Reading ANYI GUDUN GARA BY Aisha Galadima Chapter 10 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan farouk din Naga ya biya wani babban chemist ya siyi
magani ,yakuma biya ya siyi wasu dakwalen kaji da hollandia ya nufi gidansa
......................... ✍️




*Aysha galadima ce*


Vote
Share
Comment
[9/2, 8:48 PM] Aysha Galadima:
*AN YI GUDUN GARA*




*NA*
*AISHA GALADIMA*




*DEDICATED TO*

*HASSAN ATK*




_Muna siyar da Arabian gowns na kasashe daban daban,na yara Dana
manya,laces,Atamfa,shoes,bags and _kitchen utensils ga masu bukata_ zaku iya
tuntubar wannan number_
(08064933819)
Dubun gaisuwa agare ku 'ya'yana Allah ya raya muna Ku Rayuwa Mai Albarka

*Ilham Abdurrashid wakili magami*
*Inteesar Abdurrashid wakili magami*


*Bazan rufe ban saka da ku ba, 'yan uwa rabin jiki*

*Bashir Muhammad galadima*
*Muhammad sani ya'u*

**Balkisu galadima*
*Zainab galadima*
*Fatima ya'u*


Jinjina ta mussaman

*Hussain Atk*
*Nazifi yarima*

*Batul Adam jattako*
*Farida Bashir*(ummu safwan)




*PG 65-67*

________________________________


Ko da ya Isa gida ba kowa a falon aje kayan hannunsa yayi ya zauna a daya daga
cikin kujerin falon


Jin motsi ya sa Amal fitowa ,ganin shi ne taji kamar ta koma daki ,Ammah dai ta
tsaya ,Tana dago Kai suka hada Ido,sunkuyar da kanta tayi kasa Tana Wasa da
hannunta kunya duk take ji ganin irin kallon da yake mata,shaf ta manta da kayan da
ke jikinta ta fito



Wani bom short ne a jikinta se wata t shirt irin me fadin nan da turawa ke sawa

A hankali tace"sannu da zuwa"

"Yawwa"
yace Mata da sauri ya dauke idon sa akanta,cewa yayi

"Shiga kitchen ki dauko cups da plate babba ki kawo min

Juyawa tayi ta nufi kitchen din ya rakata da Ido yana kallonta kut ya hade wasu
miyau

Bayan ta dauko ne yace ta zauna Mana ,kajin ya dauka ya juye su a plate har tiriri
suke,
Tuni Amal ta hade miyau dama kaza mutumiyar ta ce duk Yana kula da ita yayi wani
murmushin gefen Baki

Yanko Naman yayi ya nufi bakinta da shi har zata juyar da fuska ,ya Harare ta
tsayawa tayi ya saka Mata a Baki

Shi yaci gaba da Bata har ta koshi ya zuba Mata hollandia a cup ya Bata ta Sha
sosai Tana gyaran Baki



Har zata wuce yace ta jirashi ya gama ta mayar da kayan ,zama tayi akan kujera Tana
kallo


Shi Kuma ahankali yake cin Naman kamar ba ya so har ya gama lokacin ta fara hamma
sannan ga wani sanbon yanayi da ta tsinci kanta a ciki da ta rasa meke damunta


Bayan ya Kai kayan kitchen ne ya zo ya kashe kayan kallon ya ce ta tashi taje ta
kwanta ganin yayi idanunta duk sun sauya,se mammatse kafafu take


Hannunta ya riko ya mikar da ita tsaye dakinta ya nufa da ita

Ita daya ta San me take ji Jin hannunsa a cikin nata,Yi yayi kamar be kula da
abunda take yi ba har ya juya ya fara tafiya domin barin dakin kawai yaji ta yi
hugging din sa ta baya,wani irin dadi yaji



Kafin ya juyo ya ce lafiya Yana kallonta
.sunkuyar da kanta kasa tayi duk kunya ta kamata



Ganin Tana Shirin juyawa yayi saurin rikota ya hada bakinsa da nata


Tuni Amal ta Kara hugging dinsa ,Tana Jin wani irin dadi

Farouk dama me bida a duhu ne ,se gani nayi ya dauke ta cak sun nufi bed

Yana aje ta ya juyo ya min wani kallo a tamanin na fito waje

Se tuntube naci da su jawahir,ummu afaf,leemat ,Ateeka Mai 80,. Suka ce ya muka ga
kin fito ,nace captain farouk ne ya koroni

Wanna karon gaba dayansu suka ce se na koma ,nace bafa Zan koma ba ko rufe Baki
banyi ba ,su ka Kara ingizani🤣

Amal hankalinta be dawo jikinta ba se da taji yana Addu'a Yana kokarin
shiga,kasancewar yayi Romance da ita. Sosai ,to duk Abubuwan da take ji sun rage
sosai ,kokarin kwatar kanta take Ammah Ina yayi nisa ba ya Jin Kira


Se da ya juyata yadda rnsa ke so ,sannan ya kyale ta,Tana kwance gefen gado se
Numfashin wahala take,ita da na farko da wanna duk daya Dan ba karamin jikatuwa
tayi ba,ogah Farouk Kam ai yasa Mata Albarka tafi dubu,ya fada Mata babu wadda yake
so a duniyarMatDubuin ba ita ba,kalaman soyayya iri iri ya zuba Mata su ,ita ko ba
karamin dadi kalaman na sa suka MatDu ba


se nace ma duk wani haushinsa da take ji ya kau,ita ma ta bashi wani wuri me fadi a
zuciyarta


Tashi yayi ya dauki princess din tasa ya shiga da ita bathroom ,ji yake kamar ya
mayar da ita ciki,ruwan zafi ya hada ya sata a ciki,se da ya ta lallashinta sannan
ta yarda ya gasata,se shagwaba take zuba Masa



Nado ta yayi a towel ya aje ta bakin gado kafin ya koma shima yayo wanka ya dawo ya
jawo princess dinsa suka kwanta,ya wani rungume ta a kirjinsa, a hankali wani bacci
me dadi ya dauke su


Tunda ga wannan lokacin soyayya me tsafta suke ma junan su tare da tarairayar
junansu,sun Sha tsokana a wurin khaleel mussaman ma farouk da yai ta cika Baki ,se
gashi yanzu yarinyar ce ke juya sa yadda ranta ke so




Wata daya tsakani se ga ciki a jikin Amal,fadar irin farincikin da farouk yayi da
ma sauran gidajan na su Bata lokaci ne ,kulawa ta mussaman yake Bata fiye da da




Aunty Ramla ma tazo ba da dadewa ba,ranar da tazo ai gidan Amal zama yayi kamar
dandali ,saboda fira har su farouk, khaleel ,matar khaleel ,Yasmin duk suna baje a
falo Nan Aunty Ramla ke mai da zancen yadda Amal ke tsoron kaki , dariya suka shiga
Mata har farouk din



ganin yadda tayi kicin kicin da Rai ya sa ya jawo matar sa ya rungume

Yace "my princess wannan fa shi ake Kira *ANYI GUDUN GARA*


Daga ni har ke abun da mukayi kenan fa murmushi tayi tace haka fa hayateeey ammah
ai ya zame Mana Alkhairi daga ni har Kai ,tuni su Anty Ramla suka barsu a wurin


Bayan wata Tara Amal ta haifo kyawawan twins masu kama da mahaifin su duk maza

farincikin da suka shiga ba yada adadi

Ranar suna yara suka ci suna
Ammar da Amir


Karku so kuga Amal me jego yadda ta dau wanka ba karya
can na hango members na *ANYI GUDUN GARA* sun baje ana ta kwasar gara irin su
Raliya
Ummu afaf
Jawahir gombe
Ummu Abdurrahaman


Kaji kawai suka ci ba kama hannun yaro ,Ni dai muna gefe muna cin abincin mu a
tsanake Dani da kanwata Fatima shehu ,leemat,maman sultan,ummu Muhammad a haka dai
aka gama shagali aka watse

Bayan biki ummee tace Amal su shirya ta koma gida har suyi arba'in abun ba karamin
taba farouk yayi ba Dan ba ya son nesa da 'ya'yan da Kuma princess din Ammah fa ba
yadda ya iya dole ya yarda suka koma

Ai ko ya maida gidansu Amal wurin zuwa tun ummah na Jin kunya in yazo har ta saki
jikinta

Akwai wata Rana da yazo ,Nan Amal ke Masa maganar makaranta ,cewa yayi Babu wata
makaranta da zata je,ranta ba karamin baci yayi ba tun da ga Nan ta dauke Masa wuta
ko ya Kira ba ko yaushe take dagawa ba har dai ta gama arba'in ta koma

Se wani rawar jiki farouk keyi Ammah Amal ta ki sakin ranta har yanzu ko fuska be
samu ba ,ganin wankin hula na Shirin kai sa dare

Ba shiri ya je ya saying Mata form na KASU da ya dawo da form din ba karamar murna
tayi ba,Nan take kuwa ya ga canji Daren ranar ba karamin gwangwajewa yayi ba

To a haka dai suka ci gaba da rayuwar su cikin Jin dadi da walwala




*Tammat bi hamdinllah*

*Alhamdulillah*


Anan na kawo karshen wannan labari ,ya Allah kurakuren Dana aikata Allah ka gafarta
min

_Se mun hadu a wani sabon novel fans_


*Aysha galadima ce*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment