brown, yayi matuΖar kyau da Yasaka
hula minister.
Shi yasa da yaje, sai ya saje da masu sallar, kamar ba Christian ba. Kuma har wasu daga
cikin malamai musulmai sai da suka nuna mamakin su a fili, a karon farko da Dr Imran Shaikh
Abdul Hakim, yayi mishi tayin shiga musulunci, murmushi yayi sannan yace.
"Dr Imran Shaikh Abdul Hakim! Abubuwan da kuke a musulunci mu Kiristoci bamu yi! Sannan ni
da nake daya daga cikin manyan a cikin kungiyar CAN, me kake tunanin zan fuskanta. Ni bana
jin zan iya wata addini bayan na Yesu Almasihu. Ruhin Ubangiji."
...... Kome Dr Imran Shaikh Abdul Hakim zai ce?!
Kuyi hakuri, pagen dan tsugul ne
[7/2, 8:55 PM] BAHAUSHIYAHπ₯°: BAHAUSHIYA
ππ’π΅π΅π’π³π’ π π’π― ππ’π΅π’
πππ‘π ππ πππ¦ππ€ππ ππ’π‘πππ πππ π’ π ππ ππππ πππππππ π‘πππ ππ!ππππ π§πππ¦π πππππ ππ¦ππ'π ππ ππππππ ππ ππ’ππ ππ
ππ‘π βππ π‘π π€ππ‘π π π¦π ππππ¦π!πππ ππ’ππ ππ ππ‘π βππ π πππππ ππππ€ππ π’ πππ¦ππ€π ππ π€ππ π’ πππππππ π π’ π'ππ‘π πππ ππ‘π,
βππ πππππππ ππ π§ππ‘π π§π’ππ π¦'ππ¦π ππ πππππ‘π! πππ πππ¦π π‘π’πππππ ππ πππ€π ππ’π‘ππππ ππ π π’ππ π‘πππ ππππ! π΅π π‘πππ
ππ ππππ ππ¦ππ βππ ππππ ππ!π΄πππ ππ’π ππ ππππ πππππ¦π! πππ ππππ ππ’π‘πππ ππ πππ€π π΄'π πππ§πππ’ ππππ'π
π βπππ βπππ ππ π ππ πππ¦π πππ‘π πππ βπ, π ππ ππ π'πππ! πΌπππ ππ ππππ πππ π'π πππ§πππ’ πππππ π‘π ππππ ππ!πππ ππππ¦π
πππ‘π ππ π βπ! π»πππ! πππ¦ππ πππ π‘π ππ¦π π»ππ’π ππ€π π π’ ππβπππ‘π!
Dr Alman.
Babi-sha-biyu.
"Ζamar Yadda yazo cikin kowacce al'umma, ana samun b'ata gari da mutane na gari, babu
addinin da basu dashi idan muka duba cikin addininku, which mean Kun fimu fahimtar waye
Annabi Muhammad S.AW, kaje ka duba chapter din ku na original Bible. Domin an tabbatar da
zuwan Ahmad After tafiyar Annabi Isah D'an Maryam bayan karnin da basu kai dubu."
Mik'ewa yayi tare da tattara duk wani abinda yake mallakin shi, kama daga waya har keyn
motar shi, yace.
"Imran! Addinin Kirista itace Addinin gaskiya! Domin itace Addinin da, sannan idan har akwai
gaskiya a cikin addininku me yasa kuke wulakanta addinin ku? Taya ma kake ganin zan fahimci
addinin da mabiyan shi suke zubda jini?! Duk wani terrorist na duniya zaka samu from islam ya
fito! Sannan kayi tsammanin zan fahimci haka! Karamin misali abinda aka yiwa Yarinyar nan
Husnah HABIB Manga! VC namu musulimi ne! Amma saboda kuΙi ya dakatar da ita! Wanda
nayi imani idan da Addininmu ne bazamu koreta ba, ba me yasa kuke son ganin kananun masu
kokarinku sun fadi! Kasan me yasa Dr Aahil ya wulakanta Yarinyar? Toh kaje ka nime ma'anar
haka! Ku musulimai ne a baki amma a zahirance Kun fimu karkata daga hanyar addininku. Ni
yanzun idan nacewa Mabiyana karsu yi abu! Aka ce Governo yace akayi abun. Baza su yi ba,
sabida Ni Pastor Bature na hana su yi bazasu bi dokar kowa ba, sai nace su bi! Sab'anin ku da
kome aka ce sai kunyi abinda ranku yake so! Am sorry."
Yana gama gaya mishi haka ya fice daga cikin hall din.
Bawai Imran ya rasa yadda zai fahimtar dashi bane, kawai zurfin da yayi a cikin addinin shi
yayi yawa ne, musamman da ya kasance member na CAN! Toh sunfi kowa taurin kai a cikin
Christian.
...... Fitar shi daga dakin taron, zama yayi a motar shi ya kunna Ac din motar, ya kurawa
daya side din ido.
Tadda motar yayi, a zahiri tafiya yake amma a cikin zuciyar shi bai san inda yake tafiya ba,
sai da tsinci kanshi a saminaka.
Parking yayi a gefen hanya yana me dafe goshinsa, tare da mamakin toh ina zai je?! Ina
kuma yake shirin tafiya.
Har ya juya zai koma sai yayi lissafin lokacin da zai karfe nawa zai kai shi bauchi?! A cikin
yan mintoti ya juyar da motar ya cilla akan titin, ya cigaba da shata gudu.
Awa guda ya kawo shi garin Rahama rishi, daga nan ya cigaba da tafiya, har ya wuce
Garin Narabi?!
Karfe shida ya shiga garin bauchi, tsabar ya gaji bai tsaya a ko ina ba sai zaranda hotel, dan
ita a farkon shiga bauchi.
Anan ya kama daki a hawa na na sha uku, daki na dari da talatin, yayi odar abinci.
Bai zo da kayan shi ba, iya na jikin shi kawai yazo da ita, dan haka yana hutawa wajen
seven ya sauko ya shiga yar shagon Bouquet ya sayi kananun kaya ya haura dakin shi, dan
yana da yakinin zai sameta a garin cikin kwanaki biyu da zai yi, a da bai da wannan tunanin sai
da ya shigo garin bauchi.
Washegari..
---
Husnah POV
Yau da wuri muka shigo garin bauchi kawo ba.
Dan tare da Abdullahi ne muka bar Mubarak da Innarmu, a gidan.
Sai da muka iso, na tsaya a layi har aka zo kan Babanmu, layin na zuwa kan mu, na shiga
da Baba.
Ja mishi kujera nayi ya zauna, na koma bayan shi na tsaya, nan ya shiga duba shi da mishi
tambayoyi yana yi, tare da jefa ni cikin hirar, kin amsawa nayi dan bani son a dinga shiga
hidimata haka.
Har ya gama ya kuma rubuta mana magani sannan yace.
"Babana karka kuma, yarda ka zauna inda ake tadda kura ko hayaki, dan ciwonka baya son su.
Ranki shi dad'e African Queen a kula da Babanmu!"
Shiru nayi ban ce cikanka ba, muka fito da Baba, har mun fito sai ga Dan jaraba ya biyo
ni, yazo yayita iyayi tare da tambayar daga inda muke, Baba da Abdul suka bashi amsa. Dan ko
kallo bai ishe ni ba.
Yayi yayi nayi magana naki, daga nan suka yi sallama dasu Baba.
"Baki da kirki, mutumin nan yazo gurinki ne, amma kika ki amsa mishie."
"Kayi hakuri!" Na ce mishi.
Da Baba zai san yadda nake gudun maza da ba zaiyi tunanin kome kaina ba.
.... Yau ban je bank road ba, a tan doka road na cire kudi sannan na wuce central market
naje nasayi magani da wasu abin bukata?!
Sannan muka bar bauchi.
Lokacin da na cire kuΙin, yana cikin bankin ecowa, ai kuwa ya nunawa Manajan, nan Yasaka
aka bi inda naje na cire kuΙin bani nan.
Kamar zai had'iye zuciyarshi tsabar bakin ciki.
Haka ya gama shawagin shi bai ga kome kama dani ba, koda ya dawo zaranda ruwa ya
sakewa akan shi, saura kwana uku tafiyar shi. Wanda zai dauke shi wata goma cif.
Waye ya sani ko sun mata aure da Manga?!
Wannan itace abinda zuciyarshi take kawowa a koda yaushe.
Ina bazata yarda ba! Tunda ta tsaya akan ra'ayin ta Allah zai bata wanda zai kula da ita.!
.... A hankali ya fito yana daure da towel, shirt da 3qst ya saka. Ya fito falo yana kallon
ko ina, ta sama.
Kara wayar shi tayi ya koma dakin nan ya saka a kunnen shi.
"Mommah!"
"My Son! My God Bless."
Murmushi yayi sannan yace..
"Mommah! Wani abu kike so?!"
"My Son! Devanah! Tace zata bika idan kuka dawo za ayi bikinki"
"Mommah! Bazata bini ba! Kuma idan ta matsa min zan fasa aurenta."
"Toh my Son ba kome ta fasa!"
"Hmm!"
Yace mata sannan ya katse kiran.
Juyawa yayi tare da tattara kayan su, sannan je ya biya kudin wunin da yayi, a ranar ya
bar bauchi.
....... Yau kwana biyu kenan, da dawowar mu daga Bauchi, ina kusada Maryam da take
sakar hular jarirai.
Ta nutsu sosai, sai aikinta take Innarmu kuwa, zaune itama tana kunsawa Lu'lu'a lalle, da rana
tsaka.
Dariyar su muke, dake gobe Ummi zata Toro ana bikin yar Alhaji dan Azumi.
Shigowar Abdul ya katse mana tsokanar lulu da nake. Inda yake cewa..
"Addarmu! Wannan mutumin na asibitin yazo yana waje da Baba!".
Dauke wuta nayi sabida bana son wani mu'amala ya haΙa ni da wani da namiji. Dr Bature
ne na yarda dashi.
Ban ce musu Uffan ba har Baba ya shigo, yace min.
"Kije ku gaisa!"
Haka na tashi tare da barin abinda nake idanuna, cike da kwalla.
Na zumbula hijab har kasa sannan na fito, tare da Manga na hango su, daga yanayin fuskar shi
na fahimci Manga gaya mishi magana ne.
A hankali na karasa gurin, tare da sallama, kallona yayi cikin murmushi ya amsa sannan ya
kalli Manga yace..
"Ko da kuwa A gidan karuwai take da zama naji na gani, ina sonta haka, ni ita nake so ba
halayyar ta b"
"Barka da zuwa African Queen!"
Kallon Manga Nayi sannan na kalli Dr.
Jiki a mace ya bar gurin, sunkuyar da kai nayi, cikin damuwa nace.
"Nagode sosai! Da tattaki sabida ni! Amma inda hali kayi hakuri, bamu dace da juna ba."
Daga haka na juya zuwa cikin gida, d'akina wuce. Sannan na kifa kaina a jikin pillow Ina
shashekar kuka. Sosai nayi kukan, kafin na fito waje nayi alola tare da wanke fuskana.....
----
Jahar Adamawa..
Tana cikin yankin arewa maso gabas din Najeriya, jaha ce da ta haΙa kabilai mabanbantar
addinai da halayya da zamantakewa.
Jaha ce me dauke da mafiya yawan fulani, da kuma manoma, sannan a cigaban rayuwa Allah
ya azurtasu da Manyan mutane, kama daga mataimakin shugaban kasa, a lokacin baya. Sai
wasu manyan mutane.
Imam Moddibo Usman Abubakar!
Babban Malamin addinin musulunci ne, Uwa Uba kwararren dan boko ne, wanda yake da
ilimin sarafa kowacce irin samar da abinci na zamani da kuma na gargajiya.
Manomi ne, kuma makiyayi ne, sannan bazan ce kai tsaye waye shi ba, amma attajiri ne.
Ilimin addini ya lullube mishi bokon shi, sai ake ganin kamar bai san kome ba, sai dai idan
ka zauna dashi toh idan ba kayi da gaske ba, zaka sha kunya domin yana cikin mutanen da aka
dauka zuwa London lokacin da ake diban dalibai zuwa kasar waje karatu, lokacin mulkin
turawan biritania.
Idan Imam Moddibo Usman yana turanci sai ka rantse da Allah bai jin fulatanci ko hausa,.
Imam Moddibo dan shekara Saba'in da biyu, idan ka ganshi zaka zata bai kai shekarun
ba, dan har yanzun Mahaifiyarshi tana raye.
Allah ya bashi arziki da samu, wanda ya zarce yan uwa shi, amma bai da kyashi e
Hassada abin shi na kowa ne.
.....
Imam Moddibo yana da mata biyu yara Bakwai cif.
Uwar gidan Nenneh itake da Yara hudu, Amaryan Me yara uku, amma kafin wannan amaryan
shi ya tab'a auren wata yar uwan shi wacce suka rabu da ita, ta haihu. Daya sannan suka rabu
ya amshi d'an. Me shekara daya. Daga Baya ya auro Nenneh, sai Hajja Kubrah.
Itace me yara biyu, mutuniyar kirki, ga hakuri da jin tausayin duk wanda yake tare da ita.
Sab'anin Hajja Nenneh da take nunawa kowa kirkinta zuwa anjima zata sauya. Saboda
bata da kirki.
Yau ma suna zaune an gama karatu, za a tashi Mahaifiyar Moddibo tace.
"Ya Allah! Duk munafikin da yake da hannu a tarwatsa gidan nan Ya Allah ka kawo mana
sanadin da zai ji kunya! Duk algungumar da take da hannu a cutar da Fa'iz ya Allah ka lalata
goben shi,"
cikin jimami, Hajja Kubrah tace.
"Amin Dadah,"
"Ina dalili? Haka kawai dan finfiritin bakin ciki, ace daga fita masalaci ace ayi kifinatin yaro,
wallahi zan yi magana me yasa dan jakar kaniya ba a dauki wancan me bin yan mata kamar
bunsurun ba, sai salihin yaro me halin d'an uwan shi, aka akayi kifinatin, Kai Allah ka tozarta
wanda yayi mana yankar kauna da farin cikin mu. "
Kallon Imam Moddibo tayi cikin masifa tace.
"Kai kuma! Wallahi na rantse da Allah yau ba gobe ba, kaje ka dawo da Zuhrah, dan rashin
Imani. Shekaru sama da kusan talatin da wani abu tunda kuka rabu taki kowa sai kai, bayan
nayi Imanin sharrin mayar da kake son aura ne Yasaka ka rabu da Yar kirki"
Dafe goshinsa yayi, har yau baya manta abinda idanun shi suka gani, taya zai so ganin
bakin dare. Taya zai manta bakin dare! Bayan irin so da kaunar Zuhrah da yayi sai ta saka mishi
da kyautar bakin ciki.
Daga sandarta tayi ta mukawa yarinyar kusada Ita, wacce take ta daman tura baki,
Cikin masifa da jarfa tace.
"Yar banza me kama da halittar farko, Ni bansan dalilin da yasa Moddibo ya jajjibo mana
rumada ba, taya gida bazai zama da Sharri ba"
"Deejangala! Kiyi hakuri, Insha Allah yaron nan zai fito, Fakizu Insha Allah, dole yan kifinatin
su kyale min kai, Ai badan Jauro baya raye yaushe wani zai wulakantaka min zuria, dan Ni nayi
imani da Jauro ya girma sai ya zamewa kowa Inuwar gajimare, Allah ya isa min, kuma Wallahi
Moddibo sai ka dawo da Zuhrah. Sharrin da aka mata sai ya koma kan wanda yayi."
Ta mike Da kyar tana dogara sandar ta, gefe guda hararar Matar da take kusada Moddibo take
sabida tsabar tsanar da tayiwa matar, har zata fita tace.
"Moddibo! Wallahi kasaka idanu akan Kiyama da sungura, dan ina da yakinin yaran nan zuwa
suke ana gwagure su, yara yan banza nasu shegen fitina cikin dare sai dai naji ruwa na zuba a
ban d'akina, ana shaaa, sannan kayiwa, Rakifu magana ya daina cinye min dambu Nana na, Ke
kam Deeji ai sai san Barka, ki cigaba dawa Takwarata Aminatu Addu'a itada Uwata Fatu, Shi
kuma Fakizu Allah zai fidda shi."..
Sannan tabar falon cike da jimamin jikar ta da aka sace.
Fa'iz, shine Babban dan Hajja Kubrah, sai Aminatu takwaran Dadah, sai Fatimah. Ita kuma
Maman Dadah.
Abubakar shine babban dan Hajja Nenneh, sai Siyamah wacce Dadah take kira da Kiyama,
Sai Sughra wacce aka kirata da sungura, sai Rafi'q, wanda aka kira da Rafiku.....
[7/2, 8:55 PM] BAHAUSHIYAHπ₯°: BAHAUSHIYAH
ππ’π΅π΅π’π³π’ π π’π― ππ’π΅π’
Hie
ππ’π£πͺ-π΄π©π’ πΆπ¬πΆ
Ban san me ya faru ba, sai ga baban mu ya shigo ran shi a b'ace, a raina nace wandanan
mutanen!
Ruwa na dauko mishi tare da zama ina kallon shi dan Innarmu ta fita zuwa gidan su.
Sauke ajiyar zuciya yayi sannnan ya kalle ni, yace..
"Meye yasa kika sallame Dr Alman"
?!"
"Baki son shi?! Haka zaki cigaba da zama? Haka zaki zauna muyi ta kallonki."
Ya tambaye ni a raunane, sunkuyar da kai nayi, ina tuna abinda na rasa, wanda nasan duk na
mijin da ya aureni sai ya tambaya ina na kai mishi tukuwaicin aurenshi.
"Baba! Nifa bana son shi! Kawai ya gane mana!"
Shiru yayi bai kuma ce min kome ba.
---
Dr Bature POV.
Yana gama hada kayan shi, kallon wayar shi yayi cikin damuwa, saka wayar yayi a haka
bayan ya kashe baki daya sannan ya fito daga dakin, Devanah sai kuka take, dan tana tsaye a
bakin kofar shi.
Karb'an jakar shi Daniel yayi, suka ci-gaba da sauka, har kasa suka sauko. Mommah ta kalle
shi cikin kuka tace.
"Son zaka tafi! Ka cigaba da tsare addinin mu!"
Gyad'a yayi sannan yaje gaban Bishop Yohana Chibok, ya durkusa.
"Lord ga yaronmu Albarkanka ya sauka akanshi, Yesu zai tafi cikin salama da aminci
Ιan ruhin ka ka tsare mana shi, Yesu bamu yi abinda zai zamana sacrifice, Yesu tun farko muka
baka hadaya ga soyayyar mu, Oh lord gave him a good moments in the world, Jesus mentioned
our son toh be a Great man in the world, God don't let any Destiny toh came to him. We shall
sacrifice our Happiness for him, In the name of Jesus Christ! Fathar May all your blessing guide
our son. Lord protect my Son from any bad destiny, My Lord am Hippocrates oath I with
sacrificed everything to protect him from any bad moment."
"Amen!!" Suka ce baki daya, har zai mike Devanah tace.
"Jesus Christ closed Abraham eyes, don't let him look any lady."
Tausayi ta bashi, yana mik'ewa ya rungume ta, yana murmushi.
"Idan auren wata mace bayan ke is my Destiny baki da abinda zaki yi sai Addu'a."
Janye ta yayi sannan ya nufi inda Mommah yaje ya rungume ta, fita suka yi har da Joel.
Rungume shi Devanah tayi tana sauke wasu tears masu zafi, tace.
"I love you! Da duk zuciyata!"
"Nagode!"
Sannan ya shiga mota, kallon Joel yayi suka sake murmushi wa junan su, kafin suka bar
gidan cike da kewar juna.
Deeply in side Dr yana jin so sad akan rashin haduwarsu da Husnah! But babu yadda ya
iya tunda har ya bar bauchi sai da ya koma kofar bank din ko zai ganta.
Safe trip BYC...
Husnah POV
Wato idan kana son ganin bakin ciki, toh shiga inda babu ilimi.
Yau Kuluwa ta tashi da ciwon haihuwa, dan Yarinyar kafirin taurin kai ne da ita, tana wannan
halin tazo gidan mu, tsaya daga bakin kofar shiga tace.
"Ma'ulle?!"
Ina daki na daga labule, Maryam tana cikin Kitchen.
"Shigo mana?!"
Dakyar take d'aga kafarta, ga ruwan titsiya da yake binta nace.
"Ke lafiya baki san baki da lafiya ba?!"
"Ai nasani, shi yasa nazo ki duba ni!"
Shiru nayi, ina tuna ko ina da handglob. Dake munyi it a cikin asibiti. Duba wata jakata
nayi naga babu, tashi nayi na dauki biro da takarda na rubuta kome da zan bukata, na fito waje
zan bawa Mubarak ya Sayo sai ga Mijin Kuluwa da Baba Yawale ana surfa Bala'i, mijin kulawa
nacewa.
" Idan kaga wata tsohuwa ta tab'a min mata sai na harbe keyarta, har da kai kuwa, dan haka
Husnah ce zata duba min ita."
Shima cikin arzuka yace.
"Wallahi karuwa bata tab'a min Ya, idan kuwa ta. Amshi Haihuwar Tsinanane nake!"
Rab'a su nayi na mik'awa Abdul nace.
"Maza ka fita zuwa gumau ka sayo min kayan nan"
Dake ba dake bamu rabuwa da Mashin, aikuwa suka fita da mugun gudu.
Rezar na dauka a shago na kalli mijinta, nace..
"Kaje ka kawo min kayan da kuka ajiye na zuwa asibiti."
Watsar da hannu yayi cikin zafin rai yace.
"Wannan mutumin banza ya kashewa kowa sa ranshi na niman ilimin boko, na Addinin ma ya
aka kare. Azzalumin mutum kawai wallahi ban da darajar Kulawa sai nasanya sojoji sun mata
rashin mutunci baka sanni bane."
....... Rashin mutuncin kan sunyiwa juna, wallahi ba a haifi namijin da zai wulakanta min
iyaye ba ahhe.
Matan garin kuwa kowa ta zuba ido, aga yadda zan amshi Haihuwa ina yarinya karama,
ban da budewar idanu, aikin manya nayi karabanin shiga.
Bani da damuwa dasu, dan haka lokacin da Abdul yazo tana dab da Haihuwa na saka
handglob na duba naga Haihuwar ce a kusa, ina d'ago kaina tana sauke Ζatuwar nishi, sai ga
yaron ya diro.
Daukar rezan nayi na yanke cibiyar, sannan na maza na dauki zaren dinki na daure
cibin, sannan na koma kan uwar na taimaka mata uwa ta fado, nasaka hannu na kwaso jinin.
Kafin wani lokaci na gyara uwar tsaf da jaririn sannan na duba kwalbar allura na mata,
sannnan na fito.
Fitowa nayi da jaririn na mikawa Innarmu, sannan na koma dakin. Na taimaka mata. Ta
mike na bata zanina ta daura, sannan muka fita waje.
"Ehhyo ta amshi Haihuwar, Ikon Allah! Ashe dai abin ilimi ne."
"Kai tayi dace ne! Kawai wanda suka fita ma ai Haihuwar tana zuwa musu da matsala
balle ita, ku jira an jima kufa sai ku yarda"
Ban damu ba, sabida aikina ne abinda na karanta ne, amsar Haihuwa.
Wannan karb'an Haihuwar ya janyo mana, wasu irin cigaba na musamman, domin kuwa
mutanen da suke gudun mu sune suke zuwa gurina domin duba lafiyar matan su. Shagon mu
kuwa kafin wani lokaci kome ya kara bunkasa.
Domin kuwa sayan kayan mu ake,
Sosai duk karshen sati sai munyi sabon sari, kankance me har kayanmu.
Zaman Maryam ya dame mu, sai muka yanke shawarar ta shiga makarantar tunda akwai a
nabardo, Tunda bata gama Secondry ba, kullum Abdul yake kaita, idan za tashi ya daukota.
Lu'lu'a itama an sanyata, muma mun sami yar karamar Freedom.
---
Yola....
Moddibo Family....
Zaune yake cikin yan uwan shi ana tattaunawa, akan halin da Fa'iz yake ciki.
"Hamma Moddibo! Ina ganin kayi abinda dan kasa yace! Kawai na bar mishi kamfanin jirgin
ka da suke Poland, wanda kasaka marigayi Jauro...."
"Amma Hassan ka bani mamaki, taya zai bar mishi wannan kamfanin bayan kai ma sanin
kanka ne, kuΙin da ke shiga ta wannan kamfanin yafi wanda yake shigowa ta kamfanin jirgin
ruwan shi na Canada, kai ko gonar audigan shi da take Accara yafi abinda Dan kasa ya nima."
Shiru Moddibo yayi jikin shi a sanyayye yace.
" Bai nemi kome ba, sai dai abu biyu. Na farko yace mu bar mishi wannan Jauro Estate! Na
biyu nasanya hannu a kwangilar da yaron shi yake so!?"
"Toh Alhaji ka sanya hannun mana!" inji Hajja Nenneh,
Mik'ewa Hajja Kubrah tayi murmushin karfin hali tace.
"Kawai ka bar shi ya kashe shi, Da ka rasa Jauro kayi hakuri, sai da zaka rasa Fa'iz ne bazaka
hakura ba"
Girgiza mata kai yayi cikin damuwa yace.
" Tura mishi zaΙi, idan ya amsa to shikenan!"
Bai rufe baki ba wayar shi tayi kara, yana dauka ake ce ga yaronka a asibitinka.
Hamdala yayi sannan suka fita baki dayan su.
---
Narabi...
Yau ake sunan Kuluwa, dan haka tun safe Innarmu taso shiga gidan, nima naso shiga
amma na fasa nace zuwa dare zan shiga.
Can muna zaune da Maryam muna karatu, sai ga Lulu da gudu. Tana kuka wai wasu mata
sun daki Innarmu.
Saka hijab Nayi muka shiga gidan, muka sameta durkushe kanta a kasa, wasu mata suna
cewa.
"Barauniya sai kin fidda abinda kika dauka!"
Uwar Baba Matar Baba Yawale Tana gefe, da wani kodadden zaninta wanda yaji duniya,
ita da Mamar kuluwa, suna cewa.
"An saba hali shine daga zuwa har ta xari kudin Adashen mutane. Toh wallahi sai kin fidda
musu."
Goggo Kande tace.
"Hmm Ashe abin da ake fada gaskiya ne, daga zuwa har ta zari kudin mutane."
Bakin ciki ya hanamu magana, zuwa nayi na riko hannunta ta mike.
"Insha Allah! Sai Kun gurbi abinda kuka aikata, gamu ga duniya. Allah ya bamu yawan rai,
Wallahi sai kun kasa daga ido ku kalle mu."
Na karshe maganar ina kuka.
"Addarmu! Muje kinji!" Inji Maryam,
Bamu fita ba sai ga Goggo Hajara tace.
"Wani kudi ake magana akai ina sallah?!"
Nan suka gaya mata, aikuwa ta kalli daya matar da take gefen inda Innarmu ta zauna
tace.
"Tabbaye miko min Kudin nan"
Tabayyen matar Baba Haruna ce.
Babu kunya ba tsoron Allah ta mikawa Goggo Hajara kudin, dake ba a garin take da zama
ba, kuma bata da wani masaniyar akan abinda ake mana ba.
"Yanzun dan rashin adalci har kun manta da halin tabayyen kuna daurawa Zainab sata,
sabida k'iyayyar da kike nuna mata, wallahi kun yi asara. Duk abinda zaku yi kuyi amma tabbas
Zakarar HABIBU tayi carr, wato har da Habu da Yawale ake wulakanta, Allah sai ya bi musu
hakkin su, Ciki daya ba wasa ba! Amma kinyi wa kanku, kema tabbayye dan rashin imani kina
jin ana niman kudi bayan kece kika dauka kika ja bakin ki shiru dan rashin Imani."
Sun santa masifaffiya ce, babu wanda yayi magana Gata da tsayi sai ta iya bawa mutum
kashi.
Haka taron ya watse ana gutsiri tsome.,. Wata shirgeginyan mata wacce itace matar Baba
iro ta fito tana cewa.
"Dadin abun bamu ajiye tsohuwar budurwa ba, idan sun matsu su aurar da ita, waye ya sani ko
har da Uban a a masu haketa"
Wannan Maganar ya zama babbar Magana, domin dai baba ya Kai Makura sai da aka
same unguwa, shima yace zai kaiwa dagacin Narabi, Inda Shima yace zai kai gurin me Littafi,
shima kuma ya mika ga me gunduma, daga Nan shima ya mikawa hakimi!, Abinda ya mugun
d'aga hankalin yan uwan baba kenan domin duk cikin mutanen da za a kai su me Littafi ya fisu
rashin mutuncin, zai iya sanyawa a zane mishi mutum kome girman ka, sannan ya sanya akafta
maka rashin mutunci.
Nan suka shiga bawa Baba hakuri, abinka da me sanyin halin sai yace ya hakura.
Aka dawo gida , sabon rashin mutunci suka kuma buΙewa. Bana kome ba, sai an dainawa
Baban mu magana koda sallama yayi.
Sannan ko zama yayi a gurin sai an bad'a toka, Idan masallaci ne, ba a tsayawa a Sannun
shi.
A hankali magana ya fito wai baban mu yana da tarin tb kuma daman tun can suke faΙa ba a
dauka ba, sai bayan da ciwon shi ya tashi yana tari jini na fitowa, kuma shima hakan ya faru ne,
ranar da suka je Gidan me unguwa.
Shine ciwon ya tashi sabida b'acin rai.
Wuyar da muke sha a hannun mutanen nan sai Allah kuma ba kome bane sai jahilci..
Kuma damuwar su kar Baba ya zama wani abu ko yaran shi, sai dai sun makaro.
---
A cikin shekara daya mun ci wata hud'u, babu labarin Dr banda Atm Ιin shi wallahi har
mantawa nake dashi, sai idan na ciro kayana zan yi abu zanga ATM din shi.
Murmushi nake kawai na kance Mr Arrogant!
Ina kake, ka barni da dukiyar ka Inata barna dashi.
Koda yake rabona da tab'a kudin tun wata uku Baya yanzun bana tab'a kudin domin sana'ar da
muke Allah ya sanya mishi Albarka, ga Chajin lanter mutane da muke yi.
Uwa Uba an fara zuwa gurina Antinatel abin gwanin tausayi, ana kin mu kuma ana zuwa
gurin mu, dan tun ranar da akawa Innarmu sharrin sata baba yayi fushi me zafi, wanda yace ko
mutuwa yayi bai yarda Yan uwan shi su zo kan gawar shi ba.
A yanzu takai ko barci muke da zaran mace ta fara nakuda za azo kirana Mubarak yake
rakani duk inda aka kirani,
Wannan ba kome bai ne sai Only hie! Daukaka waton...
---
University of Tokyo.....
Sanye yake da sweater, sabida dusar ΖanΖaran da ake musu, a lokacin sanyi.
Zaune yake a wani coffee shop, yana shan coffee, amma idan da zaka tona zuciyarshi,
tausayin Husnah ce, ta cika mishi ciki da wajen shi, abu na gaba yadda zai cusawa zuciyar shi
kaunar Devanah, iya kokarin shi kenan.
Yana gama sha ya ajiye kudi a kasar cup din ya fita a shagon, kofar church din da yake kallon
shagon yaje.
Har cikin church din take gaban gumkin Jesus Christ, ya durkusa tare da rufe idanun shi ya
haΙa hannun shi ya dunkule.
Ya fara da cewa.
"I don't know what is in side my mind, but Jesus mentioned me in hie people in Earth, Lord I
can't believe how many times am thinking about that girl, Lord don't let any devil's to curse any
bad destiny for me, am