da ta idar nayi saurin ce mata,
Gwaggo ina kwana? Ta amsa cike da kulawa ban
san lokacin da na kai kaina kan cinyarta ina kuka ba,
ina fadin Gwaggo don Allah ki yafe min, nayi
kuskurc, ji nayi tana shafa min gashin kaina a
hankali ta ce, ban yi fushi da ke ba Dayyiba, sai dai
ina neman maki jin dadi da kwanciyar hankali ne
kawai, ina son ki samu farin ciki a rayuwarki
Dayyiba, Allah ya yi miki albarka."
Na dago fuskata ina kallonta ta fuskar wada ke
saka cikin murmushi, Gwaggo in aure Sa'id kenan
ba ki yi fushi ba? A'a ba zan taßa fushi da ke ba
Dayyiba, Allah yasa a dace, don haka sai ki neme shi
ya turo iyayensa.
Murna ce ta kama ni kamar anyi min albishir din
shiga aljana. Cikin ikon Allah da yamma likis bayan
sallah la'asar, Asabe ta shigo dakina lokacin ina
zaune kan sallaya na idar da sallah La'asar ta ce Anti
kin yi bako a waje, ya ce, sunansa Sa'id, ai ban san
lokacin da na mike na fita ba, na isa wajen sa don
ganin sa da ban yi ba na lura ya rame sosai, bayan
mun gama gaisawa, na dube shi na ce, amma ka
rame, rashin lafiya kayi ne? murmushi ya saki dama
rashin lafiya ne da na samu sassauci a rayuwata,
rashin lafiya ta ita ce rashin ganinki, kwana biyu nan
da ban ganki ba shine abun ya dame ni, wani lokaci
na kan ji tamkar ba zan same ki ba saboda ni nasan
ba karamin izgilanci nayi ba da na...... haba Sa'id na
fada maka ni a guna komai ya wuce, bai kamata
119
Baki Biyu e Sameera Mustapha:
kana tuna baya ba, na riga da na yafe maka na fada
maka kuma, saboda haka ina so ka fidda tunanin
wani abu a zuciyarka, a yau ma Baba ya zo ya ce
yana son ka turo in da gaskc ka ke yi. Yadda ya zaro
idanuwansa na san mamaki ne ya cika shi.
To me yasa kwana biyu ki ka ki ganina ki ka ki
kuma daga wayata? Ya yi tambayar cike da juyayi,
babu komai kai dai na fada maka sakon Baba, don
haka ka zo ma muje yanzu ku gaisa kafin iyayenka
su zo, da sauri ya mike yana fadin muje mana. Dama
yana nan shi ne ba ki fada da wuri ba, ai da tuni naje
mun gaisa.
Kallonsa nake yi tamkar a ranar na soma ganinsa,
na tuna wancan lokacin da muke tare, bai taba ko
tunanin su gaisa da Gwaggo ba, ballantana
mahaifina, ai so da yawa Baba na zuwa, yawanci ma
yakan zo gidan kuma in fada masa amma sai ya yi
banza da maganar bai cewa ufan ma akan su balle ka
samu damar cewa ya shiga su gaisa.
Anyi sa'a kuwa Baba da Gwaggo suna falon,
mun isa ciki, a kasa Sa'id ya zauna yana gaida su,
abin mamaki Baba ya ki amsa gaisuwar ta Sa'id,
amma kuma ya kura masa ido, da alama hankalinsa
ba ya tare dashi.
To me ke faruwa?
Ku biyo ni cikin littafi na uku (3), kuma n
karshe da yardar Allah.
Taku; Samira Mustapha
120
३
SALAMA BOOKSHOP No 650 J2, IKatsina Oeritral Market Tel: 08062929680,
Littattafan marubucivar
BAKI BIYU
SILA
LADABI
FITINAR MULKI
YADDA ALLAH YA SO
KAIDINMACE
BAKI BIYU KADIN MAGE
SAMIRAUMUSTAРН SAMIRA MUSTAРHA
Sover Gribhtes AGF Computers Fagge
07030319787
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels