Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
3 / 8
fadi. Dan lokacin da suka je duba Khadijan a \sibiti,da ta koma dan su yi sallama ta ringa yi mata korafi akan Humaira wai ta lura da irin kallan da Fahad ya ke mata. To amma sait a dake ba tare da ta nuna musu hakan ba dan ita kanta Humairar bata sanar da ita ba. Fahimtar da lumaira ta yi mata, na cewa lallai akwai abinda take tunani, shi ya kaita ga tambayar Shafa'atun tace, "Shafa in tambaycki, mana? "Shala tayi murmushi, tace "Inna 23 Lubabah! sani in baki amsa ba". "An ya kuwa, kina ganin Khadija kame bata nuna kishi a kaina ba? Nifa na lura da ita tun a asibiti shiru dai kawaj na yi dan kin san mu mata muna da kishi, matuka NTo ni dai bana ce ba, amma ta iya yiwuwa haka finne" ) lumaira ta fuskanci bata san a ja maganar da nisa, sai kawai ta sharc maganar "Shin wai shi yaya Fahad din irin mazan nanne masu kula 'yan mata ko kuwa?" cewar Humaira. "Fatima ma ba nacin da bata yi ba, a kan shi a gaskiya sam bashi da kula 'yan mata. Dan tun da nake da yaya Fahad ban taba ganin budurwar sa ba wata makociyar mu wacce ya taba santa da ya je zance ya tarar da wani a gurinta shi kenan ta fice masa a rai, saboda shi mutum ne mai tsananin kishi". "Fahimtar da na masa ke nan, kancewar bai damu da kula 'yan mata ba cewar Humaira, dan hakika da yana kulawa da bai isa ya kula wata aba ba Khadija. To amma duk abinda aka ambata kaddara to fa babu makawa sai an yi in kuwa hakane hakika al'adarsa tana da kyau. "Fahad yace kuyi maza ku shirya zaı dawo ya dauke ku zuwa gidanshi, sai bayan suna kwa dawo, kunga kwa ringa tayasu da wasu aiyukan". (Cewar Hajiya a lokacin da suka shigo gidan bayan sun sanar da ita sakon. Shafa'atu tace, "Ni wallahi bana san zuwa gidan Khadija saboda kazantarta, kuma ka mata magana tace, kazo zaka kawo mata iyayi, in ka gyara ma abin ya zama magana Hajiya akwai wani zuwa ma da muka yi kwanaki Allah ta gama girkin rana bata wanke tukunyar ba haka take maida abincin dare ni saboda haka ne bana son zuwa. Fahad dinma haka take bashi ko kuwa sai in baya nan kin san mu mata muna da wanan in namiji bayanan ko maima sai mu kwaba", cewar Humaira ko kusa ba haka bane yana nan take tabka wannan aika-aikan. Hajiya ta dubi Humaira tayi murmushi hakika in har abinda take zato ya tabbata to kuwa ba Karamin farin ciki za ta yi ba. 24 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne A HAREW u unaa giden 'ahed net ye bam Kynon yawaita sama a gitan, nan i kehin Klad kain mmtnwa. F'ahad yaes da Mumaka kulltum ta ng yin girkl, Niab'nto, ta ringa yin ahara ida wanke ee, Dik da Gewar Ahatn'ate ba t ji dadin iin raba t Fahd yn yi la, amn in din ji dech da aee ha unir ин gieki dan kuwn iн lyn gkin tuka gidan tunda tavn gidan in taks kuer giя iyn nomni da nonni. Dn yake, kom td унупнін Kнни magaиm Huamrn iayi a lokacin da yeyu ner Fad y rabи пn aiei, dan io hen hra dain alen da ynke nuna mat, To amma abinda in kuduute a rentá yİ Kokarin kaueewn duk wata hanyn da ats lfH gaban Klndije dan ta hun dasdi buyn iyn dannd binda ke ran ko ta ado yu num, te sigar hin kallanda yake mat, Kaftin a yi mme, tni Khadije dn 'yun uwágta nun AT shiryn abinda suke ganin yu dace au yh, du munen. Amти nи Ana jibi unan Khadija taje io rinkenhi dak, lake saner dashi irin shirye shiryen da kn tr, tu nhigs yi masn lissati babu Kakkautawn lokncin de te phipa ko gaida shị hata yi b tace dashi, "Yauwn Fabud da nn kni muke jira don kuwa mun gama shirye-shiryen da zanиr yi" Yace "uhm in eunanki, "To da furko dai zamu yi shinkafa Ialop rice, mu yi louma da miyn, muyi kulele, muyi wainm, du sinasir, da kume kissura, muyi finkasu da kunun gynda zи и yі воbоrodo ke kuma myo mиna lemon kwalba au na manta zamu yi dambu da cake da kuma menl fe, "Yn kalletn yu yi murmushi уние "Kuma da me yanzu dal kin zann abubuwn guda poma shи uku, kadın ye hana in ciyar da mutan zamfar, da kin cike ukun sun zama shablyar ko" Kasancewar sam Khadija bata san gatseba, sai ta kalleshi ta yi murmushit nce, ""Yo ba sai muyi dafn dukan taliya ba, da kuma hadin Nalad da kabeji yu anke yin murmushi унсе ун у kyau. Ni dni abin da nasan zan iyn shi zan yi ku sam mata wani 25 Lubabah! lokacin baku da tunani, ko kadan sam bakwa duba irin halinda ake ciki a yanzu. Kuma sai a karaso muki a gidanku ga dubu ashirin nan fakat". "Kai-kai-kai. Ai wallahi dubu ashirin ba zata isa ba". "Ea dan nasan ba zata isan ba nace in an kakare aje a kaiwa iyaye kukan. Babu, kinga in al karo miki sai duk kí hada ki yi aiyukan abincin, in kuma t tanan da suka taru basu iya cinye abincin ba sai kuma ki bi m kota, da sauran 'yan unguwar kira ba musu". Kaima ai kasan ba bani zaʼayi ba, kai da aka haifawa, ai kai za ka yi tunda dai a karkashinka nake "A'a ba a karkashina kadai kike ba harda iyayen ki kamar yadda nake iko dake suma suna da iko da ke shi yasa ma ni da na nuna nawa ikon na hana zuwa wanka gida sai suma suka nuna na su ikon suka ce sai kinje, kin ga kuwa ai ba komai bane, dan nima na bada abinda zan iya suma ba sai su baki abinda za su iya ba,s ai ke kuma ki hada kiyi abinda za ki yi. Kai, dan Allah Fahad, wai so kake in tsallake maganar iyayena, kai kullum sai ka yi maganar tafiyar nan, sai kace wacce in ta tafi ta tafi ke nan". "Ai kuwa in har ta tafin hakanne zai faru, sai dai Allah ya kiyaye". Kasan dai tafiya babu fashi kuma bari yaya Babba ta zo sai na gaya mata abinda kace". "Kinga in taji sai ta hukunta ni ko? Tunda an miki ba yadda kike so ba ko?" "Na san dai duk haushin zan tafi ne yake damunka, tafiya kuwa ka kwantar da hankalinka dan kuwa babu fashi" Murmushi yayi yacе, "wannan kuma ke ya shafa. Kasancewar sun daukarwa taron sunan buri nan fa suka zauna suna ta korafin abinda Fahad ya yi musu, su kulla wannan su kwance za gi kuwa da Allahw adai Fahad ya sashi a wannan dare a gurin dangin Khadija tun abin baya damunsu Humaira, har yazo yana zafafa musu rai. Nah fa aka shiga yadawa dangin miji magana. Shafa'atu taso tace wani abu Humaira ta hana ta saboda kada wani abu ya taso ace daga gurin Shafa'atun ne. Dan ta lura dasu Khadijan da Fahad, din tun da suka zo gidan nan a cikin tashin hankali suke ita kanta Allah-Allah take ayi sunan su koma kowa ya huta. 26 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... Kasancewar tunda aka haifi yarinyar bata da koshin lafiya, sai likita yayi gargadin kada a jagwalgwalata ranar suna. 'l'un a daren sunan ya kara tunasar da Khadijan tana buda baki sai tace, ita a gaskiya ba za ta hana a dauke ta ba abin rana daya kawai. Taran sunan da ba'a maimaitawa in aka yi an yi kenan. Bai kulata sun tsaya sa'in sa ba, sai ya rabu da ita kasancewar gidan ya fara cika da jama'a 'yan suna kasancewar gobe suna. Kafin kace meye wannan gida ya cika tab da 'yan suna, dan ko azzahar ba'ayi ba. Humaira da Shafa, kaca-kaca suna faman aiki, hakika duk wanda ya zo gidan ya yabawa Humaira, ya kuma tambayi daga ina take, ko wacece wannan a kunnansu, suka ji Khadija na gayawa wata bakuwa, wai Humaira 'yar uwar su Fahad ce, munafunci danginsa suka kulla, ana son hada shi da ita. Gaban ta yayanke ya fadi, tace in sha Allah dai yau zan bar gidan nan komin dare, in huta da wannan zargi da ake min, itama in barta zuciyarta ta huta. "Khadija! Khadija!! Fahad ya shigo yana kwala mata kira, wani ábin mamaki ban za tayi dashi 'yan uwanta sun sata a daki sun zugeta, ta cika tayi suntum, sai kumbura take, tana wulakanta mutane. Humaira ta fito daga wanka, dansu sai a lokacin suka sami yin wankan ta zauna tana shafa mai a fakin da aka musu masauki ita da Shafa'atu. Yayin da shafa'atun tana ciki tana wankan, da yake Bandakin a cikin dakin yake. "Kai Allah ya sauwake". Humaira taji Namiji ya ambata yayin da yake kokarin kunno kai cikin dakin kafin tayi kokarin janyo zane ta rufe jikinta har ya shigo. Gaba daya ya ji nunfashinsa na kokarin daukewa, ya kwashi 'yan dakikai yana kallanta, yayin da take kokarin rufe jikinta ya saki murmushin ba zata, kawai sai ya tsinci kansa yana ce da ita, in ta gama shiryawa yana san ganinta, a falansa. Gabanta ya yi mummunan faduwa. Kar daia ce karanta Khadija takai ya yi murmushi gami da kanne ido yace ke kadai fa za ki zo, saboda ina son in yi miki wasu 'yan tambayoyi. To, ta amsa, amma in da zaka lura da zuciyarta ba karamar bugawa take ba shi kansa ya lura da hakan, amma sai ya basar. Kasancewar kayan da ta sako sun bala'in yi mata kyau, dan haka ba karamin jan hankalin jama'a ta yi ba. Watow ata 27 Lubabah! hadaddiyar Shaddace Popule kala da aka mata wani hafaddan dinkin coje lace, hakika dinkin ya karbeta kwarai da gaske, Humaira ba wata kyakkyawa bace sosai, kamar irin matanda ake zayyanasu a akasarin litattafai to amma fa, yarinya ce mai aji, wacçe zata taka duk inda wata kyakkyawar yarinya ta taka, harma a kalleta ba a kalli mai kyan ba. Kar a dauka wata fara ce ko kusa, sai dai kalar jikinta ya kasance ita ba fara ba, kuma ita ba baka ba, sai dai fatar tana da tsananin laushi da sheki. Hancinta matsakaici ne shi ba dogo ba ba kuma nananne ba, amma ya yiwa fuskarta dai-dai. Tana da dan faffadan baki, haka idanuwanta, su ba manya ba ba kuma Kanana ba. Amma a sun yiwa fuskarta dai-dai. Ta kuma bala'in iya kwalliya, in tayi kwalliya ta fito, tofa ko baka kaunar Allah ka daga kai ka kalleta. Kaf mutanan dake zaune a kofar gidan babu wanda bai kalleta duk da cewa da samarin gurin Ustazai ne Gogan naka kuwa zuro mata ido ya yi tamkar ya cinyeta danya wutar kaunar ta ta shiga ruruwa a cikin zuciyarsa. Nan take ya shirya sigar yaudara dan subar gurin ba tare da ta zargi komai ba. "Kuma ina shafar take?" ya tambayeta cike da fara'a, duk da cewar bai nuna mata zakwadinsa a fili ba. Ta dan saki fuskarta kadan tace, "Ai bata fito daga wankan ba yayi dan tsaki nuna alamun rashin jin dadi, kamar da gaske yace, "To ke zomu tafi lemo nake son a kwaso wanda na baya aka sa mana a Firge dan su yi sanyi" Ko musu ba ta yi ba tace, "to" dan kuwa babu wata alamar wasa a fuskarsa. Gidan baya ta shig abai kuma nuna damuwarsa ba. Tun da suka dauki hanya babu wanda yace da kowa komai, kanta a sinkuye duk ta takura, dan kuwa ta lura da irin kallan da yake mata ta mudubi, da zarar sun hada ido, sai ya yi mata murmushi Humaira duk tabi ta tsargu. Tunani iri-iri babu irin wanda bata yi ba, yayin da gabanta ya ringa faduwa. Nant ake ta sinci kanta da ambatar Innalillahi wa Inna ilaihir raji'un. Ya saki ajiyar zuciya a hankali. Hakika, sai a yanzu ya karewa Humaira kallo tsab, babu tantama itace ta dace dashi, kuma ya zama dole yasan hanyar da zai bi ya shawo kanta. Babu tantama itace matar da ta dace da gidanshi na Abuja kuma hakika za a yi rayuwa da ita, dan ya lura da ita, tabbas yarinyar 'yar hutuce, 28 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... kuma da ganinta kaga shagwababbiya, bawai shagwaba irin ta sakarkarun 'ya'ya ba. A'a shagwaba ce mai tafe da hankali, da kuma tunanı ırın wacce ya ke so. Kamar daga sama taji, sanyayyiyar muryar da babu tantama maketa aka yi dan kawai a burge wanda akewa maganar. An ce, "Humaira shin kuwa kin taba zagaya garin nan". Wannan magana ba karamin rudata tayí ba, dan hakika in banda mutum daya da ya iya kiran sunan nata, har yaja hankalin mai sauraro to saifa yau da yaya Fahad ya ambata ita kanta muryarta canjawa tayi, yayin da ta dauki rawa gaba daya tace, "a'a mun dai shirya ni da Shafa sai washegarin suna sanan hankalin kowa ya kwanta. "Ko? to mai zai hana yau in fara zagawa da ke, tunda jibin nan zan koma Abuja yayin da ya taka birki ya tsaya cak yace Humaira na tabbatarwa kaina hakika na yi ganganci babba akan shiga tarkon da bangama tantance kalar saba. Amma a wannan dan gajeren lokacin ina son ki bani wani haske,da zai zamo hasken duba zuciyata kada ta makance gaba daya ya zamto ta Afka kwatamin da za'a kasa janyota ina fata dai kin fahimci abinda nake nufi? Yayin da ya juyo ya kalleta ya yi murmushi, ita kuwa gabanta ya kama dukan uku-uku. Kamanta daukar leman ne yaya, kada Anti Khadija ta yi t ajiranka, ko kaná ganin babu damuwa?" "A gaskiya babu wata damuwa, dan kuwa zahirin magana babuw ani lemo da zamu karbo, kawai na zaku inga mun kebe ne, dan a yaune, nake da damar yin hakan tunda yau gidan ya cika da jama'a kowa na kaiwa da komowa ba za a lura da hakan ba, kin ga kuma gobe bazan sami lokaci ba, tun da ba zan sami lokacin kaina ba, ina faman shirye-shiryen tafiya. Ina fata kin fahimta. Dan bana san kowa yasan abinda ake ciki sai in naga yiwuwar abin. "Kin san irin hasken da nake san ki bani? "A hankali ta girgiza kai alamun bata sani ba. "Wato so na ke ki gayamin matsayinki a yanzu. Shin ke 'yar makaranta ce, ko kuwa kin gama? Kuma shin kin taba yin aure ko baki taba ba? Auren dole za'ayi miki ko kuwa wata matsalarce ta saki baro mahaifarki, har kika yo nan? "Kada ki 6oye min komai ina son inga kin kasance mai fadar gaskiya domin in kara gaskata. lamarinki". Shiru tayi abin 29 Lubabah! duniya duk ya ishcta ita ba tambayoyın bane suka rufata, illa tunanin abinda zai kasance, in har wani ya gansu a cikin wannan halin shin in matarshi t-aji, ko iyayenshi suka ji za su yadda da ita kamar farko? Dan kuwa babu tantama dole su fauka itace take yaudararsa, tun da za su ke lura da irin shigar da take yi, su dauka danshi take yi, amma ita a gurinta ba haka bane, dan har yanzu bata fara yin shiga da tsadaddun kayanta ba. "Ka gane ko zan baka & isa, amma a gurguje. Dan a gaskiya abinda ka yi a yanzun bai dace ba kuma haka zan iya zartar da hukuncin zarge-zarge a zuciyar al'umma”. "Kada ki damu in sha Allahu babu abinda zai faru amma ina sauraranki". To makaranta dai hakika na gamata tuni, tun a shekarar 2000, wanda a yanzu na ke san ci gaba da karatuna maganar aure kuwa a da nayishi,a mma yanzu bani dashi ban kuma baro gidan mu ba sai da na tababtar da cikar iddata, dan haka bani da aure. Kada ka zargi cewa auren dole aka yi min ko kusa ba haka bane, aure ne na soyayya irin wacce nake kyautata zaton ko abirmin Indiya iyakarta ke nan. Sai dai daga karshe an shiga taskun namiji, wanda ya haifar min danasani daga baya. Idanta ya cika da kwalla hakika bata san abinda zai tunasar da ita wannan- Al'amari, wanda takan zurfafa wajen tunanin laifin waye? Tsakanin ita da mijin da suka rabu. "Kai amma kina bani mamaki, wai wanne matsi kika shigane a rayuwa wanda da zarar an tuno miki da maganar kike kuka ko kuwa har yanzu son mijinki ne a ranki?" Ko kusa ba haka bane ni yanzu sam baya gabana, dan wallahi badan kada in cika baki ba da sai in ce ni yanzu namiji baya gabana, tace karatu da nake san yi a yanzu to dan shi so ba ka sanin sanda yake shiga kamar yadda baka sanin yadda yake fita dan hakika so SHU'UMI NE, ya fi karfin duk wani mai karfi ya fi kowa shu'umanci, duk shu'umancinka. Kin san kuwa tunda na kyalla ido na ganki sai yau na ji san yin zuciya ta? Saboda kin min shimfidar da zata bani ikon shimfida jigon al'amurana cikin dadin rai da kwanciyar hankali gami da tunanin cin nasara cikin sauki. Zan yi kokarin ganin na furta miki manufata da zarar na dawo daga Abuja in sha Allah. 30 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... kuma da ganinta kaga shagwababbiya, bawai shagwaba irin ta sakarkarun 'ya'ya ba. A'a shagwaba ce mai tafe da hankali, da kuma tunani irin wacce ya ke so. Kamar daga sama taji, sanyayyiyar muryar da babu tantama maketa aka yi dan kawai a burge wanda akewa maganar. An ce, "Humaira shin kuwa kin taba zagaya .garin nan". Wannan magana ba karamin rudata tayi ba, dan hakika in banda mutum daya da ya iya kiran sunan nata, har yaja hankalin mai sauraro to saifa yau da yaya Fahad ya ambata ita kanta muryarta canjawa tayi, yayin da ta dauki rawa gaba daya tace, "a'a mun dai shirya ni da Shafa sai washegarin suna sanan hankalin kowa ya kwanta. "Ko? to mai zai hana yau in fara zagawa da ke, tunda jibin nan zan koma Abuja yayin da ya taka birki ya tsaya cak yace Humaira na tabbatarwa kaina hakika na yi ganganci babba akan shiga tarkon da bangama tantance kalar saba. Amma a wannan dan gajeren lokacin ina son ki bani wani haske,da zai zamo hasken duba zuciyata kada ta makance gaba daya ya zamto ta Afka kwatamin da za'a kasa janyota ina fata dai kin fahimci abinda nake nufi? Yayin da ya juyo ya kalleta ya yi murmushi, ita kuwa gabanta ya kama dukan uku-uku. Kamanta daukar leman ne yaya, kada Anti Khadija ta yi t ajiranka, ko kana ganin babu damuwa?" "A gaskiya babu wata damuwa, dan kuwa zahirin magana babuw ani lemo da zamu karbo, kawai na zaku inga mun kebe ne, dan a yaune, nake da damar yin hakan tunda yau gidan ya cika da jama'a kowa na kaiwa da komowa ba za a lura da hakan ba, kin ga kuma gobe bazan sami lokaci ba, tun da ba zan sami lokacin kaina ba, ina faman shirye-shiryen tafiya. Ina fata kin fahimta. Dan bana san kowa yasan abinda ake ciki sai in naga yiwuwar abin. "Kin san irin hasken da nake san ki bani? "A hankali ta girgiza kai alamun bata sani ba. "Wato so na ke ki gayamin matsayinki a yanzu. Shin ke 'yar makaranta ce, ko kuwa kin gama? Kuma shin kin taba yin aure ko baki taba ba? Auren dole za'ayi miki ko kuwa wata matsalarce ta saki baro mahaifarki, har kika yo nan? "Kada ki boye min komai ina son inga kin kasance mai fadar gaskiya domin in kara gaskata lamarinki". Shiru tayi abin 29 Lubabah! duniya duk ya isheta ita ba tambayoyin bane suka rudata, illa tunanin abinda zai kasance, in har wani ya gansu a cikin wannan halin shin in matarshi taji, ko iyayenshi suka ji za su yadda da ita kamar farko? Dan kuwa babu tantama, dole su dauka itace take yaudararsa, tun da za su ke lura da irin shigar da take yi, su dauka danshi take yi, amma ita a gurinta ba haka bane, dan har yanzu bata fara yin shiga da tsadaddun kayanta ba. "Ka gane ko zan baka & nsa, amma a gurguje. Dan a gaskiya abinda ka yi a yanzun bai dace ba kuma haka zan iya zartar da hukuncin zarge-zarge a zuciyar al'umma". "Kada ki damu in sha Allahu babu abinda zai faru amma ina sauraranki". To makaranta dai hakika na gamata tuni, tun a shekarar 2000, wanda aa yanzu na ke san ci gaba da karatuna maganar aure kuwa a da nayishi,a mma yanzu bani dashi ban kuma baro gidan mu ba sai da na tababtar da cikar iddata, dan haka bani da aure. Kada ka zargi cewa auren dole aka yi min ko kusa ba haka bane, aure ne na soyayya irin wacce nake kyautata zaton ko abirnin Indiya iyakarta ke nan. Sai dai daga karshe an shiga taskun namiji, wanda ya haifar min danasani daga baya. Idanta ya cika da kwalla hakika bata san abinda zai tunasar da ita wannan Al'amari, wanda takan zurfafa wajen tunanin laifın waye? Tsakanin ita da mijin da suka rabu. "Kai amma kina bani mamaki, wai wanne matsi kika shigane a rayuwa wanda da zarar an tuno miki da maganar kike kuka ko kuwa har yanzu son mijinki ne a ranki?" Ko kusa ba haka bane ni yanzu sam baya gabana, dan wallahi badan kada in cika baki ba da sai in ce ni yanzu namiji baya gabana, tace karatu da nake san yi a yanzu to dan shi so ba ka sanin sanda yake shiga kamar yadda baka sanin yadda yake fita dan hakika so SHU'UMI NE, ya fi karfin duk wani mai karfi ya fi kowa shu'umanci, duk shu'umancinka. Kin sàn kuwa tunda na kyalla ido na ganki sai yau na ji san yin zuciya ta? Saboda kin min shimfidar da zata bani ikon shimfida jigon al'amurana cikin dadin rai da kwanciyar hankali gami da tunanin cin nasara cikin sauki. Zan yi kokarin ganin na furta miki manufata da zarar na dawo daga Abuja in sha Allah. 30 Duk Wanda Ya ce Namijı Uba Ne..... Duk da cewar nasan kin gane manuſata, Jo amma zan barki a haka, kan in dawo ki tattara tunaninki guri daya, ta yadda ina fada miki manufata zaki gaggauta sanar dani manufar taki zuciyar. Kuma ki ci gaba da rike Alkawarin da kika yimin na cewa ni zaki fara sanarwa labarinki, ki kuma dau alkawarin babu abin da za ki boyemin, shima da zarar na dawo kwana faya zan baki ki tattara labarinki, ki kuma tuno wanda kika manta. Dana kiraki a washegari ki fara bani labarin ina fata kin fahimta. Ki rage yawan kwalliya gaskiya. Dan kuwa ni mutum ne mai tsananin kishi, kada ni na tafis hirin kawowa zuciyarki yaki in kwaceta ta zama ‘yar gidana a matsayin tawa galimar yakin, in zo in tarar har wasu sun rigani. Saboda na san akwai irin mu da dama marasa hakuri, sai dai duk cikinsu babu kamata. Yayin da yake kokarint ada mota ya ja suka tafi. 31 Lubabah! T Y ana tsayar da motarsa ta yi sauri ta fita kafin mutane su farga, duk da cewar ya dan tsayar da motar a nesa dashi. Tun kan su rabu ya ga ya mata abinda zata fadawa Shafa'atu da zarart a tambayeta, dalilin futarsu da shi. Ya yi sauri ya ja motarsa ya bace daga gurin. Tana shiga tayi karo da Shafa'atu, nan da nan ta kama hannunta suka yi waje, sai da ta jata da dan nisa, sanant ace da ita "Ke kuwa dan Allah mai ya kaiki fita da Yaya Fahad? Ni sai bayan na fito daga wanka naji shiru babu duriyarki har na gama shiryawa ina fitowa tsakar gida na shiga tambayar wa ya ganki sai karaf wani yaro ya tari numfashina yace, ai ya ganku kun fita ke da yaya. Ashe karaf a kunnan wata 'yar uwar Khadija, shine taje ta gaya mata. Nan fa ta shiga zazzaga bala'i sai da na mata karyar cewar kin bar sallahu a gun wata cewa Malam ne ya aiko mazamaza kije don an zo nemanki daga Kano. Shi ne ya yan ya kaiki, ina kuka je ne?" "Ya salam kinga irin ta ko? wallahi sai da na nuna rashin amincewata ya matsamin wai wani ne Abdul Kadir yayan Fatiman nan da muka je gidansu, lokacin da Hajiya ta cike mu" Na ji dai na gane me ya faru kuma? "Wai aikowa ya yi yana sona shine yayan yace lallai sai ya kaini ya hadamu wai abokin sa ne, kada kuma in kunya tashi. To amma ni sam baya cikin tsarin mazan da nake muradi, dan da ganin shi zai yi san mata". "Saboda me kika ce haka? Amma fa gaskiya koni naga rashin dacewarku to ni dai kyanta ki koma gida ki hakura da sunan don kada tace karya na ke zar-hadaku da yaro, ya rakaki don kada kiyi batan kai ni ma gobe zan dawo da dadare, sai in taho miki da kayanki". Nan dai ta hadata da wani yaron suka tafi, ita kuma ta koma ciki. Yarinye kanwar Babar Khadijar sun sata a kuryar daki sai zugata suke yi, akan kada ta saki ta yadda ta zauna a gobegoban nan in za su tafi ta dage su tafi tare, tun da tace jibi zai koma Abuja. Yarinye tace, har yaushe za ki yadda ki zauna ai gara ki koma can gaban iyayenki an fi kula da ke kuma a sake miki 32 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... saban shiri kan ki dawo yanzu idan kika zauna me yc amfanin zaman, tun da shima bayanan. Dubara za ki masa kice, in ya dawo kya dawo tun da ba a nan kusa ya ke dawowa ba sai kiyi kokarin kwakwalar wasu kudin masu dan kauri ki hada dana taron sunanki. A shiryaki sosai, a kuma yi miki na kariya, а kara kama miki shi sosai a hannunki. Yadda kowannan ya zura miki ido, ana ta miki surutun baku dace ba kin ga in kika yis akwa-sakwa an rabaku dashi, kuma wallahis ai kin saki kudi. Don na lura mijin nan naki mutum ne mai taurin

Chapter 3 of 8