ayin ne! Dan haka kizo Office dina kina jina"
Banza nayi da shi, sannan ya fita a fusace, d'ago kai nayi naga yanayin Dr amma fir yaki
ya juyo min, sai da ya gama zai fita ne naga fuskar shi babu annuri!
Murmushi nayi nace.
"Kalabi tsakanin rahuna, nake!"
Haka muka tashi, ofishin Aahil naje, ina shiga na same shi yana matse wata yarinya, ban
damu ba. Domin nasan halin shi.
"Malam ina da abun yi!"
Kallona yayi, sannan ya sake murmushi, yace
"Am sorry for what i did!"
Juyawa nayi ina niman inda yake magana.
"Dake nake?!"
"Ai na zata da wancan kake? Amma ina nice bayawa! Ai zaman duniya iyawa ce, idan ka iya ka
huta."
Murmushi yayi sannan yace.
"Bari na sallami wannan!"
Kallon yarinyar yayi ya nuna mata hanya.
Da sauri ta fita, takowa yayi gaba na, nayi baya kadan ina kallon shi nace.
"Excuse me! Meye haka"
Murmushi yayi a karo na biyu, sannan yace.
"Ina me baki hakuri abinda ya faru, idan da hali ina mu koma kamar da! Kuma ina son ki kaini
gurin Parent dinki, nayi magana dasu."
๐๐ ๐๐๐๐ค? Nace a raina, ina kallon shi.
Shiru nayi ina kallon shi kamar me nazari, kafin na kuma ce mishi.
"Ok! Ka bani nan da sati!"
"Haba Hussy! Kin san yadda nake ji dake! Don Allah kwana ษaya ma!"
Kallon sakarai nake, ina mamakin yadda yake nuna min sallamar shi a fili.
Mik'ewa nayi zan fita ya taso kamar zai riko ni, na wani saka fuska. Dole ya san yashi fasa
kudirin shi, ina fitowa, na hango shi daga bakin kofar ofishin sa.
A raina nace.
๐๐ฃ๐๐๐ฃ ๐๐ช๐๐ช๐ฌ๐๐ง ๐ข๐๐จ๐๐๐ ๐ฉ๐ ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ ๐๐ง๐ค ๐๐๐๐ช ๐ข๐ ๐๐ฎ๐ ๐๐๐ ๐๐ฉ๐๐ง ๐๐ ๐๐ฉ๐. ๐๐ช๐ข๐ ๐ฉ๐๐ ๐๐ฃ ๐จ๐๐๐๐ ๐ข๐ ๐ ๐๐ฃ ๐ช๐ฌ๐ ๐๐
๐๐๐๐
๐๐ ๐ข๐๐จ๐ช ๐๐ช๐ ๐๐ฉ๐๐ง ๐จ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐๐ค๐ค๐ ๐๐๐ฃ ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฏ๐๐จ๐ช ๐๐ฎ๐ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ฉ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐๐๐
Acct: 0472282105
๐๐๐ข๐ก๐๐ฉ ๐ผ๐๐๐ช๐ก ๐๐๐๐ข๐๐ฃ ๐๐๐ฃ๐๐
๐๐๐ฝ๐๐.....
200 ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐
300 ๐ฉ๐ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ ๐๐ค๐ข๐๐ฃ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ฉ๐ ๐ฉ๐๐ฃ๐ ๐๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฃ๐ช๐ข๐๐๐ง ๐ฏ๐๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ง๐๐ฌ๐/.+2347035133148๐๐ป
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐๐ 500/ ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐ /600 ๐ฉ๐ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ....
๐๐๐๐ฃ ๐ฏ๐๐ ๐ ๐จ๐๐ฎ๐ ๐๐ช๐ข๐ ๐๐ฃ๐ช๐ฌ๐๐ง ๐๐๐๐๐ข๐๐ง๐ ๐ฃ๐ 200 ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐ฃ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ 300.......
Nagode ๐ค
[7/2, 9:05 PM] BAHAUSHIYAH๐ฅฐ: BAHAUSHIYAH
๐๐ข๐ต๐ต๐ข๐ณ๐ข ๐ ๐ข๐ฏ ๐๐ข๐ต๐ข
๐๐ข๐ฃ๐ช-๐ข๐ด๐ฉ๐ช๐ณ๐ช๐ฏ.
Betrayed-Last page..
๐๐ ๐ข๐๐จ๐ช ๐๐ช๐ ๐๐ฉ๐๐ง ๐จ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐๐ค๐ค๐ ๐๐๐ฃ ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฏ๐๐จ๐ช ๐๐ฎ๐ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ฉ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐๐๐
Acct: 0472282105
๐๐๐ข๐ก๐๐ฉ ๐ผ๐๐๐ช๐ก ๐๐๐๐ข๐๐ฃ ๐๐๐ฃ๐๐
๐๐๐ฝ๐๐.....
200 ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐
300 ๐ฉ๐ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ ๐๐ค๐ข๐๐ฃ ๐๐๐ฎ๐๐ฃ ๐ฉ๐ ๐ฉ๐๐ฃ๐ ๐๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ฃ๐ช๐ข๐๐๐ง ๐ฏ๐๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ง๐๐ฌ๐/.+2347035133148๐๐ป
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐จ๐๐๐๐ ๐๐๐ 500/ ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐ /600 ๐ฉ๐ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ....
Yan Niger Republic...
Zaku tuntube wannan number ne +227 84 50 64 76๐๐ป
๐๐๐๐ฃ ๐ฏ๐๐ ๐ ๐จ๐๐ฎ๐ ๐๐ช๐ข๐ ๐๐ฃ๐ช๐ฌ๐๐ง ๐๐๐๐๐ข๐๐ง๐ ๐ฃ๐ 200 ๐ฉ๐ ๐๐๐ฃ๐ ๐๐๐๐ฃ ๐ ๐๐ฉ๐๐ฃ ๐ข๐ฉ๐ฃ 300.......
Nagode ๐ค
Lallai maza basu da kunya, yanzun duk tilin Iskancin da Aahil yayi min har ya iya kwaso jiki
yazo mu dinke ฦamar da, hmm.
Ban yi mamaki dan na san za arina.
Dan haka tun da ya shigo rayuwata a karo na biyu ya hadu da masifa.
Ai bayi wasa da Damana ba na shiga bashi ciwon kai ta hanyar ajiye shi na manta
dashi, ko yana aji ko baya aji sai ya turo a kirani, ni kuwa naki zuwa koda na fita wata tsabga na
nake zuwa.
Kamar da wasa, sai naga Dr ya dauke wuta. Dama yana cikin damuwa, sai dinkewar mu da
Aahil ta kara mishi sabon tashin hankali.
Sabida ido da ido na fita hanyar shi, yaje Narabi, kuma suka min aika. Bai kawo min ba ya
bawa Driven ya kawo min.
A church ma bawai gane mishi suka yi ba, amma dake suna matukar son service din shi
haka suke lallabani.
......
Na nutsu sosai ina barcin gajiya saboda yau Asabar ce, buga min kofa akayi na tashi. Na
saka hijab dina,
Buษe kofar nayi, Aahil na gani tsaye. Yana latsa wayar shi, sanye da Shadda sky blue.
Rike kofar nayi tare da zuba mishi ido, nace.
"Wani abu kake noma?!"
"Please zan iya shiga?!"
Ya tambaye Ni,
Girgiza kai nayi cikin wani irin tsume fuska nace.
"No way, muyi magana a waye"
"Amma ai..."
"Zanje na kwanta fa!"
Na gaya mishi a takaice,
"Ok amma zaki iya rakani, muje mu karya"
"Idan zaka iya jirana nan da sha biyu maybe muje"
Kallon agogon hannun shi yayi, cikin kaguwa yace.
"Amma!"
"Kai jeka babu inda zani!"
Na ja baya na rufe kofar na,
Na koma uwar dakin nayi kwanciyata.
Kamar wanda aka zarewa lakka haka yake bin kofar dakina da ido, ban san lokacin da ya
bar gurin ba. Ni dai na cigaba da barcina.
Wani buga kofar ake kamar za a b'alla min, tsaki nayi, sannan na fito ina karamin tsaki. A
raina nace.
Mayye yaki tafiya, kallon agogo nake naga karfe sha biyu saura. Sake buga kofar aka yi
na fito. Nima cikin masifa na bude zan balbale shi.
Turus nayi ina kallon jar fuskar Dr Bature, cikina ne ya hautsina bakina na rawa nace.
"Dr!"
Sanya hannu yayi ya bude kofar ya shigo, sannan ya tura kofar ya jingina a kai.
"Bazan hanaki yi abinda kike so ba! Sabida ban isa ba. Ni din waye Christian."
Daga yadda yayi maganar ya sani fahimtar yana cikin damuwa.
"Amma zan cigaba da kallon ki, idan na gaji zan gayawa Parent ษinki su sannan meye
faru. And kar na kuma ganin kafar wancan dattin a Estate dina, in ba haka ba zan iya yin komai!
Which mean zanyi abinda dukkan mu zamu yi kuka har iya karshen rayuwarmu!"
Har gabana ya iso yana kallon cikin idanuna, dan ji yaฦe Kamar ya min mugun duka ko zai
samu sauฦin abinda yake damun shi.
Ni dai ban e kome ba har ya gama zai fita, idanun shi ya sauka akan wayata da nasaka
cahji tana kawo wuta.
Zuwa yayi har gaban wayar, ya duba, ranshi ne ya kara ษaci.
Cire wayar yayi ya mika min.
"Code"
Cirewa nayi na mika mishi, shiga cikin wayar yayi tare da blocking Aahil, sannan ya ajiye
min wayar a saman frij.
Ko kallo bai isheni ba, ya bani takaici, yana fita naga har number ya goge, kuma bafa nice na
bashi number na ba, tsabar masifa ce, sai da ya nimo ni.
Bayan tafiyar shi. Garin kunun tsamiya na hada tare da soya dankalin turawa.
.....
Yadda kuka san bindi haka Aahil ya koma min, ni kuwa naki kula yin shi. Ina sane da hakan.
Ban san me ya faru ba, sai ga Dr ya shigo aji dan wayancewa yayi sannan ya fita.
A raina nace.
"Kaji da gulmarta"
Bayan wani lokaci sai ga A.A, ya shigo. Kafe ni yayi da ido, har gaba na ya iso.
Zai min magana na mike da sauri na dauki kayana zan fita.
Ya kuwa biyo ni yana min magana.
Karo muka yi da Dr, yayi maza ya dakatar da Aahil.
"Ka rabu da ita! Domin iyayenta karatu suka turota! Kai kuma bata mata suna zaka yi a karo
na biyu, pls Aahil ka bar musu yar mutane ta sami sallama."
Ture hannun shi Aahil yayi sannan yace..
"Wallahi bazan iya ba! Ita ce sai dai ni! Kome nata dai sau nawa ne, idan na kyaleta nayi asara
babba, Allah kayi wani abu zan aureta."
Janyo shi yayi suka koma Office d'in Dr.
"Baka da hankali, me zaka cewa VC, akanta sannan kai baka tunanin idan akawa
kanwarka ko yar ka zaka ji...."
"BYC! Ina ruwana damu?! Musulmace yar uwata! Ba kada matsala a cikin wannan yanayin, don
Allah bana son shiga abinda bai dame ka ba, Husnah kuwa ko tana so ko bata so, sai na
kwanta da ita, Kum......"
Ture shi Dr yayi har waje.
"Baka isa ba! Kuma zaka gani, Husnah tafi ฦarfin ka har abada, ita ba irin wawayen mata nan
bane tasan me take yi "
Abin mamaki, sai ga rikici ta kunno tsakanin Bature da Aahil abinda ya matuฦar daga hankalin
mutane da yawa, domin ta kai har sai da suka gayawa junansu kalmai masu zafi.
Dakyar aka shiga tsakanin su, tare da nima na.
Ina kwance bayan na gama shan garin kwaki, kawai naga sakon Dr.
๐๐๐ฎ๐ ๐ฉ๐จ๐๐ ๐๐ฃ๐๐ฃ๐ ๐ ๐๐ ๐ฟ๐ง ๐ผ.๐ผ ๐๐๐ ๐ฉ๐๐ข๐?!
Shiru nayi kafin nayi nazarin abinda zan gaya mishi.
Tura mishi nayi da sakon na yi tsammanin zai iya zuwa ba.
๐๐๐๐!
Banji dadin haka ba, amma bani da zab'in dole nayi haka, Dr nada Zuciya me kyau, sannan
shi ya banbanta da sauran Kiristoci, zai yi wuya ya mara min baya akan aikin gabana.
Ji nayi an daki kofar, dan an murda yaki buษewa, shine aka daki kofar, tashi nayi na bude
kofar, shigowa yayi kamar zai yi kwallo dani.
Tsayawa yayi a gabana ya nuna min kan wayar, jikin shi na rawa yace.
"Gaya min! Ki mai maita min naji da kunne na?!"
Na bude baki zan yi magana Aahil ya shigo.
Komawa gurin Aahil nayi, tare da tsayawa a gefen shi.
Ina murmushi nace.
"Yes muna son Juna! Kuma banga amfanin shigowa rayuwata da kayi ba, karka manta Aahil
Musulmi ne! Kuma ko babu dangantaka tsakanin mu, akwai dangantakar musulunci, Pls ka
rabu damu, dan na amshi tuban shi kuma nasan nan da wata uku zamu zauna a karkashin
inuwa d'aya. Ko Dr Aahil."
Kallon mu yayi bakin shi a sake, jikin shi yayi mugun sanyi, a hankali ya juya zai fita.
"Ina muku fatan Alkhairi!"
Murmushi nayi mishi, sannan ya fita.
B'ata rai nayi sannan na nuna mishi hanya.
"Fitar min a gidana, lokacin da ka wulakantani, a gaban makaranta kayi min haka, matuฦar kana
son mu koma da kake ka fada a cikin makarantar a bani hakuri da abinda kayi min."
Kamar zautacce ya fita, da mugun sauri, har yana tuntube.
Rufe kofar nayi tare da zamewa na fashe da wani irin kuka, har jikina na rawa. Innalillahi
wa'inna ilaihi rajioun!
Nayi butulci, nayi mishi rashin adalci, ya damu dani nasaka mishi abinda yafi kome muni. Nayi
kuka har naji idanuna suna niman yi min ciwo.
Ban tab'a tir da halina irin na yau ba, na wulakanta mutumin da ya damu dani.
......
Allah ka dai ya kai shi gidansa, amma bawai dan yana da nutsuwar tuki ba.
Yana shiga gidan shi ya zube a kan kujeran falon ya dunkule, jikin shi na mugun rawa, ga
wata zazzabi da ta rufe shi.
Dakyar ya lallubi wayar shi ya kira likitan shi, cikin yan mintoti sai ga Likitan, ganin yadda
ya same shi ya daga mishi hankali.
Da sauri ya kira motar asibitin shi, aka zo suka tafi dashi.
Suna isa aka shiga sanya mishi ruwa da isar zukar numfashi, cikin damuwa suke aikin
domin jikin shi birkicewa take.
Kiran Bishop likitan yayi ya faษa mishi halin da dan shi yake ciki.
.......
Bayan awa biyu suka shigo asibiti har zuwa lokacin, suna fama da numfashin sa.
Mommah kuka Devanah kuka, sam Daniel da Bishop ne basu cikin tashin hankali, suna cika
awa daya da zuwan su. Numfashinsa ya tsaya. Jona mishi na wata computer, sannan suka turo
shi zuwa cikin dakin da za a barshi.
Kallon su Mommah Likitan yayi sannan yace..
"Ki biyo ni!"
Abin tausayi yana ce musu, su biyo shi suka bi bayan shi kamar zasu kifa.
Zama yayi sannan ya fara, rubuce rubuce, sannan ya kalle su. Yace.
"Taya kuka bari damuwa tayi mishi yawa?! Gashi nan yau kamar akwai abinda ya gani ko yaji
wanda ya firgita shi, gaskiya zuciyarshi tana cikin kokonto, matukar aka cigaba da tafiya zata
buga! Kun fi kowa sanin ciwon bawai ta bar zuciyarshi bane baki daya, tana tare dashi, karfin
Soyayyarku itace, samun lafiyar shi.
Indai bai rage damuwa ba, toh sai dai a kaishi India su mishi aikin zuciyar, ko da wani
ฦarfe su saka mishi, domin ko wani irin yanayi zuciyar zata kumbura.
Ni a tunana tun muna can Rome ciwon ya laffa ashe tana nan. Toh ku tambaye shi meke samun
shi.".
"Ba komai bane, sai takura mishi da muka yi ya auri Devanah. Ni dai don Allah ku taimaka min
Yarona ya tashi."
Surutun da Mommah tayi ba iyaka dan gani take auren Devanah da aka kakkaba mishi itace
solar fad'awarshi matsalar.
Haka suka wuni a cikin asibitin suna addu'a. Kwana suka yi a kanshi, suna addu'a.
.....
Nima haka na kwana cikin tashin hankali da damuwa. Da safe muna da ajin shi karfe biyu. Koda
na shiga makarantar sai na samu wai ashe bai da lafiya, ba zai samu shigowa ba.
Ban tab'a shiga mafi girman tashin hankali ba irin na yau, dan ji nake kamar zuciyata zata
buga. Da sauri na juya zan fita.
Wannan dan wahalar ya tare ni, wai nazo muje hutawa.
Murmushin bakin ciki nayi mishi na kalli agogona nace.
"Bazan je ba! Ko akwai matsala?"
Ina gama faษar haka nayi wuccewa na, tare da barin shi a gurin.
Bai fasa ba dan har gida ya biyo ni,
Zan shiga cikin gidan yayi wuf ya fito yana magana.
"Haba Hussy! Don haka ai kece kika ce we are in love;"
"Oho! Really! Toh na fasa!" Na gaya mishi tare da wucewa na,
"Please Please! Hussy don Allah karki yi min haka! Wllhy am fall in love, with you"
"Are You sure?" Nayi mishi tambayar renin hankali,
"Am seriously"
ฦamar zai fashe da kuka,
"Hmm! Zan yi tunani akan haฦa, excuse me!"
ฦamar ya saka hannu a kanshi yayita zuba ihu,
Ina shiga, ban san hawaye na zuba min ba sai da na shiga ban daki naga ashe kwalla ne
yake jike a fuskana, dan ina shigo wa sai da na jingina da bango tare da rintsa idanuna, kuka na
sake me mugun cin rai. Meye matsalata,.meye na aikata mishi.
Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Dan bamu Yarena Addini daya me yasa nayi amfani
dashi dan na kusanci Aahil.
Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun! Tun ban yi nisa ba, kome ya wargaje min. Me yasa bani da
sa'a....
Haka nayita kuka ina watsar da kayan wakana.
......
Karfe takwas na safe, ya buษe idanun shi. Ganin familyn shi tare da Devanah, sai tausayinta
ya kama shi for the first time, yaji irin yadda take ji. A gaya maka ba ayinka. Ashe haka
Devanah take ji a lokacin da yake gaya mata magana cikin harsh's tongue, Mika mata hannu
tayi ta kalli bayanta taga itace yake dai kira.
Da sauri ta isa gare shi, rike hannunta.
"Am sorry!"
Kifa kanta tayi a gefen hannunshi ta fashe da kuka,
Murmushi me ciwo ya sake, yana kara godiya ga Yesu da ba son Husnah yake ba, kawai yana
jin ba dad'i ne sabida shi ya daukota. Daga gaban iyayenta.
A haka suka sanya shi a gaba da tambayar meke damun, murmushi yayi kawai domin bayi da
amsa, idan ma ya faษa tabbas sai kowa yayi mishi tofin Allah tsine. Kuma shima abin kunya ce
yana Pastor guda, me jagorantar church guda, dan haka yayi shiru yana biye musu suna mishi
magana zai ce ALLAH ne ya daura mishi.
.....
Lokacin da me kaini makaranta yazo, har nace mishi bazani ba, sai na tambaye shi wani asibiti
yake.
Cewa yayi na shiga ya kaini, banyi kasa a gwiwa ba, na bishi...
Kash...... Alkalamina na free ya kare! Nayi nayi ya tashi ya tsaya...
Bishop!
Mommah!
Devanah!
Tohfa.... Me zai faru ๐ฒ
Aahil..... Is fall in love with Husnah! Or fall in betrayed.
Narabi....
Baba Yawale... Etc...
Yoland.....
Imam Moddibo
Muhmood Dan Kasa
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels