya wuce Koda ya shugo bai samu kowa da follo ba wucewa yayi dakin Haydar din Yana shiga ya fara jiwo  Nishi karasawa yayi gusa ciki sauri   tari yake a wahale jini nafitowa tabakisa  zaro ido Adam yayi yace.. By YAR AUTAR DASHEN ALLAH....✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share _*FACEBOOK LINK*_ https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link _*WHATSAPP LINK*_ https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA _*DASHEN🌲 ALLAH*_ _*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_ _*ALLAH SHINE GATAN MU*_ _{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_ *Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️* _*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_ _*NA*_ _*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_ _*(UMMUH AFNAN)*_ _*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_ For more inf...08140801885 Page 55 & 56 _______________"Haydar!!! Haydar!!!Innalillahi wa,innailaihir Raju,u  Son kake kakashe kanka akan mace  wada Ina da yakini yazu haka ta manta dakai   Tana can tana rayuwarta ciki kwanciyar hankali Kai Kuma  duk kabi katakura kanka  akanta kadaurawa kanka damuwa wada hakan bazai haifar maka da komai ba   sai tari nadama Haydar   Son kake kanuna Mana cewa  tuda karasa Ummeey karasa duk wani Abu mai mahimaci  a ciki rayuwarka Idan kafadi hakan bakayiwa Ammy da Dady Adalciba  domi sune kadai wadanda idan karasa su kayi babban Rashi sune wadada bazaka taba samu madadinsuba Ita Kuma Ummeey Ida kakwa,tar da hankalinka  zaka samu wace tafita  Lumshe idon nayi jinayi dakin najuyami  saka makon zogin da zuciyata kemin Nufashina nafita a wahale idanuwana suna nema kafewa A tsorace Adam ya fara jijigani Yana fadin pls Haydar kada kamin haka kabude idanuka ka kalleni rayuwarka Tana da matukar mahimanci a garemu  bazamu taba jure rashinkaba katashi Haydar Mikewa Adam yayi ciki sauri ya fita daga daki Kai tsaye fallo ya nufa ciki tashi hankali ya fara Kira Ammy!!!Ammy!!!Ammy Ammy dake ciki daki zaune Tana tinani halin da Dan,nata keciki tafara jiyo sauti Kiran da Adam kemata Mikewa tayi ciki sauri domi bakarami tsorata tayiba fitowa tayi daga daki tanufi Ida Adam din ketsaye Adam lafiya naganka ciki tashi hankali? kallon Ammy Adam yayi ciki tashi hankali yace  Ammy  Haydar !!Haydar!! Sai Kuma ya kasa karasawa saboda tsantsar tashin hankalin da yake ciki A tsorace Ammy tace  Mai yasamu Haydar din? Dagudu Ammy tayi dakin Haydar Adam ya bita a baya Tana shiga tagashi kwance  idanuwasa akafe ga jini da yabata Masa fara rigar dake jikinsa Karasawa tayi kansa kuka Mai karfi tasaka jijigashi tafarayi Tana kuka Mai ciki da ban tausayi  innalillahi wa,Ina ilaihir raji,u  katashi Haydar kada katafi kabarni  bani da https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share _*FACEBOOK LINK*_ https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link _*WHATSAPP LINK*_ https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA _*DASHEN🌲 ALLAH*_ _*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_ _*ALLAH SHINE GATAN MU*_ _{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_ *Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️* _*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_ _*NA*_ _*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_ _*(UMMUH AFNAN)*_ _*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_ For more inf...08140801885 Page 57 & 58 _________________"Kullu kwana duniya Soyayyarta Kara nukuwa yake a ciki  zuciyarta   Musama idan natina da iri shakuwar da mukayi Kaddara tazo lokaci guda  tatarwatsamu Tashin hakali da kunci da baki ciki sune suka samu matsuguni a ciki zuciyata har zuwa ranar da Adam ya zomi da lbr  haduwarsa da Ummeey A ranar  nayi fari ciki wada bantaba Tsitar kaina a cikiba   nagodewa mahalincina wada  ya Kara hadani da masoyiyata a karo nabiyu A tunanina nariga da nayi bakwana da bakin cikina ama kash!!!!!!! Abuda basaniba shine Abba Ummeey yariga da ya zaba mata mijin  wada shidin Dane ga Yaya Abbata A lokaci da Abbata yake sanar Damu cewa yayiwa Yar,sa miji  jin zance nayi tankar saukar a raduwa  nagigice da jin kalamansa  Ama duk irin gigicewar da nayi bankai ya Ummeey ba tafini shiga tashin hankali  har hakan yayi sanadiyar  faduwarta kasa a sume Tana farfadowa  idanuta masu daukar hankali ta saukesu a kaina wada hakan yayi sanadiyar Kara jefani ciki kogin kaunarta Tashi tayi taje gaban Abbata Tana kuka Tana rokonsa akan idan bai Aura mata niba zata hakura da Aure har abada  Ama haka Abbata  yaki   bai duba iri halin da zuciyoyimu suke cikiba  Kuka take wada haka ya kemin ciwo a ciki zuciyata kuka Ummeey bakaramin tsayamin yayi a Rai ba Zuciyata Batada karfin da zata inya jure  hakuri Rashi Ummeey baza taba samu wace zata mayemin gurbinta ba!!!! Hawayene suka gangaro daga  idanu Haydar  a jiyar zuciya ya sauke Mai karfi  gami da daura idanuwasa a kan Rukkayah wada suka rine sukayi Jan  yace Rukkayah kiji yada Soyayyata  tasamo asalin tsakanina da Ummeey!!!! Shin ,kinaga Ummeey tacancaci nacireta daga ciki Raina bayan iri halanci da, kauna da tanunamin   Ummeey tazo nemana Kano har sau biyu kiduba irin nisan dake tsakani Kano da Gombe Ummeey   tatinkari Mahaifita gaba da gaba tasanar dashi cewa nine zabinta duk da tasan mahaifinata Yana da zafi ama a haka tatikareshi batare da tsoroba Ta yaya Zan mata da wace tamin Wana halacin tayaya Zan mata da wace tanunamin son na tsakani da Allah!!!! Rukkayah zuciyata babu gurbi da zasa wata a ciki Koda na Aureki bazaki samu fari ciki daga gareniba  Ummeey ita kadaice a Raina Babu wace zata inya  mayemin gurbinta  domin itadin ta dabace a halinci Haydar ne domin Ummeey!!!!!! Sai,ni ya Haydar  natabata nice wace zata maye maka gurbi Ummeey  ya Haydar kada kazamo daga ciki masu cire Rai daga rahamar Ubangiji Zan kasace mace Tagari a gareka zan,baka kullawa tamusama Zan mantar dakai duk wata damuwarka zakayi Alfahari Dani a matsayina na matarka Zan kasace Mai hakuri  da juriya a duk yanayi da zangaka ciki Ciki kuka  tace Ya Haydar  wlh Ina sonka Ina matukar kaunarka wlh nafi Ummeey sonka nafara sonka tun Ina yariya tun bansa meye son ba  kulu idan naganka nakaji sanyi a ciki Raina    Dan Allah kada kace bazaka Aureni ba!!! Kallonta Haydar yayi cike da tausayita Dan yasa iri radadin datakeji a cikin zuciyata ciki wani irin yanayi Mara fasa ruwa yace share hawayenki kan,wata  nayi Miki Alkawari Zaki zamo mata a gareni  Kuma uwar Yan,yan,na !!!!! Dago Kai Rukayyah tayi dauke da far,a akan fuskarta tace ya Haydar dagaske ka amice zaka Aureni? Murmushi karfin halin Haydar yayi yace na Amice Rukayyah   zamuyi Aure Zan rikeki Amana  idan Allah yabamu Yan, mace Zan saka mata suna Ummeey  zata maye gurbi Ummeey a ciki Raina Take Rukkayah taji wani Abu yatokareta   tsanar Ummeey ya dausu a zuciyarta Sauri tayi tabasa Dan kada Haydar din ya gane Adam ne ya kaleta yace to bamu guri tuda kebaki da kunya a gabana kike fadin iri wadana magaganu Murmushi tayi tarufe fuskarta da tafin hanuwata tace Au  ya Adam dama kana gun aini bama lura da kaiba Harara ya wurga mata wada yayi sanadiyar barita gun tashige  gidasu Haydar din da gudu Tana dariya zuciyarta cike da farin ciki Tana shiga Adam ya kallin Haydar  yace  nasa ka amice da Aure Rukkayah ne saboda Dan gartakar dake tsakanimu da Kai Haydar kada kacuci kanka kada kayi abuda Ranka bai Sonba  Murmushi karfi hali Yayi yace Adam ina so Rukkayah Ina mata irin son da nakewa Fatima  Adam Zan Auri Rukkayah ne saboda tacancata na Aureta Rukkayah tataka mihimiyar rawan  waje gani takwai da damuwar da take tatare Dani Kada kayi tunani cewa Zan Aureta ne saboda Kai ah.ah. Zan Auretane domin Allah Kuma zanyi kokari nakoyawa zuciyata sonta Zan riketa tsakani da Allah kaide katani da Adu,ah Allah ya zabar Mana Abuda yafi alkairi!! Adam yace Amiin ya Allah Adu,ah Kuma ai kullu ciki yimaka nake BAYAN SATI BIYU Biki ya rage saura kwana bakwai Amarya Rukkayah bakaramin gyara take shaba domi Mom ta dauko Mai gyara tamusama tun daga Nijar domin tagyra mata diyar Tata Rukkayah fari ciki ne ya mamaye zuciyarta musamama yada taga takara kyau sai sheki takeyi!! Shi ko  Haydar tankar a ai komasa da mutuwa  jiyake Wana Aure da zaiyi tankar ya cin Amanar soyayyarsa da Ummeey ga Kuma sonta dake adabar zuciyarsa   ya Kara ramewa yayi baki Rukkayah bakaramin takaici  ganishi  hakan tayiba gani duk yabi ya daurawa kansa damuwa !!!!!! LOKACI NA TAFIYA Biki ya yarage saura kwana biyu  Rukkayah  zaune a gaban ango nata Tana rokonsa a kan da ya Amince suyi Dinner da  walima Kallonta Haydar yake yanajin wani radadi a ciki Rainsa  yace kan,wata bana bukatar bidi,a a Aurena Zande Amince kuyi walima Zatayi magana ya daga mata hanu  bana son yawa surutu kaina namin ciwo Kallonsa tayi ciki da takaici tace ayyah Allah ya sawaka tafita daga dakin  zuciyarta babu dadi A bangare Adam tankar shine ango domin duk wani hidima da yakamata Haydar din yayi shine keyin  hata gayato abokanayesu nakusa da nanesa Gidaje guda biyu ya cika da jama,ah nagi nakusa dana nesa  suzo Yau takama juma,ah a yaune su Rukkayah suka gudanar da wallimasu cikin kwanciyar hankali wada yasamu halata mutane daban daban  YAU TAKA,MA  ASABAR A yaune duban Jama,ah  suka shaida dauri Auren  (Haydar   Museen  Umar) & ( Rukkayah Salisu  Shu,Abu) Dauri Auren da yasamu hallatar manyan mutane daga sasan jahohi daban daban Haydar da Adam anko sukayi na farar shada hata hulla da takalma kalla daya suka saka Bakaramin kyau sukayiba Adam sai murmushi yake yana gaisawa da Yan, uwa da Abokan Arziki kamar shine ango Shiko Haydar jin yake Kamar ya daura hanu akai yata ihu shikadai yasa iri halin da yake ciki Kawai daurewa yake Dan baya son mutane su fuskanci hallin da yake ciki.. Dami salin karfe 4:30 Aka Kai Amarya Rukkayah katafare gidanta dake G.R.A katon  gidane  ya tsaru sosai Dan Haydar bakaramin kudi ya kashewa  gidan ba part part ne guda biyu a ciki gida sai Kuma  bangare Haydar shima daba Yan Kai Amarya sun watse subar Rukkayah ita kadai Haydar bai shigo gida ba sai waje karfe 10:20 Kai tsaye dakita ya nufa  gabasa nafaduwa. zaune take a katafare  gadonta karasawa yayi ya zauna gefenta hanu yasa yabude mayafin da Tarufe fuskarta dashi  kanta na kasa. Bude baki yayi a hankalin yace kitashi muyi Alwala muyi nafila mugodewa Allah daya hadamu ciki ni,imar Aure ... Mikewa tayi tanufi Toilet Alwala tayi tafito shima tashi yayi ya nufi Toilet din Alwala yayi ya fito suka tada sallah nafila suna idarwa Adu,o,I sukayi sosai Kallonta yayi yace Rukkayah Ina son kiyin hakuri da duk yanayi da Zaki gani ciki  kitayani da Adu,ah Allah ya bani ikon kyautata Miki.. Share Comments Daga Alkalamin.✍🏻 Ummeey muhammad lawan Yar Autar dashen Allah.....https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share _*FACEBOOK LINK*_ https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link _*WHATSAPP LINK*_ https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA _*DASHEN🌲 ALLAH*_ _*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_ _*ALLAH SHINE GATAN MU*_ _{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_ *Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️* _*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_ _*NA*_ _*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_ _*(UMMUH AFNAN)*_ _*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_ for more inf...08140801885 Page 59 & 60 _______________"Kallosa tayi ciki sanyi jiki tace ya Haydar Ina son karikeni Amana kada watarana namaka laifi kace zaka sakeni Ina nema Alfarma a gareka mijina!!! Haydar yace Ina sauraroki  kifadi duk abuda kike bukata mudin baifi karfi naba to zamiki Ya Haydar ina son kayimin alkawari bazaka taba min kishiyaba  saboda natsani kishiya bana kaunar zama da ita hakan shine zai wazar Mana da zama lafiya  a ciki Wana gida Nikuma zanyi inya baki kwokarina waja gani nabaka kullawa  tamu sama sana Zan dauke maka duk wasu bukatuka Kallonta Haydar yayi yace Rukkayah bazan inya dauka Miki Wana Alkawariba saboda Rayuwata  ba a hanuna takeba  Rayuwata Tana hanu Ubangijina  duk abuda Allah ya tsaramin shine daide  a gareni!!!! Zatayi magana ya dakatar da ita tare da fadin kitashi muje mu kwanta Kinga dare yayi sosai  kada mumakara sallah Asuba!!!! Mikewa tayi tanufi kan gado kwanciya tayi a gefe gaddo zuciyarta cike da tsoro Kallonta yayi  yace  kayana Basu Miki nauyiba Tashi yayi ya nufi waje da akwatina laifeta  suke budewa yayi ya ciro  rigar baci Mai kyau  sai daukar ido takeyi Karasowa yayi Ida take mika mata yayi yace tashi kisaka zakifi jin dadin yin barci karba tayi tashige Toilet cire kayan dake jikinta tayi  tasaka rigar  karewa kanta kallo tayi a madubi dake mane a jiki gini   taga yarda rigar tafito mata da kyauwu surar jikita  Fitowa tayi daga Toilet kare kirjinta tayi da hannayeta tahaye kan gadon Dago Kai yayi  take idanusa suka sauka akan surah jikita Mai  daukar hankali lumshe idanu yayi jiyayi tsikar jikinsa ta zuba take ya jishi ciki wani iri yanayi Mara fasaruwa  Tashi yayi ya karasa kan gaddo kwantawa yayi a  gefenta   bugu da zuciyarsa keyine ya karu Gawata Sha,awa da tataso Masa lokaci guda  take yaji marasa takule idanuwasa suka rine sukayi jan Zuciyarsa nakawata Masa kyauwu surata Rukayyah Idanusa surufe nan take yafara ai kamata zafafan sakoni Lumshe idon Rukkayah tayi jita tayi ciki wani iri yanayi wada Bata taba Tsitar karta cikiba Cikin zafi zafi Haydar ya cin gaba da Saraffata rabata yayi da kayan dake jikinta  bakaramin tsorata tayiba kuka tasa Tana tureshi ama Ina baimasan tanayiba Adu,ah saduwa yayi ya fara Neman hanya shigarta.. Wani kara..tasaka  saka makon wani  azababe zafin dake ratsata  kuka take Tana fadin wayo Allah ya Haydar zaka kasheni natuba Dan Allah ka kyaleni wayo Allah...na Duka tafara kaimasa Tana tureshi  Haydar kan baimasa tanayiba   domi yayi nisa ciki wata duniyar  Sabatu yake Yana fadin Ummeey na Allah yayi Miki albarka. Kishayar Dani farin ciki wada zakinsa ya zarce zuma.. Ummeey zan rikeki Amana zan shayar dake fari ciki Mara yankewa surutai yake wada shikasa baisa Mai yake fadiba Takaicine ya Kama Rukkayah Yana kwance a kanta ama yake abato sunna wata Yan, mace gani take Kamar yayi hakane domin cin fuska fashewa tayi da kuka Tana danasani bashi kanta da tayi Haydar bai kyale taba Saida ya gamsu sana ya kyaleta rugumeta yayi a kirjinsa Yana sauke a jiyar zuciya Janye jikita tayi a jikisa wani iri zafine taji Yana ratsata kuka tasa Kara jawota yayi jikisa ya fara rarashita Yana samata albarka *************************** Gombe Tun bayan da Momy ta Debe kayan Abinci gidan Muhammad ya aika aka kawo Masa buhu garin kwaki sai sugar Haka Ummeey take rayuwa a gidan Muhammad kullun ciki kunci da tashi hankali gakuma zazabin da take fama dashi gashi tuda take zazabin Bata taba Shan maganiba duk tabi tarame tayi baki ko barci Bata inyayi Ga yuwa dake adabarta dama ita tuncan Basaba cin gari kwaki tayiba. Zaune take a fallo tazuba tagumi shigowa yayi babu ko sallama har zai wuce saikuma ya dawo karasowa yayi Ida take wani irin kallon ya wurga mata.. Ummeey ko batama San yanayiba domin tayi nisa ciki tunani Tsawa ya daka mata zabura tayi tamike jikintana rawa buda baki yayi yace.. Share Comments Daga Alkalamin...✍🏻 Ummeey Muhammad Lawan Yan autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_ _*NA*_ _*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_ _*(UMMUH AFNAN)*_ _*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_ https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783 https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share _*FACEBOOK LINK*_ https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link _*WHATSAPP LINK*_ https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA _*DASHEN🌲 ALLAH*_ _*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_ _*ALLAH SHINE GATAN MU*_ _{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_ *Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️* For more inf...08140801885 Page  61 & 62 _______________________"Ubanwa ya baki izzini zama anan ?   kin wani hakice a kan kujera kin daura kafa daya kan daya  sai kace daga gidan tsohon kika taho dasu Ok namantafa Ashe subasu da Arziki da zasu zuba Miki Wana kayan Haka suka kawo ki batare da suha daki da kwo cokalin ba  amade wlh anjin kuya Koda yake namatafa  ai su basusan Mai ake nufi  da  kunyaba!! Magaganusa nayi mata kuna a Rai Hawaye ne suka gangaro kan fuskarta  hanu tasa tafara sharewa. Daga kafafuta tayi daniyar barin guri da  bazata inya jure gani Ana cin mutunci iyayyetaba!! Rashine ya baci gani Tana shiri bari guri fisgota yayi ciki bacin Rai ya shararamata wasu lafiyayu  maruka Keeeee har kin insa Ina magana kina kokarin barin gurin batare da nabaki izini tafiyaba  to ko ubanki bai insa Ina magana ya barmin guriba

Chapter 6 of 14