sakin baki tayi tana mamakinsu kamar basu ne suke gallaza mata ba, mikewa Inna tayi tana fadin "yaya dauko gyalenki kizo mutafi" "haba Hajiya kar ai haka ki taimaka muma ki tafi damu" Saude tafada tana marairai cewa, jakarta Inna tabude tadauko kudi dayawa ta mika wa ɗan Jummai, caraf ya cafke harda hannunta , itama Saude tana kaima kudin cafka, tuni yaturasu cikin aljihu, bayan Asabe tafuto su Inna sukai masu sallama suka fuce, mota suka shiga suka wuce, gidan gwaggo Larai suka nufa,
tun daga soron gidan suke jiyo doyi da zarni, bayan sun karasa suka ciki suka ganta yashe a tsagar gida kaca kaca da ita, tanata nishi, karasawa sukai kusa da ita, suna toshe hancinsu, magana suka fara mata, ta dago ta kallesu, tuni ta gane fuskokinsu, tafara yunkurin magana, dakyar kake iya gane me take fada, "Habiba kune haka Allah me iko" "mune gwaggo yajikin naki, ba mai kula dake ne" "wannan yarinyar ce yar gidan Sani to ta gudu wai doyi nake" "sannu yanzu ina zamu samu su Sani a kaiki asibiti" "Allah sarki Habiba ku yafe mun dan Allah na tozar taku na cutar daku" "ki manta komai gwaggo mun yafe miki" "ga yar wayacan acan ku daiko kuga ko da caji ku kunna ku kirashi" "Zuhura dauko" mikewa Zuhura tayi tadauko wayar, laluben number sukai, kana suka danna kira, seda suka kira har sau uku, se a na hudun aka dauka ana fadin "kai gwaggo meye kum" "ba gwaggo bace Habiba ce matar Haruna" "Habiba dagaske koda wasa" "kazo yanzu muna cikin gudan gwaggo" "tom gani nan kuwa" daga haka takashe wayar, ba jimawa se gashi ya wado gidan da gudu "Habiba kune kukai arziki haka" yafada yana kallon Inna, "kaga katashi ka samo abun hawa ka kaita asibiti" "ai abun hawa ba wuya duk gasunan kofar gida" kudi Inna taciro himili guda tamika mai tace "kadauke ta ka kaita asibiti zamu dawo mu kara ganin jikin nata a asibitin" "to angama" daga haka yafuce, suma mikewa sukai suna yima gwaggo Larai sallama, suka ce mata zasu dawo su duba jikin nata, godiya ta dunga musu har da kuka, sudai daga haka suka fuce, gidan su Maryam suka nufa kamar yadda Zuhura ta roka, bayan sun isa sukayi parking a kofar gida, kana suka futo suka shiga, Umman Maryam ce kawai tsakar tana wanki, sallama sukai, ta dago kai ta amsa, kam ta kame tana kallon su, kana tace, "Inna Zuhura" amsawa Inna tayi tana karasawa kusa da ita suma hakan sukai, Maryam Umma tashi ga kwala ma kira, amsa wa daga daki, tana futowa, tsayawa tayi tana kallonsu, aikam da gudu ta nufi Zuhura ta rungume ta tana tsalle, "wayyo Zuhura kece" "nice Maryam" "cikata ki dauko musu tabarma su zauna" "to Umma" daga haka tashiga daki ta dauko tabarma ta shimfida musu suka zauna, "kukam ina kuka shiga Innar Zuhura" labari Inna ta basu, sukai mamaki da irin karamcin su Abba da Mamy, "dama haryanzu akwai mutane masu taimako haka" Umman Maryam tafada "wlh kam yanzu yadda duniya ta baci, sedai kawai Allah ya biyasu" Asabe tafada, suka amsa da ameen, "Maryam ya karatu" "Inna munanan munayi har mun kusa gamawa ma" "kice dai tare kuke tafiya da Zuhura" "Amira kin garma dayawa harkin mafi Zuhura" Maryam tafada tana kallon Amira, "am ansa bikin Zuhura fa" kallon Inna sukai su duka, "kwarai kuwa ansa bikinta tana kammala
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 19 Chapter of 19