imaninsa,
Shikanshi sani baisan maganar dayayi tafito filiba, itako khairat tanajin abinda yafad'a saita juyo ta kalleshi, Yana kokarin kauda kanshi dan kada taga Yana kallonta kawai sai gani yayi tasakarmashi wani shu'umin murmushi tareda kashemashi Ido.
Shima wani mayaudarin murmushi ya sakarmata sannan yad'aga yatsunshi biyu, tareda kashemata Ido, itama yatsunta biyu tadago, sannan tawuce tabarshi nan tsaye yana binta da kallo, azuciyarshi yace dagani wannan 'yar hannu ce.
Cigaba yayi da shara saida yagama, yazauna Yana jiran Fauziyya tazo tabashi breakfast.
Shiga d'akin Salim din khairat tayi bako sallama, kamshin turarenta duk ya gauraye d'akin, kallon ikon Allah Fauziyya take, wannan wace irin shigace haka khairat tayi kamar ba d'iyar masu kallon gabas suna sallah ba,
Salim kau kallo daya yayimata ya kauda Kai tareda Jan wani dogon tsaki.
Cikin yanga da iya taku khairat ta Isa kusada Salim din ta zauna, sai wannan karai-raiya take da kwanare.
shiko Kara Jin haushinta yake jiyake kamar yarufeta da duka, baijira sun hadamashi break fast dinba a gaggauce yahada nashi yagama yabar gidan, dan idan yazauana yanacigaba da kallon khairat ba abunda zai hana yaci ubanta.
*Fans kufadamin waye tauraronku?*
*Fauziyya, Sani kokuwa khairat*
*AKAFTA* ð
Mmn khady ce ðĪ
[9/4, 8:43 AM] Hayat: ð *ALMAJIRIN GIDANA* ðĪĶðŧââ
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* ðĨ°
*Daga Marubuciyar* ð
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now ððŧ
*ALMAJIRIN GIDANA* ð
Page 22
*Plz Dan Allah dan girman Allah masu bina prvt suna cewa inturamasu ALMAJIRIN GIDANA daga farko kuyi hakuri kunema a group group wlh zaku samu, nikam abubuwa sunyimin yawa wlh wani lokacima har rasa yanda zanyi nakeyi da sa'konnin mutane, Dan Allah kurika yimana uziri, idan mutum baiyi refly ba ace yayi wulakanci, ya kukeso inyi dame zanji da dumbum sa'konku masoya Koda typing, dan Allah kurika yimana uziri, kukuma masoyana idan har Kuna Sona har azuciyarku kamar yanda Sani yakeson Fauziyya to duk Wanda yanemi book d'ina indai kunadashi ku daure kuturamshi Koda ta prvt ne* ð
Suna gama breakfast Fauziyya tatashi ta tattare kayan takai wurin wanke-wanke daga nan tawuce d'akinta dan talura dawani kallon raini da khairat kemata, itakuma ko kad'an batayi niyyar yin fad'a ko zaman jahilci da khairat ba, inshaAllah zatayi iya 'ko'karinta na ganin batayi fad'a da itaba.
Kud'i ta d'auko taba sani kud'in kayanda zai siyomata kasuwa, karban kud'in sani yayi harya kusa fita daga gidan yadawo, har Fauziyya takusa shiga d'aki yakira sunanta tatsaya tana sauraren mezaya fad'a "aunty cewa nayi ko amarya tanada sako a kasuwa kada intafi Kuma saina dawo inkoma"
Sai lokacin Fauziyya taga dacewar hakan, koba kome yakamata ta tambayi khairat din, amma sai batayi wannan tunaninba saida Sani yatuna mata, shiyasa koda yaushe takejin dad'in zama da Sani a matsayin *Almajirinta* dan Yanada tunani sosai, ga sanin yakamata.
(Niko nace Hmm, inji mai ciwon ha'kori)
Cewa tayi "hakane Sani Bari inje in tambayeta ko tanada bukatar wani abun" d'akin khairat tashiga da sallama kwance khairat din take kan kujera three seater tana daddana waya da alama chat takeyi sai murmushi take akai-akai da alama chat din yanamata dad'i, juyowa tayi ta kalli Fauziyya, wani dogon tsaki taja tagyara kwanciyarta tacigaba da chat dinta,
Fauziyya taji haushin abunda khairat d'in tayimata Amma saita danne zuciyarta dan ita burinta suyi zaman lpy itada khairat, koba kome ba abunda yakai zaman lpy dad'i a rayuwa, "dama Sani ne zaitafi kasuwa shine nace bari na tambayeki ko kinada sa'ko dan kada yayi tafiya biyu" tunda Fauziyya tafara magana khairat bata kalleta saima cigaba datayi da chat d'inta tana dariya, saida Fauziyya takai aya sannan khairat ta tashi zaune ta ajiye wayar gefenta, ta kalli Fauziyya daga sama har 'kasa, tawani yatsine fuska kamar taga abun 'kyama sannan taja wani dogon tsaki tace "ko inada sa'ko kezaniba, ai saiki turomin Sanin ingayamashi dakaina kokuwa banida sirri kome nawa a barbad'e wurin kishiya"
Wani guntun"
Murmushi Fauziyya tayi mai ciwo tace "bari inturomaki Sanin" tafad'a tana nufar 'kofar d'akin.
Dariya khairat tayi mai sauti tace "nifa arayuwata ba abunda natsana irin shishshigi da shegen sa ido, idan mutum naso mu dai-daita ba ruwanshi da shiga harkata"
Juyowa Fauziyya tayi ta kalli khairat wacce kecigaba da danne-dannenta a waya yanda kasan ba itabace tayi maganar,
Girgiza Kai Fauziyya tayi tafice daga d'akin, Dan saita biyemata sannan za'ayi da ita, kare dai baya haushi shi kadai saiya samu abokinyi, inshaAllah yanda tayima Salim Al'kawarin zaman lpy badai yaji tabiye anyi tashin hankali da itaba.
Sani Yana tsaye bakin 'kofar d'akin khairat yanajin duk abunda kefaruwa, haushin khairat ne yadira azuciyarshi jiyake dayanada hali daya rufeta da duka, dan aduniya ba abunda yatsana irin bacin ran Fauziyya.
Kallonshi Fauziyya tayi tace "kashiga ka amshi sakon" kallo yabi Fauziyya dashi wacce tana gama gayamashi sakon khairat tabar wurin, saida tashige d'akinta sannan yanufi dakin khairat d'in daga bakin 'kofa yatsaya yace "abada sa'kon" kallonshi khairat tayi ta sakarmashi wani irin murmushi irin nasu na yan duniya, d'aure fuska Sani yayi bai maida mata martaniba kamar yanda take tsammani, danshi yanzu haushinta yakeji tunda tabatama Fauziyyarshi rai,
'kara fad'ad'a murmushinta tayi tace "shigo daga ciki mana katsaya daga bakin 'kofa kamar wani ba'ko"
Jiki a sanyaye Sani yashiga d'akin ya tsaya nesa da ita alamun dai yanajiran sa'kon dazata bada, "haba Sani ya kake wani abu kamar ba'ko kawani tsaya sai wani d'ari-d'ari kake ka zauna mana ga kujera nan inshiga in d'aukoma sa'kon" tafad'a cikin wata irin kasalalliyar murya tana nunamashi d'aya daga cikin kujerun d'akin.
Sani dai jiki ba lakka sukuku kamar kazar da kwai yafashemawa aciki yanufi kujerar data nunamashi ya zauna, ajiye wayar dake hannunta tayi sannan tatashi tanufi bedroom dinta tana tafiya tana juya mazaunai, Sani Kuma yazubamata manyan idanunshi kamar dai yanda takeso, dama tayine danya kalla Kuma ya kalla, juyowa tayi dantaga yanayin dayake ciki, kamashi tayi Yana kallonta bako 'kiftawa, wani murmushin gefen baki tayi sannan tashige bedroom d'in.
Koda tashiga zama tayi bakin gado tana sa'kawa da warwarewa, takai kimanin minti goma sannan tafito lokacin Sani yamaida hankalinshi kan kallon wani Indian film da khairat din ta kunna yanata faman tafiya bama kallo takeba dan hankalinta Yana kan chat,
Gaba d'aya hankalin Sani yagama karkata kan indian film d'in dan wata zazzafar wa'kace akeyi, macen tasaka wani d'an wando Wanda bayada maraba da pant sai riga wacce Kai tsaye zaka iya kiranta brezia, shikuma namijin yasa dogon Wanda da Riga mai maballi Wanda ba'a balleba baki d'aya 'kirjinsa a waje yake, yarinyar tahaye kanshi Yana wani shafa jikinta yana shin-shinarta ta ko'ina.
Da alama wannan wa'kar tagama tafiya da imanin Sani dan har khairat tazo inda yake baisaniba, saida yaji hannunta kan nashi hannun, juyowa yayi a firgice ya khalli khairat sannan ya kalli hannunta dake ajiye kan hannunshi wanda batada niyyar d'aukewa, 'kara maida dubanshi gareta yayi, murmushi tasakarmashi kamar yanda tasaba, wani yarrrr yaji wani abu ya tsirgamshi tundaga kanshi har zuwa babbar yatsar k'afarshi.
D'auke hannunta tayi daga kan Hannun Sani takoma kan kujerar dake fuskantarshi tace "kayi hakuri Sani ashema banida wani sa'ko kayi hakuri na tsaidaka"
Ko magana sani baiyiba yatashi yanufi hanyar fita daga d'akin, harya Kai bakin 'kofa khairat tace "ji mana" juyowa sani yayi murmushi tayimashi tareda kashe Ido ta d'ago yatsunta guda biyu, shima yatsu biyu ya d'agomata Amma baiyi murmushiba, dan yau duk iskancin Sani yau yaga wadda ta dakeshi ta markad'e ta tace ta shanye ruwan.
*Kuyi manage da wannan, da yau bazanyi typing ba, hakanan dai bad'an daure nace Bari Sani da khairat su mi'ko gausuwa* ðĪŠðĪŠðĪŠ
Mmn khady ce ð
ð *ALMAJIRIN GIDANA* ðĪĶðŧââ
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* ðĨ°
*Daga Marubuciyar* ð
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now ððŧ
*ALMAJIRIN GIDANA* ð
Page 23
Haka rayuwa tacigaba da kasancewa tsakanin Salim da uwargid Fauziyya da Sani dakuma Amarya khairat.
Yau kimanin watan khairat d'aya a gidan Salim amma babu wani abu dayataba shiga tsakaninsu na auratayya, hankalin khairat yagama tashi, dan tun lokacinda tafara harka da maza bata tabayin sati d'ayaba bataji namiji ba, amma saigata yau har wata d'aya batareda ta kasance da wani namiji ba, tabb.
Sha'kuwa mai tsanani tashiga tsakanin khairat da Sani, dan yanzu sani Yana iya shiga d'akin khairat Kai tsaye, akoda yaushe, Kuma kowane lokaci Koda kuwa Salim Yana gidan, baya d'aga Ido ya kalleshi barantana ya hanashi, bayajin haushi ko kad'an idan sani yashiga d'akin khairat,
dama ance abunda kakeso shi kake kishi, to Salim bayason khairat shiyasa ko kad'an baitabajin kishintaba a zuciyarshi, sa6anin Fauziyya wacce abu kad'an zaiga tayi gaban Sani kokuma yaji tana magana dashi idan ranshi yayi dubu saiya 6aci, kawai Yana hakuri ne Yana dannewa saboda bayason 6acin ranta tunda yaga jininsu yazo d'aya da sanin.
Yauma kamar kullum bayan Salim yayi sallar isha'i a masallaci, yadad'e zaune Yana tunanin komawa gida, Amma ba yanda zaiyi dole yatafi, haka yanufi gidan ranshi duk a6ace saboda yau ranar girkin khairat ne, ko kad'an bayason zuwan ranar girkinta saboda matsamashi take, kullum saitayimashi tallar kanta shikuma yana basarwa danko kad'an bayajin sha'awarta dukda fitsararriyar shigar datakeyi wacce kowane namiji ya kalleta indai lafiyayyane dole yaji yana sha'awa amma shi baitabajin kome dangane da itaba.
Da sallama yashigo gidan, Fauziyya ce ta amsamashi tare dayimashi sannu dazuwa dan lokacin dayashigo tafito tsakar gida tana kwashe kayan wanke-wanke da Sani yagamayi d'azu.
Khairat tana daga d'aki tajiwo maganar Salim, tashi tayi da saurinta tafito "sannu dazuwa" tafad'a cikin wata irin kasalalliyar murya, tana wani yau'ki, ciki-ciki ya amsamata da "yauwa" hannu tasa ta 'karbi ledar dayashigo da ita tawuce d'akinshi shikuma yabita daga baya, Fauziyya kallo tabisu dashi, 'kasan zuciyarta Kuma wani irin mugun kishi ke nukurkusarta, juyawa tayi dagudu tashige d'aki bedroom tawuce Kai tsaye tafad'a kan gado tafashe da kuka, haka tayi kuka hartagaji babu mai rarrashinta, dan kanta ta rarrashi kanta.
Bayan khairat da Salim sunshiga d'aki, Salim rage kayan jikinshi yayi ya zauna dagashi sai singlet da boxer,
Kitchen khairat tanufa ta dauko kular abinci tareda d'auko plate da spoon ta ajiye kan d'an karamin teburin dake d'akin zubamashi tayi a plate jallouf rice tadafa Wanda yaji nama da kayan lambu, spoon d'in Salim yad'auka yafara cin abincin dan yakwaso yunwa, Kuma ba laifi khairat ta iya girki, sosai yaci abincin, khairat kuwa dad'i har cikin ranta ganin yanda Salim yasaki jiki yaci girkinta abinda baitabayiba tunda tazo gidan sai yau, duk ran girkinta bayacin abincin gidan, idankuma anci sa'a yaci to bazai wuce yayi spoon ukku ko hud'u ba.
Cikeda zumud'i khairat tanufi fridge ta d'aukomashi lemu had'e da cup, gabanshi tazo ta zubamashi lemu ta mi'kamashi, karba yayi ya shanye sanyin lemun Yana ratsa ko'ina na jikinshi.
Bayan Salim d'in yagama cin abincin
Toilet yashiga yasheka ruwa sannan yafito ya zauna gefen gado yama rasa miye zeyi.
zama sukayi jugum-jugum Babu Wanda kema wani magana, wani mugun haushin Salim yadira zuciyar khairat dan idan ranar girkin Fauziyya ne tanajiyo magan-ganunsu daga d'akinta 'kasa-'kasa Kuma saitaji suna kyak-kyala dariya, amma ita ran girkinta sai yayi gum da bakinshi kamar kurma.
Kusan awa biyu suna haka, kallon Salim khairat tayi taga har bacci ya kwasheshi, tashi tayi tanufi d'akinta, bedroom tanufa tafad'a toilet tashe'ka wanka tafito tayi 6arin humra a jikinta sannan tasanyo wata matsiyaciyar rigar bacci kusan za'a iya kiranta net, dan gaba d'aya jikinta a bayyane yake, wig cap tasanya a kanta milk colour kalar rigar jikinta.
Bedsite dinta tabud'e ta d'auko wata 'yar karamar kwalba ta lakuto wani abu aciki tayi matsi, sannan takara lakutowa ta shafe 'kan Brest dinta dashi, jiya 'kawarta zuby takawomatashi Kuma ta tabbatar mata muddin tayi amfani da wannan maganin inhar Salim ya kusanceta tofa bazai karajin dad'in wata maceba bayan ita, ammafa Yana matu'kar tayarda sha'awa dan idan tayi amfanidashi sau d'aya zai iya Kai sati d'aya ko kwana goma tanajin feeling, shiyasama ba'a baiwa masu kishiya, khairat batayi tunanin komeba tayi amfani da maganin dan yau taci alwashin kota halin 'ka'ka sai Salim ya kusanceta.
Jawo d'akinta tayi tanufi d'akin Salim daga ita sai rigar baccinta, tana shiga inda tabar Salim nanta tarar dashi gefen gadonshi Yana bacci.
Hawa tayi kan gadon ta kwanta gefenshi hannunta takai kan abinshi tafara shafawa, tana Kara matsowa jikinshi, cikin bacci Salim yaji anamashi abu.
Fauziyya yakawo aranshi dan yama manta da yau ranar girkin khairat ne, saboda haka batareda yabud'e idoba yajuwo yasakata a 'kirjinsa Yana sha'kar 'kamshin turarenta, wasanni yafarayimata itama tana maidamashi martani cikin salo da kwarewa, khairat ansamu abunda ake nema dama andad'e ba'a had'uba, cikin 'kan'kanin lokaci tacire 'yar rigar dake jikinta tafara 'ko'karin cirema Salim sauran gajeren wandon dake jikinsa, dakanshi ya 'karasa cirewa, zaro Ido tayi lokacinda tayi arba da abin Salim d'in, kamawa tayi tana 'ko'karin shigar da ita ajikinta da kanta,.
Mamakine ya Kama Salim, Wai yaushe Fauziyya tazama haka, tunda ya aureta bata taba nunamashi zalama irin hakaba, bud'e idonshi yayi, dayake d'akinda duhu baiga face d'intaba, itakuma sai 'ko'kari take taji ya gama aiki, tureta yayi ya mi'ke yanufi switch din d'akin ya kunna light, gaba d'aya d'akin ya gauraye da haske khairat Salim yagani tayi d'ai-d'ai kan gado sai wani lankwashe-ankwashe takeyi tana mammatse kafa, dan takai 'kololuwa wurin bu'kata.
Cikeda takaici Salim ya d'auki rigarshi dayacire kan kujera yasaka, yanabin khairat da kallon tsana, azuciyarshi yace wannan wace irin jarababbiyar yarinyace, du'kowa yayi kan gadon zai d'auki wandonshi ri'kemashi hannu khairat tayi murya 'kasa-kasa tace "plz Salim, plz dan Allah kataimakeni mutuwa zanyi, tafad'a idonta nazubarda hawaye, fizge hannunshi yayi yadauki wandonshi yasaka yakoma kan kujera ya zauna, ya dukadda kanshi Yana takaicin yanda yabiyema khairat haryakusa aikata abunda beyi niyyar aikatawa da'itaba, godiya yayima Allah dayasa bai aikataba.
Saukowa khairat tayi daga kan gadon tazo ta d'ur'kusa gaban Salim ta ri'ke kafafuwanshi tanamashi magiya idanunta na zubarda hawaye, "plz help me, help meee, Salim idan bakaiyimaniba zan iya shiga kowane hali"
Wani tausayintane ya dira a zuciyarshi, amma bazai iya kusantartaba, dan yariga yayima kanshi Al'kawarin bazaitaba kusantartaba idanba wata 'kaddara ta gifta ba, wacce baya fatan hakan.
Duk abunnan da ake khairat ba Kaya kod'aya jikinta, Kuma batayi 'ko'karin sanyawaba, itadai burinta Salim yabiyamata bukatarta, d'ago jajayen idanunshi Salim yayi ya kalleta yayi saurin kauda kanshi dan ganinta ahaka Yana sakashi shiga wani yanayi.
Mi'kewa yayi yafita daga d'akin, da sauri khairat ta d'auko rigarta tazura tabishi, d'akinta yanufa Yana zuwa yashige bedroom yasaka key yafad'a kan gado.
Khairat tana zuwa tatura d'akin tajishi rufe, bubbugawa tafarayi tana Kiran sunan Salim d'in Yana jinta yayimata banza.
Sulalewa tayi Nan bakin 'kofar d'akin tana kuka kamar zata cire ranta.
Salim Kuma wata irin sha'awace ke addabarshi dan khairat tariga tagama birkitamashi lissafi, juyi yaketayi kan gadon, sai gab da asuba bacci barawo yayi awon gaba dashi.
Itama khairat dake zaune bakin 'kofar d'akin kusan lokaci d'aya sukayi baccin Dan itama bacci ya kwasheta batasan lokacinda ta kwanta nan inda takeba.
Kiraye-kirayen sallar asuba yatada Salim, toilet yafad'a yayi wanka sannan yafito, bud'e d'akin yayi yafito falo dan zuwa masallaci, tuntube yayi da khairat dake kwance bakin 'kofa, wani mugun halbi yayimata Wanda yasa tatashi firgigit, wani kallon tsana yayimata yace "idan Kinga dama kitashi kiyi sallah, yanagama fad'i yafice yabarta tana binshi da kallo.
Tashi tayi da kyar tanufi toilet tayi wanka, tayo Alwala tayi sallah komawa tayi kan gadonta ta kwanta, wani sabon bacci yayi awon gaba da ita.
*(Dan Allah khairat bata Baku tausayi ba)* ð
*Mmn khady ce* ððŧ
[9/8, 12:45 AM] Hayat: ð *ALMAJIRIN GIDANA* ðĪĶðŧââ
*Writing By*
*Zee Elkasim (Mmn khady)* ðĨ°
*Daga Marubuciyar* ð
*Siyasa ko soyayya*
*Alhini*
*Gidan Asali*
*Halin Girma*
*Autar Hajiya*
*Zanen Zuciya*
*Yarinyar Baba*
*Auren tagwaye*
*Wata Uwar mijin*
*Ke Duniya*
And now ððŧ
*ALMAJIRIN GIDANA* ð
Page 24
Har misalin karfe tara khairat bata tashi daga baccinda takeba, Salim kuwa dama Bai tsaya jirantaba dan dama yaune Fauziyya ke kar6ar girki kuma itace zatayi girkin rana,
Fitowa yayi cikin Shirin fita aiki, d'akin Fauziyya yashiga da sallama, zaune ya isketa tsakiyar carpet dindake shinfed'e a tsakiyar falon tana break fast, kunun gyad'a takesha Wanda yaji madara, suger Kuma bata zubashi dayawaba, shiyasa kunun yayi dad'i sosai,
Ajiye cup d'intayi gabanta, tareda amsa sallamar, zama Salim yayi kan kujerar dake fuskantarta, idanunshi suka sauka kan cup d'in ganin kunun gyad'a ne cikin cup d'in ranshi yabiya dan yakware dashan kunun gyad'a, had'iye yawu yayi ya kalli Fauziyya yace "kintashi lpy"
"lpy lao" ta amsa sannan tasake gaidashi ya amsa cikin fara'a da sakin fuska.
"Am akwai sauran kunun ki zubamin, yunwa nakeji" yafad'a Yana shafa cikinsa,
kallo Fauziyya tabishi dashi dan tasan ba'itabace mai hakkin ciyardashi da safe, lokacin khairat ne, ko lafiya Kuma yake neman abinda zaici a wurinta, kodai khairat din batabashiba, saurin kauda wannan tunanin tayi daga zuciyarta, kila dai kawai burgeshi kunun gyadar yayi shiyasa yakeso, tashi tayi tanufi kitchen tazubomashi cikeda cup, sannan tazubomash sauran dankali (erish) dinda tasoya a wani d'an 'karamin vowel takawomatashi, amsa yayi yafara Shan kunun gyadar dad'inshi na ziyartar kunnuwanshi, saida yashanye tass ya ajiye cup din yatashi yace zantafi wurin aiki, ga kud'in cefane, yami'kamata tareda du'kowa ya sumbaci goshinta yace "Nagode my wife Allah yayimaki Albarka yasakamiki da gidan Aljannah" sosai Fauziyya taji dad'in addu'ar da Salim d'in yayimata tace "Ameen Hubby, adawo lafiya Allah kikaye hanya yakuma bada sa'a" rungumeta yayi jikinshi tareda 'kara sumbatarta sannan yafice daga gidan.
Salim na fita Sani Yana zuwa, da sallama yashigo gidan, Fauziyya ta amsa ya gaisheta ta amsamashi, sannan tashiga kitchen tafara tattaro duk wani abu dake bukatar wanki, sani Kuma duk inda tayi sai binta yake da kallo, a zuciyarshi Yana fad'in Wai yaushe zan mallakeki Fauziyya, lokacifa yana k'urewa yakamata in motsa, Kara ayi mai yiyuwa awuce wurin.
Yana wannan tunanin Fauziyya tagama tattaro kayan wanke-wanke yafara wankewa itakuma takoma d'aki, dan yanzu tarage zama suyi wani labari da Sani, yanzu idan kaji ana fira tsakanin Sani da khairat saika d'auka itace tadad'e taredashi ba Fauziyya ba, idan labari yayi dad'i har duka irinna wasa zakaga khairat tana kaima sani tana fad'in Kai Sani bakada dama, tun sanin na damuwa Yana ganin abun wani banbarakwai (Namiji da suna Hajara) har yakaiga yasaba bayajin kome, Fauziyya Kuma tana ganin ikon Allah.
Har misalin karfe goma da Yan mintoci khairat bata tashiba, Sani Kuma sai dubawa yake yaga ta ina zata bullo, dan yaufa bayajin dad'in aikin babu abokiyar fira, ahaka harya gama wanke wanken yanasa ran ganin fitowarta amma bai ganiba,
kud'in cefane, Fauziyya tabashi ta lissafamashi duk abunda take bu'kata, kallonta Sani yayi Yana murmushi Yana Sosa Kai, Koda Fauziyya taga haka tasan kwanan zance, dariya tayi tace "hala yauma yunwar kakeji" "hmm Aunty ai 'kara infara sama cikina wani abu kafin inshiga kasuwarnan, kinsanfa ci nagaba da kome" "to sarkin ci, Ina zuwa" Fauziyya tafad'a tana nufar kitchen, kunun gyad'a tazubashi tahad'o mashi dawani sauran bread dan dankalin (erish) data ajiyemashi shine tabama Salim.
Gefe guda yakoma ya zauna yafara d'a'amin yanayi Yana kallon d'akin khairat lokaci zuwa lokaci ko zaiga fitowarta.
Sallama yaji anyi amsawa yayi tareda kallon wurinda yaji sallamar, wata budurwace daganinta kaga gogaggiyar Yar duniya, dan kallo d'aya zakayimata kasan farinta na siye ne a kanta dan 6au tayi, har wani yellow yellow takeyi ga wani uban attached daya zubo kan gadon bayanta, taci kwalliya cikin wani matsiyacin had'adden less, dinkin Riga da siket sai wani d'an 'karamin mayafi mai Kama dana yara data yafa, takalminta masu mugun tsini kasancewarta gajera sai suka karamata tsayi, tunda tashigo take kallon Sani, shima kallonta yakeyi sunkai minti hud'u ahaka sannan tace "dan Allah Khairat fa"
"Tana ciki Sani yafad'a" tareda nuna d'akin khairat d'in.
Nufar d'akin zuby tayi tana wai-wayen Sani harta shige, sallama tafara kwadawa taji shiru, batareda wani tunaniba tanufi bedroom tabud'e bakowa aciki, jawo kyauren tayi tanufi gudan bedroom d'in tana tura kyauren ta hango khairat kwance kan gado tayi d'ai-d'aya daga ita sai rigar baccinta wacce tasa jiya, dukta yakice illahirin cinyoyinta a waje suke, gashin kanta Kuma dukya baje kan gadon, magana zuby take amma khairat ko motsawa batayiba baranta zuby tasa ran zata tashi, hawa tayi kan gadon ta d'aga hannu ta d'ad'ama khairat duka a cinya.
A firgice tatshi zaune tana kallon Wanda yayimata dukan, Salim takawoma ranta dan tasan shine kemata wannan kalar tadin, amma Kuma saitaga sabanin haka domin zuby tagani tana binta da kallo, itama zubamata nata idanun tayi cikeda mamaki, zama zuby tayi gefen gadon tana murmushi tace "oh ke khairat badai kina nufin har yanzu baki tashiba, eh lallai alamu sun nuna jiya kwana kukayi Kuna midi'ddikar juna keda Salim, watako gajiyarce har yanzu bata sakekiba, to dama zuwa nayi kibani kud'in mutane in kaimasu da alama magani yayi kwalliya tabiya kud'in sabulu, aidama Laure agyara mata tagayamin 'karfin maganin"
Ganin Zuby sai zuba take ba kwama ba fullstop ne ya'kara 'kular da khairat batasan lokacinda tafashe da kukaba tafad'a jikin Zuby tana cigaba da kukan.
Cikeda mamaki zuby ke kallon khairat "ke lafiyarki kuwa, nida nazo inji good result kawai saiki fashemin da kuka nikam banison haka wlh, ko bai biya kud'in bane" dan lokacinda zuby takawomata maganin ta tabbatar mata indai tayi amfanidashi Kuma Salim ya kusanceta to shine zaibiya kud'in da hannunshi.
Girgiza Kai khairat tayi tace "koya biya kobai biyaba Ni kud'i ba matsalata bane, kinsan inada kud'i, Amma ina cikin matsalarda da alama kud'ina bazasuyimin maganintaba"
"Wace matsalace haka 'kawata"? Zuby tafad'a tana dafa kafad'ar khairat.
Batare da wani tunaniba khairat takwashe duk abunda kefaruwa tsakinta da Salim tun farkon zuwanta gidan har abunda yafaru jiya tsakaninsu, gashi ahalin yanzuma matse take batasan yanda zatayiba...
Shiru Zuby tayi nad'an wani tsawon lokaci sannan tace "Amma wallahi khairat mijinnan naki mugune, in banda mugunta yaushe zaka ajiye mace agida tsawon wata d'aya baka kusancetaba kamar ka ajiye icce"
Shiru sukayi na wani mintittika sannan Zuby tagyara zama tamatso kusada khairat tace "kawata waye wancan nagani a gidannan,?"
"Wah" khairat tafad'a tana kallon zuby.
"Wani kyakkyawan saurayi wani d'an fari mai idanuwa, yanzu dana shigo naganshi zaune shinema na tambaya ko kinanan yacemin eh"
"Oh wai Sani kike nufi, ai *ALMAJIRIN GIDANA* ne"
"What..... Almajiri fa kikace, wannan saurayinne Almajiri, gaskiya ban yardaba dan ko kad'an beyi Kama da Almajirai ba, gashi kyakkyawa gashi tsaf-tsaf nifa tunda naganshi.......
"Dakata malama" khairat tafad'a cikin d'aga murya, sannan Kuma tayi 'kasa da muryarta tacigaba da magana "yaya ga matsalar dake gabana zaki Isheni da wani zancen banza, kamata yayi kibani shawara bawai kirik'a nemama kanki abunda kikesoba"
Murmushi zuby tayi tareda dafa 'kirjin khairat tace Allah huci zuciyarki, aike kinada kayan biyan bu'kata a gida kece kawai bakisoba"
"Bangane me kike nufiba" abunda nike nufi shine" bakinta takai saitin kunnen khairat tagayamata wata magan, dariya naga khairat tayi tace "Nagode 'kawata naji dad'in zuwanki Kuma zanyi amfani da shawarar dakika bani wlh ko yanzu matse nike, nema kawai nake kota halin 'ka'ka insamu biyan bu'kata"
Dariya Zuby tayi tace "yanzu dai inji dumus dan sauri nake zan wuce" tafad'a tana mi'kama khairat hannu, dallah kada kidamu indai kud'ine zanmiki transfer ta Bank dinki"
"Wane irin kada indamu kinsan halin Laure agyara batada mutunci indai dangane da kud'ine" tafad'a tana mi'kewa nizan wuce sainaji alert, Kuma sauran bayani sai munyi waya.
Rakiya khairat tayoma zuby tsakar gida suka iske Fauziyyar da Sani Wanda yadawo daga kasuwa da kedoji yanamata bayanin kayanda yasiyo, wani mugun kallo suka watsama Fauziyyar khairat harda Jan guntun tsaki sannan suka wuce,
Kallo tabisu dashi ta girgiza Kai a zuciyarta tace "idanna raina kasuwa ko sabtu cikinta bana badawa"
Ran sani yabaci sosai akan abunda khairat tayima Fauziyya, amma zeyimata magana indai tanaso su dai-daita dole ta bar yima Fauziyya Koda kallon banza barantana Kuma wata magana marar dad'i.
Har 'kofar gida khairat taraka zuby saida taga tafiyarta sannan tadawo gida.
D'aki tawuce tana tunanin yanda zatayi tayima Sani tayin kanta, wata dabarace tafad'o mata.
Dagewa tayi iya 'karfinta tafasa 'kara, tana fad'in "wayyo Allah nashiga ukku ataimakeni....
Dagudu Fauziyya da Sani suka nufi d'akin tsaye suka iske khairat tsakiyar d'akin tana maida numfashi, tambayarta Sani yayi "lafiya Mike faruwa?"
"Kadangare ne... Tafad'a tana dudduba jikinta, "Yana Ina"? Fauziyya tafad'a tana kallon d'akin.
"Ina ruwanki da inda yake zakizo ki ishi mutane da shegen surutu, kamar idan angayamata inda yake wata tsiya zaki iya tsinanawa, dallah malama ficemin daga d'aki tun kafin inmaki rashin mutunci"
"Sani Yana can d'akin yashige" tafad'a tana nunama sani bedroom,
Fauziyya fita tayi daga d'akin jikinta a sanyaye, yakamata ace zuwa yanzu tafita harkar khairat Koda kuwa gani tayi tanaci da wuta kada tazubamata ruwa danta lura
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 6 Chapter of 13