kyawun gaske da
kwalliya mai nuna amincewa da kyansa ya
bayyana cikin dariya inda ya ambaci sunan
Farida. Kafin ta farga Farid ne ya fara
farga bai kuma bata lokaci ba ya zura
idanuwansa da hankalinsa a kan saurayin
abinda bai yi tasiri ba domin da fargar
Fanda da dafe wa juna da runguma da
129 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
sukayi da yaron duk bai debe kifla ido uku
ko ma biyu a idanun Farid da ya kasa
Kiflawar ba sukutum.
"Amm Fadli"
Farida ta ambata yayin da za su dafe
wa juna suna murna da dariya suka rincabe
da turanci irin na kasar wajc. Farid a gefe
ya tsinci kansa yana yi musu nisa ko dai da
gaske kafarsa ce ke tafiya zuwa baya ko
kuma jirin da ya karade murfin kansa ne
ke nisanta shi da duniya dungum. Ba sai
ya furta ba zuciyarsa da ta dabaibaye
nunfashinta da kishi da isa na ta yi masa
amon fadin lallai fa matarsa ce rungume
da wani saurayi kyakkyawan gaske da
alamar sun yi kewar juna.
'Amm Fadli rai kan ga rai. Lassbegas din ce ta 6oyc ka ba ko waya?
Zo ka gaisa da mijina"
Suka juyo duka da zaton za su ga Farid, amma babu shi sai a nesa yana
tafiya a hankali.Farida ta kamo hannun
Fadli suka bi shi da gudu cikin farinciki.
19 "Farid ga....
Farid ya katse ta da fişhi bayan ya
130 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
juyo musu a hautsine.
"Na gan shi kuma nayi farincikin
ganinsa"
Ya juya ya sake barin su a yayinda
Fadli ya ke kokarin mika masa hannu.
Ganin haka Farida ta rikice ba ta iya cewa
komai ba. Fadil ya zo kunnenta da rada
"mijin ki kamar ransa a bace, je ki
lallaso abinki in kun fahimci juna sai ki
gabatar dani gobe mu hadu a gidan
yayata"
Ya katse mata duk wata dama ta
magana duk da rikita ta hana ta ta cewa ya
bigi kafadarta ya tafi da sauri. Farida ta
tsaya ta dinga raba ido tsakanin Fadli da
Farid cikin rikita da kin gaskata abinda
take tuhuma, daga karshe ta yanke
hukumcin bin Farid don bin bahasi. Can ta
je ta sha gabansa ta tsayar da shi.
"Me ya faru ne Baby? Wannan fishi
na gaugawa haka?"
Farid ya tsaya yana kallon ta da
hayaki a bakinsa na hucin haushi
"da kyau 'yar gayu! Baki san me уa
faru ba ko? Ki rungumi katon saurayink
129 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
sukayi da yaron duk bai debe kiſta ido uku
ko ma biyu a idanun Farid da ya kasa
Kiftawar ba sukutum.
"Amm Fadli"
Farida ta ambata yayin da za su dafc
wa juna suna murna da dariya suka rincabc
da turanci irin na kasar waje. Farid a gefe
ya tsinci kansa yana yi musu nisa ko dai da
gaske kafarsa ce ke tafiya zuwa baya ko
kuma jirin da ya karade murfin kansa ne
ke nisanta shi da duniya dungum. Ba sai
ya furta ba zuciyarsa da ta dabaibaye
nunfashinta da kishi da isa na ta yi masa
amon fadin lallai fa matarsa ce rungume
da wani saurayi kyakkyawan gaskc da
alamar sun yi kewar juna.
'Amm Fadli rai kan ga rai.
Lassbegas din ce ta boyc ka ba ko waya?
Zo ka gaisa da mijina"
Suka juyo duka da zaton za su ga
Farid, amma babu shi sai a nesa yana
tafiya a hankali.Farida ta kamo hannun
Fadli suka bi shi da gudu cikin farinciki.
"Farid ga....
Farid ya katse ta da fishi bayan ya
10 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
juyo musu a hautsinc.
"Na gan shi kuma nayi farincikin
ganinsa"
Ya juya ya sake barin su a yayinda
Fadli ya ke kokarin mika masa hannu.
Ganin haka Farida ta rikice ba ta iya cewa
komai ba. Fadil ya zo kunnenta da rada
"mijin ki kamar ransa a басe, јe ki
lallaso abinki in kun fahimci juna sai ki
gabatar dani gobe mu hadu a gidan
yayata"
Ya katse mata duk wata dama ta
magana duk da rikita ta hana ta ta cewa ya
bigi kafadarta ya tafi da sauri. Farida ta
tsaya ta dinga raba ido tsakanin Fadli da
Farid cikin rikita da kin gaskata abinda
take tuhuma, daga karshe ta yanke
hukumcin bin Farid don bin bahasi. Can ta
je ta sha gabansa ta tsayar da shi.
"Me ya faru ne Baby? Wannan fishi
na gaugawa haka?"
Farid ya tsaya yana kallon ta da
hayaki a bakinsa na hucin haushi
"da kyau 'yar gayu! Baki san me у
faru ba ko? Ki rungumi katon saurayink
120 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
sukayi da yaron duk bai debe kifta ido uku
ko ma biyu a idanun Farid da ya kasa
kiftawar ba sukutum.
"Amm Fadli"
Farida ta ambata yayin da za su dafe
wa juna suna murna da dariya suka rincabe
da turanci irin na kasar waje. Farid a gefe
ya tsinci kansa yana yi musu nisa ko dai da
gaske kafarsa ce ke tafiya zuwa baya ko
kuma jirin da ya karade murfin kansa ne
ke nisanta shi da duniya dungum. Ba sai
ya furta ba zuciyarsa da ta dabaibaye
nunfashinta da kishi da isa na ta yi masa
amon fadin lallai fa matarsa ce rungume
da wani saurayi kyakkyawan gaske da
alamar sun yi kewar juna.
'Amm Fadli rai kan ga rai.
Lassbegas din ce ta boyc ka ba ko waya?
Zo ka gaisa da mijina"
Suka juyo duka da zaton za su ga
Farid, amma babu shi sai a nesa yana
tafiya a hankali.Farida ta kamo hannun
Fadli suka bi shi da gudu cikin farinciki.
"Farid ga....
Farid ya katse ta da fishi bayan ya
130 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
juyo musu a hautsine.
"Na gan shi kuma nayi farincikin ganinsa"
Ya juya ya sake barin su a yayinda
Fadli ya ke kokarin mika masa hannu. Ganin haka Farida ta rikice ba ta iya cewa
komai ba. Fadil ya zo kunnenta da rada
"mijin ki kamar ransa a bace, je ki
lallaso abinki in kun fahimci juna sai ki
gabatar dani gobe mu hadua gidan
yayata"
Ya katse mata duk wata dama ta.
magana duk da rikita ta hana ta ta cewa ya
bigi kafadarta ya tafi da sauri. Farida là
tsaya ta dinga raba ido tsakanin Fadli da
Farid cikin rikita da kin gaskata abinda
takc tuhuma, daga Rarshe ta yanke
hukumcin bin Farid don bin bahasi Can ta
je ta sha gabansa ta tsayar da shieeisg sk oN
"Me ya faru ne Baby? Wannan fishi
na gaugawa haka?da udad ss birs
Farid ya tsaya yana kallon ta da
hayaki a bakinsa na hucin haushi0a ilbe
"da kyau 'yar gayu! Baki san me уa
faru ba ko? Ki rungumi katon saurayink
&
3
131 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
ba a gaban wani saurayin ba ma a gaban
mijinki na aure ki ce mc ya faru? Na
dauko ruwan dafa kaina"
Farida tuni ta rike kai na rikita ta
saki ido a zare take kallon Farid.
"Farid dawo da kanka ka kalli
wanda kake cewa Kato...Wannan ba na
miji bane Kawuna ne...Kanin mamana ne
uwa daya uba daya...da ubana zan yi
saurayi? Kalli kamanninsa da kyau in ka
taba sanya hotona a zuciyarka kamar
yadda kake ikrari wannan ba zai 6ace
maka ba"
"Sai me don kanin mamanki ne?
Wane addini ko al'adar ne ya baki lasisin
rungume wani na miji da ba mijinki ba"
A yanzu Farida ta tabbatar itama ta
zuciya don haka lallai babu kama hannun
yaro fada za a yi wanda bai kamata ba don
haka akwai bukatar ta fadi abinda ke ranta
ta bar wajen don kada su tara jama'a ta
matso kusa da Farid cikin yanayin yaki da
aka saba ganinta da shi.
"al'ada ta da addini na sune suka
bani dama wanda bana jin mutum irinka
2 Mafivan Maxoya-2 Rahma Abdulmajid
da bai san komai ba ban da son kansa zai
sauya su Farid ka ji da kyau na yi duk abinda zan yi don mu zauna lafiya wanda a
dalilin hakan na sauya daga akasarin
Faridar da aka sani, amma ka sani ba zan
sauya a 6angaren zumunci ta inda sai kai
ne za ka shata min taswirar zumunta ba"
Ta juya da sauri ta bar shi a wurin
tsayc tana tafiya da sauri wanda duk
wanda ya gan ta a yanzu zai san tana
Farida Na`ibi ne. Farid ya jima tsaye yana
huci da neman kara tabbatar da gaskiyarsa
wa zuciyarsa amma hakan na kuбuccwa,
tunda ya ji wannan saurayi dan uwan
Farida ne wanda babu ko aure tsakaninsu
ballantana soyayya. Jikinsa a sanyaye ya
kama hanyar da Farida ta bi.
*** *** ***
Tuni ta isa masaukin su har ta sauya
kayan bacci ta sha tambulan daya na
tataccen lemon tsami da sikari don dawo
da hayyacinta wanda, ya gagara ta shiga
bargo ba don shirin baco ba sai don bai wa
ko wane irin tunani dan ar ya kawo kansa.
こ
133 Mafiyan Masoyа-2 Rahma Abdulmajid
A karon farko kenan da ta kasa tokare
tunanin Bally a zuciyarta. Ta fara da tuno
lokacinda suka yi aurc da Bally suna cikin
amarci amma ya amince mata ta je ta gana
da mutuminda lallai son ta yake da aure ba
ma dan uwa ba, kuma Balalan baya wurin,
amma bai zamo wani abu ba.Hawaye ya
tsiyayo mata ya bi har cikin kunnenta a
yayinda ta tsuma a cikin tunanin
soyayyarsu da Bally.
Har lamari tana yanzu fa gaskiyar
son sa, bata san dalilin da ya sanya ya
бaббarka soyayyarsu ta inda zai yi wuya ta
finku ba. Ta so a ce fadansu da Bally ya
bar wata kafa da in aka share laifin da
sukayi wa juna zai gogu, tsakani da Allah
Bally ne na mijinda ya fi dacewa da ita,
wayearsu da tunaninsu daya, matsayinsu
daya har a rayuwar yau da kowannensu ya
zamo talaka. In ka dauke suna da ya hada
su da da Farid Ko salon tafiya basu dace
da Farid ba, ballantana a zo kan mu'amala,
tana jin labarin irin wannan aure nata ne a
wasu litattafan auratayya da ta kan karanta
wanda suke fitowa daga nahiyar Alricа,
134 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
wai amma ga shi a gasken ma ba a nesa
takc gani ba a kanta take gani, daga
aurensu da Farid zuwa yanzu yayi nasarar
hana ta aiki da fita unguwar da babu shi,
yau kuma ya saka dan ba wajen zana
yadda za ta yi mu'amala har da 'yan
uwanta maza.
Duk da shigowar Farid fakin ta
katse tunaninta tayi galabar kin kallon inda
yake shi kuwa da ya shigo a hankali ya
kara samin sanyin jiki da yayi arba da
yanayinta na nutsewa a tunani da kuka. Bai
taba shaida hawayen Farida ba tun da suka
yi aure, tana taran komai a matsayin
karamin gwagwarmaya shin yanzu
gwagwarmayar aurensu ta fara zama babba
ne a zuciyar masoyiyar tasa kuma shi ke
jawowa? Ya ji ya karaya kamar yayi kuka,
ya ji ya tsani kansa. Ba da zabi ba ya tafi
ga inda Faridar ta adana fuskarta ya
tsuguna ya kamo hannunta.
"Am sorry! Ki yafe min...ba niyata
na bata miki rai ba...ban san me ya zo
kaina ba
K kadan ba don jan aji ne ta ki
3
2
2
135 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
tanka masa ba sai don bata so fadan ya
karc a nan, ta fi so abin yayi nisa ko sa
rabu da mutumin da ta farga da cewa
kafaici ne ya sa ta zaci tana son sa ba don
ainahin so ba, mutumin da ta fahimci lallai
ya tara makaman yakin kashe ainahin
Faridar dake tattare da ita don halittar irin
wadda yake so ba wanda take so ba.
Hawayen da ya zubo mata yanzu na tsana
ne da jin dama bai zo neman sulhu ba
Farid ya fara kada kai na karin rikita
inda ya yi maraba da kwallar da ta kwararo
idanunsa.
"Farida kada ki sa na kara tsanar
kaina...Me ye amfanin motsina idan zan ci
amanar zuciyata na sanya wadda na fi son
farincikinta a kan nawa cikin bakin
ciki...Farida kiyi hakuri ban san me ya
shiga kai na ba amma ina so ki sani nayi
hakan ne dan so ba don takurawa ba, ina
yawan jin ban kai na same ki ba don haka
ko mace 'yar uwarki ta kalle ki sai na ji
kishi na ji kamar lokacin iya kwace min ke
bai wuce ba... Ban san Fadli kawunki bar
har sai da na shiga wadinda ko na sani dim
e Matiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
ba zan iya rike kai na ba"
Ko da bata ji so ba ta ji tausayinsa
ya kamata. Farid me jin kai wanda ke da
raino da horo na cewa mace ce baiwar
namiji ba namiji ba, ga shi a gabanta
durkushe yana lallashinta da kuka, idan
Bally ya durkusa ko yayi kuka a kanta ba
zai kai na Farid tasiri ba kasancewar inda
ya fito basu haramta hakan kamar yadda
na Farid ya zamo shubha ba, amma ya
tsallake bakin boda i zuwa irin nata
yankin. Da kimarsa a zuciyarta tayi amfani
ta rike hannayensa kam kam suka kalli
juna cikin hawaye.
"Bana so ka rasa ni Farid, don haka
katangar da kake gina min ka dena don
wallahi kofa ce babba ta ficewata daga
rayuwarka"
"Kawai ina haka ne don na sauya ki
na zamo na mijin farko a cikin rayuwarki
kamar yadda muka yi alkawari, don haka
nake so ki zamo wata Faridar ba waccan
ba"
"sake wa zuciyata da kyautata min
sune hanyar sauyana ba kuntatawa ba
2
|31 Mafiyan Masoya-2 Raha Abdulmajid
Farid. Zamowa wata arida bai taso ba don
a tsohuwar Farida ka gan ni ka so ni, ina
jin inda ya kamata ka mayar da hankali
shine zamowa na mijin farko a sabon
tarihina, shine ma'anar sauya Farida a
wurina, amma kana sanya wa in sallama
wa abinda ba naso na sallama wa shine
tunanin rayuwata ta baya"
Ta fashe da kukan da ya ba shi
damar rungumarta a cikin jikinsa yana
fadin.
"ba zan sake ba, zan yi kokari na
mallaki zuciyata"
*** *** ***
A sabon filin jirgin saman birnin
Alkahira suka yi transit na awoyi biyu a
hanyarsu ta dawowa da ga yankin Dubai.
Farid da Farida sun yi ran-gadi a fadin filin
suna hira da sakewa har suka gaji suka tare
a wani dakin sayar da gahwa akayi musu
hadi suna sha. Farid ya tsinkayi wani tirare
da Farida ke mutuwar so wanda suka nema
a Dubai basu samu ba ga shi a wani
shagon turaruka daura da su, ya ji bukatar
138 Matiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
ya faranta mata rai ta hanyar ba-zata don
haka ya mikc.
"Bari na je na kama ruwa ina zuwa"
"In ka dade zan shanyc Gahwarka"
"Ki dai kurba ki bar min".
Kamar wanda yake jira Farid ya
6ace shi ya bullo..... Saurayinda ya so
Faridar a lokacin rayuwar mahaifinta
amma Bally ya kasa shi. Yana rike da
kwat dinsa ya iso mazaunin da Farid ya
bari yana murmushi.
"wata sabon gani...Farida dama zan
sake ganin ki?"
Tayi fari da murmushi na gane shi
sannan magana
"Ah! Ranka ya dade talaka na ganin
ku?"
Idanunsa basu sauka daga kanta ba
"Irin wanda kuka yarda ya gan ku
ba, ko kuma filin jirgi ya hada....Na neme
ki bayan na ji duk abubuwanda suka faru
kada ki ce nayi zumudi babu ko gaisuwa
na damu da sanin ina kika shige?"
"Tayi aure ne ga kuma miiinta a
tsayc. Ko zan san kai wane ne?"
و
139 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
Farid wanda ya bayyana rike da
tirarc cikin faurarriyar fuska wadda ta
razana Farida bai yi wani tasiri ga dan
ministan wanda ya mike cikin murmushi
ya mika masa hannu ba.
"Wow! Kai ne wani mc sa'an
kcnan? Bari na gabatar da kaina. Nine
wani wanda ya so Farida da aure Allah Bai
yi ba, Na kuma taya ka murna na samin
wannan allura a cikin kogi...Ka kula da ita
sosai saboda tana da taste, sannan akwai
masu iya jiran ta da iya kwanakin
rayuwarsu don haka 'yar karamar ajiya in
ka yi za su dauka"
Ya juya ya bar wurin ba tare da ya
nuna damuwarsa da rashin ba shi hannu da
farid bai yi ba.
Farid ya ajiye tiraren a hankali kan
teburin gabansu yana yi wa Farida wani
kallon takaici na da da inda zai daku da ya
daka.
"wannan ma kawunki ne shi ma?"
"kada ka dora laifin ganinsa a nan a
kaina, nan filin jirgi ne da kowa kc iya
zuwa ba gidanka ba Farid, sannan Kona
140 Mafivan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
fuskata ya rage kayi don kada a gane ni
wanda hakan ma bana zaton za ka yi
nasara don na jima har takuna ana bibiya a
duniya ba za ka iya nasarar boye ni ba"
"Baki bani amsata ba"
"Ya riga ya baka, me kake so ka ji a
bakina?"
"Ina son in ji dalilin daga dan
kaucewata har kin sa wani a muhallina"
"Ban da wani dalili da zai zama laifi
Farid baka kama ni a me ha`inci ba don
Allah ya ishe ni kada ka sa mu bar wasan
kwaikwayo a fadin filin nan"
Ta mike ta bar wurin.
*** *** ***
Kowa zai iya farga da zaman
tinkiyar da wannan ma'uara suka samu a
tsayin tafiyar tasu daga Cairo zuwa gida
Najeriya. daga cikin wadanda suka yi
saurin janyo zaren Mahdi ne wanda ya
dauko su daga filin jirgi zuwa gida da a iya
tafiyarsu ta mintuna arba'in da biyar yayi
duk kokarinsa a vaye wannan zaman
doya da manjan cikin barkwanci, amma
1-11 Mafiyan Masoya-2 Ruhmu Abdulmajid
abin ya ci tura har aka isa gida inda duk
abincin da ya sayo ya tara musu na alfarma
Farida ta ce tana ciwon kai ba za ta iya ci
ba ta shige sashinta ta bar su da Farid a
mazaunin cin abincin.
"Wannan nc abinda ya faru?"
Mahdi ya tambayi Farid din bayan
ya kammala ba shi bayanin matsalar da ta
kunno kai tsakanin sa da Farida.Sanin
tambayar ba ta neman amsa ba ce hararsa
Farid yayi ya kawar da kai.
"Ban da abin cewa sai ka dauko
ruwan dafa kanka, domin gaskiya daya ce
Farid, na lura da ba za ka taba zamowa
dataccen abokin zama ga Farida ba, ke nan
ba jimawa za ka kyatta ashana a kan auren
ku ya kone kurmus...Farid zan iya tuna
lokutan da na sha gaya maka cewa Farida
ba tsararka bace, amma soyayya da Karancin kalmomin bayyana maka
manufata suka sanya kayi galba a kaina, ga
shi abubuwanda nake hange na faruwa da
gaske. Farid kana jin rana tsaka za ka auri
baturiya ka mai she ta bahaushiyar matar
da kake mafarkin mallaka? Idan amsar
142 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
itace ba zai yiwu ba to na Farida ya wuce
haka. Farida ba baturiya ce kawai ba, wata
babbar mace ce da ta taba zamowa shafin
farko na jaridun kasar nan da ketare wanda
a ganina ba karamin sadaukarwa tayi maka
na tayi shigar burtu tana yawo da kai
kwararo-kwararo ba tare da duniya tayi
muku ca ba. Matarka na da kyau, usuli da
kudi da suna da baiwar kwanya da maza
da mata ke kwana da begenta, ina wannan
zai zamo laifinta muddin kai lokacinda
kake kwana da begenta tana auren Balala
shi bai ga laifin matarsa ba? Ji nan Malam,
duk kwanjin soyayya bai kai karfin dabi'ar
dan adam ba balle ta canja shi, ballantana
ma soyayyar Farida gareka wanda a iya
sanina kara ce da karramawa amma ba
soyayyar daga kai sai kai ba. Idan har za
ka ga Farida da kanin mamanta ka yi fishi,
tsohon saurayinta ya zo kayi fishi, to ka
shirya mutuwa domin tsohon mijinta
wanda ya kira kansa a namijin farko a
rayuwarta na dauke da hoton rayuwar tasu
ta farko da bana jin ka bata dama tayi irin
kwana wannan hoto da kai, da shi yake
こ
143 Mufiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
yakc tashi a bisa kirjinsa...Idan za ka zubar
da makamanka tun kafin su yi maka illa ka
rungumi zaman lafiya da Farida tun tana
kusa da kai kafin tayi maka nisa ka ciza
yatsa bisimilLah"
Ya mike a fusace ya bar falon, Farid
na zaunc a wurin tamkar mutum-mutumi
idan ma a bige yake to bayanin Mahdi ya
farfado da shi, muddin Mahdi ya gaya
masa bai yi daidai ba a abu ya kan yarda
don imani da cewa kallon Mahdi gare shi
kallon alumma ne a gare shi. Ya mike
cikin rashin sanin abinda zai yi banda
zuwa lallashin matarsa
Bai ga Farida a daki ba amma ya ji
kakarin amanta a bayan gida don haka a
tsorace ya banka kofar ya fada. Tana
sunkuye a kwanon bayan gidan kamar za
ta amaye hanjinta. Farid ya riko ta a
tsorace.
"sorry lafiya? Me kika ci Me ya
same ki?"
Ta dago ta dube shi idanunta na
nuna jigata kamar wadda ta sha barasa tana
nishi dai-dai amma ta ki amsar tayin zuwa
144 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
jikinsa da yake yi mata.
"Ка rоkar min Allah kada Ya sa
zatona na ina da cikin dabba irinka ya
tabbata, idan ko ya tabbata to kuskurc ne
da dolc a yi hanzarin gyara shi"
Ta tunkude shi gefe ta fice daga
bandakin ta fada dakinta ta kulle. Farid
tsaye yana jin tafasa a zuciyarsa na
wulakancin Farida, amma can ciki yana jin
wani fata na farinciki in ya tuna maganar
ciki da Farida tayi.
1A5 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
GOMA
Bally yana ta sauri ko a jikinsa za ka
iya ganin rawar jiki na son ya isa ya kafa
wayar a kunne yana tsallaka titi.
"Baby ki daure gani nan na kusa
isowa. Yaya kike ji yanzu?"
Farida kanne a jikin wayar tana
dariya tana gwalo amma ta kanne murya.
"Wash! Bayana Bally Baya na
Ta katse wayar tana dariya. Ta yi
mata gwalo.
"Yanzu za ka iso gidan ba na ce
kada ka fita ba ka fice?"
Suka taka birki shi da wata mota a
lokaci daya shi da kafa motar da birki,
amma bai kalli direban motar wanda cikin
haushi yayi masa alamar zagi irinna turawa
da yatsar tsakiyar hannu wanda ke nufin
ass-holc ya janye motarsa ba. Shi kuwa ya
fada layin gidansa da gudun da bai dakata
ba har sai da ya zo ga kofar barinsu ya sa
mukulli ya bude ya fada cikin falon a
tsorace yana ihun kiran Farida wadda a
140 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
zaton sa yanzu ciwon nakudarta ta kara
ta`azzara ne har ba ta magana don haka
bigewar da yayi da bango bai ji ba a
yayinda ya wuntsila zuwa hanyar dake
sada shi da kicikin da dakin kwanciyarsu.
Ya ci karo da ita tana Karasowa
dakyar, amma ba don ciwo ba sai don
nauyin cikin da kuma nauyin faffadan
tebur me taya da take turowa dauke da
katon kek an zagaye shi da sunansa da
kyandura inda a gefe guda aka rubuta
Happy Birthday/Iappy Anniversery. Ta
dada foke muryarta tana rera masa wakar
barka da haihuwarsa idanuwanta a kansa
cikin kallo na tsananin Kauna da
murmushi. Ya tsaya cak shi da duk wani
motsi nasa ciki da waje ban da kallonta da
yake, tun yana kallon mamaki har ya so
yayi mata na haushi wanda kallon so ya yi
maza ya maye gurbinsa.
"wannan ce nakudar taki Reeda?"
Ta kamo hannunsa ta sanya a kan
wukar tana gigara kek din ba tare da ta
dena rera masa wakar ba shi kuma bai iya
dena duban ta ba. Ta vallo kck din ta zura
지
147 Mafiyan Masoyа-2 Rahma Abdulmajid
masa a baki, babu musu ya gaftara sannan
shi ma ya yanko ya cusa mata a baki.
"Kin ce za ki yi min abin mamaki,
kuma nayi mamaki Reeda, amma don
Allah ban da irin wannan a nan gaba, duba
halin da kike ciki, da wannan katuwar
ajiyar za ki soya kek? In kika ji ciwo yaya
za a yi na ci?"
Bata tanka shi ba ta fara magana.
"Kai ne abu me dadi na farko da ya
sami rayuwata. A irin wannan ranar aka
haife ka. A rana me kamar ta yau muka
fara haduwa, in baka manta ba a bakin
ruwan Tsubirin Mayami kana bikin cikan
shekarar ka kai kadai duk da zagaye
wannan ruwa da `yanmata mafiya kyan
zubi a duniya ke yi suna shan iskar dana
tarkon da aka ce cikin maza dari dakyar ne
biyu basa fadawa, sai na hango ka a
matsayin dayan da ya tsallake tarkon su
yake kallo na. Daga lokacin ka dana tarkon
da nake murnar jin ba karamar nasara bace
fadawar zuciyata cikinsa ba"
Ta ture teburin gefe inda ta shiga
jikinsa ta gefe don kada su matse cikinta
148 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
na watanni barkatai. Ya tarbe ta cikin wani
yanayi na rasa kalmar da za ta bayyana shi
baya da kalmar Ina son ki Farida da yake
rerawa, iyaka ya rufa tafin hannunsa a kan
kumatunta don dafe kunnenta acikin bugun
zuciyarsa. Ta ci gaba da rera wakar barka
da shekarar cikin murya me ratsa
zuciya
Bai amince da tashi daga wannan
bacci ba duk da bai san mafarki yake ba,
amma muryar da ke kara kusantar da shi
ga rayuwar ido biyu ce ta sanya ya bude
ido a kan mamakeken farin gadon inda
cikin lokaci guda ya gane lallai ya rabu da
wancan rayuwar ya iso wata wadda ta
tabbatar masa da muryar da ke rera masa
wakar murna da cika shekarun haihuwa ba
ta Farida bace ta Hasiya ce 'yar kanwar
babansa da yake gidansu a yanzu tun
bayan shigansa rayuwar shaye-shaye da
tambadar tunanin Farida. Asiya се
yarinyar da bata yi saurin fada wa son sa
ba sai bayan ta ga irin soyayyarsa ga
Farida ne ta ji sha'awar saminsa a
Kuma bata matsayin rabautar soyayya.
149 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
bata lokaci ba ta narke a son sa, abinda
mahaifiyarta ke mara wa baya ko a samu
yayi sanadiyar ficcewarsa daga kangin
Farida. A yanzu itace tsaye a kansa da kek
tana yi masa wakar da ya zaci Farida ce,
sai dai nata kek din a hannu yake ba teburi
ba kamar yadda bata dauke da ciki.
"Me ya sa kika tashe ni Asiya?"
Ya fadi da iya takaicinsa.
Ta gurguso zuwa gefen gadon ta
zauna tana yi masa murmushi.
"Ba bacci kake me dadi ba shiyasa
na bukaci tashin ka zuwa ga rayuwa mafi dadi wato ta tuna ranar haihuwarka"
"Ni nace miki bana jin dadin bacci na?"
"Sam ni na cc, domin na kasa kunne
na ji kana ta rera surutai da son wadda ta
riga tayi nisa da kai Ibrahim... Farida ta 双
bude sabon shafi a rayuwarta har ta farа
cin moriyarsa kamar yadda ka ke fadi a
mafarkinka cewa tana da ciki, lallai tana da
ciki amma ba na shafinka ba, na sabon shafinta wato na mijinta Farid da...."
Da fari tunda ta fara fadin ta ji
150 Mafiyan Masoya-2 Rahma Abdulmajid
abinda ya ke a mafarki sai ya kawar da kai
cikin kunya da yake, amma kalmar Farida
na da ciki ta kawar da duk hakan don bai
jira jin na waye ba tunda ya san ba nasa
bane, yayi ta kakkausar juyowa amma bai
katse maganar Hasiya ba sai da ya mike a
rikice har ya tankwabe mata kek ya zube
kasa ya fashe sannan ta dauke wuta. Bai
ko kalli inda take ba ya shiga kwabar
kayansa ya sauya. Itama ganin fita zai yi
kuma cikin fishi sai bata bi hakkin kek
dinta ba sai tambayarsa tayi.
"Ina za ka?"
Ya juyo cikin kallon zakoki.
"Kina nufin baki san inda za ni ba?
To-zan je rayuwar Farida wadda ta bata
min tawa take son gyara tata. Kina nufin
Farida za ta kashe min da ta raya na
wani?"
Bai jira karasowarta ba ya ture ta
tunda ga nesa sannan ya fice daga