da shi
kiyama ba dan bar duk wani Mahaluki da dai taba min iyali ba.
Da sauri Maheer ya ci burki tare da neman-gefen titi ya
tsaya, gabadaya ya juyo-yana kallon Saleem -Abokina kana
nufin daman kasan wannan? Saleem ya yi murmushin gefen
baki in ban san wannan ba ashe aikin banza nake bansan ma
abinda nakeyi ba kenan gwamnati asarar kudinta take wajen
biyana albashi.
Hmmmmm ! Barin baka labari ranar da ka kaisu asibiti a
ranar banyi kasa a guiwa ba cikin dare na taras dasu a asibiti,
In fact ban bar asibitin ba saida suka sanar da ni wanda ya turo
107
AKWAI KURA 2
su mtsweecc yaja tsaki dake shi shashasha ne yana ganin kashe
su shi ne mafita sai dai tuni nasan makashi na kafin ya aika
dasu.
Maheer ya kama baki yana kallon Saleem cikin Jinjina kai
tare da mamakin shi Tabbas Saleem kai na daban ne Abokina
lallai kana da zurfin ciki Amma shi ne ka cigaba da mu'amala
da shi, Saleem ya kalli Maheer yana lumshe ido kamar yadda
tun fil adal kasan Muna tare da makashin mu amma ka kasa
sanar da ni.
Damm gaban Maheer ya fadi a halin yandu ya fara jin
tsoron Saleem, Saleem ya yi murmushi mai cike da takaici
kana mamaki ko ? Hmm tun da na sanku a rayuwa nasan waye
mai kaunata da gaske nasan waye mai mun dagon kasa, Saidai
kallon ku nake sau da yawa nasan kana kokarin sanar da ni
inyi baya - baya da Ahmad ta cikin hikima-ba tare da ka sanar
da ni yadda zan gane ba sai dai kana magana da mai hankali ne
tun da ka fara mun hannunka mai sanda naje Ghana kawai ni
zuciyata daya nake na san Allah ba dai bashi sa'a akai na ba
kuma gashi yau kaga hakan, Saleem ya dakata da magana
cikin nadari ya daga kai sama.
Sai dai duk fahimta ta na kasa gano dalilin da yasa Amrah
ta fara aiki a gidanmu, sai dai tun ranar da naje gidan
Mahaifiyar ta nake cikin kokwanto, ban samu amsar ba sai jiya,
dalilin abinda ya faru a asibiti na fara dargin akwai dalilin daya kai ta aiki gidanmu duba da yadda naga mahaifiyarta cikin wadata haka ma kakarta duk ba a cikin talauci suke ba,
to koma meye ni dai nasan kaddarar Aure na shi ne silar kawota aiki gidanmu, Maheer ya yi dariya bayan ya gama
sauraron Saleem hannu ya daga tare da dunkulewa a hankali.ya
cira
*****
babban dan yatsan sa sama alamar jinjina ga Saleem.
108
AKWAI KURA 2
Abokina dole in jinjina maka ba kowa dai iya abunda kayi
ba, zama da makiyi na tsawon lokaci kaiii impossible, Saleem
va kalle shi yana ta6c baki bai min ba kansa ya cuta dan ya
dama dole ya karbi hukunci a bisa laifinsa zan iya hakura da
komai ban da taba min Madam, Maheer yace Abokina
*AKWAI KURA*.
Ahmad ya zarce tunanin mu tabbas na san yana da son
zuciya sai dai ban dauka abun ya kai haka ba, ko kasan jiya
binciken da nayi kan waya turo aka kashe yan ta'addan biyu
Amsar ya fito Shi din ne Saleem ya gyada kai ai Ansar ta na
cikin maganarmu ta dazu ka koma baya nace da kai nasan zai
turo hakan saboda kar su tona-masa asiri wajen turo a kashe ni.
Saleem ya cigaba yandu hukunci yana wajen Alkali dan da
zarar yan sanda sun gama hada bincikensu can zasu tura mu,
Ita son duciya ai bacinta Maheer ya fada yana kallon Saleem
Abokina muje mu dan sanya wanu abu a bakinmu dan na fara
jin yar gusau kasanni kan girki bana wasa lolz.
Saleem ya tabe baki kai ni asibiti wajen-Madam sai ka tafi
a cici ni kam banda-lokaeinsa damuwata madam ta samu lafiya
a bani a bata in murmure ramar nan da nayi saboda rashinta:
Maheer ya yi dariya Abokina *AKWAI-KURA* a
gabanka fa kar ka manta an bayar da ita ga...
"Shut up your Mouth kafin nai maka rashin mutunci, Saleem
ya fada tare da kama stearing motar da sauri Maheer ya tsaya
dan kar su fadi cikin bacin rai Saleem ya bude murfin motar
6ace min da gani kafin in taka kanka da Mota, Maheer ya
danne dariyar sa cikin fuskar tausayi yake kallon Saleem haba
abokina Amrah taka ce duk duniya mun shaida tuni munci
goro shaidu adalai kawai muke jira, Haba Angon Amrah mace
kyakkyawa fara mai farar Aniya, Saleem ya sassauta fuska
yana hararar Maherr bai ce kala ba ya koma gaban motar ya
109
AKWAI KURA 2
rufe ya yin da Maheer ya tada mota ya dauki hanyar asibitin
Ansar.
*****
Direct hanyar asibiti Maheer ya dauka, Saleem ya dakatar
da shi muje dan yiwa Matata shopping, da sauri Maheer ya
canda akalar motar shi suka dauki hanyar EKSAL SHOPPING COMPLED, tafiyar minti-kadan-ya-kai su harabar Shopping
din cikin nutsuwa Saleem ya shiga Shagon da sauri Ma'akatan
shagon suka shiga kwasar gaisuwa cike da girmamawa da
alamar sun san Saleem, Maheer biye da shi hannunsa rike da
Shopping Basket sosai Suka debi kaya sai da suka cika boot
kama daga kayan fruits Kayan-shayi Har-da WayarSalula mai
kyau wacce ake ya yi wanda kudinta yakai 400k ATM ya ciro
ya bawa masu shagon suka cire kudinsu.
A take Saleem ya saya mata layi tsayuwar minti 15 suka yi
aka yiwa layin register da sunansa layin ya bare tare da
daurawa akan wayar, Cikin-lokaci kadan, ya dauki lambar
layin nata ya yi sabing a wayarsa ma'aikatan shagon ne suka
debo kayan suna lodawa a cikin Boot cike da girmamawa daya
daga cikinsu yace yallaboi-mun gama Saleem ya-ciro kudi-mai
yawa ya basu da sauri suka tsuguna suna masa godia Saleem
bai ce komai ba sai waya da ya cigaba da dannawa a hankali
ya shiga mota Maheer yaja suka bar Wajen.
Har cikin asibitin Maheer ya shiga da shi da sauri Saleem
ya bude murfin motar zuciyarsa cike da dokin son ganin abar
kaunar shi, bai kalli Maheer ba yace da shi ka turomin yara da
kayan cikin sauri ya daga kafa dai bar wajen.
Maheer da sauri ya daga Murya yace da Saleem Zamu
dawo anjima da Madam dita, Bai saurari abinda Maheer yake
fada masa ba ya wuce cikin asibitin cikin daukin ganin
Amaryarsa, Saleem yaci gaba da tafiya cike da izza kamar zaki,
110
K2SS
AKWAI KURA 2
Mahcer ya fashe da dariya har yana dukan stearing motar da
hannun say kai abokina soyayya tai maka kamun kazar kuku
hhhhh ya cigaba da dariyarsa.
Da kansa ya bude Boot tare da mita dan rainin wayo kace in
kawo maka kayan ni ina naga wasu yara anan kayan ya diba
duka hannunshi still bai kare ba wani matashin saurayi ne da
gani ma'aikaci ne a cikin asibitin saboda sanye yake da kayan
aiki Maheer yace dan Alllah dan taimakeni duwa room 7, da
sauri ya dauki sauran kayan yarufawa Maheer baya, da sallama
suka shiga dakin Amrah dake daune tana shan faten dan kalin
turawa sai Granny dake Zaune gefenta Saleem na daune kan
farar kujera ta roba Mahcer ya shigo ya ajiye kayan tare da
godiya wa Matashin daya taimaka masa, cikin sauri ya gaisa
da Granny tare da tambayar Amrah ya jiki?
Amrah ta turo baki angon bestyna zanyi fushi har yanzu
ban ga Bestyna ba, Maheer ya yi dariya mai da wukar yandu
zan je in kawo miki ita..
****
AMRAH tace yawwa daka kyauta kuwk dan nasan bata san
na dawoba da tuni tazo, Granny ta tabe baki Nifa duk gidansu
sun fita a raina, da Zahra'u bata do ta dauke ki har gida ba da
yandu baza muji wannan mummunan labarin ba.
Saleem ya kalli tsohuwar tuni ya ji kamar an watsa masa
ruwan sanyi a zuciyarshi, sosai tsohuwar ta fara burgeshi
musamman da ya ji tana maganar yanzu yan gidansu Anas sun
fara fita daga ranta.
Amrah Ta harari Granny kai Granny ko babu ita Kaddara
tace dole ya faru da ni dan haka ki bar kushe min bestyna,
Cikin Gatse da son kunšawa Saleem bakin ciki Amrah ta
cigaba kuma ki bar kushe yan gidansu mijina.
111
AKWAI KURA 2
Duummm gaban Saleem ya fadi wani daci ya ji a cikin
duciyarshi ji ya ke kamar ya fashe da kuka saboda kishi kamar
daga sama Granny ta jefo mata tambayar da tasa Saleem ya
dawo da nutsuwar shi Ohh ! da man Zainabu kinsan kaddara
Amrah ta tabe baki Iya ta cigaba da magana da kinsan kaddara
da baki tsani Usmanu ba Kan kaddaran mutuwar Ahmadu ba
Kuma ince wanda kike gadarar dasu wani rawa suka taka ya
yin da aka ce ba kya nan? Kai granny Amrah ta fada tana
share hawaye saboda kunya da ta bata s gabansu Maheer.
Kasa kasa Maheer yake kama baki saboda dariya Amrah
ta fashe da kuka Haba granny Baki ganewa ke kam wannan fa shi ne zai auri bestyna amman kin tsaya kina kusheta a gaban
shi kan abunda bata da laifi hasalima laifi na ne dana fita daga
shagon ba tare da sun sani ba, granny ta tabe baki da yake
ubana ne shi ai dole inji tsoronsa.
Granny ta dan russuna naji uwata ai sai ki toshe min bakin
magana ko in ban bari ba ki tsinemin inbi uwa duniya, Saleem
yas hafa gemu yana dariya Tass tsohuwar ta wanke zuciyarshi
bai ce kala ba ya nemi wajen dama ya yi balance, Maheer
-cikin kunshe dariya ya musu-sallama tare da fadin dai dawo
anjima.
****
Babban dakin taro ne da misalin karfe 10 na safe, Manyan
ma'aikata ne tare da manya masu fada aji ckin kasar, Kowa ka
gani na musamman ne a wajen, Saleem da Maheer kowa da
Iyayensa Haka Abban Amlah da Ummy duk suna tare a cikin
hall din saboda gayyata ce ta Musamman Dad ya samu daga
hukumar kasancewar tana nemansu shi da iyalin shi, kamar
yadda Abban Maheer ma ya samu ana neman shi shi da nashi
Iyalan, Granny ma ba'a bar ta a baya ba dodar ta yi akan
kujera tana shan lemo ya yin da Amrah ke daune kusa da ita
112
AKWAI KURA 2
Da alamar daga gadon asibitin aka daukota dan fuskarta
kunburi na nan bai sabe ba.
Zaune suke kowa da abunsha a gaban shi, a daya bangaren
manyan ma'akata ne a hukumar nan ta yaki da fasskauri wato
DSS, suka hada meeting, wanda akalla meeting din ya tara
mutane sama da 60.
Bayan zaman banda na minti 8 mai gabatar da taron ya
fara bayani bayan gaisuwa kusan kowannen mu anan ya san
dalilin haduwa rmu kalilan ne basu sani ba, Alhmdullh tun da
gamu anan duka damu fara daga farko dan kowa ya fahimta,
mai gabatarwa ya cigaba yallabai Bismillah ya nuna Abban
Amlah ya mike daga mazauninsa bayan ya yi gaisuwa irin ta
addnii tare da mika gaisuwa wajen manyansa.
A hankali cikin nutsuwa ya fara sanar dasu zargin da ake
yiwa Abokan uku, Saleem, Ahmad da Maheer ta sanadin wani
alhaji da aka yi ram da shi da kayan maye, ya cigaba har kawo
inda aka tura ma'aikata wanda karshe gawarsu aka samu, yaja
numfashi tare da cigaba-da bayani har kawo yadda ya baiwa
yar shi Amrah aikin.
Saleem gabadaya ya-sandare a inda yake zaune ya yi sanyi
lakwas ya kasa kwakkwaran motsi saboda al ajabi ido ya
sanyawa Amrah yana kallon ta tare da kara mamakinta.
Abban Amlah ya dakata da jawabi-sauran bayanin damu ji
duka Gabadayan mu, ya-nemi-wajen-zama Daya daga cikin
sune ya mike bayan ya yi gaisuwa a hankali-yaje jikin katon
radio bai tsaya bata lokaci ba ya connecting na'urar da radio,
kamar almara maganar ta fara fita gabadaya suka maida
hankali don saurara.
Duk wani bada kalar data faru da yar matashiyar budurwar
kama daga kan Sace ta da aka yi da daman da ta yi a gidan
Ahmad duk wani sautin magana saida suka ji har zuwa artabun
113
AKWAI KURA 2
da suka yi da duw ceto ran ta da Matashin Millonieт
*SALEEM HAMZA JARUMI* Ya yi Komai daya faru kamar
a films suke sauraro hatta in da take magana a cikin asibiti Sai
da abun daukar maganar ya dauka.
Maganar ta dauke su wajen awanni da dama sai dai saboda
mamaki da al ajabi san basuji sun gaji da daman ba, Har sai
da yakare, Iya ta fashe da kuka tare da Fadi gaban Abban
Amlah tana neman gafara itama Ummy hakan ta yi Abban
Amlah cikin jin dadi ya daga Iya yana rarrashntai tare da
kannewa Ummy ido alamar tai shiru.
****
Raff Rafff Rafff Gabadayansu Suka hada hannu wajen
tafawa Amrah, Babban cikin na sune ya mike cikin harshen
turanci ya fara jawabi Lallai Aiki ya yi kyau an yishi fiye da
daton mu in fact mun samu shaida mai karfi kan wanda bamu
san da daman su cikin Harkar ba, Alhmdullh Na jinjinawa
Wannan yarinya daga karshe Ina mai'mata albishir na bada
gudunmowa gareta 10 Million Naira, Tare da albishir mun bata
gurbin aiki cikin wannan hukuma tamu ta DSS.
Tare da babban matsayi dan ta cancanci fiye da haka ba daga
nan ta tsaya ba damu kai case din gurin mai girma Gwamna
dan ya yaba mata kan aikin domin ta yi abunda ya gagari maza.
Ina sanya rai in shaa Allah kamar yadda ta fada ya damo
dole ayi rubutu mu ajiye tarihin cikin kundin tarihin
NAJERIYA. Ya daga hannu taho 'yata tawo abar Alfaharin
kasata.
Raff Raff Rafff Hall-din ya dauka saboda-tafi da gabadaya
suke masa, Amrah ta mike tana murmushi, Saleem da sauri ya
tashi hannu ya sanya ya karbi Microphone din Cikin tsananin
jindadi ya fara godewa Allah daya kubutar da shi kan sharrin
da bai sani ba ya cigaba da magana Alhmdullh.
114
AKWAI KURA 2
Yau a gaban kowa ba tare da bata lokaci ba Dan fidda
abında yake raına saboda jındadin wannan rana badan iya
barin wajen nan ban fada ba, Amrah baga nan ta tsaya ba cikin
hankali ya sanar dasu sihirin da aka masa ta warware, Sosai
kowa ya yi mamaki harta Mom da Dad sunyi mamakin
faruwar al amarin
Saleem ya sassauta murya na baiwa Amrah kyautar kujerar
makka ita da kakar ta da Ummy har ma da mijin Ummyn, haba
nan aka cigaba da murna Dad ya karba shima kyauta sosai
Amrah ta yi ta samu hatta Dad din Maheer da shi kanshi
Maheer sai da suka bata kyauta.
Dare daya Allah kanyi bature tofa haka ya kasance da
Amrah da duriarta kafin taron ya tashi Amrah tadamo attajira
daya bayan daya suke mikewa suna jawabi tare da jinjinawa
Amrah Ya yin da kowa sai da ya bada tashi kyautar, shi kansa
Abban Amlah ya samu sosai a wajen tare da karin girma.
Ummy kuka take sosai na jin dadi tare da tausayin, mijnta
kan zargin da tai masa, cikin kuka ta mika godiyarta ga
daukacin ma'aikatan tare da godiya mai tarin yawa na kyautar
da diyarta ta samu daga karshe haka taron ya watse kowa na
murna tare da alfahari da yar matashiyar budurwar dan wani
babban mutum cikinsu cewa ya yi inhar ba'a yiwa Amrah miji
ba yana yiwa danshi kamu.
Nan take Saleem ya bata rai ko kunya bai jiba yace matarsa ce
auren kawai suke jira a daura ya yin da Ummy take kallonsa
cikin burgewa ita ko granny cewa ta yi ita fa jikarta yandu mai
kudi ce dan haka sai ta daba ta darje babu mai mata dole
lolz.....
*****
Ku saurara Muryar ta karade Hall din, cikinminti kadan
kowa ya nemi waje ya dauna, Abban Amlah ya karbi abin
115
AKWAI KURA 2
maganar da farko Muna bawa Saleem Hamza Jarumi tare da
Maheer Saraki hakuri kan Zargin da aka musu Alhmdullh
Godiya ga Allah da ya nuna mana gaskia..
Whilc, Hukumar yaki da Fasa kauri na DSS, ta yaba musu
tare da kyautar bangirma a garesu duka Musamman Saleem
Hamza Jarumi wanda ya kasance mai gaskyia haziki akan
aikinsa Mungode, Raff Raff Raff aka cigaba da tafi.
Daga karshe mun mika case din kotu inda alkali keda
hurumin bincikar masu laifin har akai ga yanke mus7 hukunci
mu dama namu bincike ne Alhmdulllh amsa ta yi kyau.
Kuma Miss Zainab Amrah Ahmad zaki bamu hadin kai
zuwa kotu dan kare kan ki bisa ga Kisan yan ta'adddan nan
gyda 2 Alkali dai yanke hukunci dafatan daki yi mana afuwa
kasancewar sai kin je kotun saboda hukunci bana mu bane in
anje kotun hujjarki na kare kanki kan kisan zai kubutar dake da
izinin Allah, da fatan duk wani mai ruwa da tsaki cikin al
amuranta zai mana afuwa hakan ba tsarin mu bane tsarin
aikinne mu namu bincike hukunci naga Ałkali, daga karshe
muna sanar dake cewan mu nan hukumar DSS, mu damu
tsaya miki kan karar har ayi nasara mungode.
Tafi aka cigaba dayi tare ya yin da Granny take kukan
murna hakan Ummy kuka take sosai na ganin wannan ranar, ji
take a ranta ina ma Ahmad yana raye yaga bajinta da rawar
ganin da diyarshi ta taka.
Amrah ta share hawayen farin ciki, cikin Murna maras
misaltuwa take share ruwan hawayen ido ta runtse duciyarta
cike da Kaunar mahaifin nata tare da tsananin kewanshi,
Tabbas da yana raye da daifi kowa farin ciki yau, Saleem daga
nesa ya hangota tana share hawaye a hankali ya ratsa mutanen
ya iso gareta cikin nutsuwa ya sanya babban yatsa ya fara
share mata hawayen, Amrah ta daga kai cikin tsoro ido cikin
116
AKWAI KURA 2
ido suka kalli juna a karo na farko Amrah ta yi murmushi cikin
muryar ta mai dadi ta furta Thanks yo So much Oga J with d
spcl care.
Saleem ya kada kai cikin tsananin kaunarta Kin fi hakan
gareni matar Jarumi, Amrah ta kada baki tana turowa Saleem
ya yi dariya a hankali ya kara matsowa kusa da ita sosai Cikin
karamin murya kamar yaro cikin dabara ya rike hannunta.
Ina tsananin kaunarki Amrahty ina sonki fiye da kaina ji
nake in babu ke babu rayuwata please Matar Saleem ki
amincemin mu damo abu daya ina son in wanke laifina a
gareki ta hanyar nuna miki madaran kauna in mu kayi aure,
promise yhu na yi miki Alkawarin in kika amince da ni ba
dakiyi dana sani ba ni Saleem Hamza Jarumi na miki
alkawarin ke daya ce daga kanki babu kari Sannan dan cigaba
da sonki har mutuwata.
****
Ido ta kuma runtsewa tana jin wani bakon al amari yana
diyartrn zuciyarta ya yin da gangar jikinta ta fara rawa kamar
an hada mata shocking saboda jin Saleem na mata chakulkuli a
tafin hannunta.
Cikin Sauri ta bude ido sakamakon jin muryar granny daya
doki kunnenta, To rasa kunya 6eran-danga Sa kar mata hannuai daman naga take taken ka batun-yau ba kake kokarin taba
mun jika, an fada maka nan turai ne ?Sakar mata hannu ko-in
maka ihun kwarto hyege mai farin bilitin.
Habawa Amrah bata san lokacin da ta fara dariya ba har
tana rike ciki Shima kanshi Saleem dariya ya fara tare da kara
rike hannun Amrah please beb tok to mie do yhu lobe mie?"
Hannu granny tasa ta buge hannun Saleem cikin sauri
Amrah ta kwace hannun nata tana kallon Saleem Mom ta
karaso wajen ita ma tana dariya saboda duk abunda granny ta
117
AKWAI KURA 2
yi a gaban idonta tana hangosu, cikin Dariya take fadin Iya
yaran damani ai sai a hankali kin ganshi Son shine maras
kunyar ita kan diya ta babu ruwanta.
Saleem ya bata rai tare da kallon Amrah da Mom cikin
kunkuni yake magana gaskita ni ba'ayi min gentle ba mutum
yana tsakiyar neman soyayyar matarshi an wani masa shigar
sauri, Ya kalli Amrah beb tashi muje waje mu karasa
Maganarmu, Iya ta kama baki ko Uwa ka gatanan bata isa ta
fitar da Zainabu daga nan ba sai da idini na Kuji yaro jikata
tana fama da ciwo yo banda taron na musamman ne aida tana
gadon likita.
Kull na sake jin kana maganar aure cikin aure ban yarda ba
Zainabu na da ranar aurenta aka, ta cigaba kuma yanzu fa sai
mun darje dan anga Zainabu na ta yi arziki shi ne da kwadayi
har an fara mata maganar wani soyayya magulmaci me yasa
kafin ta yi kudin bakayi maganar kaunar ba mtswwwweee taja
tsaki ai mai auren Zainabu na sai 'ya "yan Dangote ko Dantata.
Habawa sosai Ummy take dariya ita da Mommy ita kanta
Amrah dariyar take tana jin kunya, Abban Amlah da ya karaso
wajen yana kallonsu suna dariya shima duk da bai san meya
kawo dariyar ba dariya ya yi muje ko saboda yakamata
daughter ta koma asibiti kunga jikin nata akwai saura Eeh
yakamata kan Ummy ta fada kuma nasan yanzu masu duwa
dubiya suna kan darya bata nan.
ツ
A. tare suka jera ya yin da Saleem ya dage lallai sh idai mai
da Amrah a motarshi ganin dai bata musu lokaci Ummy tace
-Amrah ta bishi ai ko nan Iya tace itama tare dasu tafi ba dan
Saleem ya so ba ya dauke su a motarshi sai asibiti.
*****
Shigar su dakin keda wuya Zahra ta shigo da gudu ya yin
da Anas ke bin bayanta da Mamah, aiko Zahrah tana ganin
118
AKWAI KURA 2
Amrah ta fada akan gadon ta fashe da kuka ya yin da Amrah
take taya Zahra kukan, Granny tace dasu to kukan ya isa haka
kar kuma aje a tada miki wani ciwon in ce nan likita tace ban
da yawan kuka.
Amrah takalli granny tana hararar ta ba tacc komai ba ta fara
share hawaye ita ma Zahra hawayen ta fara sharewa tare da
tausayin bestyn ta, Mamah tana tare da Granny suna gaisawa
daga bisani ta matso gefen Amrah cikin tausayi take tambayar
jikin Amrah, Amrah ta amsa cike da kunya domin tun da
magana ta fara karfi tsakaninta da Anas take jin kunyar
Mamah.
Anas da tun shigowar shi dakin-yake tsaye cike da tausayin
Amrah cikin Fuskar tausayi ya matsa kusa da gadon-nata Cike
da kaunarta Yake mata yaya jiki Amrah ta amsa tana satar
kallon Saleem da tun shigowar Anas dakin ya hada girar sama
data kasa saboda bacin rai.
Ganin Anas ya matso Zahrah ta mike daga wajen tare da
fadin Yaya ka dauna nasan kayi kewar Bestyna, Anas ya
gyada kai nagode miki tare da neman bakin-gadon zai
dauna....... dan uwarka-in ka dauna saina tattaka-ka a dakin nan
muryar Saleem ya karade dakin cikin huci kowa sai da ya
radana shi kansa Anas sai da ya ji tsoro.
Saleem ya nuna shi da yatsa dubiya kazo yi ko-?-To ka gama
dubiyarka ka zo fita ba dan laminci kallon iskanci ba kan mata
ta, Ido Anas ya zazzaro cike da takama sai dai kwarjinin
Saleem ya cika masa ido ba dai iya masa rashin kunya ba, kallon kallo aka yi da Mamah da Granny ya yin da kowa ya
kasa magana.
Ita ko Amrah jikinta har rawa yake saboda tsoro dar
yadda ta ga ran Saleem ya baci komai dai iya aikatawa, Kirrrr
wayarsa ta yi kara ganin Mom ne yasa ya daga bai. ce komai
119
AKWAI KURA 2
ba ya kara wayar a kunnensa, Son Mom ta fada Meerah tana Airport pid kaje ka daukota, Saleem bai ce komai ba ya kashe wayar cikin bacin rai fuuu ya bar dakin tare da shiga mota ya dauki hanyar Airport.
*****
Granny ta cire idonta kan Mamah bayan Saleem ya fita, a
hankali ta tako ta dauna a gefen Amrah, cikin nadari take kallon ta ya damo dole ta sanar da ita dan kar ta zamo tsohuwar banza.
Zainabu Ya dace ki takawa Saleemu birki saboda ke yanzu matar wani ce an bada ke maganar da nake miki har an karbi sadakin Anas-ma an tsaida rana whattt. Amrah ta fada tana
mikewa zaune Granny ta dafa kafadarta abunda kunnenki-ya ji kin ga yakamata ki tsaida Saleemu koda na barku tare ne saboda bai dace irin taimakon da ya miki a imasa butulci ba. Sai dai tun da maganar tado da haka ya dace ki tsaida shi
dan ba'a neman aure a cikin aure, Amrah bata san lokacin data fashe da kuka ba wani bakin ciki da bacin rai sune suka ziyarci
zuciyarta kuka take da gaske kamar wacce aka kashe mata Uwa ko Uba.
Wata tsantsar tsanar Anas ta ji ya dirar mata a zuciya ta
yaya da'a karbi sadaki ba'a ji ta bakin taba ai hakkin tane a
sanar da ita kafin a kai ganan wato ita tana fama da fitinar
gidan Ahmad suko nan budirin aurar da ita suke yi, Wato in
bata kubuta daga hannunshi ba gawarta dasu aurar ?
Granny ta fara lallashin ta bar kuka Zainabu ai aure yakin
matane mu ma lokacin da aka sanar damu an badamu mun yi
kukan da yafi naki yi hakuri Zainabu na.
Amrah ta cigaba da kuka saboda kukan shi ne sauki a
gareta ita kanta ta kasa sanin dalilin kukan nata, ya yin da
Besty ta matso tana rarrashin ta zuciyarta cike da zargi kar fa
120
AKWAI KURA 2
ace Bestyn ta fada kaunar Saleem tabbas kukan Amrah da
walakin wai goro a miya.
****
Rarrashin Amrah Zahra ta cigaba da yi tare da jawo ta
kan cinyarta tana shafa gashin kanta cikin rarrashi, a hankali
Amrah ta fara rage yawan kukan nata, Anas tuni ya samu
kwanciyar hankali tare da jin sanyi sosai a zuciyarsa da Iya ta
fadi wannan maganar.
Haka ita ma Mamah taji dadin abünda Iya ta yi Hakan yasa
Mamah ta ware suna hira da Iya ya yin da Iyan take bawa
Mamah da Anas labarin abunda ya faru.
Sosai Mamah da Anas suka yi mamakin Abunda Amrah ta
yi, ya yin da Anas yake kallon Amrah cike da kaunarta
müsamman daya samu lbrm abunda ta aikata kan gaskiya сe
babu kuskure hasalima sai daukaka data samu kamar yadda Iya
take sanar dasu yanzu.
Anas ji ya ke a ransa kamar a rage kwanakin aurensu ya
dawo baya saboda yadda yakejin son Amrah a zuciyarsa, sun
shagala suna duba hira, Ita ko-Zahra dai dai lokacin takeJefawa Bestyn ta Tambaya Bestyna Fadamin sirrin ziciyarki
shin ba kya son Yaya Anas ne? In har hasashe na bai yi
karyaba kukan nan na kiyayya ne Still na fara hango kaunar
Saleem Jarumi a cikin kwayar idanun ki, Da sauri Amrah ta
mike daune daga kwanciyar da tai akan cinyar Zahra da kallю--
tabi yan dakin sai dai hankalinsu naga Iya dake musu Hira.
A hankali Amrah ta sauke ajiyar Zuciya cikin-kasa kasa da
murya take magana Hmm ban san dalilin kuka naba Haka
kawai na kasa