Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
4 / 8
kan tsiya. Ya kasance suna magana nan da dare ganin cewa mutane sun fara watsewa daga taran sunan, saida i sa'a daya da basu ci ba shine sun yi shuka a idan makwarwa. Dan kuwa wata 'yar uwar babansu Fahad din tana jinsu, yayin da ta shiga bandaki vin Alwala. Ya kasance Fahad bai dawo ba da wuri dan yana tunanin ko da sauran jama'a a gidan dan kuwa sai wajan karfe goma sha daya na dare sannan ya dawo. Ya dau lokaci yana jiran Khadija amma bata higoba duk da cewar kewayansa da ban zuwa can ta shigo tana yayyatsina, wai ita a dole tasha kunu, ta dauki zuga ta yi fam. Ya dubeta yana yin murmushi yace da ita "Yaya dai? Taro ya cazamiki kai ko? ai ai a haka zakis aba, ta haka girma ke zuwa." "Haka ne" Yayin da ta sami guri ta zauna rike da jaririyarta a hannu. Tace, "dama zuwa na yi in maka tuni dangane da tafiyar tawa," "Zuwa ina fa?" "Kana nufin kace ka manta, to ni da abin ya dame ni ban manta ba zuwa gida yin wanka. Ya dan yi murmushi yace, ina ga ai tuni mun gama wannan amganar ko? kin ga kuwa ai bai dace ace kin ta dota ba, yanzu haba dan Allah Fahad ni dai gaskiya tafiya zan yi gobe ba sai mu tafi da su yarinye ba tun da suma gobe za su tafi kai kuma ba jibi ba zaka tafi, shi ke nan sai in yi ta zama ni kadai, wannan ma ai mugunta ce. Hakika ransa ya dan sosu dan dama yana samun matsala da ita wajanr ashin iya magana. Ya kalleta cikin bacinr ai yace, tun da muguntace, je ki an daina. Amma ki jirani gani nan zuwa ina san ganin yarinyen 33 Lubabah! amma kada ki manta, kalamin da na miki a baya cowa in kin tafi kin tafi kenan shin kin amince?" Yin sauri tayi ta dago kai ta dube shi tace da shi, "mai kake nufi? Yacc, "Ai dama tuni na sanar da ke manufata, bani da lokacin maimaitawa da ta tuna mapenar Yarinye da tace zata kaita gurin Malamai a kama mata s. kawais ai tace E, na amince saboda a tunaninta ko ya saketa a zarar sun kaishi ga malamai da Kafarsa zai dawo. Ya ce, "To shi kenan jiki ga ninan zuwa, shimfidediyar takarda ya dauko da biro ya rattaba mata saki daya ya linketa tsab a ambilan ya manne ya je ya samesu ita da Yarinye suna hira a falo yace, "To Yarinye kin ji yadda muka yi da ita ko?" "E ta gayamin, amma ai ya kamata ka janye maganar sakin nan zuwan nan na ta fa duk amfanin kankune wanka fa za a yi mata sosai dan ta gasu sosai. Abin da ya fara lura dashi shine tabbas Yarinye ita ce take zugata. Dan haka sai ya fasa bada takkardar ya ce ya aika musu daga baya, ya yi kyau", ya fada yayin da ya mike ya yi ficewarsa ya jima yana tunanin wannan al'amari da hanyar da zai billo masa. Tunanin Humaira ya mamayeshi, ya shiga addu'ar Allah yasa mahaifinsa ya amince da ita. Amma ba żai so kowa ya ji ba har sai ya ji labarinta, hakika cikakken tarishinta ne zai bashi kwarin guiwa ko ya sakar masa da ita. Ya kasance tun da san yin safiya suka tashi suka dau shiri. Ta shiga lodar kaya yayin da Yarinye ta dora musu abinci ba tare da sun jira Shafa'atu ba kamar yadda aka saba. Ta lodi kaya sosai a akwati nan ta shi kuwa yana tashi tunda sassafe ya fita gidansu ya fara zuwa ba Hajiya ba hatta Malam sai daya teorata da ganin shi. Gaisawa kawai suka yi ya shiga zaiyane musu yadda suka yi da ita Khądijan jiya da daddare Malam yace, kai ni tuni na fita daga rakiyar mutanan nan, na lura dasu basu da hankali. Dan haka ka yanke hukunoin da kaga ya dace na daina damun ka, ina takura maka, yayin da su kuma suke dada shagwaba 'yarsu. Ya ji da din amsar mahaifinsa kwarai da'gaake, dan haka yana fita daga nan gidansu Khadijan ya wuce, ya bada takardar aka kai eikin gidan ya ja motarshi ya tafi gidan yana zuwa, ya tarar da su aun shirya taab Shafa'atu na kansu, tana kallan ikon A A Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Yana shigowa kuwa Khadijan ta tar. nit e su fa sun shirya yace ya yi kyau sai ku bari na aika a kar vo mis Audun Babban gida ya zo ya kaiku, danni abínci zan ko jirar abinda za su ce bai yi ba ya shigewarsa dakinsa. Ko minti biyar bai yi ba, aka ce Audun ya zo wanda ya yi dai da lokacinla Khadijan take shiga dakin. Ya juyo ya kalleta ahankali yace, "Lafiya kuma". "Lafiye kenan haka zaka tafi Abujan ka barmu, zuwa nayi ka bam abinda zaka bani dan naji ance Audun ya zo ya dan yi murmushin keta yace, "ba haka za'a barku ba. Amma kuje da yamma zan zo, dan sai na je banki". "To ai shi kenan amma fa wannan karon sai ka mana karin kudi tun da wahalhalu sun karu ga siyan itacen wankama kasan gidan namu babu in da za'a zuba itace masu yawa. Babu damuwa sai dai na zo din. Yarinye ta tare ta da farra tace, yauwa Khadijalo yar Baba, nawa kika kwakwalo mana? Ta dan bata rai kadan tace, “wannan sarkin wayon, wai ca ya yi in je gidan sai da yamma zai zo ya kawomin dan sai ya je banki tukunna". "Yauwa to ai kin gani tun da kika ji ana ambaton banki, ai kudin ba kadan bane. Ke dai yi aniya mu shirya mu tafi, dan ina son a cikin Ludin nan naki ki bani dubu goma in fita wani kauye in karbo miki wata laya da ake makalawa a baki in za a tambayi kudi a gurin miji, ko dubu dari kika tambaya zaki samu". "Yarinye kwata-kwata fa dubu goma sha biyu da dari biyar na samu, to an kashe dubu daya ma a ciki yanzu idan na baki dubu goma ni kuma dubu daya da dari biyar zan tashi da ita" "Ke kiji sakarar yarinya in banda shirmenki, in kin bada dubu goma kin sami dari faduwa kika yi, ko riba kika ci. Ai yarnan ba'a hori da sanyin jiki kinga dauko ma ki gani, ni daga nan sai in wuce can ko na dawo da wuri sai ke kije a kaiki, ki tafi da kayayyakina daga can zan wuce. Sai ki hadomin da dari biyar din in yi kudin mota, bani-bani ki gani, kin san yanzun nan kyaji ance rana tayi". Khadija ta kirgo kudin tas ta mika mata, hadda na motar a kai. Yauwa to ai kin gani mikomin mayafı'na ki gani, sai na dawo ko kuma fito mu tafi, ni sai ku saukeni a hanya. "Yaya nima zan tafi". In ji Shafa'atu bayan tayi wa yayan nata sallama a falon shi,w anda ta tarar dashi yayi shiru yana 35 Lubabah! faman tunani, in ka kalleshi a fizge zaka hango tsananin bacin rai a fuskarsa, amma bakinshi da kwayar idonshi kafai za ka kalla ka tabbatarwa kanka akwai 6oyayyan farin ciki a Karkashin zuciyarshi. Ya juyon ya kalleta yace, "Ina Humairar?" Tace, Yaya ai tun jiya ta tafi gida a can ta kwana, yace to ai shi kenan, kije ki gama shiryawa sai mu fita tare tace to yayin da taja da baya ta koma dakinsu da aka musu masauki ita da Humaira. "Ya na ganki da kaya? Ba mun yi da ke ba sai da daddare? Amma yanzu da sanyin safiyar nan kika loda kaya kika tahos ai kace korarriya." "Uhm kè dai Humaira barni, daki ya tashi jinga ta zauna wallahi wannan matar wawiyace, kin san kuwa matsawa Yaya ta yi sai ta tafi, shi kuwa yasa aka kaita tun da sassafe, ai bana jin tara ma ta mata a gidan. Ni ma ba dan yaya ya tsayar dani ba da tuni na taho". Allah dai ya kyauta. "Yaya Shafa wai in ji yaya Fahad yace Humaira taje, yana kofar gida zai bata sako". "Dan iskanci Sale ita Humairar ba zaka kirata da Yayar ba? Allah in na karajin ka kirata da sunanta kai tsaye sai na batar maka ka gayawa sauran yara ma kaje kace tana zuwa". T'a juyo ta kalli Humaira da ta doka uban tagumi gabanta sai faduwa yake tace ina jin Abdul kadir ne ya bada sako, kai wannan Abdulkadir da nacin tsiya yake, ai in da ya duba ke ba irin tasu bace kin san Allah in banda nasan ra'ayin yayana bashi da burin yin mace biyu a rayuwarshida sai inc e na ka mawa yayana ke". "Ya me?" Rufamin asiri, ai yayanki ya fi karfina, ke dai bari in je in dawo. Ta tarad daşhi zaune a cikin mota, yayin da kafafuwansa suke waje. Ta durkusa har kasa ta gaidashi, tacе gata ta zo ya dan yi mata murmushi yayin da sa'i daya ya dan kawar da kanshi gefe guda yace Malama Humaira ke dai kullum cikin kwalliya shin jiya Shafa ta tambayeki?" "Yaya ta tambayeni mana. To mai kika ce mata, abindá dai ka gaya min haka na gaya mata, har tace wai in dai Abdul kadir ne zai aikata yaya ashe ma ta sanshi?" Ta sanshi mana ai shi yasa nace dake hakan to dama kiranki nayi dan in sanar dake na fasa tafiya a gobe kamar yadda na sanar dake na fasa tafiya a gobe kamar yadda na şanar dake tunf arko. A yau nake_ son tafiya da yamma. Amma bayan kwana biyu ko uku zan. 36 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... zaga gari in an gaji a taho gida in an samu shi ke nan in ha samu ba ba damuwa gobe ma rana cе. Fatima da Shafa'atu suka kece da dariya suka ce kai amma haka babu kyau ai kimar 'ya mace a nemeta a gidansu, bawai gamuwar titi ba shi yasa wasu matan suke sai dawa kansu mutunci, kuma akasarin irin haka za kiga duk yaudara ce, shì saurayi burinshi ya zama yana irga 'yan matan da ya nema, ko kuma wance hadaddiyace, duk yadda za'ayi sai ya nemeta. To a zahiri haka bashi da kyau kuma har gara namiji ya yi da ace mace na yin haka". Kuma ai ko ina ma haka ake yi Humaira tace, "ai na sani na fadi na garin mu ne dan kar ace nayi san kai. Fatima tace gaskiya kam don wallahi Shafa'atu mace rayuwarta da kuruciyarta takaitacciya ce wata tana ganin birgewa ce, ace tana da samari da yawa wanda ita bata san kuncewa kanta mutunci ta yi ba. Dan ba mutuncin mace bane, ace kowa na zuwa ya kulaka, ına amfanin haka kuma Humaira kada kice a Kano ne kadai ake haka wallahi ko ina haka ce take faruwa ke dai Allah ya kyauta, wallahi in na sanar dake wasu abubuwan da ke faruwa a wasu garuruwan za ki sha mamaki. In 'yan garinma suka ji har sa zagen suce na tona musu asiri. Fahad kawai suka gani a gabansu da mota yace, "Ku daga ina kuke"? Ya yi tamkar bai san in da suka jeba, Shafa'atu ce ta sanar dashi cewa Hajiya ce ta aikesu cike da tsoron kada ya yi musu fada. Ya daga kai ya kalli Humaira shigar da tayi ta birgeshi, hakika dole Abdul Kadir ya rude lokacin daya ganta, a hankali ya lumshe idansa, lokaci guda yace, "bisimilla ko? sai ku shige in kaiku gida. Fatima ta gaidashi su kuma suka shiga motar ya jasu ya kaisu gida, suna tsayawa yace da su, “Su shirya kafin ya dawo za shi wani guri ne zai zo ya kaisu gidanshi. Nan take gaban Shafa'atu ya fadi. Dan lokacin da suka je duba Khadijan a \sibiti,da ta koma dan su yi sallama ta ringa yi mata korali akan Humaira wai ta lura da irin kallan da Fahad ya ke mata. To amna sait a dake ba tare da ta nuna musu hakan ba dan ita kanta Humairar bata sanar da ita ba. Fahimtar da lumaira ta yi mata, na cewa lallai akwai abinda take tunani, shi ya kaita ga tambayar Shafa'atun tace, "Shafa in tambayeki, mana? "Shala tayi murmushi, tace "Inna 23 Lubabah! sani in baki amsa ba". "An ya kuwa, kina ganin Khadija kamer bata nuna kishi a kaina ba? Nifa na lura da ita tun a asibiti shiru dai kawai na yi dan kin san mu mata muna da kishi, matuka". "To ni dai bana ce ba, amma ta iya yiwuwa haka dinne" Da Ilumaira ta fuskanci bata san a ja maganar da nisa, sai kawai ta sharc maganar "Shin wai shi yaya Fahad fin irin mazan nanne masu kūla 'yan mata ko kuwa?" cewar Humaira. "Fatima ma ba nacin da bata yi ba, a kan shi a gaskiya sam bashi da kula 'yan mata. Dan tun da nake da yaya Fahad ban taba ganin budurwar sa ba wata makociyar mu wacce ya taba santa da ya je zance ya tarar da wani a gurinta shi kenan ta fice masa a rai, saboda shi mutum ne mai tsananin kishi". "Fahimtar da na masa ke nan, kancewar bai damu da kula 'yan mata ba cewar Humaira, dan hakika da yana kulawa da bai isa ya kula wata aba ba Khadija. To amma duk abinda aka ambata kaddara to fa babu makawa sai an yi in kuwa hakane hakika al'adarsa tana da kyau. "Fahad yace kuyi maza ku shirya zaı dawo ya dauke ku zuwa gidanshi, sai bayan suna kwa dawo, kunga kwa ringa tayasu da wasu aiyukan". (ewar Hajiya a lokacin da suka shigo gidan bayan sun sanar da ita sakon. Shafa'atu tace, "Ni wallahi bana san zuwa gidan Khadija saboda kazantarta, kuma ka mata magana tace, kazo zaka kawo mata iyayi, in ka gyara ma abin ya zama magana Hajiya akwai wani zuwa ma da muka yi kwanaki Allah ta gama girkin rana bata wanke tukunyar ba haka take maida abincin dare ni saboda haka ne bana son zuwa. Fahad dinma haka take bashi ko kuwa sai in baya nan kin san mu mata muna da wanan in namiji bayanan ko maima sai mu kwaba", cewar Humaira ko kusa ba haka bane yana nan take tabka wannan aika-aikan. Hajiya ta dubi Humaira tayi murmushi hakika in har abinda take zato ya tabbata to kuwa ba karamin farin ciki za ta yi ba. 24 yu ai, la, ski ac h n E a 1 D Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... dawo. Dama so nake in je in kai musu wani dan hanzarina, dan su karamin sati daya akan hutun da na dauka, daman a gobe hutuna zai kare. Zan dau hutun nan musamman dan ke, saboda in dawo ki bani ciakken labarinki, ko nasan matsayin da nake ciki, dan hakika, wannan tarkon yayimin wawan kamun da babu mai iya kubutar dani in ba ke ba". Yayin da taji yayi shiru sai ta dago kai, a hankali ta kalelshi yayin da lokaci guda ta sinkuyar da kanta kasa, tace, "Allah ya kaika lafiya ya dawo da kai lafiya. Dan ita Allah, Allah take ya sallameta kada yaran gidan su fito su gansu ya dubeta ya yi murmushi yayin da ya lura da cewa a takure take, yace na lura da ke duk a takure kike, ko da yake kina da gaskiya. Bari in tafi in kyaleki ko? sai na dawo din in sha Allahu. Yauwa dan Allah kada kiyi saurin sanar da Shafa'atu abinda ake ciki kin ji ko. Don na lura da cewa kun shaku sosai cikin dan gajeren lokacin nan. "To in sha Allahu ba zan sanar da ita ba". "Yauwa bari in baki wasu 'yan kudi ko? dan ko zaki nemi. wani abu. Yaya Allah ka barshi dan ina da kudi sosai a gurina, ni in ba za ka damu ba ma, in kawo maka ka zubamin su a cikin shiryoyarka ta banki (Account) yayi murmushi yace, "har nawa ne kudin naki, ashe dai Malamar ba da mace. "A'a yaya na dauko ne saboda ina da burin ci gaba da karatuna kuma bana san dorawa kowa wahala shi yası, ai ba wasu kudi bane masu yawa, dubu dari biyu da hamsin ne kawai. Amma dubu dari biyun kawai zan baka, zan ajje dubu Hamsin dina gurina, saboda 'yan matsalolin da za su ringa tasowa bana san yawan tambaya kuma zan baka ajiyar sarkokina da abin hannuna, gami da (cake books) dina, amma su sai ka dawo. "Ya Salam ke kuwa dan Allah mai ya rabo ki daga gida bayan kina cikin daula haka?" Tayi murmushit ace, "Yaya baka ce sai ka dawo ba, in sha Allah kana dawowa zan sanar da kai labarina tun da farko har karshe". Sun jima suna 'yar hira daga bisani taje ta kwaso masa kudin ta kudun dunasu ta kawo masa, in da Allah ya taimaketa a lokacin Shafa'atu ta fita daga dakin. Bayan ta kawo masa ya matsa mata akan sai tatsaya ya rubuta Jakardar shaida guda biyu, su sa hannu ita, ta rike daya shima 37 Lubabah! Lubabah! "Yaya hausar a rubuta takardar shaida yaya ai ina paиm yaddace da aminci suka sani na baka ajiyar yaya aini kun gamamin komai ni da kuka yi saurin amincewa, alhalin baku sanniba, bakusan ta inda na fito ba, a wanan lokacin na 'yan siyasa da yaudara tayi yawa ta iya yiwawama duk karya na sheka muku". "E nasan daka, amma kin san su kudi ba'a musu haka, yayin da duk ak. hadaka da amana, to fa shaida itace ma futarka. Tun da a yau ba mutuwa akwai cuta "Yaya ni dai wallahi da zaka amince da bata kaimu haka ba" "Ai kuwa in baki yadda kin sa hannu ba to kuwa ba zan karba ba". Da dai ta lura dacewa tabas da gaske yake kaw sai ta kar6a ta rattaba hannun. "Yauwa mutuniyar dama ke nake ta jira ki dawo". In ji Shafa'atu, yayin da Humairar ta dawo ta sameta zaune bisa gadanta, ta doka uban tagumi. Taci gaba da cewa kin kuwa san abinda ya faru tsakanin yaya da Khadija?" "Ya zan yi in sani, abinda bai shafe ka ba. "Nayi zatan ai ya gaya miki. Bayan kin fita ne Hajiya ta kwalamin kira take gayamin cewa wai yaya ya saki Khadija. Saboda ta dage akan lallai sai taje gida shegiya Allah ma ya kara wallahi dama sam ba sa'ar aurenshi bace, Kaddara dai da kuma rabo". "Yanzu ya dace kice haka Shafa, ke fa 'ya mace ce," "E *ya mace ce ni amma ba irin Khadija ba, dan wallahi ballagaza ce ta kin darawa wallahi yaya yasha fadar shi in yayi aure, ba saki saboda ba zai iya auren mace daga baya ya saketa ba saboda, sai yaga tamkar ya tonawa kansa asiri, to amma sai ya yi rashin dace dan hakika da ya dace da mace da hakan bai faru ba wallahi in nace zan sanar dake irin abubuwan da take masa, ke kanki da kin bashi shawarar ya rabu da ita. Dan in kin ji ana zana mace kububuwa to Khadija ce, gata kaza gata ballagaza wallahi ni na tabbata hakan shine mafi Alkhairi a gareshi matar nan fa dan taji yana cewa, shi duk abin da mace za ta yi ba zaj sake taba sai kawai ta shiga tsokanarsa, tana gaggaya masa magana wai ai shi mace ne, kin dai gane abinda nake nufi to dan Allah mace na zama da kazanta yaushe za ta ga dai-dai wallahi Humaira, na san in sha Allahu Allah sai ya sakawa Yaya da mace ta gari. Allah ne ya rabashi da kwallon mangwaro ya huta da kuda". 3д Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... "Ya Salam, to Allah yasa hakan shine abinda ya fi Alkhairi, amma gaskiya abin babu dadi. Nan dai suka zauna suna ta hira sam bata san maganar Fahad ta hadata da Shafa. Dan ta lura da ita, tana san tace dama ita Humairar ya aura, to shine take kakkaucewa da maganar kada tsautsayi yasa ta fadi abinda ba ta yi niyya ba. Yarinye, ta dawo da wuri tana ta sauri, ci ke da farin cikin an sami sa'a. Dan kuwa an samo layar, dan Malamin ma ya jaddada mata cewa in har ta tambaya bata sami kudin ba to kuwa,t a dawo ta karbi kudinta. Tana shiga falon ta taraddasu zaune ana jimami, Khadija kuwa idanta ya kada yayi jajawur. Ta kalleta cikin faduwar gaba, dan a zatanta ko Yarinyar ce ta rasu cikin hanzari tace, "Lafiya Khadija?. Nan da nan wasu sababbin hawayen suka kwaranyo mata. "Yarinye kin kuwa san abinda ya faru akan Khadija? In ji mahaifiyar Khadijan. Taci gaba da cewa. To fanfan da kika kunce matane ruwan ya dawo kanta, ya kuma jikata jargab. Tunda har an hadota da takarda. Yarinye fanfan da kika yiwa Khadija ta kumburo tayi suntim to yau Fahad ya saccta, ya hadota da takarda saki daya kin ga yanzun nan ma yayansa ya zo ya bawa Baban Khadijan dubu biyar yace a ringa siyan itace, ya kuma bada dubu goma yace, saboda darurar 'yarsa. An ce ma sai nan da wata daya zai dawo. Yarinye ta zauna curus dan haushi ta kasa cewa komai. Nan dai suka ci gaba da tattaunawa mahaifin Khadijan ya shigo ransa a bace yace, "wannan wane irin wulakancine? Ke Khadija duk yadda aka yi kin kai Fahad makura Fahad yaro ne mai kunya da sanin ya kamata. Amma wai lFahad ne da wannan sakon. To ga shinan ya aiko da mota da wani yaro kaninshi, wai a hafasu da wani aje a kwashe kaya shi dai duk runtsi kada kayan su fara kwana a gidanshi yau ya wuce Abuja yace a rufe gidan a kaiwa mahaifinsa mukullan. Ilaka ya yi ta yi musu fada yace mahaukatan ban za mahaukatan wofi kunsa yarinya a gaba kun zugeta. To ai gashinan an sakota, sai ku jikata a kwano kusha, tun da kunce santa kuke yi. Ya kasance sai bayan magaruba suka je suka kwashe kayan, basu bar gidan ba sai wajan goma na dare, a lokacin FFahad ya gama tsufa a garin Abuja. 39 Lubabah! Ya kasance tun da ya sauka a garin Abuja, komai nasa уа rikice, saboda tsananin tunanin lumaira hakika tun da yake bai taba jin son 'ya mace a ransa kamar lumairaba, nan take yace lallai da bại so Khadijaba, bai kuma san soyayyarba don hakika da yana jin yadda ya ke ji ayanzu dangane da son Humaira, to da duk abinda Khadija zata yi masa ba zai gani ba. A wannan dare ko rufe idanshi yayi babu abinda yake gani face Humaira. An ya kuwa zan iya kwana biyun ya fada a zuciyarsa ai da zarar na gama abinda ya dace in gama a gobe to kuwa a goben zan koma. Yana tashi daga bacci ya gabatar da abubuwan da suka dace yayi, kama sallah brush da kuma cin abinci, sai ya shirya ya nufi asibitin da yake aiki, Allah ya taimakeshi shugaban asibitin yana nan. Nan ya nemi a bashi hutun sati daya saboda wasu dalilai, Shugaban din yaso ya hanashi, saboda marassa lafiyan da suka yawaita a asibitin. To amma da ya nuna matukar damuwarsa, sai ya amince dan haka a ranar ya juyo Z.amfara. Ya tarar da gidanshi wayam, an kwashe duk wani shirgi da Khadija ta baje a gidan abinda kawai ya ragewa gidan shine sharc-share da gogc-goge gami da cire yana. lakika ba Karamin farin ciki ya yi ba. Ya yiwa Allah godiya, yace a ransa. Allah Allah kamin canji da mace ta gari Allah ina rokonka Allah, Allah ka rabamu da sharrin masharranta. Yarinya kuma Allah ka raya mana ita. Yana shiga dakin mahaifiyarsa a washegarin ranar da ya dawo lumaira ce durkushe a gaban hajiya tana mata fifita, ya tarar dasu suna dariya, hakan ba karamin dadi yayi masa ba a rai, shi kansa sallama kawai ya yi, kawai sai ya tsinci kanshi yana mai sheka dariya, ba tare da yasan dalilin da yasa suke dariyar ba, kawai shi dai dadi ya ji da ganin yadda suke hirar suna dariya. Hajiya ta dago kai ta dubeshi tace "Lafiya? Yaushe ka dawo?" Ya karasa daga ciki ya zauna kusa da Humaira yace, "Ilajiya aini tun jiya na dawo, da dai na gama abinda na ke yi sai na ji garin kwata-kwata bai yimin dadi ba, nan da nan na dawo Zamfa, ko hankalina ya kwanta". "Amma kasani na yi Karya kace acewa mutanan gidan su Khadija sai nan da wata 40 e Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... daya zaka dawo". "To ai daman lajiya na yi hakanc, dan kaри su dame ni in nazo. Dan wallahi Hajiya Allah ya rabani da kaya. Na yarda shi aure kaddararr ne, da kana so da ba ka so in Allah ya Kaddara da, aurc a tsakaninku sai an yi". "To ai shi kenan sai ka zo ka shirya ka karayin wani auren, kaddarar". Ya yi murmushi yace, Hajiya Allah da gaske na ke kana wani garinma sai kaga lokaci daya ka dau kafa ka tafi kasar da amtarka take ka aurota in kuwa Allah ya soka da rahamarsa kana daki a kwance ma sai ya je fo maka matarka har gida. Ya daga kai ya kalli Hajiya ya hanzarta sinkuyar da kansa yayin da suka hada ido sannan ya juyo a hankali ya dubi Humaira suka hada ido yayi murmushi "Allah Hajiya da gaske nake, yanzu ki duba Sulaiman abokina mana, yana zamansa da matarshi lafiya, babu wanda ya taba jin kansu, tashi daya ya tsiri zuwa makaranta, Alah ya hada shida wannan matar kafa kamar kwara-kwara, da niyar zolaya ya tayata, a lokacin nakai masa ziyara ita ta fara rubuto masa wasika ta aiko masa da aka nuna masa ita yarin ga yi mata dariya, har nima na taya shi yace haba, ina da zizareriyar mata kamar Maryam a gida zan kwashi wannan tsohon kwantan, ba'a yi sati ba sai gashi Uban yarinyar ya aiko ana nemansa wallahi Hajiya da ca ya yi ba za shi ba nan ma muka kara zugeshi akan yaje ya ji mai za'a ce masa ya sanima ko a bashi sadaka yaringa ratsuwar shi dai ko sadaka za'a bashi ya yafe, cikin

Chapter 4 of 8