An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
RukayyaJuunai Disina Mund.
RUKAYYA
NA DAYA
Jummai Disina Muhammad
Hakkin Mallaka (M) Jummai Disina Muhammad
izinin
Ba a yarda a juyi wannan littafi kowacce irin hanya ba sai da marubuciyar a rubuce.
An fara bugawa a shekarar 1999
ISBN - 987 - 2149-59-4
Kamfanin da ya yi Dab'i:-
Gidan Dabino Publishers,
No. 570, S/Titi Dandago,
P.O.Box 1597, Jakara,
Kano.
Tel: 064 - 636839.
TUKUICI
Wannan littafi tukuici ne ga dukkan kannena wato
Maimuna B.M Beli, (Mr. Auwalu Muhammad) da Hadiza
da Fatima da Ummi da Sadiya da Zainab da Asma'u da
Amine de Sadik da Mahmud da lbrahim da B.M. Belo da
Amina ldres dia Rabi da Asma'u da Maijidda Mahdi Disina
da Gifado da Yaya Ajayi da Bello da Ahmad Abubakar da
Fati da Adamu da kuma Bilki Hussaini.
FATAN ALHERI
Ga 'ya'yana Fatima Zahra Da Hauwa'u Maijidda da
Amina Hajiya Kaltume Maijama'a (Mrs. Alhaji Habu Kuda) Azare, masu Kuda Nails Company (Nig). Ltd. da Hajiya Aminatu Idris Sale Doguwa.
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan littafi ga mahaifina Alhaji
B.M. Beli da kakana Alhaji Disina Muhammad (Marafan
Katagum).
GODIYA TA MUSAMMAN
Godiya ta tabbata ga Sarki Allah, mai kowa mai komai,,wanda Ya halicci mutumya koyar da shi magana da hikima. Yabo da salati su tabbata ga Shugabanmu kuma macecin mu Annabi Muhammadu (S.A.W) da 'yan gidansa da Sahabbansa da malamanmu masu tunatar da mu a kan sunnar Annabi Muhammad (S.A.W).
Ina mika godiya ta musamman ga iyalan gidan Alhaji
Disina Muhammad (Marafan Katagum) da Alhaji Babangida
Muhammad Beli da Alhaji Idris Sale Doguwa da Alhaji Abubakar Imam da Antina Hajiya Halima Bello Maitama Yusuf (Mrs. Abubakar Imam) da Hajiya Magajiya Bello
Maitama Yusuf da Hajiya Maryam Idris Sale Doguwa da Hajiya Balaraba Yusuf Sani Maitama da Hajiya Talatu B.M.
Yusuf da Hajiya Amina Abubakar Sadik da Hajiya Fatima
Muhammad Manga da kakata Hajiya A'ishatu Disina Muhammad, Saboda irin tarbiyyar da ta yi min, Allah ya
saka mata da gidan Aljannatul Fiddausi.
Ba zan yi tuya in manta da albasa ba har sai na mika
godiyata ta musamman ga wadanda suka taimaka wannan
littafi ya fito, kamar mahaifiyata Hajiya Hauwa'u B. M.
Beli da Hajiya Amina B.M. Beli da Antina Hajiya Halima
Abubakar Imam da Muhammad Wakili Beli da kuma wanda
ya yi mini gabatarwa da gyare-gyare, Ado Ahmad Gidan
Dabino da Adamu Muhammad Beli. Gaba dayansu Allah Ya
sakawa kowa da alheri, Amin.
Jummai Disina Muhammad
10/6/99
GABATARWA
Babu shakka wannan littafi mai suna RUKAYYA, ya
fito a daidai lokacin da ya dace. Littafin wa'azi ne babba
musamman ga matayen da ba-sa wadatuwa daga irin alheri
da kyautatawar da mazajensu suke yi musu, su dai burinsu a
kowane lokaci shi ne su mallake mazajensu don su dinga
fifita su fiye da 'yan'uwansu na jiní.
Duk da kasancewar marubuciyar littafin wato Jummai
Disina Muhammad, sabuwar marubuciya ce amma ta yi
amfani da basirar da Allah ya ba ta da kuma kwarewa da
fahimtar halaye na matan aure wadanda suke zaune gida
daya da 'yan'uwan mazajensu, ta kago labarin da ya dace da
rayuwarmu ta yau da kullum.
A gai da Jummai.
Ado Ahmad Gidan Dabino,
Shugaban Kungiyar Raina Kama,
Kano - Nijeriya.
21/8/99
idan bikin ya cika makil da yan'uwa, irin su Hajiya GFatima da Hajiya Hadija da su Hajiya Ummi su
Hajiya Zainab da Hajiya Sadiyå duk sun hallara. Ga
su Asma'u suna ta rawar Barmani Coge. Su Maimuna da
Hajiya Amina su ne 'yan rabon abinci, kai biki ya yi biki,
duk inda ka duba juya Hajiyoyi ne kowace na ji da kanta,
duk wadda ka gani daga matar minista sai ambasada, sai
kwamishina, sai matan manyan 'yan kasuwa.
A can gefe guda Hajiya Rukayya ce da Hajiya A'ishatu
suke zaune suna hirar duniya. Hajiya Aisha ta ce "Ke
Rukyya, ya Mary da Maigirma Sadik?". Rukayya ta ce
"Uhm! Maryam tana Kaduna shi kuma Sadik yana England,
a can na baro shi sai karshen satin nan zai zo Nijeriya, don
kin san bana ya ce a gida za mu yi a zumi, sai bayan sallah
za mu koma, amma fa ba na tunanin tare za mu tafi da
Maryam". Aisha ta kama baki ta ce "Lallai Sadik da daukar
wa kansa fitina yake, mutumin da ya san matansa ba sa taba
zaman gida daya sai an samu tashin hankali a nan gida
Nijeriya ma, shi ne zai debe ku ya tafi da ku wata kasar, ku
duka, in ya so ya rinka jeka-ka-dawo, in wannan ta je ta
dawo sai wannan ma ta je ta dawo. Kai, kodayake duk yadda
aka yi wa Maryam sai ta ce ita an kware ta, dubi fa bikin
nan da ake yi na dan'uwan mijinta ne, amma ba ta zo ba, duk
don kada ku sauka gida daya, yanzu sai ranar yini za ta zo,
ta tafi a ranar, kai wannan irin bakin kishi na Maryam Allah
Ya raba dukkan 'ya'yan Musulmi da irin sa, tun kina yi miji
yana sauraren ki har ya komo ya fita daga sabgar ki, amma
ba ki hakura ba, ki yarda da cewa, Annabi Ya faku?". Rukayya ta ce "Ke dai Hajiya A'isha ki zuba wa Sadik ido ki sha kallo, ai shi duk wani iskanci na Maryam ya san
yadda yake tafiyar da ita, yanzu ma ita ta dame shi, sai dai ni
na dawo Nijeriya ita ta tafi England, shi kuma ya ce bai
yarda ba sai dai in mu tafi tare, nan ma sai da ya gindaya 6
mata sharadin in ta kuskura ta tayar da wata fitina a can zai
dawo da ita Nijeriya".
*** *** ***
Ni Rukayya na tashi marainiya don tun ina cikin
mahaifiyata, mahaifina ya rasu, ina da shekara biyu a duniya
mahaifiyata ita ma Allah Ya kawo wa'adinta ta rasu ta bar ni
a hannun kakata ta wajen mahaifiya. Da na isa shiga
makaranta na koma hannun wan babana wato Baffa Amadu.
Baffa Ahmadu yana zaune ne a nan cikin garin Kano,
tare da matarsa daya, Inna Sa'a. Suna da 'ya'ya hudu, Sadik
shi daya ne da namiji a gidan, sauran 'ya'ya ukun in
dukkansu mata ne. Hajiya A'ishatu ita take bin sa sai
Maimuna, sai kuma Hadiza.
Tun ina aji uku na firamare yaya Sadik ya kammala
karatunsa na sakandare. Allah Ya yi shi mai fasaha, ga ilmin
boko da na Arabi, ga shi nutsattsen mutum, ga hankali da
ladabi da biyayya, a wajen na gaba da shi. Bayan ya
kammala karatunsa bai tsaya 6ata lokaci ba ya ci gaba da
karatun zuwa Jami'a, wato Jami'ar Bayero da ke Kano, а
inda ya karanci 'Public Admic' (sanin makamar yadda za ka
yi hulda da jama'a).
Yana karatu a nan Jami'a ne Allah Ya hada shi da
Maryam 'yar wani malaminsu na jami'a wadda ta makale
masa a kan tana son sa.
Yadda abin ya faru shi ne, wata rana Sadik sun je gidan
malaminsu J.Z. Hamma don su kai masa wadansu
takardunsu da ya neme su da su kai masa, da suka je gidan
sai suka iske Maryam a kofar gidan, suka tambaye ta ko
mahaifinta yana gida, ta shaida musu ba ya gida, shi ne suka
ce, in ya zo ta shaida masa cewa Sadik da Ibrahim ne suka
zo, kuma ga takardun in ya dawo ta ba shi.
Bayan kwana biyu sai ne Maryam ta rinka neman
Ibrahima cikin har Allah Ya sa ta same shi. Da farko da
7
suka hadu ta ce masa don don su gaisa ne kawai kuma ta
tambaye shi yaya abokinsa? Kuma don Allah Ya gaishe
mata da shi. Ibrahim ya amsa mata zai gaishe shi da yardar Allah.
Ibrahim ya fada wa Sadik sakon Maryam cewa tana
gaishe shi, sai ya ce "Kai Ibrahim, ita ce za ta ce tana gaishe
ni? Ko dai neman shiga ne?" Ibrahim ya ce "Dadina da kai
mutumina saurin daukar dala ba gammo, in ban da abin ka
ai in ka ga kare yana shinshina takalmi dauka zai yi".
Haka dai Maryam ta dinga aiko wa da Sadik sakon
gaisuwa ta hannun Ibrahim, wani lokacin har abinci take
dafawa ta aiko masa, amma Sadik bai taba taka kafarsa ya je
wurin Maryam ba.
Ana nan dai Ibrahim ya matsa wa Sadik a kan ya dace
su je wajen Maryam ko godiya su yi mata a kan irin dawainiyar da take yi da su bai dace su bar ta haka ba. Shi
kuwa Sadik sai ya ce ai ba shi ya sa ta ba don haka bai ga
abin da zai sa ya je ya yi mata godiya ba, ita ma ba ta da
aikin yi ne ya sa take bata lokacinta wajen yi musu abinci.
Ibrahim ya ce "Kash! Amma Sadik ka ba ni mamaki, ba
kai kake ce min ba ka wulakanta mutum ba? To ai kuwa duk
wanda ya nuna yana son ka kai ma ka so shi, don kuwa in
Maryam þa ta son ka, ba abin da zai sa ta 6ata lokacinta a
kanka". Sadik ya ce "Kai yanzu wai kana jin zan bata
lokacina a kan wata soyayya? Ni dai ba ni da niyyar yin aure
yanzu kuma ma ko zan yi auren ba irin Maryam zan aura
ba". Ibrahim ya ce "To ita Maryam din wani aibu ne da ita
da ba za a aure ta ba?". Sadik ya ce "Ba wani aibu ne da ita ba, ni dai a nawa ra'ayin ba na sha'awar auren matar da ta
budi baki ta ce tana so na, domin sai na ga ba za ta ji kunya irin ta sauran mata ba. Don kuwa Annabi (S.A.W.) Ya ce "Duk wanda ba shi da kunya to ya aikata abin da ya ga dama, ko yake so". Da haka dai Sakik ya ki zuwa gun 8
Maryam. Kullum ita kuwa sai yi masa aike take yi ta hannun
Ibrahim.
Rannan sun dawo daga filin wasan kwallo sai Ibrahim
ya ce "Don Allah yau kam tun da ga mu kusa da gidan T.Z.
mu kai wa Maryam ziyara mana". Aka yi sa'a ranar Sadik
yana cikin nishadi sai ya amince, ya ce "To ai sai mu je tun
da dai ka matsa, yau dai ka yi galaba a kaina".
Suka aika aka yi musu sallama da ita, jin cewa su
Ibrahin ne har da Sadik, nan da nan ta sake kwaskwarima ta
fito tare da abin zama, sannan Kannenta suka biyò ta da ruwa
da lemo '5 alive'. A ranar duk kannenta sai da suka żo suka
gaida su Sadik.
Bayan Ibrahim sun gaisa da Maryam şai ya ce zai
Karasa cikin makarańta, ya tafi ya bar Sadík tare da
Maryam. Da farko ya yi shiru kamar ba zai ce komai ba don
ba shi da abin da zai ce, sai can ya ce "Maryam kina ta
wahala da mu ba kya gajiya ne?". Ta yi murmushi ta cе
"Haba, ai ba wani wahala don dan wannan abin da nake yi
muku, ni gani nake ma kamar ba wani abu nake yi maku
ba". Sadik ya ce, "Haba, ai wannan hidima ce mai yawa, don
Allah ki daina wahalar da. kanki, mun gode"..Suka yi hira
mai dan tsawo ya ce zai tafi, ta ce "Bari na dan raka ka. A
wajen rakiyar ne ta ce, tana bukatar hotonsa don Allah in har
babu matsawa. Sadik ya shaida mata shi kam ba shi da wani
hoton da zai ba ta yanzu, don shi bai cika son daukar hoto
ba.
Bayan Sadik ya koma ne ya tarar da Ibrahim a hostel,
Ibrahim ya ce "Kai mutumina lallai yau hira ta yi dadi tun
da na ga sai yanzu ka dawo". Sadik ya ce "Kai dai bari,
wallahi ina jin yarinyar nan da akwai abin da yake damun
ta". Ibrahim ya ce "Kamar me yake damunta?". Sadik ya yi
tsaki ya ce "Wai ka san abin da ta ce min ne? Wai hotona
take so na ba ta ni, kuma na ce ba na daukar hoto, don ni na
ga ita da gaske take yi". Ibrahim ya ce "To mene ne don ka
9
Ka?" Sadik ya
"Kai fa Ibrahim na lura ba ka san halin yan matan yan7snd ba". Mi9ei Kai An ta mnaiba gashi nan kana wulakanta ta ba". Yatisedia bashi adakinst not mad usy is nod a s
Raven kwanaiia dauki hoton Sadik,ya kai ua
wa Maryanta YAe ffofin.ji adis nadea kawo, miki,kafin-yains
dauki wani". Ita kuyadgnar kamar saljah don, murna sai tab LU
sake haukogswaja kan Sedikıamma shi Sadik bai,sa tana yi
ba done RWY Wajen ta sai in Ibrabin ya matsa,masaid sannayeke id sue sUGU Tប់ae stoss mids sb JETC NO
Kan da gahs sai AllahoMaryamda Sadik suna nan snel b
soyayya, tun Sadik yana ki har ya zo ya ba da kaibon yAbieg hau, ismma shiisdaimaaukis Marynm abokiver. hirarsa, den
wanis dokagi
ayyayos ds
ake
komsi
the
ce
sai
shi
da
daraya
ka
in
tanamasa
edi A! AS LILKO
DI
Zance
MALYBI
AnainanadnilharsAllah Meokavo,Garshen karatun Sadike uA
watooyar kammden diginnsa'nefarkaakan PublieAdminlarluv
lokacinoMinBbknixamkemmalaikaranana na.fFramare zanH
tafi sokanderslslokeindumal yayeAisha dal Maimuna tunitum
sun kammaler kemaamaariarisakandares kowace tana gidan "Bd
mijinta,(sai yaua.Hadiganortaknajl biyan masakandare id dellA
Bayan:Iskammalaikratnsyaya he, Maryamwla rin.ka igm
kawas masalilpanabhezngida, 16hai kuma ya rinka nuna mata Luw
yanzins basbautes kaisylidasdon syasfe se Daisyas kammalaidsd hidimominda:semgebatisaitakuanaokafinirya yi maganar aureoiod
amma ita ta matsa masa don iyayenta sun ce sai ta fitar da .sd
miji sabada sumai sadi sabyismatavarsmox sy libse neyst
n ibab
psL
q9!
i នាi៧
CG,Ka
UsV
19
iនៅ
287K
ទធឈហាយK"
q910 Ks
GC
AgusA
s
281
midsidl
Bu Us qú
Tashin shauldihidanswelslko kuma in ce kaddarasta rigallaw
fata, i kodayitie duAMhoYa ce"Kullu Nafisin Zalikatul"B
MauthoWatoskkoVeace inni saita dandanmi Mutiwa"W" eс sA !
Bayanokamtomals digirinsad da svatarshida,swatas ranarols
jumašal nbáyan am salükoo dagairimašallacinijumalay Baffai sy
10
Ahmbiksbbibortinsædai idawo ,gidanrdaga masallacinsg 61
juma'a Allah da Ikonss yashigeskarfashin motar Dafpilobnl nob
AllalsniMntaidas kawarsauhkas kawot manasidayitashiri
hankal undai Toukada code mahaifana biya sun sasulamhad n
ban sartvzeiristdartsdabeg tin dalnban shaku darsu baM
ammatBaffalAhiladonamkarshi ng mahaifina sabodaryaddа я0яу
yakeisd nanyakeshagwabanikdliyar autarsa Hadijaıba yayi enлг
mata abin da yake yintine Ime daisinacerina son abu todason
rawat1 jilo2 zainyiominsi kümasbia shirbarryaysolya garainásyá
baci,shaka Kamainna Saintanayitiani kamar Rawai.nl" BE 20
Kai'sCrasuvato BaffaidAhmadwi hankaraain tayatīdasv ol
hankalin iuri'armsta yibar tuuba yaya Sadik ba, wandardonl"52
tsanariimrudewausandasakrkwantar dashii:a asibiti.rBayamonss
kwana biyu aka sallamo.bsteilokacirwnanrakesynimąsasz en
gaisuala amma bagasiyaamsamayis nitism smul inte
ootokacintraswgitynsma tare daomahaifiyartardao1s
mahaifinteduk smize summyiowa,Innergaisakary sb ap ni UCLAS
Bayan rasuwar Baffa Ahmadu, makwabcinmy BabagS
Ado nshisymmetarikaala sdas aidimomise gidanmu otaAfanniti
abindits fannan ashion baai baivassadikshayarwan dammalibse
babbaanamtrinomarigayis affa Ahmadinnerallahi Yajikananas
Baffachmade ism isynILEY ABANEW seem 90 9isa saswal red
Hansnwa isanaivcowasi wanis bani galAllabo balavairnedeisg
Bayansnaşuves Raffe sAhmadumagaskiyasmun shige yand ida
matsaloli swadandalbtoairasehas on dadama mun dogara nei a is
gabanayanme a. "kan iBeffe Ahmadu, toyanzu kawatAllaa 1
Ya kadi sabissauitor bekagyaazy Mur ga Allahu 11
Sadikarand daarbinemamijinikumetabbansider, Gishi vasbug
kamrialaskarpBua karea baejkivaka yi ba, doumarba mataod s
sana'anyake radal staiber formakayasanatalmukanperman nide
aiki, amma bai samu ba duk da kyawun sakamakonGY BY
jarrabawensa kesencewar yanauaikisoiinkane da hanyabs2
Anedeikin heka ne, mengidan suLMaryamixayArlasukA
matse mataie ken saidafitande müi apikin samarinia, uo da 61п
11 S
ta gama karatu sakandare, ba ci gaba za ta yi da karatu ba,
don haka mahaifanta suka matsa mata ta yi aure.
Ita kuwa Maryam ta ce nan duniya duk cikin samarinta
in ba Sadik ba ba ta son kowa. Baba ya ce, "To yanzu ke
Maryam in ban da abinki, kin ga'shi fa Sadik bai zo ya ce
yana son auren ki ba, amma ga sauran samarinki duk sun zo
suna son auren ki sai mu tsallake su mu ba wa wanda bai
nema ba?". Ita dai Maryam ta ce salSadik.
Mahaifiyar Maryam har gida ta je ta sami Inna Sa'a ta
ce mata "In har da gaske Sadik yake yi a kan auren Maryam
to ya fito an ba shi, tun da ita ta ce shi take so". Inna Sa'a ta
ce "To an gode, amma in ya zo zan yi masa magana in ji kan
zancen, tun da ni dai bai taba yi min zancen aure ba, amma
na san yarinyar tana zuwa ta gaishe hi". Shi kuma mahaifin Maryam ya je ya sami Baba Ado,
wato makocinmu don ya yi wa Sadik magana a kan zancen
auren in har da gaske yake yi, to ya ba shi sai dai ya fito zancen aure,
Baba Ado ya zo ya sami Inna Sa'a a kan maganar auren Sadik da Maryam, Inna Sa'a ta ce Sadik bai taba yi mata
zancen aure ba, "Sai dai daman yarinyar takan zo gidan nan har kwanaki nake ce masa wannan yarinyar mai zuwa tana gaishe ni, shi da gaske yake auren ta zai yi? Sai ya ce min shi ba yanzu zai yi aure ba, kuma in ya ce zai yi aure yanzu ai a hana shi, ina zai sa matar? Da mai zai ci da ita in ya aure
ta? Shi da ba sana'ar komai yake yi ba". Suna cikin
tattaunawa ne sai ga Sadik ya shigo, ya durkusa daga gefe guda ya gaishe su, sannan Baba Ado ya fara yi masa bayani
a kan zancen auren Maryam. Bayan ya gama gaya masa duk abin da mahaifinta ya ce, sai ya tămbayi Sadik a kan shi me ya gani?
Sadik ya gyara zama cikiņ ladabi, ya ce "Baba yarinyar
nan tun ina makaranta ta nuna tana so.na, ni kuma na shaida
mata cewa ba ni da ra'ayin aure yanzu, amma duk da haka 12
ba ta hakura ba, har bayan na gama makaranta ta rinka kawo
min ziyara gidan nan amma ni dai kullum ina shaida mata
cewa ba ni da niyyar yin aure don ina da abubuwan yi a
gabana kafin na yi aure. Kuma kai kanka Baba ka san yanzu
ko na ce zan yi aure yaya zan yi da matar tun da dai yanzu
ba wata sana'a ce da ni ba, ga shi nauyin gidanmu ma duk a
kai na. Don haka ni dai Baba don Allah ka ba su hakuri ba
wai son ta ne ba nà yi ba, ba ni da abin rike ta ne".
Baba Ado ya yi shiru, sannan ya dago kai ya dubi
Sadik ya ce, "A gaskiya Sadik ni da wani mai hali ne da na
yi maka auren nan, don yanzu ko an yi auren ma zama da
matar aiki ne tun da ba ka da aikin yi, kodayake an ce matar
mutum kabarinsa, kuma bakin da Allah Ya tsaga ba Ya hana
shi abinci. Kuma ka san bai dace a maida hannun kyauta
baya ba, amma duk da haka zan je in sami mahaifin yarinyar
na yi masa kyakkyawan bayani".
*** ***
Baba Ado ya je ya sami T.Z. Hamza, mahaifin Maryam
ya yi masa bayanin sakon Sadik. Amma mahaifin Maryam
sai ya ce "Tun da dai ya ce yana son ta ai ba komai, batun
aiki kuwa ya kawo min takardunsa zan nema masa aiki, ni
dai abin da nake bukatą a wajen sa shi ne sadaki naira dubu
biyu sun isa, zan daura musu aure, Allah Ya ba shi ikon rike
ta.
Sadik ya kai wa mahaifin Maryam takardunsa cikin sati
biyu ya samar masa aki a ma'aikatar harkokin kasashen
waje, a Abuja. Ya kama aiki da wata uku aka yi bikin sa da
Maryam
Bayan biki sai da Maryam ta yi kusan wata biyar a nan
Kano, gidan Inna Sa'a, kafin yaya Sadik ya dauke ta su tare
a can Abuja.
Lokacin da yaya Sadik ya zo tafiya da Maryam Abuja,
sai ya nemi Inna Sa'a da ta ba shi ni 'Rukayya' don mu tafi
13
owtaredsabodalinutinkasdibe Avarnantil Maryam kewa inrbla ya
កាa na rinka tafaitamyyukangidaslAgokaoin damuka
ivkomarddajap mun samigidanida yayi Sadikiyake ciki, gida
use nataliata Roroigan fairst iMatsukaicingidamai
usndakoham kwanaukolkowasne da bandaki, sannan da falb da
RA grle da ritop SarknteaiklirSaldiß baskaraminkwantar
sd dahankalih InnallSaolyadyl iba.irGalshi rkuha Sadik ya
kasance"Mutumnenisli kalalda tahalfiyarsada kumaisauran
idulkannensh.ogb sy ose ire iy sy obA sdB
en sb onZamana a gidah yaya sadie dlranti Mapyati waai sani
ab Medaga kin tsamin tuyowataokuman wani shafhe daga
TEJECika nkundiotrihiirrayliwata waddalba lantaba tsalakewa
Bain daiifa ba daltdHhnraywau seniLsdsk mot
KSdeWar yaysbSmurne watida ya san
TshaRkiyainsahuR zrcewa th adatibabban md'aikaćine ba, amma yana kula da iyaliisayuaaalya tehfiiata, ta Wajen
sutura da kayan abinci,"da duk wani abin da ya danganci
iyali, yana kokartawa ya ga iyalinsa suna cikin farin ciki.
me Haka mahainiyarsa dd sauran Vanrwansá matasdsa
MVIE MAT a dave nadan jaya Sadike aa Zartik ina
k makarahtabgava da firamare don
in hakdeyayaSadiR ya samo in mákaranta naer gaba de
imdA adidansa, domin Kosayayya zai yi Wianti
Maryam to dole ya hado da ni ya yi mana tare, to wdilnan
nanashimailsciyarant Marant adai bi k
b andifr af Soil ta Sadif Wake
kulawa da ita ba, don dai shi Sadik namijin durlya He, ba a
uus RiARaR ama Buhe Kadandaga cikin
matsarofda suke kwaned a eidan Sadil nsbig onsK
Duk da cewa yaya Sadik mutum ne mai kamir kai de dibs2 sy
162
14
isisware moviBMins sw isd sl iy si obal isb B H
yakan kira ni yana tahibaysia alentlorankoiratuna, bó koma
sb rdulecranár da yakeroikin nlahati yaianefitlemguni da anti
YMaryamoya fila da malýawo arsabuwarmovrsasToikanman
Zbanadaya dagd oikinlubinodaiamtisManyzzita ski jini a
rayuwarta,rini daiszassusAva tabesdayayadslyatcerlai rá na
shirya mu fita tare, da nasganteshakhssainmanririfsa kinbih su,
midio yal celna shiryala biksy gabin sapermen masa ina da
nisyhamuwbrikal an abant liken laname kawo wannuzurinalgaya
isrmasals Yadda aka yibkuwa olaganeshi inemwatakánanwata
Kawar anti Maryar mai suna anti Indo ta kawolmatarziyara
slelgidanjnshi tne harkäwomataulvalda lemomalhaſi sai na ji ta
io sde Maryamninal kika ssamiiwannan ikyakkyawar y arimyar ga
Aibbankali ko kanvarkibce kika faukols SaisA ntisbriarvaridta се
swKen dail Erido foyalemi kawainkamuariSalifvcisda saltevyan
sismazá biyusryasljeryaijajibomihjlkinasgamisyasinywtánasbo ta
nsvzamaruliri kadangaben kiakie inlushSatlik yanabnan yanaji da
srisita iskaraary fowair write sta sakanii dal Allah
iinmarainiyau ceşi ke kbob şaturarzai sg mimstarerib itany ake yi
nsdmanab kumarkoo watadiyarbfita/zamenyimidasai yaisewa sai
smda: itaita smul fitaidNi danba komanyake slamünarba saizirin
sw.MaddamSadik iyakel jisda itasdolenwawmannsorda yakeshuna
s matalaiga fikarinyentuanastakaHsİ nE E NaNIMsZUM ε)
Anti Indo ta ce "To ai ke ce ma, zamaninyangulba a
sakewa, haka kurum ki *goya yarinya zo ta zame miki
kishiya, idan kuka sake za a yi miki sakiyar da babu ruwa,
sorkin sanifa karde barisa'cikinauz sws2usH syEbΟN
tas sbbTeshix daioshaskebarndas zan ihavkýkadaki sakekita ta
svikofa harMal samultanashirmda:mijinkilumatanakwalliya in
iinyana nanekinsan dulewatahanyaa zaukbbidi kakkaßile ta
nindagasjikin mijinki, nkaiMaryam i kaiqe ha ki ynkeratu ba,
so kumaibaidisriya kissanmatabacai mazan yanauRedakissa
nozazkiseemi kansuriki Azama oge and onlyi don kuawa harlura
Bissadikidin naki,gaivi than touriodai ad ial nirass
ar 15
Haka dai Indo ta yi ta bai wa anti Maryam shawarar
yadda za ta rinka gallaza min a gidan.
A gaskiya duk inda ake neman mace mai masifa da
rashin tausayi in aka sami anti Maryam sai a koma da baya,
ga iya kissar munafunci, don duk abin da take yi yaya Sadik
ba shi da labari, kuma duk wata hanya da ta san zai gane sai
da ta bi ta hana ni sakewa ta nan.
Na kasance a gidan yaya Sadik ni nake yin girkin
abinci, sannan na yi shara ga wanke-wanke, kai hatta kayan
anti Maryam ni nake wanke mata duk da cewa da akwai mai
yin wanki.
A kullum da safe kafin. na tafi makaranta ni zan dafa
abinci sannan na yi shara na wanke kwanukan da aka ci
abinci, idan zan tafi makaranta duk da cewa yaya Sadik
yakan bai wa'anti kudin makaranta da na shiga tasi na zuwa
da dawowa, amma, anti ba ta ba ni sai dai na taka da kafata
na je na dawo duk da nisan da yake tsakani. Kuma bayan
haka, idan na dawo daga makaranta, ni zan yi abincin rana
da na dare, sannan ga karatuna, duk da irin ukubar da anti
Maryam take ba ni ina mayar da hankali a karatu don in ban
yi ta hudu ba a ajinmu to zan yi ta biyar ko ta shida, amma
da ina samun