An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
AKWALKURAPRINCESS SAYYADA TAHEER
(MiS Faisal Zākari
AKWAI KURA 2
shi?"
M
Akwai Kura 2
atse ta ya yi sosai a jikin bango.
Amra da gabadaya ta tsorata, jikinta har
rawa yake saboda tsoro.
"Done ur money is send so tell me waye
Ajiyar zuciya ta sauke tare da hamdala a zuciyarta, cikin
jarumta ta yi murmushin Karfin hali tare da cin nasara cikin
salon yaudara ta furta, "Alhaji Musa Dancanji."
"Na yi zaton hakan," ya fada yana tafa hannu, "domin na
san Saleem ya tare kayashi a boda maras adadi, Ko last two
weeks ina da sanin ya kuma rike kayanshi, Muna da yawa
ke nan wadanda Saleem yake ayi mana shigar sauri. Right !?"
ya fada yana kallon ta. Amrah ta yi fari da ido. "Ya zamo
dole ya bakunci lahira, ko yana so ko ba ya so, Domin in
har irinsa masu gaskiya suna doron kasa, to fa bamu da
hanyar cin abinchi, tsinanne," ya furta yana muzurai,
Dariya ya sheke da ita tare da jinjina kai alamar gamsuwa,
"Hakkin ran Saleem yana wuyana, tuni na jima da sanin
hakan, Saleem ya fi ni ta ko ina; kudi, kyau, ilimi tare da
matsayi a wajen aiki, a hakan na daure ina tarayya da shi,
amma hakan bai yi masa ba sai da ya zamo silar da na yi
asarar makudan kudade, No Saleem, sai na ga bayanka,"
ya fada yana cizon baki.
A hankali ya dawo gabanta, ya finciko gashin kanta, "Ta ya
ya zan yarda dake bayan ke din mace ce, shaidanu wanda
4
AKWAI KURA 2
suka fi Shaidan makirci. While Kin ceci Saleem a hannun
yarana kece silan da asirina ya keson tonuwa ke da shi duk
baza kusha a hannu naba, Zan muku kisan wulakanci
Amrah tafusge gashin kanta tana huci kai jakine kai baka da
lissafine waya fada maka ana kashe mutum, da kiyayya?
Baka da lissafi naga a laman harkalla nida kai bazai haifar
da Da mai ido ba, Nidin nan na fika tsanan Saleem amman
na daure ban aika da shi kiyamaba duk da nasamu daman
hakan Ko kasan nice mai girka wa Saleem abinchin da yake
Ci? Ni din nan da kake gani na wuce tunaninka, ta nuna
kirjinta-Kisan mummuke zan masa zan shafe rayuwarsa ba
tare da kowa yasan nice sila ba, da kauna zan gama da shi
Wata 6 kadai nake jira in cika aikina, ta tako cikin izza tare
da kama bakinsa takawo fuskanta dai-dai nashi wata uku ya
rage in gama da Saleem sai dai tarihinshi in ka shirya hakan
tamika masa hannu, tabbaa-ya-yaba da-jarumtarta-ya kuma
aminta da ita, shi kansa cikin kan kanin lokaci ya gano ita
din hatsabibiyace ya hango-jarumtar da- bai- gani a idon
yaranshi dake masa aiki ba, hannun nashi- ya-saka cikin
hannunta alaman an zamo daya tare da kai wa bakinta kiss
babu kakkauwata kamar tsohon maye.
***
Cikin bacci ya ji alamar shigowar sako wayanshi, dankaramin Tsaki yaja tare da danna wayar haske ya bayyana
akan screen din wayar, da sauri ya-mike a firgice yana
karewa sakon kallo, cikin sanda ya lallaba ya sauka daga
kan gadon tare da shiga bandaki, wayar ya kuma dannawa
tare da karanta sakon " Innalillahi wa inna ilaihirrajiunty
fada a ranshi, nutsuwar dake jikinsa yana shirin fita kanshi
ya dafe yana maimaita innalillahi wa inna ilaihirraji"un! a
5
AKWAI KURA 2
hankali ya farajin nutsuwa sakon ya kuma karantawa tare da
boye shi a bault Gallery, cikin nutsuwa ya cigaba da danna
wayar nashi Tare da fara rubuta sako cikin kankanin lokaci
ya rubuta sakon ya turawa wata number, da sauri ya futo
daga bandakin, gefenta ya koma ya kwanta tare da karanto
duk adduar da tazo bakinshi.
Asubar fari ya mike daman ba baccin ya yi ba tun da sakon
ya shigo wayarshi, bacci ya kauracewa idanunsa Alwala ya
daura ya yi shirin fita sallah Matar ta sa ce ta bude idonta
Murmushi duka suka yiwa juna, Barin je nayi sallah yace
da ita a dawo lafiya har ya kama hanyar futa a falon takwala
masa kira Abban Amlah In zamo cikin shiri inka dawo
sallah sai mu wuce gidan Iya ko ? Tafada tana kallonshi,
Cikin murmushi yadawo gareta Kamar gaske ya sha mur
Ummyn en uku, bantaba jin zafin rashin kunyar Daughter
gareni ba sai daren jiya, Ummy ta zaro ido tana kallonshi
Yes ya fada yana shan murr wallahi da fari kirana ta yi ta
fadamin sai na kashe wayata daga bisani sai ta turamin sako
wai gidan aikinta hajiyan tasamu matsala bazata samu dawo
waba sai an kwana biyu, harda gargadina bata bukatar
Ansa kuma kar insanar daku yafada tare da ciro waya a
aljihunshi sako yashiga ya mika mata wayar, *An samu
matsala karka sanar da su Ummy and don't reply*
Idonta ne ya ciko da hawaye tuni ya fara zuba kamar an
bude Famfo wato tausayin Amrah dana ke yi saboda maraici
shine dalilin da ta rainani bayan duk rainin da take yiwa
mijina ina hakuri ? Bantaba jin kunyarka irin yau ba, meka
ragemu da shi dagani har Amrah ? Bare Iya daka mayar
6
AKWAI KURA 2
mahaifiya? taci gaba da kukanta Abban Amlah kayi hakuri
taurin kan Amrah ya fara damuna hakurina zai kare wallahi
inta dawo gidan nan sai nabmata dukan tsiya, haba sai jace mutanan farko wato niba zata kirani ba sai kai ? kaine
karamin danga dadin tsallaka, wanda ta raina Lallai nayi sake Innalillahi wa inna ilaihirrajiun ta fada tana kuka Diyar cikina "Ya mace ita ce zata bar gida ba tare da Izini na ba? Abban Amlah ya yi Hamdala a ransa, tarkonsa ya kama kurciya, Ummy ta cigaba da kukanta tana magana Aiko ban haifi Amrah ba tamun kara darajan riko ta kuma fashewa da kuka wato hajiyar tafini daraja ko? Wayyo ni! Allah na-ta fada tana kara sautin kukanta, Abban Amlah dasauri ya hay gadon tare da janta jikinsa is okey Ummyn en uku in dan tani kike kuka wallahi na yafe mata please karki yiwa er cikinki baki koma meye inta dawo sai muji uzurinta lallashinta ya cigaba dayi-yana nuna-mata ya dace-aji-Uzurin Amrah, har ya yi nasaran tsaida kukan nata daga bisani ya roki alfarma tun da Iya bata -sani ba kar a sanar da ita
maganar, Ummyn en-uku-ta-gyada-kai-tana-mutstsike-idotare da saukar da kafanta kasa Abban Amlah jeka sallah nima bara inyi ya mata hararan wasa wani sallah bayan kinajin liman ya tada sallah har an idar yi alwalan kizo
nibari inyi anan yafada tare da gyara Darduman-Sallah. ***
Wasshegari, da wuri ya yi shiri Karfe 7am a cikin Asibitin
tai masa, yan sanda ne kewaye da gawawarwaki nasu, a
bangare daya sai likitocin asibitin da suke cikin tashin hankali, na rashin amsar da zasu bawa Hukuma, tun daren jiya da abun ya faru Security na dakin a razane suke dan
tabbas akwai ayar tambaya akansu-lallai akwai-sakacinsu
7
AKWAI KURA 2
ckin faruwan abinda ya faru, Saleem bai ce dasu komai ba
illah umurni da ya yi a dauki gawarwakin a adana su a
Mutuware, Tare da juyawa zai koma mota Da sauri Securuty
din tare da doctors din suka rufa masa baya Saleem ya juyo
ya tambayesu lafiya? Bana bukatar rakiyar kowa a cikinku
Ya fada yana kare musu kallo, Yalla6ai daya daga cikin
likitocin ya fada Wallahu tallahi ba dutyna bane hasalima
ina bacci aka sanar da ni faruwan abun shiyasa nayi
sammakon zuwa dan ina cikin tashin hankali, daya likitan
shima ya karba Yallabai ban da masaniya kan faruwan abun
Kuma tun jiya da faruwan abun bamu zauna ba munyi duk
binciken daya dace Mun gano tabbas an kashesu ne ta hanyar shake su da Pillow su kuma masu tsaron su a
bincikenmu mun gano sun yi amfani da maganin bacci
wannan dalilin shiyasa aka aiwatar da kisan kan cikin sirri.
SALEEM ya dakatar dasu ta hanyar daga masu hannu waya
tambayeku? Nayi magana da wani ne a cikin ku? Ya yi
murmushi mai cike da takaici Koma waye na rantse da Allah
dubunshi zai cika kuma ina mai tabbtar muku anzo wajen,
ya fada tare da tafiya kai tsaye jikin motanshi,
Motan custom ne manya manya guda uku ta shigo asibitin
Da sauri Maheer yafito a motan wajen Gawarwakin direct,
suka karasa Cikin nazari yake kallon gawar tare da ciro
wayarsa ya dauki photon su, Maheer ya kalli yan sanda yana
kada key na mota Duk wani mataki wanda yake da alhakin
kula da gawan tun ka wosu asibitin nan tare da duk wani
security dake tsaronsu ku wuce dasu Office dinku munyi
magana da Commissioner na yan sanda Lallai ne a
tuhumesu har sai an samo makashin Yes Sir! suka hada
baki wajen fada, Maheer ya juya tuni yaran sha suka bi shi
8
AKWAI KURA 2
na
gurin Saleem dake jingine a jikin-motar shi suka karasa-da
sauri yaran suka gaida Ogan nasu Sai dai Saleem bai amsa
ba da ido ya amsa gaisuwan nasu, ganin kamar Saleem baya
cikin nutsuwa ya sanya Maheer ya sallami Conboy din da
suka rako shi tare da Mikawa daya key na motar sa, key
hannun Saleem ya karba bai ce komai ba ya shiga bangaren
direba tare da tada motan Saleem ya kalleshi Idonsa ya yi ja saboda bacin rai baice komai ba ya shiga bayan motar tare
kwantar da kansa Kan kujera yana hucin bacin rai
Maheer shi ma baice komai ba yaja mota yabar asibitin.
da
***
Tare suka shigo, falon nashi-Furji Maheer ya bude tare da
dauko ruwa mai sanyi, cup biyu ya dauko ya zuba ruwan a
duka cups din, daya ya dauka ya mikawa Saleem tare da
daukan dayan ya fara sha, kurba biyu Saleem ya yi ya ajiye
Cup din kan table din dake gefenshi,Maheer-ya kalleshi is
okey Koma waye nasan- zamu kama shi Da ikon Allahkarshensu ya kusa Amman kai wa kake zargi? Maheer ya
tambayi Saleem yana kallonshi,Saleem ya kalleshi ido
cikin Ido bani zargin kowa kan laifi har sai na kama mutum
da hannu dumu dumu cikin Aikata laifin Kuma akan dan
wannan karamin case bazan tada hankalina ba Bery soon
zan canko gidan, Maheer ya kalleshi cike da mamaki in-har
ba idona yamin karyaba tabbas-na hango damuwa cikin
kwayar idonka I think damuwar kan yan ta'addan ne ?
SALEEM ya kalleshi da gefen ido yana tabe baki Tare jan
karamin tsaki Ana ta kai wa yake ta kaya, Maheer ya kalle
shi da son karin bayani, Saleem ya lumshe ido yana
murmushi tare da dafa kirjinsa Frnd ina ji kamar zai fashe
saboda kaunarta, Wow nice story, Maheer ya fada yana
9
AKWAI KURA 2
kyalkyala dariya Saleem ya kai masa naushi Maheer ya
kauce, Saleem ya harare shi dan iska Daman aina san baka
kaunata shiyasa kake mun dariya wato irin inmutu saboda
sonta ko? Maheer ya cigaba da dariyansa A, A, irin beb din
ta yi sa'ar nan nake nufi Sa'a mai girma ta sace zuciyar
babban mutum Kamar *JARUMI* kaiiiiii amma na mata
murna, Lallai ya zamo dole na nemo ta duk inda take kafin
zuciyar Ogana kuma Abokina ta fashe, SALEEM ya kalleshi
da fararen idanun shi Abokina aikin ka ne nemo ta in ba
haka ba Mommy zata rasani fa hmmmm ! naga kana
daukan abun kamar karamin issue, Maheer yace yanzu kan
na tabbtar da Babbane but kira mai girkinka ta fara cika min
tumbina da girki kasan ni bani wasa da ciki, while sai mu
san ta inda zamu fara, Saleem ya ji gabanshi ya fadi tuni ya
tuno da mafarkinshi na jiya wanda saboda mafarkin ne-yau
yatashi sam baida walwala, Lafiya Maheer yace da Saleem,
abokina ko kasan jiya wai nine da mafarkin yarinyar nan !
Ya fada yana kallon Maheer bai jira ansar Maheer ba ya
cigaba da labarta masa mafarkin tass yasanar da shi.
***
Maheer ya zaro ido da alamun Mamaki Yar aikin ka dai,
Saleem ya gyada kai alaman tabbatarwa, Yarinyar tana da
kyau in ji Maheer banga laifin ka ba dan kayi mafarkinta ni
kaina ta mun sai dai da ganinta matar manya ce tafi karfina,
da fari dana fara ganinta na yaba kyanta sannan na hango
tarbiya a tare da ita sai dai Babynah ta rigata samuna da na
lallabo, amman yanzu wannan mafarki naka yakara tabbtar
mun ita din matar manyace tun da har Babban mutum kamar
Ogana ya fara mafarki da ita, Saleem ya jawo filo tare da
jifan Maheer kaifa dan iskane in kaita ina, Bayan akwai
10
AKWAI KURA 2
wanda take mulkin ruhina, Mahcer ya cigaba da dariya Ah ah ai kai namijine, Mijin mace hudu bare yadda kayi zaman Gwauranta ai da Mathna, yakamata ka fara wato biyu.
Saleem, ya harareshi ni mijin Mace daya ne Ba ragi ba kari Kuma tuni zuciyata ta kamu da kaunarta, kai dai da kace
tana burgeka in kana iyawa bismillah Maheer ya kama baki rufamin asiri kar Babyna taji ka kashemin Aure, Babyna
tana da kishi fa, Saleem ya yi dariya kar kace min kadama
mijin hajiya tun kafin ayi auren ka-fara-tsoronta? Maheer
yace eeh anji tsoron nata matarka ko tawa, Saleem- ya yi
dariya anji kunya dai Maheer ma ya yi dariya Tare da bashi
amsa Mun ji kunya dai tun da gashi taka abar kaunar ta saka
silent Billahilazim na dauka damuwar yan taaddane ya
dameka ashe Soyayace kai Allah ya yi albarka wa yarinyar
nan nagode mata da ta yi maka mummunan kamu,
Saleem ya tade baki kaga kwana 7 kacal na baka duk inda
take ka nemo min ita dan-na matsu-in-fara-zuwa-zance-nima
inji yadda akeji a soyayya, Maheer yace Yaya daka yida
jenniper?
Saleem ya taбe baki Na taba gaya maka daman zan aureta?
Maheer ya girgiza kai, Saleem ya kada kafada na bata-dama
mai yawa ko zata kar6i-musulumci Amman taki, Sanin
kanka ne Dadyna ba zai barni-na auru-Ahalul kitab-ba Dan
haka ya makara yanzu Saleem ya fada cikin True lofe
Wanda rasa Baby yana nufi rasa komaina.
***
Kwanan Amrah daya a gidan. Ahmd, a wannann dare
Amrah ta sha sumbata a wajensai, da runguma kala kala
11
AKWAI KURA 2
inda duk karfin halin Amrah tare da jarumtar ta a wannan
bangaren kam ba ta da jarumta ko kadan.
Inda Allah ya taimake ta tuni bacci ya dauke Ahmad sabida
kayan mayen da yasha ya bugar da shi, cikin daren Amrah
ta yi kokarin tserewa daga cikin gidan da suka kai ta, ta
sauka daga kan gadon dan neman hanyan fita daga gidan,
Sai dai ko ta ina babu halin fita, duk inda Amrah tabi da
niyyar tserewa yaran Ahmad ne kewaye da gidan babu halin fita.
Karshe gadon ta koma ta zauna tana tufka da war wara kan
neman mafita a gareta, Kamar an muntsineta ta tashi daga
kan gadon ta fara bincike a cikin Dakin nashi, kama daga
kan durowowi kozata samu ebidence, sai dai har ta gama
binciken durowa babu wani shaida da zai bata kan Ahmad
in har ta tsere a gidan, Amrah taja ajiyan zuciya guduwafa
daga gidan nam ba shi ne mafita ba ya zama dole in samu
duk wata Hujja kafin in nar gidan nan kota halin yaya, Tuni
ta yarda da shawarar da zuciyarta ta bata, A hankali ta
dauko stool dake jikin mirrow, ta taka tahau saman wardrop
ta cigaba da bincike, nan ma bata samu komai ba, Amrah ta
sauko daga kan stool din data hau, Kasan gadon ta sunkuya
tana lekawa Tare da haskawa da wayar da ta gani a jikin
chaji.
Motsin Ahmad taji alamar zai farka daga bacci, da sauri ta
shige kasan gadon tana ajiyan zuciya, ga mamakin ta
saitaga tashige duka kasan gadon ba tare da ta takura ba
cikin kasan gadon, Amrah tarike baki tana mamakin girman
12
AKWAI KURA 2
kasan gadon wanda ta yi imanin ko mutum biyu irinta dasu
iya samun gurin kwana anan kasan gadon suyi bacci ba tare da sun takura ba, Jin alaman motsin ya lafa wannan ya
tabbatar mata Ahmad dogon juyi ya yi a gadon, Ba wai tashi ya yi saga baccin nashi ba, Amrah a hankali ta haska
hasken tochin kasan gadon dan karewa wajen kallo.
Katon kwali ta gani an rufe da katon zanin gado, dasauri
taka rasa wajen tana haskawa da touch, ba ta yi jinkiri ba ta
sanya hannu ta yaye zanin Gadon.
Ido ta zaro tare da karasawa wajen tana son tabbatae da
abinda ta gani, bindigogi ne a jere a kasan gadon sababbi dal
a jere cikin katon kwali sunkai guda 100, bindigogi ne masu
hatsari in bata manta ba Lokacin da zata siyi tata a waya
Anas ya rinka-nuna mata tare da fada mata-kudin kowanne
da hatsarin kowanne, Ina ya samo wadannan bindigogin?
Amrah ta fada, watakila daga gurin aiki aka bashi a jiya, a'a
taji zuciyarta bata gamsu-da-hakan-ba, Amrah-ta-cigaba-da
daga bindigar daya bayan daya tana kalla tare da nazari aа
⚫ kansu, wata jakar ta kuma gani sai dai bai kai na bindigar
girma ba Amrah ta janye zip din jakar don sanin meke cikin
jakar, harsashin bindiga ga ne cike da-jakar, Amrah tace a
ranta to me yake yi dasu?, koma meye zan gano ta fada a
ranta, ciki sauri daya bayan daya ta fara mai da bindigan
mazauninsu kamar yadda ta gansu, a hankali ta fara kokarin
fitowa daga kasan gadon tana lekawa kar Ahmad ya ganta
cikin sa'a ta fito saga karkashin gadon ba tare da wani ya
gantaba ta haye gadon tare da karasawa jikinsa ta
rungumeshi, yazamo dole in yaudare shi ya gama yarda da
13
AKWAI KURA 2
ni tabbas duk aikina a she amsoshin suna cikin wannnan
gidan, Amrah ta yi murmushi tare da godiya ga Allah daya
san ya Ahmad da kan sa ya kawo ta inda zata samu hujjoji
masu karfi.
***
Kwanan Amrah biyu, Mommy ba ta gan ta a wajen aiki ba,
daga karshe Mommyn, ta nemi wayar Amrah taji ko Lafiya
Sai dai Wayar Amrah bata shiga, Mommy ba taji dadi ba ta
san tabbas jikin Amrah ya kuma tashi ne shiyasa ba tazo
aikinba, dan ta san Amrah akwai kokari sosai sam bata wasa
da aikinta, Mommy taji haushi sosai da ta yi sakacin barin
Amrah ba tare da tasan gidan na suba, tabbas da, da kanta
zataje har gidan ta duba jikin Amrah.
Littafi na Biyu
***
Mommy ta kalleshi fuskanta cike da mamaki, Son Mando
tana da yawa fa, ni kam bansan ta ina zamu fara neman
Amrah ba, ina ga zai fi kyau mu yi hakuri na san Amrah
zata dawo nan bada jimawa ba da zarar ta warke, Saleem ya
rike Hannun Mommy yana marairaicewa Mom Ki taimakeni
muje ina jin a rai na bazan jure rashin ta......, Ya yi shiru
ganin Mommy ta tsura mishi ido tuni ya gano katobarar da
yake shirin yi a gaban Mommy, Mommy ta cigaba da
kallonshi rashin waye ba zaka iya jurewa ba? Saleem, ya
sosa kai please Mommy muje dan Allah Mom Nasan Mando
ciki da wajenta saboda ina zuwa anguwan sosai wajen
Malamina daukan karatu please Mom muje nasan zamu
sameta, Mommy ta yi karamin dariya Saleem ni kam bazan
je in da bansani ba, badan bana kaunar Amrah ba, hasalima
14
AKWAI KURA 2
na fika son ta sai dai ba zanje in sha yawo a banza ban san gidansu ba kawai saboda gani dadi mota ah ah.
Saleem ya bata rai yana bubbuga kafa Mommy wa yace
miki ina sonta ? Mom kawai ina son na sauke nauyin dake
kaina Kin ga kin ce bata da lafiya kuma yar aiki nace
zamana take a gidan nan, Mommy ta kama baki lallai Son
ni za kai wa wayo tun yaushe Amrah take aiki a gidan nan,
Yarinyar da bata ci ma ka ba ba ta sha maka ba ka daura
mata karan tsana sai yaune kasan da hakkkinta akan ka ko
Son? kuma ai ba yau ta fara ciwon ba duk baka sauke
nauyin dake kan ka ba-sai yanzu? Mom ta yi murmushi tare
da kama hanyar dakinta, a hankali ta juyo tana dariya Son
in ta yi wari dai ma ji.
Saleem ya ji kamar ya fashe da kuka saboda damuwa Turus
ya zauna akan kafet din falon Mommy Ji yake in har
baiganta ba tabbas babu zaman lafiya a tare da shi, Da sauri
ya mike ya fita a falon Direct Mota-ya shiga-tare-da-mata
key.
Wuni Sur Saleem, ya yi yana_za ga Cikin Mando da
kewayanta ko zaiga Amrah amma shiru babu alaman Amrah
daga karshe Sai yamma likisya-dawo gida -a gajiye zuciyarshi cike da kaunarta, Sweet Angel ina kika-shiga-?
ya fada da karfi yana rike kai tare da fadawa kan gado yana
juyi.
***
UMMY hankalin ta sam baya kwance musamman da yau
Amrah ta cika kwana uku cur bata dawo ba, Da fari Ummy
15
AKWAI KURA 2
ta yi fushi taki kiran wayar yar tata Amma da taga Amrah
bata neme ta ba har kwana uku, wannan ya sanya Ummyn
ta kira Amrah sai dai wayar ta Amrah bata shiga tun
wayewar garin take kira Amma ana sanar da ita wayar a
kashe, Ummy ran ta ya kuma baci sosai akan Amrah bata
san lokacin da bacin rai ya sanya ta kuka ba, kuka ta yi
sosai tana kissima irin dukan da zata yiwa Amrah in har ta
dawo gidan.
Har taa dauki waya zata kira Zahra ko tasan gidan aikin
Amrah ta rakata, sai wani bangare na zuciyarta ya gargade
ta, Amrah yar cikin ta ce bai dace saboda bacin rai wani ya
san maganar ba musamman daya kasance Yayan Zahra din
Anas Amran zata Aura hakan yana nufin wata rana Zahran
data iya goronta wa diyarta, da wannan tunanin Ummyn ta
ajiye wayar bata kira taba, Addu'a ta yi ta yi a zuciyarta a
hankali ta fara samun nutsuwa.
Numbern Abban Amlah ta kira dan ta samu nutsuwa, katse
kiran nata ya yi kafin ya sake kiran ta, hira su kayi sosai
duk hiran nasu rabi na Amrah ne kan rashin dawowarta cikin
kwantar da murya ya yi ta lallashin matar tashi tare da nuna
mata ita uwa ce ta bar kuka kan diyarta, domin kukan ta
masifa ne akan Amrah.
sai da Ummy ta samu nutsuwa sosai har ta fara dariya har da
kyakyatawa kafin su ajiye wayar kowa zuciyansa cike da
rashin jindadin dawowar Amrah gida.
****
16
AKWAI KURA 2
Amrah bata jira jin ta bakin shi ba ta cigaba da magana, Oga ina da labarin kana safarar bindiga kana shigowa dasu Najeriya, Saleem ya taba kama kayan ka na makudan kudi karshe asararsu kayi dan kar asirinka ya tonu ka nuna baka
da masaniya akan kayan, A zabure Ahmad ya mike yana kallon ta Babyna a ina kika samu wannan labarin? Amrah ta
yi dariyar hatsabibanci tare da jindadin ta fara ramfo
ayyukan da Ahmad yake aikatawa ta karkashin Kasa.
Yes ta fada tana tafa hannu ni fa hatsabibiya ce ta bugawa a
jarida.
I'm so sorry kwana 2 bana jindadin jikina ne shiyasa kuka
ga wannan page din dan kadan ina bukatar addu'oinku
Nagode Nagode Nagode.
***
Amrah kwananta biyu a gidan Ahmad Al'adarta tazo, Amrah
ba karamin murna ta yi ba na ganin Al'adarta,. sabota ta san
In shaa Allah a cikin Kwana 9-da-ta-keyi-kafin-ta-samu tsarki
zata gama da duk abinda take son samu a gidan Ahamd,
Gabadaya gidan ya isheta duk da har yanzu bata samu
hanyar tserewaba, Amman tabbas Ahmad din ya isheta,
İdan Ahmad ba iya shigo da fasa kauri kawai ya tsa lyaba
Dan iska ne na gaske cikin kwanaki biyün nan ba karamin
artabu ta sha ba a wajensai kan lallai sai ya taba ko ina a
jikinta.
Sai dai Amrah