Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
mai ฦ™arfi ne, mai ฦ™auna, da kuma kamunkai.(2 Timoti 1:7) dan haka sai kika watsar da halin ฦ™arfi daga Uwayen mu kika aro halin tsoro daga wanda bai jibanci Ubangiji me ceto ba." Girgiza mishi kai nayi cikin kuka nace. "Hakika ilmi kogi ne! Ilimin Ubangiji itace bata da iyaka, nayi imani da Allah kuma zan iya kawo maka kadan daga cikin kitabul Tauhid" ....... Karku manta Wannan book kuษ—i ne. Idan ta bank ne=200 Idan kuma katin mtn=300 Gama su bukatar VIP=500 bank account Kuma katin mtn ne=600 Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdul Rahman Manga Idan ka biya ka sanar dani ta wannan number- 08130269641๐Ÿ‘ˆ๐Ÿป Thanks........ Idan kuma kana son Inuwar Gajimare! Kayi min magana ta wannan number! Shima. [7/2, 8:47 PM] BAHAUSHIYAH๐Ÿฅฐ: _BAHAUSHIYA_* ๐Ÿ˜ญ๐˜๐˜ข๐˜ต๐˜ต๐˜ข๐˜ณ๐˜ข ๐˜ ๐˜ข๐˜ฏ ๐˜”๐˜ข๐˜ต๐˜ข๐Ÿ’” ๐™†๐™–๐™˜๐™ค๐™ ๐™–๐™ฃ ๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž๐™ฃ ๐™Ž๐™–๐™™๐™–๐™ช๐™ ๐™–๐™ง๐™ฌ๐™– ๐™˜๐™š! ๐™•๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–๐™— ๐˜ผ๐™—๐™™๐™ช๐™ก๐™ก๐™–๐™๐™ž ๐™’๐™–๐™ฏ๐™ž๐™ง๐™ž! ๐™ˆ๐™–๐™ข๐™–๐™ฃ๐™–๐Ÿฅฐ ๐™ˆ๐™–๐™๐™–๐™ž๐™›๐™ž๐™ฎ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–! ๐™„๐™ฃ๐™– ๐™ฉ๐™จ๐™–๐™ฎ๐™š ๐™ฃ๐™š ๐™จ๐™–๐™—๐™ž๐™™๐™– ๐™ ๐™–๐™ง๐™›๐™ž๐™ฃ ๐˜ผ๐™™๐™™๐™ช'๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™™๐™– ๐™ง๐™–๐™ฃ๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™๐™–๐™ž๐™›๐™š ๐™ฃ๐™ž ๐™๐™–๐™ง ๐™•๐™ช๐™ฌ๐™– ๐™”๐™–๐™ช๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜, ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™œ๐™–๐™›๐™–๐™ง๐™ฉ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ ๐™ž ๐™™๐™– ๐™๐™–๐™๐™–๐™ข๐™–!๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ My fault Babi-Biyar Dem sun ka ciwa Baba mutuncin akan yace bazai aurar dani ba sabida bana son Manga, gwara muyi nisa dasu sabida matukar suna ganin mu, kome zai iya faruwa. Dan haka suka hana Baba gadon shi, kuma suka hana shi gonar shi da yake nomar rani. Mun dawo toro sai Abokin Baba Alhaji dan Azumi ya bashi shawara me zai hana na gwada yin jamb, kuma Alhamdulillah. Baba yayi na'am dashi, amma ya gaya mishi burin shi nayi karatu a fannin ilimin likitanci yake so. Domin baya so wani ya sake rasa matar shi like him. Sai dai Alhaji Dan Azumi ya gaya mishi gaskiya idan yana son nayi karatu likitanci, dole ya dauke ni zuwa Zaria nayi jamb a can, kuma shi zai mishi hanya ya sama min takardan shedar yar jahar Kaduna. Toh Jamb zai min sauki. Gaskiya bA lokacin Baba yayi farin ciki sosai musamman da Allah ya hada shi da mutum na gari me bashi shawara na gari. After tuwo weeks. Baba da Abokin shi suka kai ni har Kaduna, muka yi registration na Jamb, kuma suka bani lokacin da zan zo nayi jarabawar. Ganin Yanayin garin Kaduna yayi matuฦ™a burge Baba, cikin jin dadi yacewa Abokin shi. "Gaskiya zan dawo na da zama kaga tsakanin tunda anan na fara kuruciya ta." "Ai Kaduna tayi toh ya aikinka?!" " Ai me sauki ne, sai na kawo Iyalina nan da zama sabida bana son damuwar Ahalina ya shafi rayuwarsu." "Ai akwai reshen ma aikatan mu a nan. Kuma zasu baka transfer." Abin yayi wa Baba dad'i kuma ya sanya shi farin ciki. Gidan wata Kanwar Alhaji Dan Azumi suka bar ni, Bana da Alhaji suka tafi niman inda zasu yi registration,. Bayan sun sha karamar wahala suka same gurin, ce musu aka yi sai sun fara niman min takardan shedar ta jahar kaduna. Allah ya taimaka sun san mijin Kanwar Alhaji shi ya musu jagora aka rubuta musu ฦ™aramar takarda kafin a basu na asalin wanda zai iya daukar kwanaki. A cikin kwana biyu suka gama min kome sannan suka koma. Ni kuma na cigaba da zama ina zuwa wani lesson class,. Kuma matar da take da suna Umma tana da kirki. Sai da muka yi mako biyu kafin muka yi jarabawar wanda muka gama tsurewa (tsorata) Dama Ni na cika Medicine ne, kuma Allah da ikon shi ban samu Point din da ake bukata ba, dan Medicine ana bukatar 300 point, Ni kuma na samu 280, koda na koma Narabi, nan muhawara ya tashi inda Innarmu tace na nemi wani course, tunda su Medicine suke bukata, shi kuma Baba sai ya nuna nayi nurse . Tunda point dina sunfi na nurse ษ—in. Karshe suka tsaya nayi nurse ษ—in tunda akwai akwai degree din shi.. Tsarin A.B.U yana da matukar burgewa, mu basu takura wasu kananun jarabawa, indai har ka tsallake Jamb toh magana ya kare. Bayan wasu kwanaki aka kuma kiranmu domin screening, muna gamawa. Aka turo mu gida da Zungure takardan registration. ..... Kifa kaina nayi akan cinyata na sake kuka me mugun cin rai, sabida nayi Kuskure, shiru yayi yana sauraron kukana, ina cikin kuka naji karar wakar churchi wanda suka fara. "Zamu fara! Baitotin yabon Yesu me ceton mu!" Tab'a kan motar shi yayi, horn d'ago kai nayi, ya tsurawa wayar idanu. Sannan ya saci kallona, kana yayi picking call din. Sake baki nayi ina kallon shi sabida Yadda ya zage yana shagwaษ“a. "Yessu ya Albarkaci rayuwarki, Mommah!" "God Bless! Ina ka shiga ne!" Ta tambaye shi. Murmushi me sauti ya sake, sannan yace. "Mommah! Kinsan Abokina Aahil yana aure. so dat mune broom friend" Satar kallona yayi yaga na kauda kai ina kallon window, dake ya saka wayar a loupspeak. "God Bless! Yessu ya Albarkace ka, amma yaushe zaka yi naka auren kullum Devana sai tazo, tana cikin damuwa." "Mommah! Tunda ta damu sai tayi hakuri ษ—an idan baki manta ba saura two weeks fa." "I know that but, she worry about You" "Mommah baki yarda dani bane!?! Ya tambaye ta. "Haba My Son! Kana tarbiyya na ne bazan yarda da kai ba! Aiko Joel da Danieal ban yarda dasu ba kamar yadda na yarda da kai, My Son idan kana kan hanya sauka gefen titi, let me pray for you." Gangara gefen hanya yayi, sanann yace. "Mommah na sauka,and AM close my eyes am already to your praying." "Oh! Jesus! Ga yarona a gare ka, don't let evil eyes, evil people, nd demons to come to him!" "Amen! Amen! Amen!" Ya fada sau uku. "Lord protect my Son from any bad ladys!" "Amen!" "Lord! Blessings my son has a good person! Make him be a good person in the world! Lord bring any Happiness for him life! Lord don't let any one to hurting my son! Oh God in the name of Jesus Christ and proud of your blessing God don't let my son to leave me!" "Amen! Amen!?" "Oh Lord bring good destiny in my son life! God don't let bad destiny came to him, Lord am standing today because of My son Good Destiny, please Jesus don't bad destiny came to him! Am promised you be a good Fellowship in Church." "Amen mommah! Thank you for your Goodness, am happy to hear that you are my Mom! Still am always proud of you! Because am so Lacky in the world" Yau naga yadda iyaye suka shiga rayuwar yaran su, ta yadda babu wanda zai iya shiga tsakaninsu. "Goodnight my sweet Mom!" "Goodnight my beautiful Son!" Tabbas tai gaskiya Dr Bature ya hadu, iya haษ—uwa, dan ni ina mishi kallon kamar ba Christian ba, Sabida yanayin shi kamar irin Fulanin nan ne, hatta gashin kanshi sak ta fulani ne, manyan idanun shi. Kai komai na Dr Bature kamar ta fulani ne. Ajiyar zuciya ya sauke ganin yadda na shiga duniyar tunani. Sako ne ya shigo min, na kalli wayar, Muba! Na gani a tsorace na daga na bude wayar tare da son bude sakon. Juya wayar nake, na kasa buษ—e sakon, kira ya shigo min. Abinda ya fito akan allon wayar shine. THE BEST MAN. Hawaye ne ya zubo min hannuna na rawa, na kasa amsa kiran, karb'an wayar yayi daga hannuna, lokacin ya tsinke. Kallona yayi ganin ina kuka sosai. "Any problem?!" Jan hancina na nayi, sosai lokacin da wani kiran ya shigo, dauka yayi tare da daura min akan cinyata. "Hello Addarmu! Baba ba lafiya! Wallahi ciwon ya tab'a mishi huhuh shi. Addarmu mun je Narabi niman taimako adda kamar ba yan uwan shi ba, sauka wulakanta mu, addarmu da kudin magani da kudin jinya ana niman Naira miliyan daya da rabi, Adda gashi mun kwashe komai mun sayar, Wallahi kudin hannun mu...." Datse kiran nayi, cikin wani irin ajiyar zuciya. Daukar wayar yayi, ban san me yayi ba sai dai ya kashe baki daya, ya mika min. Karba nayi na saka a cikin pose Dina na kalle shi, cikin sanyin jiki nace. "Please ko zan iya sauka a nan, sannan nawa ka biya kudin jinyata" "Waye ya gaya miki ana shafa min labari a barni a duhu, comon karasa min labarin da kika fara, and taya kuka haษ—u da Aanil. Har kika yi decided to sacrifice your self, for him" Sunkuyar da kai nayi, sannan na share kwalla na, nace. "Babana!" "Bai da lafiya ko ba haka zaki gaya min ba" Kura mishi ido nayi, sannan na sunkuyar da kaina, nace. "Don Allah! Ka barni na tafi!" "Your exams fa!" Goge kwalla nayi, nace. "Da na tsaya withdraw Dina Zasu yi before su wulakantani gwara na bar makarantar" "Ok! But me Zaki gayawa Parent dinki?! About your Achieve" Kuka ne ya kwace min, na girgiza mishi kai nace. "I with let dem no about my destiny?!" "Heyyyy! Kept saying destiny, sabida Babu any Destiny, it's just your desires, ko ba haka ba. Kaddararki itace kina zaune Dr A.A zai zo ya faษ—a kanki da karfi ya rabaki da Kimarki, " Kuka da nake ne ya karu, nace. "Amma he came to me in the name of love!" Kura min ido yayi sannan ya kwashe da dariya. "Aaah! In the name of love? Funny lady, him came to you in the name of betrayed, Zaki ce malama, bari na gaya miki karin magana na daga littafin me tsarki. Wawa bai kula ba, ko ya fahimci abu, ko bai fahimta ba. Abin da yake so ya yi kaษ—ai, shi ne ya nuna kuzarinsa.Karin Magana 18:2! Kin fahimci abinda ake nufi shine abinda kika aikata." Duk yadda naso na kare kaina yaki, sannan ya cigaba da tuzurani. Har nayi zuciya zan fita yace. "No ai sai kin bani sauran labarin, domin bazaki sanya ni uku ba. Idan da lokacin da kika fara bad love dinki, har zagina sai da kika yi, kinsan me yasa nake jin ciwon na ganki kina zuwa gurin shi, sabida ina da kanwa like you, kuma lokacin gani kike kina da Freedom, sabida ke yar jami'a ce. Kina cikin best student wanda ake hasashen zaki fito da First Class, a department dinku, But kika yi wasa da damar, da kika ji labarin zai yi aure sai ki zuba ido Kiga abinda Ubangiji zai miki. You guys har kira na Mr Arrogant kuke!" Ban tab'a jin yayi dogon magana ba sai yau. " Ki karasa min yau ina da night service amma kin rike ni da labarin ki, kinsan taran nawa za a cini idan banje ba." Bakin ciki kamar ya kashe ni, na zauna ina bawa arne labarina. Kauda kai nayi cikin tsiwa nace. "Bazan karasa ba!" "How old are you!" Share shi nayi Kamar banji ba. "Hmm! Kin barni ina ta magana ko kinji fushi ne" "24 Next month." "Hmm! Ba dai October ba" Juya Mishi keya nayi dan ya fara bani haushi, dama haka yake da magana. "Ok Please ka rasa min labarin, kika sani ko zan san wani solution da zan taimaka miki warware matsalarki da Dr Aahil" ...... Karku manta Wannan book kuษ—i ne. Idan ta bank ne=200 Idan kuma katin mtn=300 Gama su bukatar VIP=500 bank account Kuma katin mtn ne=600 Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdul Rahman Manga Idan ka biya ka sanar dani ta wannan number08130269641๐Ÿ‘ˆ๐Ÿป Thanks........ Idan kuma kana son Inuwar Gajimare! Kayi min magana ta wannan number! Shima. [7/2, 8:47 PM] BAHAUSHIYAH๐Ÿฅฐ: _BAHAUSHIYA_* ๐Ÿ˜ญ๐˜๐˜ข๐˜ต๐˜ต๐˜ข๐˜ณ๐˜ข ๐˜ ๐˜ข๐˜ฏ ๐˜”๐˜ข๐˜ต๐˜ข๐Ÿ’” ๐™†๐™–๐™˜๐™ค๐™ ๐™–๐™ฃ ๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž๐™ฃ ๐™Ž๐™–๐™™๐™–๐™ช๐™ ๐™–๐™ง๐™ฌ๐™– ๐™˜๐™š! ๐™•๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–๐™— ๐˜ผ๐™—๐™™๐™ช๐™ก๐™ก๐™–๐™๐™ž ๐™’๐™–๐™ฏ๐™ž๐™ง๐™ž! ๐™ˆ๐™–๐™ข๐™–๐™ฃ๐™–๐Ÿฅฐ ๐™ˆ๐™–๐™๐™–๐™ž๐™›๐™ž๐™ฎ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–! ๐™„๐™ฃ๐™– ๐™ฉ๐™จ๐™–๐™ฎ๐™š ๐™ฃ๐™š ๐™จ๐™–๐™—๐™ž๐™™๐™– ๐™ ๐™–๐™ง๐™›๐™ž๐™ฃ ๐˜ผ๐™™๐™™๐™ช'๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™™๐™– ๐™ง๐™–๐™ฃ๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™๐™–๐™ž๐™›๐™š ๐™ฃ๐™ž ๐™๐™–๐™ง ๐™•๐™ช๐™ฌ๐™– ๐™”๐™–๐™ช๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜, ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™œ๐™–๐™›๐™–๐™ง๐™ฉ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ ๐™ž ๐™™๐™– ๐™๐™–๐™๐™–๐™ข๐™–!๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ girls-education Babi-hudu Da farin cikin suka dawo, tare da alkawarin baza su bari kowa yasani ba sai cikin ya nuna kanshi. Tunda suka dawo Baba ya zamewa Innarmu kamar Jela, idan tana aikin wahala fada yake sosai, har ta kai Innarmu ko ruwan wanka bata kai mishi, ฦ™omai na niman lada ya hanata, inda yake cewa. "Ba damuwa Zainab, Ni zanyi aikin Allah ya baki ladan." Wannan sauyin ya sanya aka shiga cewa Innarmu tayiwa Baba faraku. Da Yadiko,.yana ji amma yayi biris da kowa. Haka suka gama surutunsu babu wanda ya tanka musu, kwatsam sai ga Yadiko Rakiya da ciki. Allah ya gani baba yaso suke birni a duba cikin amma suka daurawa kansu muguwar al'ada. Haka suka zauna har cikin Innarmu ya fito, ranar da Yadiko ta kyalla ido taga cikin Innarmu, bata kwana ba sai da cikinta ya zube, sabida mugun nufinta a kan Innarmu, sai aka shiga cewa toh Innarmu tasan abinda ta taka. Sabida Jahilci, da duhun kai da rashin hankali irinta mutanen kauyen. ...... Tafiya tayi nisa inda tasaka mutanen da suke bayan Yadiko suka fara hijira zuwa bayan Innarmu. A hankali kome ya sauya. Cikin Innarmu yana cika wata tara, aka shiga kawo mata rubutu daga Kakanmu Malam Manga. Tana sha tana shafawa a cikin. Sai da Cikin ya wuce kwanakin shi sannan, Allah ya d Sauketa lafiya, inda aka samu mace. Murna a gurin Baba ba a magana, dan tunda aka kawo ni gurin Malam Manga, yake satar kallona. Murmushi Malam Manga yayi sannan yace. "Ina bawa kowa Zabi a kowacce haihuwa, musamman na fari, sai dai wannan karon ka taimake ni na sanya mata Asma'u" A son iyayena idan namiji aka samu, zasu sanya mishi Abdullah, idan mace ce kuma zasu sanya mata Amatullah! Sai gashi Malam Manga ya min huduba da Asma'u, kasancewar Baba yayi zaman maraya,(birni) sai yace toh a kirani da Husnah. Haka aka yi kuwa, Husnah ya karaษ—e gidanmu, Idan na gaya muka girman gidanmu zaka sha mamaki, domin kuwa Babban gidane. Satin suna na zagayowa aka yi suna, inda Dangin Innarmu suka mata sha tara na arziki, tare da fatan badi su dawo suna, dan since da alama shukar da suka yi zata yi yabanya da yado. Sannu sannu bai hana zuwa, sai dai ajima ba aje ba. Tafiya tayi nisa, ga Yadiko kullum ta samu ciki sai ya zub'e. Wani abinda ya kashe mata jiki shine yadda Innarmu, ta bata ni ba tare da ta nuna damuwarta akai na ba. Wata na takwas, Innarmu ta fara wani laulayi me zafi, dole tasanya aka yaye ni, abinda ya kuma bawa mutanen gidan mu mamak yadda Innarmu tace tabarwa Yadiko ni duniya da lahira. Haka ya kuma karawa Innarmu daraja a idanun Baba har da Kakanmu, kuma baba bayi wani damu ba. Yadiko da kanta ta haษ—a min, abincin yara irin waken soya da gyad'an, dawa kuwa daman akwai a gidan aka fara bani, har tanawa Inna gori da cewa. "Bafa abinda me shan nono zai nunawa Husnah, domin kome nata cass ne!" Murmushi Innarmu take dan ita babu ruwan ta dani tana fama da kanta. Duk yadda aka so ganin an raba kansu Innarmu abin yaci tura dole aka zuba musu ido. Ina da wata goma sha takwas, Innarmu ta haifi Mubarak. Wanda tasha azaba, kuma suka ki kai ta asibiti. Tunda ta same kai lafiya sai ya kudira a ran shi ita ko Yadiko duk wanda ya kuma samun ciki toh zai kai su asibiti. Wasa wasa sai da Innarmu tayi haihuwa biyar, lokacin ina da kusan shekaru takwas. A lokacin ne Allah ya nufa Yaddiko zata haihu, sai da kashe koda aka zo haihuwar yazo da gardama, duk yadda Baba yaso akaita asibiti suka k'i fir, aikuwa ya haukace musu, dole aka kawo keken shanu aka fiddata zuwa wani karamin asibiti a garin gumau. ...... Kwallar da ya sauko idanuna nake gogewa, ina kallon shi ya buษ—e goran ruwa ya mik'a min. Kadan na sha sannan na mika mishi, juyowa yayi ya zuba min ido. Wani irin kallo yake bin goran da shi, sannan ya amsa ya rufe. "Baki ci abinci ba?! Kuma kina bani labarin ki." Sunkuyar da kai nai sabida ban son yana kallona har cikin jikina nake jin karfin idanun shi. "No bani jin yunwa ne" "Ok! Ina jinki" Share kwalla nayi a karo na biyu sannan na cigaba da bashi labarina. Haka suka kaita asibiti, malam jinyar suka yita zagin Baba da Innarmu, tunda suka shiga da ita wani daki, ake abu daya. Sai da suka kwana suka wuni, sannan aka kira su bayan an fito da ita sabida ta galabaita ainun, dakyar taja numfashi. "Innar su! Baban su! Ina niman yafiyar ku don Allah ku yafe min, kuma ku fita daga wannan kauyen dan bazai kare ku da ฦ™omai ba sai bakin ciki, Ni kan bazan tashi ba, amma don Allah! Ka sanya Mubarak da Husnah su zama haske farin wata ga yan garin nan, ina rokon ka koda Mubarak bazai yi ba, katsaya Husnah ta ilimantu. Sabida jahilci har abin cikin ya rube, ya tab'a mahaifar." Tari ta fara wanda ya haifar mata da duban jini, cikin lokaci ฦ™alilan, sai gashi ta birkice. Mayar da ita ciki akayi, tare da bata kulawar gaggawa. Amma ina Allah yafi mu sonta. Kuma ya amshi abin da, bayan tahaife yaro namiji gawa. Wannan mutuwar ta ratsa zuciyar Yan gidan mu, tare da girgiza su. Iyayena kan ba a magana, domin mutuwar ta musu wata irin duka na musamman, takai ko magana Baba bai yi. Nikam da nake tsammani itace ta haife ni, sai da nayi jinya sosai Mamana ta rasu. Bayan rasuwar ta da wata shida ne, Baba ya shiga faffutikar sai nayi Karatun boko, fir Malam Manga yaki sakamakon, nuna illar haka yara suke lalacewa. Baba yayi mishi bayani amma dake an zuga Kakanmu yaki sauraron shi. Dan haka ya barwa Allah zabin abin. Ana cikin haka sai aka zo niman mutanen da zasu taya wata kamfanin kasar China, aiki domin tonar ma'adinai. Daukar farko aka ษ—auki Baban mu, sakamakon yana da ilmi da kuma sani akan boko, gashi aikin kowa naso. Lokacin da Baba ya fara aikin sai suka sanya shi a matsayin shugaban leburori, kuma shi yake biyan kowa wani lebura. Yana cikin wannan aikin dake a Toro ake sai da yasan yadda ya dawo damu kusada shi, kuma burin shine nayi karatun boko. A lokacin mu biyar ne, Ni Mubarak, Maryam, sai Abdullahi, sai Ghaddafi. Mu biyu mata uku maza, kawai sai aka sanya mu a makarantar ni da Mubarak. Allah ya taimaka babu wanda ya sani. Kuma lokacin ina da shekara kusan tara. Dake wani mutum ya bawa baba shawaran ya samu a na kuษ—i, dan lokaci sosai baba ke samu. Yana aikin nan a can na rabi yana nomar rani, wanda ta sanya yan uwan shi suka fara nuna bakin cikin su a fili. Amma Allah ya fisu, muna makaranta cikin nutsuwa har muka isa zango farko dake nayi kokari da muka dawo sai aka kai ni aji hudu dan da aji biyu nake. Haka Rayuwar mu ya cigaba da tafiya, har na isa aji shida wanda shima tsallake ne, bawai dan nafi kowa ba, a'a sai dai na girma da yawa a primary school, dan haka ina gamawa kai tsaye aka kai ni wata makarantar kwana dake Bauchi da taimakon wani abokin Baba. Sai a lokacin Malam Manga yaji labari yayi fada har yayi fushi da Baban mu, su kuma yan bakin ciki haka yayi musu dadi. Kullum Baba sai yaje niman yafiyar Malam Manga, shi kuma yace yafiyar kenan. Ya cire ni a makarantar boko, amma baban mu yaki, baba yayiwa Malam Manga bayani akan ilimi ya mace. Amma fir yaki fahimtar. Nan yace indai ba zai cire ni a makarantar ba kar ya kuma zuwa inda yake. ...... Baba yayi bakin ciki akan abinda Malam yayi mishi amma ya shanye, da farko bana yaso cire ni, amma daga baya aka bashi shawara ya barni. So shi rayuwar nan da muke ciki babu abinda yake tafiya damu kamar karfin addu'o'in, Du'a' is best solution for any Muslim issues, dan haka iyayena dem forget about du'a', sai abinda zai cika musu burin su, musamman da ake son na zama daya daga cikin mutane musu daraja. ..... Baya shekara biyar zuwa biyar na gama FGGC, abinda yasa na gama saboda ranar da muka je registration, amadadin a bani jss one sai aka yi min a tuwo. Dan haka na cigaba da karatu na, kwatsam bayan dawowa na, muka wayi gari Malam Manga ya rasu, abinda ya daga hankalin Yayun Baba da kanen shi suka ce shine yayi ajalin mahaifin su, sabida kullum maganar tafiyar Husnah boko da ita yake kwana yake tashi. Idan hankalin Baba yayi duba ya tashi, so sai suka nuna cewa ai idan yana son su yafe mishi sai dai ya dauke ni ya bawa yaron Baba Yawale aurena, Manga Karami. Kan Uba, karka manta a lokacin i was 18 to 19yrs taya zan yarda da wannan shawaran kaga Mangan ne, wani kazami dashi babu ilimi arabi balle boko. Murmushi baba yayi sannan yace. "Ku tura a kirata sannan a gabanku aka kira Manga idan ta amince dashi wallahi bazan bar garin nan sai an daura mata aure dashi idan bata amince ba Ni ba zan mata dole ba." Dan haka aka tura nazo Baba Iro shi yayi min magana "Husnah! Mun zab'a miki miji da fatan bazaki bamu kunya ba," Kallon Baba nayi kaina a sannan. Na sunkuyar da kai na, hawaye na zuba min, taya ma zan auri mutumin da bai zauna ko a Class ba. Taya zan kashe burin iyayena? Taya zan yi rayuwa da mutumin da bai san me ake kira da Education ba, taya zan rayu a cikin muhalin da basu yarda da akwai ilimi ba, ba idan nayi haka na kashe sa ran iyayena da kwarin gwiwar su, daga kaina ba zasu kuma jin su tsayawa wata yarinya ba. D'ago kaina nayi cikin kuka nace. "Baba Iro ni..ni..ni bana..." "Baki son shi?!" Inji Baban shi, gyad'a mishi kai nayi, cikin shashekar kuka. "Ai barewa batayi gudu ba D'anta yayi rarrafe ba, Habibu ni Yarka tacewa bata son dana! Toh shi kenan! Amma ka sani zamu maka adalci daya ka dauki Iyalanka ku bar garin nan kafin musaka yara su muku atole, tunda kun bar Musulunci, samun mu Bahaushiya an haife tane dan tayi ta haifa mana yarana, sannan muna jin dadin su, iya namu mu kawo musu tsaba su surfa su daka su sarrafa shi domin ya'yanta. BAHAUSHIYA, bata da wata darajar da ya wuce dakin mijinta dan nan ne aljannarta yake, Amma kai tun ba aje ko ina ba ka fandarra da Yarka bahaushiya. Kamar yadda ka watsawa Malam kasa a ido shine yau ka watsa mana, toh muna nan da kai Yarkan sai ta rakito maka abin kunyar da sai ka rasa inda zaka saka kanka, fita ka bar mana garin mu kafin mu aikata maka ba dai dai ba..... #SupportGirls-education Karku manta Wannan book kuษ—i ne. Idan ta bank ne=200 Idan kuma katin mtn=300 Gama su bukatar VIP=500 bank account Kuma katin mtn ne=600 Acct: 0472282105 GTBNK Ramlat Abdul Rahman Manga Idan ka biya ka sanar dani ta wannan number08130269641๐Ÿ‘ˆ๐Ÿป Thanks........ Idan kuma kana son Inuwar Gajimare! Kayi min magana ta wannan number! Shima. [7/2, 8:47 PM] BAHAUSHIYAH๐Ÿฅฐ: _BAHAUSHIYA_* ๐Ÿ˜ญ๐˜๐˜ข๐˜ต๐˜ต๐˜ข๐˜ณ๐˜ข ๐˜ ๐˜ข๐˜ฏ ๐˜”๐˜ข๐˜ต๐˜ข๐Ÿ’” ๐™†๐™–๐™˜๐™ค๐™ ๐™–๐™ฃ ๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž๐™ฃ ๐™Ž๐™–๐™™๐™–๐™ช๐™ ๐™–๐™ง๐™ฌ๐™– ๐™˜๐™š! ๐™•๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–๐™— ๐˜ผ๐™—๐™™๐™ช๐™ก๐™ก๐™–๐™๐™ž ๐™’๐™–๐™ฏ๐™ž๐™ง๐™ž! ๐™ˆ๐™–๐™ข๐™–๐™ฃ๐™–๐Ÿฅฐ ๐™ˆ๐™–๐™๐™–๐™ž๐™›๐™ž๐™ฎ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™–๐™ž๐™ฃ๐™–! ๐™„๐™ฃ๐™– ๐™ฉ๐™จ๐™–๐™ฎ๐™š ๐™ฃ๐™š ๐™จ๐™–๐™—๐™ž๐™™๐™– ๐™ ๐™–๐™ง๐™›๐™ž๐™ฃ ๐˜ผ๐™™๐™™๐™ช'๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™™๐™– ๐™ง๐™–๐™ฃ๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ ๐™ž๐™ ๐™– ๐™๐™–๐™ž๐™›๐™š ๐™ฃ๐™ž ๐™๐™–๐™ง ๐™•๐™ช๐™ฌ๐™– ๐™”๐™–๐™ช๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜, ๐˜ผ๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ฎ๐™– ๐™œ๐™–๐™›๐™–๐™ง๐™ฉ๐™– ๐™ข๐™ž๐™ ๐™ž ๐™™๐™– ๐™๐™–๐™๐™–๐™ข๐™–!๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜ Husnah๐ŸŒบ Babi-uku. "Karkata a rayuwar danโ€™adam. Allah madaukakin sarki ya halicci halitta ne domin su bauta masa, kuma ya sawwake musu abinda zai taimaka musu na arzikinsa, Allah madaukakin sarki yana cewa: Maโ€™ana:โ€œKuma ban halicci aljan da mutum ba sai domin kawai su bauta mini. Bana neman wani arziki daga gare su kuma bana bukatar da su ciyar da ni. Lalle Allah shi ne kadai mai azurtawa kuma mabaโ€™abocin karfi sosaiโ€. Suratuz Zariyat, aya ta:56-58. Mutum a halittar da Allah ya yi masa zai bautawa Allah ne shi dakai inda zaโ€™a bar shi, ya zama mai son Allah ya na bauta masa ba ya yi ma sa shirka, sadai abinda ya bata wannan (dabiโ€™ar) kuma yake karkatar da ita shi ne. Abin shedanun aljanu da na mutane su ke kawata mata na abinda sashin su yake yi wa sashi wahayi na kawatacciyar Magana kawai don rudi, shirka wata aba ce da ta zo daga baya kuma ta kutsa kai ga halittar da Allah ya yi wa mutum, Allah madaukakin sarki yana cewa:" "Kinga dama kin san da wannan kika yi wasa da kimarki?!" Ban san lokacin da kwalla ya zubo min ba. Sai naji na muzanta, Wanda ba musulmi ba kenan ina kuma musulimi yayi min wannan tambayar fa. Kirjina ne yayi min nauyi sabida kukan da nake yi, sauka nayi a gadon nake ban daki. Koda na fito ban same a ciki ba. Dan kwalin Kaina na cire zanyi sallah aka turo kofar. Mika min Sallaya karba nayi na shimfida inda nake tsammanin itace alkibla, tunda na fara sallah nake zubda hawaye ina kaiwa Allah kuka na, ko zai bi min hakkina. Ina idarwa na zauna addu'a, har ya shigo, tsayawa yayi daga bakin koma yana sauraron kukan da nake rerawa, tare da Addu'ar Allah yabi min hakkina. Tab'e baki yayi cikin ko in kula yace. "Idan zaka yi addu'a! A gurin Ubangiji me ceto, sai ka fara da kanka, ka fara yin yaki da kanka." Shiru yayi sannan yace. "Idan aka yi magana kun fi kowa zakewa akan ku musulmai kuna da Kamun kai, duk wani mugun fasali yana ga Addinin Christian, gashi mu da muke Christian bamu yi abinda kuke yi." Shiru nayi tunda nasan duk abinda ya faษ—a gaskiya ne, kuma a halin yanzun ban isa wanke kaina ba, tagumi nayi hawaye na zuba. Mai da hankalin shi yayi kan wayar shi, yana latsawa. Yau a karon farko da na d'aga ido na kalle shi, cikin nutsuwa. Baki ne ba can can ba, kuma yana da matsakaicin tsayo, ya yana da kome dai dai misali, ba abinda yake kara mishi kyau kamar ฦ™wayar idanun shi, wanda suka kasance harara garke. Gashin kanshi a kwance take kamar ta fulani, wacce ta zagaye Wadatacce sajen fuskar shi. A kalla Dr Bature zai kai shekaru talatin da tara, domin yafi Dr Aahil. Tunda nake ban tab'a nutsuwa na kare mishi kallo ba. Ko yasan ina kallon shi ne, yace. "Da kin rufe bakin ki, Ban san lokacin da Yan matan Hausawa suka b'aci haka ba, kina min irin wannan kallon haka, kuma kina Bahaushiya!" Sanyi jikina yayi, can muna zaune sai ga likita ya shigo ya gama duba ni, sannan ya sallame ni. Tunda muka fita bai min magana ba, har sai da muka iso wani gidan Abinci da kan shi ya shiga ya karbo mana. Yana shigowa yace. "Jesus!" Cikin sauri na

Chapter 2 of 10