Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
haka khairat d'in ke bu'katar zaman nasu ya kasance, amma zuciyar musulunci Bata barinta tayi haka, zatacigaba da ha'kuri da halin khairat d'in watarana sai labari kome yayi farko Yanada 'karshe. Sani Yana shiga bedroom yafara kalle-kalle Yana neman ta inda zai hango 'kadangaren sai jiyayi an rungumeshi tabaya, khairat ce takai hannunta kan abunshi tafara murzawa tana wani maida numfashi, Hankalin Sani idan yayi dubu yau yatashi dan wani ba'kon abu yaji Wanda tunda uwardata haifeshi baitabajin irinsaba. *Reader's inatajin 'korafinku akan kunaso a'kara yawan typing, inaga hakan bazai samuba kudaiyi hakuri da wannan Dan ahalinda muke yanzu tunda nafara typing wannan littafin bamuda NEPA transformer d'inmu yasamu matsala kullum saina Kai charge nabiya kud'i sannan nakemaku typing, wasuma har shawara sukabani akan in maidashi na kud'i Amma inkara tsayin typing nace a'a subari dai acigaba dayi haka d'in, idan Kuma kunaso amaida nakudi sai amaida ari'ka read more takwas* 🤣 Mmn khady ce 👎🏻 [9/8, 12:57 AM] Hayat: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻‍♀ *Writing By* *Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰 *Daga Marubuciyar* 📝 *Siyasa ko soyayya* *Alhini* *Gidan Asali* *Halin Girma* *Autar Hajiya* *Zanen Zuciya* *Yarinyar Baba* *Auren tagwaye* *Wata Uwar mijin* *Ke Duniya* And now 👇🏻 *ALMAJIRIN GIDANA* 🏠 Page 24 Har misalin karfe tara khairat bata tashi daga baccinda takeba, Salim kuwa dama Bai tsaya jirantaba dan dama yaune Fauziyya ke kar6ar girki kuma itace zatayi girkin rana, Fitowa yayi cikin Shirin fita aiki, d'akin Fauziyya yashiga da sallama, zaune ya isketa tsakiyar carpet dindake shinfed'e a tsakiyar falon tana break fast, kunun gyad'a takesha Wanda yaji madara, suger Kuma bata zubashi dayawaba, shiyasa kunun yayi dad'i sosai, Ajiye cup d'intayi gabanta, tareda amsa sallamar, zama Salim yayi kan kujerar dake fuskantarta, idanunshi suka sauka kan cup d'in ganin kunun gyad'a ne cikin cup d'in ranshi yabiya dan yakware dashan kunun gyad'a, had'iye yawu yayi ya kalli Fauziyya yace "kintashi lpy" "lpy lao" ta amsa sannan tasake gaidashi ya amsa cikin fara'a da sakin fuska. "Am akwai sauran kunun ki zubamin, yunwa nakeji" yafad'a Yana shafa cikinsa, kallo Fauziyya tabishi dashi dan tasan ba'itabace mai hakkin ciyardashi da safe, lokacin khairat ne, ko lafiya Kuma yake neman abinda zaici a wurinta, kodai khairat din batabashiba, saurin kauda wannan tunanin tayi daga zuciyarta, kila dai kawai burgeshi kunun gyadar yayi shiyasa yakeso, tashi tayi tanufi kitchen tazubomashi cikeda cup, sannan tazubomash sauran dankali (erish) dinda tasoya a wani d'an 'karamin vowel takawomatashi, amsa yayi yafara Shan kunun gyadar dad'inshi na ziyartar kunnuwanshi, saida yashanye tass ya ajiye cup din yatashi yace zantafi wurin aiki, ga kud'in cefane, yami'kamata tareda du'kowa ya sumbaci goshinta yace "Nagode my wife Allah yayimaki Albarka yasakamiki da gidan Aljannah" sosai Fauziyya taji dad'in addu'ar da Salim d'in yayimata tace "Ameen Hubby, adawo lafiya Allah kikaye hanya yakuma bada sa'a" rungumeta yayi jikinshi tareda 'kara sumbatarta sannan yafice daga gidan. Salim na fita Sani Yana zuwa, da sallama yashigo gidan, Fauziyya ta amsa ya gaisheta ta amsamashi, sannan tashiga kitchen tafara tattaro duk wani abu dake bukatar wanki, sani Kuma duk inda tayi sai binta yake da kallo, a zuciyarshi Yana fad'in Wai yaushe zan mallakeki Fauziyya, lokacifa yana k'urewa yakamata in motsa, Kara ayi mai yiyuwa awuce wurin. Yana wannan tunanin Fauziyya tagama tattaro kayan wanke-wanke yafara wankewa itakuma takoma d'aki, dan yanzu tarage zama suyi wani labari da Sani, yanzu idan kaji ana fira tsakanin Sani da khairat saika d'auka itace tadad'e taredashi ba Fauziyya ba, idan labari yayi dad'i har duka irinna wasa zakaga khairat tana kaima sani tana fad'in Kai Sani bakada dama, tun sanin na damuwa Yana ganin abun wani banbarakwai (Namiji da suna Hajara) har yakaiga yasaba bayajin kome, Fauziyya Kuma tana ganin ikon Allah. Har misalin karfe goma da Yan mintoci khairat bata tashiba, Sani Kuma sai dubawa yake yaga ta ina zata bullo, dan yaufa bayajin dad'in aikin babu abokiyar fira, ahaka harya gama wanke wanken yanasa ran ganin fitowarta amma bai ganiba, kud'in cefane, Fauziyya tabashi ta lissafamashi duk abunda take bu'kata, kallonta Sani yayi Yana murmushi Yana Sosa Kai, Koda Fauziyya taga haka tasan kwanan zance, dariya tayi tace "hala yauma yunwar kakeji" "hmm Aunty ai 'kara infara sama cikina wani abu kafin inshiga kasuwarnan, kinsanfa ci nagaba da kome" "to sarkin ci, Ina zuwa" Fauziyya tafad'a tana nufar kitchen, kunun gyad'a tazubashi tahad'o mashi dawani sauran bread dan dankalin (erish) data ajiyemashi shine tabama Salim. Gefe guda yakoma ya zauna yafara d'a'amin yanayi Yana kallon d'akin khairat lokaci zuwa lokaci ko zaiga fitowarta. Sallama yaji anyi amsawa yayi tareda kallon wurinda yaji sallamar, wata budurwace daganinta kaga gogaggiyar Yar duniya, dan kallo d'aya zakayimata kasan farinta na siye ne a kanta dan 6au tayi, har wani yellow yellow takeyi ga wani uban attached daya zubo kan gadon bayanta, taci kwalliya cikin wani matsiyacin had'adden less, dinkin Riga da siket sai wani d'an 'karamin mayafi mai Kama dana yara data yafa, takalminta masu mugun tsini kasancewarta gajera sai suka karamata tsayi, tunda tashigo take kallon Sani, shima kallonta yakeyi sunkai minti hud'u ahaka sannan tace "dan Allah Khairat fa" "Tana ciki Sani yafad'a" tareda nuna d'akin khairat d'in. Nufar d'akin zuby tayi tana wai-wayen Sani harta shige, sallama tafara kwadawa taji shiru, batareda wani tunaniba tanufi bedroom tabud'e bakowa aciki, jawo kyauren tayi tanufi gudan bedroom d'in tana tura kyauren ta hango khairat kwance kan gado tayi d'ai-d'aya daga ita sai rigar baccinta wacce tasa jiya, dukta yakice illahirin cinyoyinta a waje suke, gashin kanta Kuma dukya baje kan gadon, magana zuby take amma khairat ko motsawa batayiba baranta zuby tasa ran zata tashi, hawa tayi kan gadon ta d'aga hannu ta d'ad'ama khairat duka a cinya. A firgice tatshi zaune tana kallon Wanda yayimata dukan, Salim takawoma ranta dan tasan shine kemata wannan kalar tadin, amma Kuma saitaga sabanin haka domin zuby tagani tana binta da kallo, itama zubamata nata idanun tayi cikeda mamaki, zama zuby tayi gefen gadon tana murmushi tace "oh ke khairat badai kina nufin har yanzu baki tashiba, eh lallai alamu sun nuna jiya kwana kukayi Kuna midi'ddikar juna keda Salim, watako gajiyarce har yanzu bata sakekiba, to dama zuwa nayi kibani kud'in mutane in kaimasu da alama magani yayi kwalliya tabiya kud'in sabulu, aidama Laure agyara mata tagayamin 'karfin maganin" Ganin Zuby sai zuba take ba kwama ba fullstop ne ya'kara 'kular da khairat batasan lokacinda tafashe da kukaba tafad'a jikin Zuby tana cigaba da kukan. Cikeda mamaki zuby ke kallon khairat "ke lafiyarki kuwa, nida nazo inji good result kawai saiki fashemin da kuka nikam banison haka wlh, ko bai biya kud'in bane" dan lokacinda zuby takawomata maganin ta tabbatar mata indai tayi amfanidashi Kuma Salim ya kusanceta to shine zaibiya kud'in da hannunshi. Girgiza Kai khairat tayi tace "koya biya kobai biyaba Ni kud'i ba matsalata bane, kinsan inada kud'i, Amma ina cikin matsalarda da alama kud'ina bazasuyimin maganintaba" "Wace matsalace haka 'kawata"? Zuby tafad'a tana dafa kafad'ar khairat. Batare da wani tunaniba khairat takwashe duk abunda kefaruwa tsakinta da Salim tun farkon zuwanta gidan har abunda yafaru jiya tsakaninsu, gashi ahalin yanzuma matse take batasan yanda zatayiba... Shiru Zuby tayi nad'an wani tsawon lokaci sannan tace "Amma wallahi khairat mijinnan naki mugune, in banda mugunta yaushe zaka ajiye mace agida tsawon wata d'aya baka kusancetaba kamar ka ajiye icce" Shiru sukayi na wani mintittika sannan Zuby tagyara zama tamatso kusada khairat tace "kawata waye wancan nagani a gidannan,?" "Wah" khairat tafad'a tana kallon zuby. "Wani kyakkyawan saurayi wani d'an fari mai idanuwa, yanzu dana shigo naganshi zaune shinema na tambaya ko kinanan yacemin eh" "Oh wai Sani kike nufi, ai *ALMAJIRIN GIDANA* ne" "What..... Almajiri fa kikace, wannan saurayinne Almajiri, gaskiya ban yardaba dan ko kad'an beyi Kama da Almajirai ba, gashi kyakkyawa gashi tsaf-tsaf nifa tunda naganshi....... "Dakata malama" khairat tafad'a cikin d'aga murya, sannan Kuma tayi 'kasa da muryarta tacigaba da magana "yaya ga matsalar dake gabana zaki Isheni da wani zancen banza, kamata yayi kibani shawara bawai kirik'a nemama kanki abunda kikesoba" Murmushi zuby tayi tareda dafa 'kirjin khairat tace Allah huci zuciyarki, aike kinada kayan biyan bu'kata a gida kece kawai bakisoba" "Bangane me kike nufiba" abunda nike nufi shine" bakinta takai saitin kunnen khairat tagayamata wata magan, dariya naga khairat tayi tace "Nagode 'kawata naji dad'in zuwanki Kuma zanyi amfani da shawarar dakika bani wlh ko yanzu matse nike, nema kawai nake kota halin 'ka'ka insamu biyan bu'kata" Dariya Zuby tayi tace "yanzu dai inji dumus dan sauri nake zan wuce" tafad'a tana mi'kama khairat hannu, dallah kada kidamu indai kud'ine zanmiki transfer ta Bank dinki" "Wane irin kada indamu kinsan halin Laure agyara batada mutunci indai dangane da kud'ine" tafad'a tana mi'kewa nizan wuce sainaji alert, Kuma sauran bayani sai munyi waya. Rakiya khairat tayoma zuby tsakar gida suka iske Fauziyyar da Sani Wanda yadawo daga kasuwa da kedoji yanamata bayanin kayanda yasiyo, wani mugun kallo suka watsama Fauziyyar khairat harda Jan guntun tsaki sannan suka wuce, Kallo tabisu dashi ta girgiza Kai a zuciyarta tace "idanna raina kasuwa ko sabtu cikinta bana badawa" Ran sani yabaci sosai akan abunda khairat tayima Fauziyya, amma zeyimata magana indai tanaso su dai-daita dole ta bar yima Fauziyya Koda kallon banza barantana Kuma wata magana marar dad'i. Har 'kofar gida khairat taraka zuby saida taga tafiyarta sannan tadawo gida. D'aki tawuce tana tunanin yanda zatayi tayima Sani tayin kanta, wata dabarace tafad'o mata. Dagewa tayi iya 'karfinta tafasa 'kara, tana fad'in "wayyo Allah nashiga ukku ataimakeni.... Dagudu Fauziyya da Sani suka nufi d'akin tsaye suka iske khairat tsakiyar d'akin tana maida numfashi, tambayarta Sani yayi "lafiya Mike faruwa?" "Kadangare ne... Tafad'a tana dudduba jikinta, "Yana Ina"? Fauziyya tafad'a tana kallon d'akin. "Ina ruwanki da inda yake zakizo ki ishi mutane da shegen surutu, kamar idan angayamata inda yake wata tsiya zaki iya tsinanawa, dallah malama ficemin daga d'aki tun kafin inmaki rashin mutunci" "Sani Yana can d'akin yashige" tafad'a tana nunama sani bedroom, Fauziyya fita tayi daga d'akin jikinta a sanyaye, yakamata ace zuwa yanzu tafita harkar khairat Koda kuwa gani tayi tanaci da wuta kada tazubamata ruwa danta lura haka khairat d'in ke bu'katar zaman nasu ya kasance, amma zuciyar musulunci Bata barinta tayi haka, zatacigaba da ha'kuri da halin khairat d'in watarana sai labari kome yayi farko Yanada 'karshe. Sani Yana shiga bedroom yafara kalle-kalle Yana neman ta inda zai hango 'kadangaren sai jiyayi an rungumeshi tabaya, khairat ce takai hannunta kan abunshi tafara murzawa tana wani maida numfashi, Hankalin Sani idan yayi dubu yau yatashi dan wani ba'kon abu yaji Wanda tunda uwardata haifeshi baitabajin irinsaba. *Reader's inatajin 'korafinku akan kunaso a'kara yawan typing, inaga hakan bazai samuba kudaiyi hakuri da wannan Dan ahalinda muke yanzu tunda nafara typing wannan littafin bamuda NEPA transformer d'inmu yasamu matsala kullum saina Kai charge nabiya kud'i sannan nakemaku typing, wasuma har shawara sukabani akan in maidashi na kud'i Amma inkara tsayin typing nace a'a subari dai acigaba dayi haka d'in, idan Kuma kunaso amaida nakudi sai amaida ari'ka read more takwas* 🤣 Mmn khady ce 👎🏻 [9/9, 6:09 AM] Hayat: 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻‍♀ *Writing By* *Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰 *Daga Marubuciyar* 📝 *Siyasa ko soyayya* *Alhini* *Gidan Asali* *Halin Girma* *Autar Hajiya* *Zanen Zuciya* *Yarinyar Baba* *Auren tagwaye* *Wata Uwar mijin* *Ke Duniya* And now 👇🏻 *ALMAJIRIN GIDANA* 🏠 Page 26 Suna a napep suna tafiya, Salim Kuma Yana binsu a machine dinsa, kusan minti goma suna tafiya, rage gudu Salim yayi, zuwa can Kuma saiya juya kan mashin d'in yakama hanyar zuwa gida, a zuciyarshi yace "banga amfanin inkama binsuba, duk inda zataje tatafi ba damuwata bace, wancan Kuma danaga yashiga maybe wani passenger ne aka Fara d'auka, Kai koma dai miye can ita tasani...... Juya akalar mashin dinsa yayi zuwa hanyar gida, sannan Kuma ya fidda duk wani tunani daga ranshi, dan baiga abunda zaisakashi tunanin abunda bayaso ba, Kuma bayason kasancewa dashiba. Khairat da Sani Kuma tafiyar kusan minti ishirin da biyar yakaisu inda zasu, unguwar irin G R A dan tsit take babu yawan mutane, 'kofar wani had'adden gida suka sauka, pentin gidan dark pink daga waje, sai shuke-shuken flower's dasuka 'kara 'kawata gaban gidan, gaskiya gidan ya had'u ba 'karya, daga wajema kenan inaga anshiga ciki Kuma. Kud'i khairat ta fiddo ta sallami mai napep, sannan tanufi gate d'in gidan Sani na biye da ita, Tura get d'in tayi tashiga, shima Sani shiga yayi amma duk a tsorace yake, sai yanzu yake tambayar kanshi wai miyasama yabiyo khairat wannan gidan bayan yasan kudirinta akanshi, jiyayi kamar yayi baya dagudu amma saiya daure yacigaba da binta, fad'uwar gaba asarar namiji. Sallama khairat tayi batajira an amsaba takutsa Kai cikin falon, kamar yanda tayi haka shima Sani yayi, zuby ce zaune kan d'aya daga kujerun falon taci wani uban kwalliya kamar mai Shirin zuwa gidan biki, takashe d'aurin d'ankwali ture kaga tsiya, gabanta tukunyar shisha ce tarike tiyo d'in tana zu'ka tana feso hayakin tabaki cikin kwarewa, da tsabar duniyanci. Cikin fara'a zuby takemasu sannu da zuwa, Khairat zama tayi kusada zuby ta karbi tiyo d'in shisha tacigaba da zu'ka. Zuby ta kalli Sani Wanda yake tsaye har yanzu Yana karema ko'ina na falon kallo, bakin iya had'uwa falon ya had'u, Dan kome na falon pink and black ne, tundaga kujeru har zuwa labule, sai wata makekiyar plasma dake manne jikin bango, yayinda pantin d'akin ya kasance pink and milk colour, sai dogayen spekars (Home thearters) Wanda suka Kara 'kawata d'akin, daga gefe Kuma cikin kusurwa show glass ne d'auke da kayan humra kala-kala. "Zauna mana Sani, kayi tsaye kamar wani ba'ko, kasaki jikinka Nan gidan 'kawata ne zuby nasan kasanta, bakada wata matsala" khairat tafad'a tana nunamashi kujera, Ba musu Sani ya zauna kan kujera batareda yace uffan ba, dan yau Sani ba baki, sai kallo, cigaba yayi da kallon khairat da zuby yanda suketa Zu'kar hayakin shisha duk sun turni'ke d'akin. Kusan minti goma d'akin shiru Babu Wanda yayi magana, sai Khairat daketa aikin Shan shisha, saida tagaji dan kanta sannan tami'kama Zuby tiyo d'in tataso cikin wata irin tafiyar d'aukar hankali, inda Sani yake zaune tatsaya gabanshi, du'kowa tayi dai-dai saitin fuskarshi har numfashinsu na gauraya dana juna tace "Sani ka yarda dani kayimin duk abunda nakeso nikuma nayima Alkawari zan taimakeka akan abunda kakeso, nasan dai duk duniya bakada buri Wanda yawuce ka mallaki Fauziyya amatsayin matarka, to inada hanyoyi barkatai Wanda zanbi, Salim zai saki Fauziyya cikin 'kan'kanin lokaci kaikuma ka aureta" Kallo Sani yabi khairat dashi, tabbas duk duniya bayada buri Wanda yawuce ya mallaki Fauziyya amatsayin matar aurenshi, amma gaskiya yanaji a ranshi bazai iya biyema khairat ba yayi abunda take bu'kata, danshi ya zuwa yanzu Al'marin khairat yafara bashi tsoro. "Kayi shiru Sani tunanin me kakeyi?" "Gaskiya inason Fauziyya, Kuma Inaso tazama mallakina, Amma kiyi hakuri bazan iya yimaki abunda kikeso ba" Zama khairat tayi kan Hannun kujerar da sanin yake taziro hannunta tabayanshi ta dafashi hannunta kan kafadarshi, tace "Sani kasani inada Impomation akanka Wanda zanyi amafani dashi wurin jamaka mugun sharri wurin Salim, zan iya gayama Salim kanason matarshi, koka manta da bakinka ka gayamin, muddin kanason rufin asiri to kawai mu jone nidakai kagayamin duk sirrinka nama Al'kawarin zanbaka duk abunda kakeso, indai kud'ine ko abun kud'i banida matsalarsu" "Gaskiya bazan iyaba Ni kingama tafiyata" yafad'a Yana mi'kewa tsaye "Haba haba Sani inakuma zakaje, me yayi zafi haka, naji nahakura tunda bakaso Amma plz ka zauna mana kaci abinci dan nasan kanajin yunwa" Komawa yayi ya zauna, dankuwa batayi 'karyaba yunwa yakeji sosai. Tashi zuby tayi tashiga kitchen tazubomashi abinci takawomashi, "Bissmillah" tafad'a tanamashi kallon 'kasan Ido dan harga Allah itama sha'awar Sani take, amma zata ha'kura ta dannema zuciyarta saboda kada khairat tagane tadaina samun kud'inda takesamu ta wurinta, Dan zuby shegen wayo ne da ita, ga shegen son abun duniya, yayinda itakuma khairat abunta bai rufemata idoba. Zama sukayi suna fira jefi-jefi Sani yanacin abinci, saida ya kammala khairat tace "Zuby baki kawoma Sani lemu ba" "Au sorry inazuwa, zuby tafad'a tareda nufar kitchen, d'auko lemun 5alive tayi tareda glass cup tazo gaban Sani ta tsiyaya a cup d'in tami'kamashi, karba yayi ya kafa cup d'in abaki ya shanye bairage ko kad'anba, Kara zubamashi zuby tayi yasha Rabin cup ya ajiye. Wata irin kasala yaji tarufeshi, kanshi yafaraji Yana jujjuyawa, wani irin bacci mai nauyi yayi awon gaba dashi. Dariya khairat tayi ta kalli Zuby tace aikinki na kyau 'kawata, kin had'amashi da magani mai saka sha'awa?" "Eh ai duka na had'amashi, Kuma Kinga yasha yanzu aiki yarage naki" Fita tayi tabarmasu d'akin, khairat Kuma Kama Sani tayi takaishi bedroom, kan gado ta kwantar dashi, sannan tacire baki d'ayan kayan jikinta, shima cirmashi nashi kayan tayi sannan tahau kanshi tafara aiki, Shiko Sani bai iya tsinana wani abu sakamakon maganin bacci baigama sakinshiba, amma Kuma yanajin dad'in abunda khairat d'in kemashi saboda maganin tayarda sha'awa dake aiki akanshi, yanaji Yana gani khairat take sarrafashi yanda takeso, saida tabiyama kanta bu'kata, "wow" khairat tafad'a tana Kara shigewa jikin Sani, dan duk yawon bin mazanta datakeyi bata tabajin dad'in harka da namijiba kamar yanda taji yau, saida tayi yi ukku sannan ta sarara, Sani Kuma bakin iya gajiya ya gaji, amma bashida yanda zaiyi dan maganin dasukabashi, da khairat tabijiromashi da bukatarta sai shima yaji nashi sha'awar yakuma motsawa. Kwance suke suduka kan gado sun 'kan'kame juna sunata maida numfashi, yau dai khairat tasamu abunda takeso. Sani Kuma tunanine barkatai azuciryarshi, "Ashe dama haka wannan harkar takeda dad'i, tab gaskiya yau yakwashi ganima, amma kuma yaci kwakwa Hannun khairat dan mugun ci tayimashi, tun tanayi yanajin dad'i har yagaji yayi li'kis. Kallonshi khairat tayi tace "Nagde Sani kagama biyamin bu'kata, nayima Alkawari zanyima duk abunda kakeso, sannan Kuma daga yau kafara shirye-shiryen auren Fauziyya dan daga yau igiyar aurenta tafara lilo, Dariya Sani yayi ya Kara rungume khairat yace Nagode khairat, idan kikayimin haka kingama Mani kome, dan wlh babu irin 'ko'karin dabanyiba akan inraba Fauziyya da Salim amma kullum babu nasara" "Wane irin 'ko'kari kayi" Nan Sani ya kwashe labarin zamanshi da Fauziyya tundaga farkon zuwanshi gidanta har zuwa zubarmata da ciki dayayi, har kawo yanzu" Dariya khairat tayi tace "Amma kaima Sani shu'umi ne, gaskiya kayi namijin 'ko'kari, amma zand'ora daga inda katsaya. Duba wayarta khairat tayi taga har 'karfe biyar da minti ashirin da bakwai, "Kai Sani yamma yayi sosai yakamata mubar gidannan hakanan, tashi sukayi suduka ba Kaya jikinsu suka sauko daga kan gadon suka fad'a toilet sukayi wanka, sun dad'e a toilet d'in dan nanma saida suka 'karayi, Nan Kuma sani yanunama khairat jarumtarshi, Kuma taji dad'in haka sosai. Suna fitowa suka sanya kayansu, bud'e jikka khairat tayi ta d'ebo kud'i yan dubu-dubu sabbi fill, ta 'kirgo guda goma tami'kama Sani "amshi nan" bin kud'in Sani yayi da kallo kafin yasa hannu ya karba. Lokacin da suka fito zuby suka iske zaune kan kujera itada wani 'katon mutum bakikkirin dashi ga uban tumbi daya ajiye kamar mai juna biyu, itakuma tadan kwanto da kanta bisa kafad'arshi sai zubamashi shagwaba takeyi. Kallon mutumin khairat tayi sannan ta kalli yanda zuby tawani shige jikinsa, 'yar ficika kenan, gata gajera marar jiki shikuma gashi wani shirgege, dariya taso kwacemata Amma saita danne. Zuby tace "har kunfito 'kawata" "Eh zamu wuce" "Ok, Ina zuwa" tafad'a tana kallon mutumin, tabi su khairat dan tayimasu rakiya. Dai-dai bakin get tarakosu tace "to 'kawata sai gani nagaba Kuma" Dariya khairat tayi tace "inakuma Kika samo wannan 'katon mutumin mai Kama da giwa" kedai wallahi kincika kwashe-kwashe, wannan 'katon mutum haka ai saiya kasheka" Dariya Zuby tayi sosai tace "Kai khairat bakida dama, kinriga kinsan ni harkata indai zansmu kud'i to koma waye zan iya bashi ya hau" "Hmm Allah to ya kyauta" khairat tafad'a "mu munwuce sai munyi waya" "Ok ku gaida gida 'kawata, Sani sai anjima" "To sai anjima" Sanin yabata amsa. Tafiya sukayi tun anan suka samu napep, khairat tahau nata zuwa gidanta, shima Sani daban yahau nashi zuwa inda zashi. Zuby Kuma takoma cikin gida, tana shiga wannan mutumin yace "wacece Kuma wannan cikar?" "Matar aurece Kuma bata harka da manya tafison yara dan kada kayi tunanin zaka sameta, ita tafison 'yan samari majiya 'karfi. Mmn khady ce 🙆🏻🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀ 🏠 *ALMAJIRIN GIDANA* 🤦🏻‍♀ *Writing By* *Zee Elkasim (Mmn khady)* 🥰 *Daga Marubuciyar* 📝 *Siyasa ko soyayya* *Alhini* *Gidan Asali* *Halin Girma* *Autar Hajiya* *Zanen Zuciya* *Yarinyar Baba* *Auren tagwaye* *Wata Uwar mijin* *Ke Duniya* And now 👇🏻 *ALMAJIRIN GIDANA* 🏠 Page 28 *Kuyi hakuri Fan's kunji shiru jiya, nashiga busy ne, nagode da yanda kuka nuna kulawarku gareni kwana dayane tak bakujiniba amma kun nuna damuwarku akaina, tundaga Wanda suka kirani akan suji lafiyata basu 'kirguwa, da Wanda sukayimani text massage dakuma masumin magana prvt chat, dakuma masu cigiyata a group duka nagode Allah saka da Alkhairi* Komawa khairat tayi d'akinta tacigaba da hidimominta, tagama girkinta tsaf, tashe'ka wanka tasha ado tana jiran zuwan angonta Salim. Misalin karfe biyu dai-dai Salim yayi sallama gidan, Kai tsaye d'akin khairat yanufa tunda girkintane. Tarbarshi tayi cikin tsabar duniyanci taredayimashi sannu da zuwa ta amshi jakar Hannunshi ta ajiye, toilet taje tahad'a mashi ruwan wanka yayi ya canja Kaya zuwa masu sauki sannan yadawo falo yafara d'ibar girki. Sallamar Sani ta fiddo khairat daga d'akin kanta ko d'ankwali babu hannunta d'auke da plate Wanda ta shakemashi shi da abinci, Dan Sani cin bala'e gareshi kamar jaki. Tana mi'mashi plate d'in tayi kasa da murya yanda babu Wanda zaijiyota tace "kada kayi nisa yanzu aikina zaifara dan inaso kagani da idonka" Tabe baki Sani yayi yace "to mugani a'kasa dai ba cika bakinba" "Zakaji Kuma zaka gani bani minti goma kacal" Komawa tayi d'aki ta iske Salim harya gama cin abincin ya kishingid'a kan kujera, Zama tayi saitin 'kafarshi tafara wasa da 'kafarshi, zuwa can kamar wacce aka tsikara tatashi ta kunna switch din tv tareda d'auko remote control, dannawa tafarayi tana 'ko'karin canja tasha amma remote din ya'kiya, bubbugashi tafarayi tana fad'in "ko lafiya remote dinnan ya'kiya", kallonta Salim yayi yace "maybe batira sun mutu" "Jiyafa nasaka sabhin batir, dama remote dinnan yanabani matsala, Bari inje in aro na Fauziyya nagwada ko zaiyi" Batajira me zaifadaba tafita daga d'akin, bataje d'akin Fauziyyar ba tad'an gewaya baya tayi jim tadawo tacema Salim "ashema batada lpy Fauziyyar" "Batada lpy Kuma"? "Eh tace kanta Yana ciwo" "Subhanallah Bari inje ingani Salim yafad'a Yana nufar d'akin Fauziyyar" Binshi khairat tayi daga baya tana tsallen murna dan tariga tasan bom d'inda ta d'ana lokacin tashinsa yayi. Sani Yana zaune yaga wucewar Salim, khairat na biyedashi, nuni tayimashi da hannu akan yale'ko ta window yayi kallo. Salim nashiga d'akin baiga Fauziyya ba Yana Shirin shiga bedroom khairat tace "nace Dan Allah idan ba damuwa kadubamin remote d'in tacemin Yana kan TV stand naduba banganiba" Juyowa Salim yayi cikeda haushin khairat d'in, in banda tsabar iskanci matarshi batada lpy itakuma tana maganar abata remote, da kamar yacimata mutunci saikuma yaga rashin dacewar hakan, 'kara kawai yabata taje can tayi kallonta shikuma yaji matsalar Fauziyya dakuma abunda ke damunta. Kan TV stand din yafara dubawa, karon farko idanunshi suka sauka kan maganin Hana d'aukar ciki ( combination 3 fills) d'auka yayi yafara dubawa take kanshi yafara juyawa tabbas wannan maganin planning ne, kuma gashi cikin na wata d'aya ansha kusan rabi. Shiru yayi da maganin ga hannu, khairat yitayi kamar bataga wane hali Salim d'in yake cikiba saita juya kan kujerar dake bayanshi taduk'a ta ajiye wani magnin kan kujerar sannan tace "lah kaga ashema ga remote din nan" juyowa Salim yayi ya kalleta lokacin harta d'auki remote din tabar d'akin. Hango wani maganin kan kujera yasa Salim yanufi kan kujerar yad'auka "Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un" yacigaba da mai-maitawa ganin maganin zubarda ciki, yanzu dama abunda Fauziyya kemani kenan ashe niketa haukana Fauziyya batasona tunda batason tahad'a zuri'a dani, tabbass abunda likitannan yafad'a gaskiya ne. Khairat Kuma dawowa tayi ta window kusada Sani sunajiran abunda zaibiyo baya. Fauziyya baiwar Allah tana d'aki tunda tagama cin abincin rana tayi sallar azahar wani irin bacci yari'ka fizgarta Nan kan abun sallar ta kwanta bacci yayi awon gaba da ita. Wata irin muguwar Zuciya ta turnike Salim, wani tu'ki'kin ba'kinciki yakeji acikin zuciyarshi, yama rasa ta inda zai bulloma al'amarin kwalama Fauziyya Kira yafarayi da iya karfinsa "Fauziyya....... Fauziyya....... Fauziyya........ Cikin bacci Fauziyya tajiyo yanda Salim ke faman kwalla mata Kira afirgice tatashi tafito dan dajin Kiran bana lafiya bane, dan ita batamasan dawowar Salim dinba gidan. Tana fitowa tazo gabanshi tace "lafiya Hubby mike faruwa naji kana faman kirana haka" "Lpy ce takawo haka, miye wannan? Iye tambayarki nakeyi maganin miye?" "Bansan kona miyeba, taya zaka tambayeni akan abunda bansaniba" Fauuu......saukar Mari taji a kumatunta, kallon Salim tayi cikeda mamaki dafe da kumatunta tana Shirin yin magana yakara saukemata yatsunshi biyar akan kumatunta, Wanda har saida tafad'i 'kasa tafashe da wani irin kuka mai ban tausayi. Sani daga bayan window dafe kumatunshi yayi yayi zaman dirshan

Chapter 7 of 13