Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 8
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels WANDAYACE NAMIUI URA NENA Lubabãh (Mrs Ado Dauda Bichi) Duk Wanda Ya ce Namljl Uba No..... DUK WANDA YA CE NAMIJI UBA NE....... U NA LUBABATU YA'U BABURA (Mrs. Ado Dauda Bichi) Lubabah! GODIYA GA: OOK Maigida Uban "y"yana Ado Dauda Bichi Ina mai taya maigidana murar samun karin lyali d ayayi a cikin watan May 24 /2003 Awah ya bashi ikon rikemu bísa adalci Ameen. 2 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... ayi lamo jikin wata katuwar bishiyar cediya da akasarın T jama'a ke zama a gindinta domin samun irin ni'imar da Allah ya bata ta sanyaya karkashinta a lokacin da rana ta take. lannunta dafe da kanta, saboda tsananin sara matan da yake yi, sakamakon matsananciyar yinwar da take addabarta. Ta saki sanyayyiyar ajiyar zuciya yayin da cikinta ya kulle tamau sa'i daya kuma ya ware lare da sakin wani rugugi tamkar wacce Hadari ya tasowa a ciki. T'a dubi matsananciyar ranar da ta take kai kace ba lokacinnina ba, amma hakan bai hana mutane kai kawo a cikin ranar ba. Zuwa can ranar ta lumshe tamkar ba'a haliccetaba, wanda hakan ya yi nasaba da yadda ga ji mare ya ke kaikawo a sararin samaniya. Ta daga kai ta kalli sararin samaniya, hakika wannan kawai ya ishi mummuni ishara ya shiga taitayinsa, cikin ta yaci gaba da ruri, domin yi mata tuni da har yanzu fa bai hakura ba yana kuma jiran hakkinsa. Ta yi lamo tana tunanin tun jiya da safe rabonta da cin abinci wato kafin addababben rikicin ya tashi tunda ta baro garin Kano, bata yi tunanin ta kai wan bu bakinta ba sai a yanzu matsalar guda daya ce ba ta san kowa a garin ba, asalima bata san garinba, kawai dai ta zo garin ne saboda yadda taji ana fadar karamcin yan garin da yadda ake shinfida komai bisa dokokin Ubangiji dan kafa shari'a da aka yi a garin wato garin Zamfara. To amma me tun da ta zauna, a gurin babu wanda ya kalleta balle yasan halin da take ciki, ta dubi katuwar jakar dake gabanta, ta shiga tunanin in da ya dace ta dosa, can ta hangow ata yarinya, dauke da fanteka a kanta, tasha Uban hijabi, kallo daya zaka mata kasan mai tallar abinci ce, a inda labari ya sha banban da tunaninta, dan bata taba zatan zata ci karo da yarinyar da take sai da abci ba, dan hakama bata yi tunanin neman abincin ba ta zaunaa zubawa sarautar Allah ido. 'T'un a garin Kano su ke jin wai-wai din cewa an hana talla a garin Zamfara, wanda nan take ta gane cewa jita-jita ce irin na mutane, shi ya sa bashi da kyau yin amlani da jita-jita. Ta dan daga murya ta kwalwa yarinyar kira,da farko bata juyo ba sai da ta sake cewa ke mai tallar nan, nan da nan ta juyo, yayin da kai (saye t anulo in da take. Ta lambayeta mai take sayarwa? 3 Lubabah! Yarinyar tace shinkafn dn wake. Nan da nan cikinta yaci gaha da ruri, nan take tace, ta zubo mata yayin da sa'i dayn ta tuno da cewa, abin da ta tsana ke nan a rayuwarta. T'a tuno da daular da take ciki, amna tsananin bakin ciki ya sata ta tsamo kafarta daga cikin danginta, ta baro gatanta, ta nufo nan in da bata da kowa kwala ta ciko mata a ido, amma da la tuna Allah shine gatanta, sai ta dan ji sa ida a ranta, yarinyar tacc", na nawa za a zubo miki" Nan da nan ta yi firgigit tace "ubomin na naira hamsin”. Tana gama ci tayi godiya ga Ubangijinta, ta biyata kudinta yayin da ta shiga tunanin gurin kwana kuma, dan lokaci sai kara tafiya ya ke yi kuma hakika ba mutuncin ta bane, ta kwana a titi kofar tasha. Nan take wata dabara ta fado mata. Tad ubi yarinyar tace, "Ke dan Allah in tambayeki mana?" Yarinyar tace "Allah yasa na sani" "Shin ina ne gidan Limamin garin nan? "To ai akwai limaman da yawa, wanne daga ciki?" "Limamin masallacin juma'a." "Baiwar Allah ai masallacin Juma'ar ma ba daya bane a garin shin ke ba'a gaya miki sunan Limamin ba? halama ke bakuwa ce? "To, hakika ni bakuwace, ba a kuma gaya min limamin aka yi ba, nice dai nake neman gidan, amma ai akwai babban masallacin Juma'ar ko? to gidan Limamin, babban masallacin nake nema". "Kai kai kinsan Unguwar?" "a'a wallahi ban sani ba ke ni in banda sunan garin babu in da na sani". "Tur kashi ai unguwar tana da fan nisa daga nan da kin san Unguwarma da na miki kwatance". Tayi shiru tana dan tunani, yayin da ta hango wani dan matashin yaro yana ta sauri ta kwala masa kira tace, "Rabe! Rabe!!" yaron ya juyo ya nufo inda take ta kalleta tace, "yauwa ga dan unguwar nan basu da nisa ma da gidan bari in ji in gida za shi sai ku tafi tare ya raka ki! Tace, "To" yana zuwa yarinyar ta masa bayani yace E gidan zai tafi, nan takc ta zaro Naira dari ta bawa yarinyar, yarinyar ta dauko canjin Hamsin ta bata tace, a'a ta barshi, tayi mata godiya yarinyar ma tace itama ta gode. 'T'a kalli yaron yayin da suke cikin tafiya yana rike da jakarta,t ace, "kana shiga cikin gidan ne?" yayi murmushi yace 4 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... "Shiga kai, ai nima da abokaina a gidan". Ta ce "to dan Allah ko mun je gurin uwargidan zaka kaini yace "to". T'a dubi yaron tana masa godiya gamida bashi kudi Naira dari, yayin da suka zo kofar gidan. Suna shiga suka yi sallama a gidan kasancewar babban gidane, kai tsaye sai ya doshi sashin uwar gidan da ita, suna shiga suka yi sallama, suka shiga yaron ya shiga har cikin faki ya sanar da matar, yace "Hajiya kin yi bakuwa tace, "Dag aina Rabe?" "Wallahi nima ban sani ba, ni dai tace in rako ta". "To ai sai ka shigoda ita". Tana zaune a gefen gadanta fameka da yasha shimfida da kilishi, ta manyanta sosai. Ta nuna wa Rabe tabarma ya dauko ya shimfida mata ta zauna yayin da ta kara yi masa godiya, shi kuma ya ficewarsa cike da murnar kyautar naira darin da ya samu yana fita ta durkusa har kasa ta gaida ita. Hajiya ta kalleta sosai taga babu alamun tuna in da ta santa, ta kwalawa Shafa'atu kira daya daga cikin 'yan matan 'ya'yanta tace da ita taje ta kawowa bakuwa ruwa. Ta je ta kawo mata ruwa mai san yi sosai,t ana ajjewa ta dauka ta kama sha, wanda hakan ya nuna musu lallai tana cike da matsanancin Kishi. Tana ajje kolin ruwan ta dubi Shafa'atu ta yi murmushi tace ta gode Shafa'atu tace "La babu komai wallahi Baiwar Allah daga ina? dan mu duk bamu gane ki ba. 'T'a yi murmushit ace, "lakika ni baku sanni ba, kamar yadda nima ban san kuba. To amma ni dai sunana Humaira, kuma daga garin kano nake Asalima ban san garin ba yau na fara zuwansa. Alal hakika wata babbar matsalace ta tilastamin barin gidanmu, kasancewar, bani da niyyar shiga duniya, saboda ni macece mai tsananin kishin kai na kamar yadda nake da kishin addinina. 'Tun lokacin da na fito daga gidanmu, da sanyin safiya na shiga tunanin inda ya dace in dosa, sai Allah ya bani ikon tuno da wannan gari na Zamfara, dan nasan gari ne da ba a shaidanci a cikinsa sakamakon kafuwar shari`ar musulunci. Na jima da zuwa garin ina tunanin inda zan dosa, to shine daga karshe na tunaso da nan nag ababu in da ya dace in dosa face gidan limamin garin. dan na san guri ne da ba cuta kuma babuc 5 Lubabah! marwa, da yarom ya kaworи sai nace da shn ya kawonn guri trwr gda dan naga ke ya dace in пет T dubs Ilarya tce," lajiya wannan shine dalilinа пa wa garin nan. lajiya ta dubcta da kyau, hakika babu alamu karya a maganarta, kamar yzdda babu alamun ha'inci a kway dota. Tace da ita to shin yarinya e kuwa meye dalilinki na barin gidanku, unguwarku, jahark kallo daya za a miki, 2aan babu wahala a tare da ke kuma daga ganinki anga 'yar manyan mutane domin shigarki kadai za a gani asan daga babben gidz kika fino, wanda na tabbata ba wahala bace ta frio dake, sai dai kot sananin jin dadi, dan ko shine ya miki yawa, har kike da sha'awar fitowa yawan bude ido. Ta sinkuyar da kanta kasa, yayin da idanunta suka cicciko da kwalla, Hajiya ta dubeta tace "To kinga kada kiyi kuka, hakika na gode miki da kika zama mace mai tunani, da bakiyi tunanin shiga duniya shashanci ba, hakika shi da na kowane, kuma a bisa dukkan alamu, tambayar da na miki, ta nemi ta saki cikin wani yanayi na daban. Ke Shafa'atu dauki jakarta ku taf dakinki da ita in ta kwana hiyu sannan ta sami nutsuwa maji labarin nata, ina ganin in ta sake sosai tafi amincewa ta bude mana cikinta sosai. Idan Malam ya shigo na sanar da shi, Allah ya bamu ikon rikon ki domin ke kamar mana ce, Allah ya kawo mana ke tunda shi ya baki ikon zuwa nan sai dai dan Allah kema ki rike mutuncinki, ki kuma riki amana, ki kuma zama mace ta gari ko tashi kuje, ki sa ta tayi wanka, ta kwanta ta huta" "T'ashi mu tafi", in ji Shafa'atu, yayin da suka nufi dakin Shala'atu. Suna zuwa ta shiga tayi wanka, ta fito ta sauya kaya gami da ramuwar sallolinta, sanan suka shiga hira tamkar sun dade da sanin juna. Hakika, jinin sune ya hadu, in banda haka Shafa'atu bata fiye sakewa da mutumin da bata san shi ba. 6 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... a daddare Humaira tana kwance bisa katifar da aka D bata, dan ta kwanta, sai ta shiga tunani al'amuran da suka faru a kanta, ta bude jakarta, ta dauko hotunanta tana duddubawa, wasu sababbin hawaye suka kwaranyo mata, an ya kuwa zata kara amincewa da wani da Namiji a rayuwarta, duk tunanin da take gami da damuwar da ta shiga Shafa'atu na lura da ita, amma sai tayi mata shiru dan kada ta fiye damunta. Ta kuma rabu da ita ne dan kada taga ta fiye nacin tambaya tun da Hajiya tace a rabu da ita ha rsait a saki jikinta tukunna dan haka sai ta juya ta shiga shara baccinta abinta. Da Humaira taga dare ya tsala sosai gashi tunani na neman ya hanata sakat, dan haka sai ta tashi ta yi alwallah ta zo tayi sallah ta shiga addu'o'in Allah ya taimaketa ya kuma sa wannan tahowa da tayi ya zamto mafi alheri a gareta. Ta dauki Alkur'ani mai girma ta karanta, sai wajan karfe uku na dare sannan ta kwanta. Da gari ya waye, cikin ikon Allah bà ta wani makara sosai ba, shida da rabit a tashi daga bacci tayi sallarta gami da nafilfilunta, ta dora da addu'o'inta kamar yadda ta saba. Shirushiru Shafa'atu bata tashi ba, ganin cewa zata makara sosai ya sa ta ta tasheta daga bacci. Shafa'atu ta yi murmushi tace, "Ai bana sallah shi yasa ki ka ga ban tashi ba. Amma ai da asuba ake tashinmu sallah, nima da Hajiya bata tasheni ba dan tasan bana yi ne shi yasa, ke ma abinda yasa bata tashe ki ba tana tunanin ko kina baçcin gajiya ne. Da gari ya washe sosai, Shafa'atu tace da Humaira ta tashi suje su gaida Hajiya tace "to lokacin da ta tashi sai da ta adana hotunanta dan suna karkashin filonta da su ta kwana. Da suka shiga sun sami Hajiya zaune, tana jan carbi. Gaba dayansu suka durkusa gabanta suna jiran suga ta idar da addu'o'inta. A hankali ta dago kai ta kallesu, nan take idanta ya ciko da kwalla, nan take Gaban Humaira ya fadi, shin me ya haddasawa Hajiya kuka, ko ganinta ne, ya haifar da tashin. hankalinta, in kuwa haka ne ya zaman zai kasance. 7 Lubabah! Da dago kanta sai ta kalli, Shafa'atu sannan ta juyo da kanta ta kalli Ilumaira, ta sake sunkuyar da kanta, ganin haka sai suka shiga gai da ita, baki daya tamkar sun shirya. T'ace da Shafa'atu. "Shafa (dan haka suke kiranta a gidan) kin san kuwa yau ganin da na muku tare ya tuno min da Sakinatu, Allah ya jikanta, ya kuma gafarta mata". Nan dai suka ce amin. Hajiya ta yi musu nasiha, tace, "Shafa'atu abinda nake so da ke shine dan Allah ku hada kanku ki kuma jata a jiki, ta yadda zata saki jikinta, ki kuma yi kokarin gaggauta sanar da ni a duk lokacin da. kika ga za'a shigar mata hakkinta kada kuma in ga kuna nuna mata bambanci yanzu in kun shirya ina so ki shiga da ita daki daki su gaisa da mutan gidan. Da fatan zaku hada kanku sosai, Allah ya rabaku da mahassada ke kuma Shafa'atu, ka da ki isheta da yawan tambaya, ki batta dan kanta ta sanar damu kin san ko a musulunci bincike bashi da kyau in an jima kadan Babanku zai dawo daga masallaci, in ya dawo na turo Muhsin ya zo ya kiraku kuje ku gai dashi, tun jiya na gama yi masa bayani. Da zarar kunyi wanka kuma sai ku shirya kuje Asibiti ku dubo Khadija dan Fahad ya zo min jiya da daddare a gigice cewa an kaita asibiti to amma ina jin haihuwace, Allah dai ya sauke ta lafiya". Gaba daya suka ce Amin. Da suka koma dakine Humaira take tambayar Shafa'atu da cewa, "Shin wace ce, Sakinatun da na ji Hajiya na magana a kanta?" Tayi dan murmushi tace, wallahi yayatace, ita nake bi, ta rasu ne tun shekara biyu da suka wuce". Humaira tace, "aiyaa.., Allah ya jikanta to kuma waye Fahad din? shima dan uwanku ne?" "Uhm wallahi shine babban yayanmu, amma a 'yan (fakinmu, kin san Hajiya ba ita bacc matar babanmu ta farko ba, ita tuni ta rasu kuma Khadijar da zamu dubowa matar shi ce, haihuwar farko za ta yi dan bai yi aure da wuri ba, sai da ya yi karatu sosai, dan duk yawanci kannensa sun yi aure duk sun hayayyafa". To Allah ya sauke ta lafiya". "Dan Allah in tambayeku man", Humaira ta yi murmushi tace, "Allah yasa na sani". "Ko da yake Hajiya ta gargadeni da kada in fiye tambayarki, to amma a hotunanki ne na hango wata dazu kamar na santa, shine nake son in gani ko na santan?" 'Tа dauko hotunan ta bata, sai da ta gama dubawa sai tace la ba ita 8 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... bace ashe кати се. Dama watace kawata yar makarantarmu, kuma 'yar garin Kano ce, sunanta Saliya" "Ayya, ba ita bace" Da suka gama cin abincin suka tashi suka shiga cikin gidan kusufa-kusuľa suka gaidasu, a hankali Shafa'atu na yi musu bayani na Humaira, wani abin sha'awa nan da nan yara suka kama murna, kuma hakika ta sami karfuwa, a gurin yan gidan ma. Suna dawowa Shafa'atu tace da Ilumaira ta shiga wankan, in ta fito itama sai ta shiga lumaira tace, to, yayin data cire kayanta ta shiga tana cikin wankan ne Hajiya ta leko ta kece da Shafa'atu su hanzarta su gama shiryawa, dan yanzun nan Fahad ya zo yake sanar da ita Khadijan ta haifi 'yarta mace, saboda haka ya tafi ya fada a gidan su Khadijan daga nan zai dawo su tafi tare, saboda za su biya kasuwa su yo mata siyayya, taci gaba da cewa, in banda shiririta ma irin ta Fahad daga shi har Khadijan an taba tafiya asibiti ko wandon baby babu, kai Allah ya kyauta ku yis auri ku shirya don Allah kada ya dawo yayi ta jiranku, har jama'a su fara zuwa, suna ganin jaririya ko wando babu". To Hajiya. Dama Humairar ma ta shiga wanka, kasancewar duk abin da suke yi Humaira na jinsu, sai ta hanzarta fitowa daga wankan cikin sauri ita ma Shafa'atun ta shiga wankan. Da Humaira ta gama shafa mai sai ta cada kwalliya ta bude jakarta ta dauko wani farin boyal irin tsadajjen wanda ya dauko hadaddan dinkin da ka rantse da fatarta aka halicceshi, ta dauko sarkarta kirar dubai yar zare ta saka, ta saka awarwarayenta, gami da zobuna, nan da nan ta ſauki sheki da kyalli. Dama ta zubo kayanta na gani na fada kuma ta taho da sarkokinta, gami da wadatattun kudin da a kalla sun doshi dubu Ilamsin kasancewar ta fito ne, bisa larurar yadda al'amura za su zo mata, kasancewar yadda duniyar take sai gashi cikin ikon Allah Allah ya hadata da iyayen goyo na gari. Ta dauki wani hadadden turare mai suna Mukhlal Al-Habib da ya ke da sanyayyan kamshi. Da fitowar Shafa'atu daga wanka, suna hada ido da lumaira, sai tayi wani sororo, tana kallonta cike da matsanancin mamaki. lumaira ta yi murmushi tace" ya dai malama Shafa'atu, kina ji lajiya na cewa muyi sauri mu shirya 9 Lubabah! mu lito ke kuma kin tsaya kina kallona sai kace ganin farko". T'a yi murmushi tace "ai ganin farkonne, kinga kuwa hadewar da kika yi sai kace wata 'yar tsana shin kanawa makancewa suka yi,da suka baroki ki ka tsallako daga can ki ka yo nan in sha Allahu 'yan Zamfara za su ci karo da kaza a bola, an dai сe ba'a dafa kaza a yar to fa mutan Kano sunda fa ta kuma da hu sun yadda a bolar kuma mutan Zamfara sun tsinta. Dan dashi". "Ke dai da urutu kike, dan Allah ki zo ki shirya mu tafi kada yaya Fahau ya zo bamu shirya ba, kinga ba zai ji dadi ba" "Uhm kin san kuwa yaya Fahad da fadan tsiya, yayin da ta shiga shiri cikin sauri, tana cikin saka kaya Zainab wata karamar kanwarsu ta shigo a guje tace, Yaya Shafa'atu wai ki yi sauri ki fito in ji Yaya Fahad yana kofar gida yana jiranku". Shafa'atu tace, bai shigo ba ne?" "E bai shigo ba ca ya yi ku yi sauri ku fito. Da gama saka kayanta suka yi sauri suka fito yana zaune a gaban mota, yana kallon mai shiga da mai fita, daga an jima ya duba agogo tsakiya biyo baya. Tun da suka fito daga gidan ya zubowa Humaira ido, gaba faya ta tafi da hankalinsa gami da tunanin shi, hakika duk inda ake neman hadaddiyar mace ta hadu. Ba dai wannan bace yarinyar da Hajiya take gaya masa. Tashi daya ya ji sonta ya doko kahon zucinsa, to amma me ya zai yi ya jawo ra'ayinta, ya, kuma za a yi mahaifansa su yadda ya kara aure, bayan aurensa na farko ko shekara bai yi ba. Ya saki murmushi yayin da wata zuciyar tace dashi kai in banda abinka daga ganin sarkinf awa sai miya tayi zaki. Da suka karaso ne suka tsai dashi a duniyar tunani a hankali Shafa'atut ace dashi" Yaya gamu" ya dago kai ya kalleta, yayin da ya kara duban Ilumaira ya yi murmushi mai gamsarwa, yace, Uhm bisimilla, gaba fayansu suka bude bayan mota suka shiga kai tsaye kasuwar ya nufa dasu, lokacin da suka isa kasuwar ne ya kece da Shafa'atu "Ke Shafa'atu shin dame-dame ya dace a fara sayowa yanzu?" Tace "Yaya to aini ban san abinda kuka tanadaba" 'Kinga babu abinda muka saya, kawai dai ga dubu goma kije ki siyo abinda ya dace tace to. Da ta fito ne ta ce da Humaira ta fito mana su shiga kasuwar ya dubi Shafa'atu yace mai makon ki shiga kiyis auri ki fito yanzu in kuka shiga tare ai ba wani sauri zaku yi ba, 10 Duk Wanda Ya ce Namiji Uba Ne...... laliyar mata, kuna talc kuna hira." "To yaya ya zan yi da kwaso kayan, kuma ai nasan lumaira zata lini iya zaben dan Allah ki fito mu shiga" "Shin da zaki ce zata liki sanin gurinda zaku zabo ina ta sani, to yaya ba gani ba. Da Humaira taga haka sai kawai ta fito ta bi ta a baya ba tare da tace da su kalaba ita kanta abin faure mata kai ya yi ta rasa dalilin da yasa tun da suka hada ido da Fahad ta ji jikinta yayi san yi shin me ya ke shirin faruwa ne. Da suna tafiya ne Shafa'atu take cewa" Lallai Humaira na lura dake kina bala'in tsoron yaya Fahad ko kuwa rashin sabo ne? ko dan kin ji nace dake yana da fada, duk fadanshi ai ba zai miki ba" "Uhm ke kuwa tunda bana san abin da yake soba ban kuma san wanda baya so ba, ba dole in kiyaye ba kin san kuwa ni a rayuwata na tsani fada, dan haka nake kokarin kaucewa duk wata hanya da zata zamto nayi abında ba daidai ba balle a yimin... Dan wallahi Shafa'atu da ayi min fada gara a kamoni ayimin shegen duka". "Da nasan haka ne ai da nace, kin yi laifi in ga ya za ki yi, yayin ta tana fada tana dariya llumaira tayi murmushi tace, ai da sai in balle kofar motar in fado kowa ya huta", Gaba daya suka sa dariya Shafa'atu tace, "Ina fa hutu a nan bayan banci kudin ki ba, aini watan damfarar 'yan %amfara ya zo duk wanda ya gani ya kyasa to kamun kafa dani sai da dubu goma (10,000) nan ma suka sa dariya suka tafa sun siyo kayan jarirai na gani na fada gami da sauran kananan abubuwa na amfanin kusa kamar su bulun boti da sauransu. "Da asibitocin Kano ne da sai sun yi fada in suka ga bulunboti (Fieder) a cikin kayan mai jegow ai su adole a dai na bawa jariri ruwa",", cewar Humaira Shafa'atu tace, "muma a nan wani lokacin sukan hanawa". "Ke rabu dasu makaryatan banza yanzu da zarar an sakankance za ki ji sun kuma ce sun yo bincike ruwa yana da matudar muhimmanci a jikin dan adam ya suka yi akan madara ma" "Rabu da su ai dama duk Karyar banza ce ya za a yi dama ace ruwa bashi da muhimmanci a jikin fan Adam, ai daga jima kasan karya ne da suke cewa akwai ruwa a nono, ai kuma akwai maiko a cikinshi wanda yasha maiko kuwa ai ya bukaci ruwa. 11 Lubabah! Da isowarsu, suka tarar da shi ya kifa kansa a jikin sitiyari yana lunani nan ma Shafa'atu tayi masa salama ya yi firgigit ya tashi daganan suka shishshiga mota suka tafi, yacc da Shala'atu. "Safa dame-dame kuka sayo ne?" Yaya mun sissiyo kayą masu kyau wallahi, ai Humaira 1 aiya zabe sosai, to dama zaki hada kanki da 'yar Kano ne, ai su Kanawa komai na su daban yake, bakiji ana kiranta jalla babbar Hausa ba yaro ko da me ka zo an fika sai dai ni a iya sanina ban san Bakano da kin gaida mutane ba, ko ba daga Kano naji Hajiya tace ta zo ba?" Da Shafa'atu taji yaya na fadar haka da kuma yadda taga yana magana yana dubanta sai kawai ta yanke da al'amnarin yayanta nan take ta aiyana a ranta lallai ya kyasa, kuma hakika wanan itace ajinshi, dan kam sam basu dace da juna ba shi da Khadija, dan lokacin da ya dawo ma bai yi niyyar yin aure nan kusa ba tashi daya Allah ya hadasu da Khadijan, a asibiti shi ne ya ji yana

Chapter 1 of 8