Reading DUNIYA TA COMPLETE BOOK 2 COMPLETE by Asma Baffa Chapter 39 | TKNovels


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ce mata,don haka ta juya kwanciyarta tana bawa amna baya sannan ta amsa mata da"

"""Bacci nakeji amna please"". Qaramin murmushi ya subucewa amnan"

"""Ni na sani.....hamma na bazai qyaleki ba. hamma na ba gama garin maza bane,saikinso hamma kamar"

"ba gobe. sai kinso hamma sama da komai da kike dashi"" Amma a fili sai tace"

"""Ayi bacci me dadi tare da mafarkin hamma na"" Tana jinta amma bata ce komai ba,tsoro takeyi kada ta"

fadi abinda zai sanya a gane komai tattare da ita.

"Har suka soma daukan hanya ba wanda yace da kowa komai,sai daga bisani fuad din ya gyara"

zamansa yana tambayar farouq ba tare daya kalleshi ba


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment