na rabe ki kin..."
Ta katse shi "Daina rawar bakin, fada har kana dukan
kirji kana fadin ni matarka ce, auranka din banza! Wa ya
daura maka aurena?
Gaibu aka daura maka, har ka mutu in dai ba ka sallame
ni ba ka kyale ni ba wallahi ba za ka taba samun farin ciki
ba.
Kada ka taba jera kanka a mai mata, tun daga yanzu ka
fara fuskantar wulakanci, rashin nutsuwa da bakin ciki.
Wallahi ba za ka taba samun kwanciyar hankali da
aurena ba, tunda ni ka hana min nawa da na masoyina, a
haka za ka mutu na rantse."
Jikinsa ya yi sanyi kalau, gwiwoyinsa suka yi sanyi lis!
Ya gaza tsayuwar.
Sai dai ya zauna bakin gadon tare da dafe kai tsawon
sakwanni sannan ya dago ya dubeta tare da cewa.
"Ya muka yi da ke da safe? Wa ya turo ki guna?" Tayi
masa banza taja ta rike kugu ta jingina da bango ta dora
kafa daya jikin bangon ta baya tana 'yan jijjige-jijjige cikin
musiba a shirin ko ta kwana.
115
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Ya ce, "Ke da kanki da bakinki ki ka ce kin amince da
aurena, na ce wa ya turo ki don nayi mamakin hakan daga
gare ki? Ki ka ce ke ki ka turo kanki ba kowa.
To me ki ke so ki fada min yanzu kin fasa ne ko ko
daman karya ki ke munafuntata ki ka yi? Ko ko kin
munafunci wanda ya tura ki guna din?"
Tayi masa banza, sai can ta ce “Sai dai kai ka munafunci
kanka ka yaudari kanka da har ka yarda wai na amince da
auranka.
Bayan ka san nasha fada maka bana sonka bana son
aurènka, ba zan taba sonka ba."
Ya ce, "Shi yasa kenan ki ka yaudari wacce ta turo ki din
ko?" Tayi shiru. Ya nisa sannan ya ce, "Ok, ba laifi magana
dai ta kare tunda an daura aure, kuma ga ki a gidan wanda
ba kya so din, ya za ki yi?"
Banza ta mishi tana cewa a ranta "Kanka ake ji ni nasan
abin da zan yi sosai ma kuwa."
Ya mike ya tsaya gabanta cikin lallashi da sanyin murya
ya ce, "Shi kenan, na yarda ba kya sona dole a ka miki,
amman don Allah Mabaruka ki nutsu ki kwantar da
hankalinki.
a
:
116
こ
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Wallahi ba ni da nufin cutarki, ko tauye miki rayuwa,
sonki nake da gaskiya. Nayi alkawarin ba ki dukkan farin
cikin rayuwa a gidana, ba za ki taba kuka ba ko da na sanin
zuwansa.
Za ki samu jin dadi da farin ciki wanda ba ki taba
samunsa ba a rayuwa, ba ki san ma da shi ba, nayi miki
alkawari ki saki ranki ki saki jikinki, kiji dadin zama da ni.
Na rantse miki za ki yi farin ciki."
Idanunta suka sauya suka kada rau-rau, kwalla ta taru
tamkar zata yi kuka. Ta dube shi ta ce a marairaice.
"Amman ka san bana sonka, ko kadan ban taba sonka
ba bare in yi sha'awar zama tare da kai a matsayin matarka.
Zan cutu matukar cutuwa, ka raba ni da wanda nake so
yake sona tsakani da Allah, don me ka cutar damu ka zabi
son ranka, son zuciyarka don farin cikinka kai kadai?"
Ya hada hannuwansa ya ce a mairairai ce shi ma "Am
sorry, nayi laifi na sani amman na tuba kim min afuwa.
Tabbas nasan na shiga tsakaninki da wanda ki ke so,
יי wallahi nayi miki alkawarin zan canza."
Ta dube shi da kyau ta ce, "Ta ya ya kenan bayan ka sa
an daura mani kai?"
117
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Ya yi shiru yana kallonta, sam ya rasa me zai ce.
Hawayen da ke makale a cikin idanuwanta suka zubo, ta ce
"Ka gani ko kai kanka ba ka da amsa, ba ka san mafita ba.
Son zuciyarka ya cutar da'ni ka kunso ni gidannan
wanda na ke jin sa ba ni da maraba da cell.
Tunda na shigo shi naji zuciyata tayi kunci, ba ni ganin
komai cikinsa sai duhu, duk saukar numfashina tafe yake
da takaicin kasancewata cikinshi.
Bare kuma idan na ganka na kan ji duk takaicin duniya
da bakin cikinta yana kaina ni kadai, na kan rasa walwala
da sukuni, haka nan na rasa me ke min dadi.
Ba abin da ke burge ni hatta duniyar ta gundure ni
matukar kana kusa da ni. Na tabbata kwanannan zan mutu
kuma takaicin ganinka zai yi ajalina, na rantse!"
Ta fada da karaji, daidai lokacin da hawaye ya kara
sakkowa, wasu dumammun hawaye.
•Ya dafe kai tare da cewa "Ya salam! Me yasa ki ke
tsanantawa kanki tsanata...?"
Ta katse shi da hanzari. “Ni ma nake tsanantawa kaina
יי
ko? Bayan daga Allah ne."
Ya girgiza kai "A'a kar ki yaudari kanki, Allah bai sa
118
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
miki tsanata ba ke ki ka sawa kanki, in da ki ke biyewa
shirmen zuciyarki kina Kara sa tsanar a ranki, amman kar ki
ce Allah."
Ta kalle shi harara son ranta, tamkar idanunta za su fado
saboda jin haushin maganarsa da shi kansa.
Taja dogon tsaki tare da dauke kanta zuwa gefe, tana jin
daci a ranta. Ya ce, "Kinga yau ba ranar bakin ciki ba ce da
koke-koke.
Ranar farin ciki ce da nishadi a gare mu. Naji na yarda
ba ki sona, amman ki sa a ranki za ki zauna da ni don Allah
don Mahaifiyarki, kiyi hakurin haka don Allah Mabaruka."
Ta kalle shi ta ce, "Ba zan iya ba, wallahi ba zan iya ba."
Shi ma ya kalleta da kyau ya ce, "To me ki ke iyawa?"
Kai tsaye ta ce, "Rabuwa da kai, ka kyale ni na kama
gabana zuciyata taji sanyi ta samu sukuni, tun kafin bakin
cikinka da kuncin gidannan ya kashe ni."
Shiru ya yi tsawon dakiku, can ya ce "Shi kenan naji
amman zauna kiji wani abu." Ya riko hannunta yana
kokarin zaunar da ita bakin gado.
Ta fizge hannunta daga nasa tana harararsa cikin fusata.
Ta ce "Kar ka sake taba ni ina fada maka." Ya ce "Naji to
119
WAYE ANGON?
amma zauna."
Maryam Ja'afar
Tayi mishi banza kanta na gefe tana turo baki, ya sake
rokarta tare da cewa, "Don Allah Mabaruka." Ba wai don
shi yasa ta zauna ba, ta wuce ta zauna tana fushi jinta take
tamkar kan kaya take.
Ya yi murmushi ya rankwafo gabanta yana kallonta
cikin sanyin ransa da hakurinsa ya ce, “Naji shi kenan zan
yi abin da ki ke so, Allah ma ba ya barin laifin wani a kan
wani, dole ne sai ya masa sakayya ko a nan duniya ko gobe
kiyama.
Nasan na cuce ki tabbas, amman abin da nake so daga
ke don Allah ba don ni ba, ki min uzurin ko da wata uku ne
ko biyu ki zauna tare da ni a cikin gidannan a matsayin
matata."
Ta zaro ido tana kallonsa a zafafe ta ce "Kam bala'i!
wallahi ba zan iya ba, kwana uku ba zan iya ba a gidanka na
rantse! Ballantana har wata uku, tir! Allah ya sawwake."Ta
tofar da yawu gefe.
Kallonta yake yana matukar mamakin karfin halinta,
tamkar ita ke auran kanta, ko ita ke iko da kanta. Ita fa mace
се.
120
S
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Dole rayuwarta karkashin wanitake yin ta, ko iyayenta
ko mijinta. Karshe kuma 'ya'yanta amman har take gadarar
yin duk abin da zuciyarta ke so, ba ma ta nemi izini ba a
rayuwarshi wallahi bai taba ganin yarinya mai naci da
kafiya irinta ba.
A fili ya jinjina kai tare da yin murmushi ya dubeta.
"To kin san hikimar yin hakan, kin san dalilina?" Та се,
"Ko ma wane dalilin ne Allah ba zan zauna da kai ba har
tsawon wadannan lokacin.
Ita wacce ka ke zargin ta turo ni gunka yau da safe na
amsa mata ne kawai don ta janye hukuncinta a kaina, in
nazo ko kwana biyu nayi ta huce."
Ya ce, "Ke yarinya ce Mabaruka, ba ki san komai ba
wallahi, kuruciya na yawo da ke da wauta, ai gwara kar kiyi
auran ma akan kije ki fito da kwana biyu hakan shi zai sa ta
Kara fusata.
Dalilina kuma na yin hakan, Allah ba azzalumin
bayinsa ba ne, duk wanda aka zalunta sai ya saka masa,
musamman idan ki ka yi biyayya ga mahaifiyarki a kan
abin da take so.
Ki ka karbi zabinsa sai ki ga ya saka miki da gaggawa
121
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
auran ya mutu sai kije ki auri wanda ki ke so, ko kuma ni
nanataccenki, makiyin naki da ki ke cewa sai ki ga ya
dauke ni daga duniyar sai kije ki auri wanda ki ke so din.
Allah kadai ma yasan me ya 6oye a auranki da wancan
din, ba mu san wacce zuri'ar za a haifawa al'ummar
Musulmai ba, ni nasa katanga sai ya dauke raina."
Ta kalle shi tsaf! Tana gasgata maganarsa, tabbas haka
ne. Tana ji a ranta hakan zai yiwu. Ina ma hakan ta kasance!
Wani farin ciki ya saukar mata a rai.
Wallahi da tayi farin ciki da ta godewa Allah, sai tayi
azumin wata guda tana godiya da sadakoki, ko bata auri
Sulaiman din ba in dai aka raba ta da wannan gidan ita tasan
zata yi sukuni ta huta kenan.
Farin cikinta ya bayyana a fili, ta dinga murmushi
wanda ita kanta bata san tana yin shi ba har a fili.
Kallonta yake musamman da yaga ta nuna jin dadinta
da maganarsa, har murmushi ya bayyana a fuskarta.
Ya sunkuyar da kansa kasa yana jin tausayin kansa da
gaske dai bata sonsa tunda har ta nuna farin cikinta a kan
mutuwarsa.
Wacce yake so ya mika rayuwarsa gareta ita ke son
122
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
mutuwarsa? Ashe akwal wanda zai yi farin ciki da
mutuwarsa?
Wasu hawaye ya ji sun taru a cikin idonsa, ya yi saurin
kawar da su ya dago yana kallonta fuskarsa da murmushi.
Ya ce, "Kin yi farin ciki da hakan ko, in mutu sai kije ki
auri wanda ki ke so sabanin ni makiyinki?"
Sunkuyar da kai tayi a zuciyarta tana cewa "Eh." Ya ce,
"Ok, shi kenan ki min wannan uzurin zuwa wannan
lokacin."
Ta dago ta kalle shi tare da cewa, "Saboda me har sai
wannan lokacin?"
Ya ce, "Ba don ni ba Mabaruka ba don kaina ba, sai don
gujewa fushin Momy, sam bata cancanci wannan sakayya
ba.
Tayi iya bakin kokarinta ta tsayu kai-da-fata, ta 6ata
ranta ta tsayu a kan lallai sai taga ni aka ba auranki.
Ta matsa maki lallai sai kin aure ni, ta gwammace ta
bata miki a kan ni. Tafi son ni na samu abin da nake so a kan
ke, har sai da taga na samu a ka kawo min ke don in yi farin
ciki.
Wanne suna za a kira ni da shi? Wacce irin sakayya na
123
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
nuna mata daga zuwanki kwana biyu ko uku in sako mata
'ya?
Na maida ke karamar bazawara ta kwana biyu, na
Kaskantar da ke ita kuma na ba ta kunya.
Wallahi na tabbata surutun mutane ba zai bar ni ba,
koda kuwa an duba dalilina na yin hakan.
Sannan Daddyna zai yi fushi da ni, wadanda suka tsayu
kan a bani ke duk na kunyata su, na wulakanta su, duk da ni
nayi don farin cikinki ni na hakura da nawa.
Wallahi Mabaruka na gwammace na mutu a kan in
sakawa Momy da butulci ko gajiyar biki bai sake ta ba in
maida mata ke gida?
Amma idan ki ka yi hakuri da juriya wata uku nan take
da izinin Ubangiji babu dadewa mai yiwuwa ma ba zan kai
wannan lokacin ba.
In kuma lokacin ya yi zan sake ki, na tabbata a lokacin
ba za ta yi fushi ba, ba za ta ga laifina ba, tunda na zauna da
ke ke ce ki ke son rabuwar.
Nayi hakuri da ke na wadannan watannin, duniya ma ba
za ta zage ni ba, kowa yasan ba kya sona dole aka miki.
Zama da makiyi bai da dadi, akwai cin rai da kunci. Zan
124
:
WAYE ANGON?
tausaya miki a kan haka."
Maryam Ja'afar
Ya tsugunna sosai kwalla ta cika idonsa, ya ce, "Don
Allah ki min uzurin wannan lokacin Mabaruka zan
sawwake miki ko ma na bar miki duniyar, na fi ma son
hakan.
Don Allah ta kalle shi da kyau tabbas taga gaskiya
maganarsa a idonsa tasan Imran ba makaryaci ba ne.
Haka zalika ta san ba zai yaudare ta ba tun ba yau ba ta
san shi tun yana abokinta.
Mai saukin kai ne da tausayi, yana danne abin da yake
so ko farin cikinsa a kan na wani, shi ya hakura ya ba wani
koda hakan zai cutar da shi.
Kuma idan har ya furta zai yi abu to tabbas zai yi din ko
da sukunin hakan ko babu, don haka ta yarda da shi da
maganarsa.
Taji ta samu dan sukuni. Ta dube shi ta ce, “Shi kenan na
amince zan jira har lokacin ko kuma kafin shi."
Ya yi murmushin takaici ya ce, "Shi kenan na gode da
tausayinki. Tabbas Allah zai ba ki ladar tausayina da zama
da ni da za kiyi a kan an miki dole, na gode Mabaruka."
Tayi masa shiru kanta na gefe, ko kadan ita bata jin
125
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
tausayinsa kamar yanda ya fada, tana nan kan kudirinta ba
za ta canza ba har abada.
Ya ce, "Maganar ta wuce ko sai mu fara lissafin lokaci
ko?" Ta daga kai kurum. Ya ce, "To na gode amman fa sai
kin ci wani abu kafin mu kwanta."
Ta ce cikin nauyin baki "Ba na jin kunya, ka bar shi."Ya
mike yana cewa "A'a ban yarda ba, dole sai kin ci ko ya ya
ne, ina zuwa." Ya fice da sauri.
Ta bi shi da kallo har ya fita din sannan ta dawo da
kanta, ta koma kan gado ta dan kishingida akan gadon tana
Kara nanata maganarsa a ranta.
Ina ma ya mutu din tun yanzu ba sai ta kai wancan
lokacin ba! Tabbas tana jinjina yawan kwanakin, ji take
kamar shekaru ne ta kirga kwanan watannin dari ba goma.
Ta jinjina kai cabdijam! Anya zan iya kuwa?
Kafin ta ba kanta amsa taji turowar kofarsa tare da
sallama, hannunsa dauke da ledoji manya-manya.
A can kasan makoshi ta amsa sallamar ba tare da ya ji ta
amsa din ba. Ya bude ledojin.
Bankararrun kaji ne gasassu, suya ta musmaman aka
masa daga matar Ibrahim Amina, sai tashin kamshi suna
126
こ
3
WAYE ANGON?
faman maiko.
Maryam Ja'afar
Bayansu shafe yake da attarugu hade da albasa suna
naso, tabbas ba sai an fada ba sun wadatu da maggi da sirrin
sauran kayan turara kaza.
Ya bude wata ledar ingantacciyar zuma ce mė kyau
usuli wacce ya sa aka kawo masa me kyau da dadi.
Dayar ledar kuma nono ne kindirmo wanda Amina
matar Ibrahim tayi aikinsa na musamman ya yi sanyi kalau.
Sauran ledojin kuma drinks-drinks ne wanda aka yi su
daga gidan aikin Amina masu lafiya da sa kuzari
ingantattu, sun dauki matukar sanyi.
Hakika za su kori kishi da gaggawa, kai sauran kayan
ma ga su nan ni ban ma san wani abun ba, duk don girmama
wannan amaryar tasa da kawo mata duk abin da yake
tunanin zata yi farin ciki da shi.
Shi kadai yasan yanda yake jin son Mabaruka a ransa
kamar yanda yake fada a kullum gaban kowa ina ji da
Mabaruka.
Haka ya fadawa Amina, "Ina ji da matata kiyi duk abin
da zai sa ta farin ciki, komai da ake bukata ki sanar min zan
ba ki don jin dadinta."
127
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
A lokacin da ya fada tayi dariya, ta ce "Na sani Imran ba
sai ka fada ba duniya ma ta sani, zan iya bakin kokarina don
ganin na faranta ran Gimbiyar taka nima in samu ladar in
taya a raya sunnar a wannan daren."
Ya gama bubbuda komai ya zuba yanda ya kamata, ya
dubeta ya ce "Zo mana." Kanta ta kifa a kan filo bata yi
niyyar dagowa ba bare tayi abin da yake so.
Da kanshi yazo ya dagota yana cewa "Yi hakuri zo kici
kadan." Ta kalle shi cikin bacin rai da gundira da shi bayan
ta ta tashi zauren ta ce "Ina rokonka don Allah ka daina taba
ni bana son kana taba ni.
Don idan kana taba ni ina cutuwa tamkar wuta ta taba ni
nake ji ko shocking matukajikinsa ya kara yin sanyi.
Ita yake kallo cikin damuwa, ya janye hannu daga
jikinta yana cewa "Ok na bari kiyi hakuri."Ba ta ce kómai
ba.
Ya ce, "Amman zo ki ci abincin." Ta ce, “Ni na koshi."
Yace, "Don Allah ba don ni ba."
Sai da ya yi naci iya naci sannan ta mike da kyar tamkar
ya roketa ta shiga wuta. Ta zauna da kyar tana kumburi,
zuciyarta tana mata zafi.
128
C
A
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Ya tuttura mata komai gabanta, yana cewa "Kici da
yawa." Ba ta ce komai ba, ta fara tsikara tana kaiwa baki,
har sai da takai ana dambe tsakanin Ibrahim da Amina, kan
sai ta sammasa lokacin da ta dan lasa masa a baki da ya ji
dadin ya ratsa masa har kwakwalwa.
Amman ita sam daci-dacinsa ma take ji kan dole take
kai shi bakinta tamkar tana cin kashi.
Shi kuwa yana gefenta yana kallo yangar da take, burge
shi take kamar ya hade ta yake ji don so.
Ba wani cin kirki tayi ba ta ture, tana yatsina fuska bai
son matsa mata ya ma gode da ta dan yaga taci, don haka ya
kyaleta.
Ya so su dan taba hira amman yanda ta ki basa fuska sai
hade rai take shi kadai ke surutunsa yasa ya hakura, ya
mike yana dauke kayan zuwa kitchen.
Komawa tayi ta kwanta abinta.
Sanda ya dawo ya ganta kwancen ya dube ta da kayan
jikinta ya ce, "Ki daure ki dan sauya kayan jikinki zuwa
marassa nauyi wadannan za su dame ki ba za ki yi bacci da
kyau ba."
Juya masa baya tayi tàna turo baki alamar sai kai tayi,
129
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
murmushi kawai yayi ya dauki abinda zai dauka ya fice.
Koda ya shiga dakinsa fadawa kan gado ya yi rigingine
yana kallon fanka kafafunsa a kasa, ransa ya yi kunci ya
rasa me ke damunsa.
Komai ba ya masa dadi yayin da idanunsa ke kokarin
zubar da ruwa na tausayin kansa, shi yasan son da yakewa
Mabaruka ba a taba samun namijin da ya taba son wata
haka ba.
Jarabawarshi kenan an jarabce shi da so, son ma mai
zafi da kunci, kana so ba a sonka har an gwammace
mutuwarka a kan rayuwarka, ań tsani numfashinka.
Matar da ya aura tana fadin in ya taba ta tamkar wuta ta
tabata, wai me yasa bata sonsa? Meye aibunsa? Me yasa?
Da me ya gaza zama masoyinta?
Ya dinga tunano irin 'yanmatan da ke rawar kafa kansa a
rana babu ranar da zata zo ta wuce bai fita ba wata ta rude a
kansa ta gagara nutsuwa har sai ta biyo shi.
Kullum 'yanmata binsa suke daga cikinsu babu daya
daga cikinsu da ya tabajin yana sonta.
Mabaruka ita ce matar da ya fara so, so kuma bana wasa
ba, baya jin akwai wata wacce zai so. Zuciyarsa gabadaya
130
WAYE ANGON?
tata ce.
Maryam Ja'afar
Ita kafai ta mamayeta duk macen da ya gani sai yaga ba
abin da tafi Mabaruka, kowacce mummuna yake ganinta
bata da abin da zata dauki hankalinsa Mabarukar ce kadai
ita ce mai burge shi.
Ya juya zuwa gefensa na dama kwalla ta zubo a idonsa
ya fada a fili, Ya Allah ka kawo min agajinka da gaggawa
zuciyata har zafi take.
Ina son wannan baiwar taka alhali ita kuma ba ta sona,
ni ne wanda tafi tsana a rayuwata Ya Allah ka zaba min abin
da yafi alkairi a auranta.
Idan har mutuwata alkairi ce gareta da samun
walwalarta, Ya Allah ka dauke raina ta samu sauki ba na
son na zamo damuwarta matsalarta.
Ya dade a kwance yana jinyar zuciyarsa, sai daga baya
ya mike ya fada toilet bayan ya rage kayan jikinsa wanka
yayo saboda warwarewar gajiyarsa ko ya samu bacci mai
dadi.
Dan ruwan lipton ya hada yasha don samun kuzari
kamar yanda ya saba kullum dare yayin kwanciyarsa bacсі.
Ya shirya cikin kayan baccinsa ingantattu bayan ya
131
E
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
turare jikinsa da nau'ikan turaransa masu sanyin kamshi na
dadi da sa nutsuwa ga duk wanda ya shake shi.
Ya rufe dakinsa ya tunkari dakin amaryar tasa, tare da
sallama ya tura kofar ya shiga idonsa a kanta.
Kwance take tsakiyar tsararran gadonta da ya wadatu
da shimfidu ba bacci take ba tayi lamo dai tana son karyata
kanta ba a gidan Imran take ba, ba a gidansa zata kwana ba.
Koda ya yi sallama bata amsa ba tana jinsa sarai tayi
shiru ya maida kofar ya rufe sannan ya tunkaro gadon.
Da zuwansa zama ya yi wajen kafafunta yana cewa,
"Mabaruka kin yi bacci ne?" Ta janye kafafunta tare da
kara matsawa can ba tare da ta ce masa komai ba.
Hawa kan gadon ya yi gabadaya yana cewa "Bari in zo
in ji me ya rufe bakin?” Daidai sanda ya kashe hasken
dakin.
Caraf! Taji ya kamota ya mannata da jikinsa, sam ya
mamayeta bata yi tunanin haka ba, ta mike zaune a rikice
cikin tsananin fusata idonta ya rufe.
Ta manta waye a gabanta da matsayinshi saboda bacin
rai, ta fidda hannu ta kai masa mari mai tsananin shiga
kwakwalwa.
132
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Ta kunna fitila taci gaba da kallonsa cikin fushi har tana
huci, idanunta sun sauya zuwa ja tamkar garwashi na 6acin
rai.
Gaba daya ya rasa me zai ce, bakinsa ya kulle saboda
tsananin mamakinta. A tunaninsa bai taba ba shi zata iya sa
hannu ta mare shi.
Koda an janye matsayinshi na mijinta ko don girmansa
a matsayin wanda ya girme mata ya bata shekaru nesa ba
kusa ba.
Ita kuwa bata fasa harararsa ba cikin tsananin fusata,
idanunta sun rikide zuwaja.
Da kyar cikin nauyin baki ya iya cewa, "Mabaruka ni ki
ka mara?"Ta dallo masa harara ta ce "Abin da ma yafi mari
wallahi zan iya yi, muddin kaci gaba da zuwa kusa da ni
bare ka tabani.
Bayan na fada maka ka daina taba ni, bana so ba na so,
inajin tamkar shocking ya taba ni amman ka kasa ganewa.
Ya ce, "Amman kin san ni mijinki ne halak dina ce ke,
haka nima babu laifi wai don na taba jikinki haka kema.
Bayan kin san ni Angonki ne kuma ya zama dole a yau
ta tabbatarwa kaina lallai nayi aure."
133
I
ا
I
a
1
1
1
1
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
Ta kalle shi da kyau cikin fushi ta ce "Ban gane ba, me
ka ke nufi?"
Ya kalleta shima cikinjarumta da nuna shi namiji ne. Ya
ce, "Ina nufin ina son na kasance da ke ta hanyar rayuwar
aure, ina son na tabbatar da ke matata ce a daren nan."
Fushinta ya kara bayyana, ta zaro masa ido tamkar wata
uwarsa, ta ce "Wallahi ba zai yiwu ba! Maganar banza
kenan.
Kamar ka fara yaudarar kanka ni ba matarka ba ce,
tanadina ba naka ba ne, masoyina ne wanda nake so yake
sona, shi ne tanadina shi ne wanda zai fara sanina a
matsayin 'ya mace."
Wani zazzafan kishi ya taso masa, ransa yа басе,
idanunsa suka kada ja. Jikinsa har rawa yake. Ya taho
gabanta ya kamo ta cikin tsananin karfinsa na da namiji.
Ko kadan ba zata iya kwacewa ba. Gam! Ya riketa yana
kallonta da rinannun idanunsa wanda ba ka ganin komai sai
6acin rai, har huci yake fitarwa.
Ya ce "Kada ki kara kiran sunan wani dan iska a nan,
idan ba haka ba ranki zai 6aci fiye da tunaninki."
Tamkar ma ranta yafi nasa bacin cikin tsananin fushi da
134
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
kufula take kallonsa tamkar zata kai masa duka...Take ka
sake ni 1 shima akan fushi yace bazan sake ki ba idon kina
da karfi ki rewace kanki ta sake cewa nadai fada maka
wallahi ka sakeni tun kan ranka yabaci na gaya maka. Ya
kara matsowa kusa dajikinta har jucioso nagogar juna yace
tuni raina ya gama baci sai dai naki ran ya baci dule wani
masifarki da rashin kunyar ki bazasu sake kwatar ki ba.
Kuma in kin isa ki hanani aiwatar da abinda nayi kudiri a
jaul itama ta kallechi cikin jin ta isa da kanta tace ni kuma
tunda ni ke da kaina zanga yanda haka zata kasance. Kai
har kana jin wani namiji ne da zaka iya wani abu ka. Kan ta
karasa ya hadata da bango cikin tsananin fushi ya danneta
yanda bazata iya kwace kantaba idanunsa suka sake kara
fitowa sabada bacin rai yace. A yau zaki gano wannan
amsar zakisan kin auri namiji ba dai dai nake da kowa ba.
Ta kalleshi cikin gundura tace ka sakeni nace maka ina
kara gargadinka. Yace ki tureni ki kwace kanki tunda ni
namiji ne. ta hau kokowa da hayaniyar tureshi amman sam
baya ko motsi. Yace har wai kina iya sa hannu ki mareni
baki ji nauyi na ba kika fidda hannu kika mareni tarbiyyarki
ba haka take ba mabaruka nasan an tsayu akan baki
135
A
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
ingantacciyar tarbiya. Amman akaina kike karar da rashin
kunyarki. Taja dogon tsaki tare da cewa. Wallahi zanyi
abinda yafi haka idan baka kyaleni ba kai baka ga cutarwa
za'awa haka ta iya jurewawallahi banyi komai ba yanzu ka
fara gani na rantse. Yace dani dake zamu gani waye zaiyi
nasara akan wani adarennan yau sai na maidake matata ke
ina sa ranma ayau zan baki kyakywar ajiya na baby na.
Haushinsa ya kara turniketa ta harareshi san ranta amman
sam bata gamsu ba. Idanunta sukayi rau rau saboda
takaicin maganarsa. Miyau ta kakalo ta daidaici fuskarsa ta
tafo masa tare da cewa tir! Allah ya sawake yacigaba da
kallanta yace ni kika watsawa yawu? Kai tsaye tace eh anyi
din zaka ramane? Yace zaki min gadara ne? tace eh anyi me
zaka yi.... Kan ta rufe bakinta ta tsinci bakinsa cikin nata
ya hade.
Numfashinta ya dinga kai kawo zai dauke bala in tayi
tayi ta kwace bakinta daga nasa amman sam ta kasa.
Yayinda shi kuma bai fasa aika sakon saba ya riketa gam.
Suka hau juyi cikin dakin amman ba kinsu ahade a manne
ta hau dukansa da hannu daya iya karfinta amman bashi da
dammar sakinta bai tsaya anan ba saida yadangana da lta
136
こ
WAYE ANGON? Maryam Ja'afar
saman gado. Sai dai ta jita kwance kan gadon yayinda shi
yake kwance samanta kafafunsu a kasa. Ta hau zille zille da
kafafuwa amman nanma bata tsiraba. Still dai yana aikinsa
idansa ya rufe baya jin zai iya sakinta ayanda yake jin
kansa. Kuka ta fara yi wanda baka jin fitar sautinsa