Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
5 / 11
irrin ta nan " cewar Baaba tana ta kumfar baki. Inna dake ganin duk abinda ke faruwa ta zubar da miyau na bakin ta da cewa " Ruwa bazai wanke ba kuma wuƙa bazai raba ba , wanda yaƙi ji ai bayaƙi gani ba ta kuma ɗakin ta ta kwanta , Biyo Bashir da sanda yayi Nan Noor ta afka jikin sa euff ya sauka akan hanun ta bata san sanda taye ihu ta faɗi ta suma ba " zuwa safiya kabar garin nan shegen yaro kai kowa sai tsiyar ka ta raɓa shi sai na tsini ma ɗan asara haihuwar masifa " yana faɗa yayi waje nan Mallam Sambo ya kama Noor ƴar sace aurar gidan sa tunda yaki Allah bai bashi haihuwar macce ba sai akan Noor to be continued – 🦎🦎 KAƊANGAREN BAKIN TULU 🦎 🦎 BY NARNAH ƘANWAR SOJA Follow my Wattsp group 👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/C1fwfKiUPGgJQTONvJGjqN?mode=ac_t 08101235739 BUNUS PAGE 300 only *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) GARGAƊI Ban yarda ba , kuma ban amince a juya min labari ko a sauya ta zuwa audio ba tare da amincewa ta ba , ******** A cikin babban birnin tarayya, wuraren nishaɗi sun cika gari. Wata shahararriyar luxury, wacce ta shahara wajen tarbar yaran masu kuɗi da masu son nuna isa, ta kasance cike da walwala da hayaniya. A cikin Diamond X Lounge, wuri ne da ake kira gidan shakatawar ‘ya’yan masu kuɗi a Abuja, inda kowane dare yake cike da hayaniya da kiɗan DJ mai nau’in Afrobeat, RnB da Techno. Haske ja da kore suna walƙiya, hayaki mai ƙanshi na tashi daga “smoke machine”, ƙamshin barasa da turaren mata na gauraya har ya mayar da iska ɗaya mai narkar da zuciya. Kidan DJ Vee yana ƙara ɗaga hayaniya, hasken fitilu masu launin shuɗi da ja suna walƙiya suna baiwa wajen armashi. Kowanne lungu da saƙo matasa ne tsirara, ko da sun sa kaya sai dai waɗanda suka fi kama da kayan wasa fiye da tufafi. A cikin VIP section, Abdul – ɗan uwan Rayyan – ya zauna a babban kujera mai launin zinariya, wanda aka tanadar ga manyan baki. Babu kaya a jikinsa, kamar yadda yawancin masu zuwa wannan wuri suke yi domin nuna “yancin kai”. A gabansa kuwa, kyawawan mata guda uku sun kewaye shi. Ɗaya daga cikinsu tana zaune a ƙafarsa tana wasa da gabansa cikin fitsara da annashuwa. Ɗaya ta jingina a damansa tana wasa da gemunsa, tana shan giya daga gilashi mai sheƙi. Ɗaya kuma ta zauna a hagunsa tana riƙe hannunsa tana dorawa a ƙirjinta, tana ɗan lumshe idanu tana sakin ajiyar zuciya. Hannayen Abdul duka biyu suna kan ƙirjinsu ya suna yi musu abin da ya so, shi kuma yana murmushi yana barin kowa ya ji daɗin halin da yake ciki. Akwai iska mai nauyi daga turaren wuta da ƙamshin giya, kowa yana sha’aninsa babu wanda yake tsoron Allah. Duk wanda ya shiga wannan ɗaki na VIP, ba wani abu zaka gani a jikinsa face tsiraici, dariya, hayaniya da kiɗan da yake girgiza bango. Wannan shi ne Golden Empire Lounge – inda masu kuɗi ke ƙonewa da zunubi cikin farincikin banza.. Da zarar DJ ya ƙara kiɗa, hayaniya ta narke cikin ihu da shewa: “Yesss! That’s my jam!🔥” “Go girl! Show them!” Sai kuma ga wata sabuwar yarinya ta bayyana a tsakiyar dandalin — ƙaramar budurwa mai jiki siririya, ta durƙusa a cikin tsauri doggy style, wani saurayi a bayan ta yana buga rawa da ita da ƙarfin sha’awa, yayin da wani kuma ya rufe bakinta da sumba yana tsotsa kamar zai sha zuciya. Daga gefe, wani ya sa hannunsa yana matsa ƙirjin ta cikin ƙarfi, ita kuma tana yarfa hannaye tana tsakiya tsakanin jin daɗi da wahala. Club ɗin ya kaure da ihu: “Woooooow! 🔥🔥🔥” “She’s on fire!” “Give it to her, baby!” suna jefa mata kuɗi dollars kamar wacce ta zo yin rawa a gaban jama’a. a haka daren ya ci gaba da tafiya — sha, rawa, ihu, da abubuwan da suka fi ƙarfin ido. Ganin haka, kowa ya shiga cikin ƙarin nishadi. Wasu daga cikin masu ɗan kunya, waɗanda farko suna kallon gefe da mamaki, sai suka ɗauki farin gyale kamar labule suka lullube kewayan su amma hakan bai hana su bin yanayin sex ba. Kamar da an saka wuta a cikin ɗakin, kowanne ya fara bin sahun abin da ke faruwa. DJ kuwa, da alama ya saba irin wannan yanayi, ya canza kiɗa zuwa wani irin romantic night sexy beat da ya cika zuciya da motsi. Nan da nan hasken walƙiya ya sauya kala, ya ɗauki ja mai kauri, ya haɗa da shudi da ruwan hoda, yana ba dakin kamanni irin na finafinan waje. Shi ma ya ja budurwarsa jikin sa, suka rufe kansu a cikin hayaniya, suna chakalle cikin irin abin da suke kira da “ Sexy bebe" (Wa iyyazubillah). Abin da ke faruwa ya nuna cewa wannan wurin ba don ‘yan da suke neman nutsuwa aka gina shi ba, sai dai don masu lalata da neman sabbin hanyoyin wuce gona da iri. ********* Karfe biyar na asuba, hayaniyar club ɗin ta fara raguwa. Wani ɓangare na hall ɗin cike yake da ƙamshin turaren wuta da ƙamshin shan-shan na drinks. Fitilun da suka rage haske suna haska launin ja da ruwan hoda, suna ƙara bayyana fuskokin waɗanda suka kwana cikin gajiya da baccin maye. Yawancin ‘yan mata sun riga sun sulale suna kwance a kujeru ko kan tebura, idanu masu kumbura saboda rashin bacci da gajiya. Wasu ma sai da aka fara tada su domin su shirya fita kafin a rufe wajen karfe shida. Abdul, wanda tun daren jiya ya sha maye da rawa, ya buɗe idanu cikin kasala. A jikinsa kuwa Ramcy ce kwance, tana sauke ajiyar zuciya kamar wacce aka ɗora mata kaya masu nauyi. Fuskar ta manne da ƙirjin shi, sai kamshin turarenta da gumin dare suka gauraye. A hankali ya hura mata iska a fuska, yana furta cikin kasalalliyar murya: “Baby… one more round please. Morning short sexy…” yana faɗa yana ƙara narkewa yana zagaye hannun sa akan hips nata , Ramcy ta ɗaga ido a shagwaɓe, ta turu baki kamar yarinya tana dariya ƙasa ƙasa, tana lasar gefen lebenta. Sai ta ce cikin murya mai rauni “Baby am tired… kabari sai gobe. Kowa ma ya tafi… Bachi ya rage mana. Wallahi am feeling sleepy.” Abdul ya yi dariya ya ce: “But baby… you know you’re too sweet. Even your sleep face is sexy.” ruff ya rufe bakin sa da nata , nan take suka juya har minti talatin suka ɓata suna wasa cikin nishadi, kafin su sulale daga jikin juna. Jacoub wanda ke kusa da su, yana jan tsumma yana shirin fita, ya dan tafa masa kafaɗa cikin wasa: “Hy dude, kai fa maye ne. Ya isa haka, mu fita. Remain 30 minutes club ɗin za a rufe.” Abdul ya kalle shi da murmushi mai cike da kasala, ya nuna Ramcy yana dariya: “Jacoub… baxaka gani bane? Ramcy is beautiful… so sexy. Morning sex ai ya fi night.” Dukkaninsu suka yi dariya mai ƙarfi, sai Ramcy ta yi dariyar shagwaɓa tana danna wayarta. Nan take suka fice daga wajen, kowannensu na mirza ido saboda rashin bacci da gajiya. A wajen motoci, Abdul ya riƙo hannun Ramcy yana shafa ƙasan tafin hannunta da taushi, ya ce cikin lumshe ido "By dear… see you later. Don’t forget me.” Sai ya sumbaci goshinta da ƙarfi. Ita kuma ta ce cikin shagwaɓa: “Safe trip baby.” Ya shiga motar sa kai tsaye, hanyar Asokoro . Ita kuma ta juya tana kallon bayansa har sai da motar ta bace daga gani, sannan ta shige tata motar .. Haka suka watse kowannensu ya kama hanya, zuciya cike da gajiya amma an bar musu tunanin abin da suka tsallake a daren jiya yana isowa mai gadi ya buɗe masa ƙofa yana lazumin safe lokaci kuwa ya nuna ƙarfe shida da rabi na safe. Abdul ya fito cikin tangal-tangal kamar wanda aka shanye masa kuzari, duk energy nasa ta ƙare. Ba tare da wani ɓata lokaci ba, direct ya nufi site nasa yana buɗe ƙofa kuwa sai ga Rayyan shirin tafiya makaranta. Ido hudu suka haɗa. Abdul ya ɗaga tsaki mai ƙarfi yana furta da ƙarfin rai: “Sauran Daddy ya tambaye ka ko ban kwana a gida ba ka faɗa da shegen idon ka? kutumar uwarka idan kace ban kwana ba!” Bai jira amsarsa ba ya wuce ya fāɗa kan gadon shi, ya kife jikinsa cikin gajiya. Nan take bacci ya ɗauke shi. Rayyan ya girgiza kai a hankali, zuciyarsa ta lumshe da damuwa. A cikin ransa yace: “Inna maka addu’a ɗan uwa na.” Yana fita daga ɗakin cikin uniform nasa sai ga Hajiya Zulaihah a tsaye. Ta zuba masa harara kamar wacce ke son tsinke shi da kallo. Amma saboda tana sane cewa yau Minista yana gidan, bata da ikon tsayar da shi ko hanashi tafiya a wannan lokaci. Sai kawai ta wuce gefe tana hararar shi, shi kuma ya ɗaga kai ya ƙyale ta cikin nutsuwa. No more Bad comments on this page 🔥🔥🔥🔥🔥 🦎🦎 KAƊANGAREN BAKIN TULU 🦎 🦎 BY NARNAH ƘANWAR SOJA Follow my Wattsp group 👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/C1fwfKiUPGgJQTONvJGjqN?mode=ac_t بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين والحمد لله رب العالمين ♥️ PAGE 13 300 only 08101235739 "Zuwa safiya kabar garin nan shegen yaro kai kowa sai tsiyar ka ta raɓa shi sai na tsini ma ɗan asara haihuwar masifa " yana faɗa yayi waje nan Mallam Sambo ya kama Noor ƴar sace autar gidan sa tunda yaki Allah bai bashi haihuwar macce ba sai akan Noor , Allah yasa mai ƙaunar ta fiyyeda dukkan yaran sa... Duk shiru sukaye banda kuka da shesheƙan babo a binda yake tashi a gidan Mallam Sambo " ka kasance mai biyayya Bashir , ya zama wajibi ka tafe kawai domin gujewa bakin Baban ka ne kullum tsoro na kar yayi sillar mutuwar ka , kaima ka tafe kawai kasance mai Gaskiya Da tsoron Allah, Allah ya maka albarka yana nan yana ganin abubuwan dake faruwa tashi ka tafe " Nan ya miƙi tsaye banda hawaye ba'a binda yakiye da gudu Noor ta biyo sa har kofar zaure ajiyar zuciya Mallam Sambo ya sauke domin tabbass yasan rabuwar su abu ne mai matukar wahala shaquwa ce tun na yarinta. . " Don Allah kar ka tafe ka barni bazan iya rayuwa ta babo kai ba don Allah ko mu tafe tare " tana jikin sa tana wanan surutun " Noor koyar haƙuri zanyi biyayya ne kina ganin abinda ke faruwa nima banason na rabu dake don Allah ke daina kuka a kaina na miki alƙawarin zan dawo gariki ko na tafe zan dawo " nan ta zabura da murmushi a fuskar ta " gayyamin rantse da Allah zaka dawo guna" Noor nayi alƙawarin na rantse miki zan dawo gariki bazan tafe na kasa juyuwa ba kin maye min komai kin kasance min inuwa kin kasa bari na a rana zan dawo ke ma kimin Alƙawarin idan mun girma na dawo zaki aure ne "? Ehhh ehhhh nayi ma alƙawarin Allah ya kare ka , Allah ya tsare min kai kowane numfashi na bazan manta dakai ba ". na suka haɗa hannayen su biyu biyu suka juya sama da ƙasa suka taɓa kan hancin su wannan wasa ne na nishadi su nan Mallam Sambo ya fito ya kama hannun Bashir har bakin ƙauye akan jakin sa ya ƙara mai wa'azi da nasiha nan ya juya ya barshi cikin damuwa da bakin ciki Amman Allah yasa tafiyar sa tafe zaman sa a ƙauyen amfani.. .... ABUJA.. 📖 ABUJA – SCHOOL LIFE OF RAYYAN Rayyan na shiga makarantar su mai zaman kanta (Private College) cikin shirin safe, yana sanye da uniform ɗin white & sky-blue, fuskar sa ta nuna nutsuwa duk da gajiyar dare da tashin hankali a gida. Yana shiga harabar makaranta, abokan sa suka tarbe shi da murmushi: “Rayyoo! Ka makara yau,” ɗaya daga cikinsu, Salim ya faɗa da dariya. Rayyan ya dan murmusa, amma zuciyarsa tana cike da damuwa: “Da ma su san halin da nake ciki a gida…” Aji suka shiga, malamai suna ɗaukar attendance. Rayyan yana zaune a gaban class yana rubutu da nutsuwa. Shi ba mai shige-shige bane, ba mai shiga abubuwan banza, sai dai ɗan jan hankali na ilmantarwa da adalci. Cikin lecture ɗin Physics, malamin ya tambayi Rayyan tambaya mai wuya. Sai abokan class suka ɗaga kai suna jiran amsar sa. Ba tare da jin tsoro ba, ya miƙe tsaye, ya bada cikakkiyar amsa, wanda ya sa Malamin ya ce: “Excellent, Rayyan. I always admire your brilliance and discipline.” Aji ya kaɗa hannu da tafi. Sai dai a zuciyar Rayyan ya furta cikin ransa: “Allah, ka shiryar da ɗan’uwana Abdul. Ni na san ilimi da gaskiya ne hanyar rayuwa, amma shi yana cika dare a club, yana lalata rayuwarsa…” Lokacin break, abokan sa suna tattauna kan football da upcoming inter-school competition. Break time ya shiga ƙarƙashin bishiyar mango da ke bakin filin makaranta, inda yake yawan zama domin ya guji hayaniyar abokan class. Yana jan layi a littafin Physics sai ga Sumayyah ta ƙaraso da murmushi. Yarinyar kyakkyawa ce mai kunya, idanunta manya masu haske. Ta tsaya, ta ce: “Rayyan, yau ma ka zauna nan? Na gaji da zama cikin hayaniya wallahi. ya ɗan murmusa: “To shigo ki zauna mana, ai nan nake samun natsuwa ta zauna a kusa da shi, ta jawo littafinta ta bude. Shiru ya ratsa tsakanin su na ɗan lokaci, sai daga baya ta ce: “Rayyan, kai kullum kana nannade da littafi. Ba ka wasa da kowa sosai. Me yasa?” Rayyan ya ɗaga kai ya dubeta, cikin murya mai taushi ya ce: “Sumayyah, rayuwa ba wasa bace. Ina da burina — in zama likita, in taimaka wa mutane. Ina ganin duk wani lokaci da na ɓata a banza tamkar asara ne.” Sumayyah ta gyada kai: “Hmm, na gane. Ni ma ina da burin zama pharmacist, amma ina jin tsoron rashin nasara.” Ya ɗan yi dariya kadan: “Kada ki ji tsoro. Ki dogara ga Allah, ki dage da karatu. Ni ma zan taimaka miki idan akwai inda kike buƙatar taimako.” Wannan magana tasa ta yi murmushi sosai, zuciyarta ta ji sanyi. Tun daga wannan rana suka fara zama tare — a class suna kusa da juna, a break suna ƙarƙashin bishiya suna hira, a library suna tare suna karatu. Abokan su ma suka fara lura: “Wannan Rayyan da Sumayyah ba a raba su yanzu.” Rayyan ya san duk wata abota tsakanin su cike take da gaskiya da ilimi. Ba soyayya ba ce irin ta banza, amma wata dangantaka ce mai cike da tsafta wadda zata iya zama ginshiƙi a gaba Rayyan ya dawo daga makaranta da jakarsa a hannu, gumi na keto masa saboda gudun tafiya. Bai samu natsuwar shigowa ba, sai ya tarar da ihu a falon. Hajiya Zulaihah tsaye, ta tattare kuɗi a hannu tana nuna Rayyan da yatsa. “Ga shi nan! Na kama shi! Daga makaranta yake dawo da satar kuɗin gidan nan. Ai na jima da faɗa maku, wannan yaro ba zai taɓa zama nagari ba. Sai dai a sa ido, ko yau sai ya tona asirin kansa!” Mahaifinsa ya kasa magana, zuciyarsa ta yi nauyi. Ya zuba wa Rayyan ido kawai, amma ba ya iya tsayawa tsayin daka. Rayyan ya durƙusa ƙasa, hawaye na bin kumatunsa. “Wallahi Daddy… ban taɓa ɗaukar kuɗi ba! Wallahi ban sani ba…” Sai dai Zulaihah ta yi tsalle ta kafe shi da magana: “Ka yi shiru! Lallai yau sai an hura da huru mai tsanani. Na rantse ba zan sake jure maka ba. Idan ba ka ji ba, sai na tabbatar ka fuskanci hukunci!” Mahaifin ya runtse ido, yana jin tamkar duniya ta yi masa nauyi. Bai iya kare ɗansa ba, domin ta gama mallake shi cikin hannun kishiyar uwa. Rayyan ya sunkuyar da kai cikin kuka mai sauti, zuciyarsa ta fashe da tunani: “Me yasa kullum ni ake zargi? Me yasa Daddy ba ya tsaya tsayin daka a kaina? Ina mahaifiyata? Ko ni ba ni da gata?” Rayyan ya durƙusa yana kuka, jikinsa na rawa. Zuciyarsa ta cika da tsoro, amma ba zai iya cewa komai ba. Zulaihah ta zaro idanu tana tsawata masa cikin mugun murya: “Na ce yau sai ka fitar da kuɗin nan! Ko da kuwa ka haɗiye su a cikin hanjinka ne, sai an hura maka har sai sun fito! Daddy ɗinka ba zai tsira ba daga hannuna, ba kai ba kowa ba!” Nan ta ɗaga hannu ta ɗauki wayarta ta kira: “Iro! Ka shigo yanzu, ka kawo min hanyar hukunta wannan ɗan yaro mai musu.” Bai jima ba sai ga wani dogo, jabgaggen tsohon soja, baki fat da kallo mai firgitarwa ya shigo. Idonsa jajaye kamar mai shan jini. Yana shiga ya tsaya kamar dutsen tsaye. “Yallabaiya… me kike so?” Ya ce da muryar da ta fi ƙarfin karfe. Zulaihah ta ɗaga hannu tana nuna Rayyan. “Ka tafe da shi! Ka huce masa da wuta. Ka bashi huro har sai ya fitar da gaskiyar inda ya ɓoye kuɗin Daddy! Na gaji da wannan rainin hankali!” Rayyan ya zuba ido yana kallonsu, zuciyarsa na harbawa kamar za ta faso ƙirji. Yana jin numfashinsa yana rikicewa, hawaye na sauka daga idanunsa. Ya buɗe baki zai yi magana— to be continued 🦎🦎 KAƊANGAREN BAKIN TULU 🦎 🦎 BY NARNAH ƘANWAR SOJA Follow my Wattsp group 👇👇👇 https://chat.whatsapp.com/C1fwfKiUPGgJQTONvJGjqN?mode=ac_t 08101235739 BUNUS PAGE 300 only *https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v 💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️ *(J.W.A)* _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️ 🦚🦋THE NOBLE WRITER'S TEAM🦋🦚 (🦚✊DEDICATION IS OUR STRONG✊🦚) GARGAƊI Ban yarda ba , kuma ban amince a juya min labari ko a sauya ta zuwa audio ba tare da amincewa ta ba , ******** بسم الله الرحمن الرحيم اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين والحمد لله رب العالمين ♥️ PAGE 14 / 15 08101235739 TUNATARWA Assalamu alaikum jama'a masu bibiyar wannan littafin, Nagode sosai da kuka min uzuri na wasu kwanaki Wallahii kuna raina ,duk motse sai na tuna cewa akwai hakkin ku akaina , Nagode sosai tabbas rayuwar akwai abubuwa da zai dakatar da kai ko saka cikin wani busy da har ƙwaƙwalwa ka sai ya buga Nagode da wannan uzuri naku ,Allah ya bar zumunci... SUHAYL Kafin ya ƙarashe, sai ihu da gurnanin da ba su da tushe suka yankar da tunanin zuciyarsa zuciyarsa ta buga kamar za ta tsage, hannunsa ya tsaya cikin iska, idonsa ya yi ja kamar yana hango wani abu da bai dace ba… Ihun da ya ji bai yi kama da na mutum ba, bai kuma yi kama da na dabba ba kamar wani abu ne tsakanin ruhi da ɗan adam. Gabansa ya faɗi, amma zuciyar jarumtarsa ta matsa shi gaba. Ya ɗaga ƙafafunsa da nauyi kamar an ɗaure su da sarƙa, ya tsaya cak yana mai ƙoƙarin fahimtar daga inda sautin ya fito, iska ta buso daga bakin kogin da ke gefen tsibirin, ta kwarara tana ɗauke da wani ƙamshi mai nauyi kamar jini da ƙanshi ganye kogin ya fara motsawa da kansa, tamkar ruwa yana da rai a hankali ya ji muryar mace, mai taushi amma tana ƙara sanyi a ƙashin bayansa: "Suhayl ! Suhayl!! Suhayl!!!. Hannu ya kai kunnen sa, yana ƙoƙarin rufe wannan kiran, amma sai ihu ya sake tashi daga cikin kogin — ihu mai kama da na jaririya da ake yankar numfashi da shi. Kafin ya iya ɗaukar mataki, sai kogin ya fara jujjuyawa, yana tasowa sama tamkar rijiya da aka tayar da taƙi. Ruwa ya rinka ɗagawa da kwarara har ya zama kamar hoton fuskar yarinyar nan da ta rasu. Idanunta suka yi haske kamar taurari, tana murmushi gare shi amma cikin murmushin akwai zafi. Suhayl ya durƙusa, hawaye suka cika idonsa, zuciyarsa ta yi rauni: “Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un… wannan kuwa wane irin jarabawa ne? Ruhu ko mafarki?” nan take, gurnanin ya koma ƙara mai tsanani, iska ta kwashe ƙura ta buga shi, ya fāɗi ƙasa kamar an ture shi yana kwance yana shafar ƙirjinsa, yana neman numfashi…amma kafin ya tashi, sai ya ji hannun sanyi kamar kankara ya taɓa gefen wuyansa. Gaban ruwan ya tsaya cak. Cikin wani walƙiya mai launin azurfa sai wata mata ta bayyana. Farin kaya ne jikinta, yana yalwawa kamar hazo, yana walƙiya kamar wata baiwar aljanna. Fuskarta kuwa? Kyakkyawa ce da idan mutum ya kalle ta sau ɗaya, sai zuciya ta kasa mantawa da ita har abada. Sai ta tunkaro shi a hankali, ƙafafunta basu taɓa ƙasa ba, kamar tana shawagi bisa iska. Idonta ya cika da annuri, amma a ciki akwai wani baƙin asiri da ba za a iya fasalta shi ba. “Suhayl… ɗana… ka tsaya,” ta faɗa da murya mai sanyi wacce ta huda ƙirjinsa tamkar kararrawa zuciyarsa ta tsaya, jikinsa ya yi sanyi, hannunsa na rawa ,bai san lokacin da ya durƙusa ba, yana ƙoƙarin fahimtar ko mace ce ko ruhi. Nan da nan ta miƙa hannunta, ta dafa ƙirjinsa da tafin hannunta mai sanyi kamar kankara a lokacin da ta taɓa shi, sai zuciyarsa ta yi wani irin bugu, kuma nan take ya ji zafi ya ratsa shi. Ya zaro ido, ya ga zane ya bayyana a ƙirjinsa — zane irin na hallitta, mai siffar wani tsuntsu da fuka-fuki a rufe, amma idanunsa biyu suna walƙiya da ja kamar wuta. “Inna lillahi…” ya furta cikin firgici, jikinsa na karkarwamatar ta murmusa, ta daga hannunta ta nuna gabas. Idonta ya cika da nuni, tamkar tana cewa: “can ne hanyar ka, can ne gaskiyarka, ka tunkari gabas.” Kafin ya iya magana, sai iska ta kwace farin kayan jikinta ya rufe idonsa, a cikin ɗan lokaci ta ɓace – ɓatt! – babu alamunta a tsibirin. Suhayl ya farka daga firgici, yana haki kamar wanda aka tunkuɗa daga cikin ruwa. Yana taɓa ƙirjinsa, yana jin zane ɗin da ta bari ya tsaya masa da gaske. Hawaye suka taru a idonsa, zuciyarsa ta cika da tambaya:“Wacece wannan? Uwa ce ko mala’ika? Ko kuma jarabawar tsibiri ce? Amma ta kira ni ‘ɗana’… Ni ɗan wace uwa ce a doron ƙasa?” MASARAUTAR KANO AL QAMAR GABATARWA: MASARAUTAR SULAIMANU Masarautar Sulaimanu

Chapter 5 of 11