ni ya ce, ina za ki bayan kin san ina bukatar
ki! To ni bana bukatar. ka, asali ma bana
sonka....dole na diana magana don ture ni ya yi
kan gado na fadi, cikin hanzari ya danne ni akan
gadon ya ce, Dayyiba tun girma da arziki, ki bani
hadin kai na gaji da wulakancin da ki ke min,
hawaye ne sharkaf a fuskata ga tsoro ya baiyana
a tattare da ita, ko kuwa na fara dashi ina son in
ga na tashi daga kan gadon ne, amma wallahi ko
gezau bai yi ba, ni ce da nai ta ba kaina wahala
daga karshe ma hannayena baki daya ya hada ya
danne ya ce kin gane ko bana son in yi miki
dole, saboda ni ina son in yi abu da yardar ki ba
don komai ba sai don ina..." katse shi nayi, na ce
ni ka rabu dani kawai bana son jin wani
bayaninka, ci gaba nayi da son bijirewa, ai shima
tuni ya fara neman cire min riga. Kokowa sosai
muka yi, tuni har ya yaga rigar, ni kam tun ina da
karfin har na soma gajiyawa na fara rokon sa da
naga babu Sarki sai Allah, bai tanka ni ha va сі
gaba da yin abinda yaga dama da jikina, a ranar
na sha wuya sosai don har gara na farko ba a
hayyacina nake ba, amma wannan kam sai dai na
gwammace kidi da karatu, sai da bukatarsa ta
70
Baki Biyu Sameera Mustapha:
biya sannan ya kyale ni, amma a gaskiya ya
dauki lokaci mai tsawo yana abu daya, tun ina
tunanin zai bar ni har na cire rai ina tunanin irin
karfin da Allah ya yi masa, tabbas ko a fili shi
huge ne, gashi da komai babba. A wahalce bacci
ya dauke ni, don mugunta da Asuba ma bai daga
min kafa ba, sai da ya sake. Wannan lokacin
kam dolena na kyale shi, ya luguiguita ni yadda
ransa ke so, da ya kyale ni naga ya shiga bayi ya
yi wanka ya fito yana sallah, da na duba agogo
karfe shida saura, akan dole na mike da kyar na
isa bayi, sai da na gasa jikina sosai, sannan nayi
wanka na fito. Baya dakin na saka jallabiya ta
ina sallah, da na idar na kasa tashi daga inda
nake cinyoyina baki dayansu ciwo suke min, kai
baki daya jikina ma ciwo yake yi, wannan wace
irin rayuwa ce na shiga, ido na ya cika da
kwalla, don tsabar bakin cikin abinda Mas'ud ya
yi min, na lura ya maida ni 'yar karamar yarinya
da bata da ‘yanci ko yasan shekaruna ashirin da
biyar yanzu?
Anya yasan haka yake maltreating dina, sai
kace irin yaran nan ‘yan shekaru sha biyu da ake
wa aure, ni na fara gajiya da irin wannan
rayuwar. Haka na gama tunani da nasan ba zai
fisshe ni ba, na koma kan gado zan kwanta har
yanzu jini bai daina fita ba, ko dai ya ji min ciwo
ne, ina ce in jini ya zuba ranar farko shi kenan?
71
Bakı Biyu
kam
Sameera Mustapha:
Ko da vake nı sam ban ji banbanci da ranar
farkon ba, wannan ma na fi jin jiki don ko ruwa
bana son in sa a gabana, ji nake kamar na saka
barkono ne a wurin, dolc na yaye zanin gadon
naje na wanke, na fito zan kwanta kenan sai
gashi ya shigo, ban dube shi ba na ci gaba da
shirin hawa gadon, don in kwanta muryarsa na ji
a tsakiyar kaina, ba dai kwanciya zaki yi ba? Ban
amsa shi ba, na hau gadon ina gyara bargo da
zan lulluba dashi, ya isa in da nake, ai tuni na
fara addu'ar neman tsari tsakanina dashi, zama
ya yi a gefena ya ce, Smiley ki tasi ki dan sa
wani abu a cikinki, kin san yau fa kin yi aiki
takaicin da ya bani yasa ko motsi ban yi ba, ya
kai hannunsa zai yaye min bargona, dakatar
dashi da na ce ni ka rabu da ni, mugu kawai
azzalumi, kalmar da na fada nima kaina na san
bai dace ba, to amma so nake ya san fa ina jin
haushinsa. Murmushi ya yi kuma fuskarsa a sake
ya ce, nine mugu azalumi? Da me na zalince ki
bayan ko ina aka je ni ne da gaskiya, kece dai
muguwa da ki ke tauye min hakkina, yanzu ma
wani nazo nema gun ki ba ki na da idona duk a
sake suke nan da nan na raina kaina, na
shagwabe fuskata, don Allah kayi hakuri ba zan
sake ba, dariya ya yi wadda iyakacin ta bakinsa,
ya ce ba zan hakura ba, kin san ni namiji ne mai
tsananin lafiya, ina da son kasancewa da mace
72
Baki Biyu Θ Sameera Mustapha:
har dai ke da na san matata ce, tuni idona ya yi
jajir ga shi ya cicciko da kwalla, na marairaice
murya ta ma rawa take yi na ce, wallahi da zafi
kayi hakuri, barin dariyar ya yi ya ce,
matsoraciya ba zan yi maki komai yanzu ba sai
anjima, amma idan ba ki tashi muka ci breakfast
din da na hado ba zan sake, da sauri na yaye
bargon da ke jikina, na sauka daga kan gadon a
hankali, wallahi jikina ciwo yake yi na shiga
uku, magani ya miko min daga cikin dorowar da
ke madubi, gashi ki sha wannan zaki samu
sassauci, na karba na shanye da tea din da ya
hada min.
Cikin bacci naji ana hura min fuskata tare da
kiran sunana, a hankali Mas'ud na gani tsugunne
a gaba na fuskarsa cike da fara'a ya ce ki tashi
haka nan su Amina tuni ta tashi nasan kuma tana
bukatarki, da sauri na mike zaune ina kallon
agogo sha daya da rabi, Innalillahi na fada tare
da mikewa zan bar gadon, har na sa kafa na kasa
zan wuce ya rike min hannuna na dube shi, babu
gaisuwa? Ya yi tambayar cike da jan hankali, ina
kwana? Na fada da sauri don so nake ya kyale ni
in tafi gun Amina. Murmushi ya yi ya matso
fuskarsa daidai tawa ya ce, bana koya miki irin
gaisuwata ba, yana magana yana kokarin kai
bakinsa gun nawa, da sauri na janye nayi gun
kofa zan fita ya ce kin san fa ba mu gaisan ba,
73
Bakı Biyu Sameera Mustapha:
ficewa nayi, nayi kamar ban ji shi ba.
A falo na ga Amina zaune har ta yi wankanta
ta shirya. Na iso gunta ina dariyar rashin
gaskiya, Anty Amina yi hakuri, wallahi bacci ne
ya yi min yawa, kin dai san halin bacci barawo
ne, eh, na sani in don ta ni ce kada ki damu,
tunda na fito, Amir ya gaya min baki jin dadi,
ina fata baby za mu samu? Ta yi maganar cike
da tsokana ta, dariyar da nake yi ta koma ciki na
matsa gab da ita ina tambayar inda mijinta yake,
ya fita tun da safe kin san cos ya zo yi na kwana
biyar, kai ko dai seminar dai, haka ne ya ki ka
sani? Mas'ud ya fada min.
Mun sami kamar minto goma sha biyar muna
hira, kafin Mas'ud ya fito ya yi shiga cikin suit
baki, sosai ya yi kyau duk da he is huge, shape
din jikinsa is very o.k, ya matso inda muke
zaune idonsa a kaina ya ce, Smiley zan yi tafiya
zuwa Thailand gobe zan dawo, a raina dadi naji,
ya ci gaba naso mu tafi tare amma tunda Amina
na nan shi kenan zan bar ki, ni ban ma san da
tafiya ba, sai yanzu. Ya yi shiru yana jin abinda
zan ce, mikewa nayi na nufi kicin, kai tsaye ya
biyo ni, muna shiga ya yi sauri ya riko ni ta
kuguna, tsaya mana Dayyiba, kin san fa bamu
gaisa ba, a lokaci daya ya jawo dani muna kallon
juna ya soma kissing dina, wai me yasa yake son
sumbata ne? mun kusan minti goma ba kuma
74
Baki Biyu Sameera Mustaphd.
mai sauki yake yi ba, french kiss yake yi, Allah
ya kawo ni, da ya sake ni ya ci gaba da kallona,
ki kula min da kanki ga wannan ya saka min
kudi a hannuna ku fita tare da Amina kuyi yawo,
Laila ta zo kuwa?
"Eh, ta zo.” Amina ta ce, min ta fita, zan iya
kiranta o.k sai na dawo Allah ya kiyaye na fada a
hankali, murmushi ya yi sai na kira ki, riko
hannuna ya yi har muka isa falo, bai sake ni ba
sai da muka isa kofar fita ya yi wa Amina
sallama ya wuce.
Amina ta harare ni kai wannan matar kin iya
tsiya, wannan soyayya da ake yi ne ba ke so ko
ko shi Mr. Lover ne ba a so? share ta nayi don
da tasan yadda muke da shi ba zata yi magana
ba. Da yamma muka fita mu uku, Laila ke tuki
yawo sosai muka yi ba ranar da ba ma fita har
nayi wa Gwaggo siyayya, tsaraba sosai Amina
tayi. Mas'ud da ya ce zai yi kwana daya sai da
ya kwana hudu sannan ya dawo washegari su
Amina za su wuce Nigeria, ji na ke kamar in bi
su, har airport muka raka su, sai da suka tashi
sannan muka wuto gida.
Zamanmu da Mas'ud a wannan lokacin gashi
nan dai ne, don ba yabo ba fallasa, yakan nema
bukatarsa in bashi ba don son raina ba, sai don
na san in dan ma ban amince ba zai yi da karfi.
Mun sami kusan wata a haka rannan muna
75
Sakı Biyu Θ Sameera Mustapha:
kicin ni da Laila in taya ta hira ita kuma tana
aiki, na ji shigowar sa falo na dan karasa in duba
don gulma, ai sai na ji yana waya da Haj. Basira
ya kunna speaker don haka ina jin irin cin
mutuncin da take masa, zaginsa take akan har
yanzu bata ga abunda ya yi akan maganarsu ta
dukiyar da Tahir ya bar mani da Gwaggo ba
lallashina ta yanke yi yana bata hakuri, haba
Mamana fada miki komai zai zo da sauki, tunda
gashi na aure ta, so nake yi ma tayi ciki ko baki
son jika? Fa ce, ni kam ba don ina son dukiyar
nan ta dawo gun mu ba da ba zan so hada zuri'a
da yarinyar nan ba, akan wane dalili? Shi yasa na
so ka auri Jamila, ko shekaran jiya ta zo baka irin
dawainiyar da tayi min ba, Mama dadi na da ke
saurin kada ki damu burinmu ya kusa cika
komawa nayi cikin kicin gabana na faduwa nan
da nan kaina ya buga, na rike goshina na Laila ta
ce, Madam lafiya? Girgiza kaina kawai na yi,
kaina ke ciyo Laila, ta riko hannuna muka zauna
kan kujera, sannu ta fada tana nuna tausayawar
ta gare ni, tayi saurin zuwa falo tana fada ma
Mas'ud shigowa ya yi cike da sauri ya nufo inda
nake, sam bana son ganinsa, kamshin turaren sa
ma bana son ji don haka da ya kawo hannunsa
zai taba ni na kauce, na mike tsaye, daki na nufa
kafin ya yi wani abu har na shige na kulle, kan
gado na haye ina kuka ni kam nasan za'a yi
76
Θ Sameera Mustapha: Baki Biyu
haka, dama dalilin da yasa ya aure ni kenan da
dukiya ta dawo hannunsa kai mutum bala'I ne
idan baka yi dace ba, Allah Sarki Dayyiba
tausayin kaina ya kama ni a rayuwata aure ba
zan taba dacen shi ba, ina ma bai yi having sex
da ni ba? Kaicona bahaushe ya ce, da na sani
bulala ce da alama kuwa ciki ne da ni dan watan
nan ban yi period ba, ga wasu alamau da nake ji
a jikina na rashin kuzari da son bacci, zan iya
bacci fiye da sau uku a wuni daya, zubar da shi
zna yi kafin ma kowa ya sani, in yaso sai in ga
yadda za'ayi dukiya ta zama tasu, to sai ma su
kashe ni. A wurin ranar a sanyaye na wuni sai
wajajen karfe biyar saura na bude kofa, don
wani irin yunwa da naji. Dadi na daya baya nan,
tunda ya yi ta buga kofa naki budewa ya rabu
dani. Lallai ta ce, Madama ya jikin tundazu
maigaidan ki ya jira ki bude kofar har aka kira
shi ya fita, ya ce kada in tafi sai ya dawo ga
maganin da ya ce in baki, karba nayi na zuba a
dustbin no wonder ya yi druging dina ya yi
raping dina dama niyarsa a kaina kenan, Laila
kallona kawai take yi bata da ikon magana, sai
da daddare ya dawo ya ce in shirya za mu wuce
Nigeria, sai dai a Lagos zamu fara sauka, murna
ta kama ni sai ka ce in yi ta ihu don dadi, a ranar
kamar yasan fitina ce karara a tare dani, ya yi
banza dani, aiki kawai ya rika yi a computersa,
Baki Biyu Θ Sameera Mustapha:
don mugunta haka kawai ya maido ni dakinsa. A
haka bacci ya dauke ni, sha biyu saura ya tayar
dani ya ce karfe daya zamu wuce ki tashi ki
shirya, bayi na wuce nayi wanka, abin mamaki
amai nayi na kumallo, mai dacin nan sai da na
jigata da na fito daga bayi naji yana cewa, anya
lafiyarki lau? Ya yi tambayar cike da kulawa,
harararsa na yi na ce, lafiya ta kalau, bai kara
magana ba da alama jira na ya ke yi, ban tsaya
bata lokaci ba jalabiya na saka, baka ce mai
kyaun gaske, na aza dan karamin hijab duk da
ban sa komai a fuskata ba, nayi kyau, yana zaune
yana kallona kamar bai taba ganina a rayuwarsa
ba maye kawai.
Da muka isa airport minti goma muka yi
muka hau Jirgi, muna isa Lagos na ji yana waya
da abokinsa, wai shi Nasir, ni dai babu ruwana
dashi, har da Yaya Sa'idu ya buga ma wa, gidan
da muka sauka ya bala'in haduwa duk da ba
girma ne da shi ba. Muna shiga ana yi masa
waya na lura ransa a bace yake, ya matso in da
nake zaune ya ce, baby kiyi hakuri ana nemana a
London yanzu ya ya za'ayi za ki iya hakuri ki
zauna in je in dawo? Zan hada ki da direba na
duk inda ki ke son zuwa kije akwai gidan su
Suwaiba kin santa ai?" na ce, Eh, to ko in kai ki
can? Murmushin jin dadi na saki na ce kada ka
damu, nan ma is ok, zan zauna in jira ka kaje
Baki Biyu Sameera Mustapha:
kayi aikinka, oh thank you my lobe ya kai bakin
sa kan nawa, dama nasan sai anyi haka, ya zan yi
dole na kyale shi. A gaggauce ya wuce London,
ni kuma tunani na fara yi dole ne in san abunyi
kafin muje Kaduna don sam bana son haihuwa
tsakaninmu tunda na ji manufarsa shi da
mahaifiyarsa.
Dakin barcinsa na nufa abun mamaki hotnana
ne a bangon fakin tun ina karama ta, hoton ya yi
kyau sosai, to a ina na dauki hoton nan, duk
iyaka tunanina ban tuna ba, naje gab da hoton
ina kallon rubutun da aka yi daga kasan frame
din, you are the only one in me, abinda aka
rubuta kenan, tabe bakina nayi ina fassara
abunda Mas'ud ya ke son maida ni, haushinsa ya
kara kama ni da wata irin tsana da ban taba ji
nasa ba, durowa na bude, hotuna ne birjit a ciki
humm na fada tare da zama gefen gado, duk
yadda zan yi dole ne in fita gobe in bincika kaina
ko abinda nake zargi ya tabbata a kaina.
Washegari wajajen karfe goma saura na fito
na iske direba yana jirana, kokarin kwarai naka
sa yi, direban ya yi saurin isowa guna ya ce,
"Madam good morning." Na amsa "morning" da
ya ga na isa gun motar ya yi sauri ya bude min
na shiga, da na ga ya shiga ya tayar na ce, ina
son ya kai ni asibiti mai kyau a nan garin, ya ce
an gama Madam. Muka tafi.
79
Baki Biyu 3 Sameera Mustapha:
Amai na rika ji yana damuna sanadin warin
petrol da yake cikin motar, na yi sa'a dai ban yi
ba har muka isa asibitin, nayi sa'a kuwa ba a yi
yawa ba don ni ce ta goma sha biyu a layi, na
zauna bin layi da aka iso kaina na shiga, doctor
namiji ne me yawan fara'a, na samu wuri na
zauna ya dube katina, sunana ya ambata kamar
yadda ya gani a rubuce kan katin. Haj. Dayyiba,
how can I help you? Ya fada yana yi min wani
irin kallo kamar ya so ya sanni, sai dai bai
tambaya ba, a saukake na gaya masa bukatata,
ya dube ni da kyau, "Hajiya me yasa ki ke son
zubda cikin?" Da hausa ya yi maganar, ashe ka
iya Hausa? Na fada a zuciyata, na ce saboda
bana bukatarsa, zaka iya ko ba za ka iya ba? Na
yi maganar cike da son jin amsar da zai bani, ya
yi shiru kamar yana nazari, can dai ya dube ni ya
ce, "Hajiya zan duba ki." Na mike tare da cewa
ba damuwa, ya nuna min gado da ke gefena, na
hau na kwanta, ya ce in bude kasan marata, ya
saka na'urar scanning yana bincikensa, bai fi
minti biyar ba ya gama na sauko na zauna, shima
ya zauna, ya ce ina maigidanki yake? Babu
shakkun komai na ce baya nan ya yi tafiya, ina
ya tafi? Ya kara tambaya ta, kamar kada in gaya
masa sai dai na ce, yana London, nan da nan
yanayinsa ya canza ya yi shiru ya kasa komai,
har na fara jin haushinsa, na tsinka masa tunani
80
Baki Biyu Sameera Mustapha:
da na ce, how far Doctor? Zan samu?" Ya kalle
ni a gajarce tare da rubutu akan katina, za ki
samu Hajiya, ai wannan abu ne mai sauki, sai dai
wani hanzari ba gudu ba, da ya ke yau ina da
patients da yawa, kiyi mini uzuri, amma gobe ki zo da karfe hudu na yamma insha Allahu komai
zai gudana." Ajiyar zuciya nayi na ce na gode,
ba tare da wani tunani ba na wuce gida.
Na dawo gida na dafa indomie na ci, amma bai zauna ba baki daya na amayar dashi, dole na
hakura da cin abincin, fridge na buďe, cike yake
da kayan zaki, cek na dauka na sha, cike da
tsoron kada in yi amai, nayi sa'a ban yi ba. Haka
na wuni ranar ban jin dadin jikina, bakina ya yi salab ba dadi.
Washe gari na je wanka da safe sai da na yi kumallo, gashi kamshin sabulun wankan ma
bana so. Daurewa na yi, nayi wanka na fito, hatta
man shafawa na bana son kamshinsa, kai gaskiya akwai wahala, dama masu ciki haka
suke fama? A zatona wani abun nasu iskanci ne,
ashe dai abun ba sauki, komai ban shafa ba, ko kaya na bana son sawa, wai lallai Allah ya
taimake ni cikin nan fitar dashi zanyi da kenan
haka zan ta fama? Wunin ranar ma haka na wuni
ba abinci sai juice da nake ta sha.
Duk baccin da zanyi in tashi idona akan
agogo yake, so nake in ga lokacin da Doctor ya
81
Saki Biyu Θ Sameera Mustapha:
bani ya yi in tashi in tafi, wayata ma kashe ta
nayi tunda muka yi magana da Gwaggo da safe.
Karfe hudu saura na kama hanya, bayan nayi
sallah La'asar.
Na isa nayi magana da receptionist din
asibitin, ta ce tabbas an gaya mata batuna, na ji
dadin hakan don dama ni bana son
disapointment, ta nuna min kujera ta ce, Madam
ki zauna in yi ma Doctor magana, na zauna cike
da kwanciyar hankali. Bayan minti kusan uku da
shigar ta ta fito, ta ce na yi masa magana yana
zuwa. Ina nan zaune naji budewar kofar office
din Doctor, daga idon da zan yi sai naga Mas'ud
da Doctor suna takowa zuwa inda nake, gabana
ya fadi dam ka ke ji, ras! Ras!! Ras!!! Ya ke yi,
fargaba ne? bakin ciki ne? tashin hankali ne duk
suka taru a kaina, a take idona suka koma kasa
jikina ya yi sanyi, sannan ban san me yasa wata
irin kunya ta kama ni ba, maganar da naji ya yi a
kaina ne ta katse min tunanina, sannunki da aiki
Dayyiba, a sanyaye ya fadi hakan.
Doctor ya ce, "kiyi hakuri Madam, na san
ban yi maki daidai ba, sai dai ina so ki sani
Mas'ud abokina ne, Aminina kuma tun shigowar
ki office dina na ga nasan fuskarki saboda irin
hotunan da nake gani a gurinsa tun ma ba yau ba,
kina barin office dina na neme shi a waya saboda
nasan ya gaya min zai yi tafiya zuwa London."
82
Baki Biyu Sameera Mustapha:
Ni dai kaina a kasa, ina sauraren sa. Mas'ud
ya mika masa hannu yana godiya.
"Nasir na gode..." Nasir ya yi saurin katse
shi da cewa.
"Tsakaninmu babu godiya, ko ka manta ne, is
truc na manta zan je in dawo kasan ban gama
abunda nake yi ba na dawo, don naga yarinyar
nan bata jin magana.'
Ji nayi ya ce, "ki tashi mu tafi." Sukuku na
tashi ina bin bayansa, ko sallama ban yi ma Dr.
Nasir ba, shi ya rika yi min sai anjima. Da muka
shiga mota ba mu tsaya ko ina ba sai airport, me
mutumin nan yake nufi? Ba dai London din zai
kai ni ba? Raina tuni ya yi baki, ko a tunaninsa
in ya kai ni London ba zan iya aikata abunda
nayi niyya ba? Na tambayi kaina. Nima na yi
sokanci maimakon in ce ma direban nan kada ya
kai ni asibitin ogansa sai nayi ganganci, ok na
tuna tabbas Nasir din da suka yi waya ne
shekaran jiya da muka isa Lagos, tashin da muka
yi zamu shiga Jirgi yasa tunanina ya tsaya.
A cikin Jirgi sanadin wani abinci da ya bugi
hancina, yasa nake yunkurin amai, ya dube ni ba
dai amai ba? Mikewa ya yi ya samu min leda
gurin masu service din jirgin, ina kai bakina nayi
aman kuwa, na wahala saboda ba komai a cikina
sai cock, ya jawo ni jikinsa, babu yadda zan yi
dole na amince ya rika shafa min kaina yana min
83
Baki Siyu Sameera Mustapha:
sannu har bacci ya dauke ni, ina ga baccin minti
sha biyar nayi naji an tsaya, ba dai har mun isa
London ba? Ashe bata da nisa, ina zura idona
waje naga ashe airport din Kaduna muke, murna
ce tasa na ji na warke, na mike tsaye, shima ya
lura da murnar da nake yi, bai ce komai ba muka
fita daga jirgin karfe bakwai da minti hamsin
muka isa gidan Gwaggo.
Abin mamaki, sai kuma naji jikina ya yi
sanyi, ban san dalili ba, mun isa cikin falo
Gwaggo na zaune tana karatun mujalar, ga kuma
TV a kunne. Da gudu na isa gun ta na fada
jikinta, nasan ta ji tsoron ganina, nan da nan
murna da doki ya baiyana a fuskarta, marhabun
lale da 'yan Dubai, ko in ce Lagos. Saukar
yaushe?" Rungume ni tayi muna dariya baki
daya.
"Yar kanwata na yi murnar ganin ki."
Maganar Mas'ud yasa ta dubi inda yake,
Gwaggo ni fa? Ya fada kamar wani karamin
yaro, dariya tayi ta ce, kaima haka dan nan, ya
hanya tafiyar ba zata ku ka yi min haka? Kai
amma na ji dadi." Tuni duk wani rashin lafiya da
nake ji a jikina ya kau, nan da nan Asabe ta cika
mu da kayan abinci, itama tana murna. Sai da
Mas'ud ya ci ya yi kat sannan ya tashi ya ce bari
in je in yi sallah Isha'i, ina makullin sashen can?
Ta mike ta shiga daki ta dauko mashi makulin
84
Baki Biyu
ya fita.
Sameera Mustapha:
Hira muke yi da Gwaggo, ta dube ni da kyau
ta ce 'yar kanwata na lura baki ci komai ba, ko
farfesun ba za ki sha ba? Murmushi nayi na ce,
"Zan sha, amma sai anjima Gwaggo, bari dai
insha juice." Bai shigo ba sai. wajajen karfe
goma da rabi, muna daki lokacin ya sami wuri
ya zauna ya ce, Gwaggo ga ki ga 'yar kanwarki,
sai shagwaba take narka maki, dama ina nan
kwance akan cinyarta, ta ce bari kai dai, haka
9,
take tun dama da son jiki kamar mage.
Muryarsa ya gyara, "Gwaggo ni kam tafiya zan
yi yanzu."
"Kai haba Mas'udu, akan wane dalili? Dare
fa ya yi, ko ka manta nan ba kamar Turai ba,
babu Security."
"Haka ne Gwaggo, wallahi aiki nake yi sosai
a London dama dalilin zuwanmu nan shi ne.."
Sai da ya dube ni sannan ya ce, "Yar kanwarki
na kawo wurinki ta dan zauna kafin in kammala,
saboda yau din nan ta so ta aikata wani babban
kuskure." Mikewa nayi zaune, fuskata ta cika da
rashin gaskiya, ina kallonsa ina kamar rokonsa ta
hanyar marairaicewa kamar zan yi kuka, dauke
idonsa ya yi daga kaina ya dubi Gwaggo ya ce,
"Zubar min da ciki taso ta yi yau." Gwaggo ta
zare ido tare da kai hannunta kan kirjinta tana
sallalami, "La'ilaha illallahu, Muhammadur
85
Baki Biyu Θ Sameera Mustapha:
rasulillahi sallallahu alaihi wasallam!, tuni ni
kuma na fashe da kuka, ya ci gaba a sanyaye
yake maganar, ya zaiyane wa Gwaggo komai,
hatta da budurcina sai da ya fada mata, kallon da
Gwaggo ke min yasa na kara rudewa ina kuka,
ai tuni na fara rokonta gafara, bata iya cewa
komai ba sai kallona da take yi, tana girgiza
kanta tana mamaki da alhinin hali irin nawa,
abunda ta iya fadi shine, kina nufin ke budurwa
ce Dayyiba? Tahir dina bai san ki 'ya mace ba?
Hawaye ne tab a idonta, Allah ya shirye ki
Dayyiba, tunda ke in ba kin yi abunda zai bata
ran Iyayenki ba ba za ki huta ba, a kullum ke sai
an yi rigima da ke an kan kome ne ne na
rayuwarki? Allah ya shirye ki, ta sake
maimaitawa, Mas'ud bai kara cewa komai ba ya
mike tsaye, Gwaggo zan wuce, kuyi min addu'a
ta mike tsaye to Amir, Allah ya tsare ya kiyaye
ka ya bada sa'a, in akwai abinda Mas'ud ya ke
so a rayuwarsa bata wuce irin addu'ar da
Gwaggo take masa ba, ya tabbata abunda ke
tsare shi din kenan da ko mahaifiyarsa ce da da
rigima za su rabu, sai da ya kai bakin kofa ya се,
'yar kanwar Gwaggo ba rakiya? Zumburo
bakina nayi ina share kwalla da ke zubowa daga
idona, ban ma yi niyar tashi ba, sai da Gwaggo ta
harare ni ta yi maganar cike da fada, "Ba za ki
tashi ki yi masa rakiyar ba, 'yan banzar yarinya
86
Baki Biyu Sameera Mustapha:
kawai." Na mike na bi bayansa, ina ci gaba da
kuka. Da Gwaggo tasan shirin da suke yi
tsakaninshi da Haj.