Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
1 / 7
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels RukayyaJuunai Disina Mund. RUKAYYA NA DAYA Jummai Disina Muhammad Hakkin Mallaka (M) Jummai Disina Muhammad izinin Ba a yarda a juyi wannan littafi kowacce irin hanya ba sai da marubuciyar a rubuce. An fara bugawa a shekarar 1999 ISBN - 987 - 2149-59-4 Kamfanin da ya yi Dab'i:- Gidan Dabino Publishers, No. 570, S/Titi Dandago, P.O.Box 1597, Jakara, Kano. Tel: 064 - 636839. TUKUICI Wannan littafi tukuici ne ga dukkan kannena wato Maimuna B.M Beli, (Mr. Auwalu Muhammad) da Hadiza da Fatima da Ummi da Sadiya da Zainab da Asma'u da Amine de Sadik da Mahmud da lbrahim da B.M. Belo da Amina ldres dia Rabi da Asma'u da Maijidda Mahdi Disina da Gifado da Yaya Ajayi da Bello da Ahmad Abubakar da Fati da Adamu da kuma Bilki Hussaini. FATAN ALHERI Ga 'ya'yana Fatima Zahra Da Hauwa'u Maijidda da Amina Hajiya Kaltume Maijama'a (Mrs. Alhaji Habu Kuda) Azare, masu Kuda Nails Company (Nig). Ltd. da Hajiya Aminatu Idris Sale Doguwa. SADAUKARWA Na sadaukar da wannan littafi ga mahaifina Alhaji B.M. Beli da kakana Alhaji Disina Muhammad (Marafan Katagum). GODIYA TA MUSAMMAN Godiya ta tabbata ga Sarki Allah, mai kowa mai komai,,wanda Ya halicci mutumya koyar da shi magana da hikima. Yabo da salati su tabbata ga Shugabanmu kuma macecin mu Annabi Muhammadu (S.A.W) da 'yan gidansa da Sahabbansa da malamanmu masu tunatar da mu a kan sunnar Annabi Muhammad (S.A.W). Ina mika godiya ta musamman ga iyalan gidan Alhaji Disina Muhammad (Marafan Katagum) da Alhaji Babangida Muhammad Beli da Alhaji Idris Sale Doguwa da Alhaji Abubakar Imam da Antina Hajiya Halima Bello Maitama Yusuf (Mrs. Abubakar Imam) da Hajiya Magajiya Bello Maitama Yusuf da Hajiya Maryam Idris Sale Doguwa da Hajiya Balaraba Yusuf Sani Maitama da Hajiya Talatu B.M. Yusuf da Hajiya Amina Abubakar Sadik da Hajiya Fatima Muhammad Manga da kakata Hajiya A'ishatu Disina Muhammad, Saboda irin tarbiyyar da ta yi min, Allah ya saka mata da gidan Aljannatul Fiddausi. Ba zan yi tuya in manta da albasa ba har sai na mika godiyata ta musamman ga wadanda suka taimaka wannan littafi ya fito, kamar mahaifiyata Hajiya Hauwa'u B. M. Beli da Hajiya Amina B.M. Beli da Antina Hajiya Halima Abubakar Imam da Muhammad Wakili Beli da kuma wanda ya yi mini gabatarwa da gyare-gyare, Ado Ahmad Gidan Dabino da Adamu Muhammad Beli. Gaba dayansu Allah Ya sakawa kowa da alheri, Amin. Jummai Disina Muhammad 10/6/99 GABATARWA Babu shakka wannan littafi mai suna RUKAYYA, ya fito a daidai lokacin da ya dace. Littafin wa'azi ne babba musamman ga matayen da ba-sa wadatuwa daga irin alheri da kyautatawar da mazajensu suke yi musu, su dai burinsu a kowane lokaci shi ne su mallake mazajensu don su dinga fifita su fiye da 'yan'uwansu na jiní. Duk da kasancewar marubuciyar littafin wato Jummai Disina Muhammad, sabuwar marubuciya ce amma ta yi amfani da basirar da Allah ya ba ta da kuma kwarewa da fahimtar halaye na matan aure wadanda suke zaune gida daya da 'yan'uwan mazajensu, ta kago labarin da ya dace da rayuwarmu ta yau da kullum. A gai da Jummai. Ado Ahmad Gidan Dabino, Shugaban Kungiyar Raina Kama, Kano - Nijeriya. 21/8/99 idan bikin ya cika makil da yan'uwa, irin su Hajiya GFatima da Hajiya Hadija da su Hajiya Ummi su Hajiya Zainab da Hajiya Sadiyå duk sun hallara. Ga su Asma'u suna ta rawar Barmani Coge. Su Maimuna da Hajiya Amina su ne 'yan rabon abinci, kai biki ya yi biki, duk inda ka duba juya Hajiyoyi ne kowace na ji da kanta, duk wadda ka gani daga matar minista sai ambasada, sai kwamishina, sai matan manyan 'yan kasuwa. A can gefe guda Hajiya Rukayya ce da Hajiya A'ishatu suke zaune suna hirar duniya. Hajiya Aisha ta ce "Ke Rukyya, ya Mary da Maigirma Sadik?". Rukayya ta ce "Uhm! Maryam tana Kaduna shi kuma Sadik yana England, a can na baro shi sai karshen satin nan zai zo Nijeriya, don kin san bana ya ce a gida za mu yi a zumi, sai bayan sallah za mu koma, amma fa ba na tunanin tare za mu tafi da Maryam". Aisha ta kama baki ta ce "Lallai Sadik da daukar wa kansa fitina yake, mutumin da ya san matansa ba sa taba zaman gida daya sai an samu tashin hankali a nan gida Nijeriya ma, shi ne zai debe ku ya tafi da ku wata kasar, ku duka, in ya so ya rinka jeka-ka-dawo, in wannan ta je ta dawo sai wannan ma ta je ta dawo. Kai, kodayake duk yadda aka yi wa Maryam sai ta ce ita an kware ta, dubi fa bikin nan da ake yi na dan'uwan mijinta ne, amma ba ta zo ba, duk don kada ku sauka gida daya, yanzu sai ranar yini za ta zo, ta tafi a ranar, kai wannan irin bakin kishi na Maryam Allah Ya raba dukkan 'ya'yan Musulmi da irin sa, tun kina yi miji yana sauraren ki har ya komo ya fita daga sabgar ki, amma ba ki hakura ba, ki yarda da cewa, Annabi Ya faku?". Rukayya ta ce "Ke dai Hajiya A'isha ki zuba wa Sadik ido ki sha kallo, ai shi duk wani iskanci na Maryam ya san yadda yake tafiyar da ita, yanzu ma ita ta dame shi, sai dai ni na dawo Nijeriya ita ta tafi England, shi kuma ya ce bai yarda ba sai dai in mu tafi tare, nan ma sai da ya gindaya 6 mata sharadin in ta kuskura ta tayar da wata fitina a can zai dawo da ita Nijeriya". *** *** *** Ni Rukayya na tashi marainiya don tun ina cikin mahaifiyata, mahaifina ya rasu, ina da shekara biyu a duniya mahaifiyata ita ma Allah Ya kawo wa'adinta ta rasu ta bar ni a hannun kakata ta wajen mahaifiya. Da na isa shiga makaranta na koma hannun wan babana wato Baffa Amadu. Baffa Ahmadu yana zaune ne a nan cikin garin Kano, tare da matarsa daya, Inna Sa'a. Suna da 'ya'ya hudu, Sadik shi daya ne da namiji a gidan, sauran 'ya'ya ukun in dukkansu mata ne. Hajiya A'ishatu ita take bin sa sai Maimuna, sai kuma Hadiza. Tun ina aji uku na firamare yaya Sadik ya kammala karatunsa na sakandare. Allah Ya yi shi mai fasaha, ga ilmin boko da na Arabi, ga shi nutsattsen mutum, ga hankali da ladabi da biyayya, a wajen na gaba da shi. Bayan ya kammala karatunsa bai tsaya 6ata lokaci ba ya ci gaba da karatun zuwa Jami'a, wato Jami'ar Bayero da ke Kano, а inda ya karanci 'Public Admic' (sanin makamar yadda za ka yi hulda da jama'a). Yana karatu a nan Jami'a ne Allah Ya hada shi da Maryam 'yar wani malaminsu na jami'a wadda ta makale masa a kan tana son sa. Yadda abin ya faru shi ne, wata rana Sadik sun je gidan malaminsu J.Z. Hamma don su kai masa wadansu takardunsu da ya neme su da su kai masa, da suka je gidan sai suka iske Maryam a kofar gidan, suka tambaye ta ko mahaifinta yana gida, ta shaida musu ba ya gida, shi ne suka ce, in ya zo ta shaida masa cewa Sadik da Ibrahim ne suka zo, kuma ga takardun in ya dawo ta ba shi. Bayan kwana biyu sai ne Maryam ta rinka neman Ibrahima cikin har Allah Ya sa ta same shi. Da farko da 7 suka hadu ta ce masa don don su gaisa ne kawai kuma ta tambaye shi yaya abokinsa? Kuma don Allah Ya gaishe mata da shi. Ibrahim ya amsa mata zai gaishe shi da yardar Allah. Ibrahim ya fada wa Sadik sakon Maryam cewa tana gaishe shi, sai ya ce "Kai Ibrahim, ita ce za ta ce tana gaishe ni? Ko dai neman shiga ne?" Ibrahim ya ce "Dadina da kai mutumina saurin daukar dala ba gammo, in ban da abin ka ai in ka ga kare yana shinshina takalmi dauka zai yi". Haka dai Maryam ta dinga aiko wa da Sadik sakon gaisuwa ta hannun Ibrahim, wani lokacin har abinci take dafawa ta aiko masa, amma Sadik bai taba taka kafarsa ya je wurin Maryam ba. Ana nan dai Ibrahim ya matsa wa Sadik a kan ya dace su je wajen Maryam ko godiya su yi mata a kan irin dawainiyar da take yi da su bai dace su bar ta haka ba. Shi kuwa Sadik sai ya ce ai ba shi ya sa ta ba don haka bai ga abin da zai sa ya je ya yi mata godiya ba, ita ma ba ta da aikin yi ne ya sa take bata lokacinta wajen yi musu abinci. Ibrahim ya ce "Kash! Amma Sadik ka ba ni mamaki, ba kai kake ce min ba ka wulakanta mutum ba? To ai kuwa duk wanda ya nuna yana son ka kai ma ka so shi, don kuwa in Maryam þa ta son ka, ba abin da zai sa ta 6ata lokacinta a kanka". Sadik ya ce "Kai yanzu wai kana jin zan bata lokacina a kan wata soyayya? Ni dai ba ni da niyyar yin aure yanzu kuma ma ko zan yi auren ba irin Maryam zan aura ba". Ibrahim ya ce "To ita Maryam din wani aibu ne da ita da ba za a aure ta ba?". Sadik ya ce "Ba wani aibu ne da ita ba, ni dai a nawa ra'ayin ba na sha'awar auren matar da ta budi baki ta ce tana so na, domin sai na ga ba za ta ji kunya irin ta sauran mata ba. Don kuwa Annabi (S.A.W.) Ya ce "Duk wanda ba shi da kunya to ya aikata abin da ya ga dama, ko yake so". Da haka dai Sakik ya ki zuwa gun 8 Maryam. Kullum ita kuwa sai yi masa aike take yi ta hannun Ibrahim. Rannan sun dawo daga filin wasan kwallo sai Ibrahim ya ce "Don Allah yau kam tun da ga mu kusa da gidan T.Z. mu kai wa Maryam ziyara mana". Aka yi sa'a ranar Sadik yana cikin nishadi sai ya amince, ya ce "To ai sai mu je tun da dai ka matsa, yau dai ka yi galaba a kaina". Suka aika aka yi musu sallama da ita, jin cewa su Ibrahin ne har da Sadik, nan da nan ta sake kwaskwarima ta fito tare da abin zama, sannan Kannenta suka biyò ta da ruwa da lemo '5 alive'. A ranar duk kannenta sai da suka żo suka gaida su Sadik. Bayan Ibrahim sun gaisa da Maryam şai ya ce zai Karasa cikin makarańta, ya tafi ya bar Sadík tare da Maryam. Da farko ya yi shiru kamar ba zai ce komai ba don ba shi da abin da zai ce, sai can ya ce "Maryam kina ta wahala da mu ba kya gajiya ne?". Ta yi murmushi ta cе "Haba, ai ba wani wahala don dan wannan abin da nake yi muku, ni gani nake ma kamar ba wani abu nake yi maku ba". Sadik ya ce, "Haba, ai wannan hidima ce mai yawa, don Allah ki daina wahalar da. kanki, mun gode"..Suka yi hira mai dan tsawo ya ce zai tafi, ta ce "Bari na dan raka ka. A wajen rakiyar ne ta ce, tana bukatar hotonsa don Allah in har babu matsawa. Sadik ya shaida mata shi kam ba shi da wani hoton da zai ba ta yanzu, don shi bai cika son daukar hoto ba. Bayan Sadik ya koma ne ya tarar da Ibrahim a hostel, Ibrahim ya ce "Kai mutumina lallai yau hira ta yi dadi tun da na ga sai yanzu ka dawo". Sadik ya ce "Kai dai bari, wallahi ina jin yarinyar nan da akwai abin da yake damun ta". Ibrahim ya ce "Kamar me yake damunta?". Sadik ya yi tsaki ya ce "Wai ka san abin da ta ce min ne? Wai hotona take so na ba ta ni, kuma na ce ba na daukar hoto, don ni na ga ita da gaske take yi". Ibrahim ya ce "To mene ne don ka 9 Ka?" Sadik ya "Kai fa Ibrahim na lura ba ka san halin yan matan yan7snd ba". Mi9ei Kai An ta mnaiba gashi nan kana wulakanta ta ba". Yatisedia bashi adakinst not mad usy is nod a s Raven kwanaiia dauki hoton Sadik,ya kai ua wa Maryanta YAe ffofin.ji adis nadea kawo, miki,kafin-yains dauki wani". Ita kuyadgnar kamar saljah don, murna sai tab LU sake haukogswaja kan Sedikıamma shi Sadik bai,sa tana yi ba done RWY Wajen ta sai in Ibrabin ya matsa,masaid sannayeke id sue sUGU Tប់ae stoss mids sb JETC NO Kan da gahs sai AllahoMaryamda Sadik suna nan snel b soyayya, tun Sadik yana ki har ya zo ya ba da kaibon yAbieg hau, ismma shiisdaimaaukis Marynm abokiver. hirarsa, den wanis dokagi ayyayos ds ake komsi the ce sai shi da daraya ka in tanamasa edi A! AS LILKO DI Zance MALYBI AnainanadnilharsAllah Meokavo,Garshen karatun Sadike uA watooyar kammden diginnsa'nefarkaakan PublieAdminlarluv lokacinoMinBbknixamkemmalaikaranana na.fFramare zanH tafi sokanderslslokeindumal yayeAisha dal Maimuna tunitum sun kammaler kemaamaariarisakandares kowace tana gidan "Bd mijinta,(sai yaua.Hadiganortaknajl biyan masakandare id dellA Bayan:Iskammalaikratnsyaya he, Maryamwla rin.ka igm kawas masalilpanabhezngida, 16hai kuma ya rinka nuna mata Luw yanzins basbautes kaisylidasdon syasfe se Daisyas kammalaidsd hidimominda:semgebatisaitakuanaokafinirya yi maganar aureoiod amma ita ta matsa masa don iyayenta sun ce sai ta fitar da .sd miji sabada sumai sadi sabyismatavarsmox sy libse neyst n ibab psL q9! i នាi៧ CG,Ka UsV 19 iនៅ 287K ទធឈហាយK" q910 Ks GC AgusA s 281 midsidl Bu Us qú Tashin shauldihidanswelslko kuma in ce kaddarasta rigallaw fata, i kodayitie duAMhoYa ce"Kullu Nafisin Zalikatul"B MauthoWatoskkoVeace inni saita dandanmi Mutiwa"W" eс sA ! Bayanokamtomals digirinsad da svatarshida,swatas ranarols jumašal nbáyan am salükoo dagairimašallacinijumalay Baffai sy 10 Ahmbiksbbibortinsædai idawo ,gidanrdaga masallacinsg 61 juma'a Allah da Ikonss yashigeskarfashin motar Dafpilobnl nob AllalsniMntaidas kawarsauhkas kawot manasidayitashiri hankal undai Toukada code mahaifana biya sun sasulamhad n ban sartvzeiristdartsdabeg tin dalnban shaku darsu baM ammatBaffalAhiladonamkarshi ng mahaifina sabodaryaddа я0яу yakeisd nanyakeshagwabanikdliyar autarsa Hadijaıba yayi enлг mata abin da yake yintine Ime daisinacerina son abu todason rawat1 jilo2 zainyiominsi kümasbia shirbarryaysolya garainásyá baci,shaka Kamainna Saintanayitiani kamar Rawai.nl" BE 20 Kai'sCrasuvato BaffaidAhmadwi hankaraain tayatīdasv ol hankalin iuri'armsta yibar tuuba yaya Sadik ba, wandardonl"52 tsanariimrudewausandasakrkwantar dashii:a asibiti.rBayamonss kwana biyu aka sallamo.bsteilokacirwnanrakesynimąsasz en gaisuala amma bagasiyaamsamayis nitism smul inte ootokacintraswgitynsma tare daomahaifiyartardao1s mahaifinteduk smize summyiowa,Innergaisakary sb ap ni UCLAS Bayan rasuwar Baffa Ahmadu, makwabcinmy BabagS Ado nshisymmetarikaala sdas aidimomise gidanmu otaAfanniti abindits fannan ashion baai baivassadikshayarwan dammalibse babbaanamtrinomarigayis affa Ahmadinnerallahi Yajikananas Baffachmade ism isynILEY ABANEW seem 90 9isa saswal red Hansnwa isanaivcowasi wanis bani galAllabo balavairnedeisg Bayansnaşuves Raffe sAhmadumagaskiyasmun shige yand ida matsaloli swadandalbtoairasehas on dadama mun dogara nei a is gabanayanme a. "kan iBeffe Ahmadu, toyanzu kawatAllaa 1 Ya kadi sabissauitor bekagyaazy Mur ga Allahu 11 Sadikarand daarbinemamijinikumetabbansider, Gishi vasbug kamrialaskarpBua karea baejkivaka yi ba, doumarba mataod s sana'anyake radal staiber formakayasanatalmukanperman nide aiki, amma bai samu ba duk da kyawun sakamakonGY BY jarrabawensa kesencewar yanauaikisoiinkane da hanyabs2 Anedeikin heka ne, mengidan suLMaryamixayArlasukA matse mataie ken saidafitande müi apikin samarinia, uo da 61п 11 S ta gama karatu sakandare, ba ci gaba za ta yi da karatu ba, don haka mahaifanta suka matsa mata ta yi aure. Ita kuwa Maryam ta ce nan duniya duk cikin samarinta in ba Sadik ba ba ta son kowa. Baba ya ce, "To yanzu ke Maryam in ban da abinki, kin ga'shi fa Sadik bai zo ya ce yana son auren ki ba, amma ga sauran samarinki duk sun zo suna son auren ki sai mu tsallake su mu ba wa wanda bai nema ba?". Ita dai Maryam ta ce salSadik. Mahaifiyar Maryam har gida ta je ta sami Inna Sa'a ta ce mata "In har da gaske Sadik yake yi a kan auren Maryam to ya fito an ba shi, tun da ita ta ce shi take so". Inna Sa'a ta ce "To an gode, amma in ya zo zan yi masa magana in ji kan zancen, tun da ni dai bai taba yi min zancen aure ba, amma na san yarinyar tana zuwa ta gaishe hi". Shi kuma mahaifin Maryam ya je ya sami Baba Ado, wato makocinmu don ya yi wa Sadik magana a kan zancen auren in har da gaske yake yi, to ya ba shi sai dai ya fito zancen aure, Baba Ado ya zo ya sami Inna Sa'a a kan maganar auren Sadik da Maryam, Inna Sa'a ta ce Sadik bai taba yi mata zancen aure ba, "Sai dai daman yarinyar takan zo gidan nan har kwanaki nake ce masa wannan yarinyar mai zuwa tana gaishe ni, shi da gaske yake auren ta zai yi? Sai ya ce min shi ba yanzu zai yi aure ba, kuma in ya ce zai yi aure yanzu ai a hana shi, ina zai sa matar? Da mai zai ci da ita in ya aure ta? Shi da ba sana'ar komai yake yi ba". Suna cikin tattaunawa ne sai ga Sadik ya shigo, ya durkusa daga gefe guda ya gaishe su, sannan Baba Ado ya fara yi masa bayani a kan zancen auren Maryam. Bayan ya gama gaya masa duk abin da mahaifinta ya ce, sai ya tămbayi Sadik a kan shi me ya gani? Sadik ya gyara zama cikiņ ladabi, ya ce "Baba yarinyar nan tun ina makaranta ta nuna tana so.na, ni kuma na shaida mata cewa ba ni da ra'ayin aure yanzu, amma duk da haka 12 ba ta hakura ba, har bayan na gama makaranta ta rinka kawo min ziyara gidan nan amma ni dai kullum ina shaida mata cewa ba ni da niyyar yin aure don ina da abubuwan yi a gabana kafin na yi aure. Kuma kai kanka Baba ka san yanzu ko na ce zan yi aure yaya zan yi da matar tun da dai yanzu ba wata sana'a ce da ni ba, ga shi nauyin gidanmu ma duk a kai na. Don haka ni dai Baba don Allah ka ba su hakuri ba wai son ta ne ba nà yi ba, ba ni da abin rike ta ne". Baba Ado ya yi shiru, sannan ya dago kai ya dubi Sadik ya ce, "A gaskiya Sadik ni da wani mai hali ne da na yi maka auren nan, don yanzu ko an yi auren ma zama da matar aiki ne tun da ba ka da aikin yi, kodayake an ce matar mutum kabarinsa, kuma bakin da Allah Ya tsaga ba Ya hana shi abinci. Kuma ka san bai dace a maida hannun kyauta baya ba, amma duk da haka zan je in sami mahaifin yarinyar na yi masa kyakkyawan bayani". *** *** Baba Ado ya je ya sami T.Z. Hamza, mahaifin Maryam ya yi masa bayanin sakon Sadik. Amma mahaifin Maryam sai ya ce "Tun da dai ya ce yana son ta ai ba komai, batun aiki kuwa ya kawo min takardunsa zan nema masa aiki, ni dai abin da nake bukatą a wajen sa shi ne sadaki naira dubu biyu sun isa, zan daura musu aure, Allah Ya ba shi ikon rike ta. Sadik ya kai wa mahaifin Maryam takardunsa cikin sati biyu ya samar masa aki a ma'aikatar harkokin kasashen waje, a Abuja. Ya kama aiki da wata uku aka yi bikin sa da Maryam Bayan biki sai da Maryam ta yi kusan wata biyar a nan Kano, gidan Inna Sa'a, kafin yaya Sadik ya dauke ta su tare a can Abuja. Lokacin da yaya Sadik ya zo tafiya da Maryam Abuja, sai ya nemi Inna Sa'a da ta ba shi ni 'Rukayya' don mu tafi 13 owtaredsabodalinutinkasdibe Avarnantil Maryam kewa inrbla ya កាa na rinka tafaitamyyukangidaslAgokaoin damuka ivkomarddajap mun samigidanida yayi Sadikiyake ciki, gida use nataliata Roroigan fairst iMatsukaicingidamai usndakoham kwanaukolkowasne da bandaki, sannan da falb da RA grle da ritop SarknteaiklirSaldiß baskaraminkwantar sd dahankalih InnallSaolyadyl iba.irGalshi rkuha Sadik ya kasance"Mutumnenisli kalalda tahalfiyarsada kumaisauran idulkannensh.ogb sy ose ire iy sy obA sdB en sb onZamana a gidah yaya sadie dlranti Mapyati waai sani ab Medaga kin tsamin tuyowataokuman wani shafhe daga TEJECika nkundiotrihiirrayliwata waddalba lantaba tsalakewa Bain daiifa ba daltdHhnraywau seniLsdsk mot KSdeWar yaysbSmurne watida ya san TshaRkiyainsahuR zrcewa th adatibabban md'aikaćine ba, amma yana kula da iyaliisayuaaalya tehfiiata, ta Wajen sutura da kayan abinci,"da duk wani abin da ya danganci iyali, yana kokartawa ya ga iyalinsa suna cikin farin ciki. me Haka mahainiyarsa dd sauran Vanrwansá matasdsa MVIE MAT a dave nadan jaya Sadike aa Zartik ina k makarahtabgava da firamare don in hakdeyayaSadiR ya samo in mákaranta naer gaba de imdA adidansa, domin Kosayayya zai yi Wianti Maryam to dole ya hado da ni ya yi mana tare, to wdilnan nanashimailsciyarant Marant adai bi k b andifr af Soil ta Sadif Wake kulawa da ita ba, don dai shi Sadik namijin durlya He, ba a uus RiARaR ama Buhe Kadandaga cikin matsarofda suke kwaned a eidan Sadil nsbig onsK Duk da cewa yaya Sadik mutum ne mai kamir kai de dibs2 sy 162 14 isisware moviBMins sw isd sl iy si obal isb B H yakan kira ni yana tahibaysia alentlorankoiratuna, bó koma sb rdulecranár da yakeroikin nlahati yaianefitlemguni da anti YMaryamoya fila da malýawo arsabuwarmovrsasToikanman Zbanadaya dagd oikinlubinodaiamtisManyzzita ski jini a rayuwarta,rini daiszassusAva tabesdayayadslyatcerlai rá na shirya mu fita tare, da nasganteshakhssainmanririfsa kinbih su, midio yal celna shiryala biksy gabin sapermen masa ina da nisyhamuwbrikal an abant liken laname kawo wannuzurinalgaya isrmasals Yadda aka yibkuwa olaganeshi inemwatakánanwata Kawar anti Maryar mai suna anti Indo ta kawolmatarziyara slelgidanjnshi tne harkäwomataulvalda lemomalhaſi sai na ji ta io sde Maryamninal kika ssamiiwannan ikyakkyawar y arimyar ga Aibbankali ko kanvarkibce kika faukols SaisA ntisbriarvaridta се swKen dail Erido foyalemi kawainkamuariSalifvcisda saltevyan sismazá biyusryasljeryaijajibomihjlkinasgamisyasinywtánasbo ta nsvzamaruliri kadangaben kiakie inlushSatlik yanabnan yanaji da srisita iskaraary fowair write sta sakanii dal Allah iinmarainiyau ceşi ke kbob şaturarzai sg mimstarerib itany ake yi nsdmanab kumarkoo watadiyarbfita/zamenyimidasai yaisewa sai smda: itaita smul fitaidNi danba komanyake slamünarba saizirin sw.MaddamSadik iyakel jisda itasdolenwawmannsorda yakeshuna s matalaiga fikarinyentuanastakaHsİ nE E NaNIMsZUM ε) Anti Indo ta ce "To ai ke ce ma, zamaninyangulba a sakewa, haka kurum ki *goya yarinya zo ta zame miki kishiya, idan kuka sake za a yi miki sakiyar da babu ruwa, sorkin sanifa karde barisa'cikinauz sws2usH syEbΟN tas sbbTeshix daioshaskebarndas zan ihavkýkadaki sakekita ta svikofa harMal samultanashirmda:mijinkilumatanakwalliya in iinyana nanekinsan dulewatahanyaa zaukbbidi kakkaßile ta nindagasjikin mijinki, nkaiMaryam i kaiqe ha ki ynkeratu ba, so kumaibaidisriya kissanmatabacai mazan yanauRedakissa nozazkiseemi kansuriki Azama oge and onlyi don kuawa harlura Bissadikidin naki,gaivi than touriodai ad ial nirass ar 15 Haka dai Indo ta yi ta bai wa anti Maryam shawarar yadda za ta rinka gallaza min a gidan. A gaskiya duk inda ake neman mace mai masifa da rashin tausayi in aka sami anti Maryam sai a koma da baya, ga iya kissar munafunci, don duk abin da take yi yaya Sadik ba shi da labari, kuma duk wata hanya da ta san zai gane sai da ta bi ta hana ni sakewa ta nan. Na kasance a gidan yaya Sadik ni nake yin girkin abinci, sannan na yi shara ga wanke-wanke, kai hatta kayan anti Maryam ni nake wanke mata duk da cewa da akwai mai yin wanki. A kullum da safe kafin. na tafi makaranta ni zan dafa abinci sannan na yi shara na wanke kwanukan da aka ci abinci, idan zan tafi makaranta duk da cewa yaya Sadik yakan bai wa'anti kudin makaranta da na shiga tasi na zuwa da dawowa, amma, anti ba ta ba ni sai dai na taka da kafata na je na dawo duk da nisan da yake tsakani. Kuma bayan haka, idan na dawo daga makaranta, ni zan yi abincin rana da na dare, sannan ga karatuna, duk da irin ukubar da anti Maryam take ba ni ina mayar da hankali a karatu don in ban yi ta hudu ba a ajinmu to zan yi ta biyar ko ta shida, amma da ina samun

Chapter 1 of 7