Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
6 / 9
GORGEOUS WRITERS FORUM🌟 Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest. Dedicated to Anty shamsiya ______________ πŸ…Ώ5⃣9⃣-6⃣0⃣ _____________ Bismillahir Rahmanir Rahim Yace"Iman saheeb ne" Tace"wani saheeb kenan?" Yace"ke bansan iskanci saheeb ne Mana Yayan ki" Tace"ni bani da wani Yaya saheeb yanzu,a dane kuma Allah yayi me rasuwa tun watanin shida da Suka wuce" Cikin sanyi jiki yace"Iman abin har ya Kai haka" Tace"Yama wuce"ta cire wayar a kunni tana kallon fareeda da tunda aka Kira sunan saheeb jikinta ke rawa Kallonta tayi tace"fareeda meke faruwa don't worry saheeb bazai Miki komai ba" Fareeda tace"no zan tafi gidan mu wallahi zai dawo ne Allah zan tafi" Rungumeta iman tayi tace"dont worry bazai Miki komai ba" Saheeb da be yanke wayar ba Yana jin komai Zama yayi ya bi wayar da kallo yace"iam in real trouble tsorona take ji, Kenan tana gidan mu ya kamata in koma gida"girgiza kai yayi yace"kafin in bar kasar nan ya kamata inyi achieving wani abu dan haka is better in daure in naje gida in samu abin nunawa,but zan iya kuwa?saura fa shekara d'aya da wata shida,hmmn dole in d'aure may be in mummy taji nayi karatu kila ta ragamin"da wanan tunanin ya kwanta bacci ya kwashe shi Washe gari fareeda taje d'akin mummy tace"tana son zata koma gidansu" Mummy tace"wani abu ya faru ne?" .tace"ah'ah" Iman ne tayiwa mummy bayani abinda ya faru" Mummy ta sauke ajiyar zuciya tace"dear ai shi ya kamata ya bar Miki gida ba ke ba in kin d'aukeni a matsayin mahaifiyar ki toh ki barmin wanan fadan domin fada Nan tsakanin d'an da uwane" Tace"mummy na yarda dake" Mummy tace"good" Tun daga wanan ranan kullum sai saheeb ya Kira Iman Amma ceme take mummy tace"in tayi magana dashi Bata yafe me ba"wani lokaci ko ya kira bata d'aukawa Hakan yasa ya fara charting dinta,tunda Iman ta gane Yana checking watsaap status dinta da Instagram da sauran media chart aiko nan ta Zama bata da aikin yi sai sa zafafan hoton fareeda Wanda shi kwata-kwata be gane ta ba sanda ya duba abinda take rubutawa kamar haka fareeda matar babban mutum "Aiko ranan da ya gane tana zuwa makaranta wuni yayi Yana amai zuciyarshi na zafi yace"kenan zuwa take kowa ya kalle min ita dubi dressing dinta yariyar da she is always in hijab Iman ta gurbata min ita"a daren ranan beyi bacci ba zama yayi ya dinga tunani Yace"ai zuwa zanyi ayi ta ta kare a bani matata but zan d'aure in Gama program din" ________________ Bayan shekaru biyu abubuwa da dama sun faru ciki harda gamawa makaranta saheeb zuwa yanzu ya gane wani azababen son fareeda ke d'awainiya dashi domin ya gama lalacewa kullum cikin tunani daga Ina zai fara?yayi nadama sosai domin ji yake itace rayuwar shi Fareeda ko zuwa yanzu suman ta ya dawo har ya fi nada tayi wani mugun kyau alamun hutu ya zauna .Dr musty ko har yanzu beyi give up ba kullum sai ya Kira ta ga text masu zafi amma bata kulashi kuma Yana zuwa lokaci zuwa lokaci Yanzu ta iya mota daddy ya siya Mata Da misalin karfe 4:pm jirginhi ya sauka Gidan shi ya tafi direct Aiko Yana zuwa ya tarar da komai inda ya barsu babu canji sai Kura da yayi Murmushi takaici yayi yace"hmmm nasan na shiga tara yanzu daga Ina zan fara?" Haurawa yayi zuwa d'akin ya gan sumanta da pant dinta da bra da rigarta da ya ya ga Ai sai ya Pls vote for me [1/8, 6:41 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah 🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟 Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest. Dedicated to my fans _____________ πŸ…Ώ6⃣1⃣-6⃣2⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim _____________ Ai sai ya fashe da kuka shi kanshi yasan ya shiga tara Ganin kukan bazai fishe shi ba yasashi tashi ya fara share wurin yana cewa"nidai na Shiga ukuna na jefa kaina a matsifa kai rashin yafiya beyi ba" Bayan ya share gidan saf ya gyra gado ya canja zanin gado domin wanan jinin har baki ya Zama sai zarni da d'akin keyi Bayan ya gama ya Shiga yayi wanka ya fito ya shirya cikin shadda milk colour babu abinda ke tashi sai kamshi yayi kyau sai dai da an kalleshi za a gane Yana da damuwa Gida direct ya nufa Fareeda ne zaune a falo cikin wata riga da wando kanta sanye da hula tana kallo tana cin popcorn hankali kwance Remote ne ya fadi kasa ta duka Dan d'aukowa kawai sai ta gan mutum ta center glass table dake falon a razane ta d'ago ta kalleshi Zaro ido tayi jikinta na mugun rawa a take tayi wani mugun ihu Ganin Yana tunkarota yasa ta ruga da gudu ta shige kicin ta rungume mummy Tace"wallahi mummy ya dawo kasheni zaiyi ki taimakeni wayyo Allah na" Mummy da hankalinta ya tashi tace"waye ya dawo ki fad'a min waye?" Jijjigata takeyi Amma tuni ta sume Cikin tashin hankali mummy ta kara riketa da kyau tana Kiran Iman Amma shiru Jin ihun mummy yasa ta gane ba lafiya cikin sanyi jiki ya karasa kicin din Yace"mummy meya faru?" Ai mummy na jin muryar shi ta d'ago ta kalleshi tuni idonta ya kada Tace"Ashe kaine,toh kayi gaggawar barin gidan nan ko ni in bar maka,meya dawo da Kai ko abu ka mance ne ka zo d'auka?toh kayi gaggawan yin abinda ka zo Yi ka bar gidan nan kana tsorata min diya" Shidai shiru yayi hawaye ya cika idonshi Mummy tace"ka fita kafin ranka ya b'ace" Yace"mummy ki Bari in taimaka Mata ni bansan me yayi shocking dinta ba tana ganina ta gudu" Mummy tace"so kake ni in bar maka gidan kenan?" Cikin jin haushin fushin mummy yace"ni ki bari in bata taimakon gaggawa matata ce ai" Be jira me zatace ba ya sungumi fareeda ya kaita d'akinshi Mummy sai binshi take tana cewa"ajiye ta wallahi ranka zai b'ace ba" Yana ajiyeta a gado mummy ta wanka me Mari guda biyu tace"karka kuskura ko da Wasa ka kara tab'a ta wallahi in ba haka ba kotu ne zata rabani da kai,ka fice ka bani wuri" Tana Gama magana ta ratsashi Dan zuwa d'auko wayarta a hanyar barin part dinshi ta hadu da Iman tace"iman d'auko min wayata please zan Kira Dr musty" Iman tace"toh"zuwa tayi ta d'auko ta kawo mata da gudu ta bata,komawa tayi d'akin shi sai ta gan yana kokarin bata taimakon gaggawa sai matse kirjinta yake A zuciye taje ta turashi tace"Kamal Ina fad'a maka ka fita a idona tun kan ranka ya b'aci ka fita ka bani wuri" Yace"mummy ko me zakiyi min kiyi min amma ki bari in taimakawa matata"shiru tayi Bata Kara magana ba domin itama tana son fareeda ta tashi amma Bata son ta ganshi ya Kara jefata wani hali Cigaba yayi da aikinshi Sai dai still bata farfado ba .zufa yake sosai A haka suka ji sallamar Dr musty Mummy ta kalli Iman tace"je ki shigo dashi" Iman na fita tace"Kamal mun gode da taimako amma ka tafi yanzu Dr ya zo" A fusace yace"waye Dr ta Kuma meyasa sai namiji?" Kafin tayi magana Iman ta shigo da Dr musty Idonsu na had'u dana saheeb ya Maman Noorul Hudah Luv u my fans Pls share [1/8, 6:41 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah 🌟 GORGEOUS WRITERS FORUM🌟 Home of gorgeous, interllingent,and expert writers we the best among the rest. Dedicated to my fans _____________ πŸ…Ώ6⃣3⃣-6⃣4⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Wani muguwar fadiwar gaba Dr musty ya ji had'iye wani miyau yayi amma sai ya basar yace"mum meke damunta?" Mummy tace"ta suma ne sakamakon wani mugu da ta gani" Yace"ok let me help" Har zai karasa gadon kawai yaji an wani turo shi Kallon saheeb yayi yace"Bari in dubata Mana" Cikin b'acin rai yace"karka kuskura ka tab'a min matata"domin shi fa har ga Allah ya manta ya saketa Wani kallo Dr musty yayi me yace"the last time I check ka saketa kuma nima yanzu ina cikin maniman aurenta"Yana gama magana ya ture me hanun Ya fara aikin shi Suman tsaye saheeb yayi tunawa da tabbas yayi sakin nan hawaye kawai ke fita a idonshi ya kalli mum da ko kallon shi batayi ba ta cigaba da shafa fuskar fareeda Wani azababen kishi yake ji ganin Dr musty sai zakewa yakeyi zuciyar shi na tafarfasa Bayan Dr musty ya mata allura Wanda sanda saheeb ya kusa had'iye zuciya ganin a gabanshi yayi mata a inda bayaso kowa ya gani Kallon mummy Dr musty yayi yace"mum ya kamata a d'auke abinda bata son gani domin in ta farfado zai iya mayar da ita halin da take ciki which ba a so ya faru so duk wani abinda zai b'ata mata rai a d'auke shi"ya Kare magana da kallon saheeb Yana me wani kallo Ba tare da mummy tayi magana ba ta kama hanun saheeb ta fara janshi zuwa waje tace"Kar ka Bari in Kara ganin ka kusa da ya'ta wallahi ranka zai b'ace " Kallonta yayi yace"mum nifa d'anki ne" Murmushin takaici tayi tace"and so?abinda Nike dubawa kenan da tuni nasa Yan sanda sun Kama ka" Bata jira me zaice ba ta koma ciki bayan Dr musty ya gama komai ya kalli mummy yace"zata farfado nan da awa uku a sa ido a kanta" Tace"thank you very much zanyi ma transfer" A tare suka fito suka tarar dashi a tsaye Dr musty yace"mummy zan shigo zuwa anjima in duba jikin nata" Tace"please in ka samu lokaci ka turo magabatar ka bana son auren nan ya wuce nan da sati uku" Cikin jin dadi yace"nagode mum sai na zo" Yana tafiya ta koma d'akin saheeb din ta gyrawa fareeda kwanciya Sanan ta fito ita Iman ko kallon inda yake batayi ba balle yasa ran zata me magana Mummy ne ta fito ta gan be motsa daga inda yake ba ta kalleshi tace"dan tana d'akin ka bashi zai sa ka shiga ba kayi hakuri da ta farka zan d'uketa a d'akin" Kallonta kawai yake har ta bar part dinshi Tana wucewa ya shige ya kulle kofar Kallon fuskarta yayi tabbas ta Kara kyau ga wayewa suman kanta ya kalla ya gan sun kwanta gashi da tsayi an Kama shi wuri d'aya Yace"alhamdullilah " Zama yayi gefen gadon ya Kama hanunta Yana Wasa dashi Yace"baby iam sorry please forgive me nayi alkawarin saki farin ciki har karshen rayuwata" Hanunta ne ya d'an motsa sai ya kalleta yayi murmushi nasan Zaki soni please karki bari a shiga tsakanin mu" Wani mugun rungumeta yayi gam Yana sauke ajiyar zuciya da k'yar ya kwantar da ita sanan shima ya kwanta Bayan awa uku da rabi cikin bacci yaji tana magana idonta a rufe sai cewa take mummy nayi mafalki ya dawo,mummy ni gidan mu zan tafi mummy ki taimakeni zai kuma min aski,mummy wurin be warke ba"surutai take sosai Jikinshi ne yayi sanyi cikin sanyi jiki yace"farheeb ki bude idonki Zaki iya komawa ki bude idonki" Kin budewa take sai surutai take da gudu yaje ya debo ruwa a toilet ya dawo ya watsa Mata Firgit ta zabura ta bude idota ta sauke a fuskarshi Wani ihu tayi tace"wayyo mummy na Shiga uku ki zo ki taimake ni Karasota yake tana matsawa baya tana bashi hakuri kuka take sosai Hawaye ne ya cika idonshi domin ya San ya shiga tara Yace"farheeb listen to me please" Cikin kuka tace"ku taimakeni nidai Allah ya isana" Dunkulewa tayi a karshen gado ta rufe kanta da bargo daga bargon kana ganin inda jikinta ke b'ari Har zai yaye bargon yaji ana buga kofa ba kowa bace mummy ce Tace"ka bude,wallahi ranka zai b'ace" Ko ta kanta bebi ba ya yaye bargon wani ihu fareeda tayi jikinta ya cigaba da b'ari Jawota yayi ya rungume yace"ni ba abinda zan Miki" Kwace kanta take Amma ya matseta,mummy ko sai zazzage me matsifa take Gajiya tayi ta bar wurin tana jin haushi Fareeda ko wani karfi ne ya zo Mata ta Maman Noorul Hudah Pls share [1/9, 10:37 AM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah Dedicated to my fans πŸ…Ώ6⃣5⃣-6⃣6⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Wani karfine ya zo mata ta tureshi ta sauka ta gudu Bugun kofa sosai mummy takeyi tace"ka bude wallahi in baka bude ba zan Kira maka yan sanda Itako fareeda zubewa tayi a kofar tana kuka tana cewa mummy ki taimakeni Hankalin mummy ya tashi ta d'au fyade yake shirin mata Shiko kukanta ne ya dame shi domin jinshi yake har cikin zuciyar shi Karasawa yayi ya bude Mata kofa ya koma gado ya kwanta Mikewa tayi ta fita ta rungume mummy Tace"mummy Dan girman Allah a bari in koma gida bazan iya ba" Kama hanunta tayi Suka tafi falo ta dibo Mata ruwan sanyi ta ba Sha tayi mummy tace"yanzu saboda shi Zaki tafi ki bar mummyn ki?ke Ina ruwanki dashi?in kika ce Zaki barni Nima tafiya zanyi"mummy ta kare magana cikin hawaye Rungumeta fareeda tayi domin tabbas tasan ta yarda mummy na kaunarta Mummy tace"je ciki kiyi wanka ki fito mu ci abincin" Mikewa tayi Iman na ta bin bayanta suna Shiga d'aki Iman ta kalleta tace"faree magana nike son inyi dake in ya b'ata Miki rai kiyi hakuri" Tace"inaji " Zama Iman tayi ta kama hanunta tace"faree nasan ya saheeb ya Miki laifi da bazaki tab'a yafe masa ba but Ina son ki gane abu d'aya wanan dama ce da zaki rama abinda ya miki domin soyyayar ki ce ta dawo dashi domin tunda ya gan hotunan ki da Nike posting wallahi kullum sai ya min tambaya game dake nidai kawai basarwa nike kuma nagan son ki a kwayar idonshi yau domin har kuka yayi kiyi amfani da wanan dama ki koya me hankali,bawai kiyj ta sumewa da kin ganshi ba ki cire wanan tsoron get rid of the fear in you and move on,and abu na gaba shine wallahi bana jin dadin yanda kike nuna tsanan Saheeb a gaban mummy Ina son ki gane komai lalacewarshi d'anta ne and babu wata uwa da zata zo ana nuna tsanan d'anta karara haka ko batayi magana ba nasan tana jin ba dadi koni wallahi bana jin dadin ki sani mummy na Miki soyayar gaskiya karki bari ke ki kasance me rama alkhari da Sharri" Jikinta ne yayi sanyi tace"nagode Iman gaskiya kika fad'a zan kiyaye" Iman tace"good,kiyi kokari ki daure ki zauna a nan din" Tace"toh amma gobe zani gida in gaida iyayena" Iman tace"sai muje tare" Tace"toh"tashi tayi ta Shiga wanka itama Iman ta bar d'akin Wanka tayi ta fito da alwala tasa dogon riga tayi sallah Tana gamawa ko Mai Bata shafa ba ta bar d'akin ko da ta sauka ta tarar da Abba har ya dawo tayi murmushi tace"Abba ka dawo ashe" Yayi murmusji yace"eh yanzu mummy ku ke fadamin baki ji dadi ba ya jiki?" Tace"da sauki" Iman tace"ai taga Mai d'aukan raine ta razana"ta kare maganar cikin sigar zolaya tana murmushi Zaiyi magana sai ga saheeb ya sauko cikin 3qter da armless Tun daga nisa daddy ke kallon inda ya rame kallon mummy yayi sai ta harare shi kawai sai ya kau da kai Zuwa yayi ya ja kujera tuni faree ta sure tana niman yin kuka Take Mata kafa Iman tayi harta d"an saki kara Abinci yayiwa kanshi serving kad'ai domin da yayi gaisuwa babu Wanda ya amsa mishi harda daddy Suna fara cin dinner sai wayar faree yayi Kara ta kallesu tace"Bari in d'auka Tashi tayi ta koma falo ta d'aga wayar Murmushi tayi tace"Dr naji sauki fa I saw your text da sauki" Kome yace Mata oho sai naji tace"toh sai ka zo" Dawowa tayi ta zauna mummy ta kalli daddy tace"alhaji munyi magana da Dr musty zai turo magabatansa " Daddy yace"toh sai sun zo" Mummy tace"bana son bikin ya wuce Nan da sati uku" Ai ji sukayi saheeb ya mike ya Maman Noorul Hudah Luv u my fans Pls share [1/9, 10:37 AM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah Dedicated to my fans ___________ πŸ…Ώ6⃣7⃣-6⃣8⃣ ______________ Bismillahir Rahmanir Rahim Yayi wurgi da komai na table din yace"matar nawa za a aurawa wani wanan wani irin rashin adalci ne?" Jikin faree ne Ya fara rawa ta b'oye bayan mummy " Daddy yace"Kai fa ka saketa toh miye dan zata Kara aure?" Yace"toh ai saki d'aya na Mata kuma tun daren ranan na maidata shine dan an tsane ni za a wani had'a ta da d'an iska?" Team farida ku ji rainin wayau wai tun daren ranan ya maidataπŸ€”πŸ€£ Mummy ta wanka me Mari ta nuna shi da yatsa tace"zan iya hakuri na zauna da kai a gida d'aya amma bana son ka Kara shiga lamarin Fareeda tunda Kai ishashene ka saketa a daren aurensu ka mayar damu kanana mutane a idon duniya shine sai yanzu zaka zo kana niman raina mana hankali a idon duniya,toh ta ishe ka haka karka Kara in ba haka abinda zan maka sai duniya sunyi tantama koni na haifeka " Kama hanunta yayi yace"mum beat me slap me but iam begging you karki rabani da farin cikina nasan ni mai laifine a hukunta ni amma Kar a rabani da farheeb dina" Janye hanunta tayi tace"wallahi ko zaka mutu bazaka samu fareeda ba kaje ka nimi wata mu kuma zamu tsaya maka a matsayin mu na iyayen ka domin hakki ka ne a kanmu but wallahi ba fareeda ba kuma in ba so kake in tsine maka ba toh ka fita hanyarta" Daddy ya kalla a zatonshi ko zaisa baki ga mamakin shi sai ya gan daddy ya mike yace"hajiya nidai komai kikayi dai-dai ne" Kallon fareeda tayi tace"kina son musstapha?" Fareeda tace"eh" Mummy tace"ki zauna da shiri za ayi bikin ku Nan ba dadewa ba" Wani ihu saheeb yayi yace"nidai wallahi Allah ya isana saboda an tsane za a rabani da matata toh wallahi zanje har gidan nasu in roke baba nasan in kin kini shi ba zai kini ba" Wani Mari mummy tayime tace"dan gidan ku wa kakewa Allah ya isa?"nuna shi da yatsa tayi tace"saheeb Ina fad'a ma ka fita daga idona fa kuma kaje in ka isa je gidan wallahi sai na tsine ma watoh tozarta mu da kayi be ishe ka ba sai kaje ka tona Mana asiri wajen iyayenta yariya tarufa mana toh kaje Ina jiran ka" Tana gama magana ta haura sama Fareeda ta ja kafa zata wuce ya kama kafa ture shi tayi tace"stay away from me" Yace"meyasa kike fadin haka? Eh farida kowa fa yayi laifi a wanan maganar amma laifina kadai ake gani toh kiyi hakuri dan girman Allah ki rufa min asiri mu zauna lafiya" Jan kafarta tayi tace"karka kuskura ni dama ba sonka nike ba asalima bansan da Kai aka d'aura min aure ba, dan haka kaje ka nimi wata kowa Allah had'a shi da rabonsa"tana Gama magana ta shige da gudu Zaman dirshen yayi a kasa ya fara kuka, takaicin shi d'aya shine inda mummy ta dage tana goyon bayan farida kamar ba ita ta haifeshi ba Kasa tashi yayi ya zauna Yana kuka Da misalin karfe 8:pm motar musty ya danno kai cikin gidan Kiranta yayi a waya tace"yanzu zata fito" Wanka tayi ta sheka ado sai kyalli take domin yau tayi adon da tun da take Bata tab'a irinsa yau tana son ta tabbatarwa Dr musty tana sonsa domin ta dade da kamuwa da soyayyarsa daurewa take da jame aji tana son suyi aure kafin wanan azallumin ya Kara nasara a kanta Gyale ta d'auka ta aza a saman doguwar rigar atamfa dake jikin ya tayi bala'in kyau D'aukar waya tayi ta fito ba karamin mamaki tayi da ta ganshi zaune a inda ta barshi d'azu ba gyangyadi yakeyi Kamshin tularen da ya jine ya sashi bude ido ya sauke a kanta Murmushi tayi tace"Sannu Yaya baka Shiga d'aki ba ka zauna a kasa kana gyagyadi Kamar wani mara gata" Dariya Iman dake falo tana kallo tayi kasa-kasa ta kalli fareeda ta kashe mata ido Mikewa yayi yace"you see ni nasan kina Sona ne shiyasa kika damu dani" Tace"Kai kuma haka akeyi daga magana sai kamin sharri ni bana son ka ban tab'a sonka ba tunda wuri kasan inda dare yayi maka,Bari ma in tafi karka b'atamin lokaci " Yace"Ina zaki?" Tace"yawo" Ai binta yayi yace"muje in raka ki" Kallonshi tayi tace" Maman Noorul Hudah Luv u my fans Pls share [1/9, 5:02 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah Dedicated to my fans ______________ πŸ…Ώ6⃣9⃣-7⃣0⃣ Bismillahir Rahmanir Rahim Tace"ah'ah yi zaman ka bako nayi" Kafin yayi magana tayi tafiyar ta,binta yayi a baya Tana kaiwa wajen motar Dr musty tace"lale da zuwan masoyina,barka da zuwa muradin zuciyata bugun numfashi na" Wani numfashi saheeb ya ja saban tashin hankali kasa kwakwaran motsi yayi Itako ta kalleshi da gefen ido tace"muje ciki" Shiko musty sai washe hakora yake Yana zuba murmushi Yace"baby kinyi kyau" Murmushi tayi tace"Allah ko?" Yace"eh" Tace"toh muje ka gaida mumy da daddy" Yace"toh" Wuce saheeb sukayi kamar Basu ganshi ba Falon Abba direct ta kaishi Nan ta tarar dashi da mummy suna Hira Har kasa Dr musty ya sunguna ya gaishesu Cikin sakin fuska mummy ta amsa me Tace"ka sanar dasu ko?" Yace"eh inshaallah gobe zasu zo" Tace"toh Allah yasa alkhari" Yace"Amin " Sanda suka fita ta kalli daddy tace"meyasa baka amsa me gaisuwa da kyau ba and ko kallonshi bakayi ba" Kallonta yayi yace"look hajiya so so ne amma son kai yafi babu inda zai ayi a ce ina ji Ina gani d'an na na son abu kuma ni da kaina in d'auka in bawa wani shin hajiya kinma Lura da Yanayi Kamal kuwa?wallahi in bayi wani abu a lamarin nan ba komai zai iya faruwa dashi" Tace"toh ya mutu Mana nifa ba irin matan masu d'aurewa yaransu gindi bane and in ina son saheeb ya canja dole sai ya rasa wani abu Mai muhimmanci zai San darajar d'an adam in ya rasa fareeda dole zai gane rayuwa Kuma zai shiryu zai daina bin rudin zuciya" Daddy yace"hajiya kiyi hakuri a maida auren nan shine rufin asirin mu gaba ki d'aya domin hakan ne zai rufa mana asiri ba sai iyayenta da sauran jama'a sun gane meya faru ba,yanzu in an tashi aurenta da musty me Zaki fad'awa iyayenta?" Tace"har gida zan je in sanar dasu in musu bayani in kuma nima yafiyar su nasan zasu fahimta" Yace"hajiya ki barshi haka ko haka aka barshi ya Sha wahala wai hajiya baki tausayin shine?" Tace"dan Ina tausayin shi bashi zai sa in tauyewa Yar mutane hakki ba Dan haka a bar wanan maganan a ce ni in zaunar da saheeb in me nasiha akan ya rike matarshi ashe jina kawai yakeyi toh zai gane ne" _________ Guest falo fareeda ta Kai Dr musty ya zauna ta d'auko drinks da fara'a tace"ya aikin ne?" Yace"alhamdulillah " Yace"yanzu ki amince ayi auren" Tayi murmushi tace"eh na amince" Murmushi yayi yace"kina Sona kenan?" Ta rufe fuska,kallonta yayi yace"faree please akwai maganar da nike son muyi please karki min mumunan fahimta" A natse ta kalleshi tace"inaji" Yace"a gaskiya banji dadin zamanki a gidan nan tunda babu aure tsakanin ki da saheeb toh me kikeyi a nan honestly iam not comfortable with this kamata ai su barki ki koma gida ki fuskanci sabon rayuwa" Jan numfashi tayi tace"a gaskiya Nima nafi son in koma gaban iyayena but bana son hankalin su ya tashi wallahi in baba yaji wulakanci da Dr yayi min wallahi sai ya kusa had'iye rai dan zuciya ga mama da hawan jini Kuma bana son mutunci dake tskanin su da daddy ya lalace,and dady da mummy sun min alkhari musaman mummy wallahi ta nuna min kauna a kaina ta rufe ido dan ta samo min farin ciki ka ga da kunya in ce mata zan koma gida bayan nasan abinda zai haifar,but karka damu tayi alkawarin auran dani ga duk Wanda nike so" Murmushi yayi yace"I trust mummy but daddy ban yarda dashi ba baki gan inda ya amsa min gaisuwa ba?" Zatayi magana kawai suka ji Maman Noorul Hudah Love u fans Pls share [1/9, 5:02 PM] Maman Noorul Hudah: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„ *_DR SAHEEB*_ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹ By maman noorul Hudah _____________ πŸ…Ώ7⃣1⃣-7⃣2⃣ _____________ Bismillahir Rahmanir Rahim Kawai Suka gan saheeb ya shigo kafin suce zasuyi wani abu ya shake Dr musty babu abinda kake gani sai idanunshi Fareeda taje da niyyar taimakabme ya tureta ta fadi a kujera Idonshi yayi jajir kamar garwashi jikin shi har rawa yakeyi saban b'acin rai Cikin kunan rai yace"tunda taki tafiya gidansu sai ka zo ka jata" Dr musty ko ya ji maza zuwa yanzu da k'yar yake numfashi Mikewa fareeda tayi ganin in batayi wani abu ba zai iya kashe shi Ihu ta farayi tana niman taimako tana kuka Sama-sama mummy da yanzu Suka gama fada da daddy har Yana ce mata in wani abu ya Sami d'anshi bazai yafe Mata ba .itako tace"oh ita fareeda ba haifanta akayi ba ko ko bata da iyaye masu sonta toh in abin ya Zama haka washe gari zata mayar da ita gida" Mikewa tayi tace"meya sameta take irin wanan ihun" Jin muryata tayi tace"mummy ki zo zai kashe shi" Da gudu mummy ta fita tana

Chapter 6 of 9