zuwa ta tarar da saheeb ya sheke wuyar dr musty zuwa yanzu ya fara fito da halshe"
Karasawa tayi ta wanka me Mari tace"sake shi"
Yi yayi kamar beji ba kuma ko motsi beyi ba
Kara me tayi tace"Kamal in nice na haife ka na ce ka sake shi"
Ko gizau,daddy ne ya shigo ya turashi kawai sai suka gan ya zube kasa kamar rubabben gwanda
Shima Dr musty zubewa yayi ya rike wuya yana wani irin tari
Da gudu fareeda ta karasa tana kuka bata San sanda ta aza kanshi a cinyarta ba ta fara me Sannu Iman ta kawo me ruwa
Shiko SAHEEB a zahiri idonshi biyu Kuma kallon fareeda yakeyi Yana hawaye sai dai ya kasa kwakwaran motsi ko hanun ya kasa d'agawa
Da gefen ido daddy ya kalli fareeda itako ko kallon inda saheeb yake batayi, ba daddy ba kadai har mummy ta ji ba dadi
A ranta tace"Ashe kiyayya ta Kai haka dole toh in aura mata Wanda take so Kar a shiga hakkinta"
Iman ne ke kuka tana kiransunan shi
Daddy yace"ta dibo ruwa"
Zuwa tayi da gudu ta dibo ruwa ya yayyfa me a fuska wani ajiyar zuciya ya sauke yace"daddy ka roketa wallahi nayi nadama nidai ta daina kula wani zan mutu zuciyata zafi yake min mummy ki bata hakuri"
Ba tare da tayi magana ba ta bar falon kuka ya fashe dashi yace"wayyo an tsaneni"
Fareeda ko bayan tayi amfani da basirarta na nurse da kuma student Dr ta taimakawa Dr musty ya dawo dai-dai
Kallonshi tayi tace"Sannu "
Da kai ya amsa Mata tace"da dai sauki ko?"
Yace"eh"
Juyawa tayi ta kalli saheeb shima ita yake kallo karasawa inda yake ta farayi
Ganin tana tunkaroshi yasa shi yin murmushi
Tana kaiwa gabanshi ta wanka me Mari
Cikin zafin rai ta nuna shi da yatsa tace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/10, 11:50 AM] Me Group: πππππ
*_DR SAHEEB*_
πππππ
By maman noorul
Hudah
π GORGEOUS WRITERS FORUMπ
Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.
Dedicated to my fans
____________
π
Ώ7β£3β£-7β£4β£
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"how dare you? Me nayi maka a rayuwa?meyasa baka son ganin farin cikina?meyasa ka tsane ni? Meyasa kake son ganin hawaye na?"
Girgiza Mata Kai yayi zaiyi magana ta katseshi tace"Dr Mari nayi maka Kuma ka d'au fansa fiye da laifin da na aikata ma,ka rabani da saurayin dana taso na fara so a ranan aurena ka mayar dani abin dariya ga al'uma,ka sace ni ka haddasa zargi a zuciyar mutane Wanda har in mutu bazan tab'a mantawa ba,wanan be ishe ka ba a daren aurena ka min abinda ko Kare bazai d'auka ba ka min caka-caka wanan be ishe ka ba,ka sakeni ba tare da kayi tunanin halin da iyayena zasu Shiga ba,as if that was not enough ka min aski"nuna shi tayi ta nuna kanta tace"ka aske suman da nike matukar kauna ka mayar dani namijin dole wanan be isheka ba madadin ka kaini asibiti ko a matsayinka na likita ka bani taimako no sai ka zab'i ka barni cikin jini Wanda a lokacin babu Wanda zai bambanta ni da mataciya wanda sanda nayi wata Ina jinya ban farfado ba a lokacin da Nike kwance babu abinda ke yawo a kaina sai abinda ka aikata min sanadiyar haka ya haddasa min tsoro a zuciyata wanda ko sunan ka na ji sai zuciyata ta buga amma hakan besa na tozarta iyayen ka a gaban iyayena duk da bana son b'oyewa iyayena komai amma saboda ina ganin girman iyayen ka na d'aukesu Kamar iyayena na rufa musu asiri a idon duniya Wanda da na bari abin Nan ya fito wallahi girma da Kuma kiman mahaifinka zai fadi a idon jama'a,domin duniya zasu Yi tunanin ya kasa bawa d'anshi tarbiya nan ko ba a San albasa ce Bata Yi halin ruwa ba,still banyi complain ba I decided to move on with my life kwasam yanzu ka dawo ka ce kana sona har kana niman kashe wanda ya nuna min soyyayar gaskiya ya soni da munina na rashin suma ya bani kulawa a lokacin da ka gujeni,shine kake tunanin zan soka?wall....."
Katseta Iman tayi tana kukan tausayin yayanta ya kamata domin dafe kirji yayi Yana wani irin kuka
Abba ko shiru yayi ya zauna a hanun kujera
Dr mustapha jikin shi yayi sanyi Yana tunanin dama fareeda na da fushi haka toh in ta gane shima Mai laifine a wajen ta me zata me,gaskiya dole ayi saurin yin auren nan kafin asiri ya tonu a fasa yin auren dole ne yasan abin Yi"
π€¦ββKai kuma me ka aikata mataπ€
Cikin kuka Iman tace"please farida kiyi hakur....."
D'agawa farida hanun tayi tace"nayi mamaki da kike bani hakuri saboda yayan ki ne Amma a matsayin ki na mace ya kamata ki gane ya min abinda ko ke akayiwa bazaki yafe ba wulakanci aski fa yamin ko kin manta ne?"
Iman ta dukar da Kai fareeda ta kalli saheeb tace"Ina son in ja maka kunni daga yau ka fita harkata kuma gobe da safe zan bar maka gida in tafi gidan mu Kar In takuraka bansan me zakamin nan gaba ba, me ma nayi maka?dan kawai na mare ka akan ka wulakanta tsoho?ikon Allah "
Kama hanun Dr mustapha tayi da yayi zurfi cikin tunani ta manta daddy na falon zata fita sai ga mummy ta shigo tace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/10, 11:50 AM] Me Group: πππππ
*_DR SAHEEB*_
πππππ
By maman noorul
Hudah
π GORGEOUS WRITERS FORUMπ
Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest.
Dedicated to my fans
____________
π
Ώ7β£5β£-7β£6β£
_____________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"ba sai kin bar me gida ba ni na d'au alkawarin nan da sati biyu za a d'aura auren ki da Dr mustapha"
Kallon takaici mummy tame tace"sorry for you"
Dr mustapha ya Mata godiya daddy ya mike ya taimakawa saheeb zuwa d'akin shi ya kwantar dashi har zai bar d'akin ya Kama me hannu
Yace"daddy nasan abinda nayi ban kyauta ba but tayi hakuri Mana ai kowa ma Mai laifine na tuba Kuma nayi nadama daddy ka taimakeni"
Daddy yayi murmushi takaici yace"Kamal baka jin magana a ce ni mahaifin ka in maka aure Amma ka tozartani ka wulakanta Yar mutane baka da gaskiya yariyar nan ta fika gaskiya bayan ka Mata kaca-kaca ka barta Mana, shine sai ka had'a da aski?"
Kallon Daddy yayi yace"wallahi sharrin zuciya ne Amma na tuba wallahi "
Daddy yace"matsala guda ce mummy ka domin ka mutukar b'ata Mata rai domin tunda Nike ban tab'a ganin b'acin ranta ba kaman akan maganar nan kasan inda zakayi and wallahi she is ready to take you to court in ka takurawa fareeda so nidai ka hakura kawai ka nimi wata"
Kuka ya fashe dashi yace"wallahi daddy bazan iya ba mutuwa zanyi ka taimakeni"
Daddy yayi me wani kallo domin haushi yake bashi yace"da kasan kana sonta ka wulakanta ta?toh yanzu sai ya zame maka darasi gobe bazaka Kara wulakanta d'an Adam ba"Yana gama magana yayi tsaki ya bar d'akin
Fareeda ko kwanciya tayi zuciyarta na zafi wani tsanan Saheeb na ratsata lumshe ido tayi sai wayarta tayi Kara Dr musty ne
D'auka tayi da sallama tace"Yi hakuri ban Kira ba ya ka Kai gida?ya jikin Kuma?"
Yace"alhamdulillahi Nima na Kira ne in miki godiya yau ki nuna kina Sona?"
Tayi murmushi tace"inshaallah babu Wanda ya isa ya shiga tsakanina dakai"
Yace"Allah yasa"
Hira suka d'an tab'a kafin suyi sallama
B'angaren SAHEEB ko.
Don't forget to vote and comment please
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/10, 6:33 PM] Maman Noorul Hudah: πππππ
DR SAHEEB
πππππ
By maman noorul
Hudah
Dedicated to my fans
___________
π
Ώ7β£9β£-8β£0β£
_______________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"Kuma da k'yar farida zata dawo gun ka "bata jira me zaice ba ta wuce ta barshi yana lumshe ido fareeda kawai yake tunowa
Washe gari da safe tana farkawa ko falon Bata fita ba wanka tayi ta shirya cikin atamfa ta yafa gylenta tayi kwalliya tayi kyau kayan da ta had'a a akwati ta d'auka
Sauka falo tayi tana ja mummy da daddy Suka d'aga Kai suka kalleta
Karasawa tayi ta duka har kasa ta gaishe su suka amsa cikin sakin fuska
Mummy ta kalleta da mamaki tace"farida Ina zuwa da akwati?"
Tace"mummy please kiyi hakuri Ina son in koma gidan mu ne dan Allah"
Mummy zatayi magana sai ga saheeb ya sauko yace"farheeb meyasa kike hakane ki bari mu sasanta basai iyayen ki sun san meke ciki ba please I promise to love you"
Ko kallon inda yake batayi ba mummy ta kalleta tace"zauna kiyi breakfast muje tare lokaci yayi da zaki koma gida domin ya kamata sun san da maganar aurenki"
Daddy kallon mummy yayi a ranshi yace"ikon Allah yanzu ita mutane waje take so fiye da d'anta"
Dukawa saheeb yayi yace"mummy ki dubi girman Allah na roke ki,ki bar wanan maganar auren mummy ko dai bake kika haifeni bane"
Ba tare da ta kalleshi ba tace"nima tambayar da nayiwa kaina kenan lokacin da kayi abinda ko a mafalki ban taba tunanin ba"
Daddy yace"fareeda zauna ki ci abinci"
Mummy barin wurin tayi gaba d'aya ta je d'aki dan shiryawa itako farida jikinta yayi sanyi ganin inda mummy takeyiwa d'anta saboda farin cikinta ko abincin bata ci ba
Bayan minti ashirin mummy ta fito cikin shirin al'farma
Kallon fareeda tayi tace"in kin gama muje"
Tashi farida tayi tabi bayanta Aiko da gudu saheeb ya bi bayanta ya Sha gabanta ya rike akwatin yace"wallahi babu inda zaki haba kasheni kike son yi what part of iam sorry ne baki sani ba?toh ki kasheni ki huta mummy ku kasheni ku huta domin wallahi in Ina raye bazan bari fareeda ta auri wani ba"
Mummy ta kalleshi tace"Ashe za a jimu kenan"
Tana Gama magana ta ja hanun fareeda suka bar gidan
Kallon Daddy yayi ya fashe da kuka
Daddy yace"karka damu bari su tafi"
A motar fareeda suka je ita ke ja tana parking ta fito suka shiga gidan
Mama ce a tsakar gida tana shara baba Kuma na gyra mashin dinshi cikin shirin zuwa aiki
Ganin fareeda da akwati yasa gaban mama fadiwa tace"fareeda lafiya dai ko?"
Murmushi tayi,mummy tace"Ina kwanan ku, kun tashi lafiya?"
Baba ya d'ago kai yakallesu yace"lafiya dai ko hajiya da asuba haka"
Murmushi tayi tace"baba wajen ka na zo"
Zama yayi yace"Ina ji"
Gyran murya tayi tace"dama malam akan fareeda ne da Kamal a gaskiya akwai abinda Muka b'oye muku"bayanin komai tayi musu daga farko har karshe sai dai ta b'oye musu yayi Mata aski da kuma kwanakin da fareeda ta kwashe a asibiti
Idon baba ne ya canja kala yace"a gaskiya alhaji be kyauta min ba domin sanda nace me in an gaji da ita a dawo min da ita wallahi ko karen gidan Nan bazan Bari a wukanta ba balle ya'ta kwaya d'aya Dana mallaka a duniya"
Har kasa mummy ta sunguna da guiwanta ta fara Basu hakuri harda d'an hawayenta"
Jikinsu ne yayi sanyi mama ta rasa abin cewa
Mummy tace"
Masoyana Ina godiya da kaunar ku Ina ganin comment dinku da addu'oin ku nagode Allah ya bar kauna ya biya Mana bukatu
Maman
Noorul
Hudah
Pls share
[1/10, 6:33 PM] Maman Noorul Hudah: πππππ
*_DR SAHEEB*_
πππππ
By maman noorul
Hudah
Dedicated to my fans
______________
π
Ώ7β£7β£-7β£8β£
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim
B'angaren Saheeb ko daddy na fita ya tashi da k'yar ya jigina da gado ya lumshe ido babu abinda yake yawo a kwakwalwa da idonshi sai ganin fareeda da yayi ta aza kan Dr musty a cinyarta
Wani numfashi ya ja yace"no bazanyi give up ba"
Tunani yake idonshi na hasko me fuskar Dr musty yace"ban yarda dashi ba beyi Kama da innocent man ba kuma meyasa da fareeda kemin masifa ya sargu akwai wani abu a kasa"kamar Wanda ya tuna wani abu yace"a lokacin da nayi mu'amula da fareeda tana heat period domin lokacin dana sace ta a gidana tayi jinin bayan na sace ta da wasu kwanaki akayi auremu sai dai a ranan da na Mata allura na gane so biyu take jini a wata it means tayi Kuma kafin aurenmu if that is through tana heat period nayi mu'amula da ita tana ovulating and in that period akwai every possibility tayi ciki but Iman tacemin farida ta Sha wuya a asibiti harda bleeding tayi,baka karamin wahala ta Sha ba,Kuma a lokacin da take kwance bata motsi toh tambayar a nan shine meya kawo bleeding bayan a d'inketa?"ajiyar zuciya ya sauke yace"bari in kira Iman ita kadai zata taimaka min"
Kiran Iman yayi a waya ko minti goma ba ayi ba ta shigo d'akin
Tace" ya jikin"
Kallonta yayi yace"kema fushi kike Dani ko?"
Fashewa da kuka tayi tace"Yaya baka kyauta ba"
Yace"na sani shiyasa nike son gyra kuskurena ki taimake ni"
Tace"gaskiya Yaya zaiyi wuya fareeda ta yarda da kai domin ta tsane ka wallahi ban tab'a tunanin Wanda ya tsane d'an adam inda ta tsane ka ba ko sunanka taji sai ranta ya b'ace"
Yace"inshaallah komai zai wuce,yanzu dai tambayarki nike son yi"
Tace"Ina ji"
Yace"please da abin ya faru ya akayi kuka sani har kuka kaita asibiti"
Tace"Yaya ko d'azun kamin wanan tambayar na kai muku breakfast ne na ganta sai na Kira mummy"
Yace"kwana nawa tayi a asibiti?"
Tace"32days meyasa ka tambaya?"
Yace"Ina son in San wani abu ne kin ce tana ta bleeding dayawa meya jawo hakan Kuma a kwana na nawa ta fara bleeding din?"
Tace"eh toh kamar sati biyu zuwa uku ne ni na manta but ai Dr musty yace"period tayi"
Yace"ya abin ya faru?"
Tace"kasan Ina zuwa makaranta toh ranan naje makaranta to
Ina dawowa na biya asibiti Ina kaiwa na tarar da mummy cikin mugun tashin hankali dana tambayeta sai tace"ai farida ne take bleeding an kaita emergency"
Nace"toh meya kawo bleeding Kuma bayan Dr musty ya fad'a Mana ta warke jira kawai muke farfado"
Cikin tashin hankali mummy tace"Nima ban sani ba kawai tunda nurse ta Mata allura ta fara shure-shure toh ni na d'au ko irin farfadowan da ta Saba ne"
Murmushi takaici yayi yace"hmmm ya zubar min da ciki"
Da mamaki ta kallesa tace" ciki kuma?"
Yace"eh"shiru tayi na d'au lokaci kafin tace" no wonder shiyasa da mummy tace"ya bari ta kaita wani asibiti yace"ah'ah just period ne kuma na lura daya fito be iya kallon kwayar idon mummy ba har mummy tace"Dr kodai b'ari tayi ne?domin jinin ba kad'an ba a take wayar hanunshi ya fadi ya fara kame-kame "
Yace"no karki damu zata Samu lafiya"
Yace"da nurse ya Shiga word din?"
Tace"eh"
Yace"ya sunanta?".
Tace"nifa na manta"
Yace"tuna dai"
Shiru tayi kafin tace"na manta but inna ganta zan ganeta"
Yace"ok Iman do me a favour gobe muje asibiti but baza muje lokacin da yake nan ba"
Tace"ok amma gaskiya be kyauta ba ko miye dalilin sa nayi hakan?"
Yace"saboda Yana gudun in na dawo fareeda zata iya komawa wurina gudun kar in ci darajar abinda zata Haifa yasa shi cure cikin"
Hararanshi Iman tayi tace"hmmm ai kaima criminal ne dole kasan zuciyarshi"
Yace"Iman bazaki gane inda Nike ji ba wallahi zuciyata zafi take min"
Kallonshi tayi ta tabe baki tace"
Please vote and comment
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/10, 10:35 PM] Maman Noorul Hudah: πππππ
*Dr SAHEEB*
πππππ
By maman noorul hudah
Dedicated to my fans
_____________
π
Ώ8β£1β£-8β£2β£
____________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Tace"kuyi hakuri wallahi d'an ne ka haifeshi baka haifi halinshi wallahi malam ni kaina zan so fareeda ta komawa saheeb domin na yaba da hankalinta da tarbiyarta Kuma nasan saheeb yayi nadama domin ni mahaifiyarsa ne na gani a kwayar idonshi be tab'a nuna damuwa akan wani abu haka ba sai wanan Karan Amma bana son shiga hakkin fareeda bana son in bi son zuciyata bana son saboda farantawa nawa jinin in bakantawa yar ku shiyasa nike son baba kayi hakuri ka bari a d'aurawa fareeda aure da Dr musty Nan da sati biyu kowa ya huta shima in ya gan a mata aure zai natsu ya hakura Amma in baka amince da wanan auren ba wallahi rikicin nan ba zai Kare ba ni nasan halin Kamal"
Baba dai jikinshi yayi sanyi domin ya kara ganin girman su yace"toh ai kema Yar ki ce kome kikayi dai-dai ne"
Tayi murmushi tace"wallahi ban so dawowa da fareeda ba amma tace zata dawo nikuma bana son in shiga hakkinta"
Mama tace"toh ai sai ku koma"
Fareeda tace"mummy kiyi hakuri zan zauna a nan in kina son ganina ki kirani zan zo"
Mummy tayi murmushi tace"yanzu dai guduna kike saboda saheeb ko"
Tace" ni mummy tsoron Dr Nike ji"
Mummy tace"toh shikenan"
Baba yace"alhaji na nan kuwa kwana biyu"
Tace"Yana nan malam ai ka kuje mu tun auren su fareeda ka bar Mana kamfani,shima alhaji nauyin ka yake ji shiyasa be zo ba"
Yace"ai ba komai allah dai ya shirya Mana zuri'a"
Tashi tayi ta sallame su fareeda tace"mummy muje in sauke ki a gida kafin in tafi makaranta"
Tace"toh"
Akwatinta ta Kai d'aki ta fito rike da karamin jaka da takardu a hanun
Sallama mama tayi baba yayi Mata addu'a Suka tafi
Mama ce ta kalli baba tace"har na tausaya Mata babu dadi naka ya lalace"
Yace"Nima ita na duba da wallahi bazan raga musu ba"
________fareeda har gida ta Kai mummy inda shigar su yayi dai-dai da fitowar saheeb Yana ganin su yayi sauri ya karaso Yana jin dadi faridar shi ta dawo
Mummy ce ta fita tace"toh ayi karatu"
Tace"inshaallah"kkafin ya karasa ta ja motar da gudu
Kallonshi mummy tayi ta harareshi harga Allah Yana Bata tausayi
Ji tayi yace"mummy kin dawo?"
Tace"eh a takaice"
Mota ya shiga be tsaya ko Ina ba sai gidan abokin shi Mahmud
A d'akinshi ya sameshi Yana waya da humaira sai lumshe ido yake
Kwace wayar yayi ya katse kira
Zaro ido Mahmud yayi yace"yaushe a gari?ya na gan ka rage kai?"
Yace"bazaka gane bane tunda na dawo Nike cikin matsala"
Mahmud yace"meya faru?"
Labarin komai ya bashi,Mahmud yayi dariya yace"toh yanzu ya zakayi?"
Yace"abinda ya kawoni wajen ka kenan"
Mahmud yayi wani murmushi yace"hmm ai kayi wawanci dama mace Kamar fareeda ka wulakanta ai da na ganta a wayar humaira na gane baka da wayau wallahi koni na samu wuri saf zan nimi aurenta"
Da mamaki ya kalleshi yace"ka manta kai ka bani shawara?"
Mamud yace
Maman
Noorul
Hudah
Luv u
Pls share
[1/10, 10:35 PM] Maman Noorul Hudah: πππππ
Dr SAHEEB
πππππ
By maman noorul
Hudah
Dedicated to my fans
______________
π
Ώ8β£3β£-8β£4β£
___________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Mahmud yace"toh in na ce ka shiga wuta sai ka shiga?"
Tashi SAHEEB yayi yace"nagode ni a matsayin aboki na d'auke ka amma ban tab'a tunani kai bada zuciya d'aya ka rike ni ba"
Tabe baki Mahmud yayi shiko SAHEEB ya bar gidan
Direct makaranta su fareeda yayi Yana zuwa ya nimi wuri ya paka Kiran Iman yayi a waya ta fito ta sameshi
Yace"Ina fareeda take?"
Tace"tana can zaune da Dr mustapha ya kawo mata abinci take away"
Tsaki saheeb yayi yace"wallahi ni bana son karatun Nan nata"
Dariya Iman tayi tace"Kai fa baka da right na controlling nata"
Yace"ok tunda suna tare da Dr mustapha muje asibitin yanzu"
Tace"toh"asibinti Suka je direct suka shiga sai dai sun duba ko Ina Basu gan nurse din ba suka fito
Har sun Shiga mota
Iman ta hangota tana shigowa rike da leda a hannu da alamu fita tayi dan ta siyo abu
Iman tace"yauwa Yaya gatacan kallon inda take nuna me yayi
Yace"je ki kirata"
Zuwa Iman tayi Suka gaisa bayan sun gaisa tace"please Ina son magana dake
Tace"lafiya dai ko?"
Iman tace"kalau muje gefe"
Inda saheeb ke tsaye Suka je
Saheeb ya hade rai yace"itace wanan ko?"
Iman tace"eh"
Yace"ke na samu labarin dake aka had'a baki aka cire cikin petient ba tare da ta sani ba shekaru biyu da Suka wuce"
Tace"ni bani bace"
Yace"kin manta fareeda da tayi jinya a asibinti ku?nasan zaki game wanan domin su sukayi jinyarta"ya kare magana da nuna Iman
Shiru tayi domin yanzu ta tuna
Yace"toh yanzu dai kotu zan kai ku domin kun cire min ciki"
Tsoro ne ya kamata tace"wallahi ba ruwana Dr mustapha ne yayi Mata alura mima bansan dalilinshi ba kuma da nayi me magana sai ya nuna min in na Kara magana zai koreni a aiki shiyasa nayi shiru Amma ba ruwana"
A ranshi yace"that means iam right"
Yace"toh ki zauna da shiri domin kotu zan Kai ku"Yana gama magana ya shige ciki zuciyarshi na Kuna kanshi yasa a steering Yana hawaye
Iman ta shigo cikin tausayinshi tace"kayi hakuri Yaya kaima an zalunce ka but Dr musty be kyauta ba"
D'ago kai yayi ya kalleta yace"laifina ne da ban aikata laifin Dana aikata ba da yanzu na gan jinina zan sanar da fareeda abinda yayi mana nasan zata amince min"
Iman tace"Allah yasa Amma zaiyi wuya"
Yace"I will try"
Da misalin karfe 8'pm yayi wanka ya saka wando jeans da polo yayi kyau
Be zarce ko Ina ba sai gidansu fareeda har gida ya Shiga ya gaida su baba
Basu nuna me komai ba suka amsashi cikin sakin fuska
Kama kafar baba yayi yace"kayi hakuri wallahi na tuba ka bani auren farida a Karo na biyu wallahi bazan wulakanta ta ba"
Baba yace"kaje ka nimi soyayyarta inta amince bamu da matsala"
Cikin jin kunya yace"ta fita ne?"
Bana yace" tana kofar gida"
Fita yayi ya fara dube'dube mota ya hango a d'an nisa dashi
Wani haushi ne ya mama shi yace"Dr musty meyasa kake son ganin bayana?"
Karasawa yayi inda motar yake kofar motar a bude take fareeda na zaune ta fito da kafa d'aya
Yana kaiwa ya kama hanunta yace"ki zo Ina son in yi magana dake"
Da mamaki ta kalleshi tace"amma ai ka ganni da masoyina ko"
Dr musty yace"bari d'an raini wayau"
Murmushi takaici saheeb yayi yace"wanan ne kike Kira masoyin ki? da a ce kin San abinda yayi Miki da ko kudi aka baki baza ki tsaya dashi ba balle ki ce Zaki aureshi"
Tace"wallahi Dr ka fita harkata ko miye yayi min Ina ruwanka?ai dai be kai naka ba kuma baza a kwatanta da naka ba"
Kallonta yayi cikin ido da taimakon fitilan wani kofar gida me hasken gaske yace"Koda kuwa ya kashe miki d'an ko ya'?"
Tace"me kake nufi?"
Kafin yayi magana Dr musty ya kwace zancen da cewa"sharri zaka min nidai ban zubar miki da ciki ba" domin duk ya rude"
Murmushi me ciwo saheeb yayi yace"ya kayi kasan abinda zan ma sharri akai?"
Kallon fareeda yayi yace"Ina son ki sani lokacin da kike kwance a asibiti da ya gane kina da ciki sai yayi flushing saboda son zuciya"
Har kanta taji wanan maganar jikinta na wani mugun rawa da k'yar ta saita natsuwarta Kar saheeb din ya gane ta Shiga wani hali "
Kallon Dr musty tayi,zaiyi magana ta katseshi
Saheeb ya Kama hanunta yace"muje please ki rabu dashi ki bani wani dama na gane kuskurena kowa a duniya be wuce kuskure ba Ka da kike tunanin rabuwa dani kin San hanun da Zaki fad'a nan gaba?"
Fisge hanunta tayi tace"
Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[1/11, 6:09 PM] Maman Noorul Hudah: πππππ
Dr SAHEEB
πππππ
By maman noorul
Hudah
Dedicated to my fans
_____________
π
Ώ8β£5β£-8β£6β£
______________
Bismillahir Rahmanir Rahim
Kallonshi tayi tace"toh saime dan ya cire min cikin da bana bukatar shi,ai taimakona yayi domin da be cire ba da ni da kaina zan Kai kudi a cire min so in kana tunanin zan rabu dashi ne saboda wanan karamin dalili kayi karya"
Cikin tashin hali domin be tab'a tunanin tsanan ya Kai haka ba da har zata ce zata kashe jininta saboda tsananshi
Yace"farheeb dama abin ya kai haka da wanne zan ji dashi an kashe min jinina Nima ai an zalunceni ai ko wani irin so yake Miki be kamata ya cire cikin ba tunda bashi ya halliceshi ba Amma ba komai ni najawa kaina nagode "
Jikin Dr musty ne yayi sanyi sai yanzu ya gane yayi kuskure ya ma rasa dalilin da yasa ya aikata haka
Shiko SAHEEB kallonsu yake Yana ja da baya jiri na dibar shi har zai fadi
Dr musty yayi sauri zai taro shi domin ya mugun bashi tausayi
D'aga me hannu yayi ya karasa mota
Zama yayi yasa kanshi a steering Yana kuka zuciyarshi na Kuna
Wayarshi ne tayi Kara sanda aka me missed calls biyu ya d'aga
Iman ce tace"Yaya ka fad'a Mata me tace?"
Yace"Iman zan hakura ta tsane ni cewa tayi da ba a cire cikin ba ita da kanta zata je a cireshi"yanke wayar yayi sakamakon kuka da ya zo me duk maganganunta wanan kalman yafi b'ata me rai"
Jan motar yayi ya bar anguwan
Itako fareeda Dr saheeb na barin wurin
Ta kalli Dr musty da jajjayen idonta tace'meyasa ka cire min ciki?"
In Ina ya fara yi Yama rasa me zaice
Tace"a haka kake tunanin kana Sona?inda kana Sona zaka bar cikin ne mu raineta tare amma sai ka zab'i ka cireshi why?"ka ko San yin haka babban laifine?.wayasa ka kashe min gudan jini ai nima jinina ne a gaskiya ban tab'a tunanin haka daga gare ka ba"
Dr musty yace"nayi ne dan Ina sonki gudun kada kizo ki komawa saheeb shiyasa na wanke ciki dan Allah ki fahimceni"
Tace"babu wata fahimta domin ni a yanzu ka fita a raina zan dai aureka ne dan kawai in samu