tafi, har
girmanta tana tuno mata da Mabaruk in tana yarinya da
ta yi watarana tana kicin ta yo mata farna ta ji zafi sosai,
ta zaro mata ido za ta kai mata duka.
Ta turo baki cikin fushi ta ce, "Ba zan ma sake
zuwa ba, kúma idan Daddyna ya zo ba zan ba ki
hoculate dina ba, mun 6ata". Daga haka ta juya ta fice
tana zumburo baki.
156
WAYE ANGON?-4 Maryam Jafar Kaduna
Ta bi ta da kallo cike da mamaki, yarinyar nan komai ta yi na uwarta ne sak Mabaruka, bayan kamanninsu.
Ta je gurin Mabarukar da ta ke falo suna waya da Imran, ta ce tana turo baki, "Mun 6ata da Momy, ba zar sake zuwa ba".
Ta yi dariya tara zaro ido ta ce, "Saboda mc?"
Тa сe, "Haka ta min za ta dake ni".
Ta zaro idon tana wgada mata. Dariya ta yi har da rike ciki, ta mika mata wayar suna magana da Imran, shi
ma har da fadowa kan kujera, ya ce, "My Little Mabaru /
love you and am missing you a lot'.
Ta mayar masa kamar yanda suka saba tana dariya.
"Love you too my daddy, back soon.
Ita ma Mabarukar ta kara bakinta, ta ce, "Love
you my Imran
Ya lumshe ido cikin jin dadi da sovayyarta ya ce,
"Love you too my Mabaru, miss you'. Ya huro mata
iskan kiss. Ta lumshe idanu tare da rungume Mabaruka.
Duk Momy na kallonsu, ta jinjina kai kurum cikin farin ciki.
Sun je Saudiyya sun sha bikin Sharifa da
Abduljalal, abin ya burge kowa, sun sha kuka wajen
157
WAYE ANGON?-4 Maryam Jafar Kaduna
dawowa, har da Rafi'a. bayan dawowarsu ne suka raka
Babanta sabon gidansa da Imran ya gina masa. Da suka
dawo gida da daddare suna tsakiyar gadonsu ta fada
jikinsa taná kuka, ta ce, "I love you Ya Imran, ba zan iya
kiyastawa ba, ka min komai da gata, sakayyarka sai а
wurin Allah, I love you alots".
Ya yi murmushi tare da shafar fuskarta yг се,
"Me too my Mabaru, I love you I can't never stop from
loving you, you are my world my happiness. Ke kadai
nake so, har abada ke ce kadai a raina da ruhina.
Ta tallafo fuskarsa hannu biyu, ta ce, "Ni ma haka
Ya Imran kai kadai nake so, daga kai sai 'yarka na maka
alkawarin zan dauwama da sonka in rayu da shi, in mutu
da shi. Kuma in tashi da shi, fatana kar ka juya min baya,
kar ka canza ra'ayi, in kai haka zan cutu Ya Imran
matukar cutarwa".
Kuka ya kwace mata, ta fada jikinsa.
Ya rungume ta sosai kwalla na iaruwa a idonsa,
ya ce, "Har abada babu wata sai ke, na tabbatar miki da
haka, I am realy really love you cver".
Dadi ya kamata a kullum kalmar nan na mata
zaki in ya fade ta tamkar sabuwa ce a gurinta. Ta sake
rungume shi isam, tare da cewa, "Love you too my
Imran
158
A
WAYE ANGON?-4 Maryam Jafar Kaduna
Ya dago ta fuskarsa da murmushi, ya sa hannu
yana goge mata hawayen ya ce, "Is ok ba kuka har abada, Ya Imran ba zai taba barinki ki kuka ba, hakan
yana masa zafi da karsashi a ransa dukkan kulawarsa ta Mabarukа сe".
Ta sa hannuwanta ta makalo wuyansa tana dariya,
ta cc, "Thank you My Imran".
Ya ce, "No thank, fatana ki ta haifo min kyawawan 'ya'ya masu kama da ke kannen Mabaruka".
Та се, "Promise insha Allah very soon seven
month za ka dauki new baby".
Ta zaro ido cikin doki da farin ciki, ya kasa
magana ta riga shi tana dariya, "Yes trust me".
Bai sar me zai ce ba kuma don dadi ya maida ta jikinsa ya kankame yana cewa, "Thank a lot my Mabari'.
Ya dago ta yana cewa, “Ok tell me WAYE ANGON?"
Ta yi dariya sosai tana kallonsa, ta ce, "Ya Imran
mana, shi ne ANGON". Ta fada jikinsa.
Ya sa hannuwansa ya rufe ta a kirjinsa yana dariya shi ma.
Hmmm... dole na saki ajiyar zuciya ni kaina na
yarda Ya Imran shi ne angon, sai dai ban san ga masu
karatu ba, ko WAYE ANGON a wajensu?
159
Maryam Jafar Kaduna
WAYE ANGON?-4
Ba don na gaji ba da labarin Mabaruka da Imran
dinta ba, dole zan aje birona in barsu haka nan da leko su
ba tun kan Ya Imran ya gano ni ya yo waje da ni. Amma
kun san me? Ba nan an tsaya ba, na leko labarin wasu
masoyan guda biyu, har nake tunanin anya wadannan ba
su zarce Ya Imran da Mabaruka ba a soyayya, su waye
wadannan?
Sa'adatu da Jafar amma kuma masu bambancin
ra'ayi, shi ma'abocin zuciya da rashin wargi game da
hade gida, dan birni mai arziki da ilimi, yayin da ita
kuma ma'abociyar raha, shirme, tsokana, mai hayaniya,
daga kauye kuma marar ilimin boko, sai dai sha awarsa.
Duk a ina za mu samu cikakken labarin? Sai mu
nemi littafin SAI NA YI BOKO! Sabon littafi in
Allah tare da JODAH.
Ba zan ba ku kunya ba, ba za ku yi da na sa
karanta shi ba, za ku nishadantu, ku yi dariya sosai.
Akwai ilmantarwa da ban mamaki, hadi da soyayya.
Mace mai kamar maza Sa'adatu! Ku dai ku biyo ni.
MARYAM JAFAR
08033406612
Na gode.
160
SALAMA BOOKSHOP
NOJ178U1, 179V, 126J, :Layli Näl Hudu Kofamalalhllor
Gadar Yankura, Kasuwar Sabon Garl, Kano.
08037968900, 08029035187,
08026972697
Littattafan Marubucivar.
BABANA DA MIJINA 1,2,3
WAYE ANGON? 1,2,3,4
MAIJIDDА 1,2,3,4
MARUBUTA HAS TA JIHAR KADUNA
Hausa
Writers
ALGALAM
DANEI PUBLISHERS
00 URU20035187
F
Cover Graphics AGF Computers Fagge
-07030319787
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels