son magana da ke, na bude fuskata da
ke cike da hawaye ga idona har sun kumbura,
nasa hannu zan karba, ya dan ja wayar baya na
daga idona na dube shi, ya ce "Goge fuskar kada
a gane kina kuka." Da sauri na cire dan kwalina
na abaya ina gogewa, har da face majina. Sannan
ya ba ni, kallona yake yi kamar wata 'yar
shekara biyar da haihuwa.
A hankali nake magana don kada ya gane
kuka nake yi, nasiha ce ya rika yi min a hankali
tare da lallashi wanda yasa duk illahirin jikina ya
yi sanyi, to kawai nake cewa har muka yi
sallama. Da suka yi sallama ya buga wa Gwaggo
yana yi mata godiya, sannan ya miko min na
karba ai ina jin muryarta na saki kuka, ta ce to
'yar sababi, aikin kenan shagwaba, ke dai kuka
bai miki wuya, dama Gwaggo wannan shi ne
mijin da ku ke ta fadin kun yi min?" Gwaggo ta
hasala ta ce, kada kiyi min rashin kunya, mijin
naki ne ki ke kira (wannan?) to kiyi hankali kada
53
Baki Biyu Sameera Mustapha:
ki yadda ki cuci kanki, don igiyar ki na
hannunsa, kuma kin yi alkawarin yi mana
biyayya, haba Dayyiba, me yasa wai ba ki jin
lallashi ne? kuka nake yi a hankali itama
Gwaggo lallashina take yi, sai da muka yi
sallama sannan na mika masa wayarsa ya mike
ya ci gaba da wayar da Gwaggo.
Na kai kusan minti goma sha biyar ina abu
daya, ba yadda bai yi ba in tashi daga inda nake
nayi banza dashi, na lura ya fara jin haushina.
Kyale ni ya yi ya zauna yana cin abinci ya kunna
TV yana kallo, ina nan a yadda nake har ya
gama ya dauko computer sa laptop yana aiki,
yana kuma kallo na wani lokacin da na gaji da
zaman, dole na mike tsaye ya dube ni na kauda
fuska ta na fara tafiya, bai ce min komai ba.
Dakin da na ga ya shigar da kayana, nan na shiga
na kulle kofar. Dakin ya yi kyau har ya gaji,
toilet na shiga nayi wanka na fito nayi sallah da
yake nan da nan na idar. Har na hau gado zan
kwanta na ji ana buga min kofa, na sani sarai shi
ne, na yi shiru ban amsa ba, ya ce "Ga abincinki
nan ki bude ki dauka, ni zan fita." Na yi shiru
dai ban ce komai ba. Da na kasa kunnena na ji
har ya fita ya kulle koga. Na bude kofar а
hankali na leka ya bar gidan da gaske, na leka
window na hango shi tsaye da wasu mata yana yi
masu rubutu wasu a tissue wasu kuma a tafin
54
Baki Biyu Θ Sameera Mustapha:
hannunsu, kai Allah ya wadaran naka ya lalace,
menene kuma haka? Ban san lokacin da ya juyo
har ya kallo window da nake tsaye ba. Da
saurina na matsa daga wurin, addu'a ta ita ce,
Allah yasa bai ganni ba. Abincin na dauka ina cі,
bala'in dadin abinci yasa na manta da 6acin ran
da nake tare dashi, a haka na hango mujalu a
kasan center table, na kai hannu na dauki wanda
naga hoton sa a fuskar mujalar, naga an rubuta
Mas'ud Mohd, the polo champion. Dama abinda
yake yi kenan? Na bude shafin da labarin yake
na bude an sa hotonsa da yake buga 'yar
karamar kwallo da sandarsa mai tsawo, gashi
akan doki. Wani shafin kuwa tsere yake yi, tabdijan, dama aikin da yake yi kenan? Na ci gaba da duba sauran mujalun ina kallon tare da
karanta irin kirarin da ake yi masa na iya
kwallon polo. Gajiyar da nayi yasa na tafi daki
na kulle, da na hau gadonnan kuwa ban san
lokacin da bacci ya dauke ni ba, mai bala'in dadi.
Washegari har na so na makara, bugun kofar
da na ji shi ya tayar da ni, ci gaba ya yi da bugun kofar na isa nima na buga, na ji ya daina, can na
ji ya ce, dama ba ki tashi ba ni zan fita ga
breakfast din ki nan a falo, ban amsa ba na ji ya
bar wurin, na koma na kwanta sai wajajen sha
biyu saura na tashi, ina son bude kofa ina jin
55
Saki Biyu Sameera Mustapha:
tsoron haduwa dashi, don haka na saurara sosai,
na bude a hankali. Babu kowa a falo na isa cike
da fargaba abun dadi baya nan. Na dauki abincin
ina ci kai abin ba dai dadi ba. A gefe naga waya
da rubutu a takarda a gefenta na duba naga an
rubuta, ga waya nan kiyi amfani da ita. Haka
kawai aka rubuta a kasan ya saka Mas'ud.
Na koma daki na ciro wayata na kwashe
lambobin da nasan zan yi amfani dasu, ina
gamawa na buga ma Gwaggo, shagwaba na tayi
mata, da muka yi sallama su Amina da Aisha na
buga ma wa muka sha hira na basu labarin yadda
muka yi da shi. Abin mamaki, katin wayar baya
karewa. Mun sha hira sannan muka yi sallama na
buga wa su Babah har da su Anti Nafisa, da su
Maimuna, sannan na ajiye wayar. Na koma na
kwanta. Haka da daddare ma ina jin sa ya shigo
ya yi abinda zai yi ya fita, ni kuma na fito na
dauki abinci na koma daki.
Yau satina daya kenan a Dubai, bana da aiki
daga ci sai bacci, bana aikin fari balle na baki,
dakin da nake ciki kadai nake gyarawa, duk
yadda za a yi kada mu hadu nayi shi bamu
hadun ba, kuma ni dai wataran ina leka window
in ga tafiyarsa.
A randa na kwana tara a gidan, ina zaune ina
cin abinci ina duba mujala, sai naji ana kokarin
56
Bakı Biyu Θ Sameera Mustapha:
bude kofa, ai ban san lokacin da na tashi a guje
na shige daki na kulle ba, na kai bayana jikin
kofar ina nishi, na ji ya buga kofa yana cewa,
don Allah kiyi hakuri ki fito na samar maki 'yar
aiki ne wadda zata taya ki zama kin ji. Da sauri
na amsa, to ina zuwa. Dadi ya kama ni dama na
gaji da zaman kadaici wallahi, abaya na dauko
na iso falon na kulle fuskata duk da kana iya
ganin idanuwana, na sami wuri na zauna, dama
shi a zaune yake yana waya. Sai da ya gama
sannan ya dube ni ya saki fuskarsa ya ce, dama
ina son in yi tafiya ne shine na nema maki wadda
zaku rika zama, zata rika aikin gidan, sannan in
kina so kuna iya fita ki ga gari."
Bai jira abinda zan ce ba, ya mike ya ci gaba
da waya sai da ya isa bakin kofa sannan ya juyo
ya dube ni, ya ce, na tafi sai na dawo. Ya fita don
yasan ba zan ce masa komai ba.
Matar tana jin turanci, don haka da turanci
muke magana, saukin abun kuma tana da sakewa
da mutum, nan da nan muka saba cikin kwana
uku har na fara fita muna zagawa waje, sannan
mun saba sosai da Laila, mata ce da bata da
matsala tasan takunta, tasan abinda ya kamata,
tas take ma gidannan baki daya, kullum safiya
sai ta yi goge-goge, sam babu ha'inci a aikinta.
Ina jin dadin zama sosai da ita bata da
matsala, sai da ya kwana biyar sannan ya dawo
57
Baki Biyu Sameera Mustapha:
muna zaune falo muka ji bell din kofa na kuka,
nayi sauri na wuce daki, ita ta bude, ina lekon ko
waye. Amir ne ya dawo, ya yi kyau sosai yana
bala'in tuno min da Marigayi Tahir, kusan
kamansu daya...shi ya tsinka min tunanin da
nake yi da muka yi ido hudu dashi, murmushi ya
sakar min nayi saurin rufe kofata.
Tunda ya dawo daga London ban sake sa
idona akan sa ba, dama ni baya gabana, don haka
ina ta yin abinda na ga dama. Nan da nan na yi
kyau nayi fresh, don har da kiba nayi cikin sati
biyu kacal. Kullum ina tare da Laila muna hira,
ga ta da ban dariya sanadin hakan yasa yau
Mas ud ya dawo gida ya same ni, sai dai bai
maida hankali akaina ba, don ko kallona bai yi
ba sosai, dama ni babu abinda ke hada ni da shi
sai mayataccen kallon nan da yake min, tun daga
lokacin kuwa na daina gudu, in dai muna tare da
Laila zamana nake yi muyi ta hira muna dariya.
Rannan muna zaune da Laila muna ta hira
muna dariya, dama tuni tayi shirin tafiya zuwa
gida, da yake yau ma tayi dare an riga an yi
tallah magriba, muna nan dai sai Mas'ud ya
davo yà shigo dauke da kayan ciye-ciye a
hannunsa. Ya mika wa Laila leda daya tayi
godiya, ya ajiye dayan akan kujera da ke gefena,
ya wuce. Laila ta mike ta ce, zata wuce, na ce ta
yi saurin fitowa gobe ina son mu fita. Da na tashi
58
Baki Biyu. Sameera Mustapha:
tafiya daki, sai na tsinci kaina da son sanin
abinda ke ledar da Mas'ud ya shigo da ita, karo
na ci da Ice-Cream, ban tsaya jiran komai ba, na
dauka na fara sha na koma na zauna kan kujera,
dadin Ice-Cream din ya 6aci, dama yakan sayo
shi wani lokaci in ya fita, cike da nishadi na rika
shan abina. To amma me zai faru? Ko tsakiyar
sha ban kai ba, sai na fara jin na da wani yanayi,
na son yin bacci, daga bayana na jiyo Mas'ud
yana takowa inda nake ya nemi wuri ya zauna
yana kallona. Na nemi in mike na kasa, da nayi
kokari na kai tsaye sai jiri ya maida ni zaune, na
dubi Mas'ud sai naga kamar dakin nayi min
gizo-gizo, ji nayi ya matso dab dani ya rike
hannuna, lafiya? Ya tambaye ni, so nake in
kwace hannuna daga nasa amma abun ya
faskara, duk wani karfi da nake da shi ya kau,
nan da nan hawaye ya cika min fuskata, haka ya
rike ni zuwa dakinsa, abun bakin ciki ban iya
tabuka komai duk kokarin da nake son yi don in
ga na kwaci kaina daga gare shi, na kasa.
Wannan yanayi da nake ciki yana da wuyar
fahimta, akan haka Mas'ud ya soma shafa ta
yana kuma sumbatata a wuya na sam bana da
karfin da zan iya hana shi abinda yake yi, daga
nan har ya kaini kan gadonsa, cike da sauki ya
soma sarrafa ni yadda ransa ke so, abun haushi
ban iya hana shi sai hawaye da nake yi. Kissing
59
Bak Bıyu Θ Sameera Mustapha:
dina ya uka yi ta ko ina a baki na kuwa ba a
magana, kai ranar Mas'ud ya cuce ni don sam
bai raga min ba duk da ya fahimci shi ne da
namiji na farko da ya fara kusantata, ni kam ban
san yadda aka yi bacci ya dauke ni ba. Ni ce
kuwa ban tashi ba sai karfe bakwai saura na safe.
Da na bude idona, na ganshi yana gyara
gashin kansa, gashin ya yi luf a kansa kamar
hula, gashi ya yi baki kirin sannan waves ne
zagaye a kan nasa, ban san sadda ya juyo muka
yi ido hudu da shi ba, cikin sauri na runtse idona,
ban san yadda aka yi ya karaso gefena ba,
sleeping beauty kin tashi? Banza na yi dashi na
ci gaba da abunda nake yi, ya sa hannu ya dan
yaye bargon da nake ciki, nan ma na ki motsawa,
ba za ki tashi kiyi wanka kiyi sallah ba? Nan ma
banza nayi dashi, yaye bargon ya yi baki daya,
dole na bude ido, kwalla sun taru a cikin idona,
sai dai ba su zuba ba, da saurina na kai
hannayena kirji na dai kasa tashin don duk jikina
ya yi tsami ban san ma ta yadda zan yi in mike
ba, ga dankaran kunyar sa da ta lullube ni, babu
namijin da ya taba ganin tsiraicina sai shi, ji na
yi yana cewa, sorry na ma manta irin yanayin da
ki ke ciki bari in taimaka miki, daukata ya yi
tsab kamar wata jaririya, direct toilet ya wuce da
ni ya tsunbula ni cikin ruwan da ya tara a bath,
ki ya dan tsuguna gefena ya ce, to ya in ta ya
60
Baki Biyu Θ
Sameera Mustapha:
wanka ne? harara na jefa masa na ci gaba da
zubda hawayen bakin ciki. Ban taba tsammanin
haka yake ba, da nake tunanin halinsu zai zo
daya da Tahir sam shi ba haka yake ba, shi ya fi
Tahir gogewa, don ba karamin dan duniya ba ne,
ya tsinka min tunani da na ji ya ce, "Bari in
kyale ki kafin hawayen ki su kare a kaina laifina
ya kara yawa." Ya fita yana murmushi.
Ni dai na san ya cuce ni, don ya gama da
rayuwata har na tuna sharadin da na gindaya wa
kaina da na yi alkawarin zama na gaskiya da duk
namijin da ya fara kusantata. Anya zan iya da
wannan mugun? Na sami kusan minti talatin a
bayi kafin na ji jikina ya saki, na yi wanka tare
da na tsarki na fito, yana nan zaune a kan stool
da alama ni yake jira, ya dube ni, ni kuma na ki
bari mu hada ido da shi, idona ya kai kan zanin
gadon da ya jike da jini sosai, jinin ya zuba
kamar mai period, ikon Allah, dama haka abun
yake ko dai period ne ya zo mun saboda tsabar
wahala? Ina kallonsa ta gefen idona shima zanin
gadon yake kallo, can na ji ya ce, kina nufin ke
budurwa ce? Ya yi tambayar cike da son jin
abinda zan ce, sai dai ni nayi banza da shi kaina
kuma a kasa. Mikewar da ya yi ya nufi inda nake
yasa na dago na dube shi, wannan lokacin
fuskarsa a daure take. Sai da ya iso dab da ni ya
rungume hannayensa a kan kirjinsa, ya сe,
61
Sak Biyu Θ Sameera Mustapha:
tambaya nayi maki, kin yi banza da ni, idona na
maida Kasa yanayina kuma na mai kama da
wadda bata da gaskiya.
"Idan ba ki da amsa ni ba zan kara maimaita
abinda nayi jiya kuma in buga in tambayi
Gwaggo ko tasan hakan!" Nan da nan na narke
masa hawaye tab a idona, amma na kasa cewa
komai, ya ci gaba "kina nufin Marigayi Tahir bai
taba saninki 'ya mace ba?" Tuni hankalina ya
tashi saboda na lura wannan lokacin kallon da
yake min na fassara shi akan kamar ta dalilin
haka ya rasa wansa. Ajiyar zuciya ya yi wadda ta
baiyanar da irin tsananin mamaki da yake yi, zan
je in dawo, ina da meeting a Egypt, yau zan
dawo insha Allahu, in na kwana kuwa shi kenan
sai gobe." Ni dai ina nan a inda nake duk
illahirin jikina a mace yake, ba komai ke damuna
ba sai irin zaman da muka yi da Tahir. Bawan
Allah, mai tsananin hakuri, ban san lokacin da
kuka mai tsanani ya kwace min ba, na durkushe
ina kuka mai ban tausayi.
Da kyar na yi sallah, na yi shafa, na fice daga
dakin abun mamaki dakina a kulle dama dakuna
biyu ne a gidan, nayi shiru ina tunani, na koma
dakinsa naga kayana a nan. Komai na ya maido
shi dakinsa me wannan mutumin yake nufi ne?
zan ga irin zaman da yake so muyi dashi,
haushinsa ya turnike ni, kamar in yi hauka. Na
62
Baki Biyu Sameera Mustapha:
daure dai na saka kaya na yaye zanin gado na
shiga bayi na wanke, sannan na fito na kwanta.
Bacci ya kara daukata mai dadin gaske, ban
farka ba sai daya saura. Wata irin yunwa na ji
dana mike kicin na nufa kai tsaye, sauki na daya
Laila ta yi abinci har wurin kala uku, macroni ne
da wata irin miya sai farfesun kifi da ya ji
tafarnuwa, na ci abincin sosai kuwa sannan na je
na yi sallahr azahar.
Da na dawo falo na iske Laila zaune tana
kallo, nima na zauna, ta gaida ni tare da ce min,
naga kina dingishi Madam, hala kafarki ke miki
ciwo?"na dan yi shiru saboda tunano abinda ya
shiga tsakanina da Mas'ud jiya nake yi, na tuno
irin yadda yake harkokin nasa sam bai damu da
irin yadda ya riske ni ba, ya yi min yadda duk sai
da jikina ya amsa, kiransa ta tsinka min tunanina
ta ce ko faduwa ki ka yi ne? murmrushin dole na
sakar mata na ce Eh, kin san sulfin tayals din
bayi a yadda yake, kawai sai na canza hirar, na
ce ta rika fassara min fim din da take kallo, da
yake da larabci suke maganar.
Karfe shidda saura ya kirani na dauka ya ce,
in yi hakuri sai gobe zai dawo, ni me ruwana da
dawowarsa, don haka ne ma ban ansa masa ba,
da ya gama surutansa na kashe wayar nayi cilli
da ita kan kujera, landline na dauka na buga ma
Gwaggo, don dama kullum sai mun yi magana
63
Bakı Siyu Θ Sameera Mustapha:
da ita sau uku har sau biyar ma, da Laila zata tafi
na ce, ai Mas'ud ya yi tafiya a nan zata kwana,
da yake dama ita kullum a shirinta take, bata
damu ba, da nayi sallahr Isha'i ne na bugawa
Aisha musha hira sosai sannan na nemi Amina
itama hirar muka sha, sai da na buga Baba da
Babah sannan na ajiye wayar.
Washegari ma Mas'ud bai samu dawowa ba,
ni kam ai haka ya fi min, ni sam bana bukatar
ganinsa. Amina tai min waya, wai ita da mijinta
za su zo Dubai, ban san lokacin da nayi ihu ba
don murna, na ce kai 'yar uwa, bari fada mini
karya, da gaske ki ke yi?"
"Wallahi." Don dadi na ma rasa abunda zan
ce, "Allah kuwa babu zancen karya har ma mun
yi bankwana da Aisha, ki buga ki tambaye ta."
"Yaushe za ku shigo?"
"Insha Allahu gobe za mu shiga Jirgin daya
saura na dare a nan Kano." Ai har kun isa
Kano?" Eh mana, ke kin dauka karya nake yi
ko?" Allah ya kawo ku lafiya, cike da jin dadi
muka yi sallama.
Da wuri na tashi da safe don nasan da karfe
goma na safe za su iso. Ai kuwa haka aka yi, don
Amina ta bugo min sun iso in fada mata inda
muke, da sauri na fada mata. Taxi suka dauka
har inda muke. Murna sosai muka yi da ganin
juna, ba a fi minti arba'in da zuwansu ba,
64
Baki Biyu Sameera Mustapha:
Mas'ud shima ya dawo. Baki daya nan falo
muke da kansa ya bude masu dakin da nake da
ya ce suyi masauki a nan. Ba mu samu kebewa
da Amina ba sai da suka fita, muka shiga kicin
don hada abinci dare da zamu ci. Muna girki
muna hira, Amina ta ce, ke kinga yadda ki kayi
kyau kuwa! Na tabe baki, wane irin kyau bayan
a takure nake, ko kin manta na baki labarin irin
zaman da muke yi da Mas'ud? Ke kin cika taurin
kai ne shine matsalarki, amma meye na damar da
kanki don kin auri namiji irin Mas'ud, son jkowa
kin wanda ya rasa. Namiji mai suffan cikakkun
maza wanda kowace mace ke mafarkin samu ke
kin ga yadda ogana ya ji dadin ganinsa baki san
he is famus a polo ba?" game din da oga ke so
kenan, ke duk ma wasan da ta kasance da Doki
ake yin ta to yana son wasar, na dakatar da ita da
hannuna, ya isa haka suda! Dariya ta kyalkyale
tana tafa hannu, harara na galla mata ta ci gaba
da dariya, na bata fuska ni fa har yanzu ba mu
daidaita da shi ba, ban gane ba ta daina dariyar
ban gane ba ta tsura min ido, murmushi nayi ni
fa har yanzu ina kan bakana, ba zan zauna dashi
ba..." mits! Tsaki taja "ke dai Allah ya ganar da
ke, kina nufin babu abinda ya shiga tsakaninku?"
Ajiyar zuciya nayi tare da gintse fuskata, ina
tunanin ta inda zan bata labarin yadda ya
ni sai dai abin mamaki na kasa kasance,
65
gaya
Saki Biyu Θ Sameera Mustapha:
mata asalin abinda ya yi min na ce to don wani
abu ya faru tsakaninmu kina nufin ban iya
rabuwa dashi ne? ta kauda fuskarta tana cewa,
ina tsoron maki irin fushin Allah da ki ke ciki
'yar uwa, ki daure ki daina tarawa kanki zunubi,
idona tab da hawaye na ce, bana sonsa Amina,
ya zanyi da rayuwata? Ko kin san...?" wayar
landline tasa na bar maganar da muke yi, naje na
dauka. Gwaggo ce, ta ce "A'a, 'yar kanwata yau
an manta da ni tun safe da muka yi waya
Aminan ta iso lafiya? Lafiya lau Gwaggo, ta iso
gata ma ku gaisa." Ba mu dade ba muka ajiye
wayar, ajiye wayar ke da wuya su Mas'ud suka
shigo da mijin Amina dama tuni mun gama hada
abincin, yadda na lura Mas'ud na shisshige min
yasa na dan rika sakin jiki na dole har yake
kirana da smiley, sunan ya tsaya min a rai, ban
taba sanin ya san ana kirana da wannan sunan
ba, sai dai dole na na rika biye masa, don bana
son mijin Amina ya fahimci wani abu, bayan na
idar da sallah Isha'i ban fito falon ba sai da nayi
wanka na saka wasu riga da wando kamar na
Exercise, lemon kala ne an rubuta Nike a gefe,
na dunkule gashina a tsakar kaina, bude kofar da
na jiwo yasa nayi saurin kallon kofar, Mas'ud
ne, ban san dalili ba gabana ya fara bugawa. Na
yi kokarin natsuwa amma abun ya gagara saboda
tuni na tsorace, tsoran sa nake yi, ji nayi ya tsaya
66
Baki Biyu Sameera Mustapha:
a bayana kamar zai shafe ni sai dai bai taba ni
ba, ya yi magana kasa-kasa, da shakakkiyar
murya, ya ce, "Smiley kin yi kyau." Miyau na
hadiye kafin nayi kokarin barin wurin, hannunsa
yasa ya tsare inda nake niyyar bi ya dafe jikin
table din mirror da hannayensa baki daya ya rufe
ni kamar zai rungume ni sai dai bai yi hakan ba,
da yake ina fuskantar sa, sannan kaina a kasa
yake ina jin numfashinsa na sauka akan fuskata.
Da na ji bai ce komai ba sai na bude baki na ce,
zan wuce. A hankali yake magana na yi
Comment ba ki ce komai ba Dayyiba, sautin da
ya kira sunana sai naji shi kamar sabon suna aka
rada min, ina son in yi kokarin yin wani abu
amma bana son in shafe jikinsa, ya kara
matsowa dab da ni har muna shafan junanmu,
numfashina ya so ya dauke, ban san lokacin da
nasa hannuna ba duka biyun akan kirjinsa, na
dube shi tare da marairaice fuska ta, kayi hakuri
ina son in fita, sam ban san lokacin da na fadi
hakan ba, hankalina ya tashi sosai, sai a lokacin
na tuna hannuwana suke na dan janye su, ya
furta a hankali kissing dinki nake son yi, ban
ankara ba na ga fuskarsa daidai tawa tuni jikina
ya yi sanyi, ji nayi yana kissing dina a cikin
gentle ba tare da ya taba ni ba, ya kusan minti
goma yana tsotson bakina, ga kuma sautin kiss
din yana tashi, nitse ka ke ji, tun ina janyewa har
67
Baki Biyu Θ Sameera Mustapha:
na hakura na bashi hadin kai, a hankali ya janye
bakinsa daga nawa ya ce, irin gaisuwar da nake
so kenan daga gare ki Smiley, ki saki jikinki da
ni ina sonki I love you. Na sassauta murya ta
kasa na ce, ina son muyi sai da safe da Amina,
ok, sorry, kin ga na ma manta muna da baki a
gidan, ya janye jikinsa baki daya daga gare ni,
abaya na saka na fita. Na samu Amina akan
cinyar maigidanta suna ta hira cike da nishadi,
abin kwarai ya burge ni dama haka na samu
mijin da nake so ya ke kuma sona....Amina ta
tsinka min tunanina, ta ce, yauwa kin fito,
wallahi so muke mu kwanta ogana ya gaji, kai
Amina ga daki na ku isa mana, na fada ina
murmusawa. Kicin na nufa ina tunanin abunda
ya kai ni cikinsa, babu abunda ban dauka dama
rashin sanin abun yi ne yasa na shiga kicin din,
wayata naji tana ringing dama tana hannuna, na
duba Mas'ud ne, sai da ta yi ta ringing sannan na
dauka. Sai ka ce yana kallona rai bace na dau
wayar na lura so yake ya takura wa rayuwata. Na
ji ya ce, Smiley ki tea, lipton da suga kwara daya
tal ya ishe ni, ko ya aka yi na amsa to! Oho ban
sani ba, sai da na 6ata lokaci sannan na hada
masa a daki na same shi zaune a akan side table
din sa inda yake ajiye takadun da yake amfani da
su da kayan computer dinsa, madubin ido ne a
idonsa fari tas, kar ya dube ni cikin su ya се,
68
Baki Biyu Sameera Mustapha:
masa akan yauwa "Thank you my dear" na ajiye
table, da sauri ya dauka yana sha zan bar dakin,
na ji ya ce, dauko min wayata don Allah, gata
nan a gefen gado, wani abu ya taso min a
makogarona, na takaici ya zan yi dole na juya na
isa gun wayar na dauka na nufi inda yake, na
ajiye kan table kamar yadda nayi da zan ajiye
tea, juyawar da zanyi na ji ya riko hannuna, na
tsaya cak ba tare da na juwo na dube shi ba, ji nayi yana jawo ni zuwa inda yake zaune ko kafin
in yi aunen wani abu har ya mike ya riko dayan
hannuna, muna fuskantar juna, ya dan matse
hannuna har sai da na saki dan kara kadan tare
da kallonsa. Kai ana kama duniya kamar har ta
6aci da Tahir.....bakina da na ji a cikin nasa yasa
tunanina ya tsaya shiru, sumbatata yake yi a
hankali, na lura yana son kiss a rayuwarsa,
rungume ni ya yi sosai har na ji bana iya tsayuwa
da kyau, ga shi jikina rawa yake yi, cikin dubara
ya rika matsawa ba tare da ya daina ba, har muka
isa wurin gado, sai a lokacin na tuna irin zaman
da muke yi da shi, wai meke damuna ne nake
biye masa cikin hanzari na cije shi a harshensa,
ba shiri ya sake ni, yana kallona, cikin wani
yanayi na kasala ya ce lafiya? Harara na wurga
masa a fuskarsa na ce, lafiyar kenan, cike da
tsiwa nake magana, kaga ni bana son irin
abubuwan da ka tsiro da su don ba so nake
69
Bakı Biyu Sameera Mustapha:
ba...."Karya ki ke yi wallahi, kina so." Ya katse
ni ya yi maganar cikin daga murya, har sai da na
firgita, sai dai nayi calming down na so in janye
daga inda nake, amma ya ki bari in wucen ya
tare