ta karya ce? Ashe ko a cikin 'ya'yan iskar ına
Kankanuwa ce ke? Ya fada a lokacin da yake kokarin hada
bakinta da nasa, duk wani yunkurin turjewarta ta kasa
tabuka komai, har ta gajiya jikinta ya saki bakinta ya yi
murus. Hannu ya sa ya keta rigarta da ma iya cewa da ita da
babu duk daya suke, kuka take amina ina har sai da ya
cimma burinsa. A lokacin ne ruwan sama ya tsinke kamar
da bakin kwarya, magana yake cikin rada-rada ina so
wayewar garin gobe kafin ki nufi ko ina ki fara zuwa gurin
kazamin masoyin naki (Tahir) ki bayyana mishi wannan
kyakkyawan albishir, ki kuma gaya masa first&second duk
dai ni ne ke winning sauran third round idan mun take a ga
mai yin nasara. Kuka take irin kukan nan mai cike da
kowane irin nau'in damuwa, takaici gami da tsabar bakin
cikin da ke cikinsa.
Kayansa ya saka gami da daukar key din mota
kyakkyawar Tahir tashi mu je in kai ki inda na dauko ki, na
ma fasa awanni goma sha biyun da ke domin har kin
51
gundure ni. ya sa hannu da niyyar dagota. Yawu ta tofo
mishi, na tsane ka, na tsane ka, kashe nina huta da ganin
mutumin da ya fi maciji dafi a gurina, azzalumi, macuci me
6ata rayuwar 'ya'yan jama'a. Finciko ta ya yi gami da
kawomata duka da kafa, ki iya bakinki, kin, san .ni ko a
cikin barikin ba na daukar raini ko wulakanct daga wurin
Kadangarun barikin, dan haka ki iya bakinki.
Jan ta ya shiga yi tamkar kayan wanki har zuwa
cikin motar. Kuka take a cikin motar tamkar ranta zai fita
gami da gyada kai, bayan da yake jin sautin kaset din
Rihana a cikin wakarta ta Umbrella' yana bin wakar ya
rankwafo saitin kunnuwanta ina fatan kin shaida ko ni
wanene kin kuma gane ko dan wanene? Bari in miki tuni
Waheed Gen. Abdullah, namijin da bai iya daukar rainin
mace, don haka ba na shakku ko tsoron ki yi reporting, abin
da kawai na sani ba a isa ja da ni ba a kasar nan, ina fatan
kin fahimta.?
Inda ya daukő ta a nan ya dire ta, hankado ta ya yi
daga cikin motar, ko kafin kankanín lokaci ya Gace a
wajen. Ina za ta yi? Ina za ta ne? kai meye ma amfaninr
ayuwarta? Ya cuce ta, ya cuci rayuwarta ba wannan ne ya fi
damunta ba irin ranar da Tahir dinta zai ganta a haka, mai
zai dauke ta? wannan ya fi komai daga hankalinta ko đan
gidan uban wanene sai ta ga gatansa ta ayyana hakan. Sai
kuma kuka ya ci karfinta da wane idon za ta kalli
iyayanta? Meye amfanin ta je gare su a haka? Kai ta ma ji
babu numfashinta a duniyar shi ya fiye mata komai a
wannan lokaci.
Misalin uku na dare ta isa gidan Engineer Faruk
Umar, me gadin gidan ne ya fara ganin ta ta jikin gilashin
52
tuna ta idonta, daga gangaro suka hawaye Wasu
kamar muzantata, da mata gaya dinga daya kalaman iri
kiyayya mata nuna ya tsaneta Ya ba. 'Yar-uwarsa ba
farko. da sonka baya nuna daya ko mutumin karara,
senta..ai yana nuna ya dawe ya baya dag, sai Sannan
kudurce ta haka Don nan. tana dai nan kiyayyar ne, karya
Za ba. kanta masa mallaka ta yarda taba zata ba ranta a
auransa igiyar saboda biyayya, masa yi da gaba ci ta dai
kanta. dake
da gaba ci Zata ba. wulakanci masa yi iya zata Ba
А gidansa. daga fita nasarar ci ta sai har biyayya masa yi
gane ya domin matsayinsa, masa nuna zata sannan
kama ta gwiwa da kai hada ta Tuni Maryam. ce kowace
ta sai Tabbas zuciyarta. a kaimi dada ta Tsanarsa kuka.
kuransa. gane ya sai shi, da wahalar ta shi, da azabar
tunda kimarta, da mace darajar san ya sai kuwa Domin
ba. sani bai
bata asuba har zuciyarta, jinyar da gaba ci Ta
asubahi. sallar da gabatar ta da sai ba, kwanta ta koma
dan ta koma ta sannan Kur'ani, karatun da lazimi Tayi
shirya ta kichen, nufi ta farka ta rabi da Shida kwanta.
dinsa. fast) (break masa
ruwan masa dafa ta sai kullum, a masa saba Ta
da kwai da kaza masa gasa ta sannan Tombrow, da Tea
shi, dafa a son fi ya shi domin Fiffe, soyayye son cika bai
so, fi ya abinda kiyaye ta riga Ta ba. shinkafa son cika bai
doya, kuma ko ba, tsurarta dafa a wake son fi ya da masa
waina Sannan alayyahu. da hanta duk fate, da sinasir ko
sonsu. yana table) (Darning kai ta masa, hada gama ta Bayan ta
sakar ta (Toilet) shiga ta dakinta wuce ta jerasu, kanta ma
ta zo Ta fes! wankanta tai ruwa, da kamar kwalliya, tsala
tasa sket da ria Wasu gaske. guda rigar (Shaning) masu
karama akwai ce, biyu saman ta sannan ciki, a aka wadda
shara-shara, mai leshi adon yiwa kasa. har dogon din siket
zaune shi gan ta kenan, fito Ta sunkuyar Ya (Seater). akan
38
Ta zuba masa ido. Duk da ta karanto damuwa a
fuskarsa, amma sai ta share. Shi kuma yana zaune ya kasa yi mata magana. Tace "Wai lafiya ka zo, ka sani a
gaba? Kansa yana kasa, yace "Ummi Maryam ce.... Sai
kuma yayi shiru. Tace "Me tayi Maryam din? "Ummi
Wallahi har yanzu na rasa gane kanta." Ummi tace
"Kanıar yaya? Ni ban gane ba." Yace "Maryam ba ta
saurarata, kuma idan dare yayi, bata hira da ni... Tuni
Ummi ta gane abinda yake nufi. Amma sai ta share, ta ci
gaba da sauraransa. Tace "To yanzu me kake so in yi a
kai?
Yace "Dama ina son ki je kiyi mata fada ne, ko ta
bari." Ummi tace "Ni ba ruwana, ka je can karata. Ni sai
dai nace mata Allah ya saka mata, da alheri. Ka kuma
tashi tun wuri ka fice min daga nan." Ya dago kai da sauri,
idonsa ya kada, ya yai jawur! "Ummi don Allah ki
taimaka.... Ta katse masa maganar, tace "Na ce ka tashi
ka tafi, ka bani wuri, tun kafin ranka ya baci."
Ya tashi ya fita, ba kwarin gwiwa. Cikin gaggawa ya
shiga motarsa (End of discussion) ya kama hanyar
Kaduna. Karfe bakwas da rabi ya isa, bai zame ko'ina bа,
sai gidan Salisu. A lokacin ana alwalar sallar isha'i, shi ma
ya tsaya masallaci yai alwala, aka yi jam'i da shi. Bayan
an idar, ya fito ya shiga gidan Salisu kai tsaye ya wuce
falonsa. Ya tadda shi yana cin abinci. Sakina tana zaune
kusa da shi. Salisu yace "Barka da zuwa Sardaunan
matasa, ka gama fushin da ni?
Bai ce masa komai ba, ya nemi wuri ya zauna.
Sakina tace "Ango ka sha kamshi, ina amarya? Yace
"Amarya tana nan, tana gaisheku." Bayan Sakina ta tashi
ta bar wurin. Salisu yace "Sauko mu ci abinci." Sardauna
yace "Ni ba abinci yą kawoni ba, taimako na zo kai min.
Kuma savra ka tsaya yi min iskancin naka da ka sata.
Domin ba wasa na zo yi ba. Maganar Maryam ce. Na rasa
yadda zan yi na shawo kanta."
Salisu na tafka kuskure a baya. Yanzu ga shi
36
idonna ya bude, domin na kamu da ciwon sonta har ban
ban iyakarsa ba. Salisu ban taba tunanin zan so Maryam
ba, ga shi yanzu ina mata son da ban san adadinsa ba.
Soyayyar Maryam ta zama wani bangare ne na rayuwata.
Salisu soyayyar Maryam ita ce abu mafi girma data taba
faruwa a gareni. Salisu bana jin rayüwata zata in ganta,
idan ban samu hadin kanta ba."
Duk bayanin da yake Salisu yana jinsa. Ga shi
yana son yai masa shegantaka. To amma tausayinsa ya
kama shi. Abincin ma da yake ci, sai ya fasa, ya tattara ya
ture gefe guda, sannan yace "To yanzu wane irin mataki
ka dauka? Yacе "Ва wani mataki dana dauka." Yace
"Yanzu nan baka nuna mata ka gane lafinka ba? Ma'ana
ka bata hakuri da lallami."
Sardauna уасе "Ва irin abinda ban yi ba, ga shi
tana min ladabi da biyayya, ga ta da tsabta, kwalliya, iya
girki kala-kala, ba wanda bata yi min. Amma da zarar na
nemi hakkina, sai ta nuna bata amince ba." Salisu yace
"Yanzu abinda za'a yi, ka tashi mu je gidan."
Sun kama hanya sun tafi. Lokacin tara da rabi na
dare. Tuni Maryam ta kulle kofarta tana ta sharar
barcinta. Sun shigo falon, ba kowa, alamun anyi barci.
Sardauna ya matsa kusa da kofarta, ya kwankwasa a
hankali. Ya kuma bugawa, shiru. Ya dinga bugawa da
karfi. Tuk bugun farko ta farka, amma sai tayi shiru abin
ta, tana jin lokacin da Salisu yake kiran sunanta. Amma
bata tanka ba. Sun dade suna bugawa. Ba ita ta daina jin
bugun ba, sai goma da 'yan mintina.
Zuwa can barci ya fara dibarta, ta ji ana kiranta
"Maryam, Maryam! Ta gane muryar kowa ye. Nan ma ta
share, ta kalli agogon dakin ta ga sha biyu da rabi. Ta
kuma maida kai tayi kwanciyarta. Bata san san da ya gaji,
y bari ba. Karfe uku barci ya kaurace a idonta,
sakamakon tunawa da bakin cikin da Sardauna ya tura
mata a da.
37
Wasu hawaye suka gangaro daga idonta, ta tuna
irin kalaman daya dinga gaya mata da muzantata, kamar
ba Yar-uwarsa ba. Ya tsaneta ya nuna mata kiyayya
karara, mutumin ke daya nuna baya sonka da farko.
Sannan sal dag. 1aya ya dawe ya nuna yana senka, ai
karya ne, kiyayyar nan dai tana nan. Don haka ta kudurce
a ranta ba zata taba yarda ta mallaka masa kanta ba. Za
dai ta ci gaba da yi masa biyayya, saboda igiyar auransa
dake kanta.
Ba zata iya yi masa wulakanci ba. Zata ci gaba da
yi masa biyayya har sai ta ci nasarar fita daga gidansa. A
sannan zata nuna masa matsayinsa, domin ya gane
kowace ce Maryam. Tuni ta hada kai da gwiwa ta kama
kuka. Tsanarsa ta dada kaimi a zuciyarta. Tabbas sai ta
azabar da shi, ta wahalar da shi, sai ya gane kuransa.
Domin kuwa sai ya san darajar mace da kimarta, tunda
bai sani ba.
Ta ci gaba da jinyar zuciyarta, har asuba bata
homa ta kwanta ba, sai da ta gabatar da sallar asubahi.
Tayi lazimi da karatun Kur'ani, sannan ta koma ta dan
kwanta. Shida da rabi ta farka ta nufi kichen, ta shirya
masa (break fast) dinsa.
Ta saba masa a kullum, sai ta dafa masa ruwan
Tea da Tombrow, sannan ta gasa masa kaza da kwai da
Fiffe, domin shi ya fi son a dafa shi, bai cika son soyayye
ba. Ta riga ta kiyaye abinda ya fi so, bai cika son shinkafa
tsurarta ba, ko kuma doya, ya fi son wake a dafa masa da
hanta da alayyahu. Sannan waina ko sinasir da fate, duk
yana sonsu.
Bayan ta gama hada masa, ta kai (Darning table) ta
jerasu, ta wuce dakinta ta shiga (Toilet) ta sakar ma kanta
ruwa, tai wankanta fes! Ta zo ta tsala kwalliya, kamar da
gaske. Wasu ria da sket tasa masu (Shaning) rigar guda
biyu ce, akwai karama a ciki, sannan ta saman wadda aka
yiwa adon leshi mai shara-shara, siket din dogon har kasa.
Ta fito kenan, ta gan shi zaune akan (Seater). Ya sunkuyar
38
bakin kofar da ke hango mutum tun daga nesa ya kuma
gane ta sai dai ya ji tsoron hakan.
Tun daga Engineer Faruk Umar, Haj. Maryam da
kuma 'yarsu sameera sun rude sun rikice sai kokarin
yayyafa mata ruwa suke sakamakon suman da ta yi.
Engineer faruk din ne ma ke da karfin gwiwa kimanin sa'a
daya da rabi kafin numfashinta ya daidaita sai dai ko da ta
dawo hayyacinta bacci me nauyi ya dauke ta. Duk iyа
kokarin samun layin gidan Ambassador sa'ad da suka yi ya
faskara, haka suka hakura har zuwa wayewar gari, a can ko
gidan Ambassador 6acin rai da tashin hankali da ake ciki
ba sai an fada ba, tun a daren jiyan ne kafafan yada labarai
suka shiga cigiyar batan babbar 'yar Ambassador sa'ad tare
da tukwici me tsoka ga duk wanda ya gano ta ko kuma ya
yi hanyar da ya yi a ka ganta. Daren ranar abin da ake ta
faman fadawa ke nan.
Rukunkume mahaifiyarta ta yi tana ta, faman kuka
shi ko Ambassador sa'ad ya rasa ma irin farin cikin da zai.
nuna, tsuguna wa ya yi a gaban diyar tashi hannu ya sa ya
dagokanta ummina ina kika je ne? waye ya sace min ke
ummina? saboda ya hakikancewa zuciyarshi şace. masa
motarta a 'yar tashi aka yi tun a daren jiyan ne aka gano
' kan titin Maganda, wato a nan dai wajen da ta bar motar.
Engineer faruk da mai dakinsa tambayar da suke mata ke
nan tun daren jiya amma ta gaza ba su amsa sai faman kuka
da take.
Shesshekar kuka take lokacin da ta ji an dada matsa
mata da neman karin bayani, gaba daya ta rikice har ta rasa
menene mafīta, ko kusa ko alama ba za ta iya bayyana abin
da ya wakana ba, ba wai don gargadin shi gare ta ba a'a illa
53
don kawai kiyayewar mutuncinta da kuma uwa uba
masoyinta Tahir. Ta sani sarai mutum ne me dan banzan
kishi, kishin nashi har ma ya wuce iyaka, zai iya yin zuciya
ya yi fushi ya janye daga gare ta lokacin da ya fahimci me
ke akwai, dan banzan kishin da yake da shi shi. zai hana ya
fahimce ta, har ma ya yi mata mummunar fassara wanda a
Karshe ka iya sa wa ta rasa Tahir dinta. Amma ba watdon
gargadin da ya yi mata kuma ba wai dan takamar
mahaifinshi ya taba rike mukamin mataimakin shugaban
kasa ba, kuma a halin yanzu Ministan Tsaro, wannan dalili
bai isa ya sa ta tšorata ba, ko shi waye ba kowa ba ne a
gurinta domin mahaifinta su ke rike da jijjjigen jam'iyyar
dake rike da ragamar kasar ciki ko har da shi kansa
mahaifin nasa da yake amfana a karkashin inuwar mahaifin
nata, don haka fangimar banza da wofi yake mata. Tahir
dinta ya fiye mata komai duk da sanin bayyana gaskiyar
abin da ke akwai ka iya sa dadinta ya share mata hawaye ya
ma goge mata tarin kuncin da mutumin ya dasa mata, to
amma kuma ta gwammace zama da wannan kuncin
muddun rayuwarta da dai ta rasa Tahir dinta, don haka sai
ta bar su akan inda su suka dauka din.
To fa Ambassador. hankalinshi ya yi mummunan
tashi ba wani abu ba ne face zagon kasa irin na siyasa
tunaninsa ke nan, ga Engineer faruk kuwa tunaninshi ya fi
karkata ga irin mutanen na da ke sace 'ya'yan manyan
mutane su yi garkuwa da su har sai an biya su wani kudi da
suka kayyade. Haj. Maryam ku"a tunaninta ya fi karkata
ga mutanen nan masu yanka kaunan mutane su yi tsafi da
su. Ga Aunty Naima kuwa ca ta da wani hasashe face
godewa sarki Allah da ya kubuto niyarsu.
54
"Sai kun dawo, kun yi mata gaisuwa." Ya
fice ya cikin sauri.
Sun dawo daga gaisuwa Aysha ta ce "Don
Allah kanwata mu biya gidan Karima in duba
jikin danta." Ta amince su ka tafi, bayan sun fito
ne daga gidan dama gidan ya na kallon gidan su
Jamila saboda haka motar Nazir ta gani a tsaye ta
nuna wa Aysha har su ka karasa su Nazir ba su
gansu ba, dan su na duniyar masoyan zamani,
gaba daya sun narke a jikin juna ita kanta
Shema'u sai da tayi da na sanin gaiyatar Aysha
zuwa waje,
Aysha ta fidda hannu ta shimfidawa Jamila
mári ji ka ke kau! kau! Sai da ta yi mata uku
kwarara, sannan ta ce "Irin ku ne ku ke cutar mata
don kukan ba da kanku sadaka bayan Allah
(S.W.T) ya yi mana daraja madauwamiya amma
kin mukalkale jikin mijin wata duk irin
wahalhalun da iyayanki su ka sha wajan tarbiyarki
kin zubar, wallahi kinci amanar iyayenki, sai
Allah ya saka musu kar ki yi tunanin za ki shigo
cikin ziri'armu ki bata mana tarbiya." Ta ja
hannun Shema'u wacce ta kame kamar wacce aka
dasa, ta ce "Zo mu tafi kai kuma zamu hadu a
gida." Su ka juya su ka fita. 41
Tun da su ka isa gida Aysha ke lallamin
Shema'u akan ta share ta danni zuciyarta duk
kusan mazan yanzu haka suke, sai wanda Allah ya
tsare fatanmu dai Allah ya tsare mana su. Sai dai
ina so in baki shawara kiyi masa hukunci daidai
da laifinsa, don yasan kin ji haushi kuma kina
kishi sannan kuma ina so ki ringa yiwa
matasanmu na yanzu addu'a don wallahi su suke
bada kansu gurin maza har yaushe ża ki zauna ki
sakarwa namiji jiki wannan ai babban kuskure ne,
wai kuma in ba kya haka ba ki waye ba don Allah
ina son ji daga bakin matasa mai su ka dauki
wayewa ne? Ina jiran amsoshinku don in auna
fahimtar kowa in kuma sami gamsuwa a cikin
zuciyata. Haka dai Aysha tayi ta rarrashin
Shema'u sai da taga ta sauko daga mugun fushin
da taga ta yi matar wa ta gari kenan.
Nazeer bai shigo gida ba sai wajan sha biyu
da kwata a tunaninsa ta yi bacci, tuni amma abin
mamaki sai ya iske ta ta na ta aikin repet cort din
dalibanta, ya shige ta ba tare da ya yi ma ta
magana ba, sai da ta kammala ta biyo shi ya na
zaune ya yi tagumi akan gado ta shigo ta zauna
daf da shi, ta ce "Nazir ina son magana da kai."
Ya ce "Shitt!." Ya yi mata da baki cikin borin
kunya ya balbale ta da fada wai gidan ubanwa taje
42
samu kar ka batawa Alhaji ziri'arsa, ka tuna Alhaji
bai yi muku irin wannan tarbiyar ba saboda gudun
lalacewa ya ki tura ku waje yin karatu har yanzu
da girmanku sai ya hada kanku kun tafi Masallaci,
Alhaji ba ya bacci mai nauyi sai ya ringa zaryar
leka dakin samari da 'yan matan, Yayana a
wannan fa duk don ya sauke nauyin hakkinku ne,
Kananan Kannenka ba su yi wannan muguwar
dabi'ar ba sai kai shekarunka nawa da aure biyar
fa har yanzu da Allah ya bamu haihuwa da wuri
na tabbata muna da biyu ko uku, amma Yayana ya
zaka yi min haka? Kukanta a yanzu ya sauya salo
da na dazu, saboda haka yanzu hankalinsa yakai
kololuwar tashi, don ya rasa me zai ce ma ta,
rarrashinta ya shiga yi tare da cewar ta yafe shi
wannan ya zama na karshe ba zai kara ba, cikin
kuka ta ce Allah za ka nemi gafara a gurinsa, ni
dai ina yi kokawa ziri'ar da zamu haida don
zancen Annabi gaskiya ne, "kamatudin, tudak."
abin da ka yi shi za'ayi maka Yayana ka cutar da
zuri'armu, tashi ta yi ta bar masa dakinsa shi kuwa
ya tsunduma cikin tunanin maganarsa.
Kwata-kwata Shema'u ta fita harkar Nazir,
saboda ta nua nasa ciwon abin da ya yi ma ta,
yaso su shirya amma ina ta ki ba shi fuska, ta na
kwance a falo ya shigo ya ce "Shema, a yau na
44
samu wayar abokanan cinikina na Dubai, sun
sauka Nigeria, sun ce min a yau din za su iso
Yola, saboda haka ki dan tanadi abin da za su ci.'
Ta zabga masa harara ta ce "An fada ma ka na iya
yiwa karti girki ne, wallahi tun kan dare ya yi ma
ka kaje ka nemi Jamila ta yi ma ka, amman dai
Shema'u wallahi ba zan yi ba, ka ji ma na rantse
gwara ka nemi abin ba su, shima ya rantse yа се
kin san Allah in ba ki yi musu ba wallahi sai ranki
ya baci sosai, kuma ta murguda masa ba ki ta
shigewarta daki.
Ta na gurin su Hajiya taga ana ta shigoi da
rogo, Hajiya ta ce in da mai so ta diba, Shema'u
taje ta diba ta dama rogo ta yi masa mandako
sannan wani ta dafa shi fari ta yi masa kwalliya
sosai kai kace wani abin arziki ne da gyara kan
tebur din aka yi masa kwalliya kai abin gwanin
sha'awa Nazir bai zo da abokansa ba sai bayan
magariba, ganin yadda ta gyara tebur din kawai ya
dau hankalinsa ya gayyace su cin abinci ya na
budewa ya yi arba da rogo, kai duk kular da ya
bude rogo ne dai aka sarrafa shi. Bakin ciki ya
kama shi ya ce, mata, mata ga bakinsa dai
Larabawa ne ya ce musu ba za ku iya cin wannan
abin ba, abincin gargajiya ne wasu a cikin su sun
so ci amma ba za su iya ba ya ce su tashi su je su
45
1
1
ci a in da ya yi musu masauki, kafin su tafi su ka
ce ya yi kiranta su gaisa, su ka yi mata gift su ka
tafi.
Shiru-shiru taji Nazir ya yi mata magana
akan abin da ta yi masa amma bai yi ba.
Yau Asabar tun safe ya yi kiran kaninsa
Anas ya ce ya shiga store dinsa duk abin da ke
ciki ya fito dashi ya kuma share, Anas ya yi yadda
aka sa shi, ya ce maza Anas karasa kayan store
biyu can ya dawo ya ce ya raba ka kira yara kace
sukai store din cikin gida nan da nan yara su ka
gama ya ce dayan ya sa ke raba shi biyu ya raba
ya ce shima a dauka akai store din Ya Abubakar,
dayan kuma akai gidan su Shema'u aka rabe
kayan abinci ba tare da Shema'u ta sani ba, don
taje makaranta mota daya yasa aka yi ta rogo ya
zuba shi cikin store ga kuli-kuli shi ma ya zuba.
Washe gari ya daga zuwa Dubai ko sisinsa bai ba
ta ba, ranar ba ta nemi komai cikin store ba
saboda haka ba ta san me Nazir ya yi ma ta ba.
Sai bayan ya tafi ne bai ba ta komai ba,
hankalinta ya tashi saboda kudin motar zuwa
makaranta da aiki, kuma duk kudaden ta na
wajanta har wanda ta ke ajiya a banki, ta kwasa
don ta sayi wani gida flat me kyau har 'yan haya
ma sun shiga, ta sayi wani fili da ta ke burin Allah
46
ya taimake ta itama ta bude makaranta dan ganin
makaranta ta ke son yi a filin wannan shi ya kawo
ma ta rashin kudi a hannunta, ga shi farkon wata
ne bare ta sa rai a albashi amma bai kyauta ma ta
ba wato shi kuma da haka zai hukuntata da
wannan tunani ta nufi store don ta dobo kayan
shayi ta jera kan tebir me zata gani? Store a
makare da rogo gefe ga buhun kuli ga garwar mai
fa magi dunkule da onga ga kuma barkono, wasu
zazzafan hawayen takaici su ka zubo ma ta, ta
goge. Haka ta hakura ya zata yi, kullum rogo shi
ya zama abincinta ta ringa sarrafa shi kala-kala da
safe in ta je gaida Alhaji abin da ya ba ta shi ta ke
kudin mota har 'yan bukatunta. Wannan tafiyar ya
dade ko da ta dau albashinta sai ta siyi kayan tea
da kwai da dankali ta kaiwa Hajiya abinci
sakwara ce amma fa da rogo gami ya sai budada
kamshi ta ke, Hajiya ta buded ta ce Shema'u
wannan cin rogon na ki fa na lafiya ne, rana rogo
safe rogo, murmushi kawai ta yi.
Ta na zaune handset dinta ta soma fidda
kiran Muhammadurrasulullah, tasan calling ne ta
na dauka taga Nazir ne da murnarta ta ce "Yayana
kwana biyu na ji ka shiru lafiya.?"
47
"Lafiya kalau gobe ina nan tafe, ina so ki yi
min hadin rogo mai dadi, dan naga kin fi
gwanancewa a nan."
Тa се "To Allah ya dawo da kai lafiya." Nan
da nan ta sa aka fidda rogo daga store ana bi gidagida a unguwar ana rabarwa washe gari ya sauka
sai da ya cika cikinsa gurin Hajiyarsa sannan ya
shiga ya bubbuda abincinta amma ko tabawa bai
yi ba, da daddare ne ta same shi falon Hajiya ya
na cin abinci ta ce "Yayana ga abincin ka can a
falo." Ya ce "Kai ni ba zan iya cin rogo ba,
wannan sai ke." Hajiya ta ce "Ni wannan cin rogo
na ta ya na damuna." Ya kalli Shema'u ta zuba
masa ido ya ce "Hajiya kinsan masu abin nan sai
abun da su ke so ake ba su." Hajiya ta washe baki
ta ce "Haba ko da naji, ni fa cin rogon nan nata
har ya soma damuna, amma wannan maigida
nawa ko kishiya tawa ba su kyautaba ace su hana
min 'ya cin komai sai rogo ai Shema'u ba ta san
san da tabar falon Hajiya ba.
Da safe sun karya ya ce "Ke wa ya kawo
kayan tea?" Ta сe "Ni na siya da na dauki
albashi." Ya ce "okey." Yayana ta fada ta na wasa
da awarwaronía ya ce ya aka yi Shema ta? Та се
"Babu kayan abinci a store, ya ce kai Shema
kincinye motar rogo guda, lallai kinyi aiki, kar ki
48
damu, yau zan zuba sabo wannan karan ma dai
rogon ya zuba illa iyaka da banbanci domin ya
kawo kayhan shayi da kifi da dama da kuma
naman kaji duk an zuba a firij kamar yadda ya
saba. Da Shema'u ta shiga store gani rogon ya
sake daga ma ta hankali in hukunci ne ai hukuncin
da ya yi ma ta ya isa, ita kuma ta dauki alkawarin
ba za ta ce ya daina ajiye ma ta rogo ba, illa iyaka
in ta na sha'awar wani abu ta siya da kudinta da
zai koma Dubai wannan karon ma ko sisi ko da ya
ke ba bai dade ba satinsa biyu tunda kuwa ya tafi
kullum cikin ciwo ta ke dan wani lokacin ko zuwa
makaranta ba ta yi.
Ta na zauned falo abin ka da fari ta kara
dashewa ta na zaune a falonta, Anas ya shigo ya
ce "Antina ya jikin naki.?" Ta ce "Da sauki." Ya
ce, yau kanwarki ko in ce amaryarki zata zo duba
ki, na ce na gode, ya ce to anti me ki ka tanadar
mata? komai ma Anas duk abin da ka ke so sai da
ya gama lissafa abin da za'a dafa ma ta ta ce to
megidan sai ka shiga kicin dan ni ina kishi ba zan
iya dafa ma ta ba, haba Anty bakuwarki ce,
kasancewar jikin nata ya yi sauki ta ce shi kenan
zan shirya ya ce Anty komai ai kina dashi ko
akwai wanda babu? Sai in