Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 10
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Gani Ga Wanest NA ZAHRAU BABA YAKASA! (Mrs. Dan Ringim) GANI GA WANE. 1 NA ZAHRA'U BABA YAKASAI (Maman Shurcem) 08020863615 1 GODIYA Ga Allah Subahanahu wata'alah, wanda cikin yardarsa da ikonsa muke baza muku irin baiwar da ya yi mana. SAKON TAYA MURNA Ga Uncle dina da Allah ya sauki Auntyna lafiya, Allah ya raya mana MARIYATUL KIFDIYA Tasi'u D. Yakasai (Baba Wali) INA TAYA KA MURNA ALLAH YA RAYA MANA Hauwa'u Ibrahim Umar Makaruma (Malam Sabo) GORON AMARCI Kinsha kamshi tsohuwar gidanmu. SAFIYA DAHIRU YAKASAI UMMI da Angonta NURA ABUSAKA YAKASAI Allah ya kawo kazantar daki. INA SANE DA KAI Bashir Sa'id Kyautah 2 MASOYA NA GARI, ALHERIN ALLAH YA KAI MUKU Hauwa K. Umar College of Education Minna. Hussaina B. SKK Hauwa Ali Gwambe Abubakar Haruna Albasu Asiha Ishak 'Yar Magaji Ibrahim A. Bauchi Maryam Suleman Giade (Ummce) Hadiza Adam Hajara Abdullah Baba Sokoto Hadiza Usman (Hadee Queen) Zahra Ahmad Babangida Kumo Bello M. Hauwa Mohd Loddo (Maman Ukasha) Suwaiba Musa Faruk Umar Gamawa Fa'iza Moh'd Gaya MJB Hauwa Usaini Bichi Maimuna Musa Soja Abdurrashid Abdun kwallo Amina Abdullah Ghana Ahmad Paris Bookshop Samirf Sha'aibu Jangulu Kazaure Fatima Adamu Yana Rukayya Mai dinki D/Kaigama 3 Deeni Alasan Yana Mudansuri A. Badamasi Hadiza Ali Sokoto Aysha Sokoto H.J.A Sumayya Mohd Sury (Maman Fadila) Ahmad Tijjani (Abban Mohd) Abdullah Dalhatu (Abban Humaira). GAISUWA TA MUSAMMAN GA MASOYANA Na kasashan ketare kamar: Kamaru, Ghana, Abijan, sannan Saudiyya, Paris, da kuma Libiya. 4 SHIMFIDA mota cc kirar Jeep baka kirin sai M daukar ido takc kamar wanda aka shafc ta da mai (oil), ya fito daga cikin wannan mota, abisa dukkan alamu da akwai masu gidan rana (kudi), dogo ne fari mai dan kauri irin mazan da akc kiran su tall man din nan ne fuskar shi ta kunshi annuri kasancewarshi mai sakakkan fuska. Cikin iko da takama irin na ma su akwai, ya fito ya rufe motarshi, ya doshi cikin gidan. Gida ne hadadde flat irin ginin zamani wanda aka dauko hotonshi daga London, gida ne wanda ya kunshi kayan more rayuwa na bil-Adama domin tsayawa misalta wannan gida 6ata lokaci ne sai dai ku biyo ni a sannu ku ji komai. Ya na shigowa cikin gida kwatsam ya yi for cyes da wacce ya tsana ko kuma in ce aka cusa mashi tsanarta don ba wai a son shi ba ne. "Sannu da zuwa." Ta fada mashi amma ko ya kulata, sai shigewa bedroom dinshi ya yi, kulawa Mà yabawa ne in ji Hausawa. Ya danna inter come ya kira ta musamman kamar yadda ya ke kiran amaryarshi wato (ta musamman) a maimakon sunanta na yanka wato Ummulthum, ta fito cikin yanga da jinkai a daidai falo ta hadu da wacce ta tsana kuma ta ki jinin ta 5 Fafi ido ta ganta harara ta sakar matga ta shiga dakinshi cike da kwarkwasa da kissa, shi kuwa tuni va rude nan ya rungumo ta jikinshi ya fara sumbatarta nan da nan su ka manta a wace duniya suke. Bayan sun nutsu ne ta dube shi cikin kashe ido ta ce "Darling yunwa nake ji." Ya zaro ido, Shema'u ba ta baki abinci ba ne.?" Jikinshi na 6ari bai jira amsarta ba ya fito falo ya iske ta na kallon TV tashan Aljazeera ya dube ta "Ke me yasa ba ki ba wa Ummu abinci ba? Ta dago kai ta dube shi da kyau, ta ce a baki zan bata ko me? Ran shi ya бaci wane irin zancen banza ne kike min haka? Cewa ta yi tana jin yunwa sai ta ajiye remote din hannunta ta kara ganinshi da kyhau cike da mamaki da al'ajabi ta ce to ai sai ta shiga kitchen din ta duba ko anyi mata dokar shiga ne? Sai Ummu ta fito amma kin san ba a nuna wa ido bacci da har za ki ce na shj madafi na diba, ta juya, darling rabu da wannan matar duk bakin kishi ne ya ke damunta, kuma a haka zata kare. Shema'u ta ci gaba da canja tashoshi ba ta sake kula su ba, yana tsaye ranshi ya dada baci yaje ya kashe TV din to ba zai yiwu ba, Shema'u na ga kina son kawo min matsala gidana ki shiga hankalinki ban da abunki ai Ummu yarinya ce kuma naga kina so ki saya wa kanki raini amma zan yi maganin ki, ya juya zai koma dakinshi ta dubi 6 ummu ta ce ki kuma kiji tsoron Allah, nan na fito da abinci na kira ki amma kika cc min ba yanzu ba, shi ne yanzu don makirci za ki ce na hana ki abinci? Nan Ummu tasa kuka wa Shen a'u da zage ta ya fito ranshi a 6accd ya cc "mujc Mr. Biggs." Ta shiga dakinta ta dauko gyalen da shi da babu duk daya, irin gyalen da mazan da ba sa kishin matansu su ke saya musu ta sa takalmi masu tsini zai fita Shema'u ta cc ga abincinka can fa ya cc sai ya dawo su ka fita. Bayan dawowar su nc Ummu ta cc, ai wannan abincin Shema'u ta saka magani kuma idan ya ci gaskiya ranta ba zai mata dadi ba. Nan ya hakura kasancewar baya iko da kanshi a takaice duk sanda Shema'u ta yi girki Nazir ba ya ci, wai ana saka masa magani bai san yana kwana cikin magani ba, karewa ma ba ci ba. Kullum kwanan duniya Ummu ba ta san yau kwanta ne ko na 'yar uwarta ba, don kafin ya shiga dakin Shema'u sai ya gama komai da Ummu sannan ya shiga dakin Shema'u, wataran sai ya kai karfe daya sannan ya fito daga dakin (ta musamman) ya shiga in da ba ya son, wataran kam sai ya dau kwanaki bai leka dakin Shema'u ba, Shema'u ta bi ta lalace duk ta rame ta rasa yadda zata yi. Yau ta na dakinta kwance da baby dinta tana tunanin yau nice Nazir ya ke gasa wa gyada a 7 hannu, alhalin da kyar ya yarda ya aurı Ummu, duk da 'yar uwarshi ce amma da cewa ya yi mcyc zai yi da wannan mace ba wani diri ba komai sai kace (tabarya) amma yanzu ka shi mai kama da tabarya ta fita mutunci a gun miji amma sai dai komin daren dadewa gaskiya zata yi halinta, karya furc take kuma komai na duniya ya na da iyaka. Ummu ta fito ta iske baby Nur tana zaunc akan keken yara na koyan zama, tana zuwa tra fara mata wasa tana tura ta akan keken da yake baby yarinya cc nan ta fara 6al6ala dariya. Nazir ya na shigowa yaga Umu na yi wa 'yarshi wasa, nan ya ji dadi ya ziyarce shi a take ya sake jin son Ummu a ranshi, sai ya shiga tsokanar su ya na yiwa babyn wasa ya dauki baby su ka shige dakin Ummu, nan da nan bakin ciki ya ziyarce ta ta 6ata fuska ta karbi babyn ta aje ta ta ce gyara na maka tausa, don yanzu lokacina ne ba na baby na ba dariya ya yi ya ce (ina son haka tawan) nan ta shiga yi mashi kissa da kisisina, shi ko dadi ya ke ji. Duk wani dangin Nazir Ummu ta gama dasu duk sun fi sonta akan Shema'u duk in da ta zauna sai ta yi ta bakanta Shema'u kasancewar Ummu 'yar uwa ce a gidan su Nazir amma ta wajen Hajiyar Nazir. Kullum idan ta shiga gidansu Nazir abun da zata ce shi ne, gaskiya ita fa idan tana bacci takan yi mafarkin abun tsoro har wani yana zuwa mat ata windonta yana cewa ta fita nan ba gidan zamanta ba ne, to anan fa gurmi ya farfa tashi wai a ne ma mata taimako kada yar uwarta ta haukatata ko ta yi mata lahani, Allah Sarki. Ita ko Shema'u da take zaune a gida ita da babu dun daya bata son ma me ke faruwa ba ashe dangin Nazir har cewa suka yi Ummu ta daina amfani da ruwan famfon gidan da abu ya yi abu har ta daina shan ruwan gidansa (pure water) ko maltina ko swan. Kasancewar Nazir Business ya ke daga Yola zuwa (Dubai), a duk san da zai tafi to kudin kashe ko na dawainiyar gida yana hannun Ummulkulthun, gaba daya dangin mijin sai su ka. fara (Respicting) dinta don duk wanda ya ce ga bukatarshi to zata dau kudin Nazir ta yi musu ko nawa ne, shi kuma ba shi da bakin yin magana, ba a kwana uku sai mahaifiyar Ummu ta aiko a karba mata kudi sai ka ce (bank). Kuma koda Nazir ya tashi yin tafiya dole sai yaje ya sallami mahaifiyar Ummu don dolen shi ne ya je in ba haka ba ya gamu da bacin ran Ummu. Kawar Ummu tazo gidanta ta kawo mata ziyara suna cikin daki sai Hani ta dubi Ummu ta ce Anutynki bata nanne? Ummu ta yatsina fuska ta tura baki tana dakinta kinsan yanzu falon ya mata zafi don ba na ragar mata. Hani ta ce gaski, ba kya 9 kyautawa don Allah ki dinga ragar matga kada wata rana kashinki ya bushe, Ummu ta yi dariya ta ce, wallahi karya take yi, domin naje fa ba cafe kuma a haka zata kare sai bakin cikin ya kashe ta tunda dani zata ja, kuma na riga na zame mata kadangaran bakin tulu a karni akar tulu a barni na 6ata ruwa. Hani ta yi dariya tace "To Allah ya shirye ki Ummu." Ta tabe baki dama can a shirye nake, Hani ta ce "To amma dai wannan takun saka ya yi yawa ku dan sassauta ke fa kece karama, hum zancen kishi fa ba wata waye-waye, kuma kishiya ba abun yarda ba ce ko kanwarka ne ta zama kishiyar ka to sunanta kishiya, Hani ta katse ta, to sarkin kwaba me ya kawo maganar kanwar ka ta zama kishiyarki in ban da shirmen ki, Ummu ta yi dariya ta ce, to ai ke kin zake da yawa irin wannan ketente ne gida haka, azo garin ku a fiku iya rawa, hum ke ma kin san kowa samu rana...dole ta yi shanya, in ji Tani. Ummu ta nisa ta ce, to ai ni ba ki sani ba wai jibi Nazir zai tafi (Kwatano) kuma wallahi ni yanzu bana so ya yi nisa dani da kullujm idan ba na tare dashi bana jin dadi kuma gashi ya riga ya sabar min da wasu abubuwa...Iye? Ummu me kike fada? Lallai na yarda shiru-shiru a layi amma yanzu d akika yi aure duk sai ki ka zama iwa uwar mata su ka wakwashe da dariya su ka tafa, Hani ta ce to 10 Allah ya shirye ki Ummu ta ce dama can a shirye nake. ASALIN LABARI Nazir da na ga Alh. Yusuf amma ba shi ba ne babban dan shi, shi ne kusan dan shi na shida amma a gun mahaifiyarshi shi ne na uku mata, Alh. Yusuf uku ne H. Aisha ita ce uwargida sai H. Halima sai amaryar su Hauwa amma ita b ai kai ta Makka ba, Alh. Yusuf dan kasuwa ne kuma shahararren mai kudi amm ba ya nuna wa duniya wai shi mai kudi ne sabanin sauran masu kudi. Alh. Yusuf mutumin Zaria ne a wani kauye da ake kira (Hunkuyi), ba zazzage ne na asali amma sai Allah ya sa arzikinsa yana garin (Yola) a nan ya auri Aisha 'ya'yansu biyu ya auro Halima su ka fara jera haihuwa da uwargidanta Aisha har Allah ya kawo Hauwa. Nazir ya na da yayu maza uku mata biyu Rakiya da suwaiba sai Ibrahim, adam Nura, sai kanne Abdullahi, Khadija, da kuma Halima, takwarar Hajiya karama wato Hajiyar su Nazir, Nazir dangata ne a gun mahaifiyarsu amma shi fari ne, sauran yayun shi da ya ke bi masu bakeke ne babbar 'yarshi Hajara ta na aure a Zaria sai 'ya'yanshi Abbakar sai sauran kannenshi to kasancewar shi ne ya karanci Business sai mahaifinshi ya dora shi akan dukiyarshi tun suna 11 safara tarc har Alh. Yusuf ya daina komai Nazir ne mai yi ya na tafiya Kotono, Fatakol, da sauransu to kasancewar shi ne dan zirga-zirga a garuruwa, sai ya samu daukaka a gidan don komai shi ne mai yin hidima a gidan sabanin yayunshi, Nazir irin mutanen nan ne masu kamun kai ba shi da hayaniya, nutsattse ne. Nazir ya na da wata yarinya da su ke soyayya Jamila, kowa ya san su tare kwatsam Malam Jibrin aminin mahaifin su Nazir ya na zaune tare da 1yalansa gwanin ban sha'awa suna dan taba hira ya dubi matarsa ya ce "Ya kamata yan wannan yaro Zakariyya ya fito a gama magana da yarinyan nan don ina so ta yi azumi a dakinta. Nana Bilki ta dube shi wato matarsa ta ce "Hum, ai an ba shi 'yar'uwarsa wai hadin gida zasu yi amma shi ya ce baya sonta, Malam Jibrin yayi dariya ya ce yaro kenan, lallai zamani ya canja har iyaye su ce ga wacce za su ba ka amma don taurin kai irin na yaran zamani sai su ce ba haka ba. Gaskiya bai kamata ba, an sai dai Musulunci ya ba da dama ka zabi matar da ka ke so to amma dole ne ayi musu biyayya ko dan samun kyakkyawan karshe, Nana ta ce kai ma dai kasan yaro idan ya kafe sai dai addu'a ya ce to Allah ya rufa asiri. Su na cikin hirar su yaro ya yi sallama, wai Shema'u tazo in ji Zakariyya da ma ta na daki Baba 12 nc ya ce wa yaron je ka cc ya shigo, Zakari ya shigo msu ka gaisa Baba ya cc Zakariyya ba mahaifinka ya yi maka mata ba? Kanshi a sunkuye ya ce Baba ai ba mu daidaita da ita ba, Baba ya yi dariya ya ce ba mahaifinka ba ne ya zaba maka ita ba? Shi ne, sai Baba ya fara mar nasiha kamar haka. "Ina so ka kasancc mai biyayya ga iyayenka kayi hakuri ka karbi tayin da su ka yi maka, insha Allahu ba za ka tabe ba, kuma ka zama mai yarda da kaddara kairi wa sharri (mai kyau ko mummuna), kayi hakuri kuma insha Allahu idan Shema'u rabon ka ce sia kaga ka aura idan kuma ba rabon ka ba ne to Allah ya sa haka shi ya fi alheri, Zakariyya na tsugune ido sun kada har tausayinshi ya kama ni saboda nasan ciwon so. Da Baba ya gama yi mashi nasiha, ya mike jiki babu laka ya yi zauren mu, gurin da muke hira, Baba ya ce "Shema'u ga Zakariyya ya na jiranki, Nana Bilki ta ce ko akwance ta ke, Shema'u ta fita jiki babu kwari tashi ta yi hanyardakin zaure wato dakin Kabiru yayanta, ta shiga da sallama ya na une kan kujera a sanyaye ya amsa kasancewar asan halin da ya ke ciki bai nuna masa komai ba, ta ya zakariya sannu da zuwa, ya dube tga da kyau ya kare mata kallo a zuciyarshi ya ce zan yi missing dinki amma a fili ya ce da girman kujerar ki, ta yi dariya yaya kake? Ya yi tsaki mits, babu yadda nake 13 Shema'u ta zaro ido mc ya faru? Ajiyar zuciya ya yi ya cc, "kina nufin ba ki san komai ba ne, a game da halin da nake ciki? Ranta ya dan baci da ya tuna mata wannan takkin orber da ake shirin yi musu, ta dan kanne damuwar ta ta ce, to meye what? Kina nufin ke bai dame ki ba? ashe dai ni kadai nake haukana? Please Zakariyya ba haka ba ne kasan komai mukaddari ne to amma tunda da abu ya zo haka ina mai baka shawara komai ka gani daga Allah ne, so dan haka kayi fatan alheri a game da wannan lamari, ni kam Allah ya na gani ba ni na ki ka ba......dakata Shema'u wannan yarinyar da aka ba ni fa tafi ni a haife kusan sa'ar uwatayes ana haka ai, tunda Annabi Muhammad (S.A.W) ya auri matar da ta fi shi shekaru, so ashe don ka aure ta ba laifi ba ne, ranshi ya dagule ya mike zai fita ta tsaya a bakin kofar kayi hakuri idan ranka ya baci ba wai na fada da wata manufa ba ne bai saurare ta ba ya fice ran maza ya 6асі. ** Hadiza ce ta shigo da sallama Shema'u zo ki raka ni School dinmu na karbo testimonial dina nayi nayi yaya ya kaini ya ki na ced ki fada wa Nana Hadiza ta shiga daki ta gaida Nana Bilki, Nana Bilki ta tambaye ta su Hajiya da sauran yara, ta ce duk lafiyarsu kalau, suna gaishe ku muna 14 amsawa idan kin tashi tafiya ga sako zan ba ki ki kaiwa Hajiya Babba, to dama ina son Shema'u ta raka ni School ne zan kar6o takardana naji 'yan ajinmu sun ce wai an fara raba (testimonial) Nana Bilki ta ce to kada kudaďe Baba zai muku fada ku dawo da wuri su ka cc to Nana mun gode suna murna su ka fita a hanyar su ta tafiya ne su ka hadu da Zakariyya Hadiza ta tsaya suna gaisawa Shema'u kuwa ta wuce ba ta tsaya ba Hadiza ta ce, ranka ya dade yaya yau nagan ka beari lazyhate me ya faru? Ya yi dariya ya ce babu komai kawarki ce take waina ni ta yi dariya ta ce mc ka mata take wainaka? Yo ina na sani kinsan ku mata da mulki my bc mulkin ce yau ta motsa, a'a Zakariyya ruwa ba ya tsami banza amma dai ka bari mu dawo kada mu yi latti ina zaku je haka? Wallahi zamu school din mu ne naji an ce wai 'yan JSCE ana raba musu (testimonial) dinsu shi nr zan jc na karba, to ko nazo na kai ku ne? A'a bari kawai yanzu zamu dawo, to sai kun dawo zan jira ku ta ce to Hadiza ba ta samu Shema'u anan kusa ba sai da ta yi nisa sannan ta ji rata ta iso ta same ta, amma kin ban kunya mutum ya hadu da masoyinshi amma ko ya kula shi yau an gan ku a rana, Shema'u ta ce, share shi kinsan meye? Sai kin fada." In ji Hadiza, Shema'u ta karkata kai ta ce ai tun da naga kin tsaya kuna ta wani surutai nasan ba ki san komai ba a 15 game da lamarin shi ba, ni kam faďa min don Allah ba na son wani dogon sharhi, hum "Zakariyya ammashi mata, wai aure dangi za'ayi mashi Hadiza ta zaro ido da gaske wallahi ke kinsan waye matar shi? Hadiza ta ce a'a sai kin fada ta tabe baki ta cс wai Ruky, Rukaiya zai aura wannan 'yarshi ce da gaske kike ko da wasa? Da gaske nake miki wannan zance to amma shi ya nuna min wai ba ya son wannan aure ni kuma duk jinshi nake kinsan su maza su na ba sa son mace amma da zaran an yi biki za ki ji su shiru Hadiza ta ce to 'yan keya ya ku ka yi? mtsi....ta yi tsaki wai yanzun ina tausar zuciyata ne tun daga yanzu na fara hakuri da son sa kin san ma meye? wai yanzu yazo ya na ce min wai shi me zai yi da Rukayya da sauransu ni kuma na ce masa ai komai nufin Allah ne. Sun dawo sun iske Baba a gidan Alh. Yusuf ya na ta yi mana fada wai mun dade ranar a gidan su Hadiza mu ka kwana saboda nasan Zakariyya zai zo gidanmu sai na tura Hadiza taje ta fadi wa Nana Bilkisu. A washe gari da safe kawai sai ga Nazir ya shigo, muka gaisa da shi sai na ji su Hajiya su na cewa yaushe ka dawo? Ya ce shigowar dare mu ka yi aka kwance tsaraba mu ne yan fasa kwakwa, muna cikin yin haka aka kawo abarba mu ka hau yankawa, muna ta sha na dubi Hadiza na ce "Hadiza 16 ina ma acc na auri Nazir ya yi ta kawo min tsaraba, Hadiza ta dauko min kujera ta sa a bayana muna ta dariya wai santin zakin abarba nake yi muka yi dariya son ranmu har su Hajiya su na cewa wannan dariyar haka ai sai ace kunyi gamo ne. Da ya ke Hadiza ta fi ni wayo, ko a haife ma ta dan fini sai ta yi ta zuga ni wai wallahi na fada wa Baba ni har na manta sai ta ce wai na fada ni kuma da ya ke bani da wayo sosai, don duka-duka shekaruna sha hudü ne, ranar mu na zaune ni da Baba na ce "Baba wallahi ni kam ina son Nazir din gidan Alhaji, Baba ya yi dariya ya ce "Allah Shema'u? Da gaske kina son sa?" Na ce "Wallahi Baba ina sonsa." Baba yazo ya- samu Alhaji Yusuf a gida bayan sun gaisa ya sanar da shi na ba wa dana Nazir Shema'u, Alh. Yusuf ya yi murna ya ji dadi sosai, ya ce Allah ya saka da alheri na gode, Allah ya dada girma, Allah ya sa a yi damu. Baba ya ce "Babu komai, Allah ya ba su zama lafiya." Alh. Yusuf ya shiga gida ya shaidawa matansa, ai kuwa kowa ya yi murna da farin ciki Alh. Yusuf ya kira danshi ya shaida masa, nan Nazir ya rude saboda ya ji abu ba zata gashi kuma ya na da tashi masoyiyar wacce su ke soyayya unguwar su daya ya ce Alhaji ina da wacce na ke so, kuma mun yi alkawari, to ka yi hakuri tunda ga wanda mu ka zaba maka, tashi kaje. 17 Dakin Hajiyarshi ya shige ya sanar da ita komai, ta ce to meye ne don an baka Shema'u? Gaskiya ni Hajiya ba na sonta, ina da wacce nake so kowa ya sani a gidan nan, Jamila na ke so shi kanshi Alhaji ya sani, to kuma shi ne yanzu a ce na auri Shema'u, ni kam ba na sonta, Hajiy. ta harare shi tunda ba ka sonta sai ka je ka samu Alb ji ko Baban ku Jibrin ka fadi mashi, tashi ka bani guri ya na tsugune bai tashi ba ta share shi ta ci gaba da gararinta. Nazir kai ya dau zafi, ya rasa meye abun yi ya samu Sulaiman abokinsa ya sanar dashi halin da ya ke ciki, Sulaiman ya bashi hakuri, Nazir wannan zabi da iyayanka su ka yi maka insha Allahu ba za ka yi deegreating ba, so don haka ka yi hakuri ka karba me laifin Shema'u? Mace ce har mace duk in da ka ke son haduwar mace Shema'u iyaka cе. Nazir ya katse shi cafanen Likita ce fa? Meye abun sha'awa ga farar mace? Na ji ban ga abun sha'awa ba, amma dai ya zama dole kayi biyayya ga iyayenka, me ka gani? Nazir ya na shiru bai kula shi ba, can ya nisa ya ce "Sulaiman ina son Jamilash don babe din ta hadu sosai, Sulaiman ya ce to ka yi hakuri dai mu mika lamarin mu ga Allah Ubangiji ya zaba mana abun da ya fi alkairi, Nazir ya nisa ya ce amin. 18 Nazir ya samu Hajiyarsu a daki ya gaishc ta ya na tsugunc a gurin bai ce kala ba, ta dubc shi ta ce lafiya? Ya sunkuyar da kai kasa ya ce Hajiya ni fa gaskiya ki fada wa Alhaji wannan magana na Shema'u a barta, tsawa ta daka mashi ba ka isa ba, ai mu mukia haifc ba ba kai ka haife mu ba, kuma na ji ka ce za ka bar garin, to duk in da kaje za ka dawo kuma ka same ta don haka dabara ta rage naka, aure babu fashi nan da sati biyu tashi ka bani waje. A rude ya shiga dakin Sulaiman ya yi bala'in gigicewa ya fada wa Sulaiman duk abin da ake ciki, Sulaiman ya ce don Allah ka nitsu ka kwantar da hankalinka komai ya yi farko zai yi karshc, Nazir ya katse shi wallahi Sulaiman na tsani Shema'u, kai duk wani

Chapter 1 of 10