An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
WANDAYACE NAMIUI URA NENA
Lubabãh
(Mrs Ado Dauda Bichi)
Duk Wanda Ya ce Namljl Uba No.....
DUK WANDA YA CE
NAMIJI UBA NE.......
U
NA
LUBABATU YA'U BABURA
(Mrs. Ado Dauda Bichi)
Lubabah!
GODIYA GA:
OOK
Maigida Uban "y"yana
Ado Dauda Bichi
Ina mai taya maigidana murar samun karin lyali d ayayi a
cikin watan May 24 /2003 Awah ya bashi ikon rikemu bísa adalci Ameen.
2
Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne......
ayi lamo jikin wata katuwar bishiyar cediya da akasarın T
jama'a ke zama a gindinta domin samun irin ni'imar da
Allah ya bata ta sanyaya karkashinta a lokacin da rana ta
take. lannunta dafe da kanta, saboda tsananin sara matan da
yake yi, sakamakon matsananciyar yinwar da take addabarta.
Ta saki sanyayyiyar ajiyar zuciya yayin da cikinta ya kulle
tamau sa'i daya kuma ya ware lare da sakin wani rugugi tamkar
wacce Hadari ya tasowa a ciki. T'a dubi matsananciyar ranar da
ta take kai kace ba lokacinnina ba, amma hakan bai hana
mutane kai kawo a cikin ranar ba. Zuwa can ranar ta lumshe
tamkar ba'a haliccetaba, wanda hakan ya yi nasaba da yadda ga
ji mare ya ke kaikawo a sararin samaniya.
Ta daga kai ta kalli sararin samaniya, hakika wannan
kawai ya ishi mummuni ishara ya shiga taitayinsa, cikin ta yaci
gaba da ruri, domin yi mata tuni da har yanzu fa bai hakura ba
yana kuma jiran hakkinsa.
Ta yi lamo tana tunanin tun jiya da safe rabonta da cin
abinci wato kafin addababben rikicin ya tashi tunda ta baro
garin Kano, bata yi tunanin ta kai wan bu bakinta ba sai a
yanzu matsalar guda daya ce ba ta san kowa a garin ba, asalima
bata san garinba, kawai dai ta zo garin ne saboda yadda taji ana
fadar karamcin yan garin da yadda ake shinfida komai bisa
dokokin Ubangiji dan kafa shari'a da aka yi a garin wato garin
Zamfara.
To amma me tun da ta zauna, a gurin babu wanda ya
kalleta balle yasan halin da take ciki, ta dubi katuwar jakar dake
gabanta, ta shiga tunanin in da ya dace ta dosa, can ta hangow
ata yarinya, dauke da fanteka a kanta, tasha Uban hijabi, kallo
daya zaka mata kasan mai tallar abinci ce, a inda labari ya sha
banban da tunaninta, dan bata taba zatan zata ci karo da
yarinyar da take sai da abci ba, dan hakama bata yi tunanin
neman abincin ba ta zaunaa zubawa sarautar Allah ido.
'T'un a garin Kano su ke jin wai-wai din cewa an hana talla
a garin Zamfara, wanda nan take ta gane cewa jita-jita ce irin na
mutane, shi ya sa bashi da kyau yin amlani da jita-jita. Ta dan
daga murya ta kwalwa yarinyar kira,da farko bata juyo ba sai
da ta sake cewa ke mai tallar nan, nan da nan ta juyo, yayin da
kai (saye t anulo in da take. Ta lambayeta mai take sayarwa?
3
Lubabah!
Yarinyar tace shinkafn dn wake. Nan da nan cikinta yaci gaha
da ruri, nan take tace, ta zubo mata yayin da sa'i dayn ta tuno da cewa, abin da ta tsana ke nan a rayuwarta.
T'a tuno da daular da take ciki, amna tsananin bakin ciki ya sata ta tsamo kafarta daga cikin danginta, ta baro gatanta, ta nufo nan in da bata da kowa kwala ta ciko mata a ido, amma da
la tuna Allah shine gatanta, sai ta dan ji sa ida a ranta, yarinyar tacc", na nawa za a zubo miki" Nan da nan ta yi firgigit tace "ubomin na naira hamsin”.
Tana gama ci tayi godiya ga Ubangijinta, ta biyata kudinta yayin da ta shiga tunanin gurin kwana kuma, dan lokaci sai kara tafiya ya ke yi kuma hakika ba mutuncin ta bane, ta kwana
a titi kofar tasha. Nan take wata dabara ta fado mata.
Tad ubi yarinyar tace, "Ke dan Allah in tambayeki mana?" Yarinyar tace "Allah yasa na sani" "Shin ina ne gidan Limamin
garin nan? "To ai akwai limaman da yawa, wanne daga ciki?" "Limamin masallacin juma'a." "Baiwar Allah ai masallacin
Juma'ar ma ba daya bane a garin shin ke ba'a gaya miki sunan
Limamin ba? halama ke bakuwa ce?
"To, hakika ni bakuwace, ba a kuma gaya min limamin
aka yi ba, nice dai nake neman gidan, amma ai akwai babban
masallacin Juma'ar ko? to gidan Limamin, babban masallacin
nake nema".
"Kai kai kinsan Unguwar?" "a'a wallahi ban sani ba ke ni
in banda sunan garin babu in da na sani".
"Tur kashi ai unguwar tana da fan nisa daga nan da kin
san Unguwarma da na miki kwatance". Tayi shiru tana dan
tunani, yayin da ta hango wani dan matashin yaro yana ta sauri
ta kwala masa kira tace, "Rabe! Rabe!!" yaron ya juyo ya nufo
inda take ta kalleta tace, "yauwa ga dan unguwar nan basu da
nisa ma da gidan bari in ji in gida za shi sai ku tafi tare ya raka
ki! Tace, "To" yana zuwa yarinyar ta masa bayani yace E gidan
zai tafi, nan takc ta zaro Naira dari ta bawa yarinyar, yarinyar ta
dauko canjin Hamsin ta bata tace, a'a ta barshi, tayi mata
godiya yarinyar ma tace itama ta gode.
'T'a kalli yaron yayin da suke cikin tafiya yana rike da
jakarta,t ace, "kana shiga cikin gidan ne?" yayi murmushi yace
4
Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne......
"Shiga kai, ai nima da abokaina a gidan". Ta ce "to dan Allah
ko mun je gurin uwargidan zaka kaini yace "to".
T'a dubi yaron tana masa godiya gamida bashi kudi Naira
dari, yayin da suka zo kofar gidan. Suna shiga suka yi sallama a
gidan kasancewar babban gidane, kai tsaye sai ya doshi sashin
uwar gidan da ita, suna shiga suka yi sallama, suka shiga yaron
ya shiga har cikin faki ya sanar da matar, yace "Hajiya kin yi
bakuwa tace, "Dag aina Rabe?" "Wallahi nima ban sani ba, ni
dai tace in rako ta".
"To ai sai ka shigoda ita".
Tana zaune a gefen gadanta fameka da yasha shimfida da
kilishi, ta manyanta sosai. Ta nuna wa Rabe tabarma ya dauko
ya shimfida mata ta zauna yayin da ta kara yi masa godiya, shi
kuma ya ficewarsa cike da murnar kyautar naira darin da ya
samu yana fita ta durkusa har kasa ta gaida ita. Hajiya ta kalleta
sosai taga babu alamun tuna in da ta santa, ta kwalawa
Shafa'atu kira daya daga cikin 'yan matan 'ya'yanta tace da ita
taje ta kawowa bakuwa ruwa. Ta je ta kawo mata ruwa mai san
yi sosai,t ana ajjewa ta dauka ta kama sha, wanda hakan ya
nuna musu lallai tana cike da matsanancin Kishi.
Tana ajje kolin ruwan ta dubi Shafa'atu ta yi murmushi
tace ta gode Shafa'atu tace "La babu komai wallahi Baiwar
Allah daga ina? dan mu duk bamu gane ki ba.
'T'a yi murmushit ace, "lakika ni baku sanni ba, kamar
yadda nima ban san kuba. To amma ni dai sunana Humaira,
kuma daga garin kano nake Asalima ban san garin ba yau na
fara zuwansa. Alal hakika wata babbar matsalace ta tilastamin
barin gidanmu, kasancewar, bani da niyyar shiga duniya,
saboda ni macece mai tsananin kishin kai na kamar yadda nake
da kishin addinina.
'Tun lokacin da na fito daga gidanmu, da sanyin safiya na
shiga tunanin inda ya dace in dosa, sai Allah ya bani ikon tuno
da wannan gari na Zamfara, dan nasan gari ne da ba a shaidanci
a cikinsa sakamakon kafuwar shari`ar musulunci. Na jima da
zuwa garin ina tunanin inda zan dosa, to shine daga karshe na
tunaso da nan nag ababu in da ya dace in dosa face gidan
limamin garin. dan na san guri ne da ba cuta kuma babuc
5
Lubabah!
marwa, da yarom ya kaworи sai nace da shn ya kawonn guri
trwr gda dan naga ke ya dace in пет
T dubs Ilarya tce," lajiya wannan shine dalilinа пa
wa garin nan. lajiya ta dubcta da kyau, hakika babu alamu
karya a maganarta, kamar yzdda babu alamun ha'inci a kway dota.
Tace da ita to shin yarinya e kuwa meye dalilinki na
barin gidanku, unguwarku, jahark kallo daya za a miki, 2aan
babu wahala a tare da ke kuma daga ganinki anga 'yar manyan
mutane domin shigarki kadai za a gani asan daga babben gidz
kika fino, wanda na tabbata ba wahala bace ta frio dake, sai dai
kot sananin jin dadi, dan ko shine ya miki yawa, har kike da
sha'awar fitowa yawan bude ido.
Ta sinkuyar da kanta kasa, yayin da idanunta suka cicciko
da kwalla, Hajiya ta dubeta tace "To kinga kada kiyi kuka,
hakika na gode miki da kika zama mace mai tunani, da bakiyi
tunanin shiga duniya shashanci ba, hakika shi da na kowane,
kuma a bisa dukkan alamu, tambayar da na miki, ta nemi ta saki
cikin wani yanayi na daban. Ke Shafa'atu dauki jakarta ku taf
dakinki da ita in ta kwana hiyu sannan ta sami nutsuwa maji
labarin nata, ina ganin in ta sake sosai tafi amincewa ta bude
mana cikinta sosai. Idan Malam ya shigo na sanar da shi, Allah
ya bamu ikon rikon ki domin ke kamar mana ce, Allah ya kawo
mana ke tunda shi ya baki ikon zuwa nan sai dai dan Allah
kema ki rike mutuncinki, ki kuma riki amana, ki kuma zama
mace ta gari ko tashi kuje, ki sa ta tayi wanka, ta kwanta ta
huta"
"T'ashi mu tafi", in ji Shafa'atu, yayin da suka nufi dakin
Shala'atu. Suna zuwa ta shiga tayi wanka, ta fito ta sauya kaya
gami da ramuwar sallolinta, sanan suka shiga hira tamkar sun
dade da sanin juna. Hakika, jinin sune ya hadu, in banda haka
Shafa'atu bata fiye sakewa da mutumin da bata san shi ba.
6
Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne......
a daddare Humaira tana kwance bisa katifar da aka D
bata, dan ta kwanta, sai ta shiga tunani al'amuran da
suka faru a kanta, ta bude jakarta, ta dauko hotunanta
tana duddubawa, wasu sababbin hawaye suka kwaranyo mata,
an ya kuwa zata kara amincewa da wani da Namiji a rayuwarta,
duk tunanin da take gami da damuwar da ta shiga Shafa'atu na
lura da ita, amma sai tayi mata shiru dan kada ta fiye damunta.
Ta kuma rabu da ita ne dan kada taga ta fiye nacin tambaya tun
da Hajiya tace a rabu da ita ha rsait a saki jikinta tukunna dan
haka sai ta juya ta shiga shara baccinta abinta.
Da Humaira taga dare ya tsala sosai gashi tunani na neman
ya hanata sakat, dan haka sai ta tashi ta yi alwallah ta zo tayi
sallah ta shiga addu'o'in Allah ya taimaketa ya kuma sa
wannan tahowa da tayi ya zamto mafi alheri a gareta. Ta dauki
Alkur'ani mai girma ta karanta, sai wajan karfe uku na dare
sannan ta kwanta.
Da gari ya waye, cikin ikon Allah bà ta wani makara sosai
ba, shida da rabit a tashi daga bacci tayi sallarta gami da
nafilfilunta, ta dora da addu'o'inta kamar yadda ta saba. Shirushiru Shafa'atu bata tashi ba, ganin cewa zata makara sosai ya
sa ta ta tasheta daga bacci. Shafa'atu ta yi murmushi tace, "Ai
bana sallah shi yasa ki ka ga ban tashi ba. Amma ai da asuba
ake tashinmu sallah, nima da Hajiya bata tasheni ba dan tasan
bana yi ne shi yasa, ke ma abinda yasa bata tashe ki ba tana
tunanin ko kina baçcin gajiya ne.
Da gari ya washe sosai, Shafa'atu tace da Humaira ta tashi
suje su gaida Hajiya tace "to lokacin da ta tashi sai da ta adana hotunanta dan suna karkashin filonta da su ta kwana.
Da suka shiga sun sami Hajiya zaune, tana jan carbi. Gaba dayansu suka durkusa gabanta suna jiran suga ta idar da addu'o'inta. A hankali ta dago kai ta kallesu, nan take idanta ya
ciko da kwalla, nan take Gaban Humaira ya fadi, shin me ya haddasawa Hajiya kuka, ko ganinta ne, ya haifar da tashin. hankalinta, in kuwa haka ne ya zaman zai kasance.
7
Lubabah!
Da dago kanta sai ta kalli, Shafa'atu sannan ta juyo da
kanta ta kalli Ilumaira, ta sake sunkuyar da kanta, ganin haka
sai suka shiga gai da ita, baki daya tamkar sun shirya. T'ace da
Shafa'atu. "Shafa (dan haka suke kiranta a gidan) kin san kuwa
yau ganin da na muku tare ya tuno min da Sakinatu, Allah ya
jikanta, ya kuma gafarta mata". Nan dai suka ce amin. Hajiya ta
yi musu nasiha, tace, "Shafa'atu abinda nake so da ke shine dan
Allah ku hada kanku ki kuma jata a jiki, ta yadda zata saki
jikinta, ki kuma yi kokarin gaggauta sanar da ni a duk lokacin
da. kika ga za'a shigar mata hakkinta kada kuma in ga kuna
nuna mata bambanci yanzu in kun shirya ina so ki shiga da ita
daki daki su gaisa da mutan gidan.
Da fatan zaku hada kanku sosai, Allah ya rabaku da
mahassada ke kuma Shafa'atu, ka da ki isheta da yawan
tambaya, ki batta dan kanta ta sanar damu kin san ko a
musulunci bincike bashi da kyau in an jima kadan Babanku zai
dawo daga masallaci, in ya dawo na turo Muhsin ya zo ya
kiraku kuje ku gai dashi, tun jiya na gama yi masa bayani.
Da zarar kunyi wanka kuma sai ku shirya kuje Asibiti ku
dubo Khadija dan Fahad ya zo min jiya da daddare a gigice
cewa an kaita asibiti to amma ina jin haihuwace, Allah dai ya
sauke ta lafiya". Gaba daya suka ce Amin.
Da suka koma dakine Humaira take tambayar Shafa'atu da
cewa, "Shin wace ce, Sakinatun da na ji Hajiya na magana a
kanta?" Tayi dan murmushi tace, wallahi yayatace, ita nake bi,
ta rasu ne tun shekara biyu da suka wuce". Humaira tace,
"aiyaa.., Allah ya jikanta to kuma waye Fahad din? shima dan
uwanku ne?" "Uhm wallahi shine babban yayanmu, amma a
'yan (fakinmu, kin san Hajiya ba ita bacc matar babanmu ta
farko ba, ita tuni ta rasu kuma Khadijar da zamu dubowa matar
shi ce, haihuwar farko za ta yi dan bai yi aure da wuri ba, sai da
ya yi karatu sosai, dan duk yawanci kannensa sun yi aure duk
sun hayayyafa". To Allah ya sauke ta lafiya".
"Dan Allah in tambayeku man", Humaira ta yi murmushi
tace, "Allah yasa na sani". "Ko da yake Hajiya ta gargadeni da
kada in fiye tambayarki, to amma a hotunanki ne na hango wata
dazu kamar na santa, shine nake son in gani ko na santan?" 'Tа
dauko hotunan ta bata, sai da ta gama dubawa sai tace la ba ita
8
Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne......
bace ashe кати се. Dama watace kawata yar makarantarmu,
kuma 'yar garin Kano ce, sunanta Saliya" "Ayya, ba ita bace"
Da suka gama cin abincin suka tashi suka shiga cikin
gidan kusufa-kusuľa suka gaidasu, a hankali Shafa'atu na yi
musu bayani na Humaira, wani abin sha'awa nan da nan yara
suka kama murna, kuma hakika ta sami karfuwa, a gurin yan
gidan ma. Suna dawowa Shafa'atu tace da Ilumaira ta shiga
wankan, in ta fito itama sai ta shiga lumaira tace, to, yayin
data cire kayanta ta shiga tana cikin wankan ne Hajiya ta leko
ta kece da Shafa'atu su hanzarta su gama shiryawa, dan yanzun
nan Fahad ya zo yake sanar da ita Khadijan ta haifi 'yarta mace,
saboda haka ya tafi ya fada a gidan su Khadijan daga nan zai
dawo su tafi tare, saboda za su biya kasuwa su yo mata siyayya,
taci gaba da cewa, in banda shiririta ma irin ta Fahad daga shi
har Khadijan an taba tafiya asibiti ko wandon baby babu, kai
Allah ya kyauta ku yis auri ku shirya don Allah kada ya dawo
yayi ta jiranku, har jama'a su fara zuwa, suna ganin jaririya ko
wando babu". To Hajiya.
Dama Humairar ma ta shiga wanka, kasancewar duk abin
da suke yi Humaira na jinsu, sai ta hanzarta fitowa daga
wankan cikin sauri ita ma Shafa'atun ta shiga wankan.
Da Humaira ta gama shafa mai sai ta cada kwalliya ta
bude jakarta ta dauko wani farin boyal irin tsadajjen wanda ya
dauko hadaddan dinkin da ka rantse da fatarta aka halicceshi, ta
dauko sarkarta kirar dubai yar zare ta saka, ta saka
awarwarayenta, gami da zobuna, nan da nan ta ſauki sheki da
kyalli.
Dama ta zubo kayanta na gani na fada kuma ta taho da
sarkokinta, gami da wadatattun kudin da a kalla sun doshi dubu
Ilamsin kasancewar ta fito ne, bisa larurar yadda al'amura za su
zo mata, kasancewar yadda duniyar take sai gashi cikin ikon
Allah Allah ya hadata da iyayen goyo na gari. Ta dauki wani
hadadden turare mai suna Mukhlal Al-Habib da ya ke da
sanyayyan kamshi.
Da fitowar Shafa'atu daga wanka, suna hada ido da
lumaira, sai tayi wani sororo, tana kallonta cike da
matsanancin mamaki. lumaira ta yi murmushi tace" ya dai
malama Shafa'atu, kina ji lajiya na cewa muyi sauri mu shirya
9
Lubabah!
mu lito ke kuma kin tsaya kina kallona sai kace ganin farko".
T'a yi murmushi tace "ai ganin farkonne, kinga kuwa hadewar
da kika yi sai kace wata 'yar tsana shin kanawa makancewa
suka yi,da suka baroki ki ka tsallako daga can ki ka yo nan in
sha Allahu 'yan Zamfara za su ci karo da kaza a bola, an dai сe
ba'a dafa kaza a yar to fa mutan Kano sunda fa ta kuma da hu
sun yadda a bolar kuma mutan Zamfara sun tsinta.
Dan dashi". "Ke dai da urutu kike, dan Allah ki zo ki
shirya mu tafi kada yaya Fahau ya zo bamu shirya ba, kinga ba
zai ji dadi ba" "Uhm kin san kuwa yaya Fahad da fadan tsiya,
yayin da ta shiga shiri cikin sauri, tana cikin saka kaya Zainab
wata karamar kanwarsu ta shigo a guje tace, Yaya Shafa'atu
wai ki yi sauri ki fito in ji Yaya Fahad yana kofar gida yana
jiranku". Shafa'atu tace, bai shigo ba ne?" "E bai shigo ba ca ya
yi ku yi sauri ku fito.
Da gama saka kayanta suka yi sauri suka fito yana zaune a
gaban mota, yana kallon mai shiga da mai fita, daga an jima ya
duba agogo tsakiya biyo baya. Tun da suka fito daga gidan ya
zubowa Humaira ido, gaba faya ta tafi da hankalinsa gami da
tunanin shi, hakika duk inda ake neman hadaddiyar mace ta
hadu. Ba dai wannan bace yarinyar da Hajiya take gaya masa.
Tashi daya ya ji sonta ya doko kahon zucinsa, to amma me ya
zai yi ya jawo ra'ayinta, ya, kuma za a yi mahaifansa su yadda
ya kara aure, bayan aurensa na farko ko shekara bai yi ba. Ya
saki murmushi yayin da wata zuciyar tace dashi kai in banda
abinka daga ganin sarkinf awa sai miya tayi zaki.
Da suka karaso ne suka tsai dashi a duniyar tunani a
hankali Shafa'atut ace dashi" Yaya gamu" ya dago kai ya
kalleta, yayin da ya kara duban Ilumaira ya yi murmushi mai
gamsarwa, yace, Uhm bisimilla, gaba fayansu suka bude bayan
mota suka shiga kai tsaye kasuwar ya nufa dasu, lokacin da
suka isa kasuwar ne ya kece da Shafa'atu "Ke Shafa'atu shin
dame-dame ya dace a fara sayowa yanzu?" Tace "Yaya to aini
ban san abinda kuka tanadaba" 'Kinga babu abinda muka saya,
kawai dai ga dubu goma kije ki siyo abinda ya dace tace to.
Da ta fito ne ta ce da Humaira ta fito mana su shiga
kasuwar ya dubi Shafa'atu yace mai makon ki shiga kiyis auri
ki fito yanzu in kuka shiga tare ai ba wani sauri zaku yi ba,
10
Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne......
laliyar mata, kuna talc kuna hira." "To yaya ya zan yi da kwaso
kayan, kuma ai nasan lumaira zata lini iya zaben dan Allah ki
fito mu shiga" "Shin da zaki ce zata liki sanin gurinda zaku
zabo ina ta sani, to yaya ba gani ba.
Da Humaira taga haka sai kawai ta fito ta bi ta a baya ba
tare da tace da su kalaba ita kanta abin faure mata kai ya yi ta
rasa dalilin da yasa tun da suka hada ido da Fahad ta ji jikinta
yayi san yi shin me ya ke shirin faruwa ne.
Da suna tafiya ne Shafa'atu take cewa" Lallai Humaira na
lura dake kina bala'in tsoron yaya Fahad ko kuwa rashin sabo
ne? ko dan kin ji nace dake yana da fada, duk fadanshi ai ba zai
miki ba" "Uhm ke kuwa tunda bana san abin da yake soba ban
kuma san wanda baya so ba, ba dole in kiyaye ba kin san kuwa
ni a rayuwata na tsani fada, dan haka nake kokarin kaucewa
duk wata hanya da zata zamto nayi abında ba daidai ba balle a
yimin... Dan wallahi Shafa'atu da ayi min fada gara a kamoni
ayimin shegen duka".
"Da nasan haka ne ai da nace, kin yi laifi in ga ya za ki yi,
yayin ta tana fada tana dariya llumaira tayi murmushi tace, ai
da sai in balle kofar motar in fado kowa ya huta", Gaba daya
suka sa dariya Shafa'atu tace, "Ina fa hutu a nan bayan banci
kudin ki ba, aini watan damfarar 'yan %amfara ya zo duk
wanda ya gani ya kyasa to kamun kafa dani sai da dubu goma
(10,000) nan ma suka sa dariya suka tafa sun siyo kayan jarirai
na gani na fada gami da sauran kananan abubuwa na amfanin kusa kamar su bulun boti da sauransu.
"Da asibitocin Kano ne da sai sun yi fada in suka ga
bulunboti (Fieder) a cikin kayan mai jegow ai su adole a dai na bawa jariri ruwa",", cewar Humaira Shafa'atu tace, "muma a nan
wani lokacin sukan hanawa". "Ke rabu dasu makaryatan banza
yanzu da zarar an sakankance za ki ji sun kuma ce sun yo
bincike ruwa yana da matudar muhimmanci a jikin dan adam
ya suka yi akan madara ma" "Rabu da su ai dama duk Karyar
banza ce ya za a yi dama ace ruwa bashi da muhimmanci a jikin
fan Adam, ai daga jima kasan karya ne da suke cewa akwai
ruwa a nono, ai kuma akwai maiko a cikinshi wanda yasha
maiko kuwa ai ya bukaci ruwa. 11
Lubabah!
Da isowarsu, suka tarar da shi ya kifa kansa a jikin sitiyari
yana lunani nan ma Shafa'atu tayi masa salama ya yi firgigit ya
tashi daganan suka shishshiga mota suka tafi, yacc da Shala'atu. "Safa dame-dame kuka sayo ne?" Yaya mun sissiyo
kayą masu kyau wallahi, ai Humaira 1 aiya zabe sosai, to dama
zaki hada kanki da 'yar Kano ne, ai su Kanawa komai na su
daban yake, bakiji ana kiranta jalla babbar Hausa ba yaro ko da
me ka zo an fika sai dai ni a iya sanina ban san Bakano da kin
gaida mutane ba, ko ba daga Kano naji Hajiya tace ta zo ba?"
Da Shafa'atu taji yaya na fadar haka da kuma yadda taga
yana magana yana dubanta sai kawai ta yanke da al'amnarin
yayanta nan take ta aiyana a ranta lallai ya kyasa, kuma hakika
wanan itace ajinshi, dan kam sam basu dace da juna ba shi da
Khadija, dan lokacin da ya dawo ma bai yi niyyar yin aure nan
kusa ba tashi daya Allah ya hadasu da Khadijan, a asibiti shi ne
ya ji yana