Reading ANYI GUDUN GARA BY Aisha Galadima Chapter 8 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kyau na mussaman fatar Nan har wani sheki take.............✍️



*Aysha galadima ce*

Vote
Comment
Share
[8/29, 11:40 AM] Aysha Galadima:
*ANYI GUDUN GARA*




*NA*
*AISHA GALADIMA*




*DEDICATED TO*

*HASSAN ATK*




_Muna siyar da Arabian gowns na kasashe daban daban,na yara Dana
manya,laces,Atamfa,shoes,bags and _kitchen utensils ga masu bukata_ zaku iya
tuntubar wannan number_
(08064933819)



*PG 55-56*
_______________________________


A hankali ya karasa saukowa, dube dube ya fara Yana neman khaleel,Dan shi daya
yasan da dawowar tasa, se can ya hangesa karasawa yayi , khaleel na ganinsa ya fara
murmushi,saboda shima yayi kewar Abokin nasa ba kadan ba

Yana karasowa ,rike hannun sa yayi Yana murmushi kafin yace" Angon Amal Naga ka
canza sosai Cairo ta karbe ka da yawa "


Shima murmushin ya mayar masa be ce komai ba ,se can yace

"Ina my baby da mamanta"

"Duk suna Nan lafiya Lau "

Shiga motar suka yi domin tafiya gida Nan khaleel ke ce masa
"Yau ummee zaka ma surprise kenan"


Wani killer smile ya masa kafin yace "ai ba ummee daya Zan ma surprise ba"


Jin abunda yace yasa khaleel yayi saurin yin parking gefen hanya ya ce

"Me kake so kace,harda Amal"

Kallonsa yayi "yace kaga malam ban son gulma ka tada motar Nan mu tafi Dan sa'ido
kawai"



Dariya kawai khaleel yake yi baji ba gani,se da yaga farouk na kokarin fita motar
sannan ta dakata,ya kunna motar suka ci gaba da tafiya

Dariya da tausayin Abokin nasa yake ,saboda kwanakin baya ya hadu da Amal din yaga
yadda ta canza sosai kamar ba ita ba,yaga yadda take komai nata cikin aji,da ya
tambayi abokinsa ma cewa tayi ya bar Mata maganarsa ma,shiyasa ya fara tausaya masa
Dan ya san akwai drama Nan gaba



Share sa farouk yayi be masa maganar dariyar da yake ba har suka isa gida ,Yana
tsayawa da motar ya fice ya barsa ko jakarsa be dauka ba,da Ido khaleel ya bisa
Yana girgiza Kai ,shi ya dauko jakar ya biyo bayansa


Yana shiga falon ba kowa Dan haka ya wuce sama dakin ummee da sallama yashiga,da
sauri ta dago kanta Tana kallonsa da mamaki,kafin tace

"Babana baza ka bar dawowar bazata ba ko,duk kayi tafiya?"

Sosa Kai yayi kafin ya shigo dakin ya zauna kan sofa Nan suka gaisa sosai ,har ta
ke cewa ya Kos din da kaje yi ,da fatan an samu abunda ake so,yace "eh"
Alhamdulillah

Tashi yayi yace "ummee Bari naje na watsa ruwa na fito na ci Abinci,duk na Yi kewar
abincin kasata,fita yayi

Ta yi murmushi Tana Kara jin soyayyar danta a ranta,

Uwa kenan🥰🥰




_____________________________


A yau ne jajibirin suna ,Amal suka je ita da husnah karbo dinkinta da ta bayar ,sun
karbo har sun fito suka tsaya jiran adaidaita ,wata hadaddiyar mota tayi parking a
gabansu, sauke glass din motar Akayi wani matashin saurayi ne a ciki ,kallo daya
zaka masa ka gano irin yaran masu kudinnan ne da suke yadda ransu ke so. "Hy beb"
yace musu

dauke Kai sukayi suka matsa daga wurin motar

Adaidaita suka tare suka shige ,me motar Ashe Yana Nan biye dasu har suka iso gidan
Anty Ramla ,se da yaga shigarsu sannan ya juya Yana cewa"ai na samu matar
aure ,dole na dawo mu daidai ta gobe baby🤣


Tunda Farouk yayi wanka ya fito yake Raba Ido Yana son yaga ta inda Amal zata bullo
be ganta ba har ya ci Abinci ,Kuma kunyar tambayar ummee yake ji daki ya shiga ya
Kira Al'amin a waya

Da mamaki Al'amin yaga Kiran yayan nasa da number 9ja
Dagawa yayi cikin farin ciki yace"Yaya ka dawo ko mafarki nake?"

Dariya yayi yace "kazo na mareka se ka farka"
Dariya yayi suka gaisa nan yace "Ina yarinyar Nan take?"

Murmushi Al'amin yayi gano wadda yake nufi,Nan yake fada masa ai Bata Nan Tana kano
taje sunan Aunty Ramla


Kashewa yayi tsabar bacin Rai be jira Al'amin din ya gama fadar abunda ze fada ba

Wani irin bacin Rai yake ji Yana taso masa,Yana mamakin me yarinyar Nan ke daukar
kanta da har zata yi tafiya Bata Kira shi ta fada masa ba,ji yake badan yammah tayi
ba da ba abunda ze hanashi zuwa kano ya dawo da ita

Tashi yayi ma ya fice daga gidan


A gidan biki Kam Koda suka dawo Amal tsaki kawai take ,saboda mutumin da ya musu
magana ba karamin haushinsa taji ba,husna Kam dariya kawai take

Koda Aunty Ramla ta tambayi me ya faru husna ta fada Mata ,kallon Amal tayi tace
"ai dole kowa ma ya tare ku ki kalli mayafin da kika yafa a wuya kamar ba matar
aure ba fissabillilahi ,ai da Naga sanda Zaki fita da shi bazan barki ba ma
wallahi"


Turo Baki Amal tayi gaba tace"habah aunty doguwar Riga ce fa idan bansa gyalenta ba
me kike so nasa, ko hijabi Zan dauko na zuba kamar wata matar liman"
"Ai matar aure ce ke idan kin manta na tuna Miki Ni Allah yasa sojan Nan ya dawo ma
ko ya saita ki"

Tashi tayi tsam ta bar wurin ta shige daki,ba ta San me yasa ba yanzu bata so ana
Mata maganar Yaya farouk,Dan gani take har yanzu bata da wani muhimmanci a
wajansa ,se wani cusa ta ake a wurinsa



Se dare farouk ya dawo gidan ko da ya shigo falo ya isko Al'amin da ummee ,neman
wuri yayi shima ya zauna

Ummee ce ta katse shirun da cewa"babana baka tambayi 'yata ba "

Al'amin har ya bude Baki ze yi magana ya masa wani mugun kallo dole tasa yayi
shiru,tashi ma yayi ya bar falon

Juyowa yayi Yana kallon ummee da ta tsura masa Ido"munyi waya ummee tana kano ai,
Nima gobe Insha'Allah zanje "

Murmushi tayi tace"ai kuwa da ka kyauta"

'yar fira suka taba kafin ya Mata se da safe ya nufi dakinsa



Tun da wuri suka tashi,suka gyara gidan da kyau ,dama Aunty Ramla abincin biki duk
bayarwa tayi aka Mata kala biyu masu kyau,danbun shinka fa da white rice and stew
se coslow da suka hada,bayan me jego tayi wanka ,me kwalliya tazo ta Mata kwalliyya
, Masha'Allah ta fito Shar Abunta,Suma su Amal duk an masu ,kar kuso kuga yadda
Amal Tai wani fitinannen kyau ,ita kanta me kwalliyar se da ta yaba kyawun da tayi


Farouk misalin 10:00am Yana bayan motar sa ya hakimce wani soja na jansa ,yayi
matukar kyau cikin wata shadda milk colour,ya saka hularsa zannah bukar ,ga agogon
Rolex ya saka ,se tashin kamshi yake kamar Ranar daurin aurensa ,kano suka nufa
dama ya Kira Yaya Sadiq ya fada masa Yana Nan tafe Nan ya fada masa unguwar da suke


Misalin karfe ukku na Rana Aka Aiko ana Kiran Amal a waje ,mamakin wake kiranta ta
shiga yi can dai ta tashi tace Bari taje kila Yaya Sadiq ne wani figigin mayafi ta
yafa ta fita Koda ta fita Bata ga kowa ba har zata juya taji an Mata sallama Tana
juyowa taga mutumin jiya ne,se dai yau cikin manyan Kaya yake

Shiru tayi bayan sun gaisa nan yake fada Mata sonta yake
Dariya tayi tace"yi hakuri Ni matar aure ce"

Dai dai lokacin da motar su Farouk ta shigo unguwar ,a hankali driver ke tukin ya
na shigowa
Wata ya hango wata kamar Amal
Se yace "oga waccan kamar madam Amal ko gidan ne can"

Aje magazine da yake dibawa yayi jin abunda driver yace Yana dago kansa ko idonsa
suka fada kanta ,Tana tsaye tare da wani se washe Baki take ,ga wani mayafi da ta
saka Wanda dashi da babu duk daya.

Wani tukuki yaji zuciyar sa nayi jikinsa har rawa yake ya balle murfin
motar ........................✍️
*Ayaha galadima ce*


Vote
Comment
Share
[8/30, 8:35 AM] Aysha Galadima:
*ANYI GUDUN GARA*




*NA*
*AISHA GALADIMA*




*DEDICATED TO*
_
*HASSAN ATK*




_Muna siyar da Arabian gowns na kasashe daban daban,na yara Dana
manya,laces,Atamfa,shoes,bags and _kitchen utensils ga masu bukata_ zaku iya
tuntubar wannan number_
(08064933819)


```Nayi typing me tsawo ya goge,naso na Bari se gobe nayi wani,ammah saboda
damuwar da kuka nuna fans yasa nayi wannan Dan jin dadinku



*PG 57-58*

________________________________```



Bude marfin motar yayi ya fito, tunkarar su yayi duk da akwai tazara a tsakanin
su ,ita Amal Bata hango sa ba Amma shi gayen ya hango sa, ammah be Taba tunanin
wurin su ze zo ba,se zuba yake kamar kanya 🤣

Cewa yake "Yanzu baby kamarki Zaki ce min kinyi aure ,ai bazan yarda ba ki kalli
kanki yadda kika hadun Nan komai yah.... Ai be karasa ba se saukar Mari yaji,kafin
ya tantance yaji naushi a hancinsa ,Amal ai mutuwar tsaye tayi na ganinsa , dukan
sa yake ta ko'ina baji ba gani da sauri driver da ya kawo sa ya karaso Yana
fadar"sorry sir"

Tuni cikin Amal ya duri ruwa,hankalinta ya tashi da irin dukan da ta ga Yana masa
Allah ne ya jefo Yaya Sadiq da sauri yazo da kyar ya kwaci saurayin Nan a hannun
farouk
Aiko hancinsa jini kawai yake fitarwa duk ya fita hayyacinsa kamar ba shine dazu
tsaye ba cikin kamalarsa

Ai tunda Amal taga Yaya Sadiq ya karbi saurayin da sauri ta fada cikin gidan
gabanta na faduwa ,duk da tabar tsoron farouk din a yanzu ba karamin tsoro ya bata
ba

Da kyar Yaya Sadiq ya taimaka ma saurayin Nan ya wanke fuskarsa da har ta
kumbura ,se sannu ya ke masa Yana basa hakuri

Farouk har yanzu zuciyar sa tafasa take ,bayan Yaya Sadiq ya karbi saurayin Nan,
juyowa yayi inda take tsaye yaga babu ta,ya tabbatar da cikin gidan ta shiga har
ya bude gate din gidan yaji hayaniyar mutane dawo wa yayi Yana tsaki Dan ya manta
da biki ma ake

Yaya Sadiq ne ya dafa kafadar sa yana cewa"Farouk Dan Allah kayi hakuri ,Ni nasan
wanna abun da ya faru akwai rashin fahimta ,Dan ban taba ganin Amal tana magana da
wani ba,to yau din ma nasan ba'abunda kake tunani bane "


Shi dai farouk jinsa kawai yake ,se dai ya Dan saki jikinsa ganin yadda sadiq din
ya damu
Murmushin yake yayi yace "ya wuce"

Murmushi yayi ya Sara masa irin na girmamawa da ake ma soja ,shima murmushin ya
mayar masa,kafin yace muje ciki

Bin bayan sa yayi suka shiga Nan cikin gate din an shimfida carpet a Nan ya ce ya
zauna Bari yaje ciki ya turo Amal din


Yana shiga ciki ya Kira Amal ,Tana ganin yaya Sadiq ta fara sunkuyar da Kai a
hankali ta karaso kusa da shi

Hararta yake har ta karaso kafin yace "kin kyauta abunda kika yi,kina matar aure
har zaki tsaya kina magana da wani a waje ko?

Murya na rawa tace"ba haka bane Yaya Sadiq"

Rufe min Baki,Kuma har su Abbah se na fada ma abunda kikayi

Kuka ta fara Tana rokonsa Akan Dan Allah kar ya fada ma su Abbah

Tausayi Kuma yaji ta basa ,se yace "wuce ki dauki ruwa da Abinci ki Kai masa Yana
filin gate inda muka zauna dazu

Hawayen fuskar ta ta goge tace "to"

Ciki ta koma ta dauko hijabin sallar Aunty Ramla ta sako har kasa yake Kai
Mata,sannan ta shiga kitchen ta dauki Ruwa da lemu ta fito waje tazo fitowa gabanta
na faduwa

Yana zaune kofar fitowa yake kallo se gata ta bullo ,wani takai ci ne ya Kara taso
masa ,shi zata zoma cikin hijabi ammah Tana iya zuwa da figigin gyale magana da
wasu maza,lallai se ta gane Bata da wayau

Dauke Kai yayi kamar be ganta ba ,A hankali ta iso kusa da carpet din da yake zaune
ta aje tiren ,ta Mike Tana Shirin mikewa ,fizgota taji anyi kafin ta tantance komai
taji anyi sama da ita

Kofar fita ya nufa da ita Yana fitowa mota ya nufa, ganin ya nufi mota da sauri
driver ya nufi motar ya bude back sit, jefa ta yayi ciki,sannan ya Karbi key din
mota a hannun driver din yace ya tsaya a Nan

Kuka Amal ta fashe da shi sosai
Motar ya shiga ya ya jata da wani irin karfi har se da kanta ya bugi sit din
motar ,jin ta cika masa kunne da kuka juyowa yayi yace"will you keep your mouth
shut for me"
Ya fada cikin tsawa ba shiri ta makure cikin hijabin da take saye da shi

Mai da hankalinsa yayi kan tukin da yake

Wata hotel Naga ya nufa da'ita bayan ya shiga yayi parking motar a parking space
din su ,sannan ya kulle motar ya barta a ciki

Hotel din ya shiga ya kama daki har makulli se da suka basa ,sannan ya fito ya nufo
motar budewa yayi yace "fito"

Fitowa tayi idanunta sun luhuluhu tsabar kuka ,ganin inda suka zo yasa cikinta yayi
wani kuka ,Tana zare Ido sannan ta dawo da idonta a kansa ganin irin mugun kallon
da yake binta da shi yasa ta sunkuyar da Kai ba Shiri

"Wuce mu tafi"

Ya fada gaba ta shiga Tana harde kafa ,sannan ya rufe motar yabi bayanta ,har se da
suka shiga ne ,ya shiga gabanta

Kirjinta kamar ze fito waje ,tsabar tsorata,hotel din ma da taga ya nufo da ita ya
Kara kidi Mata

Katse Mata tunani yayi da cewa "ki shiga kika min tsaye a Nan"


Dakin ta shiga kwallah duk ta cika Mata ido

Shigowa yayi ya saka ma kofar key ganin hakan da yayi yasa taje can karshen dakin
ta tsaya

Takowa ya fara yi zuwa inda ta tsaya
Kuka ta fara Tana cewa "Dan Allah yaya ka yafe min"

Dariya ta basa Ammah se ya Kara hade fuskar sa yayi Yana matsowa har ya kawo inda
take tsaye ganin ya daga hannnu yasa ta kare kucinta tare da runtse idanunta ta
dauka marinta ze yi

Ji tayi anyi sama da hijabin jikinta,kallonta yake daga sama har kasa,dama dinkin
da'aka Mata ya kamata sosai ta sama duk Albarkatun kirjinta sun fito

Tunda ya fara kallon su yanayin jikinsa ya canza masa ,Jin shiru be Mata komai ba
yasa ta bude idonta kallonsa tayi taga kallonta yake Ammah ba fuskarta ba ,bin
idanunsa tayi taga inda yake kallo Kara ta saki Tana kare jikinta

Wata fizgowa ya mata yace"me kike boye wa ne ,ba kallo kike so ayi ba shiyasa kika
sa ka karamin mayafi kika fita waje ko,kin manta da auren soja da ke kanki ko?"

Kafin ki fara kula wasu mazan tunda kin Matsu gara Ni na sauke nauyin da yake kaina
Bude Baki tayi zata yi magana ,se jin bakinsa tayi cikin nata,sunbatarta yake baji
ba gani , kafin daga baya ya dauke ta ya nufi bed da ita ,kuka ta fashe da shi Tana
fadar Dan Allah Kai min rai , be kula ta ba har se da ya fincike rigar jikinta Nan
fa hankalinsa ya sake tashi Afka Mata kawai yayi Yana juya ta yadda ransa ke so

Amal kokarin kwatar kanta take Ammah ta kasa,jin yadda Farouk ya ke son aiwatar da
komai yasa ta fara shidewa,badan ya so ba ya kyale ta Yana gudun yarinyar mutane ta
sume masa sakinta yayi ya zube a gado Yana Maida numfashi,Amal bargon dake kan
gadon ta jawo ta rufe jikinta Tana kuka kasa kasa,rigarta ta jawo ta mayar a
jikinta,Tana ja masa Allah ya isa cikin ranta..

Kuji fa mutum da sadakinsa🤣

Se da ya danji abunda ya ke ji ya rage masa ,sannan ya tashi ya shiga bathroom ,ya
dau kusan 5minutes kafin ya fito da towel a jikinsa ,da sauri ta runtse
idanunta,Yana ganin yadda tayi ta madubi ya tabe bakinsa,ya ci gaba da tsane
jikinsa ,se da ya gama kimtsa jikinsa ya ce Mata "zo Nan"

Yana gefen gadon ne tasowa tayi ta dauki hijab dinta dake yashe a kasa ta saka
sannan ta matsa ta duka kasa Tana goge kwallah

Kallonta yayi ,kafin yace"goge hawayannan Kuma kar na sake ganin wasu sun fito "

Da sauri ta goge

Kallonta yayi kafin yace"Dama da bani Nan Abubuwan da kika bullo da su kenan ,kina
shiga da fita yadda ranki ke so, saboda kin rainani ko?"

Murya na rawa tace "A'a,Dan Allah kayi hakuri"

"Ba wani hakuri malama dole se na cire rainin dake tsakaninmu,tashi mutafi"

Mikewa tayi a sanyaye ta nufi hanyar fita se da yazo bakin kofar ya bude da key
suka fito , suna sauko wa ya bayar da key din suka fita ,mota suka shiga yaja suka
koma unguwar su anty Ramla ,suna isa ,kiran driver kawai yayi ya taso shi Kuma ya
koma baya driver ya tayar da mota suka fara tafiya ko da ya zauna bayan motar ko
kallonta be yi ba

Driver hanyar komawa kaduna ya dauka

Amal tuni jikinta yayi sanyi da farouk ,tsoronsa sabo ma ya dawo Mata

Se dare suka isa kaduna ,a maimakon taga sun nufi gidan ummee se ta ga sun nufi
jaji

Nan ta Kara tsurewa se zarar Ido ta ke

Suna shigowa suka hadu da khaleel tsayawa sukayi suka gaisa ,ganin yadda kamar Amal
din fuskarta ta kumbura ,alamar taci kuka ,yasa khaleel ya kalli farouk din Yana
Mai nuni da Amal din Wai lafiya ,kyale shi yayi be tankasa ba gidansa ya bude suka
shiga

Gidan a gyarensa yake tsab ,kurya ya shigewar sa ita a falo ta nemi kujera daya ta
zauna,shiru ,shiru be fito ba tashi tayi ta je dayan dakin ta dauro Alwala tayi
sallah,cikinta ne taji ya fara Mata kuka ,saboda tun Karin safe Bata sake sama
cikinta komai ba,wata irin yunwa taji Tana taso Mata


Tashi tayi ta fito falon ,Yana zaune cikin jallabiyya Yana waya ji tayi yace "eh
muna tare mun dawo kaduna ma,nagode Sadiq Ina gaida me jego"

Shi ya tabbatar Mata da Yaya Sadiq yake waya

Juyowa yayi ya ganta tsaye bayan ya gama wayar yace"shiga kitchen ki hado min
coffee"


Kitchen din ta shiga Bata wani jima ba ta fito ta kawo masa , knocking taji anayi
na kofa har ta Mike ta nufi kofa yace"me Zaki yi ?

Shiru tayi kafin ya tashi da kansa ya nufi kofar Yana budewa Al'amin ya gani tsaye
rike da basket din Abinci
Hanya ya basa ya shigo ,Amal na ganin sa ta saki fuska Tana gaida sa

Har se da farouk din ya kalleta ganin yadda ta saki jikinta

Sake fita Al'amin yayi ya shigo da akwatin Amal din na kayanta

Kallon Al'amin tayi tace "ummee ce ta baka "

Se da ya kalli yayansa kafin yace "eh"

Sallama ya musu ya wuce


Jikinta a sanyaye taja akwatin zuwa dakinta,Tana shiga aje shi tayi ta zauna bakin
gado Tana kuka

Bude kofa yayi ya shigo yace" fito ki ci Abinci"

Da sauri ta goge hawayen ta ta fito falon ,Abincin yace ta zuba tare zasu ci,ba
yadda ta iya se yin yadda yace ,zuba musu tayi se dai ta kasa sakin jikinta duk da
yunwar da take ji ,suna canyewa har ta Mike yace koma ki zauna Kara Mata
yayi ,yace yi sauri ki gama plate kawai nake son gani,haka Nan ta dinga tura
abincin har ta canye Tana gamawa ta shiga dakinta,Allah ya taimake ta kofar nada
key rufewa tayi tabar key din a jiki

Sannan fa taji ta Dan Samu natsuwa

Ya dade zaune falo har kusan Sha biyu ,sannan ya kashe kayan kallo ya nufi dakinsa
wanka yayi ya canza kayansa izuwa na barci ,fitowa yayi ya nufi dakinta ya murda
kofar yaji a rufe ,wani haushi
Ya ji kafin ya nufi dakinsa ,da kyar ya samu ya runtsa da ya rufe idonsa moment
dinsu a hotel yake gani

____________________________

A gidan biki kuwa Anty Ramla neman Amal tayi ta rasa ,har zuwa yammah wayar ta
taita Kira ,se taji karar wayar a dakinta ,Yaya Sadiq ta Kira Nan yake fada Mata
abunda ya faru,Ranta ba karamin baci yayi ba da abunda Amal din tayi,har se da ya
dawo da dare ne yake fada Mata ai sunkoma kaduna ita da mijin nata,se Kuma taji ta
Bata tausayi Dan yadda ta kula kamar wata mu'amula ta aure Bata taba shiga
tsakaninsu ba,Kuma tunda ya tafi da ita tasan baze Mata da sauki ba


Ummee ma se da Al'amin ya dawo Kai musu Kaya yake fada Mata Amal ta dawo suna
gidansu ma da yayansa
Fada ummee ta shiga yi akan abunda farouk din yayi shi dai Al'amin sallama ya Mata
ya wuce
Wani tunani Kuma tayi kafin tayi murmushi tace'ya'yan yanzu Allah ya shirya mana su
da rashin ta Ido..........✍️




*Aysha Galadima ce*



Vote
Comment
Share
[8/31, 1:25 PM] Aysha Galadima:
*ANYI GUDUN GARA*




*NA*
*AISHA GALADIMA*




*DEDICATED TO*

*HASSAN ATK*




_Muna siyar da Arabian gowns na kasashe daban daban,na yara Dana
manya,laces,Atamfa,shoes,bags and _kitchen utensils ga masu bukata_ zaku iya
tuntubar wannan number_
(08064933819)

*Dubun gaisuwa a gare ku*


*ANYI GUDUN GARA FANS GROUP*

*HOUSE OF NOVELS1*

*UMMU SAFWAN FANS GROUP*


*JATTAKO NOVELS GROUP 2*




*PG 59-60*
________________________________

Kiran sallar farko yasa farouk farkawa da ga bacci, tashi yayi ya nufi bathroom ya
dauro Alwala ,farar jallabiyya ya dauko ya saka ,dadduma ya shimfida ya gabatar da
Raka'atanil fijir, kafin ya fita zuwa masallaci ,har ze ficewar sa ya kuma dawo ya
kwankwasa kofar dakinta, cikin bacci taji kamar ana kwankwasa kofa Jin shiru da
yayi yasa yace "kin tashi"


Farkawa tayi taji da gaske ne kwankwasa ake Jin abunda aka ce yasa tace "Eh"


Wucewa yayi zuwa massalaci ,ita ma mikewa tayi ta shiga bathroom tayo alwala tayi
sallah,bayan tayi sallah Bata koma bacci ba karatun Qur'ani tayi har zuwa 6:00am ta
gama,tashi tayi ta gyara dakin duk da ba yada wani datti ,wanka ta shiga bayan ta
fito ta shirya cikin wasu Riga da skirt na Atamfar Holland ,sun karbe ta sosai
batayi wata kwalliya ba powder kawai ta shafa se lipstick data shafa

Gajiya tayi da zaman dakin Dan haka ta Mike ta nufi kofa,budewa tayi a hankali ta
fito ,se dai tayi rashin sa'a Tana fitowa ta tarar da shi zaune a falon Yana kallon
news din safe ,ba yadda ta iya ya Riga yaji motsinta, A hankali ta ida karasowa Dan
nesa da shi ta duka tace "Yaya Ina kwana"



Kallonta yayi na wasu sakanni se ya ga ta mishi kyau sosai
Kafin ya dauke kansa ganin Tana Shirin dago kanta yace" lafiya Lau"

Shiru falon ya Kuma dauka kafin yace "ki shiga kitchen ki Mana breakfast,daga yanzu
ke Zaki ci gaba da muna girki
Kasa daurewa tayi
Se da tace"Yaya zaka iya cin jagwalgwalo kuwa?"

Shiru yayi duk da yaji abunda tace Kuma ya San magana ce ta mayar masa

mamakin karfin halinta da har ta masa wannan tambayar yake, ya kula fa yanzu kan
mage ya waye
Ganin ya share ta yasa ta tashi ta nufi kitchen bayanta yabi da kallo dama kayan
sun ka Mata ,mamakin sauyawarta yake yaga Kaya ta ko'ina kallonta yake kamar wani
maye har ta bace masa, Tana shiga ya sauke wata ajiyar zuciya

Nace to fa🤣


Ruwan tea kawai ta dafa se dankali da Kwai da ta soya ,saman dinning table ta jera
abincin ,kamar jira ya ke dama yazo zauna,komawa tayi cikin kitchen din ta dauko
plate da tea cups da sauran kayan shayin ta aje Akan table,zama tayi ita ma se dai
duk ta tsargu da irin kallon da yake Mata

A hankali ta dauko cup ta hada tea din ,sannan ta dauko plate ta Zuba dankalin ,ta
jawo gabanta ke Nan taga ya dauke tea din ya matso da plate din gabansa ya fara cin
abun sa

Taji haushin abun Amma Bata da yadda zata yi wani ta sake hadawa ta fara sha a
hankali

Ya Riga ta gamawa ,sannan ya juyo ya kalle ta yace"Naga alamar Baki iya komai na
kula da miji ba har yanzu,kije ki koya"
Mikewa yayi be sake kallonta ba ya nufi dakinsa duk da daurewa kawai yake yi amnah
Yana bukatar Matarsa a kusa da shi

Haushin maganar da ya Mata tayi sosai,to Wai ma in Bata iya ba Ina ruwansa da
ita ,ita fa Bata son takura

Tattare wurin tayi ta nufi dakinta


______________________________

Yasmin ganin kusan sati daya da tafiyar Amal duk ta kirata a waya Bata samun
ta,Kuma ya isa ace ta dawo Dan haka yau ta shirya zata je gidan su,Tana fitowa
falonsu mommy ta da Yaya Nasir ta tarar zaune sallama ta ma mommy Nan yaya Nasir ke
tambayarta Ina zata je take fada masa tashi yayi yace muje na aje ki dama fita
zanyi,ita dai Yasmin murmushi kawai tayi Dan tuni ta harbo jirgin yayanta shiru
kawai tayi tunda be Mata maganar ba


Fitowa sukayi suka shiga mota , sun fara tafiya yake tambayarta wace unguwa tace
unguwar Rimi ,har kofar gidan ya kai ta sannan yace ta gai da masa da Amal din in
ta tashi tafiya ta kirashi yazo ya dauke ta ,cewa tayi "to yayi Yaya"

Ta shige cikin gidan ,ya dade kofar gidan Yana me jin dadin sanin gidan da
yayi ,Kuma Yana ganin lokaci yayi da ze gabatar da kansa a wurin Amal


Ko da ta shiga ta isko ummee falo gaisawa sukayi cikin fari'a ummee ke cewa "yau
an ka wo min ziyara ne"


Murmushi tayi tace "eh ummee, sannan tace Amal na Nan kuwa,Ina ta kiranta a waya
Bata shiga"


"Amal ta koma gidan mijinta ai ,mijin ya dawo daga tafiyar da yayi"
Cewar ummee

Shiru Yasmin Tayi Tana mamakin abunda taji ummee tace,se dai Bata ce komai ba, cewa
tayi ummee ko Zaki min kwatancen gidan , ummee tace Bari driver yazo ya kaiki jaji
ne kin San ba lallai ki gane gidan ba

Kiran driver ummee tayi a waya tace ya Kai Yasmin gidan Amal ,Yasmin a sanyaye ta
fita a gidan ta shiga mota driver ya ja motar suka tafi,har kofar gidan Amal ya
kaita


Fita tayi ta shiga ciki ,ta fara kwankwasa kofar falon ,Amal ce ta fito kitchen ta
nufi kofar ta bude ,zaro ido tayi da taga Yasmin kafin ta rungumeta dan ture ta
Yasmin Tayi a jikinta ta shiga falon

Fuska ba walwala ,Take Amal ta gano laifinta zama tayi kusa da Yasmin ta kamo
hannunta tace"Dan Allah kiyi hakuri da boye mikin da nayi Ina da

Please Login or Register in order to submit comment